Header Ads
Showing 42001 words to 45000 words out of 106900 words

Chapter 15 - ALJANAR RUWA CE COMPLT BY ASHA M.B .txt

Ads the beginning of article before Image

Aisha MB   

28 May 2024

1065

Ads at the middle of Article

mumuku mee. Wannan party saidai ku.
Yara. Karba birthday Gift ne mamin ki ta haiko muki dashi. Karba tayi tareda yimata gdy.
nadirah tace su yaya kabir fah. Mom tace Sun ruga dasun tafi ai.


Aunty Amarya tace idan kundawo gift din ki yana nan ajiye. Kuje muna muku fatan Alhery.




Shikenan sai mun dawo
Futa sukayi tareda shiga mota sukabar gidan din.






.direct zoo road suka nufah tareda parking a gaban Hall din.






kisaukoh mushiga. Gabadaya takalmin da Amriya tasa ya isheta sbd yamata tsini sosai.




Ummi tace Amriya muje koh.


Kushigo . ni.. Zan.. tawo..daga.. baya..


shiga cikin Hall din sukayi mai DJ naganin su yasaka national anthem.


Sosai mutane suka yaba da kyaun dasukayi. Mutane da dama Sun hallara party.


da sauri Khadija da Aisha suka Isah garesu tareda mika mata gift. sosai nadirah Tami dadin ganin su Aisha.


inda birthday girl kezama Nadirah tazauna da crown 馃憫 na birthday a kanta.




mgn mai DJ yafarayi a futo yayani birthday girl suzo suyi mata Happy Birthday sai kuma kawayenta. Sannan ayi rawa.




Yamutse fuska kabir yayi shi gabadaya a takure yake dan dai mom dinshi tace dole saiyazo amma ba abunda zai kawoshi.




Takun takalmita yan Hall din sukaji. Hatake hankalin kowa yakoma kanta.




kwas kwas haka take takawa. gabadaya a takure.


DJ naganinta yasaka cool song. Wakan saiyayi matched da tafiyan datakeyi.


kabir kam mamaki yashigayi gamin yanda tayi mugun kyau.


Tsaki yayi tareda fadin duk kyaunki bazaki kai masoyiyata bah.


Su khaleed dasu triplet Sosa suka yaba da kyaun datayi. Gaba dayama tah aska Hall din.


kallon ko ina tayi saitaga gabadaya seat din ya cika. sai na kabir kawai. Bayanda ta iya haka tango inda yake.


Dauke kansa yayi daga kallonta tareda jan siririn tsaki.


Amriya kam koh ajikinta. saima zamanta datayi tareda maida kanta kan Hall din


Shima kabir sosai yayi kyau. Ba kadan bah.


Kallonshi tayi aranta kuwa tace wanan mutumin badai kyaubah. Uwa shi ya hallici kanshi saikuma mugun bakar zuciyanshi daya batashi.


Ni yanzu tsorona dayane idan yaje ya sumbaci wata. Da zobena a hannushi. Toh tabbas. Rayuwata tana cikin hatsari.






saida kowa yazo yabata Gift tareda yimata fatan Alkhairy.






maza ka Kai Lemon idan su biyun ke zaune. hangama yallabai.


Facemark mutumin yadauka tareda sakawa a fuskanshi daukan Lemon yayi. Tareda dauko wani wanna acikin aljihunshi da alama wani abune aciki. Zubawa naga yayi. Acikin lemon tareda gyaurayawa.


Direct inda su kabir ke zaune ya nufah.
Sir ga lemo kudan taba.


Kallon shi kabir yayi tareda fadin ka bata ita tana iya bukata amma banibah.


Amma Sir tunda kashigo fah baka taba komai bah.


cikeda takaici kabir yace jikinka koh nawa. Amma Sir. kayy shikenan ajiye katafi.


Ajiyewa yayi tareda barin wajan. Dauka Amriya tayi tafarasha. Tareda chanza na kabir tadau wani ta suite agabanshi. Tashaye gaba daya.


Ajiye cups din tayi. Tafara ganin mutane bibiyu.


Cool song DJ yayi playing.


tashi Amriya tayi tareda hawa kan Hall din tafara rawa. sosai Amriya ke rawa.
mamakI sosai su nadirah keyi dama Amriya Ta iya rawa. Akwan mutane sukafara daukan video.


Tsaki kabir yayi tareda fadin aikin banza kawai wannan ai zubarda class ne dama ai bawani Class ne da ita bah.


Daukan Lemon yayi tareda yafara sipin dinshi har yashanye.




Dafe kanshi yayi jin yanda yafara saramai. Hatake shima yatashi Tandi kan Hall din yafara rawa shida Amriya sosai suka burge kowa na hall din yanda kasan masoya haka Suka dunga rawa


All of the sudden kuma wutan Hall din yadauke. Fadawa Amriya tayi jikinshi bakinta a nashi.
wani irin yarr jikinshi yayi hatake yaji sakk irin kiss dinda hakamai a teku


saurin bari gun Amriya tayi. dan karyagane itah ce ta taimakeshi.


Tabbas tananan Kabir yafada. Hatake light din ya kawo. Kallon ko ina yayi amma bai ga kowa bah.


Tafiya yafarayi yana waige waige. Still baiganta bah.


Tabbas kinanan Dan Allah kifuto na ganki. Haka yasauko daga hall din tareda tsayawa yafara dube dube. Sadiq ne ya isah inda yake tareda fadin. Meyafaru kabir naga hankalinkah a tashe.


sadiq Wlh ta nan. Wa kenen. Kabir yace wave taceci rayuwata a teku.


dafe kansa sadiq yayi tareda fadin kabir yanxu soyayus Dakar mata haryakai kafara gizonta.


kabir yace haba sadiq taya ina maka mgn tana nan kaikana cewa nafara gizonta. baranaje na nemota dakaina idan bazaar tayani bah.


Sadiq yace toh taya zaka iya ganeta acikin wanan jama'an eh.


Zan ganeta. Barin wajanshi kabir yayi yafara dube duben masoyiyar tashi.
Haka yacigaba da dubanta amma bai gantabah har haka tashi daga Hall din sosai nadirah tasamu gift ba kadan bah.


Tashi Amriya tayi hatake jiri yafara daukanta.


Ranshi a bace kabir yaja hannun Amriya tareda shigarda itah daki dake cikin Hotel din.






wurgata yayi gefe. tareda fadin tana ina. Amriya tace wa.. kenen.. Kalb..


Idan kika kara kirana dawanan suna saina chanza miki kamanni. Ina kika kaita.


Amriya tace bansan.. Wah kake fada.... Mgn tah ne yatsaya jin yanda cikinta yayi mugun hardewa.


faduwa tayi hakasa tareda farajan numfashi sama sama.


Waiyoo.. Cikina... Zan.. Mutu.. Katai makeni..


Kee banason wasa fah me haka Kikeyi.




hawayene yafarabin gefen fuskanta. cikin zuciyanta tace kayi hakuri dole na , na chanza maka wannan Lemon nasha gwanda ninacutu hakan ka cutu.


Kufane yafara futowa daga bakinta karona farko a rayuwansa yaji tausayinta yakamashi.


ke meyasameki daga tayayi tareda fara jijigata kadan kadan.


Ke mene haka. Kibari Dan Allah kada Mom tace na cutarda kee please.


tari Amriya yafarayi


kallon fuskanta yayi hataka gabanshi yafadi.






-------------------------------------------
COMENT & SHARE PLEASE 馃憦馃徎馃憦馃徎


ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍
BABY ISHA 馃尮馃尮
2/28/24, 22:07 - AISHA M.B (Baby isha): Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JrpckJSXSPGCtZPOKObFYm




Duk maison cigaba da karanta litafin ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? Toh shiga ta wannan link馃憜馃憜馃憜 din




馃尮BISSMILAHI RAHANI RAHEEM 馃尮
ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂?
PAGE 2锔忊儯3锔忊儯
WRITTEN & DIRECTED 馃枈锔忦煐婏笍
BY BABY ISHA 馃尯馃尯馃尯
{NANA HUMAIRAH 馃尮}


---------------------------------------------


Sosai hankalin kabir yatashi ganin yanda farin kunfa kefuta daga bakinta.


Ke mene haka dan Allah kibari kada ace na cutarda kee. Please idan sbd tsana da tsangwaman da nake nuna miki ne zan daina. Dan Allah kada kisa ace na cutardake


Rungumeta yayi Kamm ajikinshi.


Dago Kaii Amriya tayi race Aa kada ..kadamu... Dani.. Katafi.. Ka ..hadoramaka .. Laifin.. kisa . Badamuwa.. Bace... idan.. Na mutu.. Kawai.. katafi ..ka barni.. Hanan.. na mutu haka kaddarata.. Tazomin ..haka.. Zan.. karbeta. Takarashe maganan haste nabin kuncinta.


Kada kikara gaban haka taya zan tafi nabarki kina cikin wannan mawuyacin halin. Banana iya bah.. Indai nasake natafi bazan taba yafewa kainabah.


Duk rashin imanin mutum koda yatsani mutum nee dolee watarana Sudan nunamasa tausayawarsa agareshi. Tashi nakaiki hospital.


Tari Amriya yafarayi daganan numfashinta yasaya chakk.


Dago Kaii yayi yaga Tanadaina numfasawa . Kee Dan Allah kada kimin wasa da hankali mana. Nace kitashi nakaiki asibiti sokike ace nakashe ki kome.


Jin da gsk bata numfashi yasa gaban shi faduwa lilac daya


Innalilahi wa innahilai rajihin kalman dayaketa nanatawa kenen. Dafe kanshi yayi hatake idanunwasa suka kada sukayi jajur.


Wani Dan kara yasaki.


Su khaleed najin karan kabir yasa su nufah dakin da sauri.




Shiga ciki sukayi suka tarar da kabir rikee da Amriya da Alamun bata numfashi.


Saurin jaa baya khaleed yayi tareda nuna kabir da yatsansa yace ka kasheta koh yanzu ka kasheta zuciyankah tatami salama.




Tashi tsaye kabir yayi tareda fadin kada kuyimin mumunan zato bah kasheta nayi bah Wlh i don't even now what gave came over mee dana kawota dakinan.


Nima ganinayi tafara futarda kunfa.


Su fateema dasu Khadija najin haka suka fashe da kuka. Tareda nufan inda Amriya ke kwance


Karya kake sadiq yafada tareda fadin. Meyasa zaka kasheta kabir Meta taremaka ne a rayuwanka
Why kabir why did you kill her.


Kabir yace yanzu kunyarda ni kabir zan iya kisankai.






Cikeda bacin rai khaleed yace kwarai kuwa zamu yarda. Kaine ka kasheta. A yau kayi abunda bazai taba gogewa bah daga sunan ahalin mubah har abada.


Sadiq yace bantaba sanin kaii macucine, azalumi, mara imani, mara tausayi,, sai yaudinan


Khaleed yace
Kabir kasani idan Amriya da gsk ta mutu koh ka kasheta toh kaima hukuncin kisa nakanka.




Adeef yace kudauketa mutafi asibiti. Cincibarta suka futa waje.


Kabir nagani haka tarragon da niyar Bin su.


Dakatar dashi khaleed yayi tareda fadin mekake shirin yii




Kabir yace bangane bah zan bikune hospital din.


Khaleed yace bamua bukata bamua bukatar masheki Mai kisan kaii. Watoo sokake muje asibitin idan bata mutu bah ka karasata achan koh.




Nuna kanshi kabir yayi tareda fadin ni nine masheki Mai kisan Kaii . Kasan Mai kake fada kuwa khaleed did you know what you are saying.


Yess of course mugu tantiri.


Dakai nake bawani bah yau dinan nayi danasanin sanin kah arayuwata munyi danasani kasance warkah Dan Ahalin mu masu tsarkakun zuciyoyi.


Kadin tabbas cikaken mara Imani ne Azzalumi, macuci,


Your know what kabir i hate you. Yana kaiwanan yayi fucewarshi tareda kiransu mom yasanarda ita halinda hake ciki.


Wani irin jiri ne yazoma kabir saurin dafe bango yayi.


Yanajin zuciyanshi kamar zata fashe.


Ni khaleed yake fadawa munanan kalamai haka hakan abunda ban haikata bah. Nida koh mgn nayi basua gardama shine yau koh su saurari mgn tah.


What is happening am I dreaming what is wrong with them. Meyasa bazasuyi bincike bah kafun su sartar da hukunci.




futowa yayi daga cikin Hotel din yatarar Sun ruga dasun bar hotel din . Direct wajan motanshi yanufah tareda shiga ciki. Yadora kanshi kan styearing motan.


Sosai Takei zuciyanshi uwa zata buga tunda yake a rayuwansa koda sabani Silas's tsakaninsu basua taba zaginshi Amma yau sunyi mai abunda yafi zagi ciwo.


Tada motan yayi yabar harassed hotel din direct hospital yanufah.


15minute yayimai a asibiti koh gama parking baiyibah yafuto daga cikin motan tareda nufah reception.


Su mom na hango a tsatsaye suna kaikawo Kallo daya zaka musu kasan suna cikin tashin hankali.


Idanuwan mom ne yasauka hakan na kabir. Daga hannunta mom tayi tareda nunasa tace idan ka kara taku daya hanan sai na lahirah yafika jin dadi.


Chakk kabir yajin mgn tah uwa aradu Ya daki dodon kunuwansa.




Chak ya tsaya tareda dago da rinanun idanuwansa wanda Suka kada sukayi jajir. Yace Mom i can explain.


Explain what eh kabir nace bayanin mee cewar Mom. Bantaba danasani wani abu a rayuwata bah sama da danasani haifo kah duniya.


Sosai mgn tah ya ratsa kowane sashi da bangarori na jikinshi.


Uncle habib yace Kabir meka aikata haka bantaba sanin tsanan dakake yiwa Amriya yakai haka bah.




Kasan damuka shiga emergency me muka tarar gameda lfy Amriya. Kah bata poison wanda yake dauke da sinadarai da kwayoyi na Chemical wanda ke sanyawa zuciya dena harbawa.




Kabir yace ni kuma yaushe nasamata poison Nevada zan kasheta yanzu koda awaje hakace nasawa wani koh wata poison a abu tasha zaku yarda.




Khaleed yace kwarai kiss kuma ni nagani da idona ai sanda wanda kuka hada plan dindashi ya kawo Lemon dazu naga chakayi bazaka shaba ina kallo ita Kadai haka tadauka tasha wannan poison din. Yakarashe mgn da fadin makaryaci kawai.




Grandma race Kabiru kabamu namiji matuka. Yanzu da'a ace awaje nee za'a yi mata haka hai saika dau mataki Amma da kankah ka aikata tirr da halinka.


Aunty Amarya tace dan Allah ku nutsu ba kyau yanke hukunci batareda anyi bincike bah. Mujirah in amata aiki. Idan anyi nasaran ceto rayuwanta zata fadamana gsk Amma Dan Allah kudaina tu'Uganda da kisankai batareda tsatsauran bincike bah.




Bude kofa sukayi anyi da sauri su Mom suka Isah gareta tareda fadin doct Amina ya jikin nata.


Doct Amina tace gsk yarinyar nan saidai kusata a adua sbd poison dinan sosai tashashi. Bamuda tabbacin zamu iya ceton rayuwanta. Kuma Abu sai ya hadu da asman datake dashi.


Doct habib dama kainazo kira mushiga ciki kaima kadan bamu gudun mawankah. OK uncle habib yace tareda shigewa cikin emergency room din.


Zama Mom tayi zuciyanta na tafarfasa tace khaleed kiramin police. Zaro ido khaleed yayi tareda fadin mezamuyi da police kuma.


Kakirasu kace dana ya aikata laifin yunkurin kisan Kai.


zaro idonsu gabadaya sukayi sadiq yace haba mom Dan Allah karmukai ga yin haka.


Bah lallai shidine yasamata posion dinabah.


Mom tace khaleed do as i said .


Sosai khaleed yaji bazai iya kiran Dan sanda atafida Dan uwansa bah.


Khaleed yace amma mom mezai hana mukara hakuri idan taji sauki.


Shikenen gobenan za'a tafida shi.








Kisses gidasukayi gabadaya bawanda ya iya yin banccin kirki acikinsu.




Washe gari da sassafe suka kama hanyar hospital. Sosai suke zarya a asibitin uwa ance zata mutu.


Nadirah tace mom mezai hana mukira mami misanar da itah.




Aa banason tasani sbd hankalinta zai tashi.




Kallon kabir tayi tareda girgiza kanta.


Budewan kofa sukaji hatake gabadayan su Suka Mike tsaye.


Doct Amina tace Am sorry mom kabir we lost her. Rasss gaban kowanen su yabada


Wani irin jirine yafara daukan Mom. Tareda fadin doct are you kidding me.


Doct Alina tace shin Hana wasa da mutual nee.


A fusace Mom ta tashi tareda Yinkan kabir da sauri tace kaji dadi job kaje ka hada party mana kuyi murnan kasheta dakayi.


Wasuu zafafan hawaye yaji sunkusan debonair saurin goge idonshi yayi. Bakina rawa yace Mom. I can't kill her i swear with god am serving.


Tass tass mom ta tsinkamai mari har biyu tareda dogo yatsanta tanunashi tace.


I regret that am your mom kabir. Khaleed yanzunan inason kakiramin police sutafidashi.


Khaleed yace mom. Don't mom mee do as i said. Khaleed.


Sadiq yace please mom we don't need all this. Cikeda baccin rai tace sbd ba kanwarkah bace ba yar ahalinkah ce shiyasa zakace kar hakira police.






Toh dole sai anbi mata hakkinta.
my wish is my command .


Mom Dan Allah dakatar da sadiq kabir yayi tareda fadin shikenan naji zan fuskanci hukunci Saudi da laifin dana aikata.


Dan haka please ku kira police sutafida ni. Banason wata mgn just call the police and tell them that the kabir Dan Muhammad yunusa mammalakin compay fishe production yayi kisan Kai right away. Ya karashe mgn idonsa hakan Mom dinsa bairns tsammanin haka daga gareta bah. Koh kowa bazasu yarda bah ai yaci are mom dina ta yarda


Sosai su nadirah sukashiga bawa Mom hakuri amma tsamm koh sauraron su batayi bah ..


Daga waya khaleed yayi yakira yan sanda ba'a fi thirty minutes yan sanda Suka zagaye hospital din.


Daya dagacikin police din yace ina Madelin yake. Nuna kabir mom tayi tareda fadin gashinan kitafidashi kumai hukunci daidai da laifinsa.




Mika hannunshi gaba kabir yayi suka sanyamai Handcuff


Suka fara jan shi. Daga sama sukaji ance kudakata.


Tsayawa police din sukayi suna kallonta mamaki Da tsoro ne yakama su mom .


A hankali tafara takawa Tana dan daddafa bango.




Ku... Rabudashi... Amriya takuma fada.


Mom tace Amriya dama kina raye nee. Kwarai.. Ina.. Raye




Yan sanda... Bashibane.. Yasakamin... Guba.. Nasha... Wasune ..daban .. Bashibane.. Kurabu ...dashi


Daya daga cikin yan sanda yace wacce hujja kikedashi dakikace bashine bah.


Banida.. Hujja.. Amma.. Bashibane... Bah.. Ninafada
... muku


Ciremai handcuff din sukayi.


Dan sanda yace amma kinsan bah zamu iya sakinshi bah batareda hujja bah.


Wacece shedarki.


Mice sheda sukaji anfada. A hankali tafara takowa. Harta isah garesu.


Rass gaban Amriya yafadi ganin wacce batayi tsammanin ganibah koh a mafarki.




Bakin Amriya na rawa tace ze... Ze... Haris.. Zeharis..




馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯
馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯








MANAGE PAGE 馃搫 PLEASE.


COMENT & SHARE 馃尯馃尯馃尯




ALKALAMI馃枈锔忦煐婏笍
BABY ISHA 馃尮馃尮馃尮
2/28/24, 22:07 - AISHA M.B (Baby isha): https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v



JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCAIATION馃枈锔?
(J.A.W)
Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan kasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauk'i 鉁忥笍


BISSMILLAHI RAHAMANI RAHEEM 馃尮


ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 2锔忊儯4锔忊儯鈻讹笍2锔忊儯5锔忊儯
WRITTEN & DIRECTED馃枈锔? BY BABY ISHA馃挒馃挒 (AISHA M.B)


-----------------------




A Hankali zeharis ke takawa harta isa garesu
Tace kwarai kuwa nice sheda. Kallonta Amriya tasakeyi tace zeharis.


Kallonta su Mom da aunty Amarya sukayi tareda fadin kinsantane.


Amriya race eh... Hmm.. Dama... Batakarasa zeharis ta tawo da gudu tareda rungume Amriya ta fashe da kuka.
Tana Mai fadin. Yar uwata ina kikaje nayi kewarki sunkashe mana iyayen muu Sun gudu nima da kyar na tsira..


Kallon zeharis su Mom sukayi tareda fadin Amriya dama kinada Yar uwa baki taba gayamana bah.


Dagata Amriya tayi tace ehh... sai..yanzu.. Na... Tuna... Sbd namanta komai.


Daya daga cikin police din yace kince da zeharis kince kece sheda toh fadamana yanzu kokuma mutafidashi..


Zeharis tace wasune jiya ina Kalindi da bakaken kaya. da abu a fuskokin su. Naji sunacewa akaimai. Ba itah sukayi niyan cutarwa bah shi sukeda niyan cutarwa.


Police din yace taya kike running zamu yarda dake, wannan ba cikakiyar hujja bace.


Zeharis tace zan nunamuku a waya zaku gani..


Dauko waya naga tayi tareda playing video din komai da komai ya baiyyana aciki video har inda mutumin yakaima su kabir Lemon yakisha dakuma lckn da Amriya Ta chanza nashi tasha.


Sosa danasani da nadaman abunda sukayiwa kabir yakama su mom da khaleed.


Police din yace Sir kabir muna Mai baka hakuri hakan abunda muka maka Tandy zamu tafi idan kana bukatar taimakon mu saikamana mgn.


Muntafi fucewa su police din sukayi daga hospital din.


Kallon su kabir yayi. Tareda maida kallonsa kan Amriya. Duk sanda ya hada ido da itah saiyaji wani irin kasala ajikinshi.


Gyaran murya yayi yace shikenen yanzudai gsk tayi halinta.


Mgn khaleed zaiyi Kabir ya dakatar dashi dafadin bana bukatar jin wani abu a hanan wajan kaidakace ka tsaneni meyasa toh zaka min mgn kace ni masheki. Kunyi danasani kasancewata Dan ahalin nan. Nine masheki Mai kisan Kai tantiri mara imani. Wannan kalmomin bazantaba mantawa dasubah wai daga bakin kannena wannan kalmomin kefutowa


Sadiq yace Dan Allah kabir we should forget the past we should

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads