Header Ads
Showing 54001 words to 57000 words out of 106900 words

Chapter 19 - ALJANAR RUWA CE COMPLT BY ASHA M.B .txt

Ads the beginning of article before Image

Aisha MB   

28 May 2024

1066

Ads at the middle of Article

mutum bace shine kawai tsoron danake jii.




Dan jimm gabadayansu sukayi Fatima tace wlh abunda nima nake tsoro kenen sbd idan akasani most especially yahya kabir zai iya saa a kulleta a gidan yari.




Insha Allah mah akan bazata faruba cewar kalisat. Tashi Ummi tayi tace kunga bah zama yakamta muyi bah kunsan yau zasu dawo muje mufara shirye shirye. Oh akane fah kunga kutashi muje.


Tashi sukayi inda sukafara gyara gidan.


Kalisat dakuma nadirah suka nufi kitchen sukafara shirye shiryen girki.




Saida suka dau 1:30 minutes sannan suka gaba komai dakomai .


Dakinsu triplet salma tashiga tace sufuto abinci yayi ready. Gamunan zuwa cewar adeef.


Bayan tafuto tanufi dakinsu mom tace angama lunch food. Mom tace kee malama dallah fuce kiban guri.


da mamakin ta ummi tace Mom meyafaru kuma me aka miki Dan Allah mom idan nice namiki laifi kiyi hkr ki gayamin zan kiyaye gaba.


Kallonta Mom tayi sannan ta buga murmushi yake tace sorry ummi wlh damuwa ce tasani yimiki ihuu kinji. Shikenen mom ,fucewa tayi daga dakin sannan tanufi dakin aunty amarya.


Bayan fucewar ummi mom tayi dariyar mugunta sannan tabude drower tadauko wani dunkullalen magani. Tareda juyashi a hannunta tace yanzu aka soma wasan.


Saina kasheku gabadaya sannan dukiya gidanan yazama nawa na ni kadai. Futowa tayi daga dakin ganin bah kowa a parlour yasata nufah dining inda kuloli na abinci ke jere akai.


Kallonsu tayi tareda bude abinci gabadaya tafara barbade abinci da guba . Sannan tayi saurin rufeshi.




Ammi kiyi hkr kidaina kuka Dan Allah banajin dadi, yanzu daga yin mafarki saiki tashi kina kuka, kallonsa tayi tace aba yusuf yanzu wajan shekara 20 kenen da yan kai, bah ranar dazata tashi tafadi banyi mafarkin yata bah. Jikina yanabani cewar yata tana raye




Ammi kinayi mafarkinne sbd kinsa abun aranki, babu inda mutacce yake dawo duniya wai yacigaba da rayuwa. Gashi inason zuwa wajan aiki ankawo case wanda zan gabatar gobe a kotu. Yanzu taya zan iya zuwa kina kuka.


Daddy Dan Allah kashawo kanta. Dago kai daddy yayi yace yusuf nikam mezance .




Nace mata mu fauwala wa Allah komai, ba ita kadai take jin kunci bah nikaina mah aka, so mezanyi . Yanzu gashi har B.P ne da itah


Kuma at anytime idan tacigaba zai iya zama high. Yusuf kawai kaje wajan aikinka nizan rarrashi abata ba kaiba.


Maza maza ka wuce kaje. Amma daddy bazan iya tafiya bah batareda naga tadaina kukan bah.


Ni dadi nadai taurin kai nace maka katafi koh i know what am saying. Okay daddy shikenen zantafi amma ka tabbatar kasata farinciki, kuma kasa taci abinci. Never mind.


Fucewa yusuf yayi sannan ya shige mota dafa kan tyring motan yayi wani hawaye mezafi nabin kuncinsa.yace Allah sarki kanwata , Allah yajikanki da rahama. Share hawayenshi yayi yatada mota sannan yafuce daga gidan .




Bayan fucewarshi daddy ya tashi yaje kusada ammi tareda rike hannunta yace. Aba my ameenatuwa kiyi hkr kidaina kuka. Kinji adua yakamta mudunga mata bah kuka bah, kinji.


Ammi tace nikasakeni nayi kuka naa, aba my dankalin Hausa, kinsan mena tuna ranar auren mu dakika sha asha ado da dambareren jambaki, sai kika zama kamar indon kauye


Dariya manya ammi tayi tace kafara kohh, nace kadaina tsokanata , Aa nibazan daina bah har lckn wata mata tamiki gira wanda daya yayi hanyar arewa daya kuma yayi kudu


Hatare suka kwashe da dariya gwani sha'awa, share fuskanta ammi tayi tace kaiko meyasa koda yaushe idan ina cikin bakinciki saika San yadda zakayi kasani farinciki gsk kaidin na mussaman nee.


Daddy yace kwarai kuwa nidin na mussanman nee aii sbd ni nakine kema tawace.


Dan aka tashi muje muci abinci. Aa nibazanci bah. Masha Allah kenen yin kishiya a gidanan babu fashi kenen yafada cikin zolaya. Aba my chief Ni banaso cewar ammi,


Toh tunda bakya so kitashi muje muci kinji.
Tashi sukayi cikeda kaunar juna .




""""""""""""""""""""""""''"""
Jin hana kwankwasa kofa yasa Nadira tashi tanufi kofa tareda budewa. Ganinsu kabir nee yasata farinciki sannan tafara kiran sauran hatare gabadayansu suka iso, rungume amriya sukayi . Sosai kowa yayi farinciki da dawowansu,


Idan bangare guda kuwa ma'akata suka fara shigo da akwatuna dozen dozen da kayayyaki . Sannan suka shigardasu ciki babbar daki na ajiya suka tafi.


Futowa Mom tayi tace wow my son kundawo lfy. dasauri kabir yaje ya rungumeta sannan yace i really Miss you mom.


Murmushi mugunta tayi tace aba son yaushe kuka tafi da Jataka fara missing dina takarashe maganar tana kallon amriya. Idanuwan amriya ne yasauka akan yatsan Mom wanda zobenta ke sanye ajiki.


Sai a lkcn gabanta yakara faduwa . Tace kindai rantse saikin GA bayan wannan ahalin toh wlh muzuba mugani Allah bazai baki damar cimma mummunar manufanki akan wannan ahalinbah




Sakin Mom kabir yayi yanufi wajan aunty amarya yagaisheta sosai aunty amarya taji dadin dawowansu,




Itama amriya batayi kasa a gwiwa bah tanufi wajan aunty amarya sannan ta gaisheta, sosai aunty amarya ta tarbeta hannu bibiyu.


Aka gabadayansu sukafara gaisawa da juna cikeda kaunar junansu.


Mom tace yata amriya bah fada maiyakawo gaba, nibakizo kingaisheni bah aii. Cikeda jin takaici ta tashi tanufi wajan mom,


Sannan ta gaisheta tah. Kallonta Mom tayi cikin kasa da murya tace yakika ga salon nawa.


Murmushi amriya tayi tace yayi kuma aciki harda Nasaran daukan zobena dakikayi, kisani cewa wahalar da kanki kawai kikeyi bah wani abuba, irinku kamata ai ace kutsaya kuna tallah goro a kasuwa. Jin zafin maganar amriya Mom tayi har makogaronta.




Grandma tace haryanzu Baku gama kusun kusun dakukeyi bah. Murmushi Mom tayi tace grandma kinsan tsakani ya da uwa sai Allah. Yanzu bah wannan bah kutashi kuje kuci abinci.


Kabir yace okay mom baramuje mudan watsa ruwa muyi sallah.


Tashi gabadayansu sukayi inda suka nufi part dinsu .


Bayan sungama komai da komai suka nufi hanyar dining. Daidai lkcn itama amriya tafuto daga part din aunty amarya.


Zama gabadayansu sukayi inda mom tafara bude musu abincin. Kallonta Khalid yayi yace Mom ke bazaki ciba, mom tace eh wlh nakoshi,




Kallon abincin amriya tayi taga tabbas abincinan an zuba guba aciki. Murmushi amriya tayi cikin zucinyata tace kindai dage saikin ga bayan wannan ahalin




Serving dinsu gabadaya mom tafarayi idon kabir ne yasauka akan yatsan Mom wanda zoben amriya kesanye yace Mom dama zobenan na wajan ki , eh wlh yana waje na sanda naje dakinka naganshi akan table, nima kuma zoben na burgeni shiyasa nasaka kafun ka dawo , kabir yace amma naji dadi dakikasa sbd idan kikasa kamar nasaka nee




,Daukan chokula gabadayansu sukayi tareda yin adua suka tsokala chokali zasu faraci .


Ku dakata sukaji amriya tafada, da kallon mamaki gabadayansu suke binta dashi.




Sadiq yace amriya meyasa zakice mu dakata, amriya tace zakusan dalili, tashi tayi tareda daukan wani plate din tazuba abinci sannan tasa agaban Mom tareda daukan chokali ta ajiye agabanta.


Amriya tace aba Mom dinmu taza'ayi kina matsayin uwa agidanan bazaki ci abinci bah, ke yakamata ace kinfaraci.


