Showing 18001 words to 21000 words out of 46028 words
Chapter 7 - YAR KWALLIYA COMPLETED Book by Husba'ahfama.txt
Unknown
03 Jul 2024
434
Asibi suka koma bandaki
Asibi ta dauko brush ta Sa musu man goge baki ta basu
Binta tace ya akeyi to kinwani bamu matajin kai ni yanzu jin kaina nake kamar baya jikina tinda akawanke nauyin da yake dama yanzu babu
Asibi tace kusa abaki kuyi kamar yanda zanyi
Asibi na goge baki suna kallon ta
Abu tace a sharama harda baki nidai bakina beyi datiba kalli wani kunfa dayake fitowa yana gama fita sai mutuwa Binta bakiji tana kakarin mutuwa ba
Kande tace kunfar bana mutuwa bane dadtine yake fita zaku wanke komu wanke muku
🗣Waiyoo zasu kashe mu Amal abinda Abu da Binta suka fada kenan
Arif yace Kande komatse su kuwanke bakin
Kande tace to
Suka kama su sukawanke musu bakin suna kuka suna dukan su amma ko a jikin su jinin da yafita daga bakinsu kuwa ba a magana saida bakin ya fita tas sannan Asibi da kande suka fito
Kande tace mungama muna iya tafi
Aqeel yace Eh mun gode ga Wannan kusai magani kusha dan Wannan ba karamin aikibane
Dubu 10 ya basu
Bakomai mune da godiya cewar Asibi
Abu da Binta babu abinda sukeyi sai kuka suna zagin Asibi da kande
Arif yaje dakin hajiya yakira Amal
Hajiya tace ammusu wanka
Eh hajiya naso ace kina gurin saikinyi dariya iya san ranki
Hajiya tace yanzun ma nayi dariya ga kayan da zasu Sa
Arif ya dauka yace Amal kekika zabo amma yayi kyau
Tafita batace komai ba Arif yayi dariya yabi bayanta
Abu Binta Ku fito
Abu cikin muryar kuka tace muyi me bayan kun kaheni kun rabani da kanhina da Almiskina gaba1
Amal ta Bude bandakin ta shiga ta rar rashe su dakyar suka yarda zasu fito
Amal ta basu hijabi suka Sa suka fito
Tinda suka fito Arif da Aqeel suke binsu da kallo harsanda Amal ta gane haka
Tace yaya Ari yaya Aqeel kallon yayi yawa
Aqeel yace Amal suma yan biyune
A'a meka gani ta juya tana kallon Abu da Binta
Kai ikon Allah Abu kodai kuma yanbiyu ne cewar Amal
Abu tace yan2 nemu kuma takan nunar rana zamu fara Kofi
Arif da Aqeel sukayi dariya Arif yace to muna jira saida kusani koda Ku ba yan2 bane to kuna kama sosai saida safe
Yafita daga dakin
Aqeel ya wasa wuka yace ina jiran wata mara kunya takawomin wani rashin hankali yankar rago zan mata
Yana gama fada yabar dakin
Abu da Binta rai ahade idan kagansu bazakace sun tabayin dariya ba
Amal tace ga man shafawa ga tiraren mekanshin dana fada muku Nina tafi saida safe
Binta sukayi da kallo
Arif da Aqeel dakin hajiya suka wuce
Arif na shiga yace mommy qazanta bakyau kinga yanda yaranki suka fita fes bawannan bama kinga yanda suke mugun kama su2
Hajiya tace haba dai suna kama
Sosaima kibari gobe kya gansu yanzu sunyi bacci cewar Amal
Allah ya kaimu harna kagu na gansu cewar hajiya
Su Aqeel sukayi wa hajiya saida safe suka tafi
Bangaren yan qanshi Abu da Binta ba abinda sukeyi sai gunguni koda kande takawo musu abinda sukasa agirka musu kinci sukayi
Abu tace Binta duba ni da kyau Anya ban hujeba kuwa
Binta tace hujewa kamar ya gakinan yanda kike saima wani haske da kikayi
Binta bazaki ganeba iskace take shigana ta ko ina shine na dauka ko hujewa nayi ta wani gurin
Ashe dai bani kadai naji hakaba shiru kwai nayi nunar rana Allah ya kaimu gobe damu kake magana cewar binta
Yihiru Binta ba a cewa komai gobe sai wanda ya gani
Abuta baje musu kayan KWALLIYA sukayi suka kwanta bacci harda munshari
New writer's
Hakan Take *husba'ahfama* 🌹🌹💋
👠👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝
👠👠
👝
💄💅 *'YAR KWALLIYA* 💅💄
👝
👠👠
👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠
Written by *husba'ahfama*
25-26
WASHE GARI
Hajiya tayi samma kon zuwa dakin Abu da Binta tasamu suna bacci
Tata she su
Abu cin magagin bacci tace waiyoo waye Wannan ko ince dan bakin ciki baccin ma baza a barmu muyi cikin kwanciyar hankali
Hajiya tace nice Abu Bude idonki kiganni safiya tayi kuma banji motsinku da Asiba ba
Binta tace zamu tashi amma sai anjima
Sallar fa Binta
Hajiya zamuyi idan mun tashi cewar Abu
Ban yardaba kutashi kuyi yanzu kona kira Arif da Aqeel kuma kunsan sauran
Zumbir suka tashi Suka shiga bandaki sukai zaman su ganin basuda niyar fitowa yasa hajiya ta fita ta turo musu Amal
Amal tazo bata gansu adakin ba duk ta tada hanka linta tana nemansu taduba ko ina banda ban daki tasakarfi ta Bude ban dakin tiris tayi tana kallon abin mamaki
Akwance ta samesu a ciki suna bacci ko a kansu
Abu kutashi wayace muku ana kwanciya a bandaki
Waiyoo ko ina ba sauki nan dinma ba za a bar muba cewar Abu
Binta tace kema fada kike wayan nan yanda kikasan sun hada jini da mayu naci agurinsu kudama nan ya gansu ya barsu
Amal tace Bakomai kutashi
suka tashi suka zauna amal tace ya kuka ji jikinku jiya
Abu tace harna wassake ba dadi nida iska ya hanani bacci sai higata yakeyi kuma kaikayin da jikina yakeyi jiya beyiba Gahi munyi bacci medadi ko binta binta tace eh mana
Yanzudai kuzo muje muci abinci kowa na can Ku ake jira naceko kunyi sallah
Abu da binta suka kalli juna sukace Eh munyi
To shikenan mu tafi
Amal na gaba suna binta a baya harsuka karasa Amal tanuna musu inda zasu zauna Suka zauna itama ta zauna
Abu da Binta Suka gaida Alhaji da hajiya
Arif da Aqeel kuwa hararane ya shiga tsaka nin su
Amal ta zuba musu komai ta basu
Arif ya zuba musu lemo ya basu
Yana dariyar keta
A yamutse sukeci dan basu saba da shiba hasalima ko dadi be musu ba
Abu ta kasa daurewa tace kawu wai gidan nan ba abin dadi sai wayan nan Abu ba dadi abani Koko da kosai hine nasan naci abinci
Alhaji yace Abu kudaure kusaba da wayan nan cimar yanada dadi shima amma ba komai bari nasa amuku abinda zaku iya ci
Arif yace kusha lemone me dadi
Abu ta dauki kofin lemon ta kai baki ta kasa rike lemon saboda gas din shi saiga lemo ya dawo ta hanci
Abu ta mike tana tsalle tana cewa Arif ze kasheta
Aqeel ya daka mata tsawa yace malama kinutsu kinjiko karkizo nan kijuye mana guntun haukar ki idan kinsan baki taba shaba meyasa zaki sha
Abu ta fara hada hanya tace juwa ce take dibana Anya ba giya ka baniba kai dan Allah tana gama fada ta zibe a kasa
Alhaji yace Abu lemone ba giyaba mema ze kawo giya gidan nan
Aqeel yace kafin yaran nan su waye sai Ansha wuya daddy lemo wai giya badan kunga abinda ya bataba aibaza Ku yardaba kalli abinda takeyi kamar tasha giyar da gaske
Hajiya dariya kawai takeyi
Tace zasu sabane ahankali
Amal tace Abu zo kici koda kadan ne kinga Binta na ci
Binta tinda aka bata ta fara ci saida ta cinye tas ta side hannun tayi gyatsa
Tace wahala Abuba dadi da anyi magana suce birni
Arif yace ko duk cikin badadin kika side hannu harda gyatsa
Komai ai sai an daure nima daurewa nayi ni amai nema yake taso min
Amal dasauri ta mika mata lemo tace sha abincin baze dawo ba
Binta tace to na gode kece kadai ta kirki a gidan nan saikuma mugaye a gefena ta kalli su Arif
Aqeel yace Bakomai sha lemo
Abu na gefe a zaune tayi zaman yan bori sai shafa ciki takeyi ta fasa uwar kara
Tace waiyoo cikina ana gobara kayan cikina na konewa waiyoo inna yaya Nura zanmutu waiyoo waiyoo
Hankalin hajiya Alhaji da amal ya tashi sosai
Arif da Aqeel ko a Kansu kukanta da ihuntane ya Dame su
Aqeel yace daddy ba wani gobara yunwace kawai jiya tayi zuciya taki cin abinci
Amal dagudu ta tafi gurin Asibi
Tana zuwa ta samu Asibi tayi Koko da kosai zata kawo musu
Cikin fara a Amal tace Wannan nawanene
Asibi tace na Binta da Abu nasan sunkasa cin abincin Ku ko
Eh bani na kai musu
To Gashi barina cigaba da aiki
Amal takaiwa Abu
Abu na gani ta fara hannu baka hannu kwarya saida taci ta koshi ta ture
Hajiya tace Abu ya cikin da sauki goba rar ta mutum
Ya bazata mutuba dawani KWALLIYAR ki kamar Aljana indai a gidan nan zaki zauna ina tabbatar miki da cewa saikin dena Wannan KWALLIYAR *'YAR KWALLIYA* kawai cewar Aqeel
Abu ta mike ta dunkune hannu tace kawu da alama nunar rana karfi yakeso mu gwada burinka ya cika taho idan ban fasa maka bakiba
Arif yace mommy mace kenan fa waida Aqeel zatai danbe tsabar kanta ya kwance
Alhaji yace Abu Anan ba a fada da namiji koda wasa karki kuma kinaji ko
Takoma tai za manta
Aqeel yace mommy yau ki shirya kinada babban baki usman ne zezo tareda kannen Sa maza
Kai kace na shirya yaushe rabonsa da gidan nan harna manta
Arif yace bakiga yanda ya komaba yan zu America ta an she shi sosai
Barinaje gurin Asibi da kaina na musu ba yanin abinda zasu girka
Kowa ya watse daga Binta sai Abu a gurin suka kalli juna sukai dariya
Suka koma dakin su
Abu sai kai kawo ta keyi
Binta tace Abu meye wai haka
Ki bari kawai shirya abinda za muyi wa bakin nunar rana nakeyi
Binta ta tashi ta dafota tace karki damu na shirya komai kixuba ido Kiyi kallo
Allah Binta
Yasin kowasa babu a maganata
Abu ta daka tsalle ta rungumeta tace hiyasa nake alfahari dake Binta ga kayan KWALLIYA muyi kafin bakin su raina mana hankali
suka fesa uwar KWALLIYA wanda sukayi yafi wanda sukeyi a qauye suka sa kayanda Amal ta kawo musu jiya suka fito suna tafiya 1 bayan 1amma in akakalli fuskar kamar aljanu
Abu tace Binta Tsaya ina zamuje yanzu
Binta tace madafa muga abinda aka girkawa bakin
Hakane kuma mujeto
Suka tafi suna shiga sukaji kitchen din yadau kanshi
Su Binta harda hadiyar yawu karar Hadiyar yawun kande taji yasa ta waigowa
Abu tace sannunku da aiki komai na tafiya yanda ya dace duk kanhin girkinne haka dankari zasuci dadi
Asibi tace Abu Ku Tsaya Anan bari muje mu gyara inda zasu zauna
Tana gama fada suka fita
To ba komai saikun dawo cewar Abu
Sun gama giriki sunzuba sun rufe
Binta ta bude 1 takaimai wawa
Abu tace ci iya cinki binta kibar sauran kyauta zanyi dashi
Binta saida ta Bude kowanne taci iya cinta tazube a kasa cikinta yayi kato tace Abu anya zan iya tafiya daga nan kuwa
Meyasa kikace haka
Cikin yamin nauyi
Karki damu na hutar dake zanyi komai da kaina
Abu ta fito ta duba taga bakowa a falo ta fita waje ta tara yara masu yawa acikin su ta samu wani yaro da bokiti ta ansa ta
dawo ciki ta juye musu komai a bokitin ta kai musu tace suje su raba yaran nata murna suna ihu megadi na kallon su
Abu tace kaima ga naka
Megadi Ya ansa yayi godiya
Abu ta koma ciki ta rike Binta ta kai ta daki ta kwantar
Ta fito
Keeee ina zaki cewar Aqeel
Nunar rana wasa zanje nayi
Dawan nan fuskar naki kalan ki tsorata yara koma daki kije ki zauna karna sake na ganki a waje idan bakina suka zo
To duk yanda kace haka za ayi nunar rana na koma
ke ina wasa dake bance karki kara fadamin sunannanba
ko ajikinta abu tashigeshi tai tafiyar ta
yace him lallai ya rannan semun koyamusu hankali a gidan nan
Kande da Asibi Suka zo gurin Aqeel
Kande tace Aqeel mun gama komai yana kitchen zamu fita yanzu zamu dawo
To nagode bakomai saikun dawo
Karar parking din mota Yaji yafita da sauri Usmane yazo
Aqeel fuska cikeda farin ciki ya rungume shi yana murna
Yace sannun ku da zuwa mu shiga ciki
To yayi musu jagora zuwa ciki
New writer's
Hakan Take *husba'ahfama* 🌹🌹💋
👠👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝
👠👠
👝
💄💅 *'YAR KWALLIYA* 💅💄
👝
👠👠
👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠
Written by *husba'ahfama*
27-28
Usman kuzauna bari na kira mommy
Usman yace To
Usman Sannu da zuwa ko nace ba maraba ba kawani kawo katon kanka shikuma harda shirya maka abinci hmm kaci mugani Abu ta fada ta wuce dakin ta
Aqeel yaje dakin hajiya yasanar da ita zuwan su Usman
Hajiya da saurinta ta fito
Manyan baki magana tatabbata Arif yace min ka zama kato
Usman yace mommy karki yarda bawani kato dana zama ina nan yanda nake shine kawai
Hajiya tace fada kake yi Usman duk wanda ya sanka da ya ganka yanzu yasan ka canza sosai ma kuwa
Hakane to mommy ina wuni ya gida yasu Amal
Lpy kalau ya karatu ya kowa da kowa
Lpy kalau ina Amal din ko tana maka ranta
A'a tana ciki zata zo yanzu
Kannen usman suka hada baki suka gaida hajiya
Ta amsa tace Aqeel ka kaisu dining bari na turo Abu da Amal su zo su jera komai
Aqeel yace to mommy ina zuwa ya zauna kusada Usman yace inda nine kai ba abinda zan dawo yi nan zamana kawai zanyi
Ko kai meyasa baka zauna ba ina ka rigani zuwa cewar Usman
Aini be karbeni yanda ya karbe kaba kuma ni gaskiya bazan iya zaman canba
Hmm shine ni kake so na zauna
Sukayi dariya
Kuzo muje dining
Aqeel wai ina Arif tinda nazo ban ganshiba
Fita yayi bajimawa ze dawo Ku zauna
Aqeel ya wuce kitchen
Hajiya dakin su Abu ta wuce ta Bude ta shiga
Bacci Abu lpy Binta kalau kuwa
Hajiya lpyan ta kalau wlh tsabar jindadi ne Gashi kuma taci ta koshi abinka da kura
Abu meye haka bintarce kura
Hajiya kenan tinda kikaji nace mata kura kiyarda kwai kurarce inkuma baki yardaba anatare zaki gani da idonki
Abu KWALLIYAR nan tayi yawa kirage ta kuje kitchen kudauko abinci Ku jera a dining Su Asibi sun fita
Tab harkinsa na tahi narage KWALLIYAR fuskata tab anrabani da tiraren jikina yanzu kuma KWALLIYAR ma hanani za ayi daga ragewa za kuma ace na dena yi
A'a Abu ni bazan hanaki KWALLIYA ba saidai yanda kike naki yana yawa hasalima yana canza kaman ninki shiyasa nace ki rage
Hajiya ina ganin girmanki gaskiya bazan rageba
To shikenan kuje Ku dauko abinci kina fita Za kiga Amal a waje
To hajiya natafi
Abu na fita ta ga Amal suka wuce gurin su Usman
Amal ta gaida Usman
Abu ma ta gaida su
Kannen Usman satar kallon Abu sukeyi damagana abakin su amma sukayi shiru Usman ma haka azuciyarshi tanbaya yake wacece wannan
kai tsaye kitchen Abu da Amal suka wuce Abu ta Tsaya daga gefe tana kallon Aqeel dake waya tana dariya
Amal tace bari nadauki Wannan yafi girma kekuma ki dauko Wannan
To Abu tace
Amal na dauka taji banauyi da sauri ta ajiye ta bude taga ba komai aciki
Yaya Ina abincin yake ko ankai dining
Bece mata komaiba yadaga mata hannu alamar yana zuwa
Ya kashe wayar
Yace me kikace
Yaya Bakomai a cikifa
Yace A cikin me
Amal ta nuna mishi da sauri yazo yabude yaga bakomai yabude sauran ma yaga ba komai
Ya haka nida kaina naga sun girka abincin amma yanzu babu kuma kansu fitama sunfadamin sungama yanzu ya zanyi da Usman
Abu tace Amal waihi waye Usman din
Amal tace babban Abokin yayane tare sukayi karatu a America
Abu tace hm kekika sanhi sunan garin da kika fada nida bansa ko inaba sai *DARAUDAU*
Ran Aqeel ya baci sosai dariya na niyar kwacewa Abu taita dannewa dan karya gano ta
Naji dadin ganin ranka a