Header Ads
Showing 132001 words to 135000 words out of 188939 words

Chapter 45 - SAKAYYA Book 1 complete BY GARKUWA.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

sakin murmushi akai-akai wani irin amintaccen kyau M Jameel ya masa fuskarsa kuwa sheƙi da ƙyalli takeyi more especially gishinsa, lumshe idanu Modibbo yayi kana Aransa yace.
“Masha Allah J kayi kyau sosai baka taɓa yin kyau irin na yau ba”.
M Jameel kuwa still dariyar ya cigaba dayi yana mai buɗe hannayensa tare da cewa.
“Allah ko A.J nayi kyau, kace inje amaryata ta ganni”.
Ahankali Moddibo ya sauke Ajiyar zuciya tare da cewa.
“Au ashe mgnar ta fito fili.”
Cikin sakin yalwataccen murmushin da yasa kyawawan haƙoransa bayyana ya gyaɗa mishi kai.
Shi kuwa Modibbo a hankali yace.
“Sosai ma kuwa J kayi kyau, fara'a nayi maka kyau idan kana dariya kana kyau sosai”.
Ahankali M Jameel ya ɗago ya kallesa still Yana cigaba da dariyar yace.
“Ai kaima in zaka yi fara'a haka yana maka kyau A.J”.
Girgiza kai Moddibo yayi har zuwa lokacin da murmushi afuskarsa yace.
“Bazan iya dariya yanda kake yi haka ba J”.
Wara Ido M Jameel Yayi kana cikin dariyar yace.
“Zaka iya A.J”.
Harɗe hannunsa yayi a ƙirjinsa tare da ɗan jingina da jikin mota, kana ya zubawa M Jameel ɗin idanu yana kallon yadda yaketa dariya har maƙolloton wuyanshi yana ɗan haurawa sama kana ya yi ƙasa, sannan haƙoransa nata sheƙi.
Innayi ce ta fito daga sashen ta tare da kallon M Jameel kana tace.
“A'a Jamilu yau mai ya maka daɗi haka?”.
Cikin dariya sosai ya kalli Moddibo kana ya nuna masa saitin Dick ɗin sa da ido.
Da sauri Moddibo ya sunkuyar da kansa tare da kallon inda M Jameel ya nuna da sauri ya lumshe Idanunsa ganin yanda Dick ɗinsa ke miƙe tun ranan da abin ya faru tsakanin sa da Khausar har yau Dick ɗin sa bai sake kwanciya ba koda na second ɗaya sam yaƙi kwanciya ya koma Normal yanda yake cikin dabara ya sanya ƙafarsa ɗaya agaba ɗaya abaya ya matse cinyarsa kana ya cije lips ɗin sa.


Wani sabon dariya M Jameel ya fashe dashi tare da riƙe cikinsa kana ya kalli Innayi tare da cewa.
“Wayyo Allah cikina hahahaha khhykhy Innayi wai dan nace masa na zaɓa masa mata shine yake cewa, nine Babansa kuma na faɗa masa akan na faɗa miki cewa wallahi Aure yakeso ya girma yanzu shine yake wata magana Innayi ki faɗa masa bana zaɓa masa mata ba?”.


Murmushi Innayi tayi kana tace.
“Sosai ma”.
Moddibo kuwa sajensa ya shafa tare da kallon su kana yace.
“Iyeee kune ma masu tsara min rayuwata toni nace muku ina bukatar aure ne?”.
Still cikin ƙyelƙyala dariya sosai M Jameel yace.
“Ai bai sai kafaɗa da bakin ka ba A.J dama ai body language ɗabi'ar kace to ganganar jikinka ta faɗa min kana son Aure”.
Moddibo kuwa cikin sauri ya juya tare da nufar mota jin M Jameel na Shirin tona masa asiri batare daya juya ba yace.
Toh kazo mu tafi Innayi bari muje gidan Ummi”.
Kai Innayi ta gyaɗa da murmushi afuskarta tace.
“Toh Allah ya tsare”.
Bayansa M Jameel yabi tare da buɗe motar yashiga har suka isa gidan da zaran M Jameel ya Kalli Moddibo zaiyi dariya shi kuwa Moddibo sai ya sakar masa da murmushi.
Suna isa Moddibo yayi Parking suka fita akan baranda suka hango Ummi hannunta riƙe da kayan shanya da alama akan igiya ta ɗebosu, ƙara sawa Moddibo yayi kana yace.
“Ummi kawo in karɓa miki”.
Miƙa masa yayi.
Cike da so M Jameel yace.
“Umminaaa”.
Kallonsa Ummi tayi tare da ƙara sa shiga falon ya suka biyo bayan ta atare.


Akan capet Ummi ta zauna tare da jingina bayanta da jikin kushin kana ta miƙe ƙafafunta ahankali Moddibo ya zauna daga gefenta tare da ajiye kayan wankin ganin kayanta ne yasa ya fara ninkewa.
M Jameel kuwa ahankali ya kwanta tare da ɗaura kansa akan cinyar Ummi kana ya ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya kana ya lumshe Idanunsa tare da cewa.
“Ummina kenan”.


Ahankali Ummi ta juya ta kalli Moddibo kana ta mayar da kallonta kan M Jameel sai kuma ta ɗaga kanta ta kalli haɗeɗɗen agogon dake manne abango kana ta sauƙe Idanunta ƙasa tare da cewa.
“Ayana yin garin nan da yake ga alamun yau akwai hadari sannan baku zo da wuri ba dubi time fa har kusan 8:30 kodai zamu kwana ne?”.


Murmushi M Jameel Yayi tare da ɗago kai ya kalleta kana ya langwaɓar da kai tare da cewa.
“Ummi dana fi kowa farin ciki ace yau gani gaki muna kwana gida ɗaya”.
Juyawa yayi ya kalli Moddibo kana yace.
“Shiyasa ma nake faɗawa A.J nifa Aure zanyi”.


Cikin sauri Ummi ta juya ta kallesa kana cike da Mamaki wannan shine karo na biyu da yake faɗa mata Kalmar yana son Aure Girgiza kai tayi kana tace,
“Jamiluuuu”,Ta faɗa kai tsaye ta rasa Meyesa acikin kwanakin take kiran sunan sa kai tsaye.


Dariya M Jameel ya fashe dashi sosai yake ƙyalƙyala dariya harda kaɗa ƙafa.
Asma'u da Bashir kuwa jiyo sautin dariyar sa yasa suka fito daga Bedroom tare da zama daga gefensu cike da girmamawa suka gaishesu atare.
Ahankali ya kalle tare da sakar musu da murmushi kana yace.
“Ƴan ƙanne na”.
Sai kuma ya juya ya kalli Ummi dake murmushi kana yace.
“Wallahi Ummi dagaske aure nake so”.


Wara Ido Asma'u tayi cike da farin ciki ta kalli M Jameel kana tace.
“Kai Alhamdulillah gaskiya munji daɗi”.
Murmushi M Jameel yayi kana yace.
“Aikam dai Asma'u munji daɗin mu zan ginawa Ummina da Malam side ɗin su na musamman in saka su acikin”.
Sai kuma ya numfasa tare da lumshe idanunsa kana yace.
“Sannan ingina miki ɗakin ki in zuba miki kayan masu kyau sannan Bashir ma ingina mishi side dinsa da ban da daddare kafin inyi bacci inzo inyi hira da Ummina inganta ta ganni kana kullum idan gari ya waye daga na dawo daga masallaci in biya inga Ummina ta ganni kana ta bani shayinta mai daɗi Insha”.


Cike da jin daɗi Asma'u ta kallesa kana tace.
“Allah yasa Yah Jameel”.
Lumshe Idanunsa yayi kana yace.
“Hmmmm!”.
Kansa Ummi tashafa cike da ƙaunarsa tace.
“Ameen”.
Moddibo kuwa ahankali ya zuba musu Idanu yana kallon su cike da burgewa.


Ummi kuwa ahankali take shafa kan M Jameel kana tace.
“Kai ko kunya baka ji ƙato da kai kazo ka kwanta min akan cinya na!?”.
Ta ƙarashe maganar tana shafa yalwataccen sumar kansa.


Murmushi yayi kana yace.
“Uhmmm Ummina idan ban ɗaura kaina akan kiba to akan wa zan ɗaura? Abinda ma ya kusa ƙare wa hmm”.
cikin sauri tace.
“Ya kusa ƙare wa kamar ya!?”.
Murmushi yayi kana yace.
“Idan nayi Aure mana ai shikenan na samu sabon cinya”.
Girgiza kai Moddibo yayi tare da kallon M Jameel kana yace.
“Mtssss J Allah ya shiryeka”.
Miƙewa M Jameel Yayi tare da kallon Ummi kana yace.
“Ummi nida A.J rana ɗaya za muyi Aure, nida Innayi mun zaɓa mishi mata, amma sai idan nazo ni kaɗai zan faɗa miki sai mugama magana tsakanina dake”.


Wara ido Ummi tayi tare da kallon Moddibo kana tace.
“Allah ko”.
Kai ya gyaɗa mata yana dariya ganin hararar da Moddibo ke wurga masa kana yace.
“Eh”.


Sha ɗaya saura suka yiwa Ummi Sallama kana suka tafi suna isa gida suka shiga falon M Jameel har ya juya da niyyar shiga ɗakinsa da yake kwana ya fasa yabi bayan Moddibo.
Ahankali Moddibo ya juya ya kallesa tare da cewa.
“Ya dai J?”.
Murmushi M Jameel Yayi kana yace.
“Yau tare zamu kwana”.
Kai Moddibo ya gyaɗa kana ya wuce ciki.
Tunda Moddibo ya fito daga toilet ya zauna agefen gado tare da dafe kansa da hannu biyu har yanzu bai janye yayinda Jameel kuwa ke ciki.
Ahankali M Jameel ya fito daga toilet ɗin.
Yana mai tsane suman kanshi da mini towel Idanunsa suka sauƙa akan Moddibo daya dafe kansa da hannu biyu.
Cike da kulawa yace.
“A.J ya dai?”.
Ahankali Moddibo ya ɗago kansa.
M Jameel kuwa kallon yanda Idanunsa suka kaɗa suka jawur yayi kana lips ɗin sa na rawa yayin da jikinsa ke ɓari kamar mai jin sanyi.
Cikin sauri M Jameel ya matsa kusa dashi kana yace.
“A.J ya dai?”.
Cikin yanayin damuwa da raunin murya Moddibo ya kallesa kana ya miƙe tare da yin wani irin fitinenne miƙa Atake A ɗin sa ya Miƙe tsaye baki ɗaya jikinsa rawa yake idanunsa sun kaɗa sunyi jawur tuni lips ɗin sa ke rawa tamkar mai jin zazzaɓi.
Wani irin tausayinsa ne ya kama M Jameel Cike da tausayawa yace.
“A.J ya dai?”.
Cikin yanayin tashin hankali Moddibo ya Girgiza masa kai kana cikin raunin murya yace.
“J ga halin danake c....!
SAKAYAH


25


🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇




*Al'bishirunku Ma'aurata, GA GARKUWAR KU nan tafe muku da tsarabobi na musamman gareku ma'aurata daga cibiyar mgnin mata mai taken GARKUWAR MA'AURATA*




*(GARKUWAR MA'AURATA)*


Isrejy. Suna fita suka ga gari yayi shiru ga wani irin hadari daya haɗu baƙiƙƙirin, sanyayyar iska mai sanyi da ratsa jiki yana kaɗawa alamun wata ƙil hadarin ya watse ne ko kuma ya sako ruwa, wani irin lumshe idanu Moddibo yayi tare da cije labɓansa na ƙasa cikin sauri ya shiga mota M Jameel yashiga maza mazaunin Driver yaja suka tafi suna isa gida aka fara yayyafi still yau ma ɗakin Moddibo M Jameel yashiga ya kwanta nan da nan bacci ya ɗauke sa.
Moddibo kuwa tunda ya kwanta yake juyi ahankali ya miƙe ya zauna idanunsa cike da ruwan fitina da zaran ya lumshe Idanunsa kyakkyawar suranta daya gani amafarkine ke masa yawa kana idan ya buɗe lokacin da suka kasance amota ne yake masa gezo zama yayi Atsakiyar gadon D ɗinsa ya shiga harbawa da masifar ƙarfi tamkar zai tsinke lokaci ɗaya jikinsa ya ɗauki rawa yayin da lips ɗin sa suka shiga rawa har haƙoransa na haɗuwa suna bada sautin Ƙat-ƙat-ƙat kana Idanunsa sun kaɗa sunyi jawur tare da ƙanƙancewa kallo ɗaya zaka masa kasan yana cikin tsananin buƙatar kasancewa da.
Mace da ƙyar ya miƙe yashiga toilet tare da sakarwa kansa ruwan sanyi duk da kuwa sanyin da ake agarin amma tamkar ƙarawa yake cikin mawuyacin hali da yanayin buƙatuwa ya fito tare da kwanciya rub da ciki cikin wahalallan hali bacci ya ɗaukesa.


Bayan kwanaki biyar sosai kafar Ramadan yayi sauƙi har ya fara takawa ahankali sosai Mommy da Khausar da kuma Lamiɗo sukayi farin ciki ganin babu wata matsala.


Aɓangaren Uncle Naseer kuwa abubuwa suna tafiya kamar yanda ya tsara baki daya ya maida hankalinsa da nutsuwarsa kan Amina yana nuna mata zallar so tare da yimata duk wani abinda take so yayin da acan ƙasan ransa kuwa soyayyar Khausar na nan kamar yanda yake yana da burin ta kasance matar.
Aurensa kana yana jin
yana son ya haɗa shimfiɗa da ita yana so yaji shin ya ɗanɗanonta yake, domin itace mace ta farko daya fara so tare da ƙulafacin ɗanɗanar zumanta ita kaɗai duk da cewa yayi Sex da mata kala da ban da ban bai taɓa sanun cikakkiyar nutsuwa da kwanciyar hankali ba, yanaji awajen Khausar ce kaɗai yake da ya ƙinin zai samu irin wannan nutsuwar da yake buƙata, duk wani tsarinsa yana yine dan ganin ya samu ya ɗanɗanin zumanta tare da kawar da ƙishinsa akanta.


Aɓangaren su M Jameel kuwa sun sake samun malam Arɗo da batun barinsu makaranta amma fir malam Arɗo yaƙi amincewa sam baya so ma suzo masa da batun yayin da M Jameel da Moddibo suka rage zuwa makarantar domin sukanyi kwanaki uku ko huɗu ba suje ba wani zubin ma har satin ya ƙare baza sujeba kasancewar sun riga da sun faɗa masa cewa sun ajiye aikin.
Baki ɗaya sun mai da hankali da nutsuwar su akan abinda suka sa gaba na batun aikin da zasu fara a Company Abban M Jameel.
Abba kuwa kasancewar yanzu damuna ne yasa ya maida baki ɗaya hankalinsa da ragowar kuɗin hannunsa akan noma musamman nomar Auduga da ake masa saboda yana amfani dashi a Companyn',sa na Marrocco yana buga manyan zannuwan gadaje sallayoyi da jallabiyoyu na mata da maza riguna na alfama da dai sauransu.


Wata ranar Litinin tun safe garin Gembu suka tashi da ruwan sama tamkar da bakin ƙwarya sai daf Azahar ruwan ya tsaya gari yayi sanyi Sanyayyar iska na kaɗawa yayin da bishiyoyi ke rangaji tamkar zasu karye ko wanni magidanci yana farin ciki da kasancewar wannan Weather mai cike da Ni'imah da kuma sanya shauƙi.
Acan ɓangaren Moddibo kuwa da yammaci misalin ƙarfe biyar M Jameel ne zaune aka 2sitter yayin da Moddibo ke kwance akan 3sitter yayi rub da ciki idanunsa alumshe.
Anutse M Jameel ya ɗago kansa daga kan system tare da kallon Moddibo cikin yanayin shaƙuwa da ƙaunar junansu yace.
“A.J muje gidan Ummi mana”.
Cikin Yanayin buƙata da tsananin sha'awar dake addabarsa ya damƙe ƙasan mararsa waye wan garin yau yasha ruwan lipton da lemun tsami har ya godewa Allah amma ko kaɗan abinda yake ji bai raguba hakan yasa ya kasa furta komai.
Jin kamar bai jiba yasa M Jameel sake maimaitawa.
Ahankali Moddibo ya ɗago Idanunsa cikin raunin murya da yanayin harbawan da ɗin sa keyi kana muryarsa Asanyaye ya kalli M Jameel tare da cewa.
“J bazan iya ba Wallahi bazan iya ba”.
Ya faɗa yana lumshe Idanunsa ajikinsa yana jin tamkar idan ya miƙe ɗin sa zai tsinke baki ɗaya ya rasa inda zai sanya ransa yaji daɗi ji yake tamkar ya ɗaura hannunsa akai yaita zunɗuma ihu koda zaiji sanyin Aransa baki ɗaya lips ɗin sa rawa suke idanunsa sun sauya launi zuwa ja jijiyoyin goshinsa sun tashi yayin da goshinsa ke tsata-tsafo da zufa.


M Jameel kuwa lura da yanayin da yake ciki da yayi yasa ya miƙe tare da nufar kichen kamar ko yaushe ruwan Tea da lemun tsami da kuma zuma ya haɗa masa kana ya fito ya miƙa masa tare da cewa.
“Gashi kasha”.
Ba musu Moddibo ya sanya hannu ya karɓa domin baya cikin yanayin da zai iya musa masa ahankali yakai kofin bakinsa tare da kafa kai ya shanye saboda yanda yake ji ajikinsa.
Ajiyar zuciya M Jameel ya sauƙe kana cikin sanyin murya yace.
“Tun da kasha ka kwanta Insha Allah zaka ji sauƙi bari zanje gidan Ummi anjima zan dawo bazan daɗe ba”.
Kai Moddibo ya gyaɗa masa still Idanunsa alumshe M Jameel kuwa key mota ya ɗauka tare da ficewa kai tsaye gidan Ummi ya nufa.


Yana isa yayi Parking Cike da nutsuwa ya buɗe Murfin motar ya fita tare da duba agogon dake ɗaure atsintsiyar hannunsa dake nuni da ƙarfe 5:15 lumshe idanunsa yayi kana ya buɗe tare da nufar cikin Falon bakinsa ɗauke da Sallama shiru falon ba kowa sai dai komai akimtse kana ga ƙamshin tularen wuta dana Room freshner dake tashi, Murmushi yayi Aransa yace.
“Allah sarki Ummina ba dai tsafta ba”.
Numfashi ya fesar tare da nufar kichen inda yake jiyo motsinta.
Tsaye yasame ta a kichen ta tuƙa tuwo tana kwashewa aleda cike da so da ƙauna yace.
“Ummina”.
Juyawa Ummi tayi fuskarta ɗauke da ƙayataccen murmushi ta kallesa kana tace.
“A'a yaushe kashigo?”.
Yana ƙara sa shiga kichen ɗin yace.
“Yanzu Ummina”.
Juyawa Ummi tayi tare da leƙa bayansa”.
Dariya yayi kana yace.
“Nasan wa kike nema ai”.
Murmushi tayi kana tace.
“Eh to ai ban gan shi bane naga Hussain banga Hassan ba”.
Cikin sanyin murya yace.
“Yana gida Ummi yau yana ɗan jin zazzaɓi ne shiyasa bamu zo tare ba”.
Girgiza kai Ummi tayi cike da tausayawa tace.
“Subhanallah Ubangiji ya bashi lafiya Allah ya sawwaƙa mishi”.
Ahankali M Jameel yace.
“Ameen”.
Kana ya matsa jikin kular yana ƙoƙarin budewa yace.
“Ummina yau me kika girka mana ne?”.
Murmushi tayi kana tace.
“Tuwo ne”.
Wara ido yayi tare da cewa.
“Miyar me za kiyi mana Ummi?”.


Tana ƙoƙarin wanke nama ta kallesa kana tace.
“Miyar taushe zanyi”.
Kai ya gyaɗa tare da cewa.
“A to asamana nama da yawa”.
“Toh Babana za'a saka”.
Ta ida maganar tare da ɗaura naman akan gas kana ta yanka albasa tare da sanya Maggi, citta kamafari ta rufe.
M Jameel kuwa Attaruhu, Albasa,Tattasai ya haɗa ya wanke tare da gyarawa kana ya ɗauko blander ya zuba.
Kallonsa Ummi tayi kana tace.
“Ka bari fa da yaji kada yashiga Idon ka”.
Kai ya girgiza tare da cewa.
“A'a Ummi kibari in tayaki nima yau na samu ladan da Asma'u ke samu dana iyama ni zan miki girkin nan”.
Murmushi tayi tare da cewa.
“Ai dai kam hakan ma Nagode yayi Allah yayi albarka Ubangiji ya tsareka daga sharrin duk kan abinƙi kuma ai kafin Asma'u samun lada in sha Allah”.
Kallonta yayi kana yace.
“Ameen Ummina”.
Ummi kuwa buɗe tukunyar tayi tare da zuba mai kana ta zuba jejjegen da M Jameel Yayi a blander.
M Jameel dake gyara kifi banda ya juya ya kalli Ummi tare da cewa.
“Ummi ya yau naji gidan Shiru ina Asma'u da Bashir”.
Tana ɓare Maggi tace.
“Sunje gidan Goggon su takwarar Asma'u”.
Kai ya gyaɗa kana yace.
“Ayyah shiyasa yau naji gidan shiru sun barki ke kaɗai to Malam fa?”.
Kai ta gyaɗa kana tace.
“Ai dai kam Malam kuma yaje wata rugar Fulani nan kusa amma sai gobe zai dawo acan zai kwana”.


Kai ya jinjina tare da cewa.
“Ashe dai yauma kam zan ta yaki ɗebe kewa gidan nan”.
Murmushi tayi tare da cewa.
“Ai dai kam ko zamu kwana ne?”.
Ahankali ya juya ya kalleta tare da cewa.
“Da nafi kowa farin ciki Ummina ace zan kwana gida ɗaya dake”.
Murmushi Ummi tayi batare da tace komai ba.
Ana kiran sallar maghariba suka gama dai-dai lokacin kuma Asma'u da Bashir suka dawo atare, alwala M Jameel Yayi kana Bashir ma yayi hannun Bashir ya riƙe suka tafi masallaci su kuma sukayi alwala tare da gabatar da Sallah.
M Jameel kuwa koda suka idar da Sallah basu dawo ba saida sukayi Isha'i sannan suka fito.
Asma'u kuwa Anutse ta fito daga Bedroom bayan ta idar da sallah kusa da Ummi ta zauna kana tace.
“Ummina Ayyah yau aiki ke kaɗai”.
Kallonta Ummi tayi kana tayi murmushi tare da cewa.
“Ina kuwa nayi aiki Ni kaɗai Yayanku yazo ya tayani yau shiya mana miya ma”.
Wara ido Asma'u tayi tare da sakin murmushi kana tace.
“A lallai kai ashe yau zamu sha miyar Yaya kenan”.
Kai Ummi ta gyaɗa tare da faɗin.
“A sosai kam zaku sha miyar Yaya Jameel”.
Atare M Jameel da Bashir suka shigo tare da zama.


Gnin shigowarsu yasa ta miƙe tashiga kichen kular tuwon ta ɗauko kana ta koma ta ɗauko Plate-plate ta dawo Ummi ce ta karba ta sakawa M Jameel kana ta zuba masa miya agefe sannan ta zubawa Asma'u da Bashir.
Ahankali M Jameel ya kalli Ummi kana ya kalli Asma'u da Bashir sai kuma ya kalli tuwon Ajiyar zuciya ya sauƙe tare da cewa.
“Toh Ummi muci tare mana musamu ladan cin abinci tare”.
Ɗagowa Ummi tare da kallon sa kana tace.
“Kuma dai”.
Cikin wani irin yanayi ya gyaɗa mata kai kana yace.
“Allah kuwa Ummi”.
Kallonsa ya mayar kan Asma'u tare da cewa.
“Asmeey jeki ɗauko Tray babba ki kawo mana”.
Kai Asma'u ta gyaɗa kana tace.
“Toh Yaya Jameel”,.
Sannan ta miƙe ta shiga kichen ɗin ta ɗauko Babban faranti ta fito dashi tana ƙoƙarin juyewa yace.
“Kawo

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads