Showing 39001 words to 42000 words out of 46028 words
Chapter 14 - YAR KWALLIYA COMPLETED Book by Husba'ahfama.txt
Unknown
03 Jul 2024
441
kuma su
Abu da Binta suka sauke Al-Qur'ani me girma lokacin yakama suna ss3 suna daf da zana neco da waec
ranar Asabar yakama
dawowar su Aqeel Arif daga America inda suka dawo da aikin su Nigeria gida ya hargi tseda kanshi dan Binta ce a
kitchen tana musu girki Amal na dinka musu kayan da zasu Sa Abu Asibi da kande kuma suna gyara gida gida yayi kyau
sosai bayan sun gama komai suka je sukayi wanka Abu ta musu KWALLIYA na azo a gani suka saka kayan da Amal ta
dinka musu sunyi yau sosai lokanin suka kira hajiya sukace mata gasunan zuwa gida jirginsu ya sauko Alhaji Nasir
ya turo direba yadauko su ya kaisu gida motarsu na shigowa hajiya tayi waje cikin farin ciki take musu Sannu da zuwa koda suka
gaida hajiya tace suje suyi wanka su fito basu jimaba wajan yin wanka suka fito a dining suka zauna suka samu hajiya a zaune tana jiran fito warsu
Aqeel yace mommy gidan ba kowa ne ina Amal da kucakan "ya'yan ki
Bazaku tam bayi matan kuba sai kucakan yarana
Mommy rabu da matan nan nina tabbata ko mun gansu baza mu so suba saboda bamu mukace muna soba cewar Aqeel
Mommy burina naji abincin nan a cikina zanfi kowa farin ciki jiwani kanshi da yake tashi cewar Arif
Aqeel ya bubude komai ya gani "bakarya zeyi dadi sosai bari na zuba mana yazuba musu suka fara ci
Takun tahowar mutane sukaji takalmi na kara suka dena cin abinci suka Tsaya suga waye
Aqeel a zuciye yace momi waye Wannan yake cika mana kunne da karar takalmi
A'a waidame kuka dawo gidan nan ne dagajin karar takalmi sai masifa har yanzu baka canza ba Aqeel
Mommy karnayi magana idan andameni kenan cewar Aqeel
Arif yace Naji dadi da kauyawan nan basa gidan nan harna fara jin iska na shigata ta ko ina wlh
Kai koni ai duk wanda yayi farin ciki bekai ya nawaba nida yaran nan suka kusa hauka tani cewar Aqeel
Natau sayawa mazan da zasu aure su dankuwa rabon fada zasuyi tayi nasani gurin yan sanda kuwa harse yakai idan ankai Kada ana jin sune za a kori karar cewar Arif
Wai a binci zakuci ko tankamin yara zakuyi
Yi hakuri mommy bari muci
Sunaci Aqeel ya kware
Hajiya tace a kawo musu ruwa
Tinkafin su fito kanshin tiraren su yarigasu kara sowa Aqeel da Arif suka baza idanu dan ganin kosu waye Abu da binta suka fito suka Tsaya suna murmushi Aqeel da yake tari Cak tarin ya tsaya Aqeel da Arif suka maida kallon su ga hajiya
Hajiya tayi murmushi "kubasu ruwa
Suka taho tuni Aqeel da Arif suka zo gurin su suka anshi abinda suka zo dashi suna musu murmushi
Hajiya dariya kawai takeyi Amal na labe tana kallon su
Aqeel yace kuzo ku zauna mana tsayiwa be kama ce kuba da ajinku da komai
Abu da Binta suka zauna
Arif yace mommy wayan nan fa ban taba sanin suba wasu yan uwan nakine da bamu saniba
Hajiya tayi dariya " Aqeel kasha ruwa mana waiba kwarewa kayiba
Mommy manta kawai naga abinda yafi ruwa kaga mata kamar su sukayi Kansu
A'a baze yiyu Ku zauna kuna tanka yaran mutane ba kuci abincin Ku kutashi Ku tafi cewar Amal
Arif yace ina kika shiga tin dazu nake nemanki ya kalli su binta yace sunan Arif shikuma Aqeel ya nuna shi Wannan kuma Amal kanwa tace
Yaya dan Allah base ka gabatar da niba sun san Nifa munjima tare dasu fa
Aqeel Ya sunkuyo da ita "suwaye wayan nan wlh sun tafi da zuciyata musam man ma Wannan da muke kallon juna
Amal Takalle ta taga Abu yake nufi ta maida kallon ta ga Arif da yazuba uwar tagumin yana kallon binta yana murmushi
Amal tace Yaya Arif kallon ya isa haka fa mommy ki musu magana
Aqeel yace karkice komai mommy banaji bana gani sai a binda yake ga bana
Yafada yana yiwa Abu murmushi
New writer's
Hakan take *husba'ahfama*🌹🌹💋
👠👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝
👠👠
👝
💄💅 *'YAR KWALLIYA* 💅💄
👝
👠👠
👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠
Written by *husba'ahfama*
51-52
Hajiya tayi murmushi "Wai dan Allah bakuji kunya ba kucakan 'ya'yan nawa a gabansu kuke haka
Hankalin Aqeel da Arif ya dawo gurin ta
Da kuke kallona karya zan muku sune dai Ku kalle su da kyau
Aqeel da Arif suka kalli Amal
Tace maganar dai 1 ce ga kucakai gaku
Aqeel ya girgiza kai "baze yiyuba wayan nan yaran da basuda hankali zaku hada da wayan nan kyawawan yaran
Arif yace kamata yayi Ku bawa yaran nan hakuri saboda hadasu da kukayi da kaza man yaran nan masu warin mushe
Sosai maganar su na konawa Abu da Binta rai dakewa kawai sukeyi amma ina sunkasa sunce wa Kansu idan suka sake fadar wani Abu mara dadi bazasu hakura ba
Aqeel da Ari suka kalli Abu da Binta sukace Ku jiramu muna zuwa
Dagudu suka je suka dawo han nunsu dau keda leda Aqeel ya mikawa Abu
Arif ya mikawa Binta
Atare Aqeel da Arif suka ce tsara barku na America
Amal tace yaya ina nawa
Sukace ke mun saba kawo miki yaudaya dan bamu kawo mikiba
Hajiya tace au Allah abin hakane
Suka sunkuyar dakai suna Sosa keya
Abu da binta Suka ansa a gurin suka bude Abu dai wasu ran tsasun kayan KWALLIYA ne a ledar
Binta kuma wani hadaddan a bincine a ciki binta jiki na bari takai baki tanaci harda rufe ido nan ta shiga zaiyano abinda aka yi girkin dashi
Abu ta kalli binta sukayi murmushi Abu ta zane fuskarta da KWALLIYA da yasanta dashi harya ke cemata me KWALLIYAR Aljanu tana gamawa
Tace nunar rana na gode Sannu da zuwa sai dai banji dadin dawo warkuba da bakwanan nafi jin dadi iska na shigar mu
ta ko ina yanzu kuma babu
qazamai masu warin mushe sun hadune da kuka rude a Kansu mune dai ba wasuba
Aqeel da Arif suka kalli juna
Amal tayi dariya "yaya kun yarda yanzu
Aqeel yace har yanzu muna kokwanto taya kucakan nan za ace sune wayan nan kyawawan yaran gaskiya da sake
Binta tayi gyatsa tace Yasin ba sake munedai kalli da kyau ce maka akayi zamu cigaba da zama a hakane bazamu canza ba
Arif yace sune sune mommy ya haka meya faru da bama nan Amal yi mana baya ni
Amal tace ba lokaci gadai mommy kila ita ta fada muku Fatima zainab kutaso mutafi
Ke ina zaki dasu ke ki tafi kibarsu bamu gaji da ganin suba
Binta tace duda KWALLIYAR Aljanu
Aqeel yace yafi miki yau nida zaki dinga yikullum ma sainafi kowa jin dadi dan juyo naga
Yasin ka goge min handa ni kaga tafi yata
Aqeel yace kokin tafi saina biyoki Yasin Wannan KWALLIYAR taki ta tafidani waiyoo zuciyata
Arif yace nakaro miki wani
Binta tace banaso abin ba dadi Yasin nadai cine kawai
Bakomai nakawo miki wani
nayi me dashi so kake cikina ya fashe
Allah ya kiyaye na bari da anjima zan siyo miki masu dadi
harararshi tayi suka tafi suka barsu a gurin
Aqeel yaje kusa da hajiya "mommy meya faru da bama nanne kuma suwaye matan da aka aura mana
Hajiya ta gyara zama tace kucakai qazamai masu KWALLIYAR Aljanu sune dai matan Ku yanzu kuma kukace masu warin mushe ko da kyau nagode Allah dayasa kuka fada a ga bansu
Arif da Aqeel suka kama kai
Arif yace kuskure ne mun riga munyi yanzu ta ina zamu fara gyara wannan kus kuren da mukayi
Hajiya tayi dariya "yanzu kuma kuce min kucakai qazamai sunyi kuna son matan naku kenan
Sosai maganar da hajiya ta fada ya taba musu rai dan itace yasa basuce komai
Arif yace mommy bakyau Tina baya
Aqeel yace mazane mufa hanyoyi da dama saidai Yasin mommy kun gyara su sosai godiya muke kun iya zabe mata sunyi kaga mata na sawa a gaban mota
Hajiya tace sudin
Sukace mudai bari muje muhuta da ganan kuma mufara gyara garinda muka bata Mommy sai anjima
Tace mujima da yawa har suka tafi dariya suke bata
Abu kai kawo takeyi a cikin daki Binta da Amal na binta da kallo
Abu tace gaskiya nunar rana sun raina mana hankali kinajin abinda suke fada a kanmu fa Amal qazamai kucakai harda warin mushe
Amal ta taso ta tsaya kusa da ita " meye na damuwa Abu da kenan yanzu haka kuke Ku gode Allah cewa kun shiga zuciyar su yanzu lokacin kune
Idan nace hukun tasu zanyi to zanmusu babban hukun ci saidai zanmu musu daidai da su cewar Binta
Yauwa Abu abinda nake so kuyi kenan
Koda Arif da Aqeel suka shiga daki da niyar bacci kasawa sukayi dankuwa fuskokin su Abu da Binta ne yake dawo wa
kowan nen su tareda mamakin yanda akai suka gyaru sai juyi suke yi koda suka ga haka baze kaisu ba suka tashi suka nufi dakin su Binta da Abu
Ahankali suke tafiya dan kar hajiya ko Amal wani ya gansu suna karasowa zasu Bude kofar
Amal ta gansu "da karfi tace yaya meya faru me kukeyi Anan
Nanfa suka shiga in ina
Amal tace na gane bacci sukeyi
Ke karya zaki mana suwaye suke hira a ciki cewar Aqeel
Arif yace bansan gulmar da ya fito da keba ko dai Sa ido kika koma yine bamu saniba
Amal tace su yaya kenan duk abinda zakuce baze dame niba kuma ko a gefen takalmina kuka cewa matanku qazamai kucakai
Aqeel ya daka mata wani tsawa mai razanar wa ta tsorata sosai "yace koda wasa karki kuma hadasu da Wannan kallaman inba hakaba bakinki zeyi jini
Arif yace mutane sunzo gurin matan su kinwani fito kin tsare mu da surutu wuce ki shiga daki komu dakaki yan zun nan
Amal dariya ne yake niyar kuf cemata ganin yanda suka gigice akan Abu da Binta yau daya dagudu ta shiga ta rufe
Zasu shiga basu san hajiya na bayan suba " mezaku shiga kuyi
Aqeel yace bacci zamuyi mommy
Hajiya ta zare ido "A ina din kunga inda kuke niyar shiga
Arif yace hakane Ashe ba dakin mu bane gurin Amal muka zo
Baga dakin taba
Aqeel yace hakane mun Bude yaki buduwa shine zamu duba dakin nan ko tana ciki
Hajiya tace me kuke boyewa ne kwata kwata maganar Ku ba gaskiya kundawo a gajiye kuje Ku kwanta Ku huta kuzo Ku wuce ina kallon Ku
Arif yace mommy
Karka ce komai kuje Ku kwanta anjima na nan
Haka suka tafi badan sun soba Abu da binta na jin duk abinda ya faru dariya sukayi
Hajiya ta shiga daki
Binta tace ko bamu muku komai ba Wannan ma ya isheku damuwa damu zuwa inda muke yanzu kuka fara
Suka Sa dariya suka tafa
Koda suka shiga kasa bacci sukayi suka dawo falo suna kallo bawai dan suna gane waba
Amal ta shiga dakinsu Abu da Binta hannunta daukeda kaya "aikinku ze fara daga yau suna falo kuje
Binta tace to muna zuwa
Abu tace Wannan fa
Tace sawa zakuyi
Ta ajiye musu ta fita
Riga da wandone sunyi kyau sosai
Abu da Binta kowa ya dauki nashi yasa kayan ya hau da jikin su dan kayan sun yi kokarin nuna dirin jikin su gashinsu parking
dinshi sukayi da ribom kalar
wandon jikin su
Abu ta musu simple make up
suka fito suna ta fiya kamar bazasu taka kasaba wayo yinsu rike a hannu suka zauna a kujera me kallon su Arif da Aqeel
Cak suka Tsaya suna binsu da kallo Aqeel ya kalli Arif
Arif yayi gyaran murya "dama muna son magana daku sai Gashi kun fito munji dadin hakan dakyar ya iya karasa maganar tare da kauda idonsa a kan Binta da ya rasa wana irin kallo yake mata
Aqeel tuni ya rasa inda zesa kanshi dayayi niyar yin magana sai yarasa abinda zece nunfashin shi na dauke wa Arif harya fishi karfin hali
Binta ta wa tsawa Arif wani kallo "muba dan Ku muka fitoba munfinto yin kallo kubari sai wani lokaci
Aqeel yace ya..... Cak maganar ta tsaya Yakasa kara sawa ya shiga buka kafa
Abu tace dan Allah kayi a hankali karka fasa gurin kaga harya fara rawa
Ya dauka da gaske take yadauke kafar shi yana kallon gurin
Arif yace kumanta da komai mun yarda munyi kuskure saidai yanzu zamu gyara daman cewa mukayi
Binta tace dan Allah kayi shiru maganar ka nasamin ciwan kai kuma ma kai kadaine zakai ta magana shi nunar rana baya magane kokuma sabon rainin wayone hakan
Aqeel yace ba... haka bane ni in...
Abu ta tashi ta rike hannun Binta " kabari randa ka iya magana saika fadi abinda zaka fada
Suka barfalon cikin tafiyar daya gigita kowan nan su hatta Arif dayake daurewa yake magana yanzu kam yakasa dan shikadai yaga abinda ya gani
Aqeel kwanciya yayi kan kujera kamar mara lafiya
New writer's
Hakan Take *husba'ahfama* 🌹🌹💋
👠👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝
👠👠
👝
💄💅 *'YAR KWALLIYA* 💅💄
👝
👠👠
👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠
Written by *husba'ahfama*
53-54
Suna shiga suka ga Amal suka tafa sukai dariya
Amal tace ina zuwa tayi waje gurin su Arif
Ta zauna taga ba wanda ya kulata "yaya sannun Ku da hutawa
Ido suka Bude suka kalle ta suka dauke kai
Tace Yaya a kwai wani temako dazan iya yi muku
Aqeel yabu de ido baki na rawa " temako mezaki iya yi mukan mu mun kasa saike kice musu me fadi ina jinki
Yaya kenan karka raina kwakwalwata zanyi abinda baka zataba nice nake tare dasu zan iya
Aqeel ya daga mata hannu "jeki Amal dan Allah kinbi kin cikamu da surutu da Wannan surutu daba gurin su kika je kika gyara muba
Arif yace zaki iya Amal nasani sosai kece kadai kika rage mana kice musu su saura remu koda baza suce komai ba Kinji
To shi kenan nayarda zan musu magana amma saboda kai yaya Arif inda saboda yaya Aqeel ne ba abinda zance musu
Arif yace yauwa qanwata tashi kije
Tace Ehhto zantafi bazan tafi ba yaya Arif Usman ya dameni akan ya turo iya yansa maganar aure gannin ba kwa nan yasa bance komai ba amma Ku ya kuka gani
Arif yayi dariya " Usman mutum ne nagari kuma duk macen da ta aure shi tayi Sa a kekanki kin sani Amal indai kina sanshi ba matsala kina gama makaran ta sai ayi bikin Ku kinga kina she karrar karshe
Arif yace ke kina sanshi
Amal ta sunkuyar dakai
Aqeel yace dan Allah Arif kalli ita da kanta ta taso da zance daga tam bayanta tayi shiru
Arif yace jeki Amal na gane Allah ya sanya alkyairi
Aqeel yace ya zakace ta tafi batace komai ba fa
Arif yace duk da bata ce komai ba yana yinta ya nuna tana sanshi ka kula da haka
Bankula da komai ba sai matata Ni tamayi aure ta tafi mu huta kila idan ta tafi su saura remu nida kaina zance
Usman ya turo kuma bazan bari a sa lokaci me tsawo ba
Bari daddy ya dawo nizan fara mishi magana
Kiran sallar maga riba sukaji suka tashi sukayi Alwala suka je masallaci a masallaci suka zauna har a kayi isha'i tukun na
suka dawo gida Abincin dare ma kasa ci sukayi zuciyar su cikeda tina nin Binta da Abu
Washe gari da Sa fe Abu Binta da Amal suka shirya ma yan gida abin karyawa basu jira fito war suba suka ci nasu suka tafi
dakin Amal suna kallon ankon su da bata karada dinka waba Amal taci gaba da dinka musu ankon bikin kawarsu da zasu je
a yau tin kafin ta gama din Kawa suka da meta da tayi sauri suna zaune a dakin harta gama kowa ya dauki nashi yana kalla
Abu tace duk nawa yafi naku kyau dame musawa
Amal tace babu me musawa idan yaya Aqeel yace yayi kyau magana ta kare
Binta tace fada mata
Amal tace harda kema ai yaya Arif na nan zegani jiya sukace na Baku hakuri Ku Tsaya kuji a binda zasu fada muku nimadai gaskiya Ku Tsaya kuji wata kila maganar Nada mahimmanci
Sukayi shiru
Abu tace kin san me harna kagu naga munsa Kayan nan zamu bada kala
Sosai ma kuwa yan gurin hankalinsu ze dawo kanmu mu kuma zamu dinga daga kai da yau ki cewar Binta
Amal tayi dariya tace "au Allah abinda za kuyi kenan idan munje karku manta dai