Header Ads
Showing 63001 words to 66000 words out of 193443 words

Chapter 22 - ZAIN ABEED Book 1 Complete Document by Nimcey luve Sarauta .txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

nan ya fara ganin saƙwanni ana haka wani saƙon Abba ya shigo, fararan idanunsa ya lumshe yana jan numfashi kafin ya buɗe idanun tare da shiga cikin message wata ƙyakkyawar bugawa zuciyarsa tayi abinda ya gani ba ƙaramin girgiza sa yyi, al'amarin daya saya sarawar kansa, abinda ya zama tubalin ruguza dukkan wani farin ciki da jin daɗi haɗi da kwanciyar hankalin da Abeed yake ciki, saƙon Abba ya zama silar faɗawarsa dukkan wani abu bai taɓa tsammani a rayuwa ba..... Rufe system ɗin yyi domin baya fata ya sake ganin koda kalma guda na saƙon, yana zaune shiru kamar wani zautacce har aka kira magrib ƙin tashi yyi maimakon ya gabatar da sallar sai kawai ya kwanta kan kujerar nan take bacci ya ɗauke sa, baccin da bai san dalilin faruwar sa ba, yana jin yana gab da barin wani muhimmin abu a cikin rayuwarsa.




Zain Abeed isn't free contact to subscribe dan darajar Allah👏🏻........08119237616*26 Nimcyluv*
Ya manta when last daya daɗe bai bacci kamar haka ba, idanunsa ya buɗe kaɗan yana dafe kansa da hannayensa duk biyun, kafin gently ya miƙe yana tafiya kamar mai irga foot steps ɗinsa, bedroom ya nufa cikin tariyar nan nashi a nutse mai cike da ƙasaita da tarin haiba, yana shiga bathroom ɗin ya zame Armless ɗin jikinsa tare da sakarwa kansa shower wata ƙyakkyawar ajjiyar zuciya ya sauke lokacin da ruwan ya sauka a tsakiyar kansa ya daɗe ruwa na Dukansa kafin ya kashe showern wani irin ƙamshin Nivea men active clean shower gel na tashi a jikinsa, yana fitowa ya shafa wani body oil sama sama kafin ya ɗauki Double Breasted Suit ya saka a jikinsa, bayan ya gama shiryawa yyi sallah ya ɗauki key car time ɗin wajan 10 na dare, entrance ɗin gidan nasa ya nufa, Khabeer na ganinsa ya tashi da sauri yana faɗin "Sir fita zakai ne? Da wacce motar" shiru Abeed yyi har ya nufi wajan wata Toyota Rav 4, ganin Khabeer na biye dashi yasa fuska a kame cike da kwarjini ya juya tare da kallon Khabeer ɗin, bai ce komai ba ya buɗe murfin motar tare da shiga mazaunin driver ko addu'ar daya saba ya nayi ne zamu zarafin yi ba, key yyiwa motar ya fita da wani irin sauri kamar zai tashi sama, wata waƙarsa ya sanya cikin motar yana tafe yana ji yana ɗan lumshe idanunsa, har ya isa wani da alama peach ne, parking yyi ta cikin motar yake hango Mutane ka ɗan kaɗan kowa yana harkar gabansa, kashe motar yyi tare da fitowa a hankali yana kame fuska, gaba ɗaya idanun matan wajan suka dawo kansa, they can't believe cewa Singer ɗin nan suke gani a gabansu, domin ba kowa ke ganinsa face to face ba, taɓe baki yyi gently ya nufi wajan wata ƴar ƙaramar rumfa mai ɗauke da tsuntsaye ga ruwa na sauka a hankali a wajan wasu different colours na sauyawa, kan Kujera yaje ya zauna tare da ɗura ƙafarsa ɗaya akan ɗaya ya fara danna Wayarsa, daga can ɓangaren wasu ƴan mata ne zaune su biyu gaba ɗaya hankalinsu yana kan Abeed ɗaya tace "He's so handsome and extra ordinary, see