Showing 87001 words to 90000 words out of 92878 words
Chapter 30 - Asma'ul-Husnah Complet Book by Indabawa .txt
soyayya da kauna da tattalin juna har watanni suka shude kwanaki suka tafi, yau watan su biyar da aure.
Tana kiran Mami haka Yaa Buhariin ya shigo Abuja yana zuwa ya ganta.
Asibitin ta yana hannun Ya Buhari da Sir Sabir. Suna kula mata dashi.
yau tunda wuri Asma'u ta tashi bayan tagama koduwa a hannun Yaa Aslam.
Kitchen ta shiga tafara kiciniyar hada musu breakfast yayinda shi kuma Aslam yana can yana gyara musu bedrooms dinsu sai da yagama sannan ya fito.
Asma'u tunda tafara fasa kwai taji zuciyarta tafara tashi haka tadaure tafasa tahada ta kada tafara soyawa. Ta soya daya biyu ana uku nan taji zuciyarta tana tashi cikinta yahau juyawa dasauri tadauke kaskon ta nufi dakinta da gudu ta shiga toilet tafara sheka amai kamar zata amayar da kayan cikinta.
lokacin da Aslam yashiga ya tarar bata gama ba. Karasawa yayi ya soya. Yana gamawa yabita dakinta a toilet yajiyota tanata aikin sheka amai dasauri yabita cikin toilet din ya riketa har ta gama aman ta kuskure bakinta, a kafadarsa ya daukota ya kaita kan gado ya kwantar da ita, bargo taja ta lulluba saboda sanyi taji tana ji kamar me.
Sosai Aslam ya fara yi mata sannu dasauri ya fita yaje ya dauko first aid box dinsa yazo inda take ya zuko allura asirinji ya yaye bargon data rufa tana ganin allurar tafara kuka nan ta hau magiya.
Dariya Aslam yafara ya ce,
"kinjiki matsoraciya to ranar da zaki haihu yaya zamuyi?"
Hawaye tafara taki yarda lallashin duniyar nan yayi taki yarda matseta yayi ajikinsa wata kara ta callara da sauri ya hada bakinsa da nata ya kankameta yajanye rigar jikinta ya soka mata allurar nan tafara fusge fusge amma bai barta ba sai da yayi mata allurar, kwanciya tayi tafara nishi daga nan kuma bacci yayi awon gaba da ita.
rigarta Aslam yadaga yafara shafa cikinta da rabon dai Asma'u zaki haifa min yara ya fada yana kissing din cibiyarta. Goilet ya shiga ya gyara sannan ya dawo ya zuba mata ido.
Ta jima tana bacci kafin ta tashi tana tashi Aslam ya matso
"me zakici maman baby?"
Fuska ta yamutsa ta ce,
"Maman me?"
"Maman Baby na ce."
Murmushi tayi ta ce,
"Ni din?"
Kai ya daga yai murmushi ya ce,
"Baby love insha Allahu kin kusa ajiye min Baby. Zan yi farin ciki in har Allah ya azurtani da d'a daga gareki."
Kallon sa take da mamaki ta ce,
"Sweet love kenan."
Ta fada tana mikewa. Toilet ta shiga. Wanka tayi ta fito.
Zama tayi tana shafa mai. Gefen ta ya koma ya zauna. Ya ce,
"Sannu Baby love."
Murmushi tayi ta ce,
"Ni fa bana jin komai. Zuciya naji tana tashi kawai."
Ta mike ta dauki wani dogon wando tied ta saka, sai yar karamar riga da ta saka. Ta bade jikin ta da kamshi.
"Muje kaci abinci."
Ta fada tana kama hannun sa.
Fita sukai. A falo ta zauna ta hada tea, shima ta hada masa.
Dankali ta zuba musu da kwai, ta zuba musu farfesun kifi.
Hannu ya sa ya fara ci, tea ta sha kawaai kallon ta yayi ya ce,
"Zo nan."
Mikewa tayi ta hau kan cinyar sa, dankalin ya dauko ya bata abaki.
Amsa tayi ta ci, kwai ya gutsuro ya bata.
Tana sawa a baki, taji cikin ta ya hautsi na.
Mikewa tayi ya janyo ta jikin sa, kafin tai magana ta fara kelaya amai.
Sai da ta wanke shi tas sannan ya lafa mata.
Daukar ta yayi ya nufi daki bandaki ya shiga da ita yai mata wanka. Shima yayi sannan ya fito Ya canja mata kaya.
Rawar sanyi ta fara kamar dazu, da bargo ya lullube ta.
Kallon ta yayi ya ce,
"To me kike so kici? Kinga baki ci komai ba."
"Wainar shinkafa."
Ta fada tana kara shigewa bargo.
Mikewa yayi ya zauna yana jijjiga ra. Ya jima dan sai da bacci ya dauke ta sannan ya tashi.
Ya mata kiss a goshi ya fita.
*Ina son ganin comment da yawa da yawa. Sannan a daure ayi vote*
*MS Indabawa*
[1/18, 14:42] Maryam S Indabawa🥰: LABARIN RAYUWAR*
*ASMA'U HUSNAH*
Part *2*
Na *Maryam S Indabawa*
*Mans*
🌐 *HAJOW* 🌐
Dedicated to *My lovelly Mum*
*126-130*
23/10/2018
TODAY IS ONE OF THE UNFORGETTABLE DAY
*INA MAI BAKU HAKURI NA JI NA SHIRU DA KUKAYI MASOYA. KUNSAN JIKI DA JINI. TO JIKIN NE, SAI A HANKALI YANZU MA DAURE WA NAYI NAI TYPING SABODA MUTANE DA SUKE YAWAN NEMA NA AKAN KARASHEN LITTAFIN. AMMAN KUYI HAKURI GA WANNAN NANN NAYI, KUMA INSHA ALLAHI ZANYI KOKARI NAI CONCLUDING BOOK DIN NAN. KO DAN KOWA YA HUTA.*
*MY BARRISTER AND FATEEMA TNC DOR UR PRAYER, JIKI ALHAMDULILAH!*
*YAN UWA INA BARAR ADDU'AR KU. ALLAH BANI LAFIYA.*
*MY LOVELLY BRO BUHARI ABDULKADIR TURAKI. INA TAYAKA MURNAR KAMMALA KARATUN KA. INA ROKAN ALLAH YA BAKA SAKAMAKO MAI KYAU. ALLAH YA BIYA MAKA BUKATUN KA NA ALHERI TARE DA ZURI'A DAIYIBA. ALLAH YA JIKAN MAHAIFI. MAHAIFIYAR KA ALLAH KARA MATA LAFIYA DA NISAN KWANA. INA TAYAKA MURNA SOSAI. WISH U ALL D BEST MY SWTHRT*
*MY SWT BRO YAA MUSTY, HAPPY BIRTHDAY. ALLAH KARO SHEKARU MASU YAWA DA ALBARKA. ALLAH BAKA MACE TA GARI DA YA'YA MASU ALBARKA. AMEEN*
*MY SON FAUWAZ AND AAYAN HAPPY BIRTHDAY. WISH U MORE YEARS AHEAD.*
*KAI YAN OCTOBER YAWA GAREKU, SAURAN SU AUTA TAH. MY YASMEEN ON 31/10/2018 ALLAH NUNA MANA AMEEN YA ALLAH! HBD YASMEEN IN ADVANCE*
*DUK YAN OCTOBER KU KIN LISSING SUNAN KU, ZAN HADA MUKU GET TOGETHER DAN AKWAU MUTANE MASU MAHIMMANCI YAN WANNAN SHEKARAR. DUK YAN OCTOBER INA TAYA KU MURNAR ZAGAYOWAR RANAR HAIGUWAR KU. ALLAH ALBARKACI RAYUWAR KU. MUCH LOVE!!*
Wani restaurant ya nufa yana zuwa ya samu. siya yayi ya taho gida.
Yana shiga ya nufi bedroom inda ya baro ta. Tana cikin bargo har lokacin Amman ta tashi. ajiyewa yayi ya nufi kitchen.
Plate ya dauko, da lemon kwali na Mango.
Yana zuwa ya zuba mata, dauko ta yayi ya ajiye akan sofar dake dakin..
Lemon ta kalla ta ce,
"Na orange nake so "
Mikewa yayi da sauri ya nufi kitchen ya dauko ya koma.
Sosai taci wainar dan sauran ma a firij ta saka.
Tun daga lokacin lafiya ta yiwa Asma'u wuya ga uban amai da takeyi komai taci sai ta amayar.
Lemo Kadai take iya sha shima a rana guda daya take yini tana sha.
Momy kam ba karamin tausayawa Asma'u take ba dan ta rame.
Da ta ce Asma'u ta koma gidan ta har kuka Aslam yai mata dole ta barta.
Amman kullum tana hanya zuwa duba ta.
Da Aslam yai wa Momy korafi akan aman da take yi.
Momy cewa, tayi,
"Ai wannan Aman na lokaci ne, lokaci daya zata daina sai a hankali."
Mami ma da taji Asma'u na da ciki tayi murna.
Haka Zainab da takanas tazo duba ta, tana ganin Dadyn ta ta farai masa wasa.
Sosai tai murna da zuwan Zainab komai ta dauko Zainab da Dadyn ta, ganin su ma sai yasa ta warke.
Dadyn ta kuwa kullim yana gun ta yaro ya dada wayo dan har an yaye shi ma.
Kwana biyu sukai ta koma. Asma'u na cewa ta bar mata Dady.
Zainab ta ce,
"Kiji da na cikin ki ma."
A lokacin ita kuma Nusaiba ta haifi dan ta Namiji aka saka masa sunan Dadyn Sabir Marzuk suke kuran sa da Fauwaz.
Itama Zainab tana da yaron ciki a lokacin.
Maimuna ma ta haifi yar ta mace aka saka mata ssuna Asma'u. Suke kiran ta little Husnah.
Asma'u ce kwance acikin kujera a falo shi kuma Aslam yana kitchen yana soya mata wainar fulawa, falon ya kawo mata ta tashi tafara ci sai data cinye tafara sheka amai shi kanshi Aslam sai data wankeshi da amai, rigar jikinta ya cire mata yafara gogge mata jikinta.
Ido ya zuba mata, kirjin ta ya kara cika, haka nan hip din ta sun bude. daukarta yayi yakaita toilet yayi mata wanka shima yayi yadaukota yakawota daki.
Magani ya bata ta sha sai bacci. Yana tausayawa Asma'u dan tana sha wahala sosai.
Ido ya zuba mata, ya ga ta rame sosai. A ransa ya ce,
"Wannan Babyn yana wahalar min da Honey bae ta."
Jikin ta ya shiga ya kwanta. Baccin ne shima ya dauke shi.
Sai da cikin Asma'u ya girma sannan ta samu sauki.
Tin daga lokacin kuma sai kwadayi ya bude.
Komai tasa a kawo mata. Momy kuwa yau ita ce kai mata kaza gobe kaza duk abinda tasan zata ji dadin sa.
********
Cikin Husnah ya girma haihuwa ko yau ko gobe.
Komai Aslam ne, ke yimata hatta wanka da wanki shine yake yi mata.
Yau tin rana take jin ciwon ciki amman bata fadawa Aslam ba.
Har dare suka kwanta. cikin dare ta tashi da ciwo. Nan Aslam ya tashi ya duba yaga haihuwa ce.
Kasacewa tin da cikin ta ya shiga wata tara ya debo kayan da zasu bukata ko da irin haka ta faru haihuwar dare kenan.
cikin kankanin lokaci ta haifi jariranta tagwaye guda biyu duk maza nanfa Aslam yafara murna.
Shi ya gyara ta, yai mata wanka ya shirya yaran sa.
Gari yana wayewa ya fara shelar fadin haihuwar Asma'u
Ai kuwa yan uwa da abokan arziki suka yita xuwa ganin jariran.
Da Momy ta zo, take cewa Asma'u gida zata tafi ayau sai tayi 40 zata dawo, nan kuma Aslam yace bai san zancen ba babu inda Asma'u zataje
Fada Momy ta rufe shi dashi ta shiga hadawa Asma'u kayanta.
Tana mitar yarinya aure shekara daya da wata hudu bata je gida ba sannan ta haihu ma baza ka bar ta taje ta huta ba.
Asma'u kanta bata son tafiya tabarshi amma, tana son taje gida a kula da ita.
Duk da tasan shima zai kula da ita amman kuma zata kara hutu bare ma yara biyu ai sai da taimako.
Momy da kanta ta kai Asma'u har Kano nan Mami ta shiga murnar ganinta.
Aslam kuwa tunda ta tafi bai kirata ba dan fushi yake wai meyasa zata tafi bada izininsa ba, ko kanon ma yaki zuwa.
Sai dai duk abinda ake bukata ya turawa Momy shi dan Momy ta ce, sai anyi suna zata koma.
Ana gobe suna sai ga Aslam, da kaya niki niki. Dan set din alkwati ya ciko musu kowa da kayan sa.
tinda yaje ya dauki yaran ya kasa ajiye su.
Sosai yake jin kaunar yaran a cikin ransa yana mai godewa Allah da ya azurta shi da yara har biyu duk maza. Anan yai musu huduba da Suleiman, Sunan Dadyn Asma'u sai Muhammad sunan Dadyn sa.
Ranar suna anyi shagali sosai inda yara suka ci suna Suleiman da Muhammad.
Anyi shagali dan duk kawayen su Asma'u sun zo na makaranta.
Maryam ma taje a lokacin tana da yaron ciki. Anyi bikin ta da Naufal lokacin Asma'u ba lafiya wannan ya hana Asma'u zuwa sai sako da ta aika mata.
Sosai Asma'u tai murna da zuwan ta. Haka Nusaiba ta zo ita ma da kayan barka da Danta Fauwaz ya girma dan watan sa hudu.
Ana gama shagalin suna Aslam da Momy suka fara shirin tafiya.
Aslam kuwa ya san. Zai yi missing din Asma'u ace sai tayi arba'in.
Tana daki a kwance taci ado sai fitar da kamshin take, su yan biyu suna wajen Momy.
Dakin taji an turo, daga kai tayi ta kalle shi. Murmushi ta aika masa ya karaso cikin dakin.
kusa da ita ya zauna ya tsura mata ido tana sanye da jar atamfa mai ratsin baki ajiki tayi dan kwaliyya jikin ta ya murje, kirjinta ya cika sosai.
Janyo ta yayi jikin sa, can kuma ya daga ta, ahankali yadaga rigarta ya kwantar da kansa acikinta,
Wasa ta fara da gashin kansa. Ya ce,
"Husnah kice zaki bini dan Allah."
Murmushi tayi a ranta ta ce,
"Da yake gani uwar marasa kunya ba."
Mikewa yayi ya ce,
"Baki ce komai ba."
Ta ce,
"To me zance? In nace zan bika ai nayi rashin kubya ko?"
Kai ya girgiza ya ce,
"ba wani rashin kunya."
"Hmm!"
ta fada tana wasa da yatsun hannun sa.
"Wallahi zan shiga wani hali in bakya tare da ni. Ki taimaka kizo mu tafi kinji love."
Dariya ta dan yi ganin da gaske dai Yaa Aslam yake.
"Au dariya kike?"
baki ta danne da hannu ta girgiza kai.
"Shikenan Allah aure zan kara."
nan take taji gaban ta ya fadi.
Dagowa tayi ta kalle shi sai kuma ta dauke idon ta.
Mikewa yayi ya fice ya barta cikin fargaba da tsoro.
Washe gari da safe sai a falo ma tajiyo shi, mutumin da adakin ta suke karyawa.
Yana zaune yaran sa akan cinyar sa yana ta daukar su hoto.
Zama tayi a gefen sa ta dan rage murya ta ce,
"Ina kwana?"
Bai kalle ta ba duk da kamshin da take yana fizgar sa, amman ya maze ya cigaba da abinda yake.
Ayman ta dauka, wato usaini mai sunan Dadyn Aslam.
Sannan ta dauki, Aayan mai suna Dadyn ta.
Tana amsar su ya mike yayi dakin sa.
Shayar dasu tayi sannan ta mike ta shiga dakin Mami.
Suna zaune Mami da Momy. Sai da ta gaisar da su sannan ta mika musu Baby.
Momy ce ta mike ta ce,
"Bari na kira Aslam yazo mu tafi."
Ta fice can sai gasu sun shigo, Aslam ya canja shiga zuwa wata Ash kalar shadda.
Yayi kyau, kamar ka dauke shi. Sai tashin kamshi yake.
Akwatin ya dauka ya sauka sannan ya dawo Mami ce ta mike tabi bayan sa.
Momy ta kalli Asma'u ta ce,
"Asma'u zamu tafi munyi magana da Mamin ki mun yanke zaki wata uku saboda yaran su kara kwari kin haihuwar fari ce kina bukatar kulawa. Naso ki zauna a guna amman naga tinda kikai aure baki zo kinga Mamin ki ba. Amman wata haihuwar ni zan kula dake. Da kai na zan zo na dauke ki in lokacin yayi. Duk abinda kike bukata kina sanar dani "
Ta karasa maganar tana shafa kanta. Tace,
"Ki zauna mun tafi Allah kara lafiya."
Momy ta fita. Asma'u kuwa hawaye taji yana zubo mata Ta ce,
"shikenan sai yai auren da yace zai yi."
Mikewa tayi takarasa window tana kallon su, suna shiga mota.
Aranta tace,
"Lallai Yaa Aslam ko ya min sallama."
Waya ta dauka ta tura masa da text din Allah ya kaisu lafiya.
Ta koma ta kwanta akan gadon Mamin ta.
*BANYI ALKAWARIN ZAKU SAMU UPDATE NAN KUSA BA AMMAN YADDA NAJI JIKI NA ZAN KOKARTA DAN IN GAMA NIMA NA HUTU.*
NAGODE DA KULAWAR KU
*MS Indabawa*
[1/18, 14:44] Maryam S Indabawa🥰: LABARIN RAYUWAR*
*Asma'u Husnah*
Part *2*
Na *Maryam S Indabawa*
*Mans*
🌐 *HAJOW* 🌐
Dedicated to *My lovelly Mum*
*131-135*
Alhamdulilah jiki Alhamdulilah wallahi sai godiyar ubangiji. Nagode da addu'ar ku fans musammam yan group din Zama na Amana 2 da khaleesar haidar. Nagode Allah ya bar zumumci Ameen
Wannan shafin nakune na duk mai suma Hauwa'u, Jidda, Yasmeen kuyi yadda kuke so dashi duk dan sbd da jin dadin Autar mu
Hauwa yasmeen
Tin daga ranar Aslam bai kara kiran ta ba dan yai fushi sosai duk da yana son yaji ta sai dauriya da yake sai dai ko ya bugi cikin Momy ko in suna waya yana musu labe.
Sosai Asma'u ta damu, amman kuma tana cikin jin dadi da kula da hutu.
Mami bata barin ta da kadaicin da zata zzauna tinani.
Ba abinda take a gida daga wanka sai bacci. Ko yaran sai zasu sha mama ake kawo mata su.
Gyara kuwa da wanka sosai Mami ke mata dan jkin ta har ya saba gashi Mami ta ce wata ukun nan sai an mata wanka dan haihuwar fari ce kuma ya'ya biyu dole a gyara ta in ba haka ba faba zata ji jiki.
Sai anan ta gane manufar da akace sun ka je gida. Dan ta godewa Momy da tace lallai lallai sai ta zo kano,
Tana shan gyara banda cima da Mami ta canja mata.
Sosai ake kula da ita. Kuma akai akai Zainab da Nusaiba da Maimuna suna zuwa duba ta.
Sai dai tausayin Aslam da take ji dan ta san waye Aslma bama akan bukatar sa. Baya iya jure rashin ta gashi wai sai tai wata uku abin da kamar mamaki tasan yanzu yana can yanda takura.
Abinda yafi tsaya mata ma arai kar yaje yai auren da yace zai yi da ya zatai zatai sharing din sa da wata in ta a har kuka tkeyi.
Aslam kuwa yana can yana ta lisafin arba'in.
Ranar da sukai Arba'in a ranar ya dauki waya ya kira ta dan a lokacin ya huce.
Tana dagawa, ya farai mata sururai na irin murna da yake zata dawo.
Shiru tayi a ranta ta ce,
"Bayan ance sai nayi wata uku "
"Ba kyaji nane?"
Y fada.
"Uhmm ina ji."
"Amman kikai shiru. Kiyi hakuri ban daina kiran ki dan komai ba sai dan gudun kar na shiga wani hali in na kira ki. Wallahi da kyar nake iya bacci ina missing naki Husnah."
Ajiyar zuciya ta sauke. Ta ce,
"Sai hakuri, tinda kaga su Momy sunce sai nayi wata uku zan dawo. Ka kara hakuri nima ina kewar ka."
Ido Aslam ya zaro, ya ce,
"Wata uku."
Kai ta gyada. Wayar ya kashe a ransa ya ce,
"Wallahi bazan iya ba matata zan dauko."
Baiwa Momy maganar ba ma ya fara shirin tafiya kano.
Yau ya dira a Kano. Gida yayi kai tsaye.
Mami bata nan taje unguwa gida ya rage daga Asma'u dake dakin ta tana bacci ita da yaran ta. sai mai kula da yaran a kasa.
Yana zuwa suka gaisa ya tambayi Mami aka ce bata nan.
Sama ya hau dakin Asma'u ya shiga. Tana kwance, tana bacci tana sanye farin less dinkin riga da siket
Ba kwalliya a fuskar ta amman tayi kyau dakin da ita sai tashin kamshi take.
Zama yayi a gefen ta ya zuba mata ido. Kan sa ya daura akan kirjin ta.
Cikin bacci taji kamar kamshin turaren Aslam.
Ido ta bude ta ci karo da fuskar sa. Ido ta mutsuka ta mike zaune.
Zama ya gyara, Aslam ne, dai, yasha shadda brown colour da hula sai zuba kamshi yake.
hannunsa takama ta ce,
"yaushe kazo?"
Ya ce,
"Nazo kinata bacci."
Murmushi tayi. Jikin ta ya shige, ya rumgume ta.
Motsin su Aayan da Ayma ne ya sa ya juya.
Suna cikin gadon su, mikewa yayi ya dauki, Aayan ya ajiye a cinyar ta sannan ya dauko Ayman.
Mama take bawa Aayan tana gamawa ta mika masa shi ta amshi Ayman shima tana bashi.
Yaran ya zubawa ido yana kalla tamkar yayi kaki ya ajiye saboda tsananin kamarsa dasu yaran an saka musu kaya iri daya pink din riga da blue wando sai farar rigar sanyi a sama.
Yan yatsun hannun Aslam ta murza, kallon ta yayi ya kasa dauke ido. Ta ce,
"yadai?"
Tafada tana kallonsa. Murmushi yayi yai wa Aaayan addu'a sannan ya ajiyr shi. Ayman ya amsa shima yai masa addu'a ya kwantar a gefen dan uwan sa.
Kallon ta ya tsaya ta ce,
"Ya dai?"
Bai bata amsa ba sai kan sa da ya sunkuyar a cibyar ta. ya tura kanshi cikin rigarta ya fara lasar cibiyarta.
Murmushi tayi tashafo sumar gashin kansa