Showing 9001 words to 12000 words out of 106900 words
Chapter 4 - ALJANAR RUWA CE COMPLT BY ASHA M.B .txt
Daukan wayan wayan tayi Hakan screen dinkuwa naga hansa friend forever wattsapp video call .
Murmushi nadirah tayi tareda daga wayan .
Hello, salma tace kawalli kinji dadin lagos kinki dawowa koh . aisha, tace wai ina kalisat ne dan itace kawata. Dariya Nadirah tayi tareda fadin toh da nace kedin kawata ce .
Fateema dake kallonsu koh em bataceba . Idonta ne suka sauka hakan Amriya wacce tayi zuru zuru tana kallon su.
Cikin rawar murya fateema tace Nadirah wacce yar indian ce hka kuka samo. Suma su salma sai a lck suka lurada Amriya.
Kallon Amriya nadirah tayi. Oh wai Amriy Kuke nufi.
Aisha tace Amriya kuma wannan wane sunane haka.
Nadirah Tace Mami ce takawota jiya . Yar kawar mami ce tabarma mami ita kyauta.
Wow gaba dayan su suka hada baki wajan fadin gsk she is so cute and pretty.
Nadirah tace damma baku ganta ba ne real . Nifah bana gajiya da kallonta. Jiya mah koh bacci banyibah sai kallonta nake ina inama nice mai kyau haka .
Chab aida sai na dunga sa nikaff gudun kar yan bakin ciki su watsamin ACID.
Dariya gabadaya sukayi .. Fateema tace dan Allah kice wa mami in zaku dawo kudawo da itah . Nadirah tace yess of course.
Kee Ai gani nake in nayi 1 hour bangantaba saina yi zazzabi.
Yauwa Amriya kiyiwa kawayene mgn.
Fateema tace sannunki Amriya. Waving din hannunta Amriya tayi tace sa..sa..nu..nu..ku.
Zaro ido gabadaya sukayi tareda fadin dama tana kikina .
Nadirah tace wlh kada kubari mami tajiku inba haka bah zamu sha fada tace mudainah kiranta da mai kikina . Kikina daga Allah ne .
Ajiyan zuciya suka sauke tareda fadin .ni sunana fateema. Salma tace nima sunana Salma .. aisha tace nikuma sunana Aisha humairah.
Dafatan muma zaki kaunace mu kamar yanda suma kika kaunace su.
Murmushi Amriya tayi wanda yakara wa fuskanta kyau .
tace eh zan .... kau..na..ce ..ku..
yesss Allah na godema fateema tafada.......
Toh shikenan sai anjima nadirah tafada . Salma tace toh shikenen Amma toh yaushe zaku dawo .Nadirah tace saina tambayi mami tukunan
Ok byeeee... Ki ce ina gaishe da ummi da Kalisat.
ok nadirah tace tareda katse,wayan.
bangarensu su fateema kuwa salma na katse,wayan . Aisha,tace fateema bakiga AMRIYA Da Yaya KABIR sunyi matukar dacewa bah.
Fateema Tace kuma fah hakane .Amma ai kinsan duk kyan macecbata taba burge yaya kabir.
Salma tace karya yake bai ganta bah tukunan wlh na tabbata yana ganinta ko a,mafarkine saiya sota .wazai ga wannan kyau yaki kyasawa.
Dariya suka kwashe dashi. Aisha tace dole ma saimun hadasu soyayya.
""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""
Kabir nagani zaune hakan makeken kujeran shi ciki office dinshi chan gefe kuma naga wani mutumi zaune kafa daya hakan daya mgn naga yafarayi kamar haka KABIR wannan company naka inason ya hada hannun jari dana wa company . Na yarda share dina zan baka 50%
Akwai chemicals dinda zansa a samun acikin fishes din wanda zai kumburasu sosai amma zai cutar da mutane da yawa.
ni bada mu wana bane idan ya cutarda mutane amma kawai burina shine ka yarda mu hada hannu dakai . zaka samu kudi fiye da yanda kake samu da.
hade rai kabir yayi .idonsa yayi jajur yakoma ciki. kabir yace first sauke kafarka daga kan kujerana.
Alhj usman yace what did you mean .
cikeda baccin rai kabir ya daka mai tsawa .tareda fadin kai hamago nace ka sauke kafarka daka kan kujerana this is my office not yourse this id my company
duk abunda nace shi hakeyi dan haka maza sauke that your dirty legs.
saurin saukewa Alhj usman yayi.
gyara zaman suit dinshi Kabir yayi .tareda fadin . Alhj usman yanda na fahimta kanason ka hada hannun jari da company na . mu dunga yin bakar Arkalla.
Koh. Answer mee. alhj usman yace yess . Mgn danake fadama zaikai over 5 billion nairah. Keep that your dirty mounth shut.
What Are you saying .yanzu sbd just common 5 billion nairah kake son ka Hallakar da mutane.
How much is 5 billion kasan nawane a net worth dina . Kai 5 billion yadama amma baniba.
koyanzu inkanason inbaka kyautan 10 billion ma zan baka. Rubbish .
Ni ina aikina ciki gsk da Amana ne . Nayi wa kaina Alkawarin bazan,taba cutar da dabba ba bale kuma dan Adam.
Waiku meyasa bakuda imani ne kadauka a duniyanan zamu dauwama ne dole saikoh wa ya mutu .
kuma kada ka manta akwai hisabi ranar tashin Alkiyama.
cikeda baccin rai Alhj usman yace dakata kabir banadon kafadamin mgn . Bakasan wayeni bah bakasan mezan iyayibah.
kabir yace bansan waye kai bah kuma baka isah kayi mun komai bah. Dan haka get out of my office . Koh kuma nakira maka gourds. Suyi maka jan kayan wanki.
Alhj usman yace kana nufin baza ka hada hannu danibah
Cikin fusata kabir yace bazan bah .dan bazan ci haram bah .koda banida komai nayiwa kaina Alkwarin bazan ci hakkin wani bah kuma bazan ci harambah.
Koda banida komai a company in Allah yasama company nah Albarka iyashi kawai ya wadaceni.
leave now, oh else kasan sauran. cikeda baccin rai Alhj usman ya dau document dinshi hadida fucewa daga cikin office din.
useless human being kabir jiyakae kamar zuciyansa zata fado. sbd baccin rai. murza zoben hannun shi yayi hatake yaji wani sanyi da nutsuwa ya ziyarceshi
NADIRAHna katse wayan ta sauke nannauyan Ajiyan zuciya . Amriya tace,.mee...nee..ne. hadi..tsa..kani.. Ku .da..su..
murmushi nadirah tayi tareda fadin kinason in fada miki halakar dake tsakanin mu. girgiza kai Amriya tayi.
Gyara zaman ta nadirah tayi .tafara mgn kamar haka.
ALhj Yunusa yusuf shine Asalin mahafin dad dinsu yaya kabir shidin babban dan kasuwane gabadaya duniya bawanda baisan shibah .
matarsa daya wato grandma wacce taci suna halima . grandma takasance bahaushiya yar kauyen kano. Wani bussinees ne yakai Alhj yunusa kano a nan ya haduda grandma . Inda sukayi Auren soyayya
Bayan shekara daya grandma ta haifi Alhj muhammad wato mahaifin yaya Kabir fateema dakuma salma Farin ciki tsakanin wannan ma auratan ba'a mgn . Daganan takuma haifoh santalelen data wanda ya ci suna habib.
wato mahaifinsu yaya sadiq, Aisha, daku kuma khadija.
Bayan wasu shekarun kuma takara haifoh mami wacce tacisuna maryam.
daganan kuma haihuwa ya tsaya mata.
haka yan uwanan suka girma cikeda kaunar junansu . Har mami takai minzalin aure haka aurarda ita wa abban mu. Mami tunda ta Auri abban mu bata taba farinciki koda na second dayane.
Abban mu shi kudi ya fiyemasa komai a rayuwa. Bai san koh ya muke ci muke sha ba . Baya kulada mu .amriya yanda kike ganina nan bansan meye dadin ubaba . Lck daya mami taji lbrn yakara Aure a kasar dayaje saiyarda gold abban mu yakeyi . Hakan yasa jini mami yakara hawa.
mahaifin su yaya kabir shi ya nuna mana soyayya tamkar shi ya haifemu. Barana cigabada baki lbrn
Rana tsaka sukaji lbr mahaifinsu wato yunusa ya rasu bisa Asarin mota daya samu.
mutuwarsa ba karamar tayar musu da hankali yayiba. har hakayi mai sutura haka kaishi gidansa na gsk.
Kuka kam grandma tashashi harta godema Allah.
Wannan kenen
dad dinsu kabir yayi degree dinsa lfy ya futo da,sakamako mai kyau.
Inda yafara . Aikinsa shima bussiness yakeso kamar dai mahaifinsu
Uncle habibu kuma doctor yakaranta yanzu yanada asibitin kanshi.
bana government bah.
uncle muhammad ya auri first wife dinshine a kasar malesia lck da yaje karantar wani course . Wato fateema. Da kyar iyayen fateema suka yarda da auren ta da dad dinsu kabir
sbd a ganinsu bazasu iya bawa bakar fata yarsubah . saida mahaifin fateema ya yarda tukunan haka daura aurenta da dad.
shima uncle habib yasamu matarsa kyakyawa mai suna hajara.
auren dad da firt wife dinshi fateema shekara uku amma bata taba batan Al'ada bah bare a sa ran tadau ciki.
hakan ya matukar tayarwa grandma rai .hakankali. dad dinsu kabir bashida niyar kara aure . Grandma tasashi agaba dole saiya karowa fateema kishiya.
bayanda ya iya haka ya Auri mom wacce taci suna karima kanwar abokin dad wato Sulaiman .
Bayan shekara kawai Haka ga ciki tareda fateema murna wajan dad ba'a mgn . Gabadaya ya maida kulawansa da komai nasa wajan fateema. Itama a lck mom tanada cikin yaya kabir
Hana haka har cikin yakai munzalin,haihuwa.
Hanan ta haifi danta , daga nan tace ga garinkunan . Koh yaron su dad basu gani bah shima yabita. Allahu Akbar. Wannan rashin da dad yayi yasa B.P yakamshi.
hana haka itama mom ta haifi danta kyakyawan son kowa. kin wanda yarasa wato yaya kabir. Bayan wata biyar da haihuwan yaya kabir. Itama matar uncle habib ta haifin danta kyakyawa,sadiq.
Bayan shekara daya .mami itama ta haifi yaya khaleed.
Dad dakuma Dad dinsu Aunty Amarya wajan bussiness dinsu daya. Sbd yardar da yadorawa dad Hakan yasa yabawa Dad Yarshi wato zainab wacce muke kiranta da Aunty Amarya. Aunty Amarya itama tanada kanwa Mai suna Hafsat.
Wacce takwarai a harkar bariki . Karuwancin datakeyi ne yasa mahaifinta ya koreta daga gidanshi.
Bayan shekara daya da Aure Aunty Amarya ne ta haifi yaranta yan uku .amma basua kama.
ABDUL, ADEEF, AMAR.
haka rayuwa tacigaba . Tundaga nan bawanda yakara haihuwa acikinsu bayan shekaru 8. Mom takuma haifoh yarta fateema .mai binta kuma Salma.
Mami ma ta haifeni nadirah sai kalisat saikuma last ummi.
hajara ma at the same time kamar sunyi shawara a tsakaninsu dasu mom ta haifi Aisha saikuma khadija. Mami dina da mom dinsu yaya kabir da mummy dinsu yaya sadiq gabadaya kawayene.
daga nan haihuwa yatsayawa ko wacce acikinsu. Yaya kabir, yaya sadiq , dakuma yaya khaleed sun taso cikeda kaunar junansu. . Mafarkin yaya kabir shine kawai ya bude company saida kifi.
hk yasa yayi karatun AGRICULTURAL FISHERY PRODUCTION dinshi a massacusett univesity na U.S suma su yaya khaleed da yaya sadiq casukayi suma fishery zasu karanta hakan yasa tare gabadaya suka futo .inda yaya kabir yafuto da,sakamako mai kyau
ya bude company nashi na kanshi .suma yaya khaleed suka fara aiki a karkashin sa .amma yaya kabir baya taba bambantasu koyanuna musu cewa wannan company nashine . Komai taresukeyi bacci abinci komai mah tare .bandakine kawai,zansan batare suke shiga bah. Tun ina yarinyar nake matukar son yaya kabir sakamakon duk inda zaije saiya jedani .
Lck dana baiyana masa soyayya ta tunda garanar ya tsaneni koh inuwa ta bayason gani.
Hka bakaramin tayar min da hankalin yayi bah . Harnakasa daurewa nafada wa yaya khaleed .shiko yacemin na hakura ba'a,dole kada na kara takura masa aboki.
SU yaya Abdul kuma suna turkish university final year . Medicine
Yanzudai
ni, khalisat , , Fateema,Aisha, salma, gabadaya yanzu muna university. Khadija dakuma ummi suna secondery zasu rubuta WAEC next year.
haka muka cigabadaya rayuwa cikeda kaunar junanmu.
WANNAN SHINE LBR FAMILIES DIN MU.
Ajiyan zuciya Amriya tasaki dan ita gabadaya bawani fahimtar Nadirah takeyi bah sosai .wani abun ta fahimta wani abun kuma bata fahimta bah.
yauwa Amriya muje mu girka lunch food .yanzu karfe daya yayi.
Batareda Da Amriya ta fahimceta bah ta tashi tareda bin bayanta.
Direct kitchen suka nufah
Kalisat ce nagani acikin kitchen din tana bare kwai wanda zasuyi miyan kwai dashi.
ba abunda ke tashi sai kamshi.
Amriyaaaa taji kalisat tafada da karfi. Cikin firgita amriya tace .me..ne..ne..
oh my god na manta kada kitaka kwai ya fashe awajan zaki fadi kinga kan tyes ne .
tsaki nadirah taja tareda fadin wlh kalisat shiri ritan ki yayi yawa.
Ke kinsan kin fasa kwai a kasa,memakon kisa mopa ki goge. Kalisat tace abunda nake shirin yi kenen kuka shigo. Ummi ce tashigo fuskanta shabe shane da hawaye.
cikeda damuwa nadirah tace ummi meyafaru me haka miki.
cikin muryar kuka ummi tace bawanan mugun bane . nadirah tace wane mugu. ummi tace . ba yaya khaleed bane kawai dan yashigo dakina ina sanya dan kwali zan futo waje shine nacemai yadaina shigowa. nifah na girma daza'a ce katon gardi yana shigo min daki.shine yace min yarinya . Nikuma nace niba yarinya bace .
Shine kawai yafara dukana da bellet meyasa wai zan kirashi da gardi shida ya wanke mun kashi .
Toh yi hakuri ji yanda kike kuka toh danyace ke yarinya ce aibazaki musaba. Ummi tace wlh nidai ba yarinya bace shakara 16 wasane.
kamar mai nazari amriya ta,tsugunan da kanta . da,sauri ta daga. tareda fadin . ka..ka..lisat. ina..soo..ki.. Bani .. Kw..kw..kw.. Kina nufin kwai wai cewar kalisat.
eh Amriya tabata Amsa . cikeda kallon mamaki
Nadirah tace mezakiyi da kwai kuma . Amriya tace . Kawai...ki..ki..ba..ni
Mika mata kwai guda daya kalisat tayi .karba tayi .tareda wafce mopan dake hannun kalisat.
futa tayi da kwain dakuma mopa . ganin Abun Amriya bana zubawa ido bane yasa suka bi bayanta.
Daidai upstairs din gidan ta tsaya tareda fasa kwai a matakalan wajan .bubuga kofar dakin tashigayi,da mopan da karfin tsiya. Hade saurin barin wajan.
Shiii tayi musu Alaman suyi shuru..
khaleed dake daki yana video call hakan system dinsa shida kabir. jin hana bubuga masa kofa kamar ,za'a balla masa. Yasa yatashi cikeda baccin rai hadida .
Zaro ballet dinshi daniyan cin uban wanda yake bubuga masa kofa.
Bude kofan yayi tareda farayi tafiya dacsauri sauri .
wa
Wacce banzan ce take bubuga mun kofa uwana na ubanta. I said who isssss ......bai karasa ba yaji yataka abu mai mugun tsantsi. Faduwa yayi hadeda fara gangarowa daga kan benen. Timmm yaji ya fadin . Wani azabanban kara yasaki.
dariya gaba daya suka sah. kallonsu yayi da sauri suka shige daki.
abba ne yashigo yatara da khaleed a kasa . Kokarin tashi khaleed yakeyi amma yakasa oh my god son what happened?, let me help you.
dakatar dashi khaleed yayi da fsdin banason taimakon daza ta,zo daga gareka . i dont need your help. butt son nace banason taimakon ka yafada cikin baccin rai.
ok Abba yace tareda fadin sorry son. ya wuce part dinshi.
da rarafe khaleed ya shige dakin shi yana jin yanda kariya sa yake yimai mugun zafi. kuma yadau Alwashin indai ya gano wanda yayi mai wannan aika aikan saiya gane wa aya zaki ta
Su Amriya na shigewa daki suka kuma kwashe wa da dariya.
Bayan sun gama cin lunch dinsu suka tashi domin yin Alwalah suyi sallah. Yauma dai saida Amriya tabata musu lck tayita wasa da bindinta na kifi acikin toilet kafun ta futo .tabbas.Amriya tayi kewan ruwa ba karamin bah.
Bayan sun idar da sallah ne suka fara koyam mata Azkhar Da karatunALQUR'ANI mai girma. Da kyar da wahala suka samu ta haddace hayada daya na suratul fatiha.
9:pm na dare . Ummi ce ta banko kofan . Cikeda baccin rai kalisat tace ke ummi bakida Hankaline Eh . Ummi tace sis kalisat .sis nadirah Anfarah film din dyesebel fah .kutawo muje.
cikeda farincikin abunda tace suka mimike tareda nufah palour ummi kam taja hannun Amriya suka nufi palour tare .
zama sukayi gabadaya suka fara kallon hankali kwance.
Amriya kam ganin wata Aljanar ruwa tana wasa gefen ruwa tana waka. Yasa itama tunowa da sanda take cikin ruwa dakuma gwagwar mayar data sha wajan su sarauniya sunainah.
chakk wani mutumi ya caka ma wannan Aljanar ruwan wuka A bidin ta .
Wani mugun kara Amriya tasaki Ahhhhhhhh wanda yasa gabadaya gidan girgiza.
gabadaya su ummi sun tsorata da lamarin Amriya .
mami dake daki itada Abba suna tattauna wa. suka jiyo ihuuun Amriya . a firgice suka nufoh hanyar palour.
Khaleed mah dayake jinyan katariyansa yajuyo ihuun A palour a daddafe . Ya isah palour.
Amriya batayi wata wata bah fusge tv daga jikin bango hade da fasa dhi a kasa.
gabadayansu sun tsorata da lamarin Amriya. Khaleed mah uban zuciya saida ya tsorata.
mgn tafarayi kamar haka ina ya..ke ina wan..da yach..aka mah wan..an Alja..nar ru..wan wu..ka. Ina..wa..nan bil Ada..man tab..bas ba..zan kya..leshi bah. Sai..na.. Hukun..tashi
cikin rawar murya Ummi tace ba .. Yanan .tv ne film.. Ne ba'a gsk bah.
yana inaaaaaaaa takuma kwallah wani ihuuun jikintane yafara kakkarwa. nace yana inaa ... faduwa tayi awajan sumammiya.
****************************************************************
ALJANAR RUWA 馃鈥嶁檧锔? fah NEXT PAGE,ZAI DAU CITTA鉁ㄢ湪鉁?
MUJEDAI ZUWA
KUSANI NI MAI KAUNARKU CE A KODA YAUSHE馃尯馃尯
ALKALAMIN
BABY ISHA馃枈锔忦煐婏笍
2/28/24, 22:05 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHANI RAHIM馃尮
ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂?
PAGE7锔忊儯.
WRITTEN & DIRECTED馃枈锔忦煐婏笍
BY BABY ISHA.鉁ㄢ湪
**************************************************
Hankalin mami bakaramin Tashi yayibah.
Abba yace who is she Yatambayi mami.
Mami tace I don't know kawai nayi helping dinta
Oyaa nadirah kudauketa kukai tah daki
Ummi tace mami am scared maybe koh Aljanuntane suka tashi.
Cikin daka tsawa khaleed yace baza kikama kudauketa bah koh saina karami miki hakan dukan danayi miki dazu.
Kamar ummi zatayi kuka hakata sa hannu suka cincibeta sukayi dakin nadirah da itah.
Suna tafiya khaleed shima yabar palourn .
I don't want to see her in my house again mami taji abba yafada..
Cikeda damuwa mami tace Please Abban khaleed kayi hakuri Wlh batada inda zataje because she lost her memory kuma naruga danayi mata Alkawarin zan kula da ita.
Cikin daka tsawa abba yace nace miki banason kara ganinta agidana
Inkuma kika kiji toh a bakin aurenki. Yana kaiwanan yabar falo.
Baki sake mami tabi bayansa da ido. Wani tausayi Amriya taji a ranta hawayene suka farabin kan kuncinta
Su nadirah kuwa kwantar da Amriya sukayi hade da rufeta da bargo..
Suka futadaga dakin.
Bayan 1 hour Da tafiyansu
Amriyaaa maza kizo, yanzu nan.
Firgit ta farka daga baccin wahalan datake.
Waige waige tafara amma bataga kowaba.
Damm gabanta yafadi tareda fadin gumurzu. Meyasa kuma gumurzu yake kirana awanan lokacin.
Tashi tayi hatake tayi baya zata fadi Dan jirin dake daukan tah banawasa bane.
Dole nashiga ruwan teku inba haka bah bazan iyayin komai bah. Gashi ba zoben a hannuna dasaiyama fimin sauki.
Dole yanzu na Isa wajan gumurzu.
A daddafe tayi hanyar toilet. . Tana shiga naga ta sa hannunta hakan goshinta wannan dai sarkar naga ta futo.
Cikeda mamaki saikuma taga bata zama Aljanar ruwabah kamar yanda gumurzu yafada mata lokacinda take cikin ruwa.
Kallon sarkar tayi da brown eyes dinta tafara magganganu battt naga ta bace daga cikin toilet din.
ABUJA STATE
Grandma nagani zaune tana shan lemon pawo.
Sadiq nadaga gefe yanada danna system dinshi. Ohh my god naji yafada.
Itako grandma inbanda ba abunda take watsawa kabir inbanda harara.
Shikoh sadiq baimasan tanayibah.
Sadiq yafara kwallah Kabir kira
Grandma tace Kai Kai ya isa haka duk kabi kacikawa mutane gida