Showing 66001 words to 66367 words out of 66367 words
Chapter 23 - DALIYAH da DANIYAH By FADEELAH YAKUBU MAHDI (Milhaat) (1).txt
Mama kiyi hakuri Bazan sake ba, na tuba please, Kun San zuciyar uwa ganin yanda rose ke kuka tana nuna tayi nadama yasa ta hakura sannan Tace "da nazo na yi muku kwanaki biyu Amma na fasa zan Koma"
Cikin shesshekar kuka Tace "No Mama kiyi hakuri in yaso ko gobe ne sai ki tafi,yanzu kawo Jakar na ajiye Miki Muje ki gaida surakanai na" tana maganar had'e da karb'an jakar ta ajiye sannan ta riko hannun ta suka fita suka nufi fada, Cikin girmawa mawa ta gaida Sarki da matarsa, prince Shima ya gaida ta, Mama duk jikinta yayi sanyi ganin yanda duk su ukun suke girmawa Rose a zuciyar Tace "Something is wrong dum yanda akayi asire ne yake cin su but I know what to do."
WASHE GARI
Grandy ta shirya da niyar ta fita bayan sunyi Sallama da mutanen gidan, princess ce ta rike Mata jaka gar bakin gate na gidan.
Rose na gani tana kaiwa da kawo wa, da saurin ta Fara Kirin "Guards guards" su uku suka Zo cikin saurin Tace "Kar ku bari mamata ta fita ta sata min sarkan gold d'ina"
Da gudu suka bi bayan su, Mama mamaki ne ya kamata Tace "lafiya what happened?"
'daya sga cikin su yace " Princess Rose ce Tace mu dawo dake an Mata sata"
Princess zaro Ido tayi Tace "Uncle Mike kai kake fad'an hakan idan an Mata sata Kuma sai ace Granma mace?"
Kai a kasa yace "Am sorry princess Dole muyi abinda aka Umurce mu"
Grandma ta dafe princess a kafad'a Tace "Kar ki damu Zo Muje"
Suna gaba suna biye da su, Rai a b'ace King yace "Dama sata ne ya kawo ki palace d'ina"
Murmushin takaici tayi Tace "No your majesty Ni ban saci komai ba ina ganin misunderstanding ne"
Prince Rai a b'ace yace "karya kike Munafuka Rose zata Miki karya ne, guards duba jakar ta"
Fizge jakar akayi a ka zazzaage jakar sai ga sarkar gold ya fad'o.
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Afwan an samu mistake wurin amfani da suna, Rose da Rahila Uwa d'aya uba d'aya suke, Rose itace Wacce prince yayiwa fyad'e sannan ya Auri Rahila, mistake Anan shine ina amfani da sunan Rose a maimakon nace Rahila please amin hakuri.
Mu had'u a page na gaba.
Milhaat ce
Yar Terawa