Showing 6001 words to 9000 words out of 46028 words
Chapter 3 - YAR KWALLIYA COMPLETED Book by Husba'ahfama.txt
Unknown
03 Jul 2024
431
ta bata harya rinyar ta miko mata saita janye
Binta tace meye haka kuma bana son irin Wannan
Kina zaton kai tsaye zan baki batareda na kafa miki doka ba
Meye dokar cewar Binta
Yarin yar tace zakiyi Alkawarin cewa bazaki sa hannu a fadana da Abu ba inkikasa hannu zan kwace abina
Binta ta kalli Abu ta kuma kalli ledar hannu yarinyar da irin abinda ke ciki
Nan tashiga raba idanu
New writer's
Taku *husba'ahfama* 馃尮馃尮馃拫
👠👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝
👠👠
👝
💄💅 *'YAR KWALLIYA* 💅💄
👝
👠👠
👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠
Written by *husba'ahfama*
9-10
Jikin Binta sai rawa yake
Na amince bani
Yarin yar tace in na baki ki tafi ko juyowa karkiyi
Binta tace to bani dai
Tana ba binta tawuce ta tafi
Yarinyar tace yanzu daga ni seke
Abu tace hakane kuma zam miki dukan tsiya kamar mu2 muka miki
Yarin yar ta kama Abu da duka Abu na ramawa Abu ta Bude baki ta sakar mata cizo a hannu
Waiyoo kika cizeni Yasin bazan yarda ba koni koke a gurin nan cewar yarin yar
Saukar duka yarin yar taji bazata koda ta juyo Binta ta gani zatai magana binta ta dauketa da mari binta da Abu
sukayi mata taron dangi saiga
yarin yar a kasa wanwar tana kuka Abu ta bude buhu ta leka taga garin tuwo tayi dariya Binta ta daga ta juyewa yarin yar a jiki
Inkinje gida saikiyiwa tsohuwa bayani yanda Akai da garin tuwo cewar Abu
Suka tsalla keta suka wuce
Binta tace Abu kina jin abinda liman yayi mana dan yaga me gari waimun girma aure zamuyi
Rabu dashi nasan abinda za muyi mihi damu yake magana ba a taba mubama munyi fada bare ka ta bamu zomuje cewar Abu
Ina zamu cewar binta
Zaki gani cewar Abu
Koda suka tafi basu tsaya ko ina ba sai gidan liman
Abu tace Sallama Alaikum goggo me tuwo
Goggo me tuwo ta amsa da Wa'alaikumus salam Abu Binta yaukune agin namu
Eh wlh cewar Binta
Goggo me tuwo tace Gashi kuma ban gama tuwonba yanzuma na dora
Bakomai mu abindaya kawo muma daban ne bansan ta yanda zanfara fada mikiba goggo cewar Abu
Kar kuji komai kufada min idan baku fada minba wazaku fadawa bayan nasan Ku tin kuna yara nan kuke zuwa cintuwo cewar goggo
Binta tace Hakane munsan da wannan goggo hine dalilin da yasa mukejin nauyin abinda zamu fada miki
Binta Abu kufada min bakomai komai girmanshi zansan abinyi
Abu tafashe da kukan karya taceTo hikenan goggo kiyi hakuri da abinda zakiji sai Abu takara sautin kun da takeyi
Binta ma kukan karya takeyi tace yi hakuri Abu bakomai sakai yar daze mata kenan
Nanfa hankalin goggo ya tashi tace kunga kufada min duk kunbi kun daga min hankali
Abu tace goggo dagir manki da komai liman ze miki kishiya
Gogo ta mike tsaye tarike kirji tana huci
Ni liman zewa haka zezo ya sameni bemin kishayaba tin ina yarinyata saiyanzu dana tsufa
Goggo abinda ze kara daga miki hankali hine irin kalaman da yake mata idan yaje zance cewar binta tafada tana kuka
Dan rahin mutunci hine ta aiko mu da kala man soyayya muzo mu fada mihi Takuma ce karya manta yau yazo zance ita kadai tasan abinda ta tana dar mihi cewar Abu
Kafar goggo ya haurawa taji juwa na ibanta tajin gina da bango ta ciji lebe
a nan gidan ze kwana daiko badamuwa ina jiranka cewar goggo
Binta takara sautin kuka tace babban abin hine mahaifin yarin yar yace liman yaturo anbahi ita
Suna fada goggo ta zube kasa ba nunfashi
Munhiga 3 Abu munyi kisa cewar binta
Abu tace ke bata mutuba tsabar kihine kawo ruwa kigani
Binta takawo ruwa Abuta watsa mata taja dogon nunfashi tabude ido tana
Cewa ina yake kumiko min shi
Abu tace goggo aibaya nan bari zahigo saiku yita takare
Goggo tace bakomai zaka dawo kasa meni liman nida kaine yau agidan
Goggo mu zamu tafi
Nagode muku binta da Abu Allah ya muku Albarka
Goggo me tuwo macace me kishi akan kishi zata iya yin komai sanin hakane yasa Abu da binta sukazo gurinta sunsan ita zata hukun ta musu liman yanda suke so
Ameeen goggo aiyiwa kaine suka ce suka nufi hanyar fita harsun sa kafa zasu fita Abu ta gano liman yana ta howa da alama gidan zezo da sauri ta riko binta suka boye cikin wani duhuwa dake zauren gidan liman
Liman yayi sallama ya fada gida kai tsaye ya nufi bandaki
Goggo na jinshi
binta da Abu Suka dauke sawun takalmi suka matso tayanda zasuji kuma suga Abinda ke faruwa
Liman yafito yashiga daki yasa sababbin kaya yafesa tirare
Nanfa kishi ya turnike goggo me tuwo tashiga waigen Abinda zata samu tarike ta hukun tashi dashi
Me gari ya fito yana gyara hula yace in na kike na fito zan tafi
Goggo tafito tana huci tace nasani kagai sheta wato danka raina min hankali nika ajiyeni a gida kaikuma ka fita kana neman aureko har ance katuro
Yace ni liman a ina kikaji zan cen nan wlh bana ne man aure a ko ina ni liman ke kadai kin ishe ni
Tace karyar banza ba abinda zaka fada min na yarda bayan nasan komai yanzu kayan nan dakasa kafesa tirare ina zaka
Abuda binta na labe suna ji kuma suna ganinsu suna dariya
Yace daliban malam rabi'u ne zasuyi sauka yau shine aka gai yace ni na shirya yanzu zan tafi
Bata gamsu da abinda yace ba yasa tafara buga kafa tana tsaki
Tace malam malam ni goggo ni zakai wa kishiya
Tana juyawa taga murhuna cida wuta ta Ciro icen dayafi ci tasa mai ababban Riga wuta yafara ci liman na ihon temako yana kokarin cire baban riga dakyai ya samu ya cire abin beyiwa gogoba ta dauko tukunyarda ta gama hada kayan hadin miya ta kwaramai a fara ren kayan shi
Binta da Abu dariya harda faduwa
Ta rarimo bokiti tana jifan shi dashi ganin abin nata bana Kare bane yasa liman ya mike ya zuba da gudu
Binta da Abu suka Tsaya a gaban shi
Abu tace liman mun girma aure zamuyi ko toga auren mun gwada maka tafada tana dariya
Binta tace waiyoo cikina liman mezan gani haka yazaka gudu kaida yadace kai mata fada kamar yanda kayi mana dazu
Amma dai yaran nan kwai shedanu kune kuka hadani da matata bakomai dani kuke magana
Abu tace gogo me tuwo gashinan
Liman yasa gudu binta da Abu na dariya
Raina fesa cewar binta
Duk wanda yace ze higa harkarmu to yadebowa kanhi kwarkwasa cewar Abu
Sukayi dariya suka tafa
Suka nufi gidan su Abu
Liman be tsaya ko inaba sai fada gurin me gari wayanda suke tareda megari ganin liman yashigo da gudu suma suka mike zasu gudu
Megari yace kudawo Ku zauna liman mezan gani haka da girmanka da komai
Allah yabaka yawan rai ai duk abinda ya sameni kaine sila saida nace ba fadan da zanwa Binta da Abu kace kaisam
saina musu gashi abin daya jamin dagir mana da komai na yanko ta cikin unguwa da gudu kowa na kallona
Yanzu binta da Abune sukai maka haka a garin nan cewar me gari
Liman yace hmmm ni nasan su sarai shiyasa tin farko naki kadage kace sainayi yanzu gurin saukarma ba halin zuwa
ta kona babban rigar sukuma wayan nan kaga dai yanda tai musu harda manja a jiki kamar za a Kada miya gashi badamar na koma gida yanda ranta yake a bace
Kai kutashi kuje Ku ne mo min su
A'a kudawo Ku zauna Allah ya baka yawan rai nayafe Abarsu kawai nidai goggo me tuwo itace kadai damuwata ita taimin hakafa
Nan yakwashe duk abinda ya faru yafada wa megari
Shine zakace a barsu gwara mu koya musu hankali cewar megari
Eh Bakomai a barsu cewar liman
To shi kenan zansa a kiramin gogo me tuwo zan mata bayani karka samu damuwa
To shikenan godiya nake Allah ya baka yawan rai
Kai tsaye suka shiga gidan ba sallama
Yaushe zaku girma abin naku kara lala cewa yakeyi ko Abu da Binta cewar Inna
Saida suka samu guri suka zauna sannan sukace salama Alaikum
Inna tace Allah nagode maka binta da Abu Nura yatafi maka rantar boko
Yinme inna cewar Binta
Inna tace Yaje saku a maka rantar boko daga nan yamai daku isilamiya dan harda rashin ilimi a abinda kukeyi
Abu tace Boko tab ba inda zani Inna bokoko awuta kike nunfin zamu toko su yan bokokon Awuta tsoron bokon sukeyi ba inda zani saidai ko binta gata nan
Waaaaniii tab namutu Allah yasani awuta ba bokon da zani cewar Binta
New writer's
Taku *husba'ahfama*🌹🌹💋
👠👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝
👠👠
👝
💄💅 *'YAR KWALLIYA* 💅💄
👝
👠👠
👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠
Written by *husba'ahfama*
11-12
Wlh baku isaba haka kuke so mu zauna daku a jahirce cewar Inna
Yasin bazani ba wuta tsilim cikin sauki bokoko Awuta bada niba cewar Abu
Binta ta tashi daga inda take ta koma kusa da Inna
Tace Inna kisa baki akahe maganar nan dan baze taba yiyuba Yasin haka kawai ze Kaimu lahira da kanhi
Kanshi kanshi inna taji yana tashi A jikin Binta
Tato she hanci tace Binta warin me nake ji haka kardai kema kinhau layin rashin yinwanka
Dariya Abu tayi tace Inna nice nan nadorata alayi tam bayeta kiji ita kanta tafijin dadin jikinta yanzu fiye da da
Rufemin baki sakarai qazama nayi dake *'YAR KWALLIYA* Binta kiyiwa Allah karki bari Abu ta koya miki rashin Wanka da Wannan maya taccen KWALLIYAR nata
Inna saidai kar a kuma dankuwa karatu yamin qanhi yabi jiki bakiga irin kallon da megari yake minba nikadai nagane meyake nufi cewar Binta
Abu tace Nagani rabu dahi binta ze fado hannu banda hima ya tema kawa kanhi besa bakiba aida tuni munkoya mihi hankali kamar yanda muka koyawa liman
Oohni Inna ina zansa kaina nan nasamu lbr anga liman yana zuba gudu a gari har ana zaton ya Hauka ce ashe ba Hauka cewa yayiba gamo yayi da 'ya'yan Aljanu binta da Abu babban gamo yai cewar Inna
Abu kwaso kayan KWALLIYAR muyi muje gidan Amaryar da aka kawo nan bayan layin ku cewar Binta
Abu tace Hakane fa banjeba kuwa
Tashiga ta dauko ta ajiya a gaban binta
Inna tace shiyasa tin farko banso qawan cen kuba wlh nasani sarai cewa abinda kuke da NA yanzu saiya fishi kuma gashi na gani
Suka kafe inna da idanu
Inna tace bance komai ba ni badaku nakeba Allah yabaku hakuri
Suka juya suka cigaba da
KWALLIYA
Salama Alaikum inna nadawo
Wa'alaikumus salam gonda da Allah ya kawo ka
Yi shiru Inna nasamu lbr komai inaji nasan sune zasu aika tawa liman haka komai yazo karshe na sasu amaka rantar boko hakama isilamiya ga kayan maka rantar nasu
Alhamdulillah shikenan kurinkus kandan bera boko Saikun je kokuna so ko ba kwaso cewar Inna
Abu tace Boko Boko dai hikenan naji duk abinda ake fada akan boko ance yan wutane hine mu za a kaimu saboda ba a sonmu
Ba a San naku gobe zaku fara zuwa daga nan idan kuntaso saiku wuce isilamiyar malam rabi'u
Binta ta tashi ta daka tsalle tace rabi'u Yasin ba inda zani Wannan bakin mugun baki da Wannan kan nahi dayake kyalli kamar an cirohi A tandun mai
Malamin naku kinga binta nasan irin takun sakar da kukeyi da malam rabi'u idan kika bari yakawo min karar ki kikuka da kanki irin dokan dazan miki baze faduba harda ke Abu cewar Nura
Abu tace hikenan dai zamu leka wutar bakomai amma idan mukaji da zafi bazamu sake koma waba
Tsaki Nura yayi yatafi ya basu guri
Sukaci uwar KWALLIYA suka fice basu cewa Inna komai ba
WASHE GARI
Abu tana tashi tasa kayan maka ranta ta janyo kayan KWALLIYA zata yi
Nura yace karki sake kiyi KWALLIYA makaranta zaki ba dandaliba
Abu tace Tab yaya Nura gaskiya bazan iya fita banyi KWALLIYA ba ga kanhin tirare i nayi Amma ba KWALLIYA a fuska ta
Nura yace Eh ba a KWALLIYA idan za aje makaranta Abu dole kidena wasu abubuwan yanzu tinda kinfara zuwa makaranta
Binta ta shigo ba sallama agaban kayan KWALLIYA ta zauna zatayi KWALLIYA
Nura yace ke Binta ba sallama Bakomai kiwani zo gaban kayan KWALLIYA
Binta tace yaya Nura tinda nafito banyi magana da kowaba Gahi yanzu kasa nayi magana Almiskin bakina yafita
Hanci yatoshe yace naji Almiskin kice kema kinbi layin qazantar Abu ko makaranta zaku zakuje kuga yanda Ake safta
Binta tace *'YAR KWALLIYA* mezan gani haka meyasa bakiyi KWALLIYA ba
Abu tace Binta kibarni kibarni kwai ni Abu *'YAR KWALLIYA* ni za a hana yin KWALLIYA badole kiga haka ba
Binta tace shine kike daga hanka linki ina Inna
Abu tace tana ciki
Binta tace yaya I na bayanka gwanda daka hanata bani kayan KWALLIYAR NA shiga dasu au baza kibaniba bari na dauka da kaina
Binta na shiga ta juye kayan KWALLIYAR a Jakarta tafito
Binta tace bata cikifa
Abu tace hakane yanzu ta fita zomuci Abinci bayan sun gama cin Abinci Nura ya kaisu maka ranta
Duk wanda yaga fuskar Abu ba KWALLIYA sai yayi mamaki dan bata taba fita ba KWALLIYA ba
Suka shiga Aji
Binta tace Abu Albishirin ki
Abu rai a hade tace goro
Binta ta bude Jakarta tace kalli
Abu cikin mamaki tafasa kara ta rungume binta ta tsalle a aji
Hankalin daliban ya koma Kansu
Abu tace muna fukai me kuke kallo da sannu duk zanyi maga ninku
Daliban Suka dena kallon su
Suka baje kayan KWALLIYA sunayi malami ya shigo aji akatashi ana gaisuwa banda Abu da Binta KWALLIYA kawai suke yi
Malamin ya karaso gurin su yace Ku meye haka kwalliya a cikin aji me kukeyi a nan aji bantaba ganin kuba
Abu tana shafa Jan baki tace baza kasan muba hime maka rantar be sanar dakai komu suwaye bako hege wato ya cinye kudin ko to hikenan
Yace bagane me kuke nufiba fa
Binta tace kaga waimu sa babbin dali baine kuma nanne ajin mu kana jiko jeka to
Yace kee Nifa malamin kune kibani girma bakowana magana zaki dinga fada minba
Abu tace inji kaba girma idan karike girmanka mutayaka rikewa idankuma kaki rikewa mubi takai mu wuce
Malamin yayi murmushin keta yace kugoge fuskarku sannan kubani kayan KWALLIYAN
Abu tace tab ba abinda zamu baka kuma ni Abu bazan goge KWALLIYA ta ba
Binta tace nimadai bazan gege ba malam kabar daliban naka a tsaye fa
Yace kuzauna yayi murmushin yaje gaban Allo yafara koyar dasu kamar yanda ya saba
Abu tace gaskiya nagaji baza a yi wani abin bane bayan Wannan kazo ka I hemu da surutu
Binta tace a he kekina jin hi tinda yafara har I yanzu banji komai ba ni yunwa ma nakeji
Yace Anya karatu kuka zoyi kuwa
Abu tace waya sani Abu a duhu Nifa karatun higa wutan nan beda meniba dahi da bahi duk1ne bokoko Awuta
Binta tace gaya mihi kadai koyarda su dan naga kamar suna gane wa
Yace anya Ku muta Nene kuwa ke dawani fuskarki kamar aljana waya gaya miki karatun shiga wuta nake koyawa
Binta tace baka jiba bokoko a wuta hine zakace bakaratun higa wuta bane
Yace kutashi Ku fita daga ajin nan kufita kuyi shir menku a waje
Abu tace seme danka koremu kahiga wutar kaika dai kacike gurin karkabari asa wani
Yace keni zaki fadawa haka
Tamurguda baki
Yadauko bulala ya zuba mata
Tasaki kara
Binta tace meyasa ka daketa kai ko a qauyen mu mune muke yiwa maza duka hmmm
Yace me kike nufi nima dukana zakuyi kenan
Abu tace meze hana tinda ka dakeni saina rama
Yace waya gaya miki idan malami yadaki daliba tana ramawa
Binta taja hannun abu
Tace Abu rabu dahi zomu fita ze fito ya same mu damu yake maga mekoya karatun higawuta dole mukoya mihi hankali
Suka fita
Abu kinga ya aika a siyomai abinci
Abu tace waye ya aika asiyo