Showing 33001 words to 36000 words out of 193443 words
Chapter 12 - ZAIN ABEED Book 1 Complete Document by Nimcey luve Sarauta .txt
yana cewa Abin bauta kabas, which means shi take bautawa a can, amma dai ko yayane ita ɗin Musulma ce before" Junaid yace "Allah ya kyauta, ba tare da ya sake magana ba yyi waje abinsa" Zain ya kalli Sara yace "jeki Amma na kira" yana faɗin hakan yyi waje, suna fita Abeed ya fito domin daman yyi tunanin Junaid zai iya zama, kallo ɗaya yyi mata ya ɗauke kai ita kuma ta bisa da ido. Bayan idar da sallah Abeed ya nufi part ɗin Naila zaune ya sameta yana zuwa ta fashe da kuka tace "Ai na ɗauka an rabamu dakai, nace to idan na yarda Allah ya tsine, wakake dashi duk duniya? Sai fa niɗin yaro da ya lalace ga wata masifar da ake son haɗaka da ita, yoo koni da nake mace mai zan da wata Rariya balle kai wankakken namiji" Zama yyi yace "Hadda ke za'a haɗu aimin auren dole?" Naila ta zare ido tace inji Uban wa? Muhammadur Rasulullah s.a.w to Allah ya tsine duk mai son raba mu, nifa kaji na faɗa maka bani da labarin komai daga tsakiya na samu zan can" Shiru yyi mata domin shi ko zai rasa komai nasa wlh ba zai auri Riya ba, kuma shi a yanzu farin ciki yake so, domin rayuwarsa a yanzu taƙi ce auren Riya kuma zai iya sawa ya mutu tun kafin wata biyar ɗin ya ƙarasa gashi dai yanzu wata huɗu sauransa wata ɗaya tak. Numfashi yaja yace "Furar fa?" Naila tace Ubanka bai kawo ba" Miƙewa yyi bai ce komai ba ya juya zai fita da sauri ta miƙe tana fashewa da kuka tace "Au yanzu saboda bani da imani duk abinda Ubanka yake min a wannan duniyar sai na hanaka fura? Mece fura Allah na tuba, ba dangin iya balle na baba" Abeed yace "Na ɗauka ƴar uwarki ce ai" tace "A'a ban san lokacin da lalacewa ta sameka ba, Allah ya yafe maka" bai ƙara magna ba ya fita abinsa. Abeed bai koma gidan ba sai da aka yi sallar Issha, yana zuwa Main Parlo ya samu Dr Adyan da Zain a zaune, Dr Adyan yace "Sannu singer ya jiki" Idanun Abeed akan tv yace "kaji labarin bani da lafiya ne?" Dr Adyan yace "Ohh haka kace?" Zain yyi dry domin kwana biyu ya rasa Meke damun Biyunin nasa, kafin yyi mgn Wayarsa ta fara ringing ganin sunan Du'a yasa Zain Miƙewa tare da cewa "Excuse me" Dr Adyan yace "Go Ahead" Zain yyi answering tun kafin yyi mgn yaji Du'a na kuka sosai kamar ranta zai fita tace "Am sorry dear, i knew i made a mistake, amma sonka da nake shine dalili, Mai martaba told i should find a husband kafin ƙarshen wata, dats why na maka maganar, ina sonka kai nake buri da muradin aure kullum hira chat, ko inda nake baka taɓa zuwa ba, idan na maka maganar aure sai kace tare da Abeed za kuyi Aure kace ko kuma even budurwa Abeed bai da kowa ita, hakan na nufi aure na daki babu wanda ya san ranarsa, i love You Zain ba zan iya auren wani ba kana nan" Du'a ta faɗa cikin shassheƙar kuka,jikin Zain yyi sanyi sosai yace "Ok stop crying Beb" shiru tayi yace "Listen, Abeed shine komai nawa, yayinda nayi aure bai ba hakan yana nufin zai shiga damuwa da kaɗai ci amma idan mukai aure lokaci ɗaya kowa da matarsa kinga babu batun kaɗai ci ko? Amma I'll try my best ganin ya amince da auren Riya" Du'a tace "Idan bai amince ba fa?" Zain yace "common Beb, Kiyi addu'a" Du'a tace "When za kazo?" Yace "Zan zo soon" tace "Ok" shiru sukai can Dua tace "I love You sweetheart" Zain yace "Love u too Beb, bye" tace "zaka kirani vid call?" Yace "Ok letter"
A can Main Parlo Dr Adyan yace "Meka yanke akai Yarima?" Abeed yace "About?" Dr Adyan yace "please ka daina wannan, wlh Abeed a raina nake jinka damuwarka na damu na, abinda kke nema shekara da shekaru yanzu ka samesa shine zakai wasa da damarka? Rayuwa da mutuwa duk a hannun Allah suke, dan mun bincika mu likitoci munce wani ba zai rayu ba shi ke nan sai hakan ya kasance?" Wani numfashi mai zafi Abeed ya fesar kafin ya miƙe zaune daga kwanciyar da yake yace "Naje Mascow, naje Chaina, naje Dubai, naje India gaba ɗaya result ɗin ɗaya ne cewa ba zan rayu ba" Zain dake shigowa yace "Waye ba zai rayu ba ɗin?" Domin iya rayuwar kawai yaji, cikin tsoro da fargaba Abeed yace "No wani mara lafiya ne" Zain yace "Ayyah, Ubangiji ya bashi lafiya, nima Monday zanyi wata Shari'a to daga nan zamu tattauna akan ranar da za'a aikawa da Sarki Mabus takardar sammaci kana a fara Shari'a" Abeed yace "Owk" Dr Adyan yace "Gobe Sunday jirgina zai landing zuwa Cairo" Zain yace "tafiyar tazo ke nan?" Dr Adyan yace "In sha Allah sai after 1yrs zan dawo" Abeed ya miƙe tsaye yace "ka kirani idan ka sauka" daga haka suka ɗan rakasa waje suka dawo. Abeed har washegari ya kama Sunday bai ƙara saka Sara a idanunsa ba. Suna zaune a parlo dake weekend ne wayar Zain yyi ƙara ganin sunan Amma ya saka ya ɗaga bayan ya gaisheta tace "Kuzo sashen Mai martaba yana son ganinku" Zain yace "Ok Amma" miƙewa sukai Zain na gaba Abeed na baya zuciyarsa na bugawa tsoro duk ya kamasa, a haka suka ƙarasa haɗaɗɗan parlon Mai martaba wanda ya gaji da haɗuwa, zaunawa sukai saman carpet "Allahamdulillah" Mai martaba ya amsa musu kafin can ya nisa tare da kallon Abeed yace "Ɗazo aka kai kuɗin auren ka, dana sa rana sati mai zuwa Riya zata tare a gidan ka.....
Zain Abeed na kuɗi ne, It's 500, masu son double posting zasu biya 1k via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank....a tura Evidence 08119237616.
Sarautar marubuta[08-15 08:42] +234 703 831 1110: *15 Nimcyluv*
Da sauri Abeed ya ɗaga kansa tare da kallon Abba, da alamar maganar ta shigesa duk da hqr da kawaici na Abeed bai hana shi cewa "But bana son auren.." Amma dai ta kalli Abeed ba tare da tace komai ba, domin bata da iko da Mgnar a hakan ma, mahaifiyar Riya nayi mata rashin mutunci ina ga ta goyawa Abeed baya? Wajan hanasa auren Riya tunda ya nuna baya so baya ƙauna? Abba ya kalli Abeed fuska babu walwala yace "Baka da lafiya ne?" Abeed ya girgiza kai Abba ya ƙara cewa "To zama da mace ne ba zaka iya ba?" Still Abeed ya kuma girgiza kai kallonsa kawai Abba yyi kaifin yace "Ok haƙƙin mace ne ba zaka iya saukewa ba?" A wannan gaɓar hatta Zain sai daya kalli Abba, gently Abeed ya girgiza, Mai martaba Abdul-Jabbar ya gyara zama yace "To mene dalili?" Abeed ya kwaɓe fuska tare da marairaicewa Calmy yace "Isn't like that Abba, ina da dalili duk sanda na buƙaci aure zan faɗa" Abba yace "To yanzu halin riƙe mata ne baka dashi ke nan idan na fahimta?" Shiru Abeed yyi Zain ya buɗe baki zai Mgna Abba ya ɗaga masa hannu yana kallon Abeed yace "To ni idan har ni na haifeka aurenka da Riya babu fashi" Abeed ya girgiza kai tare da matsawa wajan Abba idanunsa yyi jajir har jijiyoyin kansa sun miƙe yace "Am sorry Abba, wlh ba zan iya zama da Riya As my wife ba, ka ga farceni Abba please" ya ƙare Mgnar a raunace fuskar Abba a ɗaure yace "Na baka lokacin kayi tunani, bana magana biyu duk abinda ka yanke kazo ka faɗa min gobe Monday before I leaving.." Zain yace "Abba to a barshi ya samo wacce yake so Zaifi" Abba yace "Ko?" Zain yace "haka nake gani" Abba yace "To Riya naga damar bashi, kaima ba barinka nayi ba, yarinyar nan Du'a ƴar gidan sarkin Zazzau zan bawa, tunda gaba ɗaya baku da hankali, 32 to 34 na barku a tunani zaku neman da cewa za kuyi aure, ashe duk ban san gaibu nake ba, yaci ace duk kuna da yara wajan uku uku, shima Junaid na kirasa gaba ɗaya tattaraku za mu yi kuyi aure duk wanda yaga bazai iya ba, bayan auren ya saki matar idan ya cika tantiri" a sanyaye Zain yace "Kayi hqr Abba" Abba yace "hqrn ke nan" Ita dai Amma na zaune tunda taji Mai martaba ya zage yana magana tasan ransa yyi matuƙar ɓaci, ana ganin kamar shine baya ƙaunar Abeed ya auri Riya. Abeed kansa a ƙasa jikinsa har ya ɗauki zafi sosai, duk yanayin da yake ciki Amma na kula da hakan, tana son Abeed fiye da Zain domin halin Abeed dab ne ba kowa zai gane hakan ba. Duk suna zaune Junaid ya turo ƙofar bakinsa ɗauke da sallama, a ciki Abba ya amsa Zain da Abeed kasa mgn sukai. Junaid ya shigo yana sanye da wani tattausan farin yadi mai kyau hannunsa zube cikin Aljihu, zama yyi yace "Abba gani" Abba ya dubi Junaid yace "naji saƙon ka, gaba ɗaya yaushe kaga Sara balle kace kuna son juna? And duk wanda ya auri Sara a yanzu shirme ya aura, kuma ka sani yarinya ce bata kai minzalin wasu abubuwan ba" Junaid ya sunkuyar da kai yace "Abba daman dai kawai ayi auren ne, zan iya barinta a nan harta samu nutsuwa ta ɗura da karatu" Abba yace "Ta dinga gantali da aurenka a kanta?" Junaid yace "to sai na tafi da ita idan ka amince" Kafin kowa yyi Mgna Abeed ya miƙe Abba yace "Ina zaka?" Yace "Fita zan" kasancewar kowa yasan Abeed baya ƙarya kuma iya gskyarsa ya faɗa yasa Abba faɗin "Zauna to" komawa yyi can jikin kujera ya zauna tare da sanya hannunsu ya dafe kansa dake wani irin sara masa tamkar zai rabe gida biyu. Gyara zama Abba yyi ya kallesu duk yace "Zan fara dakai Junaid, Sara kasan yarinya ce, bamu san wace ita ba, su waye danginta, amma zan mata dukkan abinda iyaye ya dace suyiwa yaransu, sannan kasan ita a yanzu ba musulma bace, domin kayi hqr da yadda take har zuwa lokacin da komai zai daidai ta, bayan ɗaurin aure ka ɗauki matarka zuwa can inda zaka" Abeed yaji wani tari yazo masa sai kawai ya dafe ƙirjinsa, yana runtse idanunsa. A hankali Junaid yace "In sha Allah Abba... Allah ya ƙara girma" Abba yace "Zain, kai kuma gobe Daddynmu Waziri da Uncle AY (Choroma) zasu Zazzau kai kuɗin yarinyar, nama fasa this coming Friday za'a ɗaura auren, Abeed ina jiran amsarka" duk shiru sukai suna sauraren sa, kafin yace "U can leave" kamar jira Abeed yake ya miƙe tsaye jiri na neman ɗaukan sa ya fita daga cikin sashen baki, ji yyi gidan yyi masa zafi sai kawai ya fita zuwa ƙawataccen lambunsa. Junaid kuma ya koma gida Zain yyi part ɗinsu shi yama kasa tantance halinda yake ciki, of course yana son Du'a amma mai yasa baya farin ciki da auren? Ko saboda Abeed baya farin ciki. Rasa abinyi Zain yyi kawai ya ɗauki Wayarsa tare da kiran number Riya, answering tayi tace "Bro ykk" shiru yyi sai kuma yace "kizo gida ki saman" yana faɗin hakan ya kashe wayar yana sauke numfashi.
Riya dake tare da Ummi tace "Zain ke kira na" Ummi taja tsaki tace "Je kiji mene" Miƙewa tsaye tayi har ta tafi ta dawo ta fesa perfume jiki na alanƙwashe ta nufi babban sashen dake cikin Masarautar, Zain na Parlon su yyi shiru yyi nisa a tunani yaji Riya na sallama yace "In" shigowa tayi ta zauna bayan ta kallesa tace "gani" kallonta yyi yace "Riya dole ne ki auri Abeeu? I mean bayan shi baki da wasu saurayin?" Riya tace "Ina da samari mana, kawai shi nake so, dashi nake son yin rayuwar aure?" Zain yace "ke nan idan baki same sa bafa?" Tace "Wlh ina iya shiga wani halin, kuma ba Abba ya tabbatar zai aure min shi" da mmki Zain yake kallon Riya wai za'a aure mata shi? Kamar namijin dake son mace. Yace "to idan baki auri Abeed zaki iya mutuwa, shi kuma idan ya aure ki zai iya mutuwa, a madadinsa nake cewa dan Allah kiyi hqr ki cewa Abba kin fasa auren Abeed zaki nemi wani ki aura" Riya ta miƙe tace "Akan me zan faɗa? Bayan ina sonsa idan Wannan maganar tasa ka kirani kaga tafiya ta" Zain ya kusa wanke ta da mari sai kawai ya bita da idanu sam kansa ya toshe ya rasa ta inda zai fara.
Abeed ya ƙurawa kwantaccen ruwan dake cikin lambun yana kallon yadda ɗawisu da talotalo ta tattabraro suke yawo wajan, ganinsa kuma yasa gaba ɗaya suka dawo inda yake, ajjiyar zuciya kawai ya shiga saukewa babu adadi tun yana jin ƙirjinsa nayi masa nauyi harya daidaita. Wayarsa ya ɗauka ya kira wata number babu jimawa aka ɗauka magana kaɗan yyi kafin ya kashe wayar. Tsuntsayen nasa ya bawa abinci. Har aka kira sallar Zhur yana ciki, daga nan kuma ya nufi Masjid. Har dare yyi bai koma gida ba, hankalin Zain yyi masifar tashi, ya kira Wayarsa yaƙi picking ya duba duk inda yake tunanin zai kansa baya nan. Misalin 10 ya shigo cikin gidan babu kowa a Parlo sai Sara kwance kan kujera tana bacci ta ƙanƙame jikinta waje guda, tunda ya shigo yake binta da kallo kamar wanda bai santa ba, har ya ƙarasa inda take, zama yyi kan kujera ya rufe idanunsa yunwa yake ji sosai amma baya tunanin zai iya cin wani abun. Ganin ya gaji da yawa kawai ya kwanta akan 4seater dake parlon bbu jimawa bacci ya ɗauke sa. Kiran sallar farko na Subhi ya farkar da Abeed jikinsa duk ciwo yake, da ƙyar ya miƙe har zai shige idanunsa ya sauka akan Sara wacce take rawar sanyi ɗan bubbuga ƙafarta yyi ta farka a tsorace tana ƙwalla ƙara tare da faɗin "Abin bauta kabas ka taimake ni" wani irin ihu take ta ƙanƙame idanunta jikinta duk rawa yake ihun kuma ya jawo hankalin Zain dake kwance ya fito da sauri, daidai nan kuma Amma da Mai martaba suka fito da sauri suma, lokacin tuni Abeed ya koma ya kwanta pretending cewa bacci yake. Amma tace "Saraa, mene zo nan" Amma ina ihu Sara take tana cewa "Zai kamani Twin" Mai martaba ya ƙarasa wajanta yace "Saratu buɗe idanunki" mai makon tayi abinda yace sai ta kuma saka wani ihun, Zain ma yyi mata mgn amma babu wanda ya kula, gaba ta firgita tamkar wacce aka bawa tsoro cikin bacci. Amma ta zabga tagumi tace "Wacce rayuwace wannan yarinyar take ciki ne ni Saratu" Zain yace "Amma dole sai dai Abeed zata kula fa" Amma tace "Yadda yake jin haushin kowa ɗin nan tayaya kake tunanin zai kulata" Zain ya ƙarasa wajan Abeed ya shiga tashinsa, Abeed ya ware idanu yace "Lafiya?" Zain yace "Sara ce ba lafiya" Abeed ya ware idanunsa yace "And then?" Zain yace "Please" kafin kowa yyi Mgna ba, sukaji Sallmar Junaid yana sanye da kayan bacci wanda sukai masa kyau, Abba yace "Ywwa Junaid kazo a daidai" ashe Abba ne ya kira Junaid ɗin, Shi kam Junaid ɗin kasa cewa komai yyi ya rasa mema zai mata. Abeed ya miƙe tsaye yana ƙoƙarin shigewa part ɗin su yaji Sara ta ƙanƙamesa tana kiran "Twin... wayyooo" Cak Junaid ya tsaya dake ƙoƙarin riƙe hannunta. Wani irin Murmushi Abeed yyi sai kawai ya sunkuya tare da ɗaukan Sara yyi part ɗinta da ita. Junaid yabi Abeed da wani irin kallo kafin ya girgiza kai tare da juyawa ya fita. Yana shiga ya ajjiye kan bed zumbur ta miƙe tana sakin kuka, Abeed ya haɗe fuska yace "Kee" taƙi motsawa ya daka mata tsawa wacce ta sanya Sara kusan salon fitsari a wando, Banda kallonsa babu abinda Sara take fuska ba walwala yace "Jeki kwanta" baya tayi ta zauna kan bed ɗin yace "kwanta" ta kwanta tana Kallonsa tana sauke ajjiyar zuciya yace "Close your eyes" Sara ta rufe idanunta, Abeed ya miƙe tsaye tare da kashe hasken ɗakin, da sauri Sara ta miƙe tace "tsoro inaji" yace "To dodo ya kamaki" ta fashe da kuka tace "A'a kaji" yace "banji ba" tace "To ai kana da kunne" yace "Au haba?" Tace "Eh gashi nan, dashi ake jin mgn" yace "To ni bana ji" tace "Kum kke mgn?" Shiru yyi mata bayan ya ɗauki ruwa yyi addu'a ya dawo inda take yace "kwanta" kwanciya tayi tana kulle idanunta, tana rufe idanu sai kuma ta buɗe. Ruwan addu'a ya ɗiba ya shiga shafa mata a fuska tana sauke ajjiyar zuciya a hankali, kana ya kamata hannunta ya shiga shafa mata a tafin hannunta, ya jima yana kallon yatsun hannunta ta hasken da yyi raguwa, kafin yyi mata addu'a numfashinta yaji yana sauka a hankali ta ƙanƙame hannunsu tana tura baki gaba. Fararan idanunsa ya rufe zuciyarsa na bugawa kamar yadda yaji nata zuciyar na bugawa, a hankali ya zame hannunsa ya gyara mata kwanciya, kana ya fita waje.
Masarautar Zahel.
Sairah na zaune idar da sallar ta ke nan, kamar wacce aka sikara ta miƙe da sauri, a hankali ta shiga tafiya Zuciyarta na bugawa, a haka ta Ƙarasa sashen da Ayyana ke ciki, kamar kullum waƙar data zame mata jiki take, Sairah ta ɗan maƙale bakin ƙofa tana leƙa ayyana wacce har Yanzu bata taɓa ganin fuskarta, hawayen da suka zubu mata ta goge, kamar daga sama taji Muryar Ayyana tana faɗin "Ki daina zuwa idan kin san zaki kuka?" Zare ido Sairah tayi daman ta san tana zuwa ne? Tayaya akai tasan da hakan, Ayyana dake zaune ta miƙe tsaye duguwar mata ce, mai ƙyakƙyawar sura, kallon Sairah take babu ko ƙiftawa can tace "Wace ke? Daga ina kin san illar dake cikin waje na da kike? Maza fita a nan?" Hawaye na zubuwa Sairah tace "Ni ba kowa bace, amma dan Allah wace ke? Me kike kullum a nan mene yasa kike rera waƙa haka?" Ayyana ta kalli Sairah sai kawai ta juya ta