Showing 51001 words to 54000 words out of 106900 words
Chapter 18 - ALJANAR RUWA CE COMPLT BY ASHA M.B .txt
harna shekara da shekaru bandainaba kuma bandaina bincike aike bah.
But what i know is that Fatima was killed by someone.. Aunty Amarya tace koh kasheta kokuma hakasin haka taruga data barmu adua mu kawai take bukata.
Ance zato zunubi koda yakasance gsk kawai Adua zaka dungayi Allah ya baiyyana gsk lamarin.
Nagode zainab hakika kedin mace tagarice inafatan kema bazaki barnibah kamar yanda fatima ta tafi. Murmushi Aunty Amarya tayii tareda fadin insha I will stay with you my husband till deat do us part.
Allah yamiki Albarka matata. Ameen Aunty Amarya tace. Dad yace that's reminds mee wai ina karima takene. Aunty Amarya tace ohhh dazu tacemin wai her sister batada lfy tace zata tafi. Wayanka baya shiga shiyasa tacemin idan Kadawo nafadamaka.
Girgiza Kai kawai yayi.
Su kabir kamm Direct airport suka nufah. Sadeeq yafuto musu da boxes dinsu guda biyu.
Amriya kamm inbanda zazzare ido ba abunda takeyi.
Kallonta kabir yayi yace keee muwuce mutafi. Amriya tacee ba.. Inda.. Zani.. Inajin.. Storo.
Wani irin kallon banza kabir ya watsa mata
Yace alhamdulillah nima dama basonake kije bah barana kira daya daga body guard su komardake gida. Kohkuma ki hau napep ki tafi.
Sadeeq yace amma fah kabir bakada mutunci kinga Amriya tawo muje.
Basu sukakai Ethiopia ba sai bayan 4hours.
Futowa mutanen cikin jirgin sukayi. Daya bayan daya.
Rikee hannun Amriya khaleed yayi. Shiko kabir yabita sakanin hannun ya wuce da kallon mamaki su khaleed suka bishi dashi.
Direct hotel suka nufah inda kabir yace Jana's daki hudu. Sadeeq yace Mezamuyi da daki harguda hudu daki biyu ya isah.
Kabirr yace toh itah wannan din a ina zakusata hakaina. Koka mee. Khaleed yace da da halin zama hakan naka data zauna amma ba hakan zata zaunaba a dakinda zaka zauna zata zauna.
Impossible kabir yafada nida wannan din zan zauna a daki daya. Wannan bazata taba faruwaba , sadeeq yace kabir why are soo arrogant.
Toh a dakin naka zata zauna kayi duk abunda kake tunanin zaka yii.
Room dinda haka bashi shida amriya yanufah tareda ajee jakansa yashiga toilet domin watsa ruwa. Tareda dauro alwala.
Itako Amriya gabadaya zaman jirgin ya sa tagaji sosai. Hakan yasata kwanciya hakan makeken gadon.
Suko su khaleed tuni sukashige dakinda haka basu.
Futowa kabir yayi yaga tayi shememe hakan gado. Sallah yayi tareda yin azkhar. Yatashi kallonta yayi yace she's not Bad. Tanada kyau, lck daya kuma ya ya mutse fuska.
Tareda Jan gashinta da karfi azabure Amriya ta tashi. Kee bakasheki zanyi ba kitashi kije kiyi Alwalah kiyi sallah. Amriya tace nayi ..sallah.
Kabir yace agidan ubanwa kikayi toh idan sanda kike harkan barikinki nee toh kiyi dubunai shekaruma karkiyi Amma kinatareda kabir nee yin sallah wajibine. Before i show you my true Colour go now.
da alama gabadaya Amriya bata fuskanci meyace bah.
Tace. Magana.. Kayine.. Cikeda takaici kabir yace Aa bah magana nayi bah waka nakeyi. Wato tsabar kin maidani mahaukaci nayi mgn kuma kina tambayata mgn nayi tashi kije kiyi sallah ko ranki ya bacii banason bujiramewa Dad dina amma datunan kisha mari wlh.
Tashi Amriya tayi tanufi toilet tadauro alwalah tayi sallahn taa. Ta tashi tanufi kan gado inda yake
Dakamata tsawa yayi kee ina kike shirin zuwa. Amriya tace kwanciya.. Zanyi..
Kabir yace ni dake a gado daya impossible, na iya hada gado daya da karuwan titi.
Amriya tace. Toh.. A ina.. Zan kwana.. Nunamata kan sofa yayi yace ga sofa Chan kije ki kwanta hakai.
Bah musu Amriya tanufi sofan tareda kwanciya hakai. Sosai A.C dakin ke ratsa jikin tah rungume jikinta tayi hakoranta sukafara karkawa.
Kashe wutan dakin Kabir yayi ai Inaa Amriya tamike zunbur. Tareda lalubo inda wutan yake ta kunna.
Tashi kabir yayi yace kee menene hakan. Ehhh. Amriya tace bana.. Iya.. Kwanciya.. Cikin duhu.
And soo Kabir yafada ina ruwana inbakya iya kwanciya a duhun banda shashasha dalla kashe mun wuta kafun kisha hannun maza. Wlh
Bah musu Amriya takashe tanufin kan sofan tareda kwanciya.
Sosai takejin sanyi nashigarta, gabadaya sanyIn nadada shigarta. Hatake jikinta yadau zafi. Hakoranta ne suka fara karkarwa.
Kabir kamm jinta isheshi da hakoranta yasa ya kunna wutan tareda maida kallonsa gareta domin yimata fada saiya tarar ta dunkulle guri daya.
Hatake yaji tausayinta yakamashi. Yamutsa fuska yayi tareda kashe A.C dakin, Yadauki bargo ya lullube taa.
--------------------------------------------------------------------
TOH FAN'S KOYA ZATA KASANCE TSAKANIN KABIR DA AMRIYA.
COMENT PLEASE.馃檹馃檹
ALKALAMIN 馃枈锔?
BABY ISHA 馃挒馃挒馃挒
2/28/24, 22:08 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHANI RAHIM馃尮
ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 30
WRITTEN & DIRECTED 馃枈锔廈Y BABY ISHA 馃尯馃尯
"""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""
Lulubeta yayi tareda yamutse fuska yakoma kan gado tareda yin adua bacci ya kwanta .
Ana kiran asuba yatashi tareda nufa toilet yadauro alwala yayi sallah tareda yin azkhar
Aka yacigabada azkhar har gari ya washe kallon kan kujeran da amriya ke kwance yayi amma saiyaga bata wajan . da sauri ya Mike tareda fadin itakuma wannan ina tashiga.
Futowa daga cikin dakin yayi yanufi dakinsu khaleed . kwankwasa kofan yayi .ba'a fi five minutes bah sadiq yazo ya bude kofan.
Kallon kabeer yayi yace mln kabir lafiya kuwa naganka a wannan lckn . kallon sadiq kabir yayi yace toh inba a wannan lckn bah a wane lokaci kake so ka ganni mtssww yaja tsaki.
Allah ya huci zuciyanka cewar sadiq . kabir yace kai ni ba wannan bah ina wancan yarinyar take .
Cikeda mamaki sadiq yace wace yarinya kuma ,aikin banza toh ina nufi wancan yarinyar mana mai kama da aljanar Chan.
Kallon kabir sadiq yayi yace Dan tsaya wai kana Amriya ,kabir yace oho koma meye sunan tah toh ita make nufi.
Aba kabir batare kuke bah da ita taya kuma zamusan inda take .kabeer yace toh ni banganta bah ,
What me kake nufi kana nufin Amriya batanan , kabir yabashi amsa da yes .
Amma kabir bakada mutunci taya zaka iya barin yarinya tafuta kuma bayan kasan ba inda tasani anan.
Kallon shi kabir yayi yace amma fah kacikai sadiq ni inazan San sanda zata futa , toh wlh kufuto da ita koma tana wajan ku
Kamar ya mu futo da ita wannan wane irin magana kake fada aka .
Khaleed daya yi labe yana jinsu yafuto daga dakin tareda fadin kunga bawai tsaya zakuyi kuna musayar yawuba abunda yakamata yanzu shine mu bazama nemonta inba akaba akwai matsala.
Kabir yace toh kuje kunemota nizanyi wani aiki.
Kallon shi khaleed yayi yace Kama isa tare zamuje wlh mune mota kokuma yanzunan nakira mom nasanar da itah halinda ake ciki
Toh shikenen mutafi cewar kabir futowa sukayi daga cikin hotel din suka bazama nemonta amma koh inuwanta bazu ganiba.
Tun kabir baya damuwa haryadawo yafara damuwa akai.
NIGERIA
Wani hawaye mai zafi ne yake bin kunci ta bude kofan taji anyi da sauri ta share hawaye ta kallon ta doct Amina tayi, tareda nufa inda take, sannan ta dafa kafa dan ta .
Tace doct Khadija kina lafiya kuwa naganki cikin damuwa aka .
Kallon doct Amina doct Khadija tayi Tace bakomai .
Bakomai kuma naga kina kuka Dan Allah kifadamun meyafaru .
Share hawaye tayi, tace na aikata babban zunubi da Allah bazai taba yafemin bah . na aikata babban laifi a rayuwata ta duniya babu Wanda zai iya yafewa . tabbas naci amana ,nayi yaudara, no muguwa ce ,kwarai banida imani, tana kaiwa nan ta fashe da matsanancin kuka,
Sosai hankalin doct amina yatashi Tace wane laifi kikayi da kikecewa Allah bazai taba yafemiki bah ,shin kinsabawa mijinkine ,Doct Khadija tace Aa, Doct Amina ta kuma tambayar ta da cewa kin yi kisan kaine?, girgiza mata kai ta kuma yi, doct Amina takara tambaya ta shin kin sabawa sharia musluncine ,shiru doct Khadija tayi Tace inason zan nuna miki wani abune amma Dan Allah ki rikeshi a sirri banason kowa yasani.
Doct Amina Tace menene nunamin.
Mika hannunta doct Khadija tayi tareda nufa inda Jakarta yake tadauko wani karamin box . tareda koma wa inda take zaune Tace kinga wannan
Box din yakai shekaru 30 da yankai ajiye kuma sbd zunubida na aikata yasa na Adana shi sbd wancan azzaluman matan inason koba yauba gaskiya tayi halinta.
Doct Amina Tace nifa bangane abunda kike fada bah , wayan doct amina ne taji yafara ringing daga wayan tayi tareda fadin gani nan zuwa ajiye wayan tayi Tace kiyi hakuri Khadija abban Yusuf ne yadawo kuma yana son ganina gobe zaki cigaba barana taci .
Shikenen toh asauka lfy. Daukan Jakarta doct Amina tayi tareda ficewa daga dakin .
Nannauyan ajiyan zuciya tasauke tace ya Allah inason na sanarwa wadanan ahali biyu nan gsk amma nakasa ya Allah ka taimakeni natonawa wannan matan asiri.
Daga sama taji ance badai yatona nawaba saidai yatona taki asirin.
Bangare su kabir neman duniya sunyi amma basuga Amriya bah.
Sosai hankalisu takara tashi . wajan shaguna suka nufah suka fara nuna photonta koh sungan ta amma bawanda yaganta
Itakam Amriya tana geden bakin titi tayi tagumi.
********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.
Visit > https://www.aihausanovels.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.
Email > aihausabooks@gmail.com
******* FOLLOW US ******
Facebook: Ai Hausa Novels
Twitter: Ai Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels
WhatsApp Number: 08138873799
Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.
********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************
Manage PAGE pls
2/28/24, 22:09 - AISHA M.B (Baby isha): Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JYYV16dbYaX1dykLX7EE91.
BISSMILLAHI RAHAMI RAHEEM 馃尮馃尮馃尮
ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煂? PAGE 3锔忊儯1锔忊儯鈻讹笍3锔忊儯2锔忊儯
WRITTEN & DIRECTED鉁嶏笍 BY BABY ISHA 馃挒馃挒馃挒
------------------------
Karasawa sukayi inda amriya take, Khalid yace Amriya menene kikeyi Hanan wajan,
Amriya tace Babu komi , Jan hannunta kabir yayi yace taso mutafi, tashi tayi, gaban kabir ne yafadi ganin yadda idanunwanta suka kada sukayi jajir.
Alamun kabir yamasu da ido, su sadiq na ganin aka suka wuce cikin hotel din.
Rike mai hannu amirya tayi gamm hawaye nabin kuncinta tace, meyasa kake son hallaka rayuwata ne, Eh Kalb, meyasa nake fuskantar tozarci da bakin ciki daga wajan kah, nuna saitin zuciyarta amriya tayi tace kasan yadda nakeji kuwa, jinake kamar na kashe kaina, Tana kaiwa nan ta fasheda kuka mai cin rai.
Karo na farko a rayuwarsa dayaga amriya tabashi tausayi, rungumeta yayi kam jikin jikinshi yace, kiyi hkr, namiki alkawari bazan sake miki abunda bazaki ji dadi bah kinji.
Dago kanta Tayi ta dora akan yatsansa, gabanta ne yayi mumunan faduwa, ganin babu zoben ta a hannunsa, cikin zuciyarta tace waiyyo Allah, zobena baya yatsan sa, yana wajan wa kenen, tunanin ta ne yatafi kan mom, tace tabbas wannan matar bazata bar kowa a Raye bah indai zobena yana wajanta, yakamata ace nakoma kafun ta aiwatar da mugun nufinta akan wannan ahalin ,
Kallonsa tayi tace Kalb, inaso mukoma gida, kabir yace kinaso mu koma gida karki damu gobe idan ma'aikatan dana tura zasuyi order na kaya suka kai saimutafi, amriya tace Aa Dan Allah yau mu koma, kaji, kabir yayi murmushin yake yayi yace Tom shikenen,
Tareda sumbatar goshinta.
Saitin tureshi tayi Jikinta yafara karkarwa, hankalin kabir bah karamin tashi yayi ganin halinda amriya tashiga,
Ihuu ta kwallah, inda mutanen wajan suka zuba ido suna kallo,
Bah abunda bakinta kefadi sai ruwa, dukanta yayi chakk yanufi cikin wajan da itah.
Da sauri doct khadija ta juyo sannan tace, meya kawoki nan, murmushin mugunta mom tayi tace, abunda kike tunanin zai kawoni mana.
Nazone na karbi memory daga wajanki ,yana ina, doct khadija tace, baya wajena kuma meyasa zan baki,
Aba meyasa kika zama Mara imani aka, bazan kara aikata kuskure dana yi Ba abaya, har yau har gobe, saina tuna ranar dakika sani nayi kuskurenda bazan taba mantawa dashi bah.
Ke wace iriyar muguwa ce, kin kashe mutane bah iyaka, kin raba da da mahaifyarsa, kin mayarda mutane bayinki, tabbas zakiyi danasanin abunda kikeyi, wlh wlh, wlh, Saikin yi dana sani, a lckn da aka zo zaran ranki, a lckn zaki San irin kuna da azabar da zare rai yake dashi.
Hahahaha, mom ta kwashe da dariya Tana mai fadin kijira kinga abunda zai farudake tukun kafun kiyanke abunda zai farudani.
Kallon sauran yan qungiyan tayi tace inason yanzunan ku kimin ita fadata, daya daga cikin mutanen yace angama shugaba..
Direct daki kabir yakaita tareda kwantar da ita akan gado, tareda dauko inhaler dinta yabata tashaka , babu bata lck tasamu nutsuwa, ajiyan zuciya yayi yace, na tambayeki, shin kinada aljanu ne koh shafar iska, Girgiza masa kai amriya tayi tace Aa,
Toh meyasa, kike yawan faduwa, kamar wata mai aljanu, gsk abunan naki akwai lauje cikin nadi.
Murmushi amriya Tayi cikin ranta tace Idan da kasan wahala da gwagwar mayar da nakesha wajan cetan rayuwarka da bazaka CE aka bah, tabbas yakamata, na koma sbd wannan azzalumar matar taruga tasaka wannan zoben ,
Kabir yace toh shikenen kishirya zamu koma yau, yana kaiwanan yafuce yabar mata guri.
Yana futa amriya, ta Rike kanta wanda yake mugun saramata, tashi tayi a daddafe tanufi toilet.
Chan cikin daji suka Shiga da doct khadija
Inda yan qungiya suka taru ,
Daddaureta akayi ajikin bishiya Wanda yan qungiyan suke kiranta da bishiyar bishiyar azaba.
Zama mom tayi, tace zan Kara tambayanki a Karo na karshe ina memory da bayanan nan suke,
Doct khadija tace bansaniba muguwa azzaluma mara imani, mai bushashiyar zuciya, Allah ya wadaran wannan rayuwa taki, tabbas bakiji dadin rayuwa bah,.
Kuma bazan Bari ki kara nasara akaina akaro na biyu bah. na rante da Allah saidai ki kasheni, amma bazan fada miki inda yake bah.
Ran mom ne yayi kololuwar baci tace wato sbd kinga ban sakar miki azaba bah shiyasa kike baki koh, toh yanzu nan zan gama dake, idan yaso kya basu lbr achan.
Daukan wuka mom tayi, tafara tsaga cikin doct khadija, wani irin azzababbiyar kara doct khadija tasaki,
Zaki fadamin koh saina gama dake, hawaye ne yafara bin kuncinta inda jini keta malala abakinta da cikinta, tace
Bazan fadaba, Kuma wlh, acikin yaranda kika bi kika mayardasu marayu, a lckn da basuji bah basugani bah, daya daga cikin su ita zata kawo karshenki, ki je kirubuta zakice nafada miki.
Murmushi mom tayi tace ba yau nafarajin aka daga irinku bah, kindauka zan rabudake nee Dan kinfadamin aka, toh shikenen tunda bazaki futoda memory bah, toh kingaishesu idan kinje.
Tana kaiwa nan ta soka mata wukan da karfi Chan cikinta har ya ratsa jikin bishiyar. Faduwa doct khadija tayi muttaciya
Daga wukan tayi tace ina bukatar jinin jariri yanzu nan , angama shugaba,
Akwaishe mun gawar wannan matar a jefa a cikin teku yadda kiyaye zasuyi abincin dare da namanta, angama shugaba.
Hawaye ne yafara zuba a fuskan aunty amarya dake tsaye, cikin ranta tace tabbas matar nan shedaniyace, mara imani, wane sirri nee yake a memory, menene takeson doct khadija tabata, tabbas akwai lauje cikin nadi.
Alhj usman ne yace ranki shi Dade, ga yata zainab tanaso ne tashiga qungiyan devilish,
Kallonta mom tayi tace, yarka CE, Alhj usman yace Eh yata ce, zainab tace ranki shi Dade nima inaso nazama yar qungiya na sha'ara yadda babu Wanda zaimin na Kyale,
Dariya mom ta kwasheda dashi tace karki damu indai zaki iya shan jini toh zaki zama yar qungiya, gobe ki hallarci taro, zaki zamo yar qungiya, kuma sannan dole ki sadaukar da abunda kika fiso,
Zainab tace komai zan iya bayarwa indai har zan kasance a wannan qungiyar .
Tashi mom tayi tace, yanzu kowa zai iya tafiya, yau karku manta kowa yasha jinin akuya, sbd jikina na bani akwai wani iftilahi dake shirin faruwa kwanan nan .
Angama uwar shedanu,
Watsewa kowa yayi daga wajan, inda aka dauki gawar doct khadija aka jefata a ruwa kamar yadda mom ta umarta.
Shiryawa su kabir sukayi tsaff, inda suka
Nufi Airport,
Daukan Wayanshi sadiq yayi, yayi dialing number Nadira ringing biyu ta dauka, Tareda yin sallama, , amsawa yayi yace, my wife to be ykk, murmushi nadira tayi tace Lfy lau, kaifa, sadiq yace ina cikin koshin Lfy kamar yadda kike.
Alhmd Nadira tafada, tana mai fadin wlh Nayi missing dinku yaushe zaku dawo, sadiq yace yau dinnan da yardar Allah.
What, ta tashi a kwance datake tace are you for real, gsk naji dadi sosai,
Shine Kuma baka gayamana bah, murmushi sadiq yayi yace, yanzu dai nafada miki kohh,.
Tom shikenen Allah yadawo daku Lfy, sadiq ya amsa da ameen .
Sadiq yace yanzu jirgi zaitashi, saimun Iso koh, Tom shikenen, ka kulamin da kanka, kabir yace insha Allah, kema ki kulanmun da kanki kinji. Tom Nadira tace, daganan sukayi sallama.
Kashe wayan nadira tayi Tareda saukarda nannauyan ajiyan zuciya,
Su Ummi dake Zaune suna Kallon ikon Allah Tace ohh wayaga su aunty nadira da soyayya, kamar bah da bah dakika mutuwar son yaya kabir. Yanzu Kuma Gashi, yaya sadiq zaki aura, inda Allah ke ikonsa kenen
Murmushi Nadira tayi tace
馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮
-----------------------
馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮
COMMENT & SHARE 馃檹馃檹馃檹
ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍馃枈锔?
BABY ISHA 馃挒馃挒馃挒(AISHA M.B)
2/28/24, 22:09 - AISHA M.B (Baby isha): Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/IhGI6IqdpVVABEzyBe7LGM
馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔?
馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠
馃挒馃挒馃挒馃挒
馃尮Bissmillahi rahamani raheem馃尮
ALJANAR RUWA CE BOOK 2 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 3锔忊儯2锔忊儯鈴?3锔忊儯3锔忊儯
WRITTEN & DIRECTED馃枈锔忦煐婏笍馃枈锔?
BY BABY ISHA 馃挒馃挒馃挒
------------------------
Murmushi nadirah tayi tace Allah ya ruga daya kaddara cewa bani zan aureshibah, banice na dasawa kaina sonsa bah lkcn danace inason yahya kabir, idona yarufene akansa, kuma yanzu Allah yabani mafi alkhairy, kuma gashi yahya sadiq dinmah ya Maye gurbin yahya kabir . Kuma naga aibakwa sonsu aka baku.
Gabadayansu sukace mezai hana musosu, saidai fatima da Aka bawa yahya khaleed .
Yamutse fuska fatima tayi tace nifah Allah yahya khaleed inba biyayya iyaye bah bazan aureshibah. Tunda sukatafi koh kirana baitaba yibah ,sai shegen jijidakai jaraba ni nama rasa da yahya kabir da shi wanne yafi jijidakai.
Aba kema kinsan yahya kabir yayi gaba wlh cewar nadirah.
Toh susuka sani wlh koh ajikina
Nadirah tace Yanzu tsoro na daya nee, shine kada agano cewar amriya bah