Murmushin yake Mom tayi tace ai idan kunci kamar nacine, ni naruga danaci. Amriya tace amma yadda nagani shine wannan bai nuna cewa an iba bah tabbas baki ci bah.


Kinsan bamuason kisamu ulcer kinji Mom, kici kinji.


Aba amriya Mom tace fah takoshi muci kawai cewar sadiq.


Babu wanda zaici abincinan, dawani irin jin mamakin jin kalamanta grandma tace ohh ni halimatu sadiya shin amarina fadamana dalilin dayasa bazamuci abincinan bah.


Mom kuwa ranta indan yakai dubu yabaci . Amriya tace dalilina shine wannan abincin akwai guba acikinta.




Hatare suka ada baki wajan cewa guba kuma, nadira tace meyasa zamu saka guba amriya, wlh bamusa guba bah.




Amriya tace nasan baku bane kukasa, amma Mom tasani.


Zaro ido Mom tayi tace nikuma amriya sbd me zanyi kokarin cutarda iyalina, sune fah komai nawa takarashe maganar hawaye nabin fuskanta. Kuma tunda Baku yarda danibah zanci abincin daukan chokali tayi zataci abincin, dakatarda itah kabir yayi yace Aa Mom kiyi hkr Dan Allah, ba abunda zaisa mu zargeki




Dan aka babu abunda zai hana muci abincinan. Babu wanda zaici abincinan, aba amriya hankalinki guda kuwa yara susha wahala dafamana abinci kuma kice bazamu ciba grandma takarashe maganar taja chokali zata faraci.


Ganin akan yasa amriya barar da abincin gabadaya sannan ta dauki plate daya na abinci ta fuce waje.


Ganin abun nata bana sawa ido bane suka bi bayanta.


Bude daya daga cikin karnukan gidan tayi tabashi plate na abincin yafaraci, tsayawa gabadayansu sukayi suna kallon ikon Allah.


Aikwan ba'a fi ten minutes bah wannan karen yafara kururuwa yafara futa hayyacinshi jini yafara futowa tabakinsa da Ancinsa.


Zaro ido gabadayasu sukayi cikin tsoro da fargaba, basu ankarabah karen ya fadi a wajan mutacce.


Amriya tace dabba kenen shiyaci abincinan ya mutu da kunci kuma aka za ku mutu,


Kallon Mom aunty amarya da amriya sukayi , hada ido sukayi su uku batareda kowa ya lura dasubah.


Kabir yace tabbas wanda yasaka gubanan yana cikin gidanan kuma dole aganoshi.



Amriya tace bah bukata domin ni naruga danasan wanda tasaka guban nan , zaro ido Mom tayi.
















馃挒馃挒馃挒馃挒馃挒馃挒馃挒馃挒
TOH FAN'S ANAN ZANDAKATA,




COMMENT & SHARE PLEASE 馃憦馃憦馃憦馃憦


ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍馃枈锔?
BABY ISHA馃尯馃尯馃尯
2/28/24, 22:10 - AISHA M.B (Baby isha): Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DzIj6Y6KObvD2Bcmg8azU5




馃尮Bissmillahi rahamani rahim 馃尮


ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煣滒煂?


PAGE 3锔忊儯3锔忊儯鈻讹笍3锔忊儯4锔忊儯
WRITTEN & DIRECTED馃枈锔? 馃枈锔忦煐婏笍
BY BABY ISHA 馃尯馃尯




-----------------------
Hatake Mom tarike hannunta wanda zoben ke sanye tafara jujuyawa, chak gabadayansu suka kame guri daya banda amriya wacce ke tsaye tana kallon ikon Allah.


Kallonta Mom tayi tareda manna mata ido daya, sosai ran amriya yabaci, tace ke azzalumar mata maza kida wodasu hayyacinsu inba aka bah zanuna miki fushin aljanar ruwa,


Dariya ta kwashe dashi tareda fadin ke nan a tunaninki zaki iya tonamin asiri nee impossible, toh barana fada miki koda kinfada musu bazasu taba yarda dake bah, kuma kitsaya kigani agabanki zan kashesu.


Karya kike, wlh indai ina raye bazaki ci galaba akan wannan ahalin bah, wai laifin mesuka miki da har kikeson kiga bayansu,



Babu ruwanki Cewar mom , dole na kashesu most especially kabir idan ban kasheshi bah qungiya bazata dorani akan gujerar sarauta bah na qungiya Dan aka matsa chan yau dinan zankashesu.




Saboda wani banzar kujera kikeso hallaka kowa toh wlh indai har saikin kashesu ne zaki samu kujera toh wlh kin sa a ranki kin rasa.




Haaaaaaa ta kwallah wani ihuu wanda yasa komai na gidan yayi sama, tafarayin gurnani kamar kura.


Murmushi amriya tayi tareda rintse idonta hatake wani brown din aske ya bayyana, bude idanuwanta amriya tayi tadora akan na Mom dake shirin hallaka kabir.


Babu bata lck takamo wuya Mom tareda shaketa, tareda daga ta sama ta fara juyata ta jijigata, sosai Mom ta jigata, cillar da ita kasa amriya tayi,


Amriya nasakin ta Mom tafara tari tareda kallo amriya tace ni zaki yiwa aka, tabbas kin kuna wutan dafa kanki wlh duk wanda yayi dani uwar shedanu bana barinsa a raye, tana kaiwa nan ta bace.




Ba bata lck su kabir suka dawo hayyacinsu, kallo amriya nadira tayi tace amriya meyafaru, meyasa muka futo waje,


Amriya ta bata amsa dacewa babu komi mushiga ciki, gabadaya ciki sukashiga
Babu wanda yatuna komai acikinsu,






Washe gari
Ummi ce hannunta rikeda plate da bawon lemo a hannunta tana tafiya tana yan wake wakenta


Hajiye plate dintayi tareda zama tafara bare lemon domin tasha, kwatsam kuma saitaji kukan mutum daga gefe


A tsorace ta tashi tareda nufa inda takejin kukan tazo zata murda handle din kofan taji andafata, a tsorace tajuyo


Ke ummi mekikeyi hanan wajan, wlh amriya ina zaune kawai naji kukan mutum shine nace barana duba waye yake kuka


Toh shikenen nasan mah babu kowa kije aunty amarya tana kiranki kinji, tom shikenen barana tafi cewar amriya.


Amriya naganin ummi ta tafi ta bude kofan , wani hayaki ne ya buso mata kmr lckn baya, kaucewa tayi,


Kallon dakin tayi taga duhu sosai ko yatsunta bata iya gani, magana tafarayi kamar aka waye, wanene Hanan, waye yake kuka.


Still ba'a amsa mata bah, hannunta ne yayi nasaran taba socket na kunna wuta, babu bata lck ta kunna wutan dakin Hatake wuta ya baiyyana,


Zaune take ta chunkushe guri daya kanta a tsakanin cinyoyinta gefe guda kuma jikinta yana zagaye da kachochi inda gashinta wanda yake da tsayi yayi fari da datti,




Amriya batayi kasa a gwiwa bah takarasa wajan matan tareda fadin wacece kee meyasa kike hanan wajan waya miki aka kifadamin namiki alkawari zan taiamaka miki.


Ture amriya matar tayi hatake tafadi.


Tana mai fadin kibar nan kitafi, banaso, bana bukatar taiamakonki, kitafi, karki sa rayuwanki a atsari na rokeki kitafi tana Kaiwa nan ta fashe da matsanancin kuka mai cin raii.




Sosai amriya bata ji dadin ganin matar nan acikin wannan halin bah, batayi kasa a gwiwa bah takara nufa wajan matar,


Dakatarda ita tayi tareda fadin kada kimatso kusada nii, na gayamiki banaso kitafi nace kije bana bukatan taimakon naki, wlh banaso.


da sauri amriya ta isa wajan matar tareda rike hannunta hawaye yafara Bin kuncinta tace Dan Allah na rokeki kada ki koreni kigayamin wayamiki aka, kuma sannan kedin wacece mekikayi da har kika cancanci a wulakantaki ta wannan hanyar.




Nuna jikin bango matar tayi, kallon inda take nunawa amriya tayi, photo ne wanda wata mata da DAD sukayi.


Amriya tace wannan kamar DAD nake gani, matar tace shine wacce take kusada shi nice,


dawani kallon mamaki amriya ta kalleta tareda fadin taya aka zata kasance , kwarai kuwa nice shidin mijina nee.


Azabure amriya ta tashi tace wannan karyan banza nee DAD bashida wata matar, mata biyu nee dashi ,aunty amarya dakuma Mom.




Kallon amriya matar tayi tace wannan matar ta cutardani bah adadi ta azabtar dani bah iyaka, kuma sannan takeso ta kashe dana Dan Allah kada kibari ta cutarda dana ,


Cikin rashin fahimtar maganta amriya tace danki kuma waye danki, jinkaran tafiya yasa matar ture amriya,
tareda cemata ta futa


Kifuta, Dan Allah kitafi, amriya tace taya zantafi batareda kingayamin waye danki bah kuma waya miki aka,


Nace miki ki tafi koda nafada miki babu abunda zaki iyayi akai Dan aka kitafi bana bukata,


Amma dan Allah kifadamin,. Kitafi bana bukata matar ta daka wa amriya tsawa, babu bata lck amriya tafuta daga dakin.


Hatake kofan dakin ya rufe kansa, barin wajan amriya tayi tanufi dakin aunty amarya,


Tana shiga kuwa tayi sa'a babu kowa a dakin sai aunty amarya zuwa kusada ita amriya tayi tace aunty amarya, dago kai aunty amarya tayi tace laa amriya kece dama yaushe kika shigo,


Aunty amarya inason namiki wata tambaya, toh amriya Allah yasa nasani,


Amriya tace shin kafun keda Mom DAD yataba yin aurene , aunty amarya tace yes of course mana, bana fadamiki bah sunanta fatima amma a garin haihuwa ta rasu shima danda ta haifa yabita.


Amma meyasa kike tambaya, girgiza Kai kawai amriya tayi tace bakomai kawaidai inason nasani nee. Barana jee cewar amriya.


Fucewa tayi daga daki tareda tambayar kanta cewa toh tunda fatima ta rasu wacece ita wannan toh.


Bah tsanmani taji ankira sunanta juyawan dazatayi saita ashe DAD ne, gabadaya kowa na family Suna zauna da alaman ita ake jira .




Amsawa tayi tareda gaisheshi tace trudge kadawo DAD, murmushi yayi yace jiya daddare na dawo lkcn dana dawo Mom tace mun kunyi bacci shiyasa bantasheku bah.


Okay Tom DAD andawo lfy, lfy kalau yata dama mgn mai mahimmanci zamuyi kuma kema tashafe kine kinji Dan aka samu guri ki zauna.


Kmr yadda dad ya umarta aka tasamu guri tazauna tana facing din Mom, inda Mom ta galla mata harara.


Itakuma amriya takauda kai, gyara muryansa DAD yayi yana mai fadin dalilin da yasa kukaga na taraku shine, nida Mom dinku mun yanke hukunci cewa wannan sati Mai zuwa idan Allah yakaimu kabir dakuma Khalid da sadiq za'a daura muku aure. Yanzu yasa zan tambayi ra'ayinku gameda hukuncin dana yanke.




Damm dammm damm gaban amriya yafadi.


Zaro ido kabir yayi tareda mikewa tsaye yace DAD cikin satinan ina laifin nan da watanni, yanzu idan mukayi auren ina zamu zauna




DAD yace tambayata kakeyi duk uban gidajen da kakedasu bazaka iya daukan daya kuzauna bah, DAD nidai gsk noo am not ready for this marriage.


How dare you DAD yafada ranshi a bace, yace wlh kabir kafuta idona babu wanda yayi complain saikai dinan ,meyasa toh wlh tunda kace aka mah jibi jibin nan za'a daura auren. Kuma a gidan nan zaku zauna inyaso ka hadiye zuciya ka mutu


Zaro ido gabadayansu sukayi , Khalid yace dad please kada ayi aka Kalli amaren namu koh gyara fah basu faraba , abubuwan nan de na mata duk basuyi bah, kuma ni harga Allah amarya bazata zomin gida tana doyiba,


FATIMA ta karbe mgn dafadi mu dama kodayaushe a gyare muke wlh babu wani doyi idan bazaka iya bah sai ka barmata Gidan kanemi wani,


Ke ni sa'anki nee wlh zan tsinka miki mari, ni baruwana danke zan Aura wannan bata shafeni bah duka zakici wlh,


Ya isa, Mom tafada yanzu ku dan tsabar rashin kunya irin naku muna nan wajan kuke chachan baki wlh zan sabawa mutum.


Kuma hukunci da aka yanke shine sati mai zuwa za'a Daura aure kafunan an gyara muku amarenku bah aka kukeso bah.


Kallon amriya DAD yayi yace amriya niba mahaifinki bane banida iko akanki hakkinki zan barki ki yanke hukunci da kika ga yafi miki idan kinga bakyaso wannan auren kada kiji kunya kifadamin.
Bazan taba jin aushiba kinji, Dan aka gobe washe gari kowa zai hallara zaki fadamin ra'ayinki kinji.




Girgiza Kai kawai amriya ta iyayi, bayan kowa ya watse kabir yaje wajanta yasameta yace ke kada ki kuskure kice kin amince kinji nafada miki, ni banasonki ina da wacce nakeso idan na aureki kamar na ci amanar ta, kinajina ita kadai zan aura ba keba,


sbd ita ta bada rayuwanta domin ni na rayu, ita ta taimakamin lckn da rai a hannun Allah meyasa bazan saka mata da alkhairy

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads