Header Ads
Showing 39001 words to 42000 words out of 106900 words

Chapter 14 - ALJANAR RUWA CE COMPLT BY ASHA M.B .txt

Ads the beginning of article before Image

Aisha MB   

28 May 2024

1060

Ads at the middle of Article

kowane Dan Adam biyu ne. Basar da mgn gabadayansu sukayi


daukan wayanshi sadiq yayi yafara dialling numbern mom. Kollonshi khaleed yayi tareda fadin mekake shirin yi sadiq.



Zankira mom ne nafada mata.


Khaleed yace nima barana nakira mami. Nafada mata.


Su Amar mah numbern auty Amarya suka fara dialling.




Su nadirah mah suka kira uncle habib. .dakuma ma grandma.




haka kowanen su yashiga fadamusu abunda kabir yayiwa Amriya. Sosai ran mom, aunty Amarya, uncle habib, mami, yabaci.




Kashe wayan mom tayi tafara dialling numbern Kabir .










kabir na kwance hankalinshi a kwance. Yana murza zoben hannunshi. Yaji wayanshi na ringing


Murmushi yayi tareda daga wayan yakara a kunnenshi. Bakinshi rikee da sallama . Ina wuni my mom.


Cikeda baccin rai Mom tace In ban wuni bafa. Eh nace inban wuni bafa. Lallai kabir kayi matukar bani mamaki bah kadan bah.




naga Alamu kwakwal warkah . Ta juya. Kabir hanyako Kai dana ne. Yanzu ace namaka mgn kakiji. Kabir ace nabaka umarni ka kibi kabir. Bacin kuma kaine babba acikinsu . Wai a ina kakoyi wanan bakar zuciyan da rashin imani.


Koh rashin auren da bakadashi ne yasa baka mutunta mata. Toh nafada maka duk


Duk Abunda zakayiwa Mace toh Kasani tamkar nikaiyiwa ne.




Me yarinyar mutane tayi maka zaka watsamata abinci ajiki. Kai yanzu tsakaninka da Allah abunda kayimata daidaine. Inda kanwarka hakayi wa haka zakaji dadi.




toh Wlh kabir gargadi nake maka. idan nasakeji irin wanan mgn kafun mudawo Wlh saina saba maka .


kuma yanzu katashi kaje kasamesu a hospital din kuma kabata hakuri.


ajiyan zuciya Kabir yasauke zuciyansa na tiriri. Hatake yaji wani irin tsaanar Amriya nadada ninkuwa hakan nada.


Yace insha Allah mom bazan karaba kuma zan je hospital din na bata hakuri.


mom tace ba abaki nakeson jibah a haikace nakeso. Kajini koh Wlh idan kaki bani bakai. Bata jira cewarsa bah ta katse wayan.




Mon na Kaylee's na Aunty Amarya nashigo WA, daukan wayan yayi. Tareda yin sallama koh Asma sallaman Aunty Amarya batayi bah race kabir. Meke damun kah haka.


Meyasa idan kana Abu bakayi da tunani ne eh Ance maka iyayenta basua sonta ne suka barta ko mee. Ka chanza halinka wannan rayuwar dakake yi ba rayuwa bace kabir.


ka nisanci zuciyanka da biyewa shedan. kajini koh toh wlh ka kiyayi fushin ubangiji hakanka kabir nafada maka.


Insha Allah Aunty ngd zan kiyaye gaba. Katse wayan Aunty Amarya tayi.


tana katsewa na mami nashigowa. kabir kam jiyayi kamar ya kurma ihuu tsabar takaici.


Daga wayan yayi sosai mami tayimai fada tareda yimai nasiha Masu ratsa zuciya. Amma fah bana tunanin nasihan yashiga zuciyan kabir.




Mami na katsewa Na uncle habib nashigowa. Shimadai dayane sosai yashiga yiwa kabir nasiha. Wasu sunshigeshi wasu kuma sunshiga kunne sunfita.


harya gama. saikuma na gradma. dafe kanshi Kabir yayi tareda yin salati. yace nikam nashiga uku na yau wannan tsohowar mezatamin ehh ni Wlh harna matsu ta sheka kowa ya huta da masifa.




daga sama yaji tace toh ta Allah bataka bah.


Zaro ido kabir yayi Dan baimasan ya daga wayan bah.


Wato jira kake nasheka bah. Waikai in tambaye kah shin hanyi gini ne acikin zuciyankah ne dakake da wannan taurin zuciya.


wato bakin ciki kake Amarina Tafika kyau shine kake kuntata mata koh toh Wlh Kabiru ka futa idona kaji nafadama.


Naji kirabu dani ki kyaleni naji da Abunda ke damuna.


Iyeee kaji ragoo da ihuuun Laiya.


Saida gradma tagama shimai Albarka ta inda take futa batanan take shiga bah. Sannan takara dacewa. Kacewa su nadina Wlh zasusan ni suka hamagantar Inna dawo.


Kashe wayan yayi tareda wurgi da itah kan kado.


toilet yashiga ya watsawa ruwa sannan yafuto ya sanya kaya ya fesa turare. sannan yadau makulli mota yayi hanyar waje.


su body guards nagani shi sukayi wajan sa da sauri daga musu hannu yayi.


shiga motan yayi tareda duvets daga gidan shi Tandy baimasan wane asibiti zai nufah bah.


jiyayi kawai yaje general hospital dayakai Amriya kwanaki.


Direct nan ya nufah yana shiga ya hango motocinsu khaleed dakuma Wanda su nadirah Suka hau.


parking yayi tareda futowa yanufi reception din.








Nadirah tace insha Allah Amriya ba abunda zaisameki kiyi hakuri kitashi mutafi tunda kindan samu sauki.


Shade hawayenta Amriya tayi tareda fadin yana... ina ..Kalb. Sadiq yace baruwan mu dashi kuma baza mu kara kulashi bah yayi rayuwansa muyi rayuwanmu.


Amriya tace Aa.. Kada.. Kuyi.. Haka.. Banason.. Ace.. Sanadiyata.. Kan ku.. Ya rabu... Banaso.. Niyayiwa... Laifi..bah.. Kuba.. Dan haka.. Dan Allah.. Kada..ku.. Ki.. Masa.. Mgn.. Sbd ni.


Khaleed yace shikenan Amriya duk Abunda kikace daidaine.


Duk Abunda suke cewa duk acikin kunnuwan kabir.




Amriya tace dan Allah ku.. Kiramun.. Kalb.. Inason..zan.. Bashi.. Hakuri..


what About yafada tareda fadin shida laid keda bada hakuri.


Idanuwan Amriya ne yasauka hakan na kabir . Hatake jikinta yafara karkarwa tareda Nina's bakinta na rawa tace. Kal kal Kalb.


Juyawa gabadayansu sukayi idanuwan su yasauka hakan na kabir.


hatake gaban kowanen su yabada rass..


Mazewa gabadaynsu sukayi.


Tsaki kabir yaja tareda fadin idan kun gama aukan naku ni ina jiranku.


Sadiq yace tare muka zo ehh Dan haka banda bukatar kah kuma Vance kajiramu bah zaka iyayin ware warka.


Cikeda baccin rai kabir yace sadiq Blake fadawa haka sbd wanan kucakar..




Khaleed yace Wlh ba kucaka bace. Kabir yace saidai wa ehhh. Yafada a tsawace.




Sadiq yace gaga Dan Allah kada kamana Aushi hanan idan haushi zakayi kaje chan waje kayi aushin kah.


A asalle kabir yadago Kai yamaida kan sadiq tareda fadin ninake Aushin ehh.


You will regret what you say to me sadiq.




Yana kaiwanan yayi fucewarsa. Da sauri Amriya ta tashi tareda Bin bayansa. Suma basu yi kasa a gwiwaba suka bi bayansu.




Shan gabanshi Amriya tayi tana numfashi sama sama tareda hada hannayenta tace dan Allah kada... kayi...fushi.. Da.. Yan uwanka..


za'a iya.. Siyan.. Wasu.. Abubuwan.. da..kudi.. Amma bazaar.. Iya.. Siyan... Soyayyan.. Yan uwanka.. A gareka bah.. Kome zasuma... Sudin... Yan uwanka.. Ne..




Tsugunawa Amriya tayi hakan gwiwowinta tace ni.. Zan.. Baka.. Hakuri.. A madadin.. Su.. Dan Allah kayi.. Hakuri..


Sosai likitocin, da mutane Asibiti keji tausayin Amriya.






Sadiq yace Amriya me ye haka kirabudashi yatafi.. Hana dole.


Kallon Sadiq Amriya tayi tareda fadin.


zaman lfy.. da hadin Kai.. Amriya kesawa.. Bawai.. Ta raba kan.. Yan uwa bah.. Dan Allah Ya.. Sadiq.. Kayi shiru.


maida kallonta tayi kansa tace. Kalb... Nice Marsalan koh, nice aibakasan gani,, idan natafi ai zaka yi... Farin.. Ciki... Toh ni.. Hakan.. Nakeso... Nizan... tafi ..




zan tafi.
har abada.. bazan kara.. dawowa bah idai har.. in hakan.. zai sanya.. kah farin ciki..


Amma koda.. Natafi bazan.. Taba farin ciki bah. Sbd.. Ban fada.. Muku.. koni.. wacece bah.. Kafun.. natafi..




yusuf fake tsaye chan gefe talking tausayin Amriya sosai ciyake inama yanada dashish kabir Mai rabasu sai Allah .




Amma ta.. Bangare.. Daya ..zan ..yi .. Farin.. ciki .. Amma ...har numfashina... na... karshe ...bazan ....taba Manta... da ..wannan ahalin ...bah.




Amma.. Bazan.. Ji ..dadi ..bah.. Ban.. Baiyyana.. Muku wacece.. ni ..bah.. Tana kaiwa nan ta fashe da wani matsancin kuka.






Daga sama sukaji Ance Amriya. Dago Kai gabadayansu sukayi suka dora hakan nasu zuby.


Da sauri Zuby ta isah gun Amriya tareda dagata ta rungumeta. Tace Wlh nayi kewarki Amriya banyi tsammani zamu kara haduwa bah.


cire jikinta Amriya tayi tareda fadin.. wacece.. Ke..


Zuby tace laaa kin manta ni.. Zuby, ga mansy chan. Kintuna a Lagos sanda hakasace ki.., nabaki kaya. Kika sa kintuna.




Sai a lckn Amriya tagane zuby da mansy..


tsaki kabir yayi tareda fadin i Knew it dama saidanace karuwa ce Amma kukaki ji.


Cikeda baccin rai. Mansy tace Wace karuwar Amriya toh Wlh ko A mata kasameta Kah godewa Allah.




taya zakace mata karuwa idan ita karuwa ce kaima kwartone




tass, Tass ya tsinka mata maruka.


Niko nace Kai kam kabirr bakada wuyan marin fuskan mutum.
dafe kuncinta Mansy tayi tareda fadin kuttt Wlh bazan yarda bah.
jan hannunta Zuby tayi tareda fadin kinga mansy mutafi rabudashi bakisani koh taunts bane bah.


cikin fusata Mansy race ni ina ruwana Wlh yau saina nuna masa ni cikakkiyar yar bariki cee.


Jan ta zuby tayi harsuka bar asibitin. Sosai ran kabir ya bace wai yau agaban jama'a haka ci mutuncinsa dole yakoyawa Amriya hankali.




fucewa yayi tareda shiga mota yabar harabar Asibitin .




rasss gaban Mariya yafadi salami irin gudu tafuce daga reception din.
su khaleed naganin haka suka bi bayanta tareda kiran sunanta dasauri. Doct Amina tamika musu inhelar din. Karba sukayi tareda barin wajan






kamar walkiya haka suka nemeta suka rasa a asibitin.




do sauri Suka shishiga mota tareda fucewa
Daga asibitin .


gudu take ba kakkautawa. tareda Bin bayan motan Kabir.


Da motansu su Lakers kebin bayanta.




Packing kabir yayi Dan yaga yanda take binsa a baya suma su khaleed parking sukayi tareda futowa .


A fusace kabir ya futo Wata katuwar trailer ce tayi takusan yin kan Amriya. Wani wawan horn mai trailern keyi.






sunanta Kawai su khaleed Kekira.
itakambatama San sunayi bah. inbanda haste ba Abunda takeyi




Da mugun gudu Kabir yajanyo Amriya hatake Amriya tafada kansa duk su biyun suka gangara gefen titin..





kallon, kallo su biyun sukashiga yiwa juna.


















馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯

COMENT & SHARE


YAWAN COMENT, YAWAN POST




ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍
BABY ISHA 馃尮馃尮馃尮


馃尯STORY BY 馃尯
{馃尫NANA HUMAIRAH }
LOVE YOU ALL 馃槝馃槝馃槝








ALKALAMI 馃枈锔忦煐婏笍馃枈
锔? YAFI TAKOBI 鈿旓笍鈿旓笍鈿旓笍
2/28/24, 22:07 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILAHI RAHANI RAHEEM馃尮


ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂?
PAGE 2锔忊儯2锔忊儯
WRITTEN & DIRECTED 馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA 馃尯馃尯






-------------------------------------------
jiyayi zuciyanshi yayi mugun fadi saurin tureta yayi daga jikinshi.


Da sauri su nadirah suka iso inda suke tareda daga Amriya.


Kabir kam kara hade rai yayi tareda nufah wajan motansa yashige yayi tafiyarshi.


Nadirah tace sannu Mariya mutafi gida. Amriya tace Aa.. Kuje.. Nizan.. Tafine.. Naje.. Na.. Gina wa ..kaina ..sabuwar.. Rayuwa..




Khaleed yace kada kikara fadar haka Amriya shiga mota muje. Bah musu Amriya tashiga. Sultanate harabar wajan direct GRA suka nufah


Futowa gabadayansu sukayi tareda nufah cikin gidan direct daki suka shiga da Amriya daganan mazan suka fuce.


Amriya ki kwantar da hankalinki kinga yanzu bakya bukatar Abunda zai tayar miki da hankali. Gashi Tandy kinada Asma. Dole kidan yi wa kanki katangar karfe da yaya kabir inba haka bah zai iya hallaka ki.


Ajiyan zuciya Amriya tasauke tareda fadin fateema ...bazaku ...gane bane ...bakusan ..
wane ...halin ...nake ...ciki bah ...yanzu.


Kudai... kawai ....kubarni ... Nayi ...kuka .. Koh.. Zafi... Da.. Zuciyata... Keyi.. Zai... Ragu..


Kalisat tace haba Amriya idan mukabari kika kara zubda haste agaban mu bamu miki Adalci bah. Kidaina fadan haka. Duk abunda kefaruwa dake yanzu ki kaddara haha taki kaddarar tazo ahakan . Yanzu duk abunda kefaruwa yau watarana saidai kibada labari. Dan Allah kidaina kuka.


Shikenan.... Naji... Inason... Zan kwanta...


Nadirah tace ok Mariya ki kwanta ki huta. Ni hayanzu kawai na hakura da ya kabir Allan zaibani wanda yafisa duda nasan bazan taba samu kamarsaba.


Amma Allah zai zabamin mafi Alkhairi a rayuwata.


Zubur Amriya tamike tana Mai fadin Aa.. Nadirah... Shi.. Nakine.. Kuma mijinkine.. Dan haka.. Dole ..ki.. Zama tasa.


Nadirah tace toh mekike sonayi gabadaya fah ya tsaneni. Bayasona kwata kwata. Koh inuwata bayason gani kamar kedai Amriya.


Ummi tace Sis nadirah. Yaushene birthday ki.


Kalisat tace hana mgn abunda yashafi zuciya ke kina mgn birthday.


Ummi tace bazaki gane bane. Nadirah tace next week Monday.


Yauwa ku kawo kunnen ku kuji. Mgn naga tana fada musu ciki ciki nima hakan bai Nani daman jin abunda sukecewa bah.




Toh yakukaji shawarata. Ya mutse fuska Fateema da salma sukayi. Fateema tace amma wanan shawaran taki tsam batayi bah.




Nadirah ta amshe mgn dacewa gsk ummi wannan shawarar hai har police station za'a iya kaimu wannan shawaran ni gsk batayibah.




Wannan ...shawaran.. Zamubi... Sukaji Amriya tafada. Kalisat tace Amriya bakya ganin da matsala. Kwarai... babu... Matsala...


Toh shikenan duk abunda kika ce daidaine Amriya. A hatare Sula sakar ma junansu murmushi.










.{1 week later. Saturday morning }




Gabadayansu matan nagani sai shishigo da kaya hake yi daga bags,


Nadirah tace ya haka naga hana shigo da jakankuna.


Sallaman su Mom sukajiyo daga parlour.


Da gudu sukaje tareda rungumeta.


Amriya kam tsugunawa tayi ta gaisheta.


Mom tace yazaki tsuguna bazaki zoh ki rungumeni bah koh kinmanta ni mamankine.


Da kunya haka Amriya taje ta rungume mom.


Sosai Aunty Amarya taji dadin ganin Amriya cikin koshin lfy. .


Zama sukayi gabadaya. Kitchen Kalisat tashiga itada Amriya suka debo mah su mom abinci dakuma lemo .


Saida su mom sukaci suka koshi.


nadirah tace Amma mom sati biyu kukace xakuyi yanaga kuma kunyi sati daya kundawo.


aunty Amarya tace yanzu za'ayi birthday diyar mu ace muki zuwa impossible.


Kabir nagani yafuto yana nufo inda suke.


Amriya nagani shi tayi saurin mikewa zatayi hanyar dakin su.


kee ina zaki mom ta tambayeta. Hmm... Inason.. Zanje... Na.. Gyara.. Dakine..


Mom tace bakisan zaki gyara dakibah sai sanda kika ga kabir. Toh ba inda zaki zauna nan. Shi mutuwane da kina ganinshi kina jin tsoronsa.




Khaleed da sadiq dakuma triplet sukaje tareda tsugunawa suka gaishesu.






zuwa kabir yayi kisses mom tareda gaisheta sama sama haka Mom ta Amsa




.grandma na hango. Tareda katon akwatinta. Tafarajan shi harta isah gabansu Mom dasu fateema.


Gaisheta gabadayansu sukayi. Koh Amsawa batayi bah.


Sai hayanzu su Amriya da su salma suka tuna bomb dinda suka hada.


Murmushi grandma tayi tareda Fagin yarana yan Albarka nasameku lfy.


Cikeda karfin hali sukace eh muna lfy.


Yauwa toh haka hakeso. Yanzudai kumuje daki
Na natawo muku da tsarabar kano. Simi simi. Haka suka dau akwatin tah. Sukayi gaba. Grandma nabinsu abaya.


Murmushi Amriya tayi Dan taiga datasan shirin gradma hakansu.


Sunashiga dakin Grandma ta rufe da mukulli tareda zare makullin ta daurashi ajikin zaninta .




nadirah tace gradma ya kince zaki bamu tsaraba kuma muga kin kulle mu.




Ohh ni halima Gaggawa fah aikin shedan ne. Kuyi hakuri mana kugani.


Cire gwagwaronta tayi tareda warwareshi tayi ta daura a kugu.




Zuge zip din akwatin yafarayi daga karshe tayi nasaran zugeshi gabadaya..


Wasu manya Manya dorina harguda biyar ta futo dasu.






Zaro ido gabadayansu sukayi Kalisat tace Grandma mezakiyi da dorina harguda shida.


Grandma tace Kunsan ance idan mutum koh dabba yakijin mgn kah toh kanemi abun saitashi.




Toh nikuma a yau zan sai taku wato Nikukaje kuka yiwa karya .kuka ce lubabatu. Batada lfy koh.


Toh sainayi maganin ku yau. Duk dorina daya ta mutum dayane.


Dan haka. Maza kufara kawo kanku daya bayan daya ba fada ba zagi.




wacece zata fara zuwa. Gabadayansu baya sukayi dan sunsan idan wanan dorinan haka Shauda musu so daya sai sunyi rashin lafiya.




Amriya ce tayi gaba. tareda fadin gani... kidakeni.. nice.. nakiraki.. basu.. bah.. su.. Tsam basusan... da.. Mgn.. Kiran.. Ki.. Danayi.. bah..


Grandma tace karya kike Mariya sokike kirufamin Asiri. Ai idan naji muryanki zan gane sbd ke kina kikina.




Dakuma haka kirani nibanji kikina bah Dan haka matsa gefe




matsawa gefe Amriya tayi. tareda rintse idonta. salma ce tafara futowa tazo Hanan gradma . Daukan for in a daya grandma tayi tafara zuba mata da iya karfinta.


hijacked zutt, zutt, zutt . Bulalan nan ba ko ina yake shiga bah sai jikin Amriya.


Itakoh Salman jitake uwa Gradma shafata take Dadorina.


Sosai Amriya kejin zafin dorinan. Salma kam kara gyara tsayuwarta tayi.


Yauwa ke angama dake tagaba tazo. salma tace dan Allah grandma kidan karamin jinayi uwa kinamin cakwulkul da bulalan.


Sosai ran gradma yakara baci tace kaji jahirar yarinya. Sokike karfina takers hakanki naki dukan sauran koh.


Haka grandma tacigaba da dukansu. Amma dukan jikin Amriya yake shiga.


Waka su nadirah sukafarayi tana dukkansu suna wakoki.


Yarda bulalan Grandma tayi tana sauke numfashi gajiya.


Shashashai kufucemin daga daki dasauri su nadirah suka fuce suna dariya.


MONDAY 7pm

Wata kyakyawa. Budurwa nagani sanye do gown Wanda yayi masifar yimata kyau. Dawasu matan a bayanta suma sanye da Abaya milk. Wanda suma sunyi kyau danoinoi.




saida na matso dabb dasu nagane cewa Ashe su nadirah ne. Birthday girl.


gsk sunyi kyau ba kadan bah. .


nadirah naji tace ina Kum Amriya tayi sauri tafuto mu tafi Mikado fah haka jira a party Hall din.


A hankali take taka steps din daya bayan daya sanye tale da Arabian gown pink wanda sukayi mata mugun mafisar kyau.


Masha Allah bakina ya iya furrows gami da fadin wacece kuma wannan yar Saudi Arabia. Saida naji Kalisat tace Wow Amriya you look cute and adorable.


Sai a lckn nagane Ashe amriyance da gsk.


karasa saukowa tayi gabansu tace mutafi.. koh..


Tsayawa gabadayansu dilate suna kallon irin kyaun da tayi. Sakk saika dauka yar indian ce koh yar Pakistan.


Nadirah tace na tabbata Amriya idan mukaje sai han dauka love meyin birthday sbd gabadaya kinfi kyau.


Murmushi Amriya tayi tareda fadin toh... baranaje... na ...chanza.. Kayan... Kar.. Ha.. Dauka.. Nice.. Sai. Na.. Wanke.. Wannan.. abun ..dakuka shafamin.. A fuska .


Aa ba abunda zakicire cewar nadirah. Ahaka zamuje. Dan haka muje..




Daga kan upstairs sukayi muryan Su mom nacewa Happy Birthday our daughter long life and prosperity more Health more years. And more money in your bank account. Happy Birthday nadirah.


Thanks Mom ngd sosai.


Gift Mom tamika mata. sosai nadirah taji dadin gift din




Kalisat tace amma auty amarya bazaku jebah.


Mom tace waa mu wai chab impossible wajan yaran zamuje . In munje

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads