Showing 54001 words to 57000 words out of 193443 words
Chapter 19 - ZAIN ABEED Book 1 Complete Document by Nimcey luve Sarauta .txt
jikinta ya bata cewa shi ne domin tuni bugun zuciyarta ya sauya, Abeddeen ya rufe idanunsa yana jin yadda numfashin Amma ke fita, Amma ta daure da ƙyar tace "How are you?" Shiru yyi mata sbd yadda yaji muryarta yasan tana cikin tashin hankali ba haka yasan muryarta ba, tashi yyi daga kan kujerar ya kwanta rufda ciki yana jan pillow bai dai ce komai ba, Amma ta miƙe tsaye tana faɗin "Are You Okay?" Still shiru yyi baya jin zai iya mgn cikin tsoro da fargaba Amma tace "Talk to me Abeddeen, Fell free what happened to you what the you want, I'm your Mama ur father" ta faɗa a ruɗe ta ƙoƙarin barin part ɗin ta zuwa na Abba, a hankali murya bata fita sosai Abeed ya buɗe baki yace "Mom..." Amma tace "Uhm, speak up dear" tunda yake bai taɓa ji tace Abeed ba bare kuma dear sai dai kawai kallo idan ya zama lallai ta kirasa sai dai tace Kai, ko ba kaji ba, ko kuma nace, calmly yana jan numfashi yace "Amma... Uhm" shiru yyi da sauri Amma tace "where are you now ina kke? I'll come and pick you up dear" Murmushi yyi har dimples ɗinsa suka loma kamar na mace yace "Forgive me Amma....ki yafe min" da rashin fahimta tace "baka min komai ba, stop all this and listen to me ok" idanunsa yyi jajur kamar ba zai mgn sai kuma yace "Kice ma Zain yyi min Addu'a, And his Dua, I love you Mom i gonna miss you bye.." yana faɗin hakan ya kashe kiran, Amma da jininta har rawa yake tace "Abeed, Abeed My son wait.... listen to me dear" amma ina tuni ya kashe kiran ƙoƙarin kira tayi nan take aka sanar mata an daina amfani da layin, daɓas ta zauna kan bed tana faɗin "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un... What happened to my child, mene ya sameka Abeed?" Miƙewa tayi ta nufi waje a Main Parlo taci karo da Zain yana shigowa da alama fita zai tunda, kallon yadda idanunta ya cika da hawaye yyi kafin yace "Amma..." Kafin ya ƙarasa tace "Ya kiraka?" Da mmki yace "Wa?" Tace "Biyuninka, he called me few minutes left.." Yace "What, Abeed ɗin bai kirani ba mene yace?" Har zata faɗa masa sai kuma tayi tunanin kada ya shiga tashin hankali a hankali tace "No, yana ƙoƙarin mgn sai network ya bada matsala, nama yi ko ya kiraka" Zain ya girgiza kai yace "A'a, amma nasan zai kira" tana ɓoye damuwarta tace "In sha Allah, fita zakai?" Yace "Eh Amma, ina da case ne, kuma akwai meeting a week ɗin nan zamu je Zahel da wasu jami'an state Cid" ta jinjina kai tace "Ok, Allah ya kiyaye ya bada Sa'a" Yana Murmushi yace "Thank you Amma, I love you" harararsa tayi tace "See you, kayi aure baka daina cewa U love me ƙilan sai kayi raya" ya marairaice yace "Kai Amma, yara fa to wanda zan cewa ina sonsa baya nan dole ke zan faɗawa ai" tace "Ehmn, kamar yau ne" Yana yin gaba yace "To Allah yasa muna raye" yana faɗin hakan yyi waje Amma kuma ta zube a wajan tana dafe kan jiri na kwasar ta, A compound Abeed yaga Du'a na tsaye tana jiransa ta baya ya rungome ta yace "Ƴan mata" Murmushi tayi tace "Sai yaushe zaka dawo?" Yace "By 5pm" ta ware ido yace "What?" Tace "Zanyi kewarka" yana mata wasa yace "kewa yanzu kika fara ai, come dear" matsawa tayi kusa dashi ya rungome ta sosai a jikinsa, kafin yyi haɗe fuskar su waje guda yace "Du'a my wife" Murmushi tayi tace "My Yarima ina tsananin sonka" bai Mgn ba sai bakinsa daya ɗura a nata a hankali ya kama lip's ɗinta ya shiga tsotsa yana sauke numfashi tare da ƙanƙame ta a jikinsa, kissing nasa back Du'a tayi kafin a hankali ta kwance fuskarta tace "Heee My man kada kayi latti fa" ƙuri yyi mata da idanu can yace "Ok, ki kula da kanki sweetheart" tana rungomesa tace "In sha Allah, Allah ya tsare ya kiyaye ya baka abinda kke nema" wani daɗi yaji a ransa yace "Thank you, Thank Beb maza shige ciki" ya faɗi hakan yana shiga mota sbd da saurin da yake ko driver bai jira ba yyi bisimillah ya bar gidan da wani irin gudu.
Misalin 7 na safe Sara ta buɗe idanunta wanda sukai mata nauyi, da ƙyar ta miƙe tare da sakkowa ƙasa tana miƙa, bathroom ta shige tayi wanka tare da yin brush, fitowa tayi ta nufi gaban mirror wasu haɗaɗɗun Mai da Abeed ya kawo mata jiya ta ɗauka ta fara shafawa, haka nan ta tashi ba walwala kallon komai take sama sama, gaba shafawa tayi ta saka wata duguwar riga mai kyau wacce ta ƙara haska skin ɗinta ta saka perfume, flat shoe ta saka ta nufi waje kanta a ƙasa babu mganr sallah babu ma sallah cikin lamarin ta, tana fita ga mmkinta ta gansa kwance kan duguwar kujerar, ya kifa kansa akan arm chair ɗin, hannunsa riƙe da wani magani, ta jima tana Kallonsa kafin ta shige kitchen, raguwar cake ɗin jiya taci ta lemo, kana ta wanke bakinta a nan kitchen ɗin, kanta a ƙasa ta nufi bedroom ɗinta har zata shiga sai kuma ta tsaya tare da juyawa ta kallesa, a wannan karan kansa ya ɗan zame tare da langwaɓewa gefe guda, da mmki take kallonsa jikinta yyi sanyi ta ko bashi da lafiya ne? Juyawa tayi zata shige bedroom ɗin nata, taji ƙarar abu da sauri ta juya gaba ɗaya maganin hannunsa ne ya ƙwace tare da faɗuwa ƙasa, jikinta a sanyaye ta nufi wajan Abeed domin ɗauke masa maganin, tana zuwa wajan ta sunkuya tare da ɗaukan magani kamar daga sama taga jini ya ɗigo a tafin hannunta, a razane ta ɗaga kanta idanunta ya sauka akan fuskarsa da tayi wani irin fari ga nini ga fitowa daga cikin hancinsa baya ko tsayawa.......
Surprised update🥰🥰🥰🥰🥰🤘🏼🤘🏼🤘🏼........ I'm so sorry😥[08-15 08:44] +234 703 831 1110: *23 Nimcyluv*
A tsorace Sara jiki na rawa ta zube kusa da kujerar tare da sanya hannunta ta girgiza sa, sbd tashin hankali ko Mgn ta kasa jikinta sai rawa yake hawaye tuni ya jiƙa mata fuska, ganin bai motsa ba ya sanya ta ɗura hannunta akan fuskarsa tare da shafo jinin da yake zuba cikin firgici tace "T... Twin kaji ciwo ne, mene wannan yake zuba, Twin ka buɗe idanunka ba'a bacci haka" Still bai motsa ba, jinin hancinsa kuma bai dai na zuba ba, wani zabura tayi da masifar ƙarfi tayi, tana zuwa bakin ƙofa taji ana danna bell na ƙofar part ɗin, rasa ina zata danna tayi can Allah ya taimake ta hannunta ya taɓa abin nan take ƙofar ya buɗe, Danish ta gani tsaye hannunsa riƙe da ledar takeaway, da mmki Danish ke bin Sara da kallo domin bai taɓa tunanin akwai mace cikin gidan ba, yana mata Murmushi yace "Madam how are you?" Sara tace "Fine.... please help me, i don wanna lose my My twin" Danish yace "Sorry Maa, wanne taimako?" Jin yana jin hausa tace "Jini ke fita hancinsa baya motsi sbd Abin bauta kabas ka taimake ni" binta yake da kallo zuciyarsu ta tsinke banda Ogan sa Acikin gidan babu kowa, ganin ya tsaya kamar yana tunani ya sanya Sara ta riƙe hannun Danish da ƙarfi tare da jansa zuwa cikin parlon, tun kafin su ƙarasa Danish ya hangi Abeed tamkar matacce yadda dukkan jikinsa yyi wani mahaukacin fari, da gudu ya ƙarasa yana faɗin "Oh Jesus, what happened to you sir" maganin dake wajan ya duba yaga maganin ciwon zuciya ne irin na wanda nasu yyi ƙarfi ɗin nan ne, Wayarsa ya ɗauka ya kira Khabeer, yana ɗagawa yace "Khabeer get a car" yana faɗin hakan ya kalli Sara sama da ƙasa yace "A nan kike?" Tana kuka kamar ranta zai fita ta ɗaga masa kai, not too long Khabeer ya shigo hankalinsa a tashe kallo guda yyiwa Abeed zuciyata ta buga da ƙarfi, sunayen Allah kawai yake kira a zuciyarsa, ɗaukan sa sukai zuwa mota, a back seat suka suka shi Sara ta shiga ta ɗauki kansa ta ɗura saman cinyarta tana faɗin "Twin ka tashi...ba kai ka ɗai na sani ba, please say something" Da Khabeer da Danish ba su iya magana ba, har lokacin kuma Abeed baya ko motsi, a haka suka isa hospital ɗin da Khabeer yaga Abeed na yawan zuwa, suna isa aka amshe zuwa emergency, cikin ikon Allah Dr dake lura da al'amarin Abeed na nan, yana ganin haka ya kira sauran Doctors ɗin da suke duty, tun safe suke abu ɗaya wajan ganin sun ceto ran Abeed amma abin ya gagara, Dr Haris ya fito daga cikin room ɗin yana goge zufa idanunsa sunyi jajir, Sara na ganinsa ta miƙe tace "Ya tashi ko? I knw bacci yake kace masa yunwa na keji yazo ya bani breakfast" wani irin tausayin Sara ya kama Dr Haris ya kalleta yace "Ke sister ɗinsa ce?" Ta girgiza masa kai, yace "To wacece ke a wajansa?" Shiru tayi da sauri kuma tace "He's My husband Mijina ne" Dr Haris ya kalli Sara daga sama har ƙasa yana mmki yaushe Abeed yyi aure, numfashi ya sauke yace "Ok pray for him ok" kanta a ƙasa tace "Ban iya ba" ya ware mata idanu yace "sai yace Ok" gaba yyi zuwa office nasa, Wayarsa ya ɗauka ya kira wata number ya daɗe yana kira kafin a ɗaga da girmamawa yace "Dr Zulfa kina gida ne?" Wacce aka kira da Dr Zulfa ta ɗan gyara zama hannunta riƙe da bowl tace "Ya akai?" Dr Haris yace "Mara lafiya ne damu, sai iya rasa a ko wanne hali please kizo ki taimaka aikin ki ne" Cikin nutsuwa tace "Sau nawa nace maka na ɗauki hutu Dr Haris?" Yana ƙoƙarin Mgna wani likita ya fito da sauri Dr Haris yace "Yaya?" Likitan ce "Mun shawo kan lamarin, yanzu jini muke buƙata" ajjiyar zuciya Dr Haris ya sauke yace "Abeed tun ba yanzu baya ƙaunar jinin kowa" Dake tsaye tana kuka kamar me wata hankali tace "A ɗauki nawa" Dr Haris yace "follow me" bayansa tabi zuwa lab bayan an gwada komai aka ɗauki nata Dr Haris nata kallon Sara domin yaga itama cikin matsala take......Suna zaune ward ɗin har lokacin Sara bata bar kuka ba, an bata abinci taƙi ci Dr Haris ya buɗe ƙofa ya fito yace "Sara" da sauri ta miƙe ba tare data amsa ba yace "Ur husband is calling you" har rawa jikinta yake wajan ture Dr Haris ta nufi cikin room ɗin, a hankali ta tura ƙofar shiga ciki ƙirjinta na bugawa, tsoro da fargaba da rashin makomar Twin ɗin nata ya gama ratsa mata zuciya, duk irin ciwon da kanta ke mata ta haɗiye ciwon Murmushi kawai take son ganin a fuskar Abeed ko da faɗan daya saba yi mata ne, gently ta ɗaga kanta zuwa direction ɗin da take ganin gado, yana kwance flat idanunsa a rufe, sai oxgeyng da take ta aiki a jikinsa wacce aka maƙala masa a hanci domin samun daidaitowar numfashin sa, an sauya masa riga zuwa green irinta asibiti, hatta yatsun hannunsa na hagu wata na'ura ce, fuskarsa tayi wani irin fari ta kumbura ba sosai ba, haka ma tafin ƙafarsa ya kumbura, ɗit ɗit ɗin haka na'ura dake kula da tafiyar numfashinta ke bada sauti, sharrr hawaye ya silalo mata, kasa ƙara sawa wajan tayi ta zube a inda take tare da sakin kuka, duk kukan da take a cikin kunnuwansa daman yyi tunanin hakan, ta jima tana kuka kafin ta ɗaga kanta zuwa garesa, hannun damarsa taga yana ɗan ɗaga mata alamar tazo garesa, Miƙewa tayi jikinta duk rawa yake ta nufi wajansa, right side ɗinsa taje inda hannunsa ke motsawa, jajayen idanunta ta zuba masa ganin ƙirjinsa na ɗagawa a hankali, cikin kuka tace "To ba ance kaji sauƙi ba? Mene yasa kke kwance, ehee mene all this a jikinka Twin?" Ta faɗa tana ƙara saka kuka, Abeed zuciyarsa yaji ta tsinke tunda ya fara ciwon nan Zain ne kawai ke sawa yaji raunin ciwon ya dame sa, gashi Sara ta zama ta biyu, idanuna ya buɗe da ƙyar wanda sukai masa nauyi daman alrdy side ɗinta fuskarsa ke kallo, idanu suka haɗa daidai lokacin hawayen idanunta ya sauka akan nasa fuskar, kasa cewa komai yyi sbd oxgeyng ɗin dake riƙe dashi, hannunsa ya miƙa ya kamo nata hannunta da idanu kuma yyi mata alama data zauna nan kusa dashi, kasancewar bed ɗin babba ne yasa Sara hawa kan bed ɗin tana ƙara ƙanƙame hannunsa, Abeed kam kamar wanda akace masa ga t.v nan haka yake binta da kallo duk inda ta juya, irin kallon nan wanda yake nuni da cewa kallon ƙarshe ne, ganin zufa na yanko masa a tsakiyar goshinsa yasa Sara ɗura tafin hannunta a saman goshin tana faɗin "Na goge maka? Kana jin zafi ko?" Gently ya rufe mata idanunsa kana ya sake buɗe su alamar eh, a hankali kamar me tsoran taɓa jikinsa ta shiga goge masa zufar tana jin yadda yake ɗan girgiza kansa alamar yana jin daɗin abinda take masa ɗin, Sara ganin yadda yake kallon ta ya sanya ta janye idanunta daga kansa tare da tura yatsun hannunta cikin sumar kansa, da sauri Abeed ya rufe idanunsa yana fidda huci hakan ya taimakawa oxgeyng ɗin wajan ƙara bata damar daidaita numfashi, Zamewa Sara ke ƙoƙarin yin daga kusa dashi ya sanya dukkan ƙarfinsa ya jawota kusa dashi kai tsaye kuma gaba ɗayanta ta samu masauki a ƙirjinsa hannunta ɗaya a ƙirjinsa ɗayan kuma da riƙe masa waist sbd tsoro, kanta zata ɗaga ta kallesa yaƙi bari tayi hakan ya sanya hannunsa tare da kwantar da kan nasa a ƙirjinsa, yyi hakan ne kuma gudun kada taga jinin daya gangaro zuwa gefen fuskarsa, Ajjiyar zuciya Sara ta sauke tare da faɗin "To idan kayi bacci zaka tashi ko? Ko bayanka baya ciwo idan ka daɗe a kwanc" shiru yyi mata duk yadda yake son yace mata "stop cry Saaa, am ok" ka sawa yyi sai kanta kawai da yake shafawa, yana jin sanda ta gama kukan ta shiga sauke ajjiyar zuciya daga haka kuma bacci ya ɗauke ta, idanunsa ya buɗe ya kalleta kafin a hankali ya sanya hannunsu ya zame oxgeyng ɗin daga hancinsa, jinin dake zubo masa ya shafa kaɗan da sauri ya runtse idanunsa sbd jin yadda ƙirjinsa ke ɗagawa, jikinsa ya hau rawa, nan take na'urar ɗakin ta fara ihun neman agaji, a guje Dr Haris da wasu Doctors suka shigo room ɗin, suna shigowa suka samu ilahirin jikin Abeed rawa yake fuskarsa ta ƙara kumbura fiye da baya, a gurguje suka shiga bashi taimakon gaggawa, Dr Haris ne yazo zai janye Sara dake bacci, Abeed yyi saurin riƙe masa hannu, sosai Dr Haris yasha wahala kafin su shawo kan al'amarin wani baccin wahala ya ɗauke sa yana riƙe da Sara. Zama Dr Haris yyi Shida Danish suna ƙare musu kallo mai cike da tausayi, sun jima a haka kafin subar Room ɗin. Cikin dare wajan 3 na dare Abeed ya shiga buɗe idanunsa yana jin yadda ƙirjinsa ke zafi zuciyarsa na wani irin tafiya da gudu, cikin ransa yake addu'a kana gently ya ɗan yunƙura kaɗan tare da zame oxgeyng ɗin ya shiga sauke numfashi, bai san cewa ciwon yaci ƙarfinsa ba sai yanzu, bai taɓa tunanin mutuwar da ake cewa zaiyi ba zai kasance ba, sai yanzu yana ji a jikina ba lallai ya tashi ba, Sara dake gefensa ya kalla kafin cikin ƙarfin hali da juriya ya miƙe tsaye, walking slowly yake tafiya cikin dauriya ya nufi toilet, shower yyi tare da yin alwala, yana dawowa cikin room ɗin yaga Dr Haris zaune kan kujera ganinsa ya sanya Dr Haris Miƙewa yana faɗin "How the you feel now?" Kallonsa kawai Abeed ba tare da yace komai, fita Dr Haris yyi babu jimawa ya dawo ɗauke da jallabiya da pra mat, shimfiɗa masa yyi tare da ware masa jallabiyar, amsa Abeddeen yyi tare da sanyawa jikinsa, duk yadda ya keji a jikinsa haka ya daure ya rama sallar da ake binsa, zama yyi idanunsa rufe yana ta tunani shi ɗaya kafin can yaji Dr Haris yace "The you need something to eat?" Idanunsa ya buɗe ya kalli Dr Haris na few seconds can ya numfasa yace "Coffee"......"Ok" Dr Haris ya faɗa har yaje bakin ƙofa yaji Abeed yace "Da simple food" fita yyi, Not too long ya dawo dauke da tray na jiddo ɗin, Coffee ɗin ya bashi a cup kana ya fita, a hankali yake shan coffee ɗin, bai wani sha da yawa ba ya ajjiye gefe guda Sara ya kalla har ya ɗauke kai sai kuma ya sanya hannunsa akan ƙafarta ya shiga jan yatsun ƙafafuwan ta, duk yadda take da nauyin bacci amma yau ga mmkinsa sai yaga ta farka da sauri tana faɗin "Kaji sauƙi,ka daina ciwo ko?" Kallonta yyi sai a lokacin ta lura dashi a ƙasa saman pra mat sakkowa tayi tare da zama kusa dashi, idanunsa ya zaro mata kamar yadda ya saba, inside of ta kwaɓe fuska sai yaga ta yi dry fararan haƙoranta a waje ba tace komai ba, can can ciki yace "Go and wash your mouth" babu musu ta miƙe da hannu ya nuna mata toilet ta shiga, bata daɗe ba ta fito yana ganinta ya rufe idanunsa yana goge hancinsa da tissue, zama tayi tace "Gida zamu ko?" Shiru yyi mata tace "To bakinka ciwo yake ne?" Nan ma shiru yyi mata ta kwaɓe fuska tace "To bacci kuma ka koma?" Ware idanunsa yyi cikin wata kasalalliyar Murya yace "Saaaaa... stop" ya faɗa yana marairaice fuska kamar yaro, shiru tayi tare da sunkuyar da kanta ƙasa ganin haka yasa a hankali ya riƙe haɓarta taƙi Kallonsa Calmy yace "Eat your food, u never eat since...." A hankali tace "na ƙoshi" baice komai ba ya sanya hannunsa cikin Egg ɗin tare da cirowa ya nufi bakinta Kallonsa tayi ya ɗaga mata gira