Header Ads
Showing 27001 words to 30000 words out of 66367 words

Chapter 10 - DALIYAH da DANIYAH By FADEELAH YAKUBU MAHDI (Milhaat) (1).txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

samu ba don ni gani nake kin zare" Liyah ce take fad'an haka ganin irin kallon da Fareedah ke mata yasa tace "Eh kuma dagaske nake ba Wasa ba, Wallahi tun wuri Ina Mai baki Shawara ki yi saurin nema wa kanki mafita don babu yanda za'a yi Ina ji Ina gani ki cutar da masoya biyu"
Cikin mamaki Rumana Tace "Liyah! Cuta fa Kika ce taya za'ayi ta cutar da masoyin ta ke da bakin ki Kika ce min Yana son ta"
"Eh Ruman Haka nace Amma hakan ba ya na nufin Yana son ta bane,ita zuciya tana son Mai kyautata ne ba Wanda ya kuntata Mata ba,sai yanzu zata ce tana son sa bayan ya samu Wacce yake so Kuma take son sa Ni a gani na ki rabu dasu kawai Kai kiyi musu kasalandan a rayuwa tunda ke ba a Miki ba"

Yar fa hannu Fareedah ta Shiga yi tace "Iyee idan baka mutu ba kasha kallo yanzu Liyah kina goyon bayan ta sabida kawai Wacce yake so kawar kice ko?"
Murmushi Liyah tayi Wanda a iya baki ya tsaya Tace "A'a, ko kad'an Ni dai Ina goyon bayan gaskiya ne Akan karya"

Doguwar tsaki Fareedah ta jaa sannan Tace "Wallahi Liyah wasu lokutan baki yi min Kama da qawa"
Dariya Liyah tayi tace "Wallahi Ni Kuma ba kiyi min Kama da maciya Amana shiyasa"
Rumana Tace "Kunga Ku bar maganar Nan Haka ya Isa Naga alama dukkanin ku ranku ya soma b'aci" shiru sukayi sannan ta d'aura da fad'in Anya Malamin Nan zai shigo kuwa ki duba kiga uku saura fa"
Liyah tace "Nima nayi tunanin hakan maybe Yana da wani uzuri ne"
Fareedah Tace "Sai mu tashi mu fita ko,don gaskiya zafi nake ji gashi an kunna fan Amma kamar fan d'in Kara zafin yake" mikewa tayi da niyar for sai ta ga shigowar sa, Liyah tace "Malama sai a samu wuri a zauna ko"
Turo Baki tayi harda d'an bubbuga kafarta.

kallon Yan ajin ya Shiga yi yace "Barka da Rana" suka amsa da "Barka Sir" yace "Kuyi hakuri yau Mr mudassir bazai samu damar shigowa ba, sabida matar sa bata da lafiya tana kwance a asibiti Rai a hannun Allah shiyasa ya turo Ni na maye gurbin sa amma bazaiyu ba sabida yanzu haka Ina da lectures da 'dalibai na, Ni malamin public administration ne suna na Mukhtar yunusa Wanda aka fi sani da Mr M.I, Naga sai surutu kuke kamata ai ku bud'e Material d'inku ku duba ba surutu zaku tsaya yi ba Umm? Na bar ku lafiya" Yana Kai Nan yayi ficewar sa, ji nayi wata Tace "Wayyo Allah na Fatee Malamin Nan ya tafi da imanina gashi Nan d'an saurayi"

Wacce aka Kira da Fatee tace "Gaskiya guy d'in ya had'u dalilin ma da yasa naji ya burge Ni kawai don shi Baki ne, Hafsah kin San Ni ban fiye son farin Mutum ba"
Dariyah Wacce aka Kira da Hafsah tayi sannan Tace "Kuma gaki Fara ba kamar jinin jikin ki zai zubo"
"Oho kanki ake ji"

M.I na fita kai tsaye public administration faculty ya yi ya cigaba da darasin da ya ke bayan ya gama ya fita, Yana fita wata ce "Khadija kin San Allah idan na kalli Mr M.I ko sai naji na Miki sha'awar sa don halayan ku sun Zo d'aya"

Murmushi khadija tayi tace "me maryama kullum zance ki Kenan a duk sanda ya shigo sai kin min wannan maganar har na haddace maganganun naki don Allah ya Isa haka"
Dariya tayi tace "kamar yanda Kema kullum hakan kike Fad'i ai, Allah zakuyi mugun dacewa"
"A'a A'a Dan Allah kiyi hakuri Ni bana so muyi mugun kama Ina laifin kice muyi kyawun Kama"
"Yauwa ko kefe yanzu Naji batu"

Rufe littafin dake hannun ta tayi tana Wasa da biron hannunta tace "Maganar gaskiya maryama Ina son M. I amma nasan ya min nisa"
"Ya zakice haka Khadija? Bai fi karfin ki ba, sabida ke d'in Mai kyauce Kuma Wallahi na lura da shi duk sanda ya shigo kalle kalle yake har sai ya hango ki hankalin sa yake kwanciya"

"Kaaaaaai!! Maryam gaskiya ki rage wa Yan baya Mutumin da ko sani na baiyi ba zakice haka"
"Waye yace Miki bai sanki ba,har kin manta sanda muke aji d'aya kina jaan 4.99 ya fito ya Kira UG number ki? Ya yi ta yabon ki ai ya sanki Kenan"

Iska Khadija ta hura sannan Tace "Allah yasa maganar ki gaskiya ce don Wallahi Ni kad'ai nasan abinda nake ji a Raina,yanzu kusan two years Kenan fa nake dakon Soyayyar Wanda bai San Ina yi ba"

"Nace Miki ki daina fad'in hakan baki da tabbacin hakan fatan mu shine Allah ya sa ya gane hakan yayi gaggawar tunkarar ki mu sha biki"
Dariya tayi tace "Ameen Ameen Ina Jin dad'i addu'o'in ki"
"Yooo ai Dole kiji"
Zatayi magana sai Kira ya shigo wayar ta, tana Dubawa taga sunan Daniyah tana picking Tace "Kanwata ya akayi?"
Daga 'dayan 'bangaren Daniyah Tace "Aunty Khadee so nake na fad'a Miki bazan koma gida yanzu ba sai karfe shida"
"Yau kuma me zakiyi haka?"
"Wallahi tutorial za a Mana wani d'an aji uku ya shirya Mana so nake Nima a yi dani"
"Okay Allah ya bada Sa'a"
"Ameen"had'e da katse wayar.

Liyah na gama abubuwan da take ta Kira Daniyah ta Sanar Mata da baza ta tafi gida ba, sai ta Kira Khadija ta Sanar Mata da cewar ta gama Nan suka Kira driver ya Maida su gida.

"Good evening ladies and gentlemen ba tare da b'ata lokaci ba suna na Hafeez Abu Sufyan, Zan so Kuma ku gabatar min da Kan ku sabida mu San juna ko?"
Nan suka Shiga gabatar da kansa Yana musu Barka da shigowa tutorial class d'in sa, Daniyah ta mike tace "Suna na Daniyah Hafeez" cikin sauri ya d'ago kansa ya kalle ta jin sunan Sa d'aya da Mahaifin ta, Murmushi yayi yace "Masha Allah Ashe dai Ina da daughter acikin ku?"
Murmushi tayi ta zauna, bayan sun gama gabatar da kansu suka Fara darasi har na tsawon awanni biyu kan ya sallame su suka tafi gida"

Daniyah na fita ta Ciro waya don Kiran Driver Amma Kash wayar ta ba chaji, d'an tsaki ta jaa tace "Sai da nace was Fadeelah kar ta cinye min chaji Ashe sai da ta karar ta ajiye min, zamu had'u gobe, mtsww yanzu Dole sai na fita na samu a dai daita tsahu"
Nan ta Fara tafiya a nitse har ta Isa bakin gate duk ta gaji gani tayi anyi parking mota a bakanta da sauri ta jaa da baya, sauke glass d'in motar yayi sannan yace "Assalamu Alaiki"

Murmushi tayi ta amsa da "Wa alaikassalam" fitowa yayi ya zago inda take yace "me kike jira baki tafi gida ba har yanzu ga Maghriba ta karato?"
Kai a kasa Tace "Driver mu nake son kira Kuma wayata ta d'auke"
"Ayya to ga tawa ki sa number ki kirasa"
"To ai ban rike number tasa a Ka ba"
"Kashh! To ya kamata ki tafi gida Kinga ke mace ce bai kamata ki Kai war haka ba a waje Kinga Kare Bakwai saura fa"
"Hakane Zan tari a dai-daita nagode da kulawa"
"A'a haba ma Ina Nan d'in Kuma ga mota kice min Zaki tari a dai-daita, Kinga kiyi hakuri ki bani da ma na kaiki har gida Kuma Dan Allah Kar kice A'a please" Yana had'a hannayen guri guda.

Shiru tayi tana Shawara da zuciyar ta a zuciyar tace "Anya Zan aminta dashi na Shiga motar sa? Yauce Rana ta farko da na Fara ganin Hafeez kawai don ya Zama Tutor d'in mu...."
"Kinyi shiru da alama Shawara kike da zuciyar ki to Dan Allah tayi kokari ta baki Mai kyau a kaina don Ni bazan cutar dake ba na d'auke tamkar Kanwata sabida Ina da kanwa kamar ki Kila ma sa'ar kice Kinga bazan so a cutar da ita ba"

Hakan da yace yasa ta d'an ji Sanyi a ranta, sai Tace "Toh muje"
Yace "Yauwa godiya nake My daughter" dariya ta Shiga yi shi kuma ya bud'e Mata gidan gaba ta zauna, ya zaga ya Shiga, suna tafiya suna Hira har suka iso unguwar su, suna Isa layin su Tace Masa ta tsaya, kalle kalle ya Shiga yi yace "Ina ne gidan naku?"
Murmushi tayi tace "yana gaba kad'an"
"To me zai Hana na kaiki har gidan naku?"
"A'a anan ma yayi na gode Allah ya saka"
Ya amsa da Ameen duk da bai so hakan ba, bud'e motar tayi ta d'aga Masa hannu sannan tayi tafiyar ta.

*OXFORD UNIVERSITY*
"Sabir! Sabir! Sabir" da sauri ta Sha gaban sa Tace "Haba Sabir ya za'a yi tun d'azu nake ta binka Ina Kiran sunan ka kana jina Amma kaki kulani ka duba kaga yanda ka sa ake ta kallo na haba don kawai kaga Allah ya d'aura min Soyayyar ka shi yasa kake wulakanta Ni"

Rai a b'ace yace "Ki ka wulakanta kanki dai, ki duba kiga irin suturar dake jikin ki...
Kallon kanta tayi sannan ta kalle shi, yace "Ke yanzu a ganin ki kin burge ko? To Wallahi ko tsirara Zaki yi yawo baza ki tab'a burgeni ba, iyayen ki sun turo ki Nan all the way from Nigeria don kiyi karatu ki taimaki kanki da Yan Uwan ki da makusanta ki, Amma kin Zo Nan kin ballagazar da kanki, kin maida Kan ki Yar iska Wacce bata San mutunci kanta ba,ki duba kiga skirt d'in jikin ki Yan da ya d'ame ki a bar ma maganar d'ameya a iya cinya fa? Kina Yar musulmai tsabagen iskan ci da tantirancin ki Kika canza sunan ki daga maryam ya koma marry" murmushin gefen baki yayi yace "Kaico Kaico da halinki, wannan shine zai Zama first and last time" Yana nunata da Yar tsaya "wannan shine zai Zama kashedi na karshe da Zan Miki idan Kika sake zuwa inda nake ko Kuma Naji Kika ambaci suna na wallahi Wallahi sai na lahira yafi ki Jin dad'i" Yana Kai na yayi tafiyar da ta Barta agun zubewa tayi a gun da gwiwowinta tana kuka Mai cin raai duk Wanda ya Zo wucewa ya tsaya kallonta ya girgiza Kai sannan ya wuce.

Cikin sauri ta riko Tace "Maryam me ya same ki? Wani abun ne ya faru?"
'dago kanta tayi fuskanta ya wanku tass da hawaye, cikin kuka Tace "Rahina kin San zancen"
Dafe Kai Wacce aka Kira da Rahina tayi tace "Sabir Kuma Wai ke Dan Allah Maryam yaushe Zaki sayawa Kan ki mutunci ne?"
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
MILHAAT CE
YAR TERAWA
PLEASE SHARE AND COMMENT

🌎 *MANAZARTA WRITERS* *ASSOCATION* 📚🖊️
*M.W.A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu``` .
https://www.facebook.com/107980080946102?referer=whatsa
_____________________________

✨✨ *DALIYAH*✨✨
*Da*
✨✨ *DANIYAH*✨✨
_(Cigaban Sairah da Sarah)_

_(A Sympetic,love and a funny Story)_

```Story and Written by```
```Fadeelah Yakub (Milhaat)```

*DALIYAH da DANIYAH* Labarine Wanda ya kunshi Soyayya Tausayi, fad'akarwa, nishad'antar gami da ilmantarwa.

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
```PAGE``` 1️⃣3️⃣0️⃣↪️1️⃣4️⃣0️⃣
```PREVIOUSLY```
"Liyah har kin tsorata Ni,wane irin matsala?" "Ra'ees fa saurayin Rumana ne, in takaice Miki ma an musu baiko Yana kammala aji Hud'u za'a d'aura musu aure"
D'an Jim Fareedah tayi sannan tace "Naji ba dad'i Amma ai wannan ba matsala bace ba, tunda Allah ne yace suyi Hud'u, uku ko biyu, in dai zai amince idan ya aure ta ya aureni daga baya"
Muryar Rumana sukaji tace "Auren Waye? Wa zai aure ki" had'e da Zama.
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
............ Murmushi Liyah tayi tace "bar Fareedah da shirme wani Tsohon saurin ta ne sun rabu da dad'e wa babu irin wulakancin da bata Masa, yanzu Kuma tazo take fad'a min shi take so Kuma already an Masa baiko da wata shine fa Wai ta yardan in ya Auri wanchan sai ya aure ta daga baya"
Dariya Ruman tayi tace "Ai shiyasa a rayuwa Kar ka wulakanta Mutum, gara ku rabu lafiya, Amma na tambaye ki mana?"
Tana kallon Fareedah, Fareedah Tace "Ina sauraron ki"
Gyara Zama Rumana tayi tace "shi saurayin naki me yasa Kika ki shi daga farko? Sannan me yasa kike son sa yanzu?"

Fareedah shiru tayi don ita Sam ba ta zaci irin tambayar da Rumana zata Mata ba Kenan,inda inda ta Shiga yi Mata daga karshe tayi yake tace "Ruman it doesn't matter, all I know shine Ina son sa, sannan bana so na tuna baya idan na tuna na Kan tsinci kaina a cikin damuwa da tashin hankali,a yanzu abinda nake bukata daga gun ku shine addu'a da shawarawari tunda yanzu mun Zama friends ko?"
Yar karamar Murmushi Rumana tayi sannan tace "Shi yafi komai sauki, idan Alhairi ce Allah ya tabbatar in Kuma akasin Haka ne Allah ya musanya Miki da mafidiciyar Alhairi"
Ta amsa da "Ameen Amma Ni gaskiya Alhairin shine ya aure Ni don a gaskiya nayi gamo da katar idan fa bai aure Ni ba Zan iya samun matsala ba"

"Ko Kuma kin samu ba don ni gani nake kin zare" Liyah ce take fad'an haka ganin irin kallon da Fareedah ke mata yasa tace "Eh kuma dagaske nake ba Wasa ba, Wallahi tun wuri Ina Mai baki Shawara ki yi saurin nema wa kanki mafita don babu yanda za'a yi Ina ji Ina gani ki cutar da masoya biyu"
Cikin mamaki Rumana Tace "Liyah! Cuta fa Kika ce taya za'ayi ta cutar da masoyin ta ke da bakin ki Kika ce min Yana son ta"
"Eh Ruman Haka nace Amma hakan ba ya na nufin Yana son ta bane,ita zuciya tana son Mai kyautata ne ba Wanda ya kuntata Mata ba,sai yanzu zata ce tana son sa bayan ya samu Wacce yake so Kuma take son sa Ni a gani na ki rabu dasu kawai Kai kiyi musu kasalandan a rayuwa tunda ke ba a Miki ba"

Yar fa hannu Fareedah ta Shiga yi tace "Iyee idan baka mutu ba kasha kallo yanzu Liyah kina goyon bayan ta sabida kawai Wacce yake so kawar kice ko?"
Murmushi Liyah tayi Wanda a iya baki ya tsaya Tace "A'a, ko kad'an Ni dai Ina goyon bayan gaskiya ne Akan karya"

Doguwar tsaki Fareedah ta jaa sannan Tace "Wallahi Liyah wasu lokutan baki yi min Kama da qawa"
Dariya Liyah tayi tace "Wallahi Ni Kuma ba kiyi min Kama da maciya Amana shiyasa"
Rumana Tace "Kunga Ku bar maganar Nan Haka ya Isa Naga alama dukkanin ku ranku ya soma b'aci" shiru sukayi sannan ta d'aura da fad'in Anya Malamin Nan zai shigo kuwa ki duba kiga uku saura fa"
Liyah tace "Nima nayi tunanin hakan maybe Yana da wani uzuri ne"
Fareedah Tace "Sai mu tashi mu fita ko,don gaskiya zafi nake ji gashi an kunna fan Amma kamar fan d'in Kara zafin yake" mikewa tayi da niyar for sai ta ga shigowar sa, Liyah tace "Malama sai a samu wuri a zauna ko"
Turo Baki tayi harda d'an bubbuga kafarta.

kallon Yan ajin ya Shiga yi yace "Barka da Rana" suka amsa da "Barka Sir" yace "Kuyi hakuri yau Mr mudassir bazai samu damar shigowa ba, sabida matar sa bata da lafiya tana kwance a asibiti Rai a hannun Allah shiyasa ya turo Ni na maye gurbin sa amma bazaiyu ba sabida yanzu haka Ina da lectures da 'dalibai na, Ni malamin public administration ne suna na Mukhtar yunusa Wanda aka fi sani da Mr M.I, Naga sai surutu kuke kamata ai ku bud'e Material d'inku ku duba ba surutu zaku tsaya yi ba Umm? Na bar ku lafiya" Yana Kai Nan yayi ficewar sa, ji nayi wata Tace "Wayyo Allah na Fatee Malamin Nan ya tafi da imanina gashi Nan d'an saurayi"

Wacce aka Kira da Fatee tace "Gaskiya guy d'in ya had'u dalilin ma da yasa naji ya burge Ni kawai don shi Baki ne, Hafsah kin San Ni ban fiye son farin Mutum ba"
Dariyah Wacce aka Kira da Hafsah tayi sannan Tace "Kuma gaki Fara ba kamar jinin jikin ki zai zubo"
"Oho kanki ake ji"

M.I na fita kai tsaye public administration faculty ya yi ya cigaba da darasin da ya ke bayan ya gama ya fita, Yana fita wata ce "Khadija kin San Allah idan na kalli Mr M.I ko sai naji na Miki sha'awar sa don halayan ku sun Zo d'aya"

Murmushi khadija tayi tace "me maryama kullum zance ki Kenan a duk sanda ya shigo sai kin min wannan maganar har na haddace maganganun naki don Allah ya Isa haka"
Dariya tayi tace "kamar yanda Kema kullum hakan kike Fad'i ai, Allah zakuyi mugun dacewa"
"A'a A'a Dan Allah kiyi hakuri Ni bana so muyi mugun kama Ina laifin kice muyi kyawun Kama"
"Yauwa ko kefe yanzu Naji batu"

Rufe littafin dake hannun ta tayi tana Wasa da biron hannunta tace "Maganar gaskiya maryama Ina son M. I amma nasan ya min nisa"
"Ya zakice haka Khadija? Bai fi karfin ki ba, sabida ke d'in Mai kyauce Kuma Wallahi na lura da shi duk sanda ya shigo kalle kalle yake har sai ya hango ki hankalin sa yake kwanciya"

"Kaaaaaai!! Maryam gaskiya ki rage wa Yan baya Mutumin da ko sani na baiyi ba zakice haka"
"Waye yace Miki bai sanki ba,har kin manta sanda muke aji d'aya kina jaan 4.99 ya fito ya Kira UG number ki? Ya yi ta yabon ki ai ya sanki Kenan"

Iska Khadija ta hura sannan Tace "Allah yasa maganar ki gaskiya ce don Wallahi Ni kad'ai nasan abinda nake ji a Raina,yanzu kusan two years Kenan fa nake dakon Soyayyar Wanda bai San Ina yi ba"

"Nace Miki ki daina fad'in hakan baki da tabbacin hakan fatan mu shine Allah ya sa ya gane hakan yayi gaggawar tunkarar ki mu sha biki"
Dariya tayi tace "Ameen Ameen Ina Jin dad'i addu'o'in ki"
"Yooo ai Dole kiji"
Zatayi magana sai Kira ya shigo wayar ta, tana Dubawa taga sunan Daniyah tana picking Tace "Kanwata ya akayi?"
Daga 'dayan 'bangaren Daniyah Tace "Aunty Khadee so nake na fad'a Miki bazan koma gida yanzu ba sai karfe shida"
"Yau kuma me zakiyi haka?"
"Wallahi tutorial za a Mana wani d'an aji uku ya shirya Mana so nake Nima a yi dani"
"Okay Allah ya bada Sa'a"
"Ameen"had'e da katse wayar.

Liyah na gama abubuwan da take ta Kira Daniyah ta Sanar Mata da baza ta tafi gida ba, sai ta Kira Khadija ta Sanar Mata da cewar ta gama Nan suka Kira driver ya Maida su gida.

"Good evening ladies and gentlemen ba tare da b'ata lokaci ba suna na Hafeez Abu Sufyan, Zan

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads