Showing 15001 words to 18000 words out of 46028 words
Chapter 6 - YAR KWALLIYA COMPLETED Book by Husba'ahfama.txt
Unknown
03 Jul 2024
437
goge bakine ga man da ake tsawa zakaga bakinki ya fita yayi kyau sosai
Abu da binta Suka kalli juna
Binta tace hifa dan binni kwai kakale banda gawayi da gihiri har Akwai wani abin wanke baki bayan hi
Amal tace gawayi da gishiri a qauye kenan nan kuma birni da wayan nan da kuke gani dasu ake amfani
Abu tace nikoda gawayi bana wanke baki balle Wannan daganin hi bamam arziki bane ina sahi a bakina hakori na zezibe
Amal tace injiwa kina nanfa na gama fadan amfanin shi gaskiya bazaku zauna bakwa wanka ba kwa wanke bakiba
namuku ta sauki amma kunkiji shi kenan ni inada wayanda zasu saku kuyi kokuna so ko bakwaso idan baza kuyiba inada masu muku
Abu tace tashin duni banga me rabani da tirarena ba Yasin duk wanda yace zesa nayi wanka hmm zamu kwashi yan kallo
Binta tace jeki ki turo duk wanda zaki turo baza muyi wankaba jeki bacci za muyi
Amal ta fita rai a bace
Abu tace bacci fa kikace Binta muda zamuje dandali Yasin na hiryawa duk wanda yace ze tsokane mu
Binta yanzu haka zamu bar wayancan 2 kinga abinda suka mana fa
Abu tace karki samu da muwa dani yake magana nice kucaka qazama hmm
Binta tace ba haka yakeso yace ba gannin mutane a gurin ne yasa yace haka amma ni naga ne komai
Binta zo muje
Binta tace to suka fita
Akofar dakin Arif da Aqeel suka tsaya
Abu tayi murmushi tace gamu munzo nice dai Aljana yanzu Anan zan fara aikin Aljanu
Tatura kofar dakin Aqeel ta shiga
Tana shigowa taci karo da wata bugaggiyar shadda ruwan kasa a kan kujera
Dakin ciki da falo ne daga ciki taji yana cewa gani nan zuwa yanzu aka kawo min kayan daga gurin dinki ina sonsu sosai
Abu tace hikuma nunar rana dawa yake magana koda yake ba abin mamaki bane da Alama kanhi ya kwance naji dadi karage min aiki makahi yanzu zan kahe kayanka
Waige ta fara canta gano wukarda ya mata bara zana dashi ta dauko
Kaya sunyi kyau ba karya nikaina Abu na yaba saidai yanzu zan lalatasu tayanda bazasu sawuba
Tasa wukar ta yanka bayan rigar shaddar daga sama har kasa ta maida wukar ta ajiye taninke rigar yanda tagani zata fita taga takalmi da alama ya ajiyene ze hada da kayan tayi gaba da takalman
Abu tatafi boye takalmin ta dawo gun Arif wani ta gani yana tahowa da Kaya a hannun shi
Abu tace Sannu ina wuni
Yace lpy Arif yana nan
Tace Eh yana nan
Yace yauwa ga kayan shi kibashi sauri nake yi shiyasa bazan samu damar kara sawa gurin shiba ki kaimai da wuri dan tin dazu yake kirana a waya
Abu tace to yace ma idan na ganka na fada maka ka kashe wayarka tinda kakawo mai dinki
To zanyi Agabanta ya kashe wayar ya tafi
Abu tace Waiyi wancan abin yine waya niai idan aka bani madubi zanyi dahi waiwaya abin dariya
Abu ta komai tariko hannun binta suka wuce dakinda Amal ta nuna musu tace na sune
A kan gado tazube kayan da takalmin
Binta tace me zamuyi da wannan
Abu tace bazamu kai mihi ba a ina zamu boye
Binta tace daga katifa kisa a kasa
Suka daga katifa suka Sa kayan a kasa
Abu tace binni ba abinda babu kalli gadonsu gari guda ta daka tsalle ta tima akai tace hegen lauhi
Bintama tsalle tayi tafada kan gadon
Abu tace kadan kenan ai munkulla daku Yasin
Arif saikiran wanda ze kawomai Kaya yake wayar shi a kashe gashi lokaci da sukasa zasu fita ya kusa
Aqeel hankali kwance yazo gurin kayanshi ya waiga bega takalmiba beda muba ya kalli kayan yasa hannu ya dauko rigar
New writer's
Taku *husba'ahfama*πΉπΉπ
π π π π π π
πππππ
π π π π π
πππ
π π
π
ππ
'YAR KWALLIYA π
π
π
π π
πππ
π π π π π
πππππ
π π π π π π
Written by *husba'ahfama*
21-22
Aqeel ya ajiye rigar ya dauki wando yasa
Yatafi dakin Arif yabude yashiga yasamu Arif na kai kawo a dakin
Aqeel yace lpy naga baka shiryaba lokaci yana kurewa fa
Kabari kawai tindazu nakira me dinki yace min yataho kawo min dikina nazauna jiranshi Amma haryanzu be zoba nakira wayarshi kuma a kashe
Nikuma ya kawo min nawa kuma naso naga kamar harda naka ya kawo
Eh yakawo min tsawo rigar yamin na Bashi yaje ya rage min shine haka ya faru
Kasake kiranshi muga yanzu koze dauka
Nahakura Aqeel kona kira baze shigaba nakira kusan saunawa amma haryanzu
Bari na Sa rigata nazo muje gurin shi
Yauwa Sa kazo muje
Ok to jirani inazuwa
Aqeel with full confidence ya daga rigar zesa mamakiyayi ganin rigar a yage
What!!! mezan gani haka ya akayi rigar nan ya yage ba haka yakawo minba Arif
Na'am meye haka Aqeel dawayon ka da komai ka yaga kaya idan bakaso saika bayar
Haba Arif yazakace haka kasan yanda nake son kayan nan kuwa nazo sawa ina dagawa na ganshi a yake kuma Abu aka Sa aka yaga min
Banganeba kana nufin wani ne ya yaga maka kenan
Eh mana
Ikon Allah sai kallo Aqeel tinda muke a gidan nan haka be taba faruwa saiyau kuma a kan kayanka to waya yagarigar kenan
Abinda nake tinani kenan natabbata kowaye yana sane dacewa ina son kayan shiyasa yamin haka waye zemin haka
Shine abin Gashi lokaci na kurewa fa kai kowaye Wannan yana sane da cewa zamu fita inda zamu yanada mahim manci sosai
Wait ooh Meyarin yarnan tace minma
Wa
Me KWALLIYAR aljanu mana tace karna bari tafara dani
Eh haka tace
Waiyoo Idan narike ta bazaji dadi ba yatake dasuna matsa
Tsaya karkace zakaje ka gwada zuciya ya agurinta yarinyar ko ido bata bari kuhada yanzu idan kaje kabata tsoro zatace
zata tafi gidan su kome takeyi tanayine cikin karfin hali kuma Amal bazataji dadi ba wlh gaskiyama kenan
Aqeel yajefarda rigar yace shikenan nabarta taci bulus kenan
A'a bahaka nake nufiba nidai kwai karka bata tsoro danna sanka da zuciya Aqeel
Naji shi kenan I will try too control myself kaiii yarin yarnan ta sham maceni
To shi kenan dai Aqeel sai hakuri inagafa gurin nan saidai mu hakura kawai dan bahalin zuwa yau
Aqeel yayi shiru da Alama hakankalinshi na wani gurin Arif ya tabashi
Na'am
Aqeel karka ce zaka tattaro damuwa kasawa kanka akan dan karamin abin nan kanada kudinda zaka sai dubunshi dan haka banga abin damuwa ba
To shi kenan bari naga Amal
Muje tare nima inason ganinta
Bawani abune zekai ni gurinta bafa
Nasani shiyasa zan rakaka
Dakin hajiya suka shiga suka samu hajiya na tambayan Amal abinda yasa ta shigo takasa cewa komai sai kaiwa da dawowa takeyi
Alhamdulilah naji dadin ganinku gatanan dai kullum a Abu 1 zanga randa zaki zauna kina wasa da dariya Amal
Aqeel yace Amal meya faru kika kasa zama Daddy dai tacika Alkawari yakawo miki kawaye har2 masu hankali Gashi nikuma tayagamin Riga duk a cikin hankalin nata
Amal tace wacece tayaga maka Riga
Wacece in banda me KWALLIYAR Aljanunnan itace kadai zatayi haka nasani
Amal tace gaskiya ba ita bace dan tinda suka shiga daki basu fito ba Mommy ba Wannan ba ma wainace suyi wanka Abu tace bazasuyiba kar tiraren jikin su yafita
Arif da Aqeel sukayi dariya Suka tafa
Arif yace sabon salo sukuma Wanka ne basayi
Hajiya tace inji Abu haba koda nace tindazu nakejin wani wari yana fitowa Ashe sune rabu dasu bari naje zasuyi yanzuma kuwa
Mommy bazasuyiba babu yanda banyi dasuba amma ina sunki gane wa danayi magana saisuce saisuce kanshin jikinsu zaifita
Aqeel yace mommy ki barni dasu zasuyi wanka yanzuma kuwa yayi dariyar keta
Arif yace sukuma haka suke nasu gayun ba wanka
Amal tace bawanka ba kwanke baki haka sukace min Abu nata ma yafi tace rabonta da wanka harta manta
Aqeel yace Eh baliga irinta yabaza tayi wariba zan samesu idan zasuyi da Kansu shikenan idan baza suyiba zan Sa a musu
Hajiya tace yauwa dadai yafi yaza suce zasu zauna ba wanka idan mu mundaure wasu bazasu daureba ga gidanmu gidan mutane
Aqeel yace ni zasu kunyata nida abokaina dasunzo zasuce sesun gaisa dake mommy suzo suji wari mezan ce musu
Duk Abinda sukeyi Arif jinsu yake yi yana dariya
Amal tace yaya Aqeel ba Wannan ba muje kasa suyi wankan
Muje to
Suka tafi Arif da Hajiya suka rufa musu baya
Dakinsu Abu sukaje suka same su suna bacci
Aqeel yace kut bacci hmm Amal samo min ruwa me sanyi
Hajiya tace kar ka fara bance ba Abu Binta
Aqeel yace dan Allah Mommy ji yanda dakin nan yake bugawa duk irin tiraren da akasa a dakin
Hajiya tace Bakomai haka maza zasu gansu suce sunaso daidan wani karkataccen wani
Aqeel yace tab dako yacika mara wayo duk irin matan dake fadi duniya yarasa wayanda zeso sai wayan nan
Yanuna Binta da Abu dake bacci harda munshari
Arif yace Aqeel mommy fa tayi gaskiya meye laifin yaran nan kaida muke shirin baka Me KWALLIYAR Aljanu tsabar sofa nunar rana take ce maka
Hajiya da Amal dariya sukeyi
Aqeel yace ni Allah ya kiyaye banaso akai kasuwa Amal bazaki tashe subako bari Nina tashe su
Yadaga hannu ya kaiwa Abu duka Agigice ta tashi tana dukan Binta tana
Cewa π£barayi nasani mune da laifi gidan Ku mukazo Allah ya Baku hakuri barayi Amal
Mommy kinga irin hankalin nata ko daga tashinta sai ihon barayi basalati ba komai cewar Aqeel
Yaya Aqeel wlh dukan ya shigeta kalli yanda ta gigice cewar Amal
Hajiya tace banason Wannan saurin hannun naka Aqeel Abu ba barayi bane Bude idonki kiga mune
Aqeel yace mommy muyi abinda ya kawo mu mubar dakin nan daki nabugawa kamar ba mutane bane aciki
Hajiya tace Abu Binta kutashi kuyi wanka
Abu tace tab harna wastsake Nifa nafada muku bazanyi wankaba nafada muku baze yiyu nabaro inna a qauye
saboda fadan da take min akan Wanka nazo nan na sameki duk kinbi kindameni akan wanka
Ke meya kawoki dakina dazu harkika yaga min Riga cewar Aqeel
Ni a'a badai niba inama nasan dakinka dahar zanzo namaka me waina yaga Riga banda dukana da kayi harda yimin sharri
Nidai nasani Abu bazata taba yaga maka rigaba cewar Amal
Arif ya kalli inda suke kwance yaga gurin yayi tudu da kwari yace ya haka kutashi na gyara muku baza kuji dadin kwanciya a hakaba tashi muga
Abu da binta sukai dare dare kan gado sukaki tashi Binta tace Kabari mun gode zamu kwanta a haka
Tinda Aqeel ya kalli yanda Suka birkice akan za'a daga gadon ya matso kusa da gadon ya daga katifa saiga binta da Abu a kasa Tim
Nasani nasan wani Abu kamar haka ze faro Wannan shine ramawar da kikace zakuyi Gashi kinyi kinji dadi cewar Aqeel
Cikin mamaki Arif yace Kaya nane Wannan tareda takal minka
Aqeel yace zaku tashi kuyi wanka ko baza kuyiba
Maganar gaskiya shine baza muyiba kaifa dama na riga na baroka bakin ciki kawai ka keyi damu cewar Binta
Amal jeki kiramin kande da Asibi Aqeel yafada rai a hade
Amal tace to yaya
Tatafi ta kirasu
Yaya gasu cewar Amal
Asibi kande wanka zaku yiwa wayan nan yaran komai na ciki duk wanda yaki Ku sanar dani Yaciro wuka a aljihun shi
Abu ta tashi tsaye kan gado tace nunar rana karkamin haka bazan yi wankaba kuma karka kasheni
Aqeel yace sauko kutafi yafada rai a hade ganin fuskarshi ba alamar wasa yasa ta sauka ta buya bayan Amal
Yazauna a bakin Gado yana goga wukar a kasa wukar na kara kamar ze yanka sa
New writer's
Hakan take *husba'ahfama*πΉπΉπ
π π π π π π
πππππ
π π π π π
πππ
π π
π
ππ
*'YAR KWALLIYA* π
π
π
π π
πππ
π π π π π
πππππ
π π π π π π
*NA SADAUKAR DA WANNAN* *SHAFIN GADUK* *WANI MASOYIN NOVEL DIN* *'YAR KWALLIYA A DUK INDA SUKE A FADIN DUNIYA*
*BAZAN MANTA DA KUBA YAN 'YAR KWALLIYA* *FANS GROUP NAGODE ALLAH* *YABAR ZUMUNCI* *MUSAM MAN*
πfulani
πHany
πAysha Hamza
πHassana lawal
Naji dadin comments din da kukayi jiya akan *'YAR KWALLIYA* kunkaramin kwarin gwiwa sosai nagode Allah yabar qauna π€
Written by *husba'ahfama*
23-24
Ya wasa wukar yadaga yana kalla
Aqeel yace Amal matsa muga
Na matsa naje ina yaya kamata ahankali mana cewar Amal
Binta tace gaskiya Akwai matsala nayarda da komai amma banda wanka bazan yiba
Abu tace balle ni Abu Wanka Sam ka ajiye wukar ka agefe muyi magana ta fatar baki
Yace bazan ajiyeba kamar yanda baza Kiyi wankaba hakanima bazan ajiye wukaba
Arif yace ina bayanka sushiga suyi wanka saika ajiye idan sunki hmm kasanar dani
Binta tayi wuf tace madoki zaka dauko dama kace dukanka yana kisa ko
Arif ya hade rai bece komai ba Aqeel rai a hade ya nufo inna Abu take da wuka tana kalli
Waitoo amal kina gani ze kashe ni waiyoo inna Abu ta fada tana niyar yin kuka
Hajiya tace Aqeel Tsaya Abu Binta kushiga kuyi wanka kona barku dasu kuma Abu karki sake abinda kikayi Almubazzaran cine kina jiko
Kai kawai Abu ta daga
tace hajiya kece kawai zaki gane Nifa banason Wanka Yasin
Hajiya tace kishi ga Kiyi yau idan kikayi zakiji dadin jikin ki gobe ma dakanki zakiyi
Abu tace tab banga ranar ba ni nabari tirarena ya fita ba amana kenan gaskiya nunar rana Kaine kadai kake cin sa'a ta Yasin amma Bakomai
Wukar Aqeel ya sun kuya ya wasa kanar washin ya cika dakin
Hajiya tace Abu Binta kunga fitata tinda baza kuyi abinda nace ba kunga kuwa banga abinda zan zauna nayi mukuba tai fice warta daga dakin
Abu ta fasa kara tana kuka tana cewa waiyoo inna ze rabani da tirarena waiyoo baba nakawo kaina
Keee Rufe mana baki Aqeel yafada cikin tsawa mai raza narwa
Abu tai shiru kamar ruwa ya cinyeta
Arif yace shiga kishiga nace yafada cikin tsawa yanuna Binta yace kema zoki wuce
Abu da binta suka shiga Asibi da kande suka rufa musu baya
Asibi ta rufe bandaki suka shiga wanke Binta da Abu tin Asibi da kande najin kanshin sabulun harsuka dena ji
Asibi da kande basu wani sufaba da karfin su su irin matan nane masu kirar karfi dukda sunfara sufa da karfinsu
Kowan nan su yarike mutum daya yana wanka iya karfin shi suka tsefe musu kai suka wanke musu suka debo kayan
aski suka aske inda ya dace Asibi da kande sunsha kanshi suna musu wanka abuda binta na zagin su Aqeel rai fes beso
yasa musu baki ba yaga mishi rigar da Abu tayine yasa dariya kawai yakeyi shida Ari Amal kuwa ido ya ciko da kwalla
Saida suka shafe tsawan lokaci suna Wankar abu da binta saida suka tabbatar sun fita tas sannan Asibi da kande suka fito
Daga bandaki Abu take cewa mugayan tsofi tinda ta danneni da kafarta na kasa motsi dadin tadai muna tare zakisan ni kika yiwa haka
Arif yace abinda zaki saka musu dashi kenan Amal je dakina zakiga abinda nake duka dashi ki dauko min
A'a karka dauko cewar Binta
To ku gyara maganarku Ku yanzu
Abu tace mun gode takarasa fada tana gunguni
Aqeel yace Asibi karku tafi da saura basu goge baki ba
Asibi tace hakane muma bamu goge musu ba
Abu tace Yasin yanda kasa suka rabani da tirarena basu isa su rabani da almiskin bakinaba hikenan kuma danku mugayene shine zakumin babun badilahu
Arif yace Asibi kushiga Ku Tsaya a Kansu idan basuyiba kuyi musu ninace
Binta tace nunar rana kwai mugu kamar mu ze raba da tiraren jikin mu damu dakai zaman lpy ya kare Yasin
Buruhi zasu mana wai ni Yasin tsoran mannan nake lokacinda tajo yadawo daga binni shiya tahowa dayan gidan su tashin farku da fanteka tayi saiga hakwaranta a kasa sun zube gaba1
Abu ta gigice tarasa inda zatasa kanta
Duk hirar da suke Arif da Aqeel najinsu dariya ya hanasu magana
Yaran nan zasu kashe mutum da dariya Arif ya radawa Aqeel
Amal barin dakin tayi dan bazata juri jin ihon binta da Abu ba
Kande da