Header Ads
Showing 105001 words to 108000 words out of 152002 words

Chapter 36 - AMATULMALEEK COMPLETED BY Mamuhugee.txt

Ads the beginning of article before Image

11 Jun 2024

894

Ads at the middle of Article

kanta Husnah din ta kasa barin ya gane halinda take ciki sbd Yana sani zai tabbatarda ya gano meya sameta anan zai San tasan ba shine ya haifetaba,kisan mummuke mum Aisha ke Mata tana Bata azabar boye Dan kuwa ko maamah Bata Saniba Dan ita kanta Husnah batason maamah ta sani tasan cewa itace ta tura Naufal yiwa Amatu fyade Dan kuwa tana sani zata iya juya Bata Baya bayan ita kadaice gatanta da bangon jinginarta a yanzu dakuma zamanta wadda kawai zata hurawa auren Amatu da Dad dinta wuta ya mutu batareda mum dinta ta dawoba.




Satinsu Amatu biyu da dawowa ASH TALBA ya sauka Abuja lokacin Bata gidan tana school Kuma Bata dawo ba Sai yamma Dan haka batama lura da motocinsa da aka fito dasu daga inda suke ba wainda suke nuna ya dawo a duk lokacinda zaka gansu a filin harabar gidan kusa kusa.


Ganin maamah a kitchen tareda su karima yasata tinanin me takeyi a kitchen ASH Baya gari tinda yawanci abincin dazai ci ne kawai take Saka hannu a ciki yanzu sbd sanin bayason abincin masu aiki.


Bata tsaya ba bayan maganarda tayi da maamah din sama sama ta wuce sama a Dan gajiye.


Tana shiga dakinta handbag dinta da wayarta ta jefar ta nufi toilet tana zare kayan jikinta.


Wanka tayi gajiyanta ya sake sosai ta fito ta zauna tana shafa Mai tana kallan time da aka fara Kiran magrib.


Wayarta datake flight mode ta cire tana ajiyewa ta miqe ta Saka kaya.


Ripped Skinny jeans ta Saka Wanda ya lafe jikin siraran cinyoyinta ta Saka golden yellow freesize satin Versace shirt wadda material din ke kwantawa jikinka duk da fadinta.


Hula ta Saka qarama ta rufe gashin kanta da aka gyara mata shi jiya a shagon anty Farha.


Fitowa tayi farar qafarta sanye da slippers da suka Dan mata yawa ta sauko qasa ta dauki ruwa me sanyi a fridge ta koma sbd ruwan datake son sha idan bame sanyin sosai ba batajin ya cire mata kishin idan ta debo gajiyan school.


Tana komawa daki ruwan ta zauna Tasha sosai kafin ta rufe robar ruwan tana ajiyewa ta miqe ta tayar da sallar magrib.


Tana gamawa taji dawowan Husnah a lokacin sbd itama yau taje school duk da ita spll ne ma take shirye Shiryen farawa.


Itama Husnah Bata lura da Dad dinta ya dawo ba hakama Bata Tararda maamah a waje ba bare ta fada mata,su karima kuwa kowa a taitayinsa yake da Husnah da mum Aisha da dukansu zuciyarsu take a kusa.


Ana sallan ishai Amatu tayi ta fito cin abinci har lokacin Bata duba wayarta ba bare Taga misscalls din datake dasu da massages.


Tana fitowa Kai tsaye dining room ta nufa tana kallan abincin dayake Jere idanuwanta suka sauka kan tea set Dake gefe jere gurin zamansa.


Tsayar da idanuwanta tayi kan kayan tea din tana nazarin baa kawo tea akan dining matiqar ba ASH Yana gari ba,
Ya dawo ne ko me?
Yaushe ya dawo?


Juyawa tayi ahankali tareda komawa daki Dan duba wayarta sedai ko taku uku bataiba taji anriqo hannunta ta bayanta qamshinsa na cakuda iskan wajen cikin sanyi.


kasa riqe mamakinta tayi ta juyo da sauri tana kallansa cikin mamaki da sanyin dayake cike zuciyarta batareda ta saniba.


Dawo da ita yayi Baya ahankali Yana hade jikinsu fararen lazy eyes dinsa akanta ya sauke numfashi Yana cewa


"Ina kika shiga tareda kashe wayanki?"


Bata basa amsaba jikinsa ta qarasa shigewa tana sake Wani lafiyayyar murmushin da ya kashe jikinsa Yana Neman kunce masa Kai kafin ta Bude Baki tace


"Ina school tin safe and wayana Kuma Yana flight mode ne I dunno cewan zaka ki...""


Bata qarasaba ya kasa hakuri ya Dora lips dinsa akan nata ahankali ya sauke mata Wani light kiss Daya Sakata dago idanuwanta ta zuba masa tana sake gigita kamewansa Yana ma mantawa da inda suke din ya dagata ya zaunar akan dining din Yana ranqwafowa ya zagayeta da hannunsa Daya Dayan hannun Kuma ya kamo fuskanta ahankali ya sake kissing Yana cewa


"Akwai 2hours da zai wuce ne ban kira numbern L.A ba???


Qarasa mata tambayar yayi Yana Saka kansa wuyanta yayi kissing gefen kunneta tareda sake zagayota da hannunsa Yana Bata Daman shaqansa yanda takeso.


Bai tsaya Bata Daman amsawaba ya sake jefa mata wata tambayar data Sakata Bude idanuwanta akansa ba shiri tana amsawa da cewa




"Maamah tafi fada sosai fa na dadewan mu a lag da anty Farha"


A karo na biyu bayan tsayuwarsu gurin ya sake Sakar mata Mayen murmushinsa Yana sake ranqwafowa ya rufeta da kyau Yana sake Kai bakinsa wuyanta wannan Karan harshensa ya Saka ya lasa saman kirjinta Yana Dan Jin nutsuwansa na dawowa.


Lumshe idanuwanta tayi da lasan da yayi mata sbd waiwayi me qarfin gaske da Hakan ya Sakar mata ta Dan damqe hannunsa Daya dayake shafata Yana sake tambayarta lafiyanta da yanda tayi missing dinsa.


Amsawa takeyi a Yanke tana tana Dan lumshe idanuwanta tana kokarin riqe hannunsa sbd abinda yake faruwa Yana kashe dukkanin jikinta da kuzarinta hakama shi kansa numfashinsa Dake fita ahankali cikin sanyi Yana saukar mata ta tabbatarda yafara shiga kasala.


Ahankali ta Bude bakinta Dake setin kunnensa ta fara fidda numfashinta datake riqewa ahankali ya sauka cikin kunnensa har zuwa kansa take tsikan jikinsa suka miqe ya mannata da kirjinsa ta furta


"Kowa na gida fa and....." Bata qarasaba ya dauketa gaba Dayanta ya rabata da dining din Yana komawa hanyar Daya fito da ita ita Kuma tana sake narkewa jikinsa duk da yunwa takeji abinci take buqata Dan haka batajin ma zai mata komai yanajin yinwa takeji.
##MAMUH#




*_AMATULMALEEK_*
By Mamuhgee
And
*_YANCI DA RAYUWA_*
By Hafsat Rano
Na kudi ne
For more page ku biya
500 for littafi Daya
1k for duka books din biyu
at👇
0022419171 access bank Maryam sani
09033181070




YouTube channel and Meerah Herbs present you the sweetest story#




AMATULMALEEK
Mamuhgee
#ZafafaBiyar






59
*INA MATA,MANYAN MATA,MATAN DASUKA SAN KANSU,MATA MASU DARAJA,MATA MASU BUQATAN GYARA DA KULAWA DA KANSU???*
*SHIN KUNSAN SHAHARARRIYAR ME MAGANIN KUSAN DUKA MATSALOLIN MATA DASUKE FAMA DASU HARMA DA WASU DAGA CIKIN NA MAZAN WATO MEERAH HERBS* 100% Natural herbs💯🔥👍
*Amarya,budurwa,uwargida,bazawara da duk ma macenda take buqtaan gyara da ingantattun kaya karki wuce kayan Meerah Herbs sbd mun tabbatarda ingancinsu kafin tallata muku💯👍*


MAGANIN SANYI
MAGANIN NONO
MAGANIN HIPS
MAGANIN SLIMMING
MAGANIN NANKARWA
GYARAN AMARE
SET MAIJEGO
MALLAKA
SUBULU DA MAYUKA NA GYARAN JIKI
TURAREN WUTA
MATSI
MAGANIN NI'IMA
BACK TO VIRGIN SET
INFECTION FLUSHER


08142800199
07068558096




****************
Palonsa suka nufa Yana shiga da qafarsa daya ya tura kofar palon bayan sun shige,


Kan doguwar luxury console table Dake farkon shigowa palon ya zaunar da ita Bai tsaya komaiba ya hade bakinsa da nata
Itace tafara kissing dinsa tana susutar dashi gaba Daya missing din dayayi mata ya taso masa Yana qanqameta dakyau cikin jikinsa tana sake kashesa da yanda take kissing dinsa hayaqi kawai yakejin suna fita kunnuwansa.


Rigar jikinta ya yaga da hannuwansa ya zare ya jefar Yana bin milk Skims wireless embroidery bra dinta da kusan komai Yana Gani a ciki da matsiyacin kallo Yana ambatar sunanta cikin qasan maqoshinsa.


Abinda yake faruwa a gurin cikin sanyi me girma ne Dan kuwa numfashinsa ne kawai ke fita a gurin ahankali har sai daya tabbatarda bazai iya wahalarda ita a halinda take ciki na Jin yunwar da ko Bata fada masa ba yasan abinci tazo ci a dining din.


Sauko da ita yayi suka nufi bedroom dinsa ya zaunar da ita a bakin gado ya dauko mata wata shirt dinsa fara ya Saka mata sbd tata din bazata maidu ba Dan botiranta gaba Daya sun zube qasa Babu abinda zai riqe mata ita a jikinta hakama bra dinta Bata jikinta dole rigar tasa kawai ya Saka mata tareda mayar Mata da hularta ya rufe mata kanta suka fito Yana riqe da hannunta kaman basune suka gama abinda suka Gamo ciki din ba.


Suna fitowa zaunar da ita yayi ya zauna Shima kenan kafin yayi Wani motsin Husnah ta shigo gurin mum Aisha ma ta shigo Babu Wanda ya Kalli inda Amatu take shi suke kallo kowannensu a natse cikin girmamawa suka gaidasa suna masa sannu da zuwa Shima a natse ya amsa Yana kallan Husnah data sauya gaba Daya.


Cup din Daya dauka ya ajiye ahankali Yana kallanta cikeda kulawa Yana Dan kame fuskarsa sbd rashin Jin dadin ganinta ahakan yace


"Husnah,Wani abu Yana faruwa ne?
Kinyi rashin lafiya ne ko me???
Meyasa nake ganinki Hakan??




Shiru dukkaninsu sukai kowa gabansa na faduwa musamman Husnah din Se mum Aisha da kowannensu Baya fatan Koda tsautsayi ASH din yasan meyake faruwa a tsakaninsu.


Amatu ma shiru tayi tana kasa cewa komai bare dagowa Dan kuwa sosai ASH din ya zama serious da abinda yake fada amsar tambayarsa yake jira Kuma shirunsu ya Sakasa tabbatarda akwai abinda yake faruwa din.


Amatu ya juyo ya kalla yace taje ta kira masa maamah.


Tana Jin Hakan itama nata gaban ya sake faduwa Dan haka ta miqe a sanyaye sai alokacin idanuwan mum Aisha ya sauka kan rigar Dake jikin Amatun wadda ko zaa cire idonta ta shafa tasan ta ASH ce sbd kalan kayan dayake sakawa daban suke Dana Kowa duk mansion din da kewayansa kusa,hakama tayiwa Amatun yawa sosai rigar ga qamshinsa Dake tashi a jikinta....




Sarqewa tayi da qarfi tari me gigitarwa Yana taso mata tafara yinsa tana dafe kirjinta Dake Neman toshewa sbd Tarin tashin hankalin ta tabbata kenan ASH yafara ganin wannan yarinyar a boye ko me??


Ruwa ta dauka hannunta na rawa ta Bude takai bakinta tana sha da sauri sbd karta mutu a banza Asmau da yarta su samu ASH TALBA yanda suke so.


Amatu gaba Daya bata Tina da rigar dayake jikinta ba Kai tsaye maamah taje ta kirawo wadda itama Bata ma lura da meye a jikin Amatun ba suka dawo Saida suka shigo dining room din har lokacin kowa na zaune cikin zufa batareda sunce komaiba.




Maamah na shigewa ta tsaya daga gefen tareda Dan kasa kallansa suka gaisa ta sake masa barka da dawowa
cikin mutuntawa a natse ya Bude Baki yace


"Meyake faruwa ne a gidan nan?
Husnah tayi jinya ne?
Akwai matsala ne a gidan daya kamata na sani?


Maamah ma shiru ta Dan yi sbd batasan me zata fada ba Kuma bayan abinda ta sani Wanda ita kanta batasan Menene matsalan Husnah dinba.


Numfashi ta Dan sauke ahankali ta Bude Baki tace


"Babu Wani matsalan bayan yanayin jikin Husnah Daya tashi sai Kuma kuka da tashin hankalin da nake ganin kaman dole akwai abinda yake damunta duk da Ina tinanin ko yanayin jikin Abeeda ne yake damunta"....shiru tayi daga Nan sbd Bata buqatan sanar dashi sauran tashe tashen hankalin da Husnah ta ringa sakasu da some somenta tinda ya wuce.


Shiru yayi Yana nazarin zancen maamah din sedai bayajin a yanzu da Abeeda ta tashi ciwonta zai Saka ciwon Husnah din tashi sedai Wani abun daban.


Kan Husnah Dake tsiyayo hawaye masu radadi ya Maida idanuwansa kafin ya Maida kallansa kan mum Aisha datake Dan sake shan ruwa tana Hana kanta sake sarqewa sbd fargaba Dan idan ASH yayi saurin ganota ya rabata da gidansa komai lalace mata zaiyi sbd Bata Riga ta Tara abinda ya kamata ace ta Tara ba a zamanta gidansa shekara da shekaru.


Kan Amatu ya Maida kallansa yaga itama duk tayi sanyi kanta akasa sai alokacin idanuwansa suka tinatar dashi da rigar dake jikinta Amma Bai damuba a yanzu damuwar datake Neman juyar masa da kan 'ya yake Neman sani.


Sake maimaita tambayarsa yayi akan Husnah meyake damunta,


Dago kanta tayi ahankali zatai magana idanuwanta suka fara sauka kan AmatulMaleek da maamah ta tsayar a gefenta ta tareta daga zuwa cikin dakin da kyau,


Qurawa Amatu idanuwanta tayi tana kallan rigar jikinta da take ma ta hango Babu bra jikin Amatun,


Tsoshewa kirjinta yayi kafin idanuwanta suka fara Neman Dena Gani daidai tayi saurin rintse idanuaan sai kawai ta fashe da kuka Mai tsananin gaske tana kasa tantance abinda yake Shirin faruwa a cikin gidan ubanta da uwarta.


Kukanta ya Saka maamah Jin Babu dadi zuciyarta na sosuwa hakama tana mata nauyi lokaci Daya sbd tasan bakomai ne yake cin zuci da rayuwar Husnah ba sai irin abinda yake cin ranta na abinda zai iya biyowa bayan Abeeda tasan wannan auren na kaddara Dan haka itama cikowa idanuwanta sukai da hawayen ta Yanke shawarar yin magana dai a yau din komai ya zo karshe,
Dagowa tayi tareda dawo da kallanta kan ASH Dayake sauraron kukan Husnah har cikin ransa yake jinsa.


Bude Baki tayi zatai magana mum Aisha tayi saurin katseta sbd yanzu datake ganin alaman akwai abinda yake faruwa tsakanin ASH da Amatu batason a raba auren Se zancen ya Isa kunnen Abeeda Koda daga kwancen ne ta yanda zuciyarta zata buga ta mace,
Mutuwar Abeeda itace zata kawo mata komai datake so Dan mutuwarta zata buga mata zuciyar maamah,hakama mutuwarta zata qarasa juyar mata da kan Husnah haka shi kansa ASH din zai shiga Wani halin Dan haka so take kafin a raba auren kota Yaya ya Isa kunnen Abeeda koda shine abu na karshe da zata ji kafin komawa coman gaba Daya.


Hana maamah magana mum Aisha tayi ta hanyar cewa


"Husnah tana cikin damuwan rashin ganin mahaifiyarta ne bayan tashinta,
Kuka da damuwar datake ciki duk Hakan ne ya hanata walwala ganin takeyi akwai matsala babba da ake boye musu musamman dadewanka baka dawoba shine ya Bata tsoro sosai take shiga damuwa""


Husnah duk da tana cikin mummunan hali Saida ta dago ta Kalli mum Aisha tana kasa cewa komai sai qara kukanta datakeyi Wanda ya Saka ASH din kallanta da kyau ya tambaya idan Hakan dinne?


Gyada Kai kawai tayi sbd a matse take da son barin gurin kafin ganinta ya dauke gaba daya.


Sallaman maamah yayi Yana cewa ya gode taje,
Juyawa tayi takira Amatu ta bi bayanta suka bar gurin.


Kallan Husnah yayi itama cikin kulawa yace taci abincin idan ta gama ta samesa suyi magana.


Tashi yayi batareda Shima yaci abincin ba yabar gurin sbd ya tabbatarda akwai matsala a gidansa da baisan da itaba,.tsaf ta karanci kowa da abinda yake kokarin boyewa Dan haka zai gano koma Menene yasan abinda yake Neman daga zaman lafiya da Kwanciyar hankalin kowa a gidan.


Yana barin gurin abinda mum Aisha ta fara juyowa ta Kalli Husnah tana fada shine


"Lokaci yayi da Abeeda zata dawo Nigeria ta qarasa jinyarta a cikin Yan uwa da yayanta da mijinta tinda ta Farka idan ba haka ba lokacin da Zaki tattara ki bita can ASH ya dawo hannun Amatu da uwar Amatu"


Tana gama fada ta miqe tabar gurin tabar Husnah zuciyarta na tafasa kukanta na qaruwa,
Babu abinda take tsakanin buqata a yanzu bayan dawowan mum dinta Koda a kwancen ne dole zataje ko bada sanin Dad dinba ta dawo da ita sedai kawai su gansu tinda Neman mantawa yakeyi da mum dinta akan Amatun da ta kasa yarda ma da abinda yake Shirin faruwa Sam Sam bazai yiyuba.


Amatu suna fitowa da maamah komai maamah din Bata ce mata ba ta Sauka ta wuce bedroom dinta,


Shiru ta Dan yi a tsaye itama a palon saman kafin ta shige bedroom dinta ta zauna tana shiga damuwan shikenan maamah zata dawo da fushinta akanta.


Shiru gidan ya dauka yayi tsit bayan awa kusan biyu da lamarin.


Husnah palon Dad dinta ta tafi jiki a mace Dan sanar dashi tanason zuwa gurin duba mum dinta.


Cikin nutsuwa da kulawa ya kwantar mata da hankali tareda Bata tabbacin Daman tafiya Mr Jameel zai mata komai a cikin satin ta wuce.


Bayan sun jima suna magana miqewa tayi zata fice idanuwanta cikin kaddara da tsautsayi suka sauka kan bra din Amatu Dake jefe qasan gurin qaton console din dayake palon hanyar kofan ficewa da rigarta da suka watsar dazu.


Dafa Bango tayi tana Dan danne abinda yake taso mata tasamu ta Isa kofa ta fice batareda ma yasani ko fahimtar abinda ta Gani ba duk da shi baisanma kayan suna gurin ba.


Da dafa Bango ta Isa dakinta ta Bude ta shige ta rufo kofar ta Saka mata key ta Isa tsakiyar dakin ta zube qasa tareda fasa kuka me Qarfi tana rufe bakinta da hannunta tanajin ma har Dad din nata ta tsana Kuma tsana me tsanani.


Amatu tini ta kwanta sedai ta kasa bacci sbd batajin zata iya bacci batareda taci abinci ba Dan haka taketa juyawa kan gado a sanyaye cikin damuwa.


Kasawa tayi ta sauko gadonta ta zira slippers ta nufi kofar dakin ta fice.


Dining room ta nufa ta tarar da akwai abinci a Jere
Cikin Jin dadin Hakan ta dibi abincin a plate da drink da ruwa da abubuwan da zata iya ci duk a trey ta dauka ta juya zuwa dakinta.


Tana shiga dakin ta ajiye trey din kenan aka Turo kofar dakin tareda shigowa
Da sauri ta juya Se ganinsa tayi a natse hankali kwance ga mamakinta da drink a hannunsa alaman ya kawo mata sbd sanin Ba lallai taci abincinba.
#MAMUH#




*_AMATULMALEEK_*
By Mamuhgee
And
*_YANCI DA RAYUWA_*
By Hafsat Rano
Na kudi ne
For more page ku biya
500 for littafi Daya
1k for duka books din biyu
at👇
0022419171 access bank Maryam sani
09033181070






YouTube channel and Meerah Herbs present you the sweetest story#




AMATULMALEEK
Mamuhgee
#ZafafaBiyar






60
*INA MATA,MANYAN MATA,MATAN DASUKA SAN KANSU,MATA MASU DARAJA,MATA MASU BUQATAN GYARA DA KULAWA DA KANSU???*
*SHIN KUNSAN SHAHARARRIYAR ME MAGANIN KUSAN DUKA MATSALOLIN MATA DASUKE FAMA DASU HARMA DA WASU DAGA CIKIN NA MAZAN WATO MEERAH HERBS* 100% Natural herbs💯🔥👍
*Amarya,budurwa,uwargida,bazawara da duk ma macenda take buqtaan gyara da ingantattun kaya karki wuce kayan Meerah Herbs sbd mun tabbatarda ingancinsu kafin tallata muku💯👍*


MAGANIN SANYI
MAGANIN NONO
MAGANIN HIPS
MAGANIN SLIMMING
MAGANIN NANKARWA
GYARAN AMARE
SET MAIJEGO
MALLAKA
SUBULU DA MAYUKA NA GYARAN JIKI
TURAREN WUTA
MATSI
MAGANIN NI'IMA
BACK TO VIRGIN SET
INFECTION FLUSHER


08142800199
07068558096




****************
Kallansa takeyi a kasalance da mamaki tana kallan hannunsa Shima ita yake kalla Yana qarasowa bayan ya tura kofan dakin.


Juyowa tayi dakyau a Dan kasalance tana kallansa harya iso inda take ya tsaya gabanta Shima kallanta yakeyi da idanuwansa dasuka Dan yi laushi na yunwa da damuwan halinda Husnah ta shiga a yau din.


Cikin sanyi Shima yau din ya Bude Baki yace


"Kinci dinner naki?


Maganarsa ta Dan sake motsa yunwar Dake cinta ta sake matsowa cikin jikinsa ahankali tareda zira hannunta ahankali ta zari Mango drink din dayake hannunsa ta dago tana kallansa itama cikin kulawa da tace


"Did you eat urs???


Tambayarta ta Saka shi lumshe idanuwansa Yana kama hannunta da drink din yake ya dago Yana kallan drink din yace


"How can i bayan nasan Babu abinda ya shiga cikin little Abeeda Talba....qarasa maganar yayi Yana bude drink din da hannunsa Daya Yana kaiwa bakinta ta Bude bakinta ahankali ta kurba tana lumshe idanuwanta sbd Jin dadin taste din a bakinta.


Itace ta kama hannunsa ta jasa

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads