Showing 36001 words to 39000 words out of 46028 words
Chapter 13 - YAR KWALLIYA COMPLETED Book by Husba'ahfama.txt
Unknown
03 Jul 2024
442
bawa
Hajiya tace Ku kwantar min da hankali mana Abu Binta Ku fada min meya faru
Abu tace gaskiya mun tabbata marasa kokari mune mukazo na karshe a aji shine kawai
Amal tace karya ne duk irin karatun da kukayi magudine Wannan anyi cuta wlh naga saka makon naku
Suka mika mata
Amal na budewa ta fashe da dariya ta run gumesu "nidai nasani cewa kuzakuzo na 1 indai ba ayi magudiba
Hajiya cikin farin ciki tace Allah ya temaka kukara dagewa wajan karatu yanzu ss2 zaku idan ankoma hutu ko
Eh
Hajiya tace Da kyau Alhaji ya dawo daga tafiya fitayayi ba dadewa zedawo yana dawo wa nizan fara fada mishi Zeji dadi sosai na sani
Abu da binta suka ce Muzamu shiga ciki sai anjimanku
Amal tace kujirani ina zuwa mutafi tare
Tabisu suka tafi koda dare yayi hajiya taje dakin Alhaji a zaune ta same shi
Tai sallama
Ya amsa
Tasamu guri ta zauna " Alhaji wata magana na keso muyi da kai
Ina jinki fada min
Alhaji bansan yanda zaka dauki maganar ba amma ya dace na fada
Ba komai koma meye ki fada min ina jinki
Alhaji cewa nayi meyasa baza mu hada Abu Binta da Aqeel Arif aure ba kaga su Arif haryanzu basu fitar da matan
da zasu auraba su Binta kuma yanzu ss2 zasu shiga za a iya daura aure idan sun gama makaranta saisu tare yaran
Nada kokari sosai saboda karatun da ake musu a gida suna zuwa makaranta a kasasu a ss1 susu kazo na 1 a aji
Murmushi Alhaji yayi "naji dadin maganar da kika fada nima nayi Wannan tinanin saidai amincewar yaran shine
Zasu amince Wannan ba matsala bane Alhaji basa kula samari koda sun musu maga shiyasa nakeda tabbacin cewa bazasu kiba
Alhamdulillah Wannan ba matsala bane
Sunyi hutufa Alhaji shine nace kar a Ja abin meze hana muje DARAUDAU mu sanar dasu a dauro auren daga can mudawo
Kemafa kin kawo shawara bakomai dama kuma zanjima kafin na koma jiya nayi wayada mahaifin Abu yadawo yana gida yanzu haka ki sanar dasu hajiya kisa rana sai muje
Aini ko gobe idan mukaje ba komai Alhaji bakasan yanda na damuda Wannan hadinba dama sunjima basu jeba bari naje na sanar dasu su shirya gobe muje
Hajiya kina maganar shirya wa su Aqeel Arif kin sanar dasu ne
Zan sanar dasu kuma koda anyi musu aure baza suyi maganaba Allah yasani munbasu dama amma haryanzu ba lbr
To shikenan Allah ya basu zaman lpy
Ameen Bari naje gurin su
Tana fita taje ta samesu suna ta hira basuda niyar yin bacci
Sannun Ku da hutawa
Mommy yaushe kika shigo bamuga shigowar kibafa cewar Amal
Hakane kuna hira baza Ku saniba Abu Binta kushirya gobe muna *DARAUDAU*
A tare Abu da Binta sukace muyi me a *DARAUDAU*
Hajiya cikin mamaki tace mekuke nufi inna Nura da Umma kum manta dasu kenan ko yaya
Abu ta zumbura baki tace badan na ajiye su a canba ba abinda ze kaini *DARAUDAU*
Lallai Abu ma haifar taki cewar Amal
Binta tace itafa bazaku gane bane mu baza mu iya zama a canba yanzu tinda muka saba da nan Allah dai yasa muna zuwa zamu dawo
New writer's
Hakan Take *husba'ahfama* 🌹🌹💋
👠👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝
👠👠
👝
💄💅 *'YAR KWALLIYA* 💅💄
👝
👠👠
👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠
Written by *husba'ahfama*
47-48
Idan munje a can zamu zauna ba dawowa cewar hajiya
Saikun dawo mudai ba inda zamu cewar Abu da Binta
Amal dariya take ta yi "bantaba ganin mutum yaki komawa inda ya fitoba zuwa kamar anje Ehhhe nima inaso naje *DARAUDAU*
Girgiza kai binta tayi "Kita zuwa mudai ba inda zamu saidai idan ta karfi za a mana bazaki ganeba Amal nagode Allah cewa dake zasuje zakika komai da idanki idan kin dawo kya bamu lbr
Kun isa kafata kafar Ku zamuje *DARAUDAU*
Abu tafashe da kuka " Nifa idan aka kira sunan garin tahin zuciya yake sani idan aka kuma fada kuma zan iya amai
Hajiya tace Kyama dena dan idan muje zamu dan jima kafin mudawo
Binta tace mommy kinga Ku musu kudin mota su suzo badai mu muje ba
Nifa na gama magana kushirya gobe muna *DARAUDAU* cewar hajiya
Tana gama fada tayi fice warta
Amal tace hartsawan sati2 zamu zauna a gida ba inda zamu zamu iya zuwa idan mun dawo kuma sai muyi bikin gama koyan dinki KWALLIYA girki natafi yara kuyi murna saida safen Ku
Bintasu kayi da kallo rai a bace
Itafa waccan murna kawai takeyi cewar Abu
Binta tace tinda naji ance *DARAUDAU* yanda kika san karna kwanta bacci dankar safiya tayi a ce mu fito mutafi
Ya muka iya kayan aro baya rufe katara dole mu hakura muyi addu'a kar Allah yasa idan munje su baromu
Binta tace bazasu baro muba idan suka baromu karatun mu fa Waze mana
Hakane kuma hakuri kwai zamuyi mu kwanta bacci saida safe
Allah ya kaimu
Kwanciya sukayi badan suna jin bacci ba a kunne su aka kira sallar Asiba suka tashi sukayi sallah saiga Amal ta shigo
Tinjiya na gama shirya kayana yan mata sai tafiya kufa
Binta ta kalle ta "tsirara zamu
Amal tayi dariya "Allah ya Baku hakuri daddy ya tafi masallaci yana dawowa sai tafiya shine nazo na fada muku
Abu tayi tsaki "shine me ko kuka zamuyi saboda kin fada mana haka
Bazan so kuyi kukaba kuyi farin ciki kuda zaku DARAUDAU kuga wayanda kuka jima Baku ganiba kuje dandali kokum mantane
Abu ta kalli binta
Suka kama hannun Amal suka fitar da ita daga dakin suka rufe
Bakomai dai zamu hado a motar zuwa DARAUDAU
Kinsan meyasa take mana haka saboda ta gane cewa ba masan zuwa daga yanzu mununa cewa munaso aje cewar Binta
Bazan iyaba wlh saidai tai tayi ko a jikina
Ai shi kenan sai kishiga Kiyi wanka kifito nima nayi cewar Binta
Wai yanzu da gaske dai za a je
Cewar Abu
Gashi kuwa waccan kwandar tace tashirya harda hada Kaya ma
Bakomai Allah gamu gareka
Tashiga wanka ta fito Binta tayi ta fito
Suka saka Kaya iri1
Sai ga Amal ta dawo
Nazo naga wana irin KWALLIYA zakuyi
Abu tace Ya akai kika shigo
Makullin dakin ku yana gurina shiyasa bansha wahalaba kai kayama iri1 mukasa kai abin mamaki
Ita kadai taita magana basu kulataba harsuka gama shiryawa ita ta daukar musu kayan da zasu tafi dashi dakin
hajiya sukaje suka gaidata suna fitowa suka ga Alhaji shima suka gaida shi suka zauna a falo suna jiran fito
warsu bajimawa suka fito suna karyawa suka shiga mota suka dauki hanyar tafiya DARAUDAU sunyi tafiya me tsawo kafin suka isa garin
suna zuwa yara suka zagaye motar a kofar gidan su abu suka yi parking din mota koya ya fito banda Abu da Binta
Saida hajiya tayi dagaske kafin suka fito dan cewa sukayi a kirasu suzo su gaisa sai su koma basai sun shiga ba suna fitowa
Amal tace yara Baku gane su bane Abu da binta ne
yaran suka shiga kiran sunan Abu da Binta sukuma suka hade rai Amal dariya take tayi cikin gidan suka shiga inna
ta shimfida musu tabar ma Suka zauna Abu da binta na tsaye sunki zu zauna
Inna tace Abu Binta Wannan wana sabon salone kuma haka
Abu tace inna karki damu yanzu zamu koma base mun zauna ba
Abu da Binta suka gaida inna
Ta amsa cikin mamaki "lallai yaran nan sun shiryu yau kune kuka gaisheni mariya nagode naji yanzu ba kanshin gado sundena KWALLIYAR haukan nan amma naji dadi
Binta tace inna ina yaya Nura ban ganshiba
Dashi da baban Ku suna can wajan daurin aure yanzu zasu dawo
Abu tace umma fa
Tace gatanan zuwa dan nasan lbr yasameta cewa kunzo yanzu zata shigo
Koda suka gaji da tsayuwa suka samu guri suka zauna
Nan fa inna ta shiga gaisawa da Alhaji hajiya da Amal bayan sun gama gaisawa
A tare malam munzali Nura da umma suka shigo
Abu da binta sukasa ihu da tsalle Suka Tsaya a gaban Nura
Yace na sani ai baza Ku taba gyaruwa ba ko ina kukaje yanzu Wannan ihun na me Nene kuma
Farin ciki mana Tsaya ma tukun na baka farin cike da ka ganmu ne ko yaya kaga dama ba dadewa zamuyiba yanzu zamu koma kwantar da hanka linka cewar Binta
Yace yazance bana farin ciki da ganin Ku babu wanda ya kaini farin ciki nayi kewarku sosai da kyar na iya jure rashinku wlh
Sukace Allah sarki yayan mu
Umma suka gani a gefe tana kallon su tana dariya
Suka Sa ihu sukayi ganta cikin farin ciki da so da qauna ta rungumeso Amal na ganin haka tagane cewa mahaifiyar Binta ce
Umma harda hawayan farin ciki ganin yarta tayi fari tayi kyau tana cikin koshin lpy
Amal ta taso ta sunkuya a gabanta ta gaidata umma ta amsa gaisuwar tareda dago Amal umma ta samu guri ta zauna suka gaisa dasu hajiya tai musu godiya malam munzali ma gaisawa sukayi
Abu da Binta sukace munganku kuna lpy mu zamu tafi daddy mommy Amal kutaso mu tafi
Kudai kutafi mukuma muna nan bazamu koma gida ba cewar Amal
Abu tace to ai shi kenan mu zamu shiga gari bazamu dadeba zamu dawo Amal taho muje kiga DARAUDAU
Amal tace To muntafi
Nura yace Ku Tsaya mu tafi tare dan yaran nan ba nutsuwa sukaiba suna iya zuwa wani ya tsokanesu sukuma su daka tatashi suhau fada
Yaya nura we are not a kid's she kararmu 17 mun wuce yara ko
Hakane bakiyi karyaba Amal mutafi
Suka fita gaba 1 su
wato sun hakura sun yarda suna karatu a can kenan
Amal tace Eh yanzu ss2 zasu shiga
Ss2 kuma dawana kanzasu shiga amma sunyi sauri yaranda basu iya karatu ba
Sanin da kamusu yanzu ba haka suke ba susukazo na1 a ajinsu
Tab amma kunyi babban yaki kafin su fara zuwa makaranta ko
Wannan yazama lbr yanzu dan Gashi suna jin dadin makarantar tasu
Koda yaran suka fita ya rage saura iyayan
Alhaji Nasir yayi gyara murya "wata maganace take tafe damu nanya sanar dasu abinda suka yanke akan yaran nasu
Malam munzali yace Wannan ba matsala bace kunfi karfin haka a wajan mu saidai ga mahaifiyar Binta bari muji daga bakinta
Umma tace bakomai wlh ni banida matsala idan yaran sun yarda shi kenan Allah ya musu Albarka ya basu zaman lpy
Alhamdulillah tinda munfahimci juna yaushe kuka zaba dan a daura auren nasu cewar munzali
Alhaji Nasir yace munfi so a daura auren nasu Anan sai kusa rana munana har a gama komai na bikin a musu komai kamar yanda a keyi
Bakomai Wannan ba matsala bane yau laraba mu bari ranar juma'a sai a daura musu aure Wannan ba matsala bane cewar munzali
Inna tace ni kuma zanyi magana da su Abu da Binta nasan zasu a min ce
To Bakomai Allah ya kaimu da rai da lpy
Su Abu na cikin tafiya wani ya Tsaya a gaban su da redio irin nada yana jin waka
Abu tace Wannan rashin hanka linfa zaka wani zo gaban mutane ahaka
Yace kuyi min uziri san kune ya makantar dani tin kafin Ku tafi birni nake dawai niya da sanku banaci bana sha koda na samu lbr zuwanku nayi murna sosai shine nazo na sanar daku kafin kumin nisa
Abu da Binta suka kalli juna suka tafa
Binta tace a haka kake sonmu dubi kayan jikin ka Riga daban wando daban hula a yahe kuma dan idonka da kwalli shine zakace kana sonmu
Abu tace maza wayanda suka fika a birni saudubo ko kulasu bama yi shine dan munzo nan zamu kulaka kabace a gaban mu komu gyara maka zama
New writer's
Hakan Take *husba'ahfama* 🌹🌹💋
👠👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝
👠👠
👝
💄💅 *'YAR KWALLIYA* 💅💄
👝
👠👠
👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠
Written by *husba'ahfama*
49-50
Nura yace kina ganin suko Amal daga haka zakiga ga sun rufesu da duka
Amal tayi datiya
Nura ya karasa inda suke "kai katafi ka basu guri tinkan sununa maka cewa basu nutsu ba
Ka fahim tar dasu cewa ina sonsu zuciyata ta kasa daurewa bazan iya rayuwa inba busuba
Abu tayi kwafa "waiba iro bane dan gidan mati
Godiya ta tabbata ga Allah madau kakin sarki shine mahaifina kinga komai yazo da sauki
Binta takare mishi kallo " kura tayi lpy har yaushe tsoho ya dena yankan Aljihu kai kuma kadena kama kaza da a gwagi
Ke nizaki gayawa magana dan ina sata hakan baze hana ni aureba ko
Ya isa shiyasa nace katafi nasan su sarai cewar Nura
Natafi da soyayyar Ku a zuciya ta sai wata rana
Banza gaja kucaki dashi dan qauye cewar Abu da Binta
Amal tayi dariya "Mudai muyi sauri muje mu dawo na fara gajiya da tafiya garinku da girma sosai
Binta tace tin ba aje ko inaba kingaji mukoma daga nan to anjima muje dandali musha rawa
Abu da binta Suka fara rawa da waka harda juyi
Kinga halin nasu ko wai suna muku haka a can koda yake za suyi na sani kwabar rawar haka sai kunje dandali ko yaya
Munbari muko ma gida cewar abu da binta
suna komawa gida inna ta kirasu ta sanar dasu maganar da sukayi a Kansu
Abu da binta suka tibire waisu baza suyi aureba koda zasuyi banda su nunar rana
Inna tace meye aibinsu da zakuce bakwa son su yanzu Ku dan bakuda kunya zaku iya fadar maganar nan a gaban Alhaji nasiru da hajiya mariya da Amal
Abu ta girgiza kai "mommy daddy da Amal sunfi karfin haka a gurina su nunar rana ne inna bakiga yanda suke takura mana ba wlh
Hajiya tace Amal binta da abu zasuyi aure fa
Aure mommy baza a barsu su gama karatu ba za a musu aure susunce suna sone gaskiya baze yiyu ba
Murmusawa hajiya tayi " seki tsaya kiji wayanda zasu aura kafin kice haka
Bazan jiba baruwana dasu bari naje gurin inna da kaina tinda Ku bazaku hana faruwar haka ba
Aqeel da Arif zasu aura za a daura auren ranar juma'a
Amal tayi murmushi ta dawo kusa da ita ta zauna "yaya Aqeel da Arif namu
Eh su kina iya zuwa ki hana meyasa kika dawo
Murmushi tayi " baki fada min da wuriba shiyasa naji dadin haka bari naje gurin su
Dagudu ta tafi
Binta tace gaskiya inna sai munyi shawara da Amal tukun na jiramu muna zuba
Suna fita sukayi karo da Amal tana murmushi " ya kun amince
Kinsan da maganar kenan meyasa zamu a mince kinsan komai fa base na fada miki ba cewar Binta
Amal ta kamo Hanna yansu "karku damu da komai yanzu zaku rama abinda suke muku lokacin kune yanzu amma karku tsauwala musu saboda ni
Abu tace insha Allahu hakan baze faruba Nifa nunar rana me KWALLIYAR Aljanu yake cemin fa
Shine nace miki kuma kununa musu kunwaye yanzu kindena KWALLIYAR Aljanu kinkoma yi normal kamar kowa koda yake karku damu nida kaina zan biya muku karatun ku amince kawai
Sukace ba komai
kuje Ku fada mata kun amince cewar Amal
Sukace muje tare
suka shiga suka sanar da ita inna taji dadin jin haka sosai
Ranar juma'a aka daura auren su
Aqeel da Abu
Arif da Binta
A kan sadaki dubu dari ko waccen su
Washe gari ranar asabar Alhaji hajiya Amal Abu da Binta suka kamo hanya suka dawo gida kano Abu da Binta sunsha nasiya a gurin inna da umma
Alhaji ya kira su Arif ya sanar dasu batun auren saidai be fada musu kosu waye ba
hanka linsu ya tashi sosai saidai baza su iya yiwa mahaifinsu musuba haka Suka hakura
Bayan dawo warsu Abu da binta da sati1 akayi bikin gama koyan KWALLIYA girki da dinki da suke koya bayan shekara daya