the way everyone is looking at him, i just like his style" ta faɗa tana ƙara kallon Abeed dake zaune yana kallon ruwan dake zuba a wajan, ɗaya budurwar tace "He's very arrogant.." Miƙewa tayi tsaye tare da nufar inda Abeed yake tana zuwa taje kujera ta zauna tace "Hi, my name is Nusaiba some people call me Nusy" ta faɗa tana masa fari, Cork ɗin daya sanya a kawo masa ya kalla, Miƙewa yyi tsaye tare da zube kuɗi ko shan Cork ɗin bai ba, Nusy kam ko inda take bai kalla ba, ya juya tare da ficewa daga cikin wajan, da kallo Nusy ta bisa tace "Finally nasan zaka sake zuwa na jima ina nemanka. Gidansa ya koma ya rasa Meke masa daɗi zuciyarsa duk a cunkushe ga wani abu dake damunsa wanda bai san ko menene ba, kasa bacci yyi sai ruwa da yake ta sakarwa kansa. Washegari Da yamma Anuty Zulfa ta fito daga cikin bedroom ɗin ta hannunta riƙe da wani cup tana zuwa ta kalli Auta tace "Kira min Sara" Auta tace "Mami idan naje sai naga tana ta kallo na kamar bata taɓa gani na ba" Anuty Zulfa tace "Ko? To tashi" Miƙewa tsaye tayi tana zuwa bedroom ɗin ta samu Sara zaune tsakiyar bed ta haɗa kai da gwiwa gumi na yanko mata, duk jininta rawa yake, Auta tace "Saraa Mami na kira" Shiru bata ɗago ba Ta sake cewa "Sara" gently ta ɗago da kanta tana ɗan ya motsa fuska cikin rashin sakewa da son nuna ko ina kula tace "Who are you? Meyesa nake na ehee? Ina Sairah fa? Where's my sister?" Auta ta ware idanunta ganin yadda Sara tai mata kwarjini ya sanya ta fita da sauri tace "Mami, Sara tana tambaya wai wacece ni nan ina ne i think ta dawo hayyacinta" Mami tace "Are You sure Sara ce tace haka?" Auta tace "Eh Mami" ajjiye wayar hannunta tayi ta miƙe cike da ƙasaita ta nufi bedroom ɗin tana shiga taga Sara tsaye tana kalle kalle, wani irin Murmushi Anuty Zulfa tayi tace "Allhamdulillah, akwai inda ke maki ciwo ne?" Shiru Sara tayi kanta a ƙasa Anuty Zulfa tace "kina son wani abu ne Sara?" Fararen idanunta ta buɗe tare da kallon Anuty tace "Wace ke? Ina ne nan, ina Sairah" Anuty Zulfa ta kama hannunta zuwa Main Parlo tare da zaunar da ita tace "Auta ɗauko min ruwa mai sanyi" Auta wajan deep frizeer tace ta ɗauko bottle water tare da cup, amsa Anuty Zulfa tayi ta zuba ruwan ciki ta bawa Sara tace "drink" ba musu ta amshi ruwan ta sha, ajjiyar zuciya ta shiga saukewa tana jin sanyin ruwan na ratsa mata zuciya ganin ta fara dawo nutsuwar ta tace "Sara ki kwantar da hankalin ki Nima kamar uwa nake wajanki, abubuwa sun faru wasu zaki iya tunawa wasu kuma a'a, Amma allahamdulillah accepted Yourself the way you're be kind yourself ok" kai kawai Sara ta ɗaga tana rufe idanunta domin samawa kanta nutsuwa, jin kiran Sallah yasa Sara ta miƙe Anuty Zulfa tace "ina zaki?" Murya a sanyaye tace "bacci zan" shiru Anuty Zulfa tayi kafin tace "Ki bari zuwa anjima sallar Asr ta kusa" jin an ambaci sallah yasa kan Sara ya buga, kafin kowa yyi mgn Anuty Zulfa tace "Yaushe misturation period yazo maki?" Da mmki Sara ta kalli jikinta wani irin runtse idanunta tayi gam sbd kunya ita bata sanin wannan abun ba, sbd bata taɓa yi ba a rayuwarta ki shine yasa tun safe take jin ciwon ciki da kuma amai? Anuty Zulfa tace "Muje ki wanke jikinki" shiru kawai tayi tabi bayan Anuty Zulfa ruwa ta haɗa mata tayi wanka kana ta gyara jikinta, tana fitowa kuma zazzaɓi ya kamata dauriya kawai tayi ta fito parlon kowa kallonsa kawai take, tana zaune ita ɗaya a parlon taji shigowar mutum cikin parlon ga wani ƙamshin Hugo boss daya daki hancinta, idanunta ta rufe tana jin Ƙamshin har ƙasan Zuciyarta, Abeddeen dake tsaye bakin door way ya ware fararen idanunsa akan Sara wacce yyi mmkin sauyawarta, jin ana tsaye ba'a shigo ba ga kuma alamun idanun mutum a kanta yasa Sara ɗaga kanta kaɗan ciki Sa'a suka haɗa ido yana tsaye cikin wani voyel mai masifar kyau gashi fari tass, mai manyan zane sumar kansa a kwance da sauri ta ɗauke idanunta tana mayar wa kan t.v tana wani kame fuska, taɓe bakinsa yyi kana walking slowly ya ƙarasa cikin parlon tare da zama kan kujerar dake farcing na Sara, ita dai tunda ya zaune kanta yake ƙasa shima bai ƙara kallon inda take ba, a haka Anuty Zulfa ta fito daga bedroom tana ganin Abeed ta haɗe fuska ta zauna saman kujera, ganinta yasa Abeed shafa kansa yace "Evening Mami.." banza tayi masa Calmy yace "Kina Lfy?" A fusace tace "kaji labarin nayi ciwo ne Abeddeen?" Shiru yyi mata Auta tace "Yaa Abeed wlcm" kai kawai ya ɗaga mata, a hankali Sara ta ɗaga kanta ta saci kallon Abeed ido suka haɗa ya ware mata manyan idanunsa, da sauri ta ɗauke kanta tana haɗe fuska ita ta rasa inda ta taɓa jin sunan Abeed, A hankali Anuty ta juya ta kalli Abeed ganin yadda ya ɗan faɗa tace "Kana shan maganin ka?" Kai ya ɗaga mata alamar eh, tace "To ramar tame ce?" Shiru yyi mata kame fuska yyi yace "Ke tashi muje" Anuty Zulfa tace "Ina?" Kansa ƙasa yace "Naga she's feeling much better" Anuty Zulfa tace "Ko? Zaka iya tafiya kai idan kaso daman ba wani ya kiraka ba" tana faɗin hakan tace "Sara tashi kije ki kwanta" kamar jira Sara take ta miƙe tsaye sai a lokacin ya lura da riga da wando na Gucci brkwny dake jikinta, ta ƙara hasken da kyau, a hankali take tafiya har zuwa cikin bedroom ɗin su, Auta tace "Yaa Abeed bari na kawo maka Lunch" girgiza kai yyi tare da Miƙewa yyi waje abinsa, Ta window Sara take binsa da kallo yadda yake tafiya cike da kamala, yana cikin tafiya yaji kamar ana kallonsa juyawa yyi da sauri Sara ta saki labulan windown tana jan numfashi, motarsa ya shiga yabar gidan yana jan tsaki.


Amma zaune ita da Du'a a Parlo, Daga sama sukaji ance "Ban taɓa sanin na haifawa duniya salamamme ba sai yau, wlh sai na ɗaga maka nono kowa ya huta, hooooo wannan masifa har ina? A'a wlh bari nazo naji kan zan can" Amma ta kalli Naila tace "Naila ke dawa kuma?" Naila tace "A'a ba ruwanki, wannan kass ɗin pamili ne, ke kuwa ba dangin iya balle na baba sai ba zumuncin Allah da kuma kasancewar ki matar wannan mai rawanin" Amma tace "To kiyi hqr" Naila tana zama tace "A to, ai kin nemawa Kanki lafiya wlh yanzu sai na kullaceni ki kina shiga sabgar da bbu ruwanki mu a zamanin mu babu ruwa da kowa, kiji na faɗa maki kowa harkar gabansa yake" Cike da nutsuwa da tarin kamala Mai martaba Abdul-Jabbar Abbas ya fito daga shashinsa Naila na ganinsa tace "A'a kama miƙe nan ba fada bane zuwa nai ka faɗa min ina shalele yake?" Zuciyar Abba ta buga yace "Bai zo yace mki yana tafiya ba?" Tace "A'a wlh bani da labari kai bari kaji nifa ba zan lamunta ba, daman zuwa nai nace duk inda yake kada ya sake ya auri wannan Yarinyar Rariya yarinya har yanzu an rasa meke damunta kullum take a rame, to dan Allah haka kurum ta shafa masa wata muguwar cutar yarinyar da bata ganin kowa da gashi" ajjiyar zuciya Abba ya sauke yace "Ayyya, daman ke kikace ayi" afusace tace "To da nace ayi sai kuma kuka biye min? Ni baka san barkwanci ne dani ba, to idan nayi ba sai ya sake ta Alkur'an ba zan yarda ba" Amma tace "Ai ba'ai ba, tayaya za'ai baki sani ba?" Naila tace "Hoooooo, a yadda duniyar nan ta lalace ai sai ayi ban sabi ba musamman idan akwai ruɓaɓɓu a cikin Mgnar" ta ƙare zan can tana kallon tace "To ke har yanzu cikin bai samu bane? Kullum sai kuɗewa kike kamar wata kabewa to ai ba kyau irin wannan farin na kawo maki ai tagargaje" Murmushi kawai Du'a tayi. Da daddare Dua na tare da Zain da yake cewa "Beb gobe zamu tafi" marairaicewa tayi sosai tace "To wai dole ne, kai da kke Barister mene haɗin ka da shiga cikin criminal case hk? Kaifa kawai Shari'a ce taga kabar state Cid suyi aikin su" Kallonta yayi yana jan rigarta yace "Au hb, idan ina son tara hujjoji da yawa masu amfani dole naje naga wani abun da idanu na 2days kawai zan fa" tace "To Allah ya kaimu, zanta maka addu'ar neman samun Sa'a wajan Ubangiji" hancinta yaja kafin a hankali kuma ya ɗura bakinsa kan nata ya shiga yi mata wani kiss mai tsayawa a zuciya. Ummi ce ta kalli Riya tace "Ai munsha wahala sai dai Allah ya kare" Riya tace "Uhm, Ummi na fiki shan wahala wannan malamin bashi da imani kinga abinda ya dinga yi min na ɗauka mutuwa zan, ban taɓa jin wahalar saduwa da wani namiji ba sai a kansa" Ummi tace "Ba gashi dai anyi an gaba,kuma ya tabbatar aikin ya shiga jikinsa" Riya tace "SPIDER nake jira dazarar ya gama zai faɗa min inda Abeed yake"........ After 10mnt da Abeed ya bar ƙasar New York zuwa Cairo, rabonsa da Sara kuma tun zuwan da yyi gidan Aunty Zulfa. Fitowar wasu ke nan daga lecture a Columbia University School of Law: New York City, Auta ce ke tafiya tana cewa "Sara wannan sabon Malamin sai kallo yake anya bbu abu a ransa" Wacce aka kira da Sara ta ɗaga manyan idanunta ta kalli Auta ba tare da tace komai ba, a haka suka isa gaban mota zasu shiga daga bayansu suka ji ance "Assalamu alaikum" Auta ta juya Sara kam ko tsayawa ba tayi ba sai ma buɗe ƙofar mota da tayi zata shiga, Auta tace "wslm sannu" yace "kun gama lectures ne?" Tace "Eh" yace "Ok, sunana Yarima Yashim Al'khasim Abubakar Wahab, may i knw your name?" Auta tace "Why not" sannan ta faɗa masa yace "Ok sister taki fa?" Auta tace "Wa?" Yarima Yashim ya ware idanunsa yace "Gata can, ng kamar haushina ta keji" Auta tayi dry tace "Ita bata sanka ba, kawai hk take bata da mgn" Yace "I see, her name please" kafin Auta tayi Mgn daga bayansu akace "Saraaarh Abeddeen Abdul-Jabbar Abbas....




Zain Abeed isn't free contact to subscribe please 08119237616


Yanzu zamu fara wasan🤘🏼sannu a hankal[08-15 08:45] +234 703 831 1110: *27 Nimcyluv*
Juyawa sukai domin ganin mai mgnar, Auta tai murmushi tace "Mami, where are you here?" Mami dake rufe mota ta ƙarasu wajan idanunta akan Yarima Yashim daya ɗan sunkuyar da kansa ƙasa, Kallonta ta bayar kana Auta tace "Kun gama lectures ne?" Auta tana amsar bag ɗin hannun Mami tace "Eh, Mami me kikazo yi?" Kafin Anuty Zulfa tayi mgn Yarima Yashim yace "Barka Mami" Anuty Zulfa tace "Kana lafiya?" Yana shafa kai yace "Allahamdulilla, bari naje" kallon gefe tayi sai kuma ta kalli Sara wacce take gaban mota wajan driver tace "Oh! Sorry na ƙatse ka" yace "Babu komai" ya faɗi hakan yana satar kallon Sara yaga ita kanta a ƙasa take tana duba wani littafin turanci na _Past perfect_ Juyawa Yarima Yashim yyi zuwa wajan motarsa, yana tafiya gently Sara ta ɗaga kanta tare da juya fararan idanunta a hankali kuma ta zuro fararen ƙafarta dake cikin wani takalmi hill, jikinta sanye cikin wata sky blue ɗin Abaya tayi rolling kanta da veil ɗin kamar wata balarabiya, fuskarta ɗauke da wani kwantaccen Murmushi daya sanya manyan dimples ɗinta lomawa, ta ƙarasa wajan Anuty Zulfa tana ɗan Shagwaɓewa sai ka rantse ita ce Autar Anuty Zulfa tace "Wlcm Mami...Mami kin siyo min Chocolate ɗin?" Anuty Zulfa tace "Jama'a na shiga uku, Sara bakya girma ne?" Murmushin kawai Sara ta yi bata ƙara cewa komai ba, Auta tace "Mami ni kuma perfumes ɗina sun ƙare i need more..." Anuty Zulfa tana kama hannun Sara tace "Oh..Ok yanzu dai akwai wanda nazo gani we will take idan na dawo gida ok, waye zai driving naku?" Auta tace "Mami na gaji ni dai" Anuty Zulfa ta kalli Sara da key ɗin key hannunta tace "Ayi driving a hankali my dear" idanunta kawai Sara ta lumshe tare da buɗewa, kana ta nufi wajan driver, Auta ta shiga tana having na Anuty Zulfa, suna shiga motar Sara ta ɗan ya motsa fuska kafin tayiwa motar key, a hankali ta fara juya string motar driving ta fara cikin nutsuwa suna haurawa saman titi Sara ta warware rolling na kanta ta ajjiye vail ɗin can gefe kalbar dake kanta ta sauka har bayanta da gefen fuskarta, Auta tace "Daman kasan saikin cire, mene yasa baki son rufe kai ne?" Murmushi kawai Sara ta yi ba tace komai ba, Auta tace "Saura ɗayan" Sara na kunna wata slow song mai daɗi ba tare data kalli Auta ba cikin kamilalliyar muryarta tace "Uhm... Gulma" Auta tace "yanzu ba gashi Kinyi mgn ba, nikam ina son tambayar ki Sara" sai a wannan karan Sara ta juya tare da kallon Auta na few seconds kana ta maida kanta zuwa kan titi, Auta tace "Mene yasa kike son waƙa?" Wani cute smile Sara tayi tana juya idanunta sosai akan titi muryarta na fita sbd waƙar da take bi, ita dai bata kula Auta ba, har suka kawo gaban haɗaɗɗan gidan nasu, Horn tayi gatekeeper ya buɗe musu gate ɗin, bayan sunyi parking a parking space Auta ta fara sauka kafin Sara ta ɗauki kayanta Vail ɗin ta riƙe a hannunta, tana wani irin tafiya mai cike da nutsuwa idan ka ganta sai ka ɗauka iyayi ne but babu iyayi ita ɗin ce a haka.... Misalin 10 na dare jirgi ya sauka a airport, a hankali mutane ke fitowa daga cikin jirgin, wajan 10 minutes da saukar jirgin kafin a hankali ya miƙe daga kan kujerar da yake, yana sanye da Slim Fit Suit ga wani ƙamshin Hugo boss dake tashi a jikinsa, sumar kansa ta ƙara yawa sosai, domin har kusan rufe masa ido take daga baya kuma har lilo take kamar ta mace, yana fitowa Danish ya fito ɗauke da kayansa, a hankali yake tafiya yana jan numfashi rabonsa da New York wata goma ke nan, ya tafi cikin fushi da ƙunci wanda bai san na mene ne ba, gaban wata Chevrolet Silverado ya tsaya fuskarsa kame yana kallon Khabeer, jikin Khabeer har rawa yake wajan bawa Abeddeen Abdul-Jabbar Abbas key ɗin motar, amsa kawai Abeed yyi ba tare da yace komai ba, ya buɗe murfin motar ya shiga da wani irin gudu yaja motar da ƙarfi yabar cikin airport ɗin, da kallo kawai Danish yabi bayan Abeed baya jin daɗin halayyar sa a yanzu. A gudu yake sosai a motar yana

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads