Showing 159001 words to 162000 words out of 193443 words
Chapter 54 - ZAIN ABEED Book 1 Complete Document by Nimcey luve Sarauta .txt
tare da ɗura kanta a shoulder ɗinsa ya ɓoye fuskarta, hannunsa duk biyun zagaye a ƙugunta, a hankali yake yawo da hannunsa a bayanta yyi shiru yana jin yadda zafin jikinta ke shigewa jikinsa, Sarah kam Ƙamshin Hugo boss na Abeed yasa ta kasa yi masa gardama tayi lamo a jikinsa tana ƙare kwantar da kanta, almost 5minutes suna haka kafin Abeed ya buɗe baki daidai kunnanta yace "Thank you Maamaa, Allah yyi maki albarka" ya faɗa yana kashe mata Murya tare da hura mata iska, shiru Sarah tayi tana jin wani abu nayi mata yawo, a hankali Abeed ya ɗago fuskarta da hannunsa taƙi yarda ta buɗe idanunta, gently ya ɗura bakinsa akan nata bakin yyi kissing lips ɗinta kafin yace:
"وكون ذلك سيكون إثبات فرحي،
في قلبي،
مرادي كل يوم أن ترض بأني أحبك"
Wani saurin buɗe idanunta tayi bata taɓa tunanin ya iya larabci ba, Wlh tamkar Balarabe, idanuna ya kashe mata tare da ɗaga mata gira, ɗauke kai tayi tace "Baka sona ka cikani, ka rabo dani kuma Allah ba ruwana dakai" Murmushi Abeed yyi yace "Waye ne baya Sonki?" Ta Turo baki tace "Ba kace bbu so a lissafin ƙaddararka ba, nima sai ka rabo bana son zama dakai, zan faɗawa Abba" a hankali yace "Ok na cikaki kenan?" Ta ɗaga masa kai yace "Fine" a hankali ya zameta daga jikinsa tare da kwantar da ita, da sauri taja duvet ta rufe jikinta domin tuni zazzaɓin ya sauka, bai sake kallon inda take ba ganin da gske waje ya nufa yasa ta rushe da kuka sosai harda shassheƙa, tama mance babu riga jikinta sai kawai ta hau birgimar da bata san dalilin yinta ba, da sauri ya juya a zaune a ya ganta tana murza idanunta tana tsalle babu komai a ƙirjinta, Dam! Zuciyarsa ta buga ganin ydda ƙirjinta ke rawa sosai ga yadda take tsalle, da sauri ya ƙarasa wajan yana saka hannunsa tare da sakko da ita yana kallon fuskarta murya can ƙasa yace "What? Ba kika ce na sakeki ba?" Wani narkewa tayi tana kama hannunsa Idanunta rufe ta manna hannunsa a saman right breast ɗin ta a, tana ƙanƙame hannunsa a wajan tare da rushewa da kuka tace "Uncle ƙirjina ciwo, bayana ciwo, marata ciwo" ta faɗa tana ƙara manna ɗaya hannunsa akan mararta, Innalillahi Abeed zama yyi kamar statue, gashi duk abinda Sarah take ta rufe fuskarta damunta gam! Bakinsa na rawa sosai duk yadda yaso kame kansa kasawa yyi, cikin rawar Murya yace "Ohh.... Ok" ya faɗa yana jawota jikinsa tare da murza hannunsa dake saman ƙirjinta, shiru Sarah tayi a hankali ta juya tare da kifa kanta a ƙirjinsa wani kalar Murmushi tayi Idanunta akan small Breast ɗinsa wanda yake da red nippy, ba zato Abeed yaji ta sauke bakinta a nipples ɗinsa kafin slowly ya fara tsotsa tana sakin shassheƙar kukan, tab! Ƙaramar yarinya ta zautar da babban mutum mai shirin zama Sarkin Bilhira, wani irin numfashi Abeed ya fara saukewa tare da wani irin gurnani, wasu taurari nayi masa yawa a idanunsa da sauri ya saketa, bai tsaya Kallonta ya nufi inda rigarta yake yana zuwa ya sanya mata rigar, tare da saka nashi, hannunta ya kama a hankali ya jata zuwa part ɗinsa, Sarah rabonta da part ɗin sama da shekara guda da wani abu an sauya komai, komai na part ɗin white colour ne, sakin hannunta yyi a tsakiyar parlon kafin ya juya ya kashe hasken Parlon, wani light blue ɗin haske ya bayyana mai ɗauke da rubutu an saka "Rayuwata" sai wani rubutu aka saka "You're my life Absar" tana daga tsayen taji saukar abu kamar Flowers, kafin ta juya taji ya rungometa baya, yana sauke ajjiyar zuciya, wani haske ya gauraye parlon a hankali ya juyawa gabanta sukai tsaye suna kallon juna kafin gently yyi kneeling down a gabanta tare da fito da wani gold ring idanunsa akan cikin idanunta ya kama hannunta ya sanya mata, jawota yyi kusa dashi, a hankali ya ɗaga rigarta zuwa saman kwallon Cibiyarta yyi zuwa mararta bakinsa ya manna mararta ya sakar mata wani irin lightly kiss, da sauri ta ɗura hannunta akan sumarsa, a hankali ya ƙara kiss mararta yana jin soyayyar abinda ke cikinta na ratsa ko wacce ƙofa na Zuciyarsa, cikin emotional sound yace "Allah yyi maki albarka Maamaa" ajjiyar zuciya Sarah ta sauke muryarta can ƙasa tace "Uncle baka sona.." Shidai shiru yyi mata ya ɗura kansa a cikinta yana jin ɗumin gudan jininsa raba gardama kenan, fashewa Sarah tayi da kuka domin ta gama yarda baya sonta kamar dai ya aureta ne, Miƙewa yyi very close to her kamar zai maidata ciki, gently ya kama fuskarta yyi copping face nasu waje guda bakinsa dab da nata idanunsu harɗe cikin na juna, Sarah bata taɓa ganin haka ba domin wasu hawaye Masu sanyi taga suna zuba daga cikin idanun Abeed suna sauka akan fuskarta, hannunta ya kama ya ɗura a ƙirjinsa dake bugawa a kiɗime tace "Un... Uncle kuka.... Kuka kke?" Murmushi yyi mata while hawaye na sauka a idanunsa muryarsa can ƙasa yace "Annaah Uhbukk" yarrrr sharrr hawaye ya sake zubuwa Abeed yace "Abeddeen Abdul-Jabbar Abbas Love's You Sarah Salman..." Itama Sarah Hawayen ne ya fara cika mata idanu abin yazo wani irin cikin muryarsa mai tarin rauni yace "I love You Sarah..... Maamanaa! I love you since before, I can't imagine tun Yaushe ne, Buhh i luv you tun kina kwaila, I luv u with all my heart! You're the only thing that gets me going nuts. My heart and my mind can't think of anything else aside from you. I'm addicted to you because I can't stop myself from daydreaming about you. I am your baby forever" shiru yyi yana sakin dry white teeths ɗinsa a waje dimples ɗinsa ya loma, hannunsa yasa ya share mata hawaye yana ƙara manna fuskarsa a nata fuskarsa ya ƙanƙameta sosai, muryarsa na rawa kuka na son cin ƙarfinsa yace "It's self-evident that I've got to be with you because I can't let you go. You should know that my heart beats for you, And all I hear in my head all day round is your name Maama. How am I going to survive this torment of being so into you?" Shiru yyi yana zame fuskarta tare da kwantar da kansa a shoulder ɗinta wani irin raunataccen kuka ya kwace masa ya Rungometa sosai, Sarah kam kusan mutuwar tsaye tayi tana Mgnar nasa har tsakiyar kanta, yana shassheƙar kuka yace "I can tell that my heart belongs to you. Even if it beats inside of me, it still beats on your command. You are my everything, And I can't live without you. I can't stop myself from loving you. It's as if I'm under your spell. I love you, Baby! And I can't exist without you! Love so....so.... Much Sarah Maamaa....
Zain Abeed isn't free contact to subscribe 08119237616 dan Allah kuji tsoran Allah ku daina karanta min ba tare da kun biya ba👏🏻
****** PAGE 65*****
Sarah hears Abeed's words to the bottom of her heart, will she be happy or sad? Why in the world is she thinking about Abeed?.... Shiru Abeed yyi yana daidaita kansa a gareta, baya son losing control nasa a yanzu, He wants to tell her how much he loves her, he wants to tell her everything that is on his mind about her, a hankali yake bin fuskar ta da kallo kafin gently ya sanya hannunsa ya ƙara riƙe mata fuska, His breath falls on her face idanunsa ya rufe ya manna fuskarsa a akan nata slowly With his tongue he won the tears from her face, cikin breaking voice mai nuna rauninsa sosai yace "I luv u wife, I luv u better half, I luv u my Queen, Please forgive me for hiding the truth, I have no choice... I always feel like I told you that I am your husband" shiru yyi yana sauke lip's ɗinsa akan nata tare da kissing ɗinta Slowly ita dai Sarah kallonsa kawai take, tama rasa me zatai amma dole ta ƙara ruɗa tunaninsa bata manta all abinda ta karanta a Abu Maleek.... Ajjiyar zuciya ya sauke cikin ƙasa da murya Clamly yace "Every day I see you with that bastard, I can't sleep, I'm always worried that he won't take my wife..." Ƙara yin shiru yyi yana kallon reaction ɗinta kafin ya saki fuskarta baki ɗaya, a hankali ya kunna hasken ɗakin tare da kama hannunta zuwa gaban haɗaɗɗan mirror ɗinsa, a tare suka kalli kansu a madubi ido cikin ido suke kallon juna, they all wear white pajamas, kallo ɗaya zakai musu kasan they love and love each other...till now hannunsa ya na kan flat tummy ɗinta wanda ya ɗan fara kumbura dake cikin nata yabi hips and booms wanda suke ƙara haukata Abeed, shafa cikin yyi kansa akan shoulders ɗinta a hankali yace "I luv my unborn child, I luv both.... Tell me something Sarah, What do you want from me as a gift?" Ware idanunta tayi cikin ƙasa da murya tace "kyauta kuma?" Ya ɗaga mata gira yana kashe mata ido ɗaya yace "kyautar pregnant..." Ƙasa tayi da kanta sbd kunya ita bata taɓa sanin haka Uncle keda surutu ba, ta lura kuma iya ita kaɗai ya kewa, hannunsa yasa ya ɗago haɓarta ta cikin madubin ta kallesa sai kuma ta ɗauke idanu tana kumbura fuska, cute smile yyi wanda yasa dimples ɗinsa ya loma kafin ya ciji kunnanta yace "That's why I heard you're more sweet than before... Uhm ashe ciki na baki" da wani irin sauri Sarah ta ɓoye fuskarta a ƙirjinsa tana dukan bayansa tace "Uhm Uhm Allah ko.." patting bayanta ya shiga yi yana wani irin Murmushi duk ya rufe mata fuska da gashin kansa yace "Oops.... Sorry Kwaila na..., Now tell me kina so na... I have never heard that you love me" shiru Sarah tayi kanta a ƙasa abu take son faɗa sai kuma tayi shiru, Abeed ya marairaice fuska kamar yaro Murya a narke yace "Please Maamaa, say it.." kallonsa tayi kafin ta janye jikinta daga nasa fuskarta a sake tace "Thank you very much for helping me in my life, thank you for your love for me, I have nothing to thank you for, I will stay with you as a kindness to you..." Shiru yyi yana binta da kallon yana son fahimtar abinda take faɗa, a hankali tace "Bana jin cewa ina sonka, amma ina son zama dakai madadin sakayya" da sauri Abeed ya dafe kansa Sarah tace "I am sorry Uncle... But zan zauna dakai ko da bana sonka" idanun Abeed ya sauya sosai lokaci guda a hankali ya tako zuwa inda take ya matse shoulders ɗinta sosai cikin wata kalar Murya yace "Kada ki bari zuciya ta zugaki,kada ki sake kada ki bari a gane lagona, kada a fahimta abinda ke damuna, Don't use the love I have for you, you will make my heart difficult, kina son zama dani baki so na What nonsense eh?" Cikin Muryar kuka Sarah tace "Uncle I don't love you... I don't love you Uncle.." bata ƙarasa faɗa ba yyi saurin rungometa a jikinsa ƙam yana sauke numfashi yama kasa cewa komai, dan Tsaf maganganun ta zasu ƙarasa lalata Ruɓaɓɓiyyar zuciyarsa, ɗauka ta yyi cak kai tsaye part da aka bata ya nufa da ita, yana zuwa ya kwantar da ita akan bed tare da rufe mata jikinta, shiru yyi tare da kifa kansa a cinyarsa ya shiga fidda numfashi, wani irin tausayinsa ya kama Sarah ji take kamar tace masa ƙarya take tafi kowa son sa a duniya,amma ta kasa tana son taga addinin soyayyar da yake mata, yana zaune a wajan ba tare da ya kalleta ba har tayi bacci tana sauke numfashi a hankali, gently ya juya ya kalli fuskarta data ƙara kyau sosai sbd cikin dake jikinta, har yanzu jikinta da zafi ba sosai ba, sumbatar goshinta yyi yana shafa sumar kanta a hankali yace "Why Maamaa? Why! ni Uncle naki, Ni Twin naki, Ni Jaan naki" ya faɗa yana kallon jajayen laɓɓanta, bakinsa ya ɗura a kunnanta ya shiga yi mata Mgn wanda yasa Sarah ta shiga motsa ƙafarta kaɗan tana jan numfashi, yana gamawa ya miƙe tsaye domin time ɗin sallah ya kusa baya son kuma ya tashe ta..... Washegari tun safe Abeed ya shirya cikin wani dakakken farin yadi mai taushi, ɗinkin half body ya ɗaure sumar kansa da ribbon wata kuma ta sauka a wuya, sumar taji Ginger Geminal Oil-hair, ƙafarsa cikin White Xavier Woven Italian Leather, fari tass yana kishin giɗe a bayan mota a hankali yake operating system ɗin dake gabansa, time to time kuma sai ya lumshe idanunsa, maganganun da Sarah ta faɗa masa yana yawo a cikin kunnansa, farin bluetooth ɗin kunansa ya gyara Clamly ya ɗan yatsuna fuska yace "Uhm.." Danish dake can New York yace "Kullum Aryan na tambayar kana ina? Ya matsa sosai ban san me zance masa ba" shiru Abeed yyi duk abinda Danish ya faɗa yaji, kawai bashi amsar ke masa wahala, sai kawai ya rufe idanunsa yana kaɗa hannunsa, Danish jin ƙarar hannun Abeed yasa yace "Yace zai je can gidan ka... A barshi yaje?" Idanu Abeed ya lumshe kana ya buɗe sai kuma ya fesar da numfashi wanda sautin sa ya sauka har kunnan Danish, Danish yace "Ok... Zance yaje bye" Danish na kashe wayar Abeed ya ɗauki iphone ɗinsa a hankali yake shafawa, wata waƙarsa ya shiga mai suna _My pen is Dancing_ play ɗin song ɗin yyi tare da rufe idanunsa trying to clam himself down.. a hankali ya fara bin waƙar yana Girgiza kansa sai kuma ya sanya hannunsa ya zame ribbon ɗin kansa baki ɗaya sumar Wacce tasha Saloon ta wargatse, cikin golden voice ɗinsa can ƙasan Zuciyarsa ya shiga faɗin.
_The rain is falling_
_My heart is cooling_
_While my pen dancing_
_To arouse your feeling._
Shiru yyi yana jin sanyi na saukar masa a zuciya, yasan ƙarya take tana sonsa, amma ya kasa manta all abinda tace masa, ajjiyar zuciya ya sauke kafin clamly yace.
“In My world i followed her heart, to her botch I buried my head in the sand..." A fili kuma yaja tsaki driver ya juya yace "Sir are you okay?" Banza Abeed yyi masa har suka ƙarasa gida Time ɗin ana kiran sallar Magrib.. A tare motoci kusan huɗu sukai parking a parking lot na Masarautar, Zama Abeed yyi cikin motarsa sabuwa dal, yana mai gyara zaman farar Alkyabbar jikinsa, Junaid ne ya fara buɗe motarsa ya fito hannunsa riƙe da briefcase, yana sanye da suit mai haske, black chocolate skin ɗinsa na haske, Yarima Yashim shima ya buɗe motarsa ya fito kallo ɗaya zakai masa kasan cewa he's serious sick babu kwanciyar hankali a tattare dashi, kallon juna sukai Junaid da Yarima Yashim, sai a lokacin Yarima Yashim ya tuna Junaid shine babban abokin Yaa Malik, Yaa Yashim ya miƙa wa Junaid hannu yace "Sannu.." Junaid yace "How are you?" Kafin Yarima Yashim yyi magana Zain ya fito daga motarsa cikin shigar lauyoyi Murmushi yyi musu yace "kusan a tare muke ke nan, naga Zain Abeed ma ya dawo" Junaid na ƙoƙarin magana Abeed ya fito daga motarsa walking slowly yana gyara zaman Alkyabbar jikinsa, not looking at them yyi gaba abinsa, Zain yace "Wlcm Sir Abeed" Abeed dai bai tsaya ba, Junaid yyi wani irin Murmushi kafin yace "ina wajan he never said anything" shiru kawai Zain yay kafin yace "Shall we?" Suka jera zuwa cikin babban parlon gidan ida za'a zauna baki ɗaya, A hankali Abeed ya shiga parlon Sarah na jinsa tayi saurin rufe idanunta kamar mai bacci, kallo ɗaya yyi mata ya ɗauke kansa Naila dake zaune tana bawa Sarah labari tace "Ga shalale,Ga shalele, jama'a ga Shalale jakar uba wlh aure Rahama ne, kalli shalale tamkar sarkin Saudi Arabia? A'a to wlh li'ilafi qurash aniyar ko wane ɗan iska tabi kansa" Abeed ko Naila bai kalla ba ya shige part ɗin sa, Naila ta saki baki tace "Kiga gantalalle ko? To wlh ba dani kke ba da Uwarka Saratu mai shiru shiru ɗin nan kamar munafuka da ita kake" ganin bai ko tsaya ba yasa Naila ɗaga Murya tace "Wlh da ubanka Mai rawani kake ƙatoton banza" tana faɗin hakan ta juya kan Sarah tana dungure mata kai tace "Algunguma, bayan kin bisa ya kunsa maki ciki shine kike rufe ido? To ai babu wani tsoro kuma,to Allah na tuba banda dai kada na zama uwar banza dana baki labari" Sarah dai tayi shiru Naila tace "Astagafirullah, wlh ni Mijina Uban mai rawani wanke sa nake tass idan naga wakansa bai min ba, ai ba'a wasa da miji yanzu wata karuwar leges ɗin zata kwace maki shi, huhuhuhu kai jama'a Aure yyi wlh" Sarah dai kallon Naila kawai take, Naila ta riƙe baki tace "A'a gsky Wannan ƙauyen cine, wanne salamammen ne zai wa mijinki sannu da zuwa ya kwaɓe masa sutturar jikinsa ya zame masa kwabet shoo ɗin? Maza maza kafin nai maki tijara kije wajan mijinki" Sarah ta kwaɓe fuska tace "To me zan masa?" Naila ta riƙe haɓa da Shock tana runtse idanunta tace "Muhammadur Rasulullah s.a.w Wlh Zulfa'u taja mana masifa idan ban kai matar nan hukuma ba da ƙyar ƴan Leges su yafe min, tirrrrrrrrrrrrr wlh ta sauya maki kamilalliyar zuciyarki, baza tashi kafin na shuɗe wannan ƙafar taki" Naila ta faɗa tana miƙa hannu zata ranƙwashi Sarah, da sauri Sarah ta miƙe tsaye duguwar jikinta ta harɗe ta, baya tayi zata faɗi gashi kusa da table take abinka da mai ciki, a gigice Naila tace "Jama'a ku kawo ɗauki, Shalale matarka zatai ɓari kana ina mun shiga tara mun lalace wlh cikin zai zube" Kafin Sarah kuma takai ƙasa Junaid yyi saurin tare ta tsoran da Sarah taji yasa ta ƙanƙame Junaid jikinta sai rawar yake, Junaid ya kasa sakin Sarah ya kuma kasa Mgn, Sarah wani irin ƙamshi da taji bana Hugo boss ba, gashi jikin mutumin data riƙe bashi da girma