Showing 30001 words to 33000 words out of 46028 words
Chapter 11 - YAR KWALLIYA COMPLETED Book by Husba'ahfama.txt
Unknown
03 Jul 2024
438
karwanda ta sake tayi magana harmu karasa dan yanda nake jin haushin nan nasu tsaf zan dakesu wlh
Hajiya ta masu Abu fada sukace sunji baza suce komai ba
Aqeel yace Amal taho muje tare
Amal ta zaro ido tace niii yaya bada niba saikun dawo kanajin abin da suka gamacewa shine zan rakaku kalan su toshemin baki su dakeni
Bame tabaki kizo muje
Amal tace zanbikune kadai idan kunce zaku dinga juyowa akai_kai saboda tsaro badan tsoroba
Eh munji taho muje cewar Arif
Hajiya tasasu suka canzo kayan jikin su amma basu goge KWALLIYA ba
Abu tace fita zasuyi su sumar da samarin birni dan su Aqeel ma gani gani suke musu da alama suma zasu suma akan KWALLIYAR
Aqeel idan ban sumaba na sumar dake kucaka me kamada Aljanu
Amal a tsorace tabisu
Kai tsaye Asibiti sukaje Likita ya duba binta da Abu ya rubuta musu magani da Allura
Arif yaje ya siyo komai ya dawo suka wuce dasu inda za a musu Allura
New writer's
Hakan Take *husba'ahfama*πΉπΉπ
π π π π π π
πππππ
π π π π π
πππ
π π
π
ππ
*'YAR KWALLIYA* π
π
π
π π
πππ
π π π π π
πππππ
π π π π π π
Written by *husba'ahfama*
39-40
Abu da Binta suka karewa gurin kallon Abu a tsorace take yiwa Binta rada tace anya ba gurin kashe mutane suka kawo muba
Nima dai haka nake Tina ni kalli guri shiru ba mutane ni dai a tsorace nake
Kinga Binta karmu saki jiki dasu munaganin abin da bamu yarda dashiba mu gudu
Kawai shine magana
Wata mace ce tafito Aqeel ya mika mata Allura
Abu taradawa binta tace ga makashiyar ta fito
Tabare allura ta zuko ruwan tace kuzo namuku sauri nakeyi
Binta tace kut muda zaki kashe zaki gayawa sauri kije kidawo bamu shirya mutuwaba mu kinga tafiyar mu
Aqeel ya kalle su cikin fishi da jin haushin maganar da suka fada yace wai Ku meyasa a ko ina saikun nuna haukan Ku Kiyi musu kawai karki damuda dabinda suke cewa
Abu ta dunkule hannu tace taho idan ban hada miki jini da majinaba mace dake kizabi kidinga kisa ko tsoran Allah babu
Ku Nifa ba kisa nakeba allura nakeyi kuma za a muku ne sabida samun lpy kodai ba sune marasa lpy ba
Amal tace sune nan yaya kurikesu kawai da alamu zasu bada wuya
Gaskiya a rikesu kinyi gaskiya saboda idan suka goce Akwai matsala
To ba damuwa semu rikesu cewar Arif
Aqeel yace zaka rikesu dai danni ba wanda zan rike manya dasu ida na rikesu Sabolu nawa zan karar a jikina kafin na
dawo yanda nake fitsari sukayi kana gani suyi wanka kafin Susa Kaya sunki shine zan rikesu
Arif yace kana kallo dai lokaci zasu bata mana babu wata hanya inba Wannan ba
Aqeel ya rike Abu badan yasoba
Arif ya rike Binta a ka musu allura suka cika gurin da kuka ana gamawa suka zube a kasa suna kuka
Abu cikin muryar kuka take cewa muguwa yar iska kirasa a ina zaki biga kusa a jikina sai duwawo dan bakin mugunta Gashi gurin ciwo kawai yakemin
Binta tace kitam bayeta kwana nawa kusar zeyi ajikin mu kafin mu mutu kinsan hine zesa baza mumutuba yanzu amma yana fita shikenan mun mutu suka kara fashewa da kuka
Wadda tai musu allura tace kuyi hakuri nadan lokacine zaku dena jin zafi kunji karku damu
Binta tace Muguwa yar iska kingama watanda da damu kinshirya randa zamu mutu dole kice haka mudai shikenan munkawo kammu daga Wannan sai wancan
Aqeel yace Dan Allah Arif kayiwa yaran nan magana sutaso mu tafi tinda sun gama jizgamu
Arif yace kutaso abinda Baku saniba shine idan kuka cigaba da surutu kusar zefita kuma kunsan abinda zefaru idan ya fita zabi ya rage naku
Abu tace munyi shiru mutafi Abu da Binta suka karaso gurin su da rarrafe
Aqeel yadaka musu tsawa yace meye haka kuma dallah kutashi kuyi tafiya da kafa finku malamai
Abu ta marai raice bazamu iya tashiba tazira kusar canciki bata yanda zamu iya tafiya hakan shine kadai mafita
Amal dariya harda hawaye
Binta tace Allah yabaki sa'a Amal zamu hadu sata gidan barawo rancene Kiyi ta dariya lokacin kine yanzu namu na zuwa muma
Yanzu ya zamuyi da yaran nan haka zamu barsu su rarrafa har waje kenan Arif yake tambayan Aqeel
Kabarsu meye a ciki susuka ga zasu iya ni kaga tafiya ta
Abu Binta kutashi ku gwada tafiya zakuji kusar ta fita kunga shikenan saiko taka da kafarku
Allah ko naji dadi shawararki ke dama sokike mu mutu shiya sa kikace haka ta Allah ba takiba muna nan darai kece dai zaki mutu ki barmu
Amal tace Kutafi a haka Kukuka sani tinda Ku bakwa daukar shawara
Amal da Arif sukayi gaba Binta da Abu na rarrafe insunyi su tsaya duk wanda ya gansu saiyayi mamaki ga kafarsu garau amma suna rarrafe
Arif dan takaici yadaka musu tsawa yace kosu mike koya kira Ahmad soja nanfa suka mike tafiyar abin dariya gaba daya
hannun su sukasa suka rike kugunsu suka ware kafa finsu idan suka jefa daya saisu huta sukara jefa dayar ma
Arif da Amal sun manta da sun fita kafin Abu da Binta suka fito gaba1 dai abin dariya suka
Zama
Abu tashiga mota dakyar tanashiga ta kwanta ta daga duwawunta sama Binta ma yanda Abu tayi haka tayi Suka cike guri
Amal tagir_giza kai ni ina zan zauna yanzu kuduba fa kuga yanda kuka cike gurin
Aqeel afusace yajuyo zaku matsa mata kosaina yi kwallo daku yanzu yan qauye kawai Allah ya dawo da daddy lpy saikun koma qauye ko kunaso ko bakwaso
Abu tace tab banga me maida ni *DARAUDAU* ba nazo kenan kai gwanda ma kusaba da halinmu dan munzo kenan kekuma uwar masifa shigo ki zauna ko yaya kikaga gurin karkice komai
Guri kadan suka matsa mata ta shigo ta zauna a takure
Aqeel yace ga tirare Amal ki dinga shaka dan zakisha kanshi
Binta tace kanshi a ina fito fili kafadi abinda ke cikin ka munan da kake jida gani munfiku tsafta damma kunrabamu da tiraren jikin mu aidaba hakaba
Abu tace fada mihi kuma in karya ne atashi ayi yar hin-hine
Aqeel yace dani banshirya jiyowa kaina abinda yafi karfin kaina ba kuji da kanku Arif idan kayi gaba kadan zakaga super market ka Tsaya zan sai Abu
Arif yace to haka ko akayi suna karasa wa ya Tsaya Arif da Aqeel harda Amal Suka shiga ciki sukabar Abu da Binta a mota
Suna zuwa gurin takalmi amal ta daukarwa Abu da binta wani takalmi me tsiniπ
Arif yace Amal zaki karya 'ya'yan muta Nene dazaki ce a siya musu Wannan
Yaya Kaine kake raina wa yaran nan hankali yaya idan suka tashi wayewa sai kayi mamaki
Aqeel yace badai wayan canba gatakalmi dai ansiya musu kishirya kaisu gurin gyaran kashi
Suka gama siyaiya suka fito suka koma gida
Suna shiga Abu da binta da rarrafe suka je dakin hajiya suka fada mata abinda ya faru hajiya tayi dariya ta rarrashi su Abu
*KWANAKI NATA SHUDEWA*
akwana a tashi abu da Binta suka fara gyaruwa kadan sukafara sallah
akan lokaci suna wanka ko ba ace suyiba saidai shirmen da haukan nan Aqeel da Arif suka kaisu maka ranta Amal kuma
tana koya musu gayu da yanda zasu sakaya ba irin wanda sukeyi ba *KWANAKI NATA SHUDEWA* lokacin
tafiyar su Arif na ta masowa yau ne su Arif zasu tafi Abu da Binta harsun kasa boye farin cikin su
Aqeel da Arif sun gama shir yawa suna falo suna jiran fitowar hajiya dasu Binta da Abu
Amal kuma tana dakinsu Abu da Binta ta shiryasu ta yanda zasu bawa Aqeel Arif mamaki
Abu Binta sunsha kyau Amal ta dauko takalminπ da suka siyo musu tabasu Susa
Abu tace Kut mezan gani nayarda da Wannan higar amma banyarda dasa Wannan kofaton ba ki barni da silifas dina nafi gane hi
Amal tace Abu Binta indai kunaso kuyi kyau sosai to saifa kunyi abinda nace kungama hada Wannan wankan shine zakisa silifas dan yarfi
Binta tace nifa banason kina raina mana Kaya Amal meye aibin silifas din nan
Bashida aibo amma dole kuyi hakuri kufara amfani da kayan mu kuda yanzu manyan yara ne
Sukayi dariya to shikenan zamu gwada baze kayar da muba kuwa kalli kasan fa kiga
Bari nasa muku da kaina yanda ze zauna da kyau Amal tasa musu tace zakuji dadin tafiya dashi baze kayar dakuba baza Ku je falo kai tsayeba ina zuwa
Amal ta dauko lemo a faranti taba Abu a hannu tace kuje ina binku a baya
Abu Binta tinkafin su fita takalmin yafara girgidi kamar ze kayar dasu haka har suka karasa falo takalmin ya dena
girgidi ka gansu baza kace ranar suka fara Sa takalmi me tsiniba suna tafe suna yauki
Aqeel Arif Suka bisu da kallo
sunyi kyau bana wasa ba tsaye Suka mike suna kallon su Abu da binta na kara sowa gurin su takalmi ya goce lemon ya zube Akayan Aqeel da Arif
Aqeel ya balbalesu da masifa "Ainasan Wannan aikin kine waya gaya miki yaran nan zasu iya tafiya da takalmi nan jisu ko kyau basuyiba
A'a yaya fadi gaskiya dai idan basuyi kyauba meyasa kuka mike
Arif yace ai gaskiya ya fada wayan nan kowana irin Kaya zasu Sa baza suyi kyauba badan inaso muyi rabuwar arzikiba dasena falla muku mari wlh
Aqeel da Arif sukaje suka canza Kaya suka fito
Hajiya ta fito daga daki ta musu addu'a Alhaji ya turo wanda ze kaisu airport aka kaisu suka haujirgi suka wuce America
Abu da Binta a gaban hajiya Suka fara rawa harda tafawa
Amal tace murnar me kuke yika haka
Abu tace yabaza muyi murna ba su nunar rana antafi bamasu takura mana
Hajiya tayi dariya tace ba dadewa zasuyiba sunje su dawo da aikin su nan ne
New writer's
Hakan Take *husba'ahfama* πΉπΉπ
π π π π π π
πππππ
π π π π π
πππ
π π
π
ππ
*'YAR KWALLIYA* π
π
π
π π
πππ
π π π π π
πππππ
π π π π π π
Written by *husba'ahfama*
41-42
Kut murna ya koma ciki kenan amma gaskiya banso haka ba Yasin cewar Abu
Binta tace amma dai Bakomai zamu sha iska kafin su dawo
Hakane kuma yeeeee
Suka ci gaba da rawa
Amal tace Ku Tsaya Abu Binta kuzo Ku zauna magana zanyi daku
Suka zauna kusada Amal
Hajiya tace bari na shiga ciki
To Hajiya
Amal ta maida kallon ta ga Abu da Binta "Binta me kike so ki koya kamar wani abinda yake birgeki kike son shi sosai
nasamu wani gurin da a ke horar da mutane ta yanda zasu iya KWALLIYA girki dinki takalmi da jaka da sauran su
nima inaso na shiga shine nace barina tambaye Ku idan kunaso saimu shiga tare
Abu tace nidai KWALLIYA zanshiga tayanda zan amsa suna na *'YAR KWALLIYA*
Binta tace nidai zan koyi girki tayanda idan naga abinci a TV inaso saina tashi na girka
Alhamdulillah to shikenan bakomai nariga nayi duk abinda ya dace mommy da daddy sunsan komai farawa ya rage yau za ayi bita akuma nunawa
kowa a jinshi gobe kuma afara koya mana dan Allah Abu Binta Ku kama kanku gurine na manyan mutane kuje a wayan
Ku Abu dan Allah ki gyara maganar ki wahi hi da kikeyi dan Allah ki dena sonake Ku fito fes daku
Binta tace Munji mungane zamu gyara yanzudai idan nafahinta fita za muyi
Eh kuje Ku dauko hijabi mu tafi ba dadewa za muyi ba yanzu zamu dawo gurin ba nida
Abu tace kefa me zaki koya
Amal tayi dariya" dinki dinki zankoya tayanda danaga Kaya ammai dinki me kyau idan yamin sena yiwa kaina
Da kyau jiramu bari mu shiga mu fito
Abu da Binta na shuga suka Ciro kayan KWALLIYA suna mita
Abu tace dan Allah binta kalli yanda nayi muni Nifa nafi gane KWALLIYA ta yafi min kayau Nifa nan ba komai ta nuna kuma tunta
Radu da ita yanzu base Kiyi ba meye a ciki idan tayi magana kibarni da ita
Allah Binta
nice fa da haka takeso mu fita kalan a raina mana hankali
Sukayi dariya suka tafa sukayi KWALLIYA kamar yanda suka saba suka daura mayafi a kugu suka je jikin madubi suna kallon Kansu
Binta tace Abu dan Allah kalle mu yanzu ko su nunar rana Sa nuna mata Fari
A'a muma dai munzama nunar rana anyama kuwa idan munje *DARAUDAU* zasu ga nemu kuwa
Ah Haba zasu gane mu bana jin yan DARAUDAU zasu mantamu koya muka koma
Abu ta rige hannun ta tana sosawa "Binta Nifa hannuna yana kaikayi duka kawai nakeso nayi
Kibari idan mun fita duk wanda yamiki kallon banza kidaki rabonki ni Binta zantaya ki
To shikenan muje
Suna fitowa suka ga Amal tana fitowa daga dakin hajiya baki a Bude Amal take kallon su
Binta tace rufe bakin Nifa bana son qauyan ci daga ganin KWALLIYAR mu kiwani saki baki idan so kike kizo muje mu yimiki ba kisaki baki kina kallon muba
Fada mata dai duk qauyanci ne ya cikaki Amal narasa sanda zaki waye
Allah ko kunada gaskiya bazan wayeba kamar yanda kuma bazaku wayeba dan Allah kalle ki kalli wani KWALLIYA a fuskar ki
shiyasa yaya yake cemuku masu KWALLIYAR Aljanu kuma beyi karyaba nan fa na gama muku fada koda yake bazaku ganeba
bari muje gurin kuga mutanen gurin kuda kanku zaku raina kanku kumani bazan fita daku da Wannan KWALLIYAR ba
inkun dage dashi zaku fita to saidai mu raba hanya kuma koda munje karku sake kununa kunsan ni kunaji ko
Binta tace Tab kema dai kinsan maganar da kike fada baze taba yiyu waba gidanmu1 kuma tare muku dake Wannan hine
Abu tace Fada mata kebama jin dadin ki bane mu nuna tare dake muke yanda muka ci uwar KWALLIYAR nan duk wanda yagammu guri ze bamu mu wuce saboda tsabar haduwar mu
A haka bahijabi mayafi a daure a kugu shine zasu bamu guri mu wuce to bari na fada muku koda haka yafaru kusani cewa
suna muku kallon mahaukata shiyasa zasu baku guri Ku wuce dan sunsan cewa zaku iya kaimusu duka
Abu tace Karya ne Wannan keki ka fada kefa dama 'yar bakin ciki ce dan kinga mun fiki waye wa shine kike fadar haka
idan zaki zo mutafi to idan baza kiba wan nan Abudan sauki saimuyi tafiyar mu
Harararsu tayi taja tsaki tayi gaba ta barsu a baya
Binta tace abin da zaki iyayi kenan dan baza mu dakuba kinga Abu mu sake tafiya dan nasan ita kanta me koya KWALLIYAR idan ta kangi saita gir giza dan tasan kifita iyawa
Nanfa kan Abu ya fasu sai Fari takeyi da ido "mu tafi karta tafi tabar mu
A mota suka sameta a zaune suma Suka shiga direba ya tafi kaisu Suna cikin tafiya
Abu tace naso ace da kafa zamu dawata taga abin mamaki yanda mutane zasuyita kallona suna dariya saboda haduwata
Amal batace mata komai ba Abu da Binta sukai ta zuba kamar 'yayan kanya har suka karasa gurin
Gurine babba cikeda mutane masu jida kansu kayan jikin suma ba a magana gurin zagaye yake da filawoyi gurin koya bitar kuma yana tsakiya
Abu da Binta suna kallon su da Kayan jikin su suna dariya
Abu tace dan Allah Amal kalli Sa Kaya kalli kayan jikin waccan kamar matatar Koko kalli takalminta kamar zata farau ta hahhhh
Baza Ku Bar dariyar nanba ko ke kinsan kudin kayan jikin ta kotakalmin kinsan nawa ake siyar wa namiki uziri zuwa gaba zaki sani
Binta dariya harda kwanciya a mota "dan Allah kalli KWALLIYAR waccan kalli wani Abu da tasa afuka kamar farar kasa
Abu tace shine ma su ai basu da kayan KWALLIYA mu yan qauyan da suke raina wa munfisu da komai ta fashe da dariya
Anya zamu shiga gurin nan kuwa kalli abinda sukeyi tin ba mu shigaba idan muka shiga kuma meze faru mukoma kawai shine Amal ta fada a cikin zuciyar ta
Amal ta kalli direba tace kamai damu gida
Abu naji tace tab ba a isaba ba inda zamu tinda muka zo saimun shiga kinma isa hmmm
Binta tace fada mata