Showing 42001 words to 45000 words out of 155363 words
Chapter 15 - SARAUNIYAR KYAU_Takun Farko _cmplt. By The Nainarh Kd -2-1.txt
fa," tayi maganar tana kallon Afeefah ta ci gaba da cewa, "ina tunanin Ummata da ta rasu ta barni, ina tunanin Abbana da ya fi son yaran matar shi akaina, ina tunanin gwaggona da take matuƙar ƙaunata, ina tunanin komai da kowa, ina tunanin yadda GOBE NA zata kasance, ina cikin kaɗaici sosai, Balarabiyar india."
"Tunda ta fara maganar Afeefah take kallon ta, tana mamakin ashe tana da hankali haka, da har zata tsaya tunanin iyayenta, da gobenta, ta wani ɓangaren kuma tana kuma tausayawa Deejarh ɗin yarinyar ta taso batasan Menene soyayyar iyaye ba, kuma a irin labarin da Auntie sa'adah ta bata ta fahimci yarinyar ba wani shaƙuwace a tsakanin ta da mahaifin ta ba, daɗin da ɗawa kuma ta fahimci yarinyar gabaɗaya ba'a ma ta training irinna na uwa ba, sannan kuma tana da matuƙar wauta.
Ajiyar zuciya ta sauke tana kuma kallon Deejarh ɗin sannan ta fara magana.
"Deejarh kenan, Ni ma a baya, a lokacin ban wuce shekaru irinna naki ba a duniya, haka nake ƙurewa can cikin bedroom nasha kukana idan na tuna mahaifiyar mu, wani lokacin kuma idan Momy Rafi'at ta siyoma su Lailah kayan wasa banda, ni da ƴar uwata Zaynerb, haka zan shige ƙasan bed nasha kukana idan Auntie Zaynerb tana nan ta rarrasheni, idan kuma bata nan haka zantayi har saina ba uku lada." badan komai nake wannan kukan saidan irin ƙiyayyar da Momy Rafi'at take nuna mana ni da Zaynerb ƙiri_ƙiri."
Da sauri Deejarh ta ce "dama ba Momyn bane ta haifeku ke da Aunty Zaynerb ɗin?,"
Dariya Afeefah tayi tana share hawaye ta ce "E, ba ita ta haife mu ba ni da Auntie Zaynerb, Mahaifiyarmu ta rasu ranar da ta haifeni sunanta HAJARA ina matuƙar kewarta da begenta."
"Lah Balarabiyar india, kuka kikeyi ne?," Deejarh ta tambaya tana miƙewa ta dawo kusada Afeefah ɗin ta zauna.
Ba shiri Afeefah tayi dariyar pretending sai dai maganar da tayi niyyar faɗa ba ita ce, ta fito daga bakinta ba, tun daga ƙasar zuciyarta maganar ta fito, cewa tayi.
"E, mana kuka nakeyi, kukan tuna mahaifiyar mu nakeyi,"
"To tana inane mahaifiyar taku?, Deejarh ta tambaya dan bataji lokacin da Afeefah ta ce ta rasu ba.
"Ta rasu a washe garin ranar da ta haifeni," Afeefah ta faɗa tana kuma share hawaye ta ci gaba da cewa "ni da ƴar uwata Zaynerb mun taso kwata kwata bamusan Menene soyayyar mahaifiya ba, mahaifin mu kawai muka sani kuma dashi kaɗai muka shaƙu sai kuma kakarmu AMMA Zaynerb ce ma ta shaƙu da ita fiye da dani,"
"to ita AMMA ɗin tana ina ne, halin yanzu?," Deejarh ta tambaya.
"Tana KANO STATE," Afeefah ta bata amsa, Deejarh ta kuma cewa.
"to meyasa bata dawo nan ba, ta zauna tare daku," Afeefah ta ce "tana zaune a gidan ƙanin mahaifin mu Uncle sagir ne da yake zaune a KANO ɗin shida iyalan sa, shiyasa bata dawo nan ba, kumaa, shiru tayi ganin Deejarh tana hawaye "Menene kuma ya sakaki hawaye?,"
Afeefah ta tambaya, cikin kuka Deejarh ta ce "ba komai kawai dai na tuna kakanni nane dukansu sun rasu Ummata ma ta rasu, Abbana kuma baya sona,"
Janyota zuwa jikinta Afeefah tayi tana rarrashi ta ce "addu'a zaki musu ba kuka ba, kuma Abbanki yana sonki, kawai dai ki bashi lokaci shida kanshi zai nemeki kinji ko?," gyaɗa ma ta kai tayi alama taji.
"Good girl haka nake so" Afeefah ta faɗa tana miƙewa ta nufa wardrobe dake bedroom ɗin, tana faɗin "bari muga kayan ƙawantawa ƙilama sunfi nawa kyau da tsari highly," 😍
Ba shiri Deejarh ta fashe da dariya tana faɗin "kai Auntie Afeefah,"
Dariya ita ma Afeefah tayi ta ce "E, mana da gaske nake wata ƙilama sunfi nawa kyau, ta ce kuma gobe ki shirya zamu fita shopping, Daddy yace gobe muje ki zaɓa duk abin da ranki yakeso, kijido baki da wata damuwa koma duka kayan SHOPPING MALL kikace kinaso yace a kwaso a kawo miki gabaɗaya😂
Haka Afeefah ta ci gaba da janta da fira saboda ta mantar da ita damuwarta.
*~💅💥💅~*
*𝑯𝑨𝑳𝑬𝑬𝑺𝑨𝑻*
Fitowar ta daga bathroom kenan, jikinta sanye da bathrobe, ta hango wayarta dake saman mirror tana haske alamar shigowar kira, dayake a SILENT wayar take.
Da sauri ta ƙarisa ta ɗauka ganin 'JENNY' ce mai kiran nata yasa tayi murmushi, picking tayi sannan ta kara kunenta shiru tayi domin jin abin da Jenny zatace, sai kuma taji bata jin abin da Jenny ɗin take faɗa hayaniya yayi yawa a gurin.
"Hello Jenny, banaji fa, akwai hayaniya a gurin da kike," shiru taji, da sauri ta duba wayar gani tayi Jenny ta katse kiran.
Taɓe baki tayi a fili ta ce "wata ƙilama suna jira na a waje ne, duba clock ɗin dake manne a wall na bedroom ɗin tayi, taga ƙarfe sha ɗaya saura na dare "Kan ubancan ashe lokaci yaja haka huh," ta faɗa tana zama akan stool na dress mirror lotion ta shafa sama sama sannan ta miƙe closet ta nufa ta zaɓo kayan da zata saka, sannan ta dawo ta aje saman bed, zama ta kuma yi kan stool ɗin, light make-up tsantsara sama sama.
Sannan cikin ƙanƙanin lokaci ta shirya cikin Floral Dress Gown blue black mai zanen flowers pink color, sai belt pink color da ta ɗame Tummy ɗinta dashi, rigar hannun vest ce da ita saita gyara hair ɗinta in 'punky ponytail' 'straw hat' ta ɗauka pink color ta riƙe a hannunta sannan ta ɗauko zundumeman hijjab blue tasa ta ɗauka ƙaramar handbag ɗinta blue black.
*~𝑻𝒐𝒅𝒂𝒚 𝒊'𝒎 𝒊𝒏 𝒔𝒊𝒄𝒌, 𝒚𝒐𝒖 𝒔𝒉𝒐𝒖𝒍𝒅 𝒎𝒂𝒏𝒂𝒈𝒆 𝒇𝒐𝒓 𝒕𝒉𝒊𝒔 𝒍𝒊𝒕𝒕𝒍𝒆 𝒑𝒂𝒈𝒆, 𝒔𝒐𝒓𝒓𝒚 𝒇𝒐𝒓 𝒊𝒕 😎~*
*~✦𝑲𝒉𝒂𝒅𝒆𝒆𝒋𝒂𝒓𝒕𝒉. 𝑺𝒂𝒃𝒊'𝒖. 𝒀𝒂𝒉𝒚𝒂𝒉✦~*
🥳𝑻𝒉𝒆 𝑵𝒂𝒊𝒏𝒂𝒓𝒉 𝑲𝒅🤙
*💋💋SARAUNIYAR🎀KYAU💋💋*
______________________________________________________________________💥👑𝑻𝒉𝒆 𝑮𝒍𝒂𝒎👑💥____________________𝑩𝒚:𝑻𝒉𝒆 𝑵𝒂𝒊𝒏𝒂𝒓𝒉 𝑲𝒅____𝑲𝒉𝒂𝒅𝒆𝒆𝒋𝒂𝒓𝒕𝒉. 𝑺𝒂𝒃𝒊'𝒖. 𝒀𝒂𝒉𝒚𝒂𝒉🤙
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
💦𝑳𝒂𝒇𝒂𝒛𝒊 𝑾𝒓𝒊𝒕𝒕𝒆𝒓'𝒔 𝑨𝒔𝒔𝒐𝒄𝒊𝒂𝒕𝒊𝒐𝒏💦🤙
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
*𝑷𝒂𝒈𝒆 25 & 26*
Sannan ta fito daga bedroom ɗin, cikin sanɗa kamar yadda ta saba take wuce palon duk girman shi, a hankali ta tura door ɗin kitchen ta shiga, haka kawai taji gabanta na faɗauwa, da sauri ta buɗe ƙofar kitchen ɗin ta fita, da sauri sauri take tafiya har ta dan gana da ƙaramar ƙofar garden ta fice da sauri.
Ajiyar zuciya Zaynerb ta sauke daga inda take a bakin window na bedroom ɗinta, zuge curtains ɗin tayi, a zuciyarta ta yanke shawarar gobe kawai koma miye zai faru, sai tayi ma Haleesat maganar wannan satar hanyar da takeyi tana tafiya Night Club, koma miye zai faru ya daɗe bai faru ba, wani yanki na zuciyarta kuma faɗa ma ta yakeyi kawai ta sama Momy Rafi'at ta ma ta Bayanin komai, yayinda wani ɓangaren yake gargaɗinta akan idan tayi haka Haleesat ba zataji daɗi ba.
Da tunanin ya isheta a fili ta ce, "toh kartaji daɗin mana miye nawa tunda bani na sakata fitar dare ba ae."
Haleesat kuwa tana fita tun kafin ta ƙarisa gurin motar ta cire hijjab ɗin jikinta, sannan ta saka straw hat ɗin hular hannunta, akanta, sam bata lura da wata farar mota acan gefe dake fake ba, saboda duhun dare da gurin da motar yake dashi.
Tana shiga motar Zuree taja suka bar gurin, saida ta saita nutsuwar ta sannan ta kalla motar da kyau, bataga Jenny ba 'dum dadam' taji gabanta ya faɗi na rashin dalili, gabaɗaya motar mutum uku ciki, hadda ita Zuree dake driving sai Feenah dake gefenta tana shafa wayarta sai kuma ita Haleesat ɗin ta uku.
*__🏪__*
'𝑷𝑨𝑹𝑻𝒀 𝑨𝑳𝑳 𝑵𝑰𝑮𝑯𝑻'
A hankali Haleesat ta furta sunan saman laɓɓanta tana ɗan murmushi ganin irin tsadadden club ɗin da sukazo a yau.
Night club ne wanda yayi ƙaurin suna cikin garin Abuja kuma da kewaye, guri ne na manyan yara, don masu zuwa girin sai wane da wane don ba guri ne na ƙananan qwari ba, shi kanshi kuɗin parking mota na da ake biya a Club ɗin ya ishi wani talakan Najeriya jari mai ƙarfi, don zunzurutun kuɗaɗe ne bana wasa ba, aƙalla ana biyan kuɗin parking mota a haɗaɗɗen parking lot na Club, sama da Dubu ɗari uku parking kawai, sannan yanayi yanayin mota ake bi, don idan motar ka/ki mai masifar tsada ce tofah kuɗin da mutum zai biya sai haure hakan 😎
Har yanzu ƙayataccen murmushin fuskar ta bai ɗauke ba, ta kalla Zuree da ta ƙariso gurin bayan tayi parking a gurin da aka tanadar domin yi.
Ta ce "it's pleasure babe muna wuta fah highly higher kuwa, Yau kuma nan akayo damu ne?,"
Dariya Zuree tayi tana karkaɗa car key's ɗin dake hannunta ta ce, "Yeah I you enjoy this ko kuwa a canza wani Club ɗin?," ta tambaya Haleesat ɗin tana ma ta nuna da gabaɗaya haɗaɗɗen Club ɗin.
Dariya ita ma Haleesat tayi sannan ta ce "Yeah Yeah I enjoy this special Club, 'PARTY ALL NIGHT',"
Kallon Feenah tayi tana faɗin.
"yane wai Feenah yau kamar bakya walwala fah, what happening to you?,"
Tun kafin Feenah tayi magana Zuree ta rigata da faɗin, " ae barta kawai kinsan halin ta fah, ko'ince kinsan halin ku guda na miskilanci."
"Toh ina kuma Jenny take?," Haleesat tayi tambayar tana kallonsu su duka, Still Yanzu ma cikin sauri Zuree ta ce "Yau batajin daɗi shiyasa fah, that's All ta faɗa tana ɗan sosa fuska game da inda inda.
"Alright kuzo mu shige fah guys, don anayi bamu," cewar Haleesat.
Ba wanda ya kuma magana acikin su suka shiga ciki, Haleesat cikin tafiyar ta juya tanayima Feenah magana, sam bata lura ba, taji tayi karo da mutum gamm, a tsiwace ta juyo dan taga wani shafaffe da mai ne ya bugeta, bai iya bada hakuri ba, maganar da tayi niyyar yine ya tsaya cak a maqwogwaronta sakamakon ganin irin mutumin dake tsaye gabanta, dum dadam daram taji gabanta ya tsananta bugu a dalilin haɗa kwayar idanu da sukayi.
She was very Thither shocked, saboda yadda taga yanayin shi dogo fari, ga faffaɗan ƙirji, ga kyakyawan suffa irinna asalin jaruman sadaukai, ba za ta iya cewa ga yanayin fuskar shi ba, sakamakon sanye yake da face mask.
A hankali ta lumshe kyawawan idanun ta, in few secs, sannan ta buɗesu tana mai addu'ar sake kallon kyakyawan surar dake gabanta, sai dai me?.
Da buɗe idanun da zatayi, wayam ba kowa a gurin sama da ƙasa, da sauri sauri cikin zafin nama ta juya bayanta, can ta hangoshi a ƙofar fita zai fita da alama wani yake nema ko yake bi.
Da ƙarfi ta ciji pink lip ɗinta na ƙasa har saida ya fashe, da sauri Feenah ta ƙariso gurin tana tambayar ta, ko lafiya ta tsaya a gurin.
Bata ce mata komai ba, ta kama hanyar fita daga gurin, harabar Club ɗin ta fita, amma bataga kowa ba, koda kuwa mai kama dashi ne.
Wannan karon hadda Zuree suka ƙariso gurin da take, ita taƙi gaba haka zalika taƙi baya.
Zuree da ɗan mamaki ta ce "wai Baby Leesat lafiyar ki kuwa, menene kike nema haka?,"
Sai lokacin Haleesat ta ɗan dawo cikin nutsuwar ta, kallon ta tayi cikin lumshe idanu ta ce.
"me kika gani ne, kika ce haka?," Zuree ta ce "naga kina abu kamar wata mai iska mana, gashi yau naga kamar akwai abin da ke damunki ko?,"
Murmushi Haleesat tayi ta ce "ba komai, kawai dai yanayin garin ne, amma ba komai, So no need to worry your self, nagode da kulawa fa."
Ciki suka koma Zuree na faɗin "gabaɗaya sai naji Club ɗin yau babu, daɗi dukanku bakwa cikin walwala," Feenah ta ce "share kawai."
Suna shiga basu tsaya komai ba, kai tsaye suka haye wajen Rawa dama ba'a rabasu da ita rawar, yi suke kamar ba gobe, kuma kamar basa gajiya da ita rawar 😇
IN BRIEFLY
A taƙaice dai basu suka fito daga club ɗinnan ba, sai wajen ƙarfe biyu na dare.
A mota Haleesat ta kalla Zuree dake driving cike da nishaɗi ta ce "Babe ya naga baki ɗauka hanyar gidanmu bane, naga kin miƙa wata hanyar daban, ko dai kin manta dani a motar naku ne?."
Ƙin kulata Zuree tayi saima ƙure volume da tayi, ganin haka yasa Haleesat ta mayar da kallonta kan Feenah zatayi magana.
Da sauri kamar tana jira ta kalleta, ta jefa mata wani farin handkerchief a fuska, ko sakan bata ƙara ba, wani bacci mai nauyi ya ɗauketa.
Dariya suka sheƙe da ita a tare hadda tafawa, Zuree tana murza steering ta ce.
"yau Haleesat saita gane aya zaƙine mai masifar ɗanɗano da ita, badai ta shigo hannu ba a yau, hadda wani cewa Feenah ya naga yau bakya cikin hayyacin kine?, tayi maganar tana kwaikwayon irin muryar Haleesat.
Suka kuma fashewa da dariyar shaƙiyanci a tare, Feenah tana taunar cingum tass tass ta juya idanu ta ce.
"ae kedai, batta kawai, da shegen zaƙin murya Like a sweet," taja qwafa.
Zuree taja qwafa ita ma ta ce, "ae barta shegiya, gata da kyau, gasu duka ƴan gidansu masu kyau kamar ƴa ƴan aljanu."
Feenah ta ce "kedai bari ina faɗamiki, barinma wannan ƙanwar nata, duk tafisu kyau da komai, miye ma sunan ta, wannan wacca ta shiga takarar gasar 𝐒𝐀𝐑𝐀𝐔𝐍𝐈𝐘𝐀𝐑 𝐊𝐘𝐀𝐔 ɗinnan?,"
Zuree ta ce wai 'Afeefah',"
Feenah ta amsa ma ta da "E, mana ita fa, sunan ma kanshi mai daɗin faɗane, gashi na LARABAWA.
Zuree ta ce "danma bakisan duka ƴan gidannasu bane, shiyasa ga gashi, ga kyau, ga diri ga komai da komai na more rayuwa haba madam,"
Haka suna gossip ɗin ƴan gidansu Haleesat iyalan MISTER MAI KYAU.
Har suka isa wani madaidaicin flat home, irin ƙerarunnan waɗanda ƴan haya ƴan makaranta sunfi zama a irinsu.
Horn sukayi, mai gadi ya wangale musu gate ɗin gidan, suka shiga da motar, a parking lot Zuree tayi parking, sannan suka fito a tare.
Feenah ce ta buɗe back seat ta ɓangaren da Haleesat take kwance.
Zuree ta kamo hannun Haleesat ɗaya ita ma Feenah ta kamo ɗayan, a haka suka nufi cikin gidan da ita.
A wani madaidaicin bedroom suka sauketa sai da suka tsaya suka ɗan huta, sannan suka ƙara cicciɓarta suka ɗaurata saman bed ɗin.
Feenah ta kalla Zuree tana murmushin winning ta ce, "kira kice aiki ya kammala,"
Wayarta Zuree ta ciro a cikin trouser pocket ɗin jikinta wata special number ta lalubo sannan ta danna ma ta kira, ringing ɗaya aka ɗauka.
"Sir aiki ya kammala," haka kawai Zuree ta faɗa aka katse kiran, daga ɗayan ɓangaren.
Dariya Feenah ta fashe dashi tana faɗin "zamu kwashi gara wallahi,"
"ai yau sai ta kasa tafiya, raping ɗinta zanyi yadda ya kamata, Babe ɗinnan ta taramin kwaɗayi da yawa fa, yau saina korar da kwaɗayina gabaɗaya."
Zuree tayi maganar tana suɗe baki, Like a old prostitute😰
Sunkai akalla Ten minutes, suna zaune a bedroom ɗin can sukaji alamar shigowar mota gidan, da sauri Feenah ta zuge curtains, sannan ta buɗe glass window ɗin bedroom ɗin tana dubawa, wata bakar range rover ce tayi parking, sannan wata kyakyawar budurwa ta fito daga ciki.
Da sauri Feenah ta koma ta zauna daɓasa saman bed, "lafiyar ki kuwa?," Zuree ta tambaya ganin yadda ta dawo ta zauna jiki ba laka.
"Babu komai," Feenah ta bata amsa.
Ƙamshin sassayan turaren white gold ne ya fara baƙuntar hancinsu sannan mamallakiyar ƙamshin ta bayyana, kyakyawar gaske sanye cikin €nglish Gown mai shaining, marron color iya gwiwar ta, fuskar ta rufe da face mask, mai rubutun 'GLAMOUR'.
Gabaɗayan su suka zuba mata ido, harta sama guri saman doguwar sofa dake a bedroom ɗin, zama tayi ta ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya.
"bana buƙatar kallo ya cika yawa fa, don hakan yana haddasamin Headache."
Ta furta a hankali kamar mai ciwon baki, cikin sassanyar muryarta.
Da sauri suka janye idonsu akanta cike da kunya,. Zuree ce tayi ƙarfin halin faɗin.
"Gata mun kawo ta, kamar yadda kika buƙata, amma please zamu iya ganin fuskar ki kuwa?,"
"Because Of What Reason?,"
Ta tambaya tana kallon su da kyawawan Blue £yes ɗinta masu shaining.
Shiru ɗakin yayi, sai can Feenah ta kore shirun da faɗin, "ba damuwa, ae basai munga fuskarki ba, yanzu dai gata, sai ki bamu cikon kuɗin mu,"
Tun kafin Feenah ta rufe baki sukaji Alert a duka wayoyin su, dake hannayensu, da sauri suka ciro wayoyin nasu suna dubawa, "kan bala'i two million's" Zuree ta faɗa da ƙarfi kuma a fili tana zazzare idanu, kallon Feenah tayi tun kafin tayi magana Feenah ta ce.
"Kwarankwatsa nima haka ne, Two million's, na gani kamar a mafarki."
Gabaɗayan su suka mayar da kallonsu kanta cikin rawar jiki da baki, Zuree ta ce "madam duka waɗannan kuɗaɗen nawa ne, two million's fa?,"
Sha re maganar tayi, ta kalle su ta ce "ku fara aikin da yake a zuciyoyin ku."
"Mu fara aikin da yake zuciyoyin mu, kuma, kamar ya ya?,"
Zuree ta tambaya da ɗan mamaki.
"aikin fini sa ni, oya ku fara domin nima naga yadda akeyi,"
Tuni Feenah ta ramfo menene budurwar take nufi, da sauri ta ce "mu fara fa, kikace ke banda ke?,"
"E, ta bata amsa, ta ci gaba da cewa "inaso na koya ne, shiyasa na ce ku fara ae,"
Wannan karon Zuree ce, ta ce "to a gabanki kikeso muyi, kike nufi?,'
tayi ma ta tambayar tana fito da ƙananan idanun ta waje, ita sai yanzu ta fahimci abin da take nufi.
"E, haka nake nufi, ko bazaki iya bane, na nemi wasu, ko kuwa dai rashin kunyar naku bai kai nan bane?,"
Da sauri Feenah ta ce "iyawa ma kuwa, yanzu zakiga iya aiki, tashi tayi ta haye saman bed ɗin, kallo ɗaya ma zaki fahimci yadda ake harkar, madam kyakyawa, cewar Feenah ɗin sannan ta fara kici_kicin😬
Kamar a mafarki taji ana shafata, ana kuma ƙoƙarin rabata da tufafin jikinta😳
A hankali take buɗe idanun ta da suka ma ta nauyi, biji biji ta fara ganin mutane akanta, ga wani shafa da ake ma ta kamar za'a yaga mata fatar jiki, ba shiri ta buɗe idanun ta gabaɗaya, abin da ta gani ne, yasa ta ƙara rumtse idanun ta, tana fatan idan ta kuma buɗewa taga mafarkine, ba gaske ba, amma ina tana kuma buɗewa abin da ta fara gani da farko shine ta kuma gani yanzu ma.
Da sauri ta yunƙura zata miƙe tsaye, ganin haka yasa Feenah ta mayar da ita da ƙarfin gaske.
Matsananicin kokawa suka farayi Haleesat tana ƙoƙarin qwatar kanta, yayinda su Zuree suka dage, baji ba gani, akan saisun rabata da tufafin jikinta, ita kuma taƙi ta basu damar hakan😫
Da Allah ya ba ta sa'a ta buga kan Feenah da headboard da ƙarfin gaske, amma kamar ta bige dutse, saima wani gurnani da Feenah takeyi ta kuma dawowa har tana tsinka ma ta mari a fuska.
Jama'a saiga Haleesat tana ihun neman