Header Ads
Showing 33001 words to 36000 words out of 106900 words

Chapter 12 - ALJANAR RUWA CE COMPLT BY ASHA M.B .txt

Ads the beginning of article before Image

Aisha MB   

28 May 2024

1057

Ads at the middle of Article

kishine ya mamaye zuciyan khaleed. da sauri ya fucedaga dakin.


kabir yace so kuma Wlh niba sonta nake ban mah san tashigo min dakibah.
ke kiyi musu bayani mana


yafada yana kallon Amriya
Amriya tace. eh.. da gsk yake. Ina nemansu.. .fatema.. ne.. shine.. nashigo...


fsteema tace kinga Amriya bakida Abun cewa kawai dai kuna soyayya ne.


Dad yace ya Isah muje muci abinci. Fucewa gabadaya sukayi sukabar iya Amriya da Kabir.
kalon Amriya kabir yayi yanufi inda take tareda shake mata wuya yace kee meya kawoki dakina fadamin wato sokike kisa zargina acikin zuciyoyin su mom ayi tunanin Akwai wani Abu tsakanina dake. cire hannushi Amriya tayi daga wuyanta tafuce daga dakin da sauri.
shima kabir binta yayi a baya. direct dining sukayi tareda zama sukafaracin Abinci.
ba abunda kabir keyi sai zubawa Amriya harara. kafanshi yazura takasa yafara takamata kafa stake face juna suke..




Rintse idonta Amriya tayi ganin yana mata zafi. Kasa ta kalla saikuma taga kafan kabir ne. Wani dabara ne yafado mata.




Ruwan roban dake gaban grandma tayar. A kasa. Grandma tace oh nii ruwanan kuma bayason nashashine zai fadi. tsugunawa Grandma tayi zata dauka hatake idonta yasauka hakan kafan kabir Wanda yazage sai mintsinin. Amriya yakeyi.




ikon Allah Grandma tafada. tareda fadin Kabir yaushe kazamo mara kunya. cikin rashin fahitar mgn tah yace banganebah menayi na rashin kunya.


kaji shegen yaro. yanzu tsabar rashin kunyanka mah bazaka Bari mugama cin Abincin kuje chan kukarata da soyayyan ku.
Amma saika bita ta karkashin teburi kuna soyayya.
shafa kansa kabir yayi. daga bisani yatashi yabar dining din. sosai zuciyan khaleed ke tafarfasa. tsabar kishi.


tashi shima yayi yabar dining din.
baki sake suke binsu kabir da kallo.
knocking suka ji daga waje. tashi Amriya tayi tareda nufah inda taga taga hana knocking. bude kofan tayi.
dawani irinsauri su ukun suka rungumeta. wow lovely Sis haka kika girma. da kyar Amriya tayi Takwace


wow gabadayansu suka furta. a ina kuma su mom sukasamo yar larabawanan.








Amriya tace. kushigo. Adeef yace wow kuma tanajin Hausa fah. shiga ciki sukayi dawani irin gudu su fsteema sukayi kansu tareda rungume su.
cikeda mamaki dad yace adeef kune. Eh mana dad ina Winin ku.


tashi Aunty Amarya tayi tashige part dinta.


Amriya naganin haka tabi Aunty Amarya. zama shiga parlour Amriya tayi tatarar da Aunty Amarya Ta rafta uban tagumi. zama kusada Aunty Amarya Amriya tayi tana Mai fadin.
meyafaru naganki cikin damuwa ga yayanki sundawo bakiyi murna bah meyake faruwa.


bazaki gane bane Amriya. innace banyi murnan dawoowasu ba karya namiki. Ina tsoron kada Uwar shedanu tagano cewa yarana basu mutu bah kuma zata iyayin komai Dan ganin tayi sadaukarwa da jininsu.






tashi Amriya tayi tareda fadin Tsoro, tsoro, bai kamata kiji tsoroba. kada kimanta kinada ni indai inanan bazan taba Bari wani abu ya cutarda su bah.






daga sama sukaji Muryansu adeef suna fadin meyake faruwa.












鉁ㄢ湪
鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪








MANAGE PAGE PLEASE 馃憦馃徏馃憦馃徏
SHARE & COMENT 馃憦馃徏馃憦馃徏




ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍
BABY ISHA 馃尮馃尮


馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹
2/28/24, 22:05 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHMANI RAHEEM 馃尮


ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂? PAGE.
1锔忊儯8锔忊儯


WRITTEN & DIRECTED馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA 馃尯馃尯


**************************************


Eh umma adeef yace bakita bah ganin mubah mumah bamu taba ganin ki bah sai a video call.


Maimakon umma kiyi murnan ganin mu saikuma muga hakasin haka.


Murmushi Aunty Amarya tayi tareda fadin kuzonan ku zauna. Daff da itah sukaje tareda zama kusada Utah.


Aunty Amarya tace haba triplets dina taya bazanyi Murna dawowanku bah.


Toh kusani bawanda yakaini murnan dawowarku gida. Dan haka kada kusaka wani abu a ranku.


Kunjini koh i really miss you guys. Come on and hug your one and only mother.


Dawani irin sauri su ukun suka rungumeta.


Murmushi Amriya tayi daga bisani ta fuce tabarsu domin ganawa da Juna.




Amriya nashiga daki su. Taji muryoyin su fateema nafadin Amriya ta bro kabir.


Zama Amriya tayi a bakin gado tareda fadin kunga... Banso.. Wlh.. Karku.. Bari... Nadirah.. Taji.. Ku... Dan.. Bazataji... Dadi ..bah ..


Cikin rashin fahimta maganan tata .ummi tace kamar ya nadirah zataji bah dadi meye hadinta da yaya kabir.


Murmushi Amriya tayi tareda fadin kunason... Kusani... Atare su ukun suka hada baki wajan fadin ehh munaso musani.


Tundaga conversation dinsu itah da nadirah na Lagos. Harsuka zo Abuja Amriya Ta zaiyyane musu. Ta kara musu dacewa kuma nama...ta Alkawarin.... samun soyayyan kabir kuma kusani.... bah.... soyayya sukeda.... kabir ...bah.


Sosai su salma sukayi mamaki.


Ummi tace dama sis nadirah nasan yaya kabir shine bata taba fadamana bah.


Fateema tace insha Allahu sai mun hadasu soyayya.


AMRIYA tace zamu sa yafara sonta cikin kwana bakwai


Salma tace toh taya zamu hadasu acikin kwana bakwai


Dan murmusawa Amriya tayi. Tareda fadin inada.. shawara.. Fateema tace wane irin Shawara kenen




Amriya tace ku matso.. da...kunnen.. Ku.. Kuji..


Ba'a fi 2 minute bah naga gabadayansu sun kwashe da dariya.
Niko nace kome Amriya tafada yasaka su a dariya.










Dad yace oh my god mutanen nan sunfara damuna. Karima dole nakoma Spain Wlh and it will take me 1 week.to come back.


Mom tace yanzu kenen bazaka zauna bah. Daga dawowanka koh 1 month Bakayi bah zaka koma.


Dad yace kinsan inbanje bah yanzu abubuwan karuwa zasuyi. Please just 1 week fah. OK toh asauka lfy.


Dad yace ohh haka zakice. Mom tace meko zance inba asauka lfy bah.


Toh kinason natafi daku keda zainab kenen.


Dawani irin murna Mom tace are you serious. Yes asinine muyi sati achan ko wata ma imkinaso.


Mom tace gsk muyi two weeks tunda aikana da gida achan. Amma fah gsk naji dadi. Baranaje na sanar Mata tashirya.


Kai karima kibi komai a hankali mana Spain dinnan fah zamuje in Allah ya yarda.


Hmm dad kabir Wlh bazaka gane bane nikadai nasan dadin danakeji.


Baradai naje nafada mata.


dasauri Mom ta futo daga parlourn tah tanufi Part din Aunty Amarya.


Tatar dasu Aunty Amarya Mom tayi suna hira dasu Adeef .


dawani irin sauri mom tace Zainab. Aunty Amarya. Tace na'am Mom kabir lfy kuwa naga bakinki har kunne.


Hmm kallonsu Amar Mom tayi tareda fadin kudan bamu guri zamu gana.


Turo baki Abdul yayi tareda fadin wane sirrin za'ayi baza a iya fada a gaban mu bah.


Mom tace Abdul ka rainani koh. Koh sbd video call danake yawan yi muku NE yasa zaku fara rainani.


Allah ya huci zuciyar mom dinnmu.


Suna kaiwanan suka fuce daga parlourn.


Gyara zamanta mom tayi tareda fadin zainab Albishirinki. AUNTY Amarya tace goro. Mom takuma cewa fari ko ja. aunty Amarya tace fari.


Mom tace kisani wannan karan dad kabir damu zai tafi SPAIN kuma 2 weeks zamuyi. Yace daganan mah zamuwuce aikin HAJJI .


lck daya fuskan Aunty Amarya yasauya daga murmushi zuwa damuwa.


cikeda damuwa Mom tace zainab meyafaru.
Kinason nima nashiga damuwa nee ehh kifadamin meyake faruwa.


Murmushi Aunty Amarya tayi ta na Mai fadin haba ke kuwa. Nifah bakomai naji dadi sosai baranaje nashirya. Kar murasa flirt 鉁?.




Murmushi mom tayi tareda fadin nidai kayana a shirye suke kema kishirya naki. aunty Amarya tace ninawa ai kullum mah suna a shirye kawai ciki zanshiga nadan watsa saimu tafi koh.


OK Mom tace tareda fadin nima baranaje na shirya. Tashi tareda fucewa daga parlourn.


Nannauyan ajiyan zuciya. Aunty Amarya tayi. Daukan wayanta tayi tareda dialling numbern fateema.


Ringing biyu. Fateema tadauka tareda karawa a kunnenta. Hello. aunty Amarya.


Aunty Amarya tace yauwa fateema. Shin Amriya nakusa kuwa.


Fateema tace ehh tananan tareda mu.


Aunty Amarya tace ok Mika mata waya.


mikawa Amriya wayan fateema tayi. aunty Amarya tace Amriya maza yanzu ba bata lck kisameni a part dina kinji. Toh.. Ganinan..


Katse wayan Aunty Amarya tayi tareda zama. Ta dafe kanta wanda ke saramata.


ba'afi 10minute bah Aunty Amarya tayi sallaman Amriya.


amsawa Aunty Amarya tayi. Kusada itah Amriya taje tareda fadin gani.


Ajiyan zuciya Aunty Amarya tasauke tareda fadin.


amriya nida mom din kabir dakuma dad dinku zamu tafi kasar Spain kuma zai daukemu sati biyu kafun mudawo.


Amriya tace toh adawo lfy. aunty Amarya tace bakigane menake nufi bah. A gsk inaji tsoro.


Amriya tace tsoron mee kuma. Aunty Amarya tace inajin tsoron kinga yanzu Inna tafi kasar spain bazan San mesu Uwar shedanu suke kullawa bah.


gashi ina tsoron Karsuje su cutar mun da yarana dakuma kabir .


Murmushi Amriya tayi tana mai fadin wai kin manta kinada jarumar yaa. Kimanta sunada kanwa Amriya wacce bazata taba barin koh kwarzune sujibah.


Nasani Amriya. Wata Alfarma nakeson na rokeki. Kinga yanzu innaje bazanjebah mom bazata ji dadi bah. abunda nakeso dake. Dan Allah kije qungiyar uwar shedanu. A matsayin ni. Kullun kidunga zuwa harna tsawon sati biyu.




Meee ni kuma Amriya tafada. Gsk Aunty wanan mgn naki. Bazai yuwubah zasu iya ganoni fah . Kumani gsk bazan iya shan jini bah.


Dan Allah Amriya kada kice Aa zuwa zakidungayi a matsayin ni kuma na tabbatar miki cewa bazaki sha jini bah.


Amriya tace toh shikenan zan je. Amma nidai gsk bazan iya ganin Hana zalunci agabana nayi shiru bah.. Dole nayi mgn.




Aunty Amarya tace ngd Amriya shikenan Amma please ki dunga danne fushinki. kiyi hakuri dasu kamar yanda kike hakuri da kabir .


naji Anty. yauwa Allah yamiki Albarka tabbas wacce tayi sanadiyanki zuwa duniya. Dazan ganta yanzu dasaina durkusa har gwiwowina nayi mata godiya. Sbd tabbas mai taimako da nasara ta haifo. Wacce zata dunga taimakan rayuka mutane.




Amriya tace toh nizan tafi. aunty Amarya tace kinsan inda wannan bakaken kayan yake Amriya.
Kwarai kuwa nasan inda suke asauka lfy. Tana kaiwanan tayi fucewarta.


1 hour later.


Toh kabir mudai zamu tafi Dan Allah banason jin wani Abu yafaru tsakaninka da Amriya. Kema Amriya kicigaba da hakuri da yayanki kamar yanda kika saba.


Amriya tace insha ...Allah. Mom zan...cigaba da ...hakuri.


Dad yace toh mudai zamu wuce. kabir kaine babba Dan haka kah kula da gidanan idan naji wani Mgn mara dadi hakan Kah. Kasan sauran. .




kabir yace insha Allah dad ba abunda zai faru.


Kallon triplets dinshi dad yayi tareda fadin toh yan uku kyautan Allah. Muzamu wuce. Nasan ku bakuda matsala. . Abdul yace Toh dad safe arrival.


toh mudai mun tafi. 馃憢 Aunty Amarya tafada. .




Har wajan mota su Kabir dasu nadirah suka rakasu . Inda body guard suka tada mota daganan suka fuce daga gidan.


tsaki kabir yaja tareda shigewa ciki. motansu mom nafuta nasu nadirah nashigowa .


Parking motansu sukayi dawani irin gudu Kalisat da nadirah sukaje suka rungume Adeef da Amar. Nadirah takuma zuwa ta rungume Abdul. Banda Kalisat.wacce sai faman kallonshi take.


kee sakeni duk kunwani rungume mutum uwa yara. Nadira tace Amma fah munyi fushi daku zakudawo shine kukaki fadmaana koh..


Amar yace surprise muka muku. Cikin muryar tsokana fateema tace Kalisat baki rungume Yaya abdul bah. Dawani irin kunya Kalisat tashige ciki.


Shimadin Murmushi yasaki tareda Bin bayanta.


Shiga ciki gabadayansu sukayi inda suka zauna sai kwasan ira suke. Nadirah tace Wai inasu Mom ne banji muryansu bah tunda muka dawo.


salma tace su Mom badai a Nigeria bah saidai a Spain. Spain kuma nadirah ta fada.


ummi tace kema kinsan burin mom daya shine taje kasar Spain. Toh kinga maigidansu sai ya kwashesu yatafida su.


nadirah tace kayy Amma hkaan ya burgeni. Gashi itama mami ta tafi lagos yanzu saura yaran gida kenen saikuma grandma.


Muje daki nadirah zamuyi mgn. Salma tafada Gabadayansu sukayi. Sukabar Mazan.






dakisukashiga. Hanan fateema ta zaiyyane masu komai . Kalisat tace dama nadirah kinason yaya kabir nee.


Ehh inasonsa. amma wannan shawaran zaiyukuwa. Amriya tace zaiyu.. Indai... Babu.. Tsohuwan.. Chan...


Tashi salma tayi tareda fadin ga shawara. Munaji.


salma tace aikunsan kawar Grandma koh lubabatu .eh mekuma yashafe mu da itah cewar fateema.


Daukan wayanta salma tayi tareda fadin kubiyoni kuganewa idonku..


Tashi su biyardin sukayi sukabi bayan Salma.


daidai window grandma salma ta tsaya. tace kuyi shiru. .




dialling numbern grandma salma tayi tareda hanfani da private number. Gradma dake kan gado ta zage sai taunan goro takeyi. Taga wayanta na ruri.




wai waye zai daman dakirane idan inacin goro ba'a kirana. Katse wayan Gradma tayi.


Shittt tsohuwanan tanada matsala Wlh barana kara kiranta.


Ohh nii halimatu sadiya. Wai wannan wace iriyar jarabawa ce nace bazan daga bah sai damuna hake da kira. Toh barana daga nashiwa Wanda yake kirana Albarka.


Daukan wayantayi tareda karawa a kunnenta tace wane dan Bala'in ne wannan zaizo yadaman da kira ehhh


make murya Salma tayi tace shin ina mgn da halima.




cikin fushi Grandma tace Aa kina mgn ne da gyatumar halima bah halima bah.


salma koh bake bace kawar lubabatu daga kano.. Ina grandma naji sunan kawarta ta mike tareda fadin ehh nicee Wlh nice kiyi hakuri bansan itacebah.


Dan Allah bawa lubabatun yanzu shekaru 10 kenen bamu hadu bah.


salma tace a gsk lubabatu batada lfy rai a hannun Allah. Kuma sunanki kawai take kira.


Cire gwagwaronta Gradma tayi tafara rafka salati Tareda fadin meyasami lubabatuna.
tafada hawaye nabin fuskanta.




salma tace saikinzo dai a yau zakizo inba haka bah zata mutu.


Wlh lubabatu bazata rigani shekawa bah. Ganinan yanzunan mah zan shirya. Wayoo lubabatuna. Ganinan bazan bari ki mutubah.


Katse wayan Salma tayi kallon Juna sukayi lck daya suka kwasheda dariya.


salma tace yanzu mungama da babinta saura kuma hada soyayya.


30 minutes later.




grandma na hango tanajan katoton akwati a kasa fuskanan duk ya kunbura yayi shabe shabe da hawaye.


Su salma dake zaune a parlour Suka ga futowarta. Fateema tace grandma inazaki dawanan katon akwatin.


Share hawayenta grandma tayi da zaninta. Tana Mai fadin Wlh kawata ce ba lfy rai a hannun Allah shine zanje. Kano.


Hade dariyanta Kalisat tayi tace Amma hai saiki bari gobe koh tunda yanzu yamma tafarayi.


Gradma tace rufamin asiri. Wlh inban isah kano yaubah mutual zatayi. Kuma na tabbata lubabatu na mutuwa nima washegari zan bita.


Kunga kuzo kutayani daukan Kayanan.. Ciciban Akwatin su nadirah . Suka kaimata hargaban mota. albarka tasa musu. Sannan driver yaja Mota sukabar gidan sai hanyar kano.
nikoh nace grandma a sauka lfy.


shigewa ciki sukayi gabadaya.


Suka cigaba da shawaran yanda zasu hada kabir da nadirah.


Suna haka har haka kira sallahn Magriba. Tashi sukayi suka dauroh Alwalah kamar yanda haka saba saida Amriya ta bata musu lck. Sbd zama Aljanar ruwan datayi cikin toilet.. Byaan Sun gabatarda sallah sukaciga da hira har haka kira sallah isha'i. Nan hka suka gabatarda sallah tareda yin Azkhar kamar yanda suka saba.


Tashi sukayi gabadaya suka nufi dining sukaci abinci sannan Suka nufi parlour.




Zama sukayi sukafara kallo a TV.


Dawani irin firgita Amriya ta mike tsaye. Cikeda razana su nafirah suka Fara tambayanta meyafaru


Amriya tace bakomai... Dama.. Bacci.. Nakeji.. Zan tafi.. Daki..




OK nadirah tace tareda fadin ayi bacci lfy mudai ba yanzubah .


Barin parlourn Amriya tayi tareda nufah dakin Aunty Amarya tasaka bakaken kaya da mask.


Dole na wargaza mugayen nufinsu hakan wannan a halin uwar shedanu. Namiki Alkawari Aunty Amarya saina gano shirinsu. Wannan Alkawarin Aljanar ruwa ce.




juyawar dazatayi idanuwanta yasauka hakan na sadiq.




nunata sadiq yayi tareda fadin Amriya.
















馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯


TOH FAN'S BARANA DAKATA HANAN MU HADU A PAGE 馃搫 NA GABA.


SHARE & COMENT 馃憦馃徏馃憦馃徏


ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍
BABY ISHA 馃尭馃尭馃尭馃尭
2/28/24, 22:06 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHANI RAHEEM 馃尮


ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂?
PAGE 1锔忊儯9锔忊儯


WRITTEN & DIRECTED馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA 馃尯馃尯










--------------*-----------------*-------------*-----------*


Dawani irin sauri Amriya ta hura Mai iskan bakinta. Faduwa sadiq yayi hakan kujera Ba'afi second 5 ba bacci yayi hawon gabadashi.


Daff dashi Amriya tanufah tareda gyaramai kwanciyanshi. Tana Mai fadin kayi hakuri ya sadiq indai bansaka bacci bah bazaka bari naje na tarwatsa shirin su uwar shedanu bah.




Rintse idanuwanta tayi daga bisani ta bace batt.


Awani katafaren daji Amriya ta sauka. Tafiya tafarayi tana kallon ko ina na dajin.


Amriya tace na rantse yau zankawo karshen komai. Dole yau na tarwatsa ki uwar shedanu sannan nazo na tarwatsa yaranki.



Inda taga suna a tsatsaye ta nufah. Tareda tsugunawa ta gaishesu kamar yanda Aunty Amarya yadda musu.


Tashi Amriya tayi Tatsaya a inda Auty Amarya take tsayawa.


Alhj usman naji yafara mgn kamar haka.


Barkanku dai yan qungiyan devilish. Uwar shedanu tace na sanar cewa bazata samu zuwa taron qungiya bah.




Tace Mudau mataki mukuma gano wanene yake tarwatsa mana plans. Sbd A yanzu An Kashe monster. dayaransa. Anyimusu mumunan kisa.




Kuma na tabbata acikin su kabir take sbd wannan kisan macece ta aikata bana miji bah mutun daya ce ta iya kashe shi. Impossible dole Akwai wani baiwa tattareda itah.




Dole kuma blame zai iya zaiyyane mana komai.


kawo naga daya daga cikinsu yadauka tareda busawa . Hatake naga bokan ya baiyyana.


Gaisuwa gabadayansu sukashiga yimai.


Alhj usman yace bokaa na tabbata kasan Abunda yasa muka kiraka.


Kwarai kuwa bokaa yafada. Yanzu zan baiyyana komai. Ajiyee kayan sa yayi na bokanci yafara zama yayi yafara mgn dawani yarenda nikaina bantaba jinsabah.


Zaro ido boka yayi tareda fadin ba mutum bace. Kwarai da gsk ba mutual bace. Itadin wata Halittace daban.


Alhj usman yace wacece kuma wacce ba mutum bace.


Boka yace wacce ta taimaki rayukan yaran wannan ahalin. Itadin ba mutum bace.


Alhj usman yace bah mutum bace. Toh kadubamana waya turota wanan ahalin.








Boka yace ba turota hakayi bah. Ita takawo kanta gidan tanada wani baiwa mara misaltuwa a tattareda itah. Kuma tanada zobe da idan tayi niya zata iya shafe gabadaya Mutanen duniyanan kuma batareda jinkirtawa bah. Indai har zobenan yana tareda itah bawani Maye koh Aljani koh mutum kokuma dabba dazai iya cutarda itah.






A

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads