Header Ads
Showing 105001 words to 108000 words out of 193443 words

Chapter 36 - ZAIN ABEED Book 1 Complete Document by Nimcey luve Sarauta .txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

nan.." kashe wayar yyi daidai lokacin Sairah na tafiya zata cikin lambu, da sauri ya ƙarasa inda take daman alrdy komai nasa yana mota, ganinsu yasa Sairah kallonta tace "Uhm lafiya?" Shiru yyi mata ya shiga tafiya da ita tace "ka sakeni,nifa ba zan bika ba Allah" bai kulata ba ya Sanya hannunsa tare ɗauka ta, yana zuwa daidai ƙofar fita ana buga tambarin dawowar Sarki Mabus....


Zain Abeed na kuɗi ne, in sha Allah tsakani gobe da jima zan tafi hutun sallah ina tunanin Alhamis ma👏🏻👏🏻 Wanda yake da niyyar biya na kuɗin Littafina yyi min magana 08119237616... Kaji tsoran Allah👏🏻🤌🏽[08-15 08:47] +234 703 831 1110: ❤️❤️❤️45❤️❤️❤️
Tambarin masarauta da yaji ana bugawa tare da kiran sunan Sarki Mabus shine ya tsayar da Zain daga tafiyar da yake,a hankali ya juya suka haɗa Idanu da Sairah ganin yadda take kallonsa yasa Calmy yace "Akwai wata ƙofar ne?" Shiru tayi tana Kallonsa, bata son anything abu ya samesa, tasan ƙa'idar Masarautar idan har Sarki yyi tafiya ya dawo, yana shiga cikin Masarautar za'a kulle ƙofa babu shiga babu fita sai anyi kwana bakwai bayan Sarki ya gama bincika komai sai a buɗe,a sanyaye ta ɗaga hannunta tare da nuna masa wata siririyar hanya, cikin sauri Zain ya shiga tafiya har lokacin yana riƙe da ita, cikin Sa'a yana bin hanyar babu kowa duk masu tsaron ƙofar suna wajan murnar dawowar Sarkin nasu kai tsaye fita yyi fitarsa ke nan kuma, tawagar Sarki Mabus ta gama shigowa aka rufe ƙofa, har ya Ƙarasa motarsa babu wanda ya gansa Sairah ya fara sawa ciki ya rufe kafin gently ya juya ya shiga mazaunin driver da wani irin gudu yaja motar tare da barin wajan baki ɗaya... Gudu Zain yake sosai a cikin mota tunda suka taho Sairah ta haɗe rai sosai shima bai kulata ba, a hanya ya tsaya yin sallah a hankali yyi parking motar a gaban wani haɗaɗɗan Restaurant after yyi sallar, entrance ɗin restaurant yake bi da kallo kafin ya duba agogon dake ɗaure a hannunsa, slowly ya juya ya kalli Sairah yace "Madam muje ko?" Shiru tayi masa ganin yadda tayi yasa ya fita daga cikin motar lokacin ana yin wata iska sosai na tashin hadari, side ɗinta ya ƙarasa tare da buɗe motar yace "get down Sairah..." Ya faɗa a taushashe, ganin still tayi masa shiru sai kawai ya rufe motar baki ɗaya tare da shigewa cikin Restaurant ɗin, zama yyi ba jimawa ya bada order abinda yake so, zan can da yaji anayi a t.v na mutuwar dubban jama'a akan fitar wani magani wanda ba'a san ko wanene ba ya shiga sauraro, bayan haka an nemi ƴan mata sama da gudu 30 an rasa, yana zaune a nutse yake sauraran news ɗin har aka kawo masa order ya amsa ya bada a.t.m aka cira domin ba kuɗi jikinsa, fitowa yyi daga cikin Restaurant ya nufi inda motarsa take buɗewa yyi ya shiga lokacin Sairah ta rufe idanunta kamar mai bacci Kallonta yyi sosai kafin yace "Madam..." Idanunta ta buɗe ba tare data kallesa ba ta kuma haɗe rai sosai, Murmushi yyi tare da juyawa gaba ɗaya zuwa inda take hannunsa ya miƙe tare tallafo haɓatar a hankali ya juyo da fuskarta zuwa nasa fuskarsa yana binta da kallo yace "Haushina kike ji, saboda na fito dake daga cikin Zahel Sairah?" Hawayen dake maƙale a fuskarta ne ya sakko mata, ware idanunsa yyi yace "Kuka.?" Kamar jira take ta fashe masa da kuka tana ƙoƙarin ƙwace fuskarta yyi saurin jawota jikinsa ya riƙe ta sosai, fuskarta ta ɓoye a ƙirjinsa ta shiga kuka harda shassheƙa, Zain dai ƙara Rungome ta yake dan ya lura Sairah macace mai saurin jin haushi amma tana da sauƙin kai, bai rarrasheta ba sai da tayi kukan ta kaji ta fara sauke ajjiyar zuciya Calmy yana ɗago kanta yace "Menene?" Kallonsa tayi muryarta na rawa tace "Subash.." da mmki yake bin bakinta da kallo yace "Kamarya ke nan?" Ƙasa tayi da kanta tana ƙoƙarin zame jikinta daga nasa domin bata saba ba duk wani iri ta keji, da sauri ya riƙe mata fuska yace "A'a baki isa ba Malama faɗi ina ji" Turo baki tayi tace "Toka cikani mana.." yace "Har abada babu saki, sai dai mutuwa" yanayin yadda take tura bakinta gaba yasa kawai Zain ya shiga binta da idanu kafin yaji tace "Ba'a kyauta masa ba, bakai shawara dani ba nayi masa al'ƙawarin aure nace zan auresa komai daɗewa, he loves me so much ban san halin da zai shiga ba, baka barni nayi masa sallama ba at least nasan meme zance wanda zai kwantar da hankalinsa,bana son ya ɗauki ni matsayin mayaudariya maci amana, bana so bana so Yaa!" Ta faɗa hawaye na sakko mata saukar goshin Zain taji akan nata numfashinsa na sauka da sauri tuni idanunsa ya sauya, a hankali Murya can ƙasa yace "You're right Bee" shiru yyi yana jan numfashi kafin yace "Kowa da yanayin zanan ƙaddarar sa, a zanan ƙaddara ki babu auren Subash ki yarda da hakan Bee, believe that, Ko kina sonsa ne?" Ya faɗa yana copping face nasu shiru tayi Zuciyarta na bugawa sosai, hannunta ya kama tare da manna a sajansa yace "Kina sonsa ne Sairah? Ba zan shiga haƙƙin ki ba, feel free am your brother ur friend, faɗa min abinda yake ranki, one thing dana sani i luv you so much most, kece farin ciki na, bawai yanzu ne kawai ba, tun zuwana Zahel na ganki na ɗauka ƴar uwarki ce, bana da feelings ko kaɗan akan Biyuninki but..... Ke ɗin nan you're my life stay with me Sairah ki zauna dani adadin yadda Ubangiji ya tsara mana rayuwa please..... Ki bani farin ciki kamar yadda na ɗauki al'ƙawarin baki, Sairah Salman Zunaiddeen Abdul-Jabbar Abbas lover's You" ya faɗa yana jan numfashi bai san yaya akai ba ya samu kansa ne kawai da kissing ɗin ta, sabon al'amarin da Sairah taji ya Sanya tayi saurin rufe idanunta tana ƙanƙame hannunsa wanda ya riƙeta dashi, wani kallan hot kisses Zain kewa Sairah yanayin yadda kaɗai zai sanya kasan cewa yana cikin tsananin buƙatar mace, gaba ɗaya haukacewa Sairah yyi abinda bai taɓa yi akan Du'a ba ke nan, da dukkan Zuciyarsa, gangar jikinsa yake yi wa Sairah komai, saɓanin Du'a wata rana kawai sbd tausayin ta yake sauke mata nauyinsa dake kanta, Sairah bata sare ba sai taji hannunsa a cikin jikinta wata kalar zabura tayi wanda ya sanya Zain saurin zare hannunsa yana sakin Murmushi, bai iya magana ba sai kawai shigar da ita jikinsa da yyi, banda rawa babu abinda jikin Sairah yake tsoro fargaba, da kuma jin sabon yanayin kenan wannan shine auren? Numfashi ta sauke duk yadda Zain yaso ta ɗaga kanta ƙi tayi gaba ɗaya ta nannaɗe a jikinsa daidai kunnanta yace "Lazy" murmushi itama tayi har yana iya jin sautin Murmushin nata da ƙyar ta ɗago kanta ya nuna mata takeaway, kaɗan taci abincin shima yaci sosai yanayi yana yin wata waƙa wacce take ɗaya daga cikin waƙoƙin, Zain babu abinda yyi masa zafi baya ajjiye damuwa aransa, friendly ne ga kowa sai ya gama cin abincin lokacin ruwa ake sosai kama yaja motar.. a hanya Sairah tayi bacci sai cikin dare suka shigo Kano kai tsaye wani haɗaɗɗan gidansa ya nufa da ita babu abinda babu a ciki, gatekeeper ya buɗe musu gate ɗin ya shigar da motar, lokacin Sairah ta tashi fitowa yyi itama ta fito, suka nufi cikin gidan wani bedroom ya nuna mata shi kuma ya nufi wani.......A can New York washegari Abeed ne zaune saman dining room sanye da wata sweater mai kauri ya naɗe kansa da wani scarf fuskarsa kamar kullum a kame take yana zaune yana shan black tea with lemon sai sauran breakfast, garin wani irin snow ake na masifa domin hatta Main Parlo wani duhu duhu da laima laima yake na tsananin sanyi da dusar ƙanƙara, a hankali yake sipping tea ɗin hayaƙi na fita daga cikin bakinsa, Auta ce ta fito daga cikin bedroom nasu cikin shigar kayan sanyi, a hankali ta ƙarasa tare da zama kan kujera tace "Mrng Yaa Abeed" bai kalleta ba, haka bai amsa ba idanunsa rufe yake shan tea ɗin yana zaune harta gama kafin tace "Yaa Abeed zani shopping kafin Mami ta dawo tace zuwa anjima ma Jirginsu zai sauka" ya jima a haka kafin ya ware idanunsa not looking at her Murya nutse yace "Dawa?" Tace "Ni ɗaya, Sarah bata zuwa shopping ai" A.t.m ɗin jikinsa ya ciro tare da ajjiye mata daman alrdy tasan pin ɗin, miƙewa tayi tace "Thank you so much Yaa Abeed, Allah ya ƙara arziƙi ya baka mata ta gari" still shiru bai amsa ba ta nufi bedroom ɗin su tana ihu tace "Wow Sarah yau Allah ya ɗura ni akan Yaa Abeed, amma wallahi na tsorata kinga yadda fuskarsa yyi jaa kowa? A matsalar ce nidai yaci kansa mene nawa dashi,bari na shirya" Sarah take kwance tana sauraren duk abinda Auta ke faɗa tayi mata banza, tsoro sosai ta keji ganin Auta zata bar gidan ga kuma Yaa Abeed yau bai fita ba, hakan yasa gabanta ya shiga faɗuwa sosai, tana kwance Auta ta gama shiryawa tare da ɗaukan key tace "Bye, ki tashi kiyi breakfast jiya kwana kikai da zazzaɓi" a lokacin Sarah ta juya tace "Uhm... Ok" fita Auta tayi har lokacin Abeed na zaune ya ɗura kansa saman dining room ɗin, bashi da wanda zai zaunar dashi yace mene damuwarka Abeed? Meke damunka me kake so, komai yyi a daidai yake ganinsa, ya jima a zaune Sarah wacce taji gidan yyi shiru ta shiga tafiya a hankali zuwa dining kanta a ƙasa, sai da tazo wajan ta lura da Abeed dake zaune a wajan... Dum! Zuciyarta ta bada sauti sai kawai ta dake a hankali ta zauna tana zama yana ɗago kansa suka haɗa idanu da sauri tayi ƙasa da nata tace "Mrng Uncle" bai amsa mata ba ya ɗauki cup ya ƙara zuba black tea gefe guda kuma pack ɗin chocolate ɗinsa ne, a hankali yake shan tea ɗin idanunsa kafe a kanta yana bin kayan baccin dake jikinta da kallo, da alama da tayi wanka bata sauya kaya ba, ko sanyin gari bata ji, haɗa tea tayi da dankali ta miƙe zata bar wajan taji saukar muryarsa a nutse yace "Stay here.." kallonsa tayi taga Bama ita yake kallo ba, a hankali ta zauna ta fara shan tea ɗin har lokacin idanunsa akanta, tana gamawa ta miƙe tsaye tare da kwashe kayan ta nufi kitchen, ajjiye komai tayi ta wanke bakinta a hankali ta fito tana fitowa taji an fisgi hannunta da mugun sauri ta ɗago kanta, Abeed ta gani tsaye a gabanta idanunsa yayi wani bala'in jaa kamar yadda fuskarsa tayi jajur, janta ya shiga yi har zuwa part ɗinsa yana shiga ya cillata ciki tare da murza key a ƙofar, hannayensa ya harɗe a ƙirji Sarah banda rawa babu abinda jikinta keyi tace "Dan Allah Uncle kayi hqr ban ƙarawa please.." ta faɗa tana sakin kuka ita har mmkin yadda take da saurin kuka a gabansa take domin shine mutumin daya karya mata al'ƙawarin zuciyarta, gently ya shiga takawa zuwa inda take har ta mannu a jikin bango, ya tafe hannayensa a jikin bangon yana ƙare mata kallo kafin ya kama hannunta ya ɗura a saitin zuciyarsa wani kalar ware Idanu tayi sbd yadda taji zuciyar Abeed na bugawa tamkar zata faso ƙirjinsa ta fito tace "Innalillahi, Uncle zuciyarka ciwo take kana shan maganin ka" ɗaya hannunsa yasa ya fisgota ya haɗa ta da jikinsa har lokacin hannunta yana ƙirjinsa bakinsa ya ɗura a kunnanta murya a matuƙar raunane yace "Why Saaaa?" Girgiza kai tayi tace "Am sorry Uncle Kayi hqr" kasa magana yayi sai kawai ya saketa baki ɗaya tare da zama kan bed ya haɗe kansa da gwiwa at this time ji yake tamkar zuciyarsa zai bindiga ne, zai yiwa Sarah abinda bai tsammanin ba, Sarah da kallesa sai a lokacin ta lura da hannunsa dake ɗaure da bandeji da sauri ta ƙarasa inda yake ta durƙusa a hankali ta kama hannu tace "Uncle da zafi? Yana maka ciwo ko?" Ta faɗa a raunace hawaye na zubu mata ciwon ba ƙaramin ɗaga mata hankali yyi ba, bai mata magana ba sai idanunsa daya kafeta dashi kafin gently ya zamu daga kan bed ɗin tare da zama daidai inda take a hankali ya ɗura kansa a shoulder ɗinta yana sauke numfashi, kafin ya kama hannunta idanunsa akan zanan lallanta ya jima a haka sai breathing yake saukewa, kafin ya zagayar da ɗaya hannunsa ya riƙe ƙugunta dashi murya kamar mara lafiya yace "Mene yasa ba zaki fahimta ba? Na taɓa yi maki wani abu na ba daidai ba a iya sanin da kikai min da zaman da mukai Saaaa?" Ya faɗa maganar tana yi masa tsayi, Girgiza kai tayi sanin baya son hakan yasa ta buɗe baki tace "A'a Uncle" shiru yyi na wani lokaci kafin yace "Haƙƙina ne kula dake, i don't care idan wani bai kula dani ba, domin wanda suka haifanma ba suna suke ba.." shiru yyi domin wannan shine karo na farko da yyi maganar iyayensa da wani tun bayan barinsa gidan, wani kalar sanyi jikin Sarah yyi sosai na tsananin tausayin Abeed, Calmy yace "Do you know him?" Ta girgiza kai tace "A'a" yace "Baki san halinsa ba, baki san waye shi ba kika yanke shawarar binsa bafa zaman kanki kike ba?" Kallonsa kawai take kafin tace "Ban sakewa Uncle kayi hqr kaji" taɓe bakinsa yyi kafin yace "Oops, laifina ne kince aure kikeso shiyasa kika fara yawo da ƴan iskan maza marasa tarbiyya,ok kafin ki isa auren lemme help you da abinda kike so" yana faɗin hakan ya ɗaga kansa da sauri Sarah tace "No, please wlh banso kuma na fasa auren" banza yyi mata ɗaukan ta yyi tare da sauke ta akan bed, wani kalar Miƙewa tayi zata gudu ya sanya hannunsa tare da mayar da ita a hankali yaja duvet ɗin dake kan bed ɗin ya rufe su tas dashi, Innalillahi a lokacin Sarah tasan cewa Abeed mugun haushinta ya kejin gaba ɗaya sai daya sauke ɓacin ransa a ƙirjinta, ganin yana ƙoƙarin losing control ya sanya yyi saurin mirginawa gefe tare da jawota jikinsa ya ƙanƙameta, fuskarsa akan shoulder ɗinta a hankali cikin wani kalar salo yake hura mata isakar bakinsa zuwa jikin kunnanta lamo tayi jikinsa tana sauke ajjiyar zuciya ta rufe ƙirjinta dake mata wani irin ciwo tana jin tamkar zai cire daga jikinta, wuyanta da tsakiyar ƙirjinta yasha kisses kamar zai cinyeta, skin ɗin kunnanta ya kama ya shiga tsotsa yana shafa sumar kanta kafin ya fesa mata numfashi yace "Uhm.." shiru yayi kafin gently ya ɗaga fuskarsa tare da zame duvet ɗin zama yyi sosai yana bin Sarah da kallo kafin a hankali ya ɗaga ta ciff ya sauke ta akan ƙafafuwan sa, hannayensa ya sanya tare da tallafo fuskarta zuwa tafin hannunta yana ƙare mata kallo a hankali a nutse cikin Muryar nan nashi mai ɗauke da kamewa sumar kansa na lilo yace "Waye ni?" Idanunta ta ɗaga ta kallesa ba tare da tace komai ba, yace "Answer me... Saaaa" bakinta na rawa tace "Kamarya?" Hana matse kumatun ta yace "Are You answering my questions with a question what noises?" Baki ta tura tana marairaice fuska tace "Uhm kai yayana ne mana" ƙuri yyi mata da idanu kafin yace "Uhm speak up" ta kwaɓe fuska tace "Shkknan" jawo fuskarta yyi sosai tana jin saukar breathing nasa yace "Ina takura ki?kina jin aranki na tsaneki ko? Kina jin kin tsaneni ko?" Idanunta yyi raurau tace "A'a,ban ruwana ni bance ba, bayan kai kaɗan na sani kuma ai...." Idanunta ya kalla sai a lokacin ya lura da inda take kallo ƙirjinsa take kallo mai ɗauke da kwantattun gashi masu kyau, taune bakinsa yyi ya zame hannunsa ɗaya daga kan fuskarta a hankali ya kama hannunta ɗaya zuwa tsakiyar ƙirjinsa ya shiga shafa gashin nashi da hannunta, runtse idanunta tayi tace "Ka daina, ba kyau wannan abun bai dace ba ni ba" shiru tayi sbd saukar softness sweet lips ɗinsa akan nata, rabon da taji bakinsa a cikin nata harta manta, rawa jikinta ya fara sbd wani irin kalar hot kisses da yake mata The kiss on her lips was so intense, it felt like her lips were like candy,He kissed her on the mouth, showing her how much he missed her,until he hugged her to his body. Almost 20 minutes kafin ya saketa fuskarta yabi da kallo musamman bakinta da yyi wani mugun jaa sosai, ga danshin yawonsa nan a manne a bakinta, cikin wata kalar Murya yace "Na tuna,kikace zaki rama? Bisimillah" da sauri ta girgiza kanta tana ƙoƙarin sauka ya riƙeta yace "Baki isa ba" fuska ta kwaɓe tace "Wlh ban so, ƙirjina bafii, lip's ɗina ma haka" sai kawai ta fashe masa kuka tana kifa kanta a ƙirjinsa, a karo na farko ya wani saki haɗaɗɗan cute smile, still holding onto her a bakinta ya raɗa mata wata magana yace "Allah ya kawo Mami kawai" ta zare idanu tana duba lokaci tace "Na shiga uku,dan Allah ka sakeni wlh Allah bana son abinda kke min.." haɗe fuska yyi yace "Inaga addini kika fini sani ko, kina nan har sai lokacin da kika rama" shiru tayi masa ya haɗe fuskarsu yana mata nose Kiss wanda yake nufi da you're cute, yace "Lemme help you" ya faɗa yana ƙara haɗe bakinsu banda hawaye babu abinda Sarah take, Abeed ya Sanya hannunsa ya matse gefen cikinta da sauri ta buɗe baki zatai magana yyi saurin saka mata tongue ɗinsa, yana ƙara matse mata gefen cikinta da ƙarfi, zafin da Sarah taji ya sanya ta haɗe bakinta da wani kalar sauri ta cafke tongue ɗinsa, wanda ya sanya Abeed saurin buɗe idanu ya kalleta, itama shi take kallo hawaye na ƙara zuba a idanunta tana girgiza masa kanta alamar bata so, idanunsa yaja ya rufe da wani irin ƙarfi ya ƙara matse gefen cikinta wanda ya sanya Sarah tayi saurin

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads