Header Ads
Showing 15001 words to 18000 words out of 66367 words

Chapter 6 - DALIYAH da DANIYAH By FADEELAH YAKUBU MAHDI (Milhaat) (1).txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

Daliyah you are our last hope, Kar ki watsa min kasa a Ido"


Chioma tace "I'm sorry Daliyah I mean no harm, I don't mean to hurt you please"


Nan suka Shiga bata hakuri, Daliyah ganin yanayin da kakan ta ke ciki yasa ta amince, cire hijab d'in tayi ta bawa kaka, sai suka nufi gate, ya musu fatan Alhairi.


Kwankwasa gate d'in Chioma tayi, Mai gadi ya bud'e, yace musu "me kuka Zo yi?"


Marairaice murya Chioma tayi Tace "Yau ranar aiki na ne Kuma bana Jin dadi shiyasa nazo da Yar Uwata don ta tayani"


Yace "Okay tare zaku Shiga?"
"Eh, sabida na nuna Mata abinda zatayi"
"Okay ku Shiga"
wangale musu gate d'in yayi suka Shiga, Kai tsaye suka Shiga part d'in Yarima murya kasa kasa Chioma tace "Daliyah kiyi saurin gyara gidan ki gane Kar a samu matsala"


"To" kawaii Tace Mata a takaice
"Please ki kula da kanki ki sani plan ne Kar ki bari ya tab'a ki Amma ki tab'a shi"


"Okay na gane"


Sai ta fita, kwankwasa kofa Daliyah tayi Yarima da Kan sa ya bud'e Mata kofa, ta gaishe sa cikin girmamawa, ya amsa, ya shige d'aki don yasan me ya kawo ta, Daliyah a ranta Tace "Shirmen banza Wallahi na d'aka yariman wani kyakkyawa ne, Ashe baida kyau, amma ba laifi Yana da kyau kad'an duk yanda nake ganin uncle Ameer bai had'u ba ashe yafi wani."


Tayi Dariyar ta irin na mugunta,Nan Fara gyara parlor.
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Mu had'u a page na gaba
Milhaat Ce
YAR TERAWA


PLEASE SHARE
✨✨ *DALIYAH* ✨✨
*DA*
✨✨ *DANIYAH* ✨✨
_(Cigaban Sairah da Sarah)_


_*(A Sympetic,Love and Funny Story)*_




```Story and written by Fadeelah Yakubu (Milhaat)```




*Daga Marubuciyar*✍🏻


*MATAR AURENAH*
*SAIRA DA SARAH*
*AND NOW*
*DALIYAH DA DANIYAH*
_(Cigaban Sairah da sarah)_


*DALIYAH* da *DANIYAH* , ```Labarine Wanda ya kunshi Soyayya, tausayi,fad'akarwa, nishad'antarwa gami da ilmantarwa.
```


*Note_* ```bamu yarda wani ko wata su juya Mana labariba tare da izinin mu ba.```


Ya Allah Ina rokon ka da ka bani ikon gama Littafin Nan kamar yadda na ra.Ameen


Labarin *Daliyah* da *Daniyah* k'ageggen labarine ban kirkirin Labarin Nan don cin zarafin kowa ba.Allah ubangiji ya datar da mu.
Ameen....


*Daga Alkalamin*
*Fadeelah Yakubu (Milhaat)*✍🏻✍🏻
📞08111791471


🌎 *MANAZARTA WRITERS ASSOCATION* 📚🖊️
*M.W.A*


Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da aiki da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da Masoyan ta.
🥰
https://www.facebook.com/107980080946102?referer=whatsa
_____________________________


*BISMILLAIR RAHMANIR RAHIM*


*PAGE* 7️⃣0️⃣↪️8️⃣0️⃣


```PREVIOUSLY```
Sai ta fita, kwankwasa kofa Daliyah tayi Yarima da Kan sa ya bud'e Mata kofa, ta gaishe sa cikin girmamawa, ya amsa, ya shige d'aki don yasan me ya kawo ta, Daliyah a ranta Tace "Shirmen banza Wallahi na d'aka yariman wani kyakkyawa ne, Ashe baida kyau, amma ba laifi Yana da kyau kad'an duk yanda nake ganin uncle Ameer bai had'u ba ashe yafi wani."


Tayi Dariyar ta irin na mugunta,Nan Fara gyara parlor.
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Bayan ta gama gyaran duk in da ya dace ta Shiga bed room d'in ta Kare wa d'akin kallo Tace "Wow komai fari ba laifi Ashe d'an gayu ne" ta tab'e Baki.


Cikin sauri ta gyara d'akin, fitowar sa ke da wuya yaga haryanzu bata gama ba, taji fitorwar sa Amma tayi kamar Bata gan shi ba, yace "Ke har yanzu baki Gama ba? Me kike yi anan?"


A razane ta juyu ganin sa da towel yasa tayi saurin Sauke Kan ta kasa, yace "Baki da Baki ne? Ko ke kurma ce Ina magana kin min shiru?"


Murya na rawa tace "Ranka ya dad'e na gama saura na wanke toilet"
Tsaki kawaii ya jaaa ya nufi gaban mirror Yana shafa Mai, Husnah ganin sa a Haka yasa taji tsoron sa, jikin sa duk gashi fuskar sa ne kawaii ba gashi, a ranta Tace "Daga ganin sa zaiyi wari, jibi jikinsa Dan Allah, Ni dai na d'ebo ruwan dafa Kai na"


Kallonta yake a jikin mirror yaga tayi Nisa cikin tunani ta dad'e Yana kallon ta a ransa yace "Mai kyau ce gaskiya ta had'u gata da diri irin Wanda nake so"
Sai yayi gyaran murya a razane ta nufi toilet d'in kofan toilet d'in kusa da Mirror d'in ne, Bata an Kara ba tsantsi ya jaa ta da sauri Yarima ya riko ta, a dai dai lokacin ta ji muryan Sarki a ta back yard d'in d'akin, ihu ta saka Mai Karfi tana fad'in " wayyo Dan Allah azo a taimake Ni"


Sarki yace "My Queen bakiji muryar mace na ihu ba?"
Tana d'an yi shiru suka sake Jin ihun Kuma, tace "naji kamar daga dakin Yarima ko?"


Wani ihun suka sake ji Mai Karfi Wanda yafi na baya Sarki yace "Muje mu gani"


Yarima shi duk a tunaninsa ta ji ciwo ne duk ya rikice yace "Me ya faru? Are you hurt?"
Daliyah sai Kara rusawa tayi da kuka Mai Karfi, da gudu Sarki ya shigo part d'in matar sa na biye da shi a baya, Kai tsaye ya shigo bed room d'in Daliyah najin Karan gudun Sarki ta rike Yarima da Karfi tace "Yarima please ka sake Ni don't do this to me"


Yayi kokarin kwace kansa Amma ya kasa don idan baiyi a hankali ba zata mishi tsirara baida komai daga shi sai towel d'in, sarkin na Shiga ya gansu a wannan yanayin yace "What's happening here?" Cikin rashin fahimta.
Cikin sauri ta sake shi ta durkusa a kasa sai fara kuka take fuskan ta ya wanku da hawaye, Yarima ya rasa dalilin ta na yin hakan don shi Sam bai fahimci manufarta ba, Sarki yace "Young woman why are you crying? Me aka Miki?"
Shigowar mahaifiyar sa ne yasa duk suka maida kallon su zuwa ga matar Sarki, Tace "Your Majesty me ya faru ne?"
Sarki yace "Ni ma na kasa fahimta duk sun kasa ce min komai"


Matar Sarki ta dafe kafad'ar Daliyah Tace "My daughter what Happened why are you crying?"
Cikin Rawar murta Tace "My.... My queen nazo gyara part d'in Yarima ne bayan na gama Zan tafi shine ya nemi ya kwana da Ni, Dana ki shine ya nemi ya min fyad'e"


Matar Sarki tace "Jesus What? Ke kin San abinda kike fad'a kuwa?"
"Eh My Queen dagaske nake" tana kuka take maganar
Sarki yace "Francis ashe dama abinda kake aikatawa Kenan a bayan idona shiyasa kace baza ka yi aure ba?"


Daliyah a ranta tace "Oh dama sunan sa Francis yayi"
Yarima yace "I swear Daddy sharri take min"
Daliyah tace "I swear My king he is lying he tried to rape me" ta karasa maganar cikin kuka.


Sarki yace "A haka zaka Auri Virgin bayan Kai ba Virgin bane yanda ka lalata 'ya'yan mutane Haka zaka Auri lalatacciya mtswww" Rai a b'ace ya karasa maganar yayi ficewar sa, Matar Sarki Tace "Francis I'm very disappointed in you, how could you be so heartless rape, rape, rape Francis I can't believe my eyes"


Daliyah Kam kuka take kamar ance ta Kara, riko ta tayi Tace "Ya Isa Tashi Muje ki Daina kuka"
Part d'inta ta kaita ta Bata ruwan sanyi Tasha sannan tasa ta gaba Tace "Ya sunan ki?"
Cikin murya Mai sanyi Tace "Daliyah"
Tace "Daliyah ban tab'a Jin sunan ba"
Murmushi daliyah tayi tace "is an Arabic name"
"In that case you're a Muslim right?"
"Yes your majesty"
Shiru tayi na d'an wasu lokuta sannan Tace "Ina ne gidan ku?"


Nan ta Mata kwatance, Tace "Okay na gane, Zan Baki dama ki fad'a min gaskiya shin dagaske ne Yarima ya nemi yayi lalata da ke?"
Daliyah kirkiran kuka tayi tace "Eh Your Majesty dagaske ne, me zai sa nayiwa yarima sharri?" Ta karasa maganar cikin kuka, Tace "Yi hakuri, yanzu zamu je fada za a aika wa kakanki yazo"
Daliyah tace "To"


Kaka dasu Granny na zaune Granny nata masifa Tace "Akan me zaka tura granddaughter na I swear if anything happened to her I'll hold you responsible"


Daniyah Kuka take sosai tace "Kaka why would you do this to us kasan mutanen Nan basu da imani Amma yet ka tura ta"


Gyaran murya Kaka yayi yace "Ku kwantar da hankali Babu abun da zai sameta, Nasan fa me na keyi Kuma da kuke magana Nima fa jini na ce Nina haifi Ubanta taya za'ayi na cutar da ita"
Granny tace "ai baka sanda hakan ba da kasan da hakan baza ka tura ta inda za'a kashe ta ba"
Granny Tace "kayi fatan hakan don Wallahi you'll see the other side of me"


Kwankwasa gate sukaji duk Saida suka ji gaban su ya fad'i, Kaka ne ya tashi ya fita ganin dogaran Sarki su biyu yasa ya gane zancen, yace "yes how may I help you?"


D'aya daga cikin su yace "Sarki ne ya aiko mu ana Neman ka a fada"
"Amma lafiya dai ko, me Kuma ya faru?"
D'ayan yace "Idan munje zaka gane wa idon ka"
Kaka yace "Okay Bari na d'auko hulana" ya shige cikin gida, Granny da sauran mutanen gidan na jiran shigowar kaka suna ganinsa duk suka Mike suka nufe shi, hannu ya d'aga musu yace "Haba Ku bi komai sa sannu Mana" ya Shiga ya d'auko hular sa ya maida kallon sa ga Granny yace "Larai Sarki yayi Kira Zan je na dawo yanzu Kuma tare da Daliyah zamu dawo"
Daniyah cikin kuka Tace "Kaka Zan bika Dan Allah kar ka hanani"
Ajiyar zuciya yayi yace "okay mu tafi"


Har tsalle tayi ta d'auko d'an karamin gyalle tayi rolling dama abaya ce a jikin ta, dogarayen Sarki suka sa su a gaba Suna biye dasu suna Isa gate na fada Granny yace "Look Daniyah ki zauna ki Jirani a chan" ya Nuna Mata gindin wata bishiya, Tace "Kaka baza mu Shiga tare ba?"
"Eh ki zauna ki Jirani gudun matsala Kuma Kinga gun manyane ba Yara"
Tace "Toh" Amma Bata so hakan ba, taje ta zauna,shi Kuma ya Shiga.


Daliyah na zaune a kasa kamar tayi kneel down ta hard'e hannayenta ta baya kanta a kasa, sai sake sake take Jin muryar Kaka yasa ta sake bud'e sabon babin kuka bubbuga ta Kaka yayi a baya yace "Ya isa haka ki Daina kuka"
Ya gaida Sarki da mutanen fada Sarki na zaune a kujerar sa yayin da matar sa na zaune a gefen sa ta hannun dama Yarima Kuma na zaune ta hago.


Kaka yace "Your Highness you called for me"
Nan d'aya daga cikin fadawa yace "ka zauna Mana, saurin me kake ne?"
"Me zanyi in banyi saurin ba? So nake na ji me ya faru da jikata naga tunda na shigo take Kuka, Yau fa Fara aiki anan amma har wani mugun Abu ya same ta kace min saurin me nake"


Sarki yace "Calm down, ka zauna"
Zama Kaka yayi ya maida kallon sa ga Sarki, Nan sarki ya Sanar dashi abinda ya gani, Kaka masifa ya Fara ta inda yake Shiga ba Nan yake fita ba babu Wanda yace komai don ansan duk abinda yake fad'a gaskiya ne sai yace "Dole Shima a kashe shi tunda duk Wanda ya tsab'a dokan sarki kisa ne hukuncin sa"


Sarki yace "Hakane Dole a kashe shi" jiki a sanyaye
Cikin fadan ya kaure da surutai kowa Yana fad'an albarkacin bakin sa, sai d'aya daga cikin fadawan yace "Your Majesty ya kamata a tsananta bincike"
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Mu had'u a page na gaba
Milhaat Ce
Yar Terawa


PLEASE SHARE AND COMMENT 🙏🏻🙏🏻🙏🏻
🌎 *MANAZARTA WRITERS* *ASSOCATION* 📚🖊️
*M.W.A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu``` .
https://www.facebook.com/107980080946102?referer=whatsa
_____________________________


✨✨ *DALIYAH*✨✨
*Da*
✨✨ *DANIYAH*✨✨
_(Cigaban Sairah da Sarah)_


_(A Sympetic,love and a funny Story)_




```Story and Written by```
```Fadeelah Yakub (Milhaat)```



*DALIYAH da DANIYAH* Labarine Wanda ya kunshi Soyayya Tausayi, fad'akarwa, nishad'antar gami da ilmantarwa.


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
```PAGE```8️⃣0️⃣↪️9️⃣0️⃣
Sarki yace "Hakane Dole a kashe shi" jiki a sanyaye
Cikin fadan ya kaure da surutai kowa Yana fad'an albarkacin bakin sa, sai d'aya daga cikin fadawan yace "Your Majesty ya kamata a tsananta bincike"
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Yarima yace "Daddy I swear I didn't touch her she is trying to frame me"
Daliyah cikin kuka tace "I swear I'm not trying to frame him he even threaten to kill me"
Kaka yace "You see my granddaughter is telling the truth so just kill him he don't deserve to live"




Sarki Kan sa ne ya kulle ya rasa me za ce gyaran murya yayi ya kalli Daliyah sannan yace "Yarinya kiyi hakuri, ki tashi ki koma gida" jiki ba Karfi Daliyah ta tashi ta tafi, Kaka ya rufa mata baya, Daliyah na Isa gida da gudu Daniyah taso ta rungumo ta, Tace "Haba Liyah meyasa Zaki d'auki wannan risk d'in? What if something bad happens to you?" Murmushi Daliyah Tayi tace "Don't worry nothing of such will happened, beside what am doing is good I'm not doing a bad thing"




Granny tace "Liyah you must be very stupid, stupid girl irin wannan babban al'amari haka you don't bother to tell me in da sun gano sharri ne fa su kashe ki me zance wa mahaifin ku? Ko da yake ba laifin ki bane" ta wurgawa Kaka Harara, murmushin gefen baki Kaka yayi yace "Haba Larai wai har yanzu fushi kike dani? Please kiyi hakuri na aiwatar da hakan ba tare da izinin ki ba"
Granny Tace "Naji Amma goben Nan zamu koma, Kan wani abu ya faru don nasan Dole za'a gane sharri ne"
Kaka yace "A'a baza a yi haka ba ki bari ku gama hutun su tukunna Kinga idana Kun tafi za'a ce karya ne"
"So what? Suce Mana bazan bari Ina ji ina gani a kashe min jika ba"
"Toh shikenan Larai tunda kince haka wish you safe journey"
Ta amsa da "Amen"
Daniyah a ranta cewa tayu "Ya fi haba gari sai kace garin Aljanu daga wannan problem d'in sai wanchan sai kace sun zagi sama"




Yarima na Shiga d'akin sa ya kasa zaune ya kasa tsaye a fili yace "Damn it!!! Ya buga jikin bangon d'akin sa hannun sa, ya Fara huci yace "I could have known da na Mata fyaden dagaske sai a kashe Ni da toshe" Zama yayi ya dafe kansa yace "She looks so sexy gata karama Amma a cike take irin macen da nake so Kenan, No no Francis ka dawo cikin hayyacin ka, yarinyar Nan makiyar kace bakomai I know what to do ya tashi ya Shiga ban d'aki don ya watsa ruwa.




Gari ya d'auka ta ko Ina maganar ake Yarima yaso yayi wa wata bakuwa fyad'e, sai Allah ya Isa da tsinuwa ake ta Masa, da gudu Rahila ta Shiga gida tana fad'in "sister!!! Sister!!! Kina Ina ne?" Cikin saurin Rose ta mike tace "What happened who is chasing you?" Dariya Rahila tayi tace "Ai gara ace biyo Ni akayi akan mummunanar Labarin da na kawo Miki" ta karasa maganar cikin dariya, cikin rashin fahimta Rose ke kallon ta tace "Kamarya mummunar labari Kuma na ga kina dariya?"




"Eh ai Dole nayi dariya a gunki yake mumuna Amma Ni Kuma abin farin ciki ne"
"Look Rahila stop bitting into the bush just go straight to the point you are scaring me"
Hannu Rahila tasa a kunkumin ta sanan ta jaa dogon Numfashi tace "Labari duk ya yad'a gari you precious prince tried to rape a maiden in this community"
A razane Rose Tace "What? No no you must be joking the prince will never ever do such a thing, sharri aka Masa"
Yarfa hannu Rahila tayi tace "Tace why won't he? Shi ba na miji bane? Kina ganin sa Kinga lafiyayyen na miji dole yaji sha'awar mace"


Shiru kawaii Rose tayi don tayi nisa da lula duniyar tunani, Rahila ganin rose bata sauraron ta tace "tunani ko? Baki ga komai ba" ta jaa tsaki ta bar gun.
Rose Zama tayi a ranta tace "Francis Why? Why would you do this to me?."


Tashi tayi a firgice tace "Kaai inaaa Dole ma naje muyi magana da Prince" sai ta fice daga gidan, tana fita kai tsaye ta nufi gidan sarki, tana Isa gate d'in suka gane ta don Yarima ya bada izini duk sanda zata Zo a bar, part d'insa Yarima ta nufa ta samu dai dai ya fito wanka Yana shafa Mai, mamaki ya Shiga yi don baiyi tunanin xai ganta a irin wannan lokacin ba, yace "Rose Kece? Da yamman Nan? Lafiya kuwa?"



Da gudu taje ta fad'a a kirjinsa cikin kuka tace "Why? why? Why did you do this to me? Nace maka kazo gidan mu ayi maganar auren mu but you refused Amma kazo...." Sai ta kasa karasa maganar kuka yaci karfin ta, d'ago ta yayi idon sa na kallon nata yace "Karkice min Kema kin yarda da sharrin da ake min, kin San bazanyi hakan ba, mun dad'e tare dake kuma muna son juna banyi lalata dake ba sai da wata kazamiya?"
Cikin shesshekar kuka Tace "Ban yarda ba Amma mutanen gari sun yarda wasu har murna suke Wai za'a kashe ka, idan aka kashe ka ya zanyi?"


Murmushi yayi yace "Kar ki damu babu abinda zai faru dani" sai ya rungomata ya kwantar da ita a faffad'ar kirjin sa, Yana bubbuga Mata baya, Yana cikin hakan ne sallo ya canza ya koma shafa Mata baya har izuwa mazaunin ta a yayin da D'ayan hannun sa yake cikin gashin ta, a hankali har ya samu ya kwance Mata zani ya cire Mata Riga, sumbatar ta ya Shiga yi jikin ta duk ya mutu tun tana sharewa har taji baza ta iya ba, Nan ita na ta Shiga Maida Masa sako a barikance, sun dad'e suna shafan junar su har ya samu ya shige ta, ihu take tana Masa magiyar ya kyaleta Amma yaki, sabida dama a hannu yake don ganin Daliyah ba karamin tada Masa hankali yayi ba, kuka take tana bashi hakuri da fad'in zai kashe ta don ita kad'ai tasan irin azabar da take ji a gun, shi kuwa bai ma San tana yi ba, sumbatu kawaii yake yi yana hakar ta sai da ya tabbar da gamsuwar da yake bukata sai ya sauka akan ta.




Ita dashi duk sunyi wujiga wujiga, Rose idonta jirwayin hawaye tana aikin kuka, da kyar ta samu ta d'auko zanin ta,

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads