Showing 9001 words to 12000 words out of 46028 words
Chapter 4 - YAR KWALLIYA COMPLETED Book by Husba'ahfama.txt
Unknown
03 Jul 2024
432
mihi abinci mekoya karatun higa wuta
Binta tace Eh hine zomuje
Yaron ya siyo abincin zekai wa malam binta da Abu suka tsare shi
Abu tace Kai bamu abinci kaje kadebo min ruwa zansha kagani ba quwace
Yace malam ya aikeni bari nakai mishi nadawo saina debo miki
Binta tace harna hadiyi yawu banga abin dake cikiba amma nasan zeyi dadi tafada tana dariya
New writer's
Taku *husba'ahfama* 🌹🌹💋
👠👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝
👠👠
👝
💄💅 *'YAR KWALLIYA* 💅💄
👝
👠👠
👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠
*GODIYA GA DUK WANI* *MASOYIN NOVEL DIN 'YAR* *KWALLIYA INA GANIN SAKON* *NIN KU NAGODE* *ALLAH YA BAR ZUMUNCI* 😍😘
Written by *husba'ahfama*
13-14
Abu tace Kura kyaci da Gashi tobaci zakiyiba na me koya karatun higa wuta ne
Yaron yace Gashi barina debo miki
Abu tace yauwa na gode ga abincin me koya karatun higa wuta a hannun Binta zomuje
Binta ba labari idonta nakan kwano baki a Bude
Abu tace Binta kinga halin naki ko to cika dan Kibar sauran akwai abinda zanyi kafin yaron ya dawo
Kan Abu ta gama magana harbinta tasa hannu tayiwa abincin wawan diba saida yayi rabi takai baki
Abu tace kaiiii Binta kincinye ai bakomai zodai muje
Binta tace nidai da zaki temaka kibani na cinye abincin yayi hegen dadi
Abu tace Bazan baki badain sarkin kwadayi dake
Binta tace Bakomai kome zakice kice kinsan idan naga abinci wani shaukine yake kamani sai naji hannuna yana rauwa
Abu tace hannun yafadi kasa inyaso cine dai bazan baki kiyiba
Abu tayi gaba wajan me abinci tabar binta da side hannun
Abu tace me abinci kinada gihiri
Eh Gashi
Abu tayi murmushin tace nagode
Tabude ledar gishirin ta zuba gishirin a cikin abincin tajuya dafa dikan shin kafa ne
Ta mikawa me abincin sauran gishirin
Tace Gashi nagode
Garuwan na debo miki
Abu tace na gode ga abincin kakai mihi
To yace yatafi kaiwa me koya karatun higa wuta
Malam ga abincin
Yace to jeka zauna kuyi sauri kugama nasa hannu
To malam yaran suka ce
Malam ya wanke hannu yabude abinci ya ganshi kadan be damuba ya sa hannu yadebo a abincin yakai baki cikin bacin rai yafurzar da abincin
Kai a wurin wa kasiyo min abinci
Abu tace Agurin me abinci nikuma na kyara maka abincin yanda zeyi dadi yakaji to
Yace Keee nizakiyiwa haka kinsan nawa nasa nasiya kuwa
Binta tace konawa kasa be da me muba badai ka daki Abu bako hmmm
Me koya karatun higa wuta ya dauko bulala ya nufi gurin su
Binta taimaza ta watsa run a hanyar da ze taka rai a bace ko gabanshi baya kalla sai Abu yana sa kafarshi santsi yajashi ya fadi kasa daliban aji suka sa dariya
Cikin muryar tsawa yace kuyi shiru nace inba haka ba duk kanku sai kunyi kuka
Abu tace mekoya karatun higa wuta a kasa yara kuyi dariya iya san ranku ba abinda ya isa yamuku
Yace saikunbar makarantarnan yau din nan nake gaya muku
Binta tace idan mubamu bar makarantar ba kaika bari
Yace ko haka kuka ce
Abu tace kwaraida aniya kaga tafiyar mu
Binta tace Abu ina zamu
Abu tace gurin shugaban makaranta mana wanda yaya Nura yakaimu gurin hi dazu
Binta tace hakane muje kafin ya rigamu
Salama Alaikum
Wa'alaikumus salam Fatima zainab yaba kwacikin aji yanzu bayan kowana malami na cikin aji
Abu ta fashe da kuka
Yace zainab meye na kuka kuma wani malamin ne ya da keki
Sai Binta tafashe da kukan karya tace damu aka daka ai abin da sauki amma kamar kai wai za a wayi gari wani yana zaginka
Yace ni waye kuma ya zageni Fatima
Abu tace me koya karatun higa wuta ne yace hiwai ya gaji da aiki a karka hinka ba abinda kake bahi wahalar banza kawai yake maka nibama Wannan bane ya dameni tafashe da kuka
Binta tace waikai baki ka ajiye katon ciki kana zaune kana sheniska sukuma kabarsu da yara suna henwuya idan
yasamu dama saiya sace maka katon cikin ka dan mun masa maga munce mekai masa yake zaginka hine yace mufita mubar mihi aji
Rai a bace yace ban gane malamin da kuke nufiba amma muje ajin naku na gan shi
Binta da Abu na gaba yana binsu a baya harsuka isa aji
Yanzu kai lawan abinda zaka min kenan duk irin abinda namaka da Wannan zaka saka min
Me nayi kuma
Baka ma san kome kayiba ko meka fadawa yaran nan
Ni lawan mezan fada musu babu wata magana da mukayi hasalima bakaga irin abinda suka minba yakamata akoresu daga makaranta karsu koyawa sauran yaran halinsu
Idan ban Kore suba kaina koreka daga aiki irin wadan nan mugayen kalaman zaka jefeni dasu kaje na koreka
Dan Allah karka min haka da aikin nan na dogara dashi nake ciyarda kanne na da mahaifiyata idan kakoreni inazani nashawuya kafin ka daukeni aiki
Abu da binda sukayi dariya
Abu tace su gaban maka ranta ayi mihi hakuri idan ya sake sai kadauki mataki
To shikenan na dawo dakai Amma kar hakan yasake mai maita kanshi
To nagode sosai insha Allahu hakan baze sake faruwa ba
Shikenan nizan koma Fatima zainab kuje kuzauna
To suka ce
Yana fita suka kalli malam lawan
Ya kaga aikin mu kayarda cewa mu zamu iya sawa a koreka cewar Abu
Yace kuje Ku zauna
Bayan antashe su daga makaranta hanyanzu na komawa gida suka wuce kasuwa wasu maza suka tsaya a gaban su
Abu tace lpy kuwa
1 daga cikin samarin yace Lpyar kenan shine kuka sa aka kori yayan mu sannan kukasa aka dawo dashi yanzu abinda kukeyi mukeji a gari ya fado gidan mu
Binta tace ba abin mamaki bane dan kana jin lbr yanzu kuma yafado gidan Ku mu ai ruwan darene gama duniya
Yace yanzun nan zamu koya muku hankali tinda Ku bakuda kunya
Abu tace Allah ko sannu me kunya saika koya mana muna jira
Binta tace 🗣jama'a ga barayin da suke muku sata dan munce zamu fada muku hine suka ce zasu dake mu
Nanfa mutanan kasuwar suka zageye samarin suna cewa dama kuwa ansaba mana sata gashi yau Allah yatoni a sirin Ku
Samarin sukace wlh muba barayi bane
Dama zakuce haka mekuke jira da sune cewar Abu
Nanfa mutanan suka rufesu da duka
Abu da binta cikin farin ciki suke Binta tatafi gidan su Abu ma haka
Abu na shiga gida taga baban ta ya dawo
Naji dadi daka dawo sannu da zuwa baba kaga yaya Nura yasani a bokoko awuta yauna fara zuwa amma sanda me koya karatun higa wuta ya dakeni cewar Abu
Yace yi hakuri yar baba shikenan komai ya zo karshe ke bari na zokarshen zancen bazaki sake koma waba daga yau
Abu tace Yasin naji dadi hiyasa banaso kana tafiya baba idan kana nan bame min fada komai nayi daidaine a gurin ka kuma nafi sakewa
Saiki bishi kutafi tinda haka kikace cewar Inna
Yace abin harda kishi yar baba shiga ki cire kaya kici abinci dan nasan wanka ba a yi danga qanshi naji zanyi magana da Babarki
Tayi dariya Tatashi ta shiga daki
Yace ina kike jiya mukayi wata magana da yayanki Alhaji nasiru Shine yasa meni yace meze hana nabashi Abu tayi karatu a birni kinga Amal tasamu kawa kenan shine nace ya bari nayi magana dake tukunna
Inna tace Ehhhto birni a kwai karatu nasani nasan kewa na damun Amal kasan cewar ita kadai ce mace a gidan su abin shine yardar Abu shine matsala dayanda zasu jure hala yanta a can
dantani ba matsala wlh saidai yanzu Abu tayi qawa duk inda zata tare suke zuwa komaka ranta da Nura yatashi Atare yasa su
Yace To wacece qawar tata dan nasan dole ya kasan ce kucakace irin ta
Inna tace au dakanka kake ce mata kuca ka Ashe kasan kuca karce bari na kirata taji da kunnen ta Abu
Yace bari mana yar baba yi zaman ki
Inna tace daka bari nakirata ai bawata bace illa 'yar gidan malam murtala me rasuwa Binta
Yace Auzubillahi karki cemin binta gagare Sarkin kwadayi
Inna tace ita dai
Yace babu inda za aje da ita idan taje birni ai saita sawa yangidan hawanjini konida ba mazauniba nasan halin Binta amma kinyi kokari tab ya Abu take ita kadai balle an hadata da binta gagare
Inna tace gaskiya baze yiyu kazo ka raba suba bacci ne yake raba Abu da Binta wani lokacin binta Anan take kwana abu ma tana kwana a gidan su shine zaka ce haka nasan yaya nasiru sarai bazeki karbarsuba yarike nawasuma balle Binta data zama yargida
Yace to shi kenan Allah ya kaimu gobe muga yanda za ayi dan gobe yace zezo amma dan tani babu inda za a da Binta gagare
Inna tace ya zaka dinga take halin 'yarka kana hango na wata idan har gaskiya za a fada Abu ma da halin ta dan harwanka tahana Binta
Yace ina ruwan ki qawance baya yiyuwa sai hali yazo 1 yanzu kekinsan irin halinda Abu ta koya a gurin ta
Inna tace A'a bansani ba
Yace to gingani mubar komai dai se gobe in Allah ya kaimu
New writer's
Taku *husba'ahfama*🌹🌹💋
👠👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝
👠👠
👝
💄💅 *'YAR KWALLIYA* 💅💄
👝
👠👠
👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠
Written by *husba'ahfama*
15-16
WASHE GARI
Alhaji Nasir yazo tafiya da Abu
Tin a kofar gida da Abu taga mota ta Tsaya tana shafa motar
Abu tace I nama ace na higa cikin jirgin yan binni mu Anan daga amalanke sai keke sai jaki suko yan binni suna jin dadi
Ta shiga leka cikin motar tana dariya
Baban taya fito ne manta
Yar baba aike nake nema zo kiga
Kerere ta Tsaya a gaban su ta Ciro hudarda ke soke a kugunta tana shafawa
Munzali yace Yar baba ga Alhaji nasiru yazone danya tafi dake birni
Zabira tayi ta saki hodarda yake hannunta tace da gaske zani Binni barina kira Binta tazo mu tafi
Kaiiii Yasin bazan yardaba hodata ta fahe yanzu mezan dinga sha fawa idan naje birni tafada tana kuka
Alhaji nasir yace Yi shiru Abu ni zan siya miki wani idan munje birni akwai wanda yafi wannan a can sosaima
Abu tace nidai gaskiya bazan yardaba bayan Ance Ku yan binni bakuda cika Alkawari nidai kawai kabani kudi naje na siyo wani
Munzali yace Yar baba yazakice haka yan birni suna cika alkawari Wannan da kike gani shima mahai finkine yayan
mahaifiyar kine kuma Amini nane sosai kodan lokacin dayake zuwa kina yarin ya shiyasa baki sanshiba
Abu tace nidai ba ruwana abi yani huda ta kuma guda2 nake so daya ni daya Binta
Alhaji Nasir ya Ciro 1k ya bata
Waiyoo dadi dolema naje binni tahin farko nera dubu me yafi raina Bari naje na hado sa babbin kayan KWALLIYA ta yanda idan nayi KWALLIYA zan sumarda samarin binni da yan mata
Munzali yace yar baba bari nafada miki idan kikayi Wannan KWALLIYAR taki a birni sai maza dubu sun suma hamsin sun mutu hamsin kuma suna gadon Asibiti inada tabbacin haka
Abu ta gyara tsayiwa tana juyi
Baba bari na fadawa binta tashirya mu tafi
Yace yar baba wai Wannan Binta dakike fada kanwa tace kota Inna kekadai zaki tafi kina jiko
Abu tace baba Nifa idan ba binta babu inda zani ehhhe
Alhaji Nasir yace wai wacece binta nan ne da Abu take nagana a kai
Abu tace kawa tace baban ta ya mutu ita kadai ce a gurin ummanta
Alhaji nasir yace Bakomai indan mahaifiyarta zata yarda sai mutafi da ita Bakomai
Abu tace hine magana Nina tafi
Gidan su binta Abu taje ko sallama babu ta shiga gidan tana kiran binta
Binta tace gani lpy kike min irin Wannan kiran
Abu tace jeki hado kayanki kizo mu tafi binni
Binta tace anya Abu lafiyan ki kalau kuwa dasafen nan kiwani tasoda maganar zuwa birni nidai bazan kaiki ba kinji na fada miki
Abu tace kinga bake zaki kainiba yayan Inna ne yazo ze tafi damu baki gan hiba tahin farko dubu1 yabani
Binta tace jirani na hado kayana mu tafi dubu1 tab kice tin yanzu mufara canza tafi
Abu tace Yasin kuwa muje na zabar miki kayanda zaki tafi dashi saboda canba qauyen *DARAUDAU* bane sonake mu haukatasu da sakaya da KWALLIYA
Binta tace hakane muje
Suka shiga suka hada kaya sukafito
Binta tace umma mun tafi binni sai nadawo kikula da kanki idan na tashi dawo wa zantaho miki da kayan dadi
Umma tace Binta banganeba Waze kaiki birni niban sani ba
Abu tace umma idan kinaso kiji gaskiyar magana dauko maya finki kizo muje kiji
Haka ko akayi umma ta bisu suka tafi
Abu tace kinga abinda zamu hau mutafi binni tanuna motarda Alhaji nasir yazo dashi
Umma ta gaidasu suka amma tashiga cikin gida gurin inna inna tai mata baya nin komai umma ta amince Takuma yi musu addu'a tayiwa Alhaji nasir godiya data fito
Abu gaba daya kayanta ta kwaso Innata an she ta zaba mata wanda yadace ta tafi dashi suka fito zasu tafi Abu ta jefa kayanta saman mota ta anshi na Binta ta jefa sama
Abu tace kinsan su yan binni mutum 1ne aciki sannan duk wanda ze hau shikuma yana sama kicici bani na fara hawa shi kuma saiya cici boki au ga Inna nanma zata cici boki
Binta ta ta ciciba Abu saiga Abu a saman mota
Binta tace umma zoki cici bani nima Abu ta hau saura ni
Kamar daga sama Alhaji nasir yaji maganar Binta yace acici bani Abu ta hau saura ni Dasauri yajuya yaga Abu a saman mota ta hakim ce
Yan gari kowa yafito yana kallon su Abu sai wani yasina take tana shankan shi
Alhaji nasir yace Abu sauko waya gaya miki nan ake hawa sauko
Abu tace nasauko kace kafasa zuwa dani nafa San komai gameda jirgin nan
Alhaji nasir yace zantafi dake sauko kiga
Abu tace mezan gani
Alhaji nasir yabude mota yace da Binta tashiga binta cikin tsoro ta shiga ta zauna sai taji ta lume da sauri ta fito
Binta tace gaskiya a canza min mazauni ina zama yabude baki ze hadiyeni
Abu tace nasani ai hi yasa nai zamana Anan kinga Wannan baze taba fada miki gaskiya ba miko hannun ki na janyoki muyi zaman mu Anan
Binta ta mikawa Abu hannun abuna janyota
Alhaji nasir yace malam munzali da alama sai kasa bakifa
Munzali yace yar baba sauko kiga nan ake shiga ba saman mota ba
Abu tace baba nayarda dakai barina sauko amma kanaji Binta tace yabude baki ze hadiyetafa
Yace ba hadi yeta zeyeba kasa yayi saboda tazaun zoki shiga ki gani
Abu ta sauko da kayan su itama ta sauko
Abu tashiga tazauna tace baba hakane nazauna Binta shigo
Binta tashiga ta zauna tace kawata yakika ji gurin dadi ko danma bamuje canba
Abu tace hakane dole idan munje mu nuna musu munsan komai dan karsu raina mu
Binta tace to
Sanyi sukaji yana shigarsu tako ina suka hau kerma abin bemusuba sukasa ihu suka fito
Alhaji nasir da malam munzali dasuke sallama hankalinsu yadawo gurin Abu da binta
Alhaji Nasir yace lpy kuka fito
Abu tace baba nagane hidai Wannan mutumin bakin ciki yakeyi damu yasan munfi yan matansu na binni haduwa hine ya turo mana jaura dan muce mun fasa
Munzali ya kalli Alhaji nasir
Alhaji nasir dariya yayi yace AC ne a kunne bari na kashe tinda bakwa so amma ni ban turo muku jauraba hasalima ni ina so kuje birni Ku wayar dasu
Alhaji nasir yakashe AC yace kushiga nakori jaura ta bakin naku
Alhaji nasir yayi sallama dasu yashiga mota yaja suka tafi
Yan gari murna ya cikasu ganin Abu da binta zasubar gari har motar su Abu ya bace yan gari basu dena daga musu hannu ba
Kome Abu da binta suka gani sai suyi ihu su buga mota harsuka karasa gidan megadi ya bude musu gate Alhaji nasir yashiga da mota yafaka ya