Header Ads
Showing 3001 words to 6000 words out of 106900 words

Chapter 2 - ALJANAR RUWA CE COMPLT BY ASHA M.B .txt

Ads the beginning of article before Image

Aisha MB   

28 May 2024

1048

Ads at the middle of Article

yarr yarr jikinshi yayi. hannunsa ya motsa. da sauri tacire bakinta daga nashi. tana murmushi jindadi ya farfado. gudun karyaje ya ganta ya kasheta. yasa tafara waige waige. chan taga kwale kwale. yana nufo Inda suke. Daga shi tayi.ta lume cikin ruwa. Shikuma yadashi Sama da hannayen ta suna ganin shi suka yo inda suka ga ganganjikin shi. Tana ganin sunzo daf da su yasa ta saurin sakin sa tayi hade da saurin barin wajan. Dauka sa sukayi suka nufi hanyar gida. Basu zarce ko inaba sai hospital dashi.
kuyi managed Dan Allah ALKALAMI 馃枈锔忦煐婏笍馃枈锔忦煐婏笍馃枈锔? baby Isha 馃尮馃尮
2/28/24, 22:01 - AISHA M.B (Baby isha)






: 馃尮BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM 馃尮ALJANAR RUWA 馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煂奝AGE3锔忊儯. 鉁╓RITTEN & DIRECTED BY BABY ISHA 馃枈锔忦煐婏笍""""""'""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""




direct emergency haka karbe shi. Wata nurse ce ta futo hadida fadin doctor yace baza a fara yimai aikiba sai mahafin Mara lafiyan yayi signing. Cikin baccin rai abokin kabir. Wato Sadiq yace hakan mene baza ku fara mai aikiba bakusan yana cikin mawuyacin hali bane koh so kuke ya rasa a rayuwar sa ne eh. Nurse dintace. Umarnine daga nagaba damu Dan haka zaka iya zuwa kasamu doctor Aliyu . Inane office dinsa sadiq ya tambayeta cikin kwantar da murya. Channe ta yimai nuni da yatsa ta. Godiya ya mata. Daga bisani kuma yanufi hanyar office din doctor Aliyu. Murda handle din kofar yayi hadida shiga cikin office din. Dago Kai doctor Aliyu yayi ya Dora hakan sadiq. Mgn sadiq yafara kamar haka. naji sakon ka daga nurse. Gyara zama shi doctor Aliyu yayi hade da fadin eh dole sai mahaifin Mara lafiyan yayi signing tukunan zamu iya aikin mu. Hade fushin shi sadiq yayi hadida kwantar da murya ya fara fadin toh kumai aikin daga baya za'a yi signing. Amma ai kowama zai iya Mai singing tunda nina kawoshi Mai zai hana namai signing. Impossible doctor Aliyu yafada. Cikin baccin rai sadiq ya tashi. Kai malam bar ganin ina lalabaka kanemi yimin wulakanci. . Kasan waye Mai company fishes production na Abuja. Dariya Doctor Aliyu yayi hadida fadin meye hadina dawanan kofanin. Konawaye meye ma hadin Mara lafiya nan dawanan company. Cikin daga murya sadiq yace toh wawa. Mai company ne a gadon hospital dinka kwance shashasha. Cikin rawar jiki doctor Aliyu yace kana nufin Sir kabir. Oho kaika sani cewar sadiq Wlh indai wani Abu ya samu kabir toh ka tabbatar saina sa an kulle wannan hospital kajinin koh. Cikin rawar Jiki Doctor Aliyu yace da yardar ubangiji mah babu abunda zai same shi. Tsaki sadiq yaja yafuta daga cikin office din. Ba'a fi 5 minutes bah doctor Aliyu yafuto Hadida tara sauran likitocin. Suka shiga cikin inda haka Kai kabir emergency. Taimakon gaggawa suka shiga bashi. Tunda suka shiga karfe 5:30 sai wajan isha suka futo suna sharfe zufa. Ganin su yasa sadiq dake takai kawo. Ganinsu yasashi nufoh Inda suke tsatsaye. Ya jikin nashi Doctor Aliyu yace. Alhamdulillah munyi nasarar ceton ranshi harma yasamu bacci. Hamdallah sadiq yayi. Doctor Aliyu yace kaga zoben Damuka gani .karba sadiq yayi zaro ido sadiq yayi hade da fadin Ai wannan diamond 馃拲 ne. A nidai bansan kabir da wannan zoben bah. Amma bara ya tashi daga baccin saiya fadamun gidan uban Wanda yasamu wannan zoben. Daukar waya shi yayi domin ya fadawa mom halinda kabir yake ciki. """""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" bangaren Amriya kuwa tana sakin kabir da gudu ta shige cikin kogon tekun hadida kwanciya tana Jan numfashi. Murza yatsar ta tayi domin taji saukin jirin dake daukanta taji wayam taga bah zoben a hannunta . Hankali ta ne yayi matukar tashi gannin ba zoben da tafi kauna a rayuwar ta. A yatsanta . Cikin tashin hankali tace na shiga uku ni Amriya ina zobe na yake. saida Amriya ta zagaye gaba daya tekun amma ba taga komai bah. Damm damm gaban amriya ya fadi. Hade da fadin kardai yana hannun waccan bil adaman. Yanzu taya zanganshi nakarbi zobena. Tabbas ya zama dole na nemoshi inkarbi zobe na. Toh a'ina zangan shi. Tunaninta ne yatafi wajan gumurzu. Chan cikin ruwan ta nufa hadida nutsewa ciki. Wajan wani halitta naga ta nufa . Shiba Dan ruwaba shiba Aljanin ruwaba. Tsugunawa tayi agabanshi hadida fadin. Gumurzu nazo na nemi wata Alfarmane. Cikin muryarshi mara dadin ji da amo yace. Nasani basaikin fadamunba, nasan meya kawoki. Kinzone domin a baki kafan mutane domin kije duniyarsu. Eh gumurzu inaso naje duniyan mutane
domin nakarbo zobena na dawo. Dariya gumurzu yayi. Hade da fadin za'a baki kafa. tabbas halaka zata shiga tsakanin ki dashi wacce zaki sha bakar azaba amma zakiji dadi dagabaya . Cikin rashin fahimta tace ban fahimci abunda kafada bah gumurzu. Toh kisani zoben yana hannunshi . Amma saikin gyara zaman makaman ki. Sbd bazai taba rabuwa da zobenan a hannunshi bah ,zai kasance yana nuna miki tsangwama da tsantsan tsana. Amma daga baya soyayya Mai Karfi zai shiga tsakani. Kuma kisani yanada makiya wanda suke nuna Mai soyayya a fili, aciki zuciyansu kuma cin naman sa suke danye. Kana nufin soyayya zata shiga tsakanin Aljanar ruwa da bil adam. Haba gumurzu zobena fah zan karbo nadawo Mai zai kuma kawo mgn soyayya. Cike da baccin rai takarashe mgn. Gumurzu yace zakice nafada. Miki. Kije. Kuma inafatan kidawo lfy amma kisani inbabu wannan zoben a tare dake, bazaki iya dawowa duniyarki bah. Kabani kafar zanje kuma zandawo da zoben . Wani abunaga ya dauko. Kamar sarka. Mika mata yayi takarba. Kinga wannan Abu kamar sarka koh. Eh tace Hadida juyashi a hannunta. Toh ba sarka bane .wannan dakike ganinshi gadone daga wajan kakana . Dawanan abunda kike gani kakana yake zuwa duniya mutane. Kuma yana kunshe da tarin sihiri. inkika isah bakin teku kisa a goshinki. Zakiga kafan yan Adam a jikinki inkuma kinason kizama Aljanar ruwa toh zaki cireshine daga goshinki . Godiya tamai daga bisani tayi tafiyarta. """"""""""""'"""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" bangaren sadiq kuwa number mom yayi dialling ringing biyu ta dauka. Sallama yayi daga bangaren mom ta amsa tare da fadin sadiq lafiya kuwa inata kiran abokinka amma inajin switch off. Meyake faru wane? . Nannauyan Ajiyan zuciya sadiq ya sauke yana Mai fadin. Mom kabir ne ba lafiya. Subha'anallahi mom tafada hadida Mike wa tsaye daga kan kujerar da take hade da fadin meya same shi eh ka fada mun mana. Ki kwantar da hankalin ki mom yaji sauki fah kawaidai wata yar karamar matsala haka samu. Grand ma dake zaune tanaji abunda sadiq yafada ta kwace wayar daga hannun mom. hade da karawa a kunnenta tace habu. badai abunda yasamu jikana ba daikoh. sadiq yace bansaniba banace kidaina Kirana abu ba. Kaniyarka habu nace kaniyarka. Sunan naka wani dadine dashi Daza'a fada da kyau. Toh haka nayi niyyar kiranka dashi. Shegen Yaro kawai. Mai kan agwaluma. Ke tsohuwa bawa mom wayar. Iyeee kaji yaronan toh gyatumarka ce tsohuwa amma baniba. Wlh habbu kada kasake kashigo hannuna dan inka sake ka shigo hannuna saina ma tsannane duka Wlh kajini koh.sadiq yace ai in kika hada jiki dani saidai a kwashi gawarki Wlh. da wannan kashi naki Wanda ya riga dayayi lakwass. Wato kashina ne yayi lakwass bah. Hawaye tafarayi hadida gogewa da bakin zaninta. Ba laifinka bane habu laifin gyatuminka ne. Zaka dawo ai zaka San ni kaciwa duduniya. Mom Da hankalinta baya tareda da ita ta karbe wayan yana so ya surfawa tsohuwa Bala'i yaji muryar mom Tana fadin yanzu dai ba abunda ya sameshi koh. Eh mom kawai dai wani da karamin ciwo yaji. Kinsan wannan aikin namu sai ha hankali in mutum baiyi da gsk bah zai iya rasa rayuwanshi. Mom tace yanzu zankira dad dinku inkira kowa na family mu tawo Lagos din. Noo mom you don't need to stress yourself. Insha Allah yana jin sauki. Gobe zamu bi flirt 鉁? mutawo. Kinji kawai adu'arki yake bukata. OK shikenen sadiq Allah yayi maka Albarka. Bara zan kira family kowa yadawo gida. OK yace daga bisani ya kashe wayar. tashi grandma tayi hadida cewa bani pam din aiban Gama shimai Albarka bah. Mom tabata amsa da ya kashe wayan. Oh kashe wayan yayi zai gamu danine. Yanzu ko awane hali Dan jikan nan nawa yake kuka ta fara yi kamar karamar yarinya. Ita mom mamaki grandma take bata sbd wani abun idan Tanayi Dan sheraka goma bazai iyayiba. kiran daddy mom tayi ta sanar mishi halinda dasu ke ciki. Daddy yace bazai samu daman dawowa gobe ba tunda yana kasar Spain amma cikin satin zai dawo. Kashe wayan mom tayi hadida kiran gabadaya family. Domin ta sanar dasu. Gaba daya bawan da hankali shi bai tashi ba jin abunda Mom tace. Suka ce insha Allah gobe zasu sauka a Abuja. """"""""""""""""""""""""""" Bangaren Amriya kuwa """""""""""""""""馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔? .toh fans shin kabir zaiji zaisan Aljanar ruwa ce ta ceci ranshi kokuma ya, shin Amriya zatayi nasarar karbo zoben 馃拲 da tafi kauna ko kuma Aa. su waye kuma makiyan kabir wanda suke nuna soyayya a fili azuci kuma sun's gasashi da ranshi. 鉁ㄢ湪toh kubiyoni domin jin yanda zata kaya ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍 BABY ISHA 馃尯馃尯
2/28/24, 22:01 - AISHA M.B (Baby isha):


馃尮BISSMILLAHI RAHAMIN RAHIM馃尮 ALJANAR RUWA CE馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 4


WRITTEN & DIRECTED BY BABY ISHA馃枈锔忦煐婏笍


""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""
Bangaren Amriya kuwa tana isah bakin taku tadau wannan abun sarkar hadeda dorawa a goshin ta chan naga abun ya shige goshinta. Gurnani ta fara yi hadida kwalla kara dayasa bakin hadari tasowa. Chan kuma naga wasu kyawawan fararen ?afafuwa masu kyau da daukan ido . ga baki ?aya jikin ta babu babu komai wanda za'ace itadin
Ba mutum bace .saurin rufe idona nayi ganni babu tufafi ajikinta wato tana a tsirara.


Kallon kafar Amriya tayi hadeda fadin gsk ......ka..fan yan ..adam akwai kyau sosai .ji fata..ta .....yanda ya ..ko..ma . Ni yanzu abu uku neke..son sa...mu . Yan..da zan ...iya tafi..ya na ...biyu a ina zanga wann...an ..bil adam.. , a ina ...ku..ma... zan... sa..mu tufa...fi .dammm gaban ta ya fadi . Saurin rufe bakin ta tayi gannin wani yare take yi daban wanda batasan ma wane yarene bah. Zaro ido tayi hade da fadin .ni... Nashi...ga uk.. Uku. Me..ye..sa.. Ba..na.. Iya.. Mgn. So..sai. ka..mar sau..ran bil.. Ad..am.


Tashi tayi kan kafafun ta .rintse idonta tayi .hadeda daga shi tana taka kasa. Dimmm tafadi. Lumshe idonta tayi .sbd jin yanda kugun ta kemata zafi da radadi.


Cikin dakewa ta kuma tashi takara ta kawa .faduwa ta kara yi . Saida Amriya tadau kusan hour daya tana abu daya, daganan kafar ta yayi kwari sosai. Tafiya ta fara yi batare da tasan ina take dosa bah.


Wajan wani bishiya ta samu ta zauna hadeda yarfe zufan daketa keto mata.cikin muryan ta wande yake dauke da kikina tace. Ni yan zu in in ina zan zan sa mu Tufa Fin sa wa .


Wani bakin mota ta hango . Batayi kasa a gwiwa ba ta nufi wannan motar . Wasu mata guda biyu na hango sai kuma namiji daya . Gaba kidaya tufafin jikinsu bana Arziki bane . Shisha nagani a hannun namijin wanda yazage sai romancing dinsu yake


Amriya na zuwa wajan kofar motan ta tsaya hadida kare musu kallo tayi tana mamakin meyasa kuma wannan mutumin yake lashesu . Zaro ido tayi hadeda fadin . Koh ci.. ci.. cin Ye..ye ..ye su ..zai...yi. cikin zafin nama ta jawo mutumin daga cikin motar . Zaro ido mutumin yayi cikin fusata ya yajuya don yayiwa wanda yayi mai wannan cin fuskar. Chakk ya tsaya sakamon harba dayayi da amriya. A tsirara. Suma karuwan nasa ganni anjashi bazato ba tsanmani suka futo suna waige waige.


Cikin zuciyan shikuwa yace . Kyakywar tsura, kyakywar budurwa, brown eyes , pink lips, ga hip, gashi har baya. Wow kalli boobs dinta masu kyau . Gsk yarinyar nan ta hadu iya haduwa . Irin matan danakeso nacisu kenen . Kinshigo hannu dole na dandanaki.


Kwantar da muryan sa yayi hadeda fadin daga ina kike kyakyawa . Washe baki Amriya tayi hadeda fadin ni..ni..yar... Bata karasaba taji yace .kedin dama kina kikina .


Cikin rashin fahimtar kalmar kikina tace . Ba..ban..sa.. San. Me..me..ka..ka..ceba.


Daya daga cikin karuwan sa tace sugar boy whats going on here . Baby cant you see what my eyess sees. Wow gabadaya suka furta .. Sugar boy she look nice and pretty . We want her sugar boy munasonta mutafi da ita .


Me kikeso sugar boy yatam bayeta kallon jikinta tayi .


Ohh kinason kayan sawa. Saurin girgiza kai tayi . Ok zuby kidaukoh mata daya daga cikin kayan dana sayo maku keda mansy. Zuby tace ok .


Wasu matsantsu kaya naga tadaukoh riga da wando pink. Mikawa amriya tayi karba amriya tayi hadeda jujuya rigar dan ita bata masan ya zata saba. Kisama mansy tafada a tsawace. Haba mansy kiyimata mgn a hankali mana . Tsaki mansy taja hadeda fadin kukuka sani bamusan mutum bah amma zamu wani dauketa mu tafida ita mybe mah she is not a human being kuja wowa mutum masifah cikin baccin rai zuby tace ok it fine ai bamuce dole saikin taimaketa bah . And let me remind you somthing that you dont know shi ne zata samar mana kudi dayawa wanda mubamuyi tsamaninshi bah daga gareta. Dariya mansy tayi ohh you really mean wannan mai kikinan ce zata samo mana costumers.


Sugar boy yace .mansy what i think about you is like you are jeleous sbd tafiki komai . Look at her very well . Mybe daga chan kasar larabawa take hakayi kidnapp dinta and you know we need to rescue a life.


Samata kayan zuby tayi .ba karamin kyau kayan sukayi wa amriya bah. Woww naji gabadayansu sun ambata so cute. Gsk kedin kyakyawace.


Yauwa menene sunanki. Dago kanta amriya tayii tareda fadin AM..AM.RI..RIYA . Meeee amriya kuma gsk sunanan bai dace dake bah . Murmushi amriya tayi wanda yasa dimple dinta lotsawa . Ni zan tafi ku ku ma ina go..go..diya .


Aa kada kitafi mu zamu rikeki cewar sugae boy . Aa ngd mah akwai in...in..da za ..zanine. rike hannunta sugar boy yayi noo baby kitsaya mutafi tare gidan mu . Cikin baccin rai tace bazani gidan naku bah shegu yan iska. Wato so kuke kumaidani irinku jakai . Koh.


Zaro ido gadayansu sukayi . Suka hada baki wajan cewa dama kedin bamai kikina baceba kin iya mgn daidai.


Murmushi amriya tayi tareda fsdin komai kukaga nayi toh da dalilin yinsa danayi wa kaina Alkawarin cewa bawanda zaisan ina iya mgn daidai. Nikaina abun yana bani mamaki idan naga ina iya mgn kaamr sauran mutane duniyan nan.


Cikee da rashin fahimta sukace bamu gane abunda kike nufi bah .




Toh kusani nidin ba mutum bace kamar yanda kukayu tsanmani.
Kallon kallo suka shigayi tsakanin su lck daya naga gabaya suka kwashe da dariya . Zuby harda rikee ciki gsk this is fantastic . Sugar boy yayi mgn cikin dariya yace toh ke wane dabba ce .


Kallonsu gabadaya tayi hade da fadin ba laifinku bane bah laifina ne dana tsaya don nafadamuku wacece ni.




Tana kaiwanan tawuce tayi tafiyarta. Zuby tace sugar boy please inason yarinyar nan i need her . Dan Allah kada kabari ta kufuce mana


Kee wlh zai iya yuwuwa da gsk take kuga tafiyata nan . Shigewa motan sugar boy yayi .a tare suma suka shiga . Cikin rawar jiki sugar boy yatada motar hadeda barin dajin.














LAGOS HOSPITAL 馃彞


Bazaka mutu ba zan ceci rayuwarka kaji . Lebenta yaji cikin nashi.


Firgit ya farka daga mafarkin dayake. Dafe kanshi yayi wanda yake mugun saramai.


who is she .why did she save my life. Where is she tambayan dayashiga yiwa kanshi kenan . Kallaon jikinsa yayi yaga hannunshi sanye da drip .fusge drip din yayi tareda mikewa tsaye.






yauwa doctor inason zan tafi dashi gobe sbd yanzu dare yayi. doctor Aliyu yace ba matsala idandai ya samu sauki zaka tafidashi. godiya sadiq yayiwa. doctor. mushiga mybe ma yanzu ya farka.




Bude dakin daya ke ciki sukayi . Alhamdulillah naji sadiq ya furta. Wow . K.B you are awake ..kusada shi sadiq yanufah hadeda fadin ya jikin naka .hope yanzu ba abunda yake damunka.




doctor Aliyu yace haba sadiq baka ga patient neba. kayi mgn a hankali .kuma kada kasashi yawan mgn . dariya sadiq yayi hade da fadin .doctor ai kobakace ba daman haka halinsa yake .


tun fil azall baya son surutu . kaga idan kaga yana dariya ko yana zuba toh ka tabbabtar yana wajan mom ne da Aunty amarya.


where is she sukaji yace. sadiq yace what are you saying . tana ina kabir yakara maimai tawa. Sadiq yace doctor shin bawani abu dai kukayiwa abokinaba.




maimakon ya dunga murnan cewa yasamu sauki . ta wata ma yake .ok ohh to malam kabir .wacece kuma .


Bakowa kabir yabashi amsa. Yamarasa meke damunshi.


wato bazaka fadamun bah koh kabir harnakai wanda zaka boye wa abu. lallai toh kasani nasan komai. wato ashe yanda kake zakewa kana cewa kai lagos zaka dunga zuwa kwashan kifi ashe dama sbd kadunga soyewarka ne koh.




Cikeda rashin fahimta kabir yace i dont get you sadiq. Ok zaka ce bakasan wannan zobenba sadiq yanuna zoben hannunshi.


Oh

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads