Header Ads
Showing 30001 words to 33000 words out of 106900 words

Chapter 11 - ALJANAR RUWA CE COMPLT BY ASHA M.B .txt

Ads the beginning of article before Image

Aisha MB   

28 May 2024

1056

Ads at the middle of Article

sbd jaraban ku kunsa ta karfi da yaji nazama Mai tsurutu .


Zainab tace mudai please mubarnan. Will you keep that your untidy dirty mouth shurt. Oh i should show you another face chakk maganan kabir ya tsaya jin gurnani daga bayanshi.


juyawa yayi hatake idonshi yasauka hakan zaki Wanda ya zalalo da harsheshi.




ihuuu sadiq da zainab suka Saki tareda yin baya baya. .


a firgice kabir yafara ja da baya.


rikee hannun su gabadaya sukayi
kamar hadin baki gabadaya suka ruga da mugun gudu.


zakin naganin haka. shima yanufesu da gudun gsk.


gudu suke bah ka kautawa.


kafan kabir ne ya harde da itaciya dake kasa hatake yafadi.


Kalbbb. Katawo... Gashinan... Khaleed mah ihuu kiransunan sa sukashiga yi Amma ina kabir yakasa ciree kafansa daga wanan itaciyar.


Inda kabir ke yashe zakin yanufah. Ya fara tafiya. A hankali.


Shikenen, shikenan, mun mutu yau. Sadiq yafada wanda ke kan bishiya. Yariketa gamm. Su khaleed tuni suka aura kan bishiya .
Banda Amriya Wanda ketafaman kiran sunan kabir.


Rintse idanuwansa kabir yayi Dan hayanzu yagama sadaukarwa ya mutu.


Baya zakin yayi. Daga bisani ya tafi kan kabir aguje.


Amriya naganin haka. Azafafe tayi kan zakin. Da karamin iccen dake hannunta.


Murgunawa itada zakin suka shigayi. Sukafara kisses tsakaninsu. Yaga bayan Amriya yayi da zara zaran farcunanshi


Wani irin azaba da radadi Amriya takeji.

Ba abunda kakeji sai gurnani zakin.


Iccen hannunta tayi nasaran cokamai a ciki . Tareda tattaro karfinta ta wurgardashi gefe Faduwa zakin yayi gefe.



Maida numfashi Amriya tashigayi. Kan Dan dutse dake cikin dajin Amriya tasamu tazauna


Zaki bai daddara bah yakara tashi. Tareda karayin Kan Amriya.




Dago idanuwanta Amriya tayi ta zubawa zakin brown eyes 馃憖 dinta




Hatake zakin yafara tsagaita hudu.


Dawani irin karfi zakin yaja burki. Ya tsaya. Saikuma yayi kan Amriya. Yanazuwa. Ya rinsina tareda kasa da kansa. Yafara gurnani.


tsugunawa zakin yayi. tareda sa kanshi a cinyar Amriya yana gurnani. Shafa kansa Amriya tashigayi. Lumshe ido. Zakin yayi. Yana cigaba da shafa kansa a cinyarta. Ritse idonta Amriya tayi. Jin yanda bayanta kemata zugi da radadi gashi sai futarda jini yake.






da kallon mamaki su kabir kebin Amriya dazakin dashi. Khaleed yace Amriya ki koreshi zai cinyeki NE wayoo zai miki ki gudu.


zainab da sadiq kam inbanda karkarwa ba abunda jikinsu keyi. sadiq yace yau Karo na farko naga zaki . Kuma yana shirin cinyemu wanan wace bakar rana ce.


Dama saida nace muku muyi adua futadaga gida Kukaki yanzu gashi Bala'i ya rafkoh mu.


kallon zakin Amriya tayi. daga kansa Zakin yayi tareda kallonta. kallonsa tayi tareda sakarmasa murmushi. dawani irin gudu yabar wajan.


Ajiyan zuciya gabadayansu suka sauke tareda sailors daga kan bishiyan dasuke Kai.


inda Amriya ke zaune ta Junginan dakanta su khaleed suka nufah..


Sadiq yace Amma me kikayi wa zakinan naga lck daya ya chanza daga sarkin dawa.


Gsk kedin yar baiwace Amriya.


Tabe baki Kabir yayi tareda fadin bawani yar baiwa yaga ba tsoka ajikinta dazai ci sai kashi shiyasa yafasa. Cinta ni Wlh zakin yabani Aushi dabai cinyeta bah.




Cikin rudu khaleed yace Amriya kinji ciwo da yawa ki tashi mirage gida hakaiki hospital. Kinji.


cikin muryanta daya fara dashewa tace bazan... iya... tafiya..bah.. yaya kha..leed., bazan.. iya.. bah .. Ku.. Tafi kawai... Kubarni.. Ni... Bandamu.. Da. Rayuwata.. Bah..


nafi.. damuwa.. da rayuwarku.. sbd.. kunada.. iyayye.. wanda.. idan.. abu.. yafaru daku... saisunfi.. kowa bakinciki... kuma.. bazasu.. iya.. juraban.. gani abu.. yafaru daku.. bah..


Nikuma.. Koda.. Wani.. abu.. Yasameni.. Koh.. Namutu.. Bawanda.. Zaimun.. Kuka.. Bawanda.. Zai tayarda.. Hankalinshi inbah A Ahalinkubah .. Banida.. Kowa.. Banida.. Wanda zai.. Mun kuka.. Koh yaji.. Rashin.. Jin dadi .
Sbd.. Ni.. Marainiya.. Ce..


Dan.. haka.. kutafi.. kawai.. Ta karashe maganan hawaye nabin kuncinta.



Wani irin tausayinta gabadaya sukaji. Sadiq yace kada kikara fadan irin wannan mgn. Waya gaya miki ke marainiya ce. Bayan kinada mu.


Dan haka keba marainiya bace kinada Ahalinki. Wanda in abu yasameki. Kawabata zai kaimu bakin ciki.


Dan haka duk abunda zai farudake saidai yafaru damu. in mutuwa zakiyi. muma sai mu mutu tare.


Khaleed yace kwarai kuwa Dan haka tashi mutafi hakaiki asibity.


kabir yace kai dalla litanies itah hana dolenen tace kurabuda ita. kukuma sai ninnike mata kuke.


rubbish ni inta sheka mah saina fijin dadi. yarinya tace mutafi. Badamuwa bane inta mutu. Kukunwani tsaya a kanta uwa iyayenta.


Cikeda baccin rai sadiq yace. Kabirr meyake damun Kah Haka yaushe kazama mara imani, mara zuciyan tausayi,


Dakatardashi kabir yayi da fadin sanda nayi ido hudu da itah nazama mara imani.


Cikin kunan rai khaleed ya Mike tareda fadin. Kai wane irin mutum ne mai zuciyan shedan.


Naga sbd wah tashiga wannan Halin basabida kai bane. Koh da ta tsaya tana kallonka. Zaka kasance a Raye a halin yanzu. Datuni wannan lion din yashafe babinka. Du basabida taceci rayuwankah bane tashiga wannan halin datake ciki bah .


Ohoo ita taga zata iya did i tell her to rescue my life. Kaga bani nace ta taimake Nibah itace wa halalliya tana diya mace tana kokawa da dabba. Cirmen banza kawai.


Kyaleshi Amriya. Khaleed yace kuma kasani zakayi danasani abunda kake mata kuma duk min daran daren dadewa saika nemeta kabata hakuri. Kuma a lckn ne itakuma zata dizgaka kamar kayan wanki zakace nafada.


Ni kabir Dan gidan Alhj Muhammad zan durkusa nabawa mace hakuri. Impossible kasani ranar bazata taba zuwa bah.


Tashi Amriya tayi kan kafafuwanta. Wani irin nauyi kafafunwanta suka mata. Zama tayi tareda fadin bazan iya tafiyabah.


Kallon kabir khaleed yayi
Yace kabir please kadauke tah mutafi. Me kabir yafada. Kallon kansa kabir yayi yakuma maida kallonsa garesu yace Amma khaleed kayi matukar mugun raina min hankali. Mee to this girl. Wai me ka maidanine tukunan. Tsabar raini hankalin mah inrasa wave Zan dauka sai wannan mai tsufar Aljanu.

Ku meyasami hannunku da bazaku iya daukanta bah.


Hada hannayenshi Khaleed yayi yace kabir na rokeka da Allah. Na rokeka da Annabi Muhammad (S. A. W) Kadauketa bamuda ikon daukanta sai Kai. Please.


Kamar yaa bakuda ikon rikeeta, sadiq yace zaka sani Amma sainan gaba zaka fuskanci maharani mu.


Shikenan naji dabadan kun rokeni bah da bazan dauketa bah Wlh.


inda Amriya ke zaune kabir yanufah tareda yamutsa fuska. daukanta yayi chakk. Gabdaya zuciyoyinsu ya buga lck daya.


Zainab kam jitayi kamar ta hadiye zuciya ta mutu sbd bakin kishin dake damunta.


Tafiya suka farayi batareda sunsan ina suka nufah bah.




bangaren su Mom kam gabadaya bawanda ya iyayin motsin kirki. Kana kollon fuskokin su. Zaka San yana tattareda damuwa da fargaba.




Aunty Amarya tace kakara kiransu koh zasudaga. Dad yace nakira yakai sau Amsin amma ba'a dayawa.
Yanzu bawai surutu zakuyi bah adua zakudungayi kar abu yasami yaran mu. Mom tace ni nafi damuwa da Amriya sbd rikonta mami tabamu. . Kallon mami Mom tayi tace kiyi hakuri maryam munkasa bawa bakuwan mu kulawa. Mai kyau.


haba karima mami tafado. Saikace bansan kaddara bah. Ai ladders bata wuce kankowa. Insha Allahu mah ba abunda zai samesu. Kawai muyi musu adua. Shine magana bawai mutsaya munabawa Juna hakuri bah.






Tafiya su kabir keyi batereda jinkirtawa bah. Kabir kam inbanda tsaki da unitary fuska bah abunda yakeyi. Yanda yaga Amriya tayi lift ajikinshi kaamar tasamu katifah. Sukoh su khaleed basudamu da tsakinda yakeyi bah tunda dai yadauketa Alhamdulillah




Tafiya mai nisa sukayi daga baya sukafara gani wucewar motoci.



Murna sosai su khaleed sukadungayi.


daidai bakin titin suka tsaya. Daidai kuma lck hana kiran sallah magriba.


Sadiq yace Yanzu abunda zamuyi inada yan chanji ajikina sai mutari napep mu hau.




whatt kabir yafada god for bid. napep. kamar ni in hau napep. babban mutun irina impossible abunda Bazai taba yuwuwa kenen.


kallon bakada hankali sadiq da khaleed suka watsamai. Khaleed yace. Munacikin wannan halin na bukatar taimako mah saika nuna wannan girmankai da jijidakai. Koba mutanene suma ke hawan napep dinbah


taya zamu isah gida kenen inba mu hau napep dinbah. Sadiq tace kyaleshi khaleed inaga tattabara zamu zama muje gida.


saukarda Amriya kabir yayi. yasakala hannunta daya a wuyansa yace ku banason ku fadamin bakar mgn fah. And Kai khaleed kadai San niba sa'an wasanka bane. Kasan na girmeka koh. Eh ka girmeni da shekara daya takk. Kabir yace koda koda da minute daya ne nadai ruga kah zuwa duniya kuma na girmeka dan haka dole kadunga bani respect.




toh baban yaya. khaleed yafada.


Napep guda biyu suka ga sun kunno Kai kan titin.


Taresu su khaleed sukafarayi. Tsayawa napep din sukayi.


Daya daga cikin Mai napep din yace Ina za'a kaiku. Khaleed yace GRA zaka kaimu.


kallon Juna masu napep dinsukayi daya daga cikin mai napep din yace kayy daga ganin wa ennan kasan Sun jiku da kudi. Dan haka dole mu wankesu.


Gyaran murya Mai napep dinyayi yace. Mu biyu zamu karbi dubu biyar .






tsaki kabir yayi yace sadiq inmun Isah gida kadamka musu ten K.


zaro ido masu adedetan sukayi. jiki na rawa sukashiga gyara seat din ciki.


Zainab, khaleed, sadiq, sukashiga adedeta nagaba. Shikuma kabir da Amriya suka shiga seat din baya.


Tafiya adedetan yayi tareda nufan hanyar GRA.














鈽橈笍鈽橈笍鈽橈笍鈽橈笍鈽橈笍鈽橈笍鈽橈笍鈽橈笍
COMENT & SHARE PLEASE
ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍


Baby Isha 鉁ㄢ湪
LUV U ALL 馃尮馃尮馃尮
2/28/24, 22:05 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHANI RAHEEM馃尮
ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 1锔忊儯7锔忊儯


WRITTEN & DIRECTED 馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA 鉁ㄢ湪




***************************************


Daidai gaban gate din gidan masu napep suka tsaya.
Futowa su kabir sukayi sadiq kuma yabiyasu kudinsu.


Kabir na futowa yafara karkada jikinsa tareda ya mutse fuska.


Kwankwasa gate din sukayi. Bude gate din body guard din sukayi.


Zainab harda zumudin shiga, wani banzan kallo kabir ya watsawa zainab yana Mai Fadin. Ehhh mekike shirin yi.


Zainab tace ciki zanshiga. Kishiga kiyi mana uban mee. Nan gidan ubankine dazakice ciki zakishiga. Kina mace bakisan lckn komawa gidan bane ehh Answer me.


Xainab tace dama sonake na kwana yau anan saina tafi gida gobe.


Ke is something wrong with your brain. Kin bamu dakine dazakice hanan zaki Kwana.toh badaki kitafi gida kafun ranki ya bace.


Suko su khaleed inbanda mamaki ba abunda sukeyi.


Khaleed yace kaga kabir sorry Dan Allah kabarta ta kwana gobe ta tafi gidan su kawai kaga yanzu dare yayi.


Kabirr yace khaleed I think your mondula oblagata have turn upside down.


Kaga ba turanci nace kayimin kinga zainab shiga muje ciki kinji. Khaleed yafada yana turo baki.


Shiga ciki gabadayansu sukayi


Sallama su kabir su dad sukaji salami irin sauri gabadayansu suka Mike.


Mom tace kune da gsk bawasu bah.


Murmushi kabir yayi yace mune mana.


Su nadirah kam da gudu suka Isah wajan Amriya tareda rungumeta. Rungumesu Itama Amriyan tayi.


Hamdala grandma da sauran yan palaour sukayi. Mami kam fada tashigayi musu hakan mene zaisa bazasu tafida body gourds bah.


Hakuri su sadiq sukashiga Bata. Harsuka samu suka shawo kanta .


Grandma tace wacece kuma wannan . Tafada tana kallon zainab.


Maida kallonsu kan zainab sukayi. Khaleed yace eh dama harda ita haka sacemu.


Toh metake yi hanan Aunty Amarya Ta tambaya .sadiq yace dama ca mukayi tunda dare yayi sai ta kwana ha nan gobe kuma saita koma gida. .


Toh shikenan hakan mah yayi. Cewar Mom, Dad yace yata Amriya zo nan mana. Kusaketa saikace zaku maida tah ciki.


Sakin Amriya nadirah tayi. Rass gaban Nadirah yafadi ganin hannunta shabe shabe da jini.


Wani kara Nadirah tasaki. Afirgice su dad sukafara tambayanta meyafaru.


Cikeda rawar murya Nadirah tace jini, jini, a bayan Amriya.


What jini kuma da sauri su Mom sukayi kan Amriya. Kallon bayanta sukayi. Hatake idonsu yasauka a bayanta wanda yasha yagan farce.


Cikin rudewa su Mom sukafara tambayanta meyafaru.


Uncle habib yace barana dauko first aid box dina a mota. Yana gama fadin haka ya fuce waje.


Dad yace yata meyasa su kabir basuji ciwo bah saike kadai .


Ya mutse fuska kabir yayi tareda fadin bafa wani abu kawai dai faduwa tayi shine taji wannan karamin ciwon fah


Karyane khaleed yafada. Dad karya yake Amriya bah faduwa tayi bah. Zaki nee yamata rauni nan. Kuma duu wajan cetan sane. Na tabbata da ba Amriya Da saida gabadayanmu a zo akwashi gawawakin mu.


Mom kabir bashida imani tsam bashida tausayi Wlh.


Ace yarinya ta taimaki rayuwansa amma ha hakan yacigaba daga inda yatsaya.


Sosai su mom Da Aunty Amarya suka tausayawa amriya . Grandma tace Amma Kabiru Allah ya wadaran wannan halin naka. Kana abu uwa bah muslimi bah. Amiriya yar Albarka kiyi hakuri. Ni Wlh dakin bari wannan zakin ya shekesa kowama ya huta da Bala'i.


Murmushi Amriya tayi tareda fadin, Alkawari ..nadauka ..cewa.. bazan taba.. Bari... Wani.. Abu... Yasamesa.. Bah..


cikeda rashin fahimtar mgn tah su mom sukace Alkawari kuma.


tunowa da Abunda tace yasa Amriya chanza mgn tace bakomai.. .nizan.. tafi daki.. Dad yace ba inda zaki sai anyi treating dinki


kusada Amriya mami taje tana Mai fadin kiyi hakuri yata duk laifina ne Dan Allah kiyafemin . Amriya race bakomai... nibaki ...min ...laifin ...komai bah.


shigowa uncle habib yayi hannunshi rikee da first aid.




daki su nadirah sukashiga da itah. kwantar da itah sukayi. uncle habib yafara bata kulawa.


Sosa su nadirah Basuji dadin ganin zainab bah. a dakinsu.


bayanda suka iya haka suka kwana da itah. a dakin.






washe gari da sassafe Zainab tayi tafiyarta. haka Amriya tacigaba da jinyan jikinta harna tsawon sati biyu.


yau takama Monday Jikin Amriya yayi garau yadawo normal.


Sanye take Abaya Wanda sukayi matukar yimata kyau bakadan bah. rolling gyale naga Nadirah nayimata .




kalisat naga tashigo tana Mai fadin kuyi sauri fah zamu makara. yau inada lecture karfe 8:30.




haba Kalisat cewar nadirah kinsan dai gaggawa aikin shedane koh toh kiyi hakuri mu gama. Kalisat tace idan kikakara 10 minutes toh zan tafi nabarki. Tana kaiwanan tayi fucewarta


tashi nadirah tayi tace yauwa kinga yanda kikayi kyau bara na tafi kar wannan yarinyar tacinyeni .






Amriya tace ...toh.. saikun.. dawo. fucewa daga dakin nadirah.


bayan wasu lokuta. Tashi Amriya tayi tatsaya awajan window tana kallon yanda body guard suka tsatsaya uwa gunkaye ko motsi basuayi.


idanuwanta ne yasauka hakan wani karamin yaro wanda bazai wuce shekaru gomada haihuwa bah.


futowa amriya tayi tanufi Inda taga yaron na tsaye. kallon yaron tayi tace waye Kai. kallonta yaron yayi. hatake idanuwan Amriya suka sauka hakan nah yaron. Wanda suka kada sukayi baki.


cikeda baccin rai Amriya tace waye Kai. kallonta Yaron yayi. yana Mai fadin ba tsayawa zakiyi kina tambayana wayeni bah kiyita rayuwarki.


kisani gumurzu ne yaturoni wajanki. Yace nafada miki Lck yana dadda kure miki. Yace nakara tunatardake cewa idan lckn da haka irgamaki na karban zoben nan yacika. mutuwa zakiyi.




idan Abu ya baci kada kibukaci taimakonsa. wannan shine. nabarki lfy yana gama fadin haka yabace..




dawani irin firgita Amriya ta dafe kanta. tareda fadin mezanyi kenen mezanyi, wani dabara ne yafado mata.
direct dakinsu kabir naga tanufah. Murda hannun kofan tayi daga bisani tashiga ciki.






ganinshi tayi a kwance da Alama ya gaji sosai. hamdala tayi tace shikenan mah yau zan karbi zobena na tafi Dan Allah kada Katashi kaji. daidai wajan bakin gado tanufah. zama tayi hakan gado. tareda daukan hannunshi ha hankali.


a. hankali tafara zaran zoben hannunshi. Motsa jikinshi kabir yayi Amriya naganin haka tayi saurin shigewa bargo.


.cikin baccinshi Mai dadi. ya rungumo Amriya tareda fadin wai inazankanki ne kidawo rayuwata. haka yacigaba da surutai shikadai. kokari kwace kanta Amriya kesanyi Amma takasa.




Mom tace fateema keda salma kuje kukira brothern ki breakfast is ready sannan kikirawo Amriya.
tashi Fateema da salma sukayi suka nufi part din kabir. Tarar dakofan sukayi a bude batareda jinkirtawa bah suka shiga ciki.
zaro ido sukayi. Wow Fateema tace. sosai Sun hadu. salma tace kiyi shiru abunda zamuyi shine muje mukira su Mom suzo suganewa idonsu. dama nafadamiki duk Abunda yaya kabir keyiwa Amriya duk cikin soyayya ce. ji itama ta kwanta tayi luff. sadaff, sadaff suka fuce daga dakin Da sauri suka nufi dining area. Mom grandma dad Ummi, yaya sadiq yaya khaleed, Aunty Amary duk kuzo zamu muku bazata.
Khaleed yace wannan wane irin shirmene ance kukira su kabir kunzo kunacewa zakumana bazata.
salma tace please kudai kuzo kuga abunda idanuwanmu suka gani mana.
tashi gabadayansu sukayi tareda fadin ina bazatan yake.
kudai kubiyomu HR aka kuwa hakayi bayansu salma su dad Suka bii. Direct dakin kabir sukashiga gabdayansu.




zaro ido gabadayansu sukayi. Kabir kam kara rungumo Amriya yakeyi yana fadin kada kibarni Dan Allah kibaiyyana kinji.,




idanuwana Amriya NE yasauka ana su Mom Wanda suka tsatsaya suna kallon iron Allah . wani irin kunya ne yakamata . Kabir kam jiyayi kamar ya rungume mutum yasashi bude ido. Wani razana yayi da sauri ya tureta gefe. Hatake Amriya tafadi a kasa.


cikin huci yace ke meyaka woki dakina .ehh fadamin.






grandma tace duniya ta lalace. sai a lckn Kabir ya lurada su Mom dake tsatsaye. Grandma tacigaba da fadin kaji Dan iskan yaro wato da kanata zuba mata kalaman soyayya . Kana ganin mu kuma katureta sbd kar ace kuna soyayya. koh






wani irin kunya da takaici NE yakama kabir., yana Mai fadin a gsk Wlh bansan tashigo min dakibah kuma ninadauka pillow narungume Wlh kuyarda dani.
Grandma tace Kajishi wato muzakayiwa wayoo. wai yadauka pillow. yanzu kakasa banbance kashi dakuma Auduga . MMotace Aida kafadamana kanasonta da baka itah ai.
wani irin

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads