Showing 99001 words to 102000 words out of 193443 words
Chapter 34 - ZAIN ABEED Book 1 Complete Document by Nimcey luve Sarauta .txt
jira adadin kwanaki, watanni, shekarun da zaki ɗaukar min idan har zaki zauna dani, Allah ya bani uba wani kala, sai yanzu nake fahimtar banyi dace da Uba na gari ba, idan har ya dawo Zahel ba iya ke ba har ni zai iya yankawq, ban san adadin Mutanan da Sarki Mabus ya kashe ba, gaba ɗayansu musulmai ne, baya taɓa kashe ƴan uwansa sai da ya sasu aikin azaba ko ɗakin duhu, a yanzu kuma ina jin zan iya faɗa da mahaifina akan addinin Muslunci ko ya kashe ni,ko na kashe sa" Da sauri Sairah ta zame jikinta tana Girgiza kai tace "A'a, kana faɗin abin alkairi Subash, ina fatan shima ya samu rabauta da musulunci..." Shiru Subash yyi yanayinsa ya nuna tashin hankali da zallar buƙatar Sairah a kusa dashi yace "baki ban amsa ba." Kallonsa tayi taga idanunsa yyi jajur sosai a hankali tace "Idan zaka jira har lokacin dana san Wacece ni, na koma ga alhalina" ya jima yana Kallonta sosai sosai, kafin a hankali yace "Idan zaki ajjiya al'ƙawarin zaki auren, ki ɗauki hakan matsayin “Al'ƙawarin zuciya” (M.shakur) komai nisa komai daɗewa zan jira ki..." Kanta a ƙasa ba tace komai ba ya leƙa fuskarta yace "Kin amince?" Gently ta ɗaga kanta sai kuma hawaye ya saukar mata, ƙara Rungome ta yyi yace "Ngd sosai. Allah maka albarka" Murmushi tayi tace "Ni ba namiji ba" yyi Murmushi yana kallon sama yace "me zance to?" Tana tura baki tace "Allah yyi maki albarka" yyi murmushi yace "To hk" juyawa tayi shima ya nufi cikin sashen da yake yana jin farin ciki, addinin Musulunci dab yake jinsa yake kamar sabon mutum wankakke. Da daddare Sairah na zaune tare da Gimbiya Noro da sauran wanda suka amshi Musulunci, abinci suke ci wanda rabi naman ɗawisu ne, sai dai suka gama Sairah tayi musu bayani duk da ba sosai, bayan sun tafi waje ya rage daga Gimbiya Noro sai Sairah suka ɗan fara Shira, Sairah ta kalli Gimbiya Noro tace "Ina wannan mawaƙiyar tayi ne?" Gimbiya Noro ta ware idanunta tace "Wa?" A hankali tace "Ayyana" Gimbiya Noro tai shiru can kuma tace "Bata nan" shiru wajan yyi Sairah ta kasa daurewa tace "Amma mene yasa take ɓoye fuskarta? Kuma itama matar Sarki ne ce? Mene tsayinta a Masarautar Zahel?" Shiru Gimbiya Noro tayi ba tare da tace komai ba, maganar duniya Sairah tayi amma Gimbiya Noro tayi shiru, suna zaune sai ga Sallamar Zain da sauri Sairah tayi ƙasa da kanta Gimbiya Noro tayi Murmushi tace "Sannu" yyi Murmushi a hankali ya zaune nesa da Sairah yace "Idan anyi sallama amsawa ake, domin neman aminci ne wajan Allah" ta jinjina kai tace "In sha Allah" shiru wajan yyi Gimbiya Noro ta kalli Sairah tace "Kina son Zain?" Da sauri Sairah ta ɗaga kanta ta kalli Gimbiya Noro sai kuma ta kalli Zain suka haɗa idanu, a hankali ya langwaɓar mata da kansa yana narke fuska tare da haɗe hannayensa waje guda, idanunta ta ɗauke, Gimbiya Noro tace "Ina magana" Calmy Sairah tace "But, Subash...." Hannu Gimbiya Noro ta ɗagawa Sairah tace "Kina son Zain? Bawa kike tausayi na tambaya ba" ɗaga kai tayi Magana tayi Ita dai ta samu kanta da cewa tana son Zain, amma mene matsayin Subash? Gimbiya Noro tayi Murmushi tana buga wani abu dake kusa da ita, wata Kuyanga ta shigo tana zuwa Gimbiya Noro tace ta kira mata Haroon da Ayub, da sauran mazan da suka amshi Musulunci, not too long suka shigo Gimbiya Noro ta kalli Haroon tace "Zaka zama waliyyin Sairah, Ayub zaka zama Waliyyin Zain..." Murmushi Haroon yyi yace "Abu yyi kyau.." bisa tsarin Musulunci Ayub ya buƙaci nemawa Zain auran Sairah wajan Haroon, Haroon yace ya amince, Kallon Zain sukai a hankali ya sanya hannu cikin Aljihu amma babu kuɗi, zoben hannunsa ya kalla wanda suke iri ɗaya da Abeed, cirewa yyi daman yyi masa kaɗan, Ya bawa Ayub yace "Ban san adadin kuɗin zoben ba, Amma yana da muhimmanci a rayuwa ta, zobe ne mai tsada sosai a karɓa matsayin sadaki" Sairah dai tana zaune kamar statue kanta a ƙasa tana ji aka ɗaura mata aure a gaban shaidun jama'a wajan su 20, akan sadakin zoben Azurfa ko na gwal Bama ta sani ba, Sairah Salman da Zunaiddeen Abdul-Jabbar Abbas... Hawaye taji ya sakko mata, Zuciyarta nayi mata nauyi da wanne idanu zata kalli Subash? Zaice daman haka musulman suke da wargatsa Al'ƙawari, Da wanda aka amince masa yyi ha'inci da wanda yyi Al'ƙawari ya saɓa duk abu ɗaya ne su, Innalillahi wa'inna ilaihir! Tana ji a hankali duk suka fita daga cikin ƙawataccen sashen na Gimbiya Noro, Zain kuma ji yyi wani farin ciki na ratsa masa zuciya, damuwarsa duk ta kau abu ɗaya ya rage masa shine sanya Biyuninsa a idanunsa, ya daidaita tsakanin Abba da Abeed ya yafe masa ya dawo gida da zama, ya bincika ainahin abinda yake damun Abeed, ya kuma bada dukkan shaidun daya dace a court bayan state Cid sun kama Sarki Mabus da kuma mataimakiyar da take tai makasa masa..... (Zain zai iya wannan? Burinsa zai cika?). Tashi yyi ya fita ba tare daya kalli Sairah ba, can inda yake zama ya ƙarasa a hankali ya ɗauke Wayarsa tare da kiran Mai martaba Abdul-Jabbar, lokacin yana zaune akan kujerar dake Main Parlo cikin ƙyakkyawar shigarsa, ga tarin kayan lambu a gabansa, da fura, zuma, makilawa, alkaki.... Ganin Sunan dake yawo a kan Wayarsa "Yarima 2" ya sanya Mai martaba Abdul-Jabbar Abbas ɗaga wayar a hankali yace "Uhm.." Zain yyi ƙasa da Murya yace "Abba" Kwantaccen Murmushi Abba yyi ba tare da yace komai ba, Zain yace "Ina cikin farin ciki Abba, na samu abinda nake nema" Abba ya faɗaɗa fuskarsa da Murmushi a hankali cikin nutsuwa da kamewar yace "Congratulations mai mata biyu" Zain yace "Abba kace na dainai maka ƙarya right? Yarinyar da nake tunanin Sarah ce i was mistaken,They are different, they were born the same day are twins just like we have Abeed, wacce tazo gidanmu itace Sarah itace wacce Junaid ke so, Wannan kuma dana aura itace Sairah ƴar uwar Sarah ɗin,There is something hidden in their lives, I am not a policeman balle na binka ni kawai lawyer ne mai kare marasa ƙarfi,Abba! he has to find out the hidden truth" shiru Abba yyi for some minutes kafin a hankali yace "I understand,before the truth can be revealed, you must hide your marriage from her, ka tabbatar ka fita da ita daga Zahel cewa tace wannan Zunaiddeen" Calmy Zain yace "In sha Allah, I'll try my own best sai matsalar wanda ke sonta Subash....." Mai martaba yyi sai kuma yace "You're a lawyer frnd, just think take care" kashe kiran yyi sbd ganin fitowar Anuty Zulfa daga sashen da take ciki. Ɗauke idanu Mai martaba yyi, Anuty Zulfa zama tayi saman Kujera waya maƙale a kunnanta tace "Ban san zan jima ba hk Auta" can tace "Ina kan hanya, ku shirya zuwa gidan Rooma" tana faɗin hakan ta kashe wayarta, kafin kowa yyi magana Naila ta shigo ta kalli Anuty Zulfa ta kalli Mai martaba ta wani runtse idanunta tace "Tirrrrrrrrrrrrr, wacce asarar ce haka? A'a to mene hakan ne wai wannan ai cin amana ce" Anuty Zulfa tace "Amanar me?" Naila tace "Mene zaki zauna kina ƙare masa kallo, wallahi aniya bil aniya li'ilafi qurash, kije can kyaci kanki nan gani nan bari, ƙarshe da kice zaki ɗauki allura wama ya sani ko baki iya bane" Anuty Zulfa ta harɗe ƙafa tana girgizawa tace "Kinji labarin Aure na ya mutu ne? Ki Kinji ance maki gantali nake a gari? Ina da Aure i am happy with my husband...." Baki Naila ta buɗe tace "Iyeeee! Ba shakka" sai kuma ta runtse idanunta tace "A'a nima fa wani mutunci ne dani ba, alkur'an idan na yarda Allah ya tsine yanzu zan wanke kike ta tasss aikin banza, hoooo fii kawai" Anuty Zulfa zatai magana taji Murya Abba yace "Zulfa'u....." Kallonta tayi taga ko Kallonta bai ba cikin Muryar nan irin ta Abeed yace "Don't forget she's My mother" Miƙewa Anuty Zulfa tayi sai kuma fuuuuu tayi cikin part ɗin ta, Naila ta riƙe haɓa tace "Ji banza? To wallahi sonka take wacce masifa ce haka, wannan jarrabawa ce,Ni ba wannan ba kwana biyu banga shalele ba, shiyasa nazo naji lafiya da ƙyar bacci ɓarawo yake ɗauka ta, kuma wani munafurci sai suna zuwa a gantale na saba ganinsu duk su biyun, nifa bana son a rufe ni meke faruwa?" Abba dai baice komai ba ta gaji ta tsaiwa tace "To kaci kanka, wannan rawani ya zama na masifa wlh koni Uwarka bana izzar da kke... Kuma fa shi bai yarda ba Sarki ne" Murmushi kawai Mai martaba yyi....... Yau Monday 09:35 agogan New York, Sairah ce kwance waya a hannunta idanunta lumshe kafin a hankali tace "Ni ban san meke damuna ba Jaan, kawai naji bana son abinda yake min" Abeed dake cikin studio nasa ya ware fararen idanunsa sosai magana yake son faɗa yana ta juyata can dai yace "Pinky.." Ya faɗa Murya can ƙasa a taushashe kamar me raɗa wanda ya sanya Sarah rufe idanunta a sanyaye tace "Na'am" Will you marry me a duk yadda kika saman? I mean kuma mene kika gani ki ɗauki hakan matsayin destiny" shiru tayi kafin tace "Ai baka so na, baka taɓa faɗa ba.." baya yyi tare da kwanciya saman sofa yana dafe ƙirjinsa ya jima a haka kafin yace "Idan nace ina Sonki fa Sahraah Salman.......
[08-15 08:47] +234 703 831 1110: *Nimcyluv 43❤️❤️*
Shiru Sarah tayi tana juya maganar da Abeed ɗin yace, kasa magana tayi domin a wannan lokacin Yarima Yisham ta tuna da al'ƙawarin auren da tayi masa, jin tayi shiru yasa Abeed dake sauraran bugun zuciyarta ta cikin wayar ya ɗan ja idanunsa tare da rufewa yana ƙoƙarin dawo da kansa daidai, duk Yadda yasu yyi magana kasawa yyi sai kawai ya kashe wayar a hankali ya ajjiye wayar saman ƙirjinsa yana sauke breathing a hankali a hankali kamar mai bacci, Jin shiru ya sanya Sarah buɗe idanunta a hankali murya cike da Zallar shagwaɓa wacce bata san tana da inda ba tace "Are You Okay?" Still shiru ba magana ta marairaice fuska kamar Zatai kuka tace "Baka da lfy ne?" Still shiru hakan yasa jikinta yyi sanyi ta zame wayar a hankali daga cikin kunnanta sai a lokacin taga ya jima da kashewa ashe, runtse idanunta tayi tana jin wani sabon yanayi mai wahalar fassaruwa, bata san menene ba, amma tana jin Jaan ɗinta cikin ƙasan Zuciyarta ba so bane ta ɗauki hakan matsayin ceton rayuwarta da yyi, bata taɓa kawowa kanta zai sota ba, domin yafi ƙarfin ta, Kyau, ilimi, kuɗi, gata, uwa uba kuma Ahhali ya fita komai, sai ta tattara komai ta barshi matsayin wani kusanci na zuciya ga wanda ya taimake ta... Miƙewa tayi a hankali tare da saka slippers a jikinta daga ita sai body Short, da pencil jeans mai kyau zanan Henna ɗinta yana kwance raɗau a ƙafarta, Auta dake tsaye gaban mirror tace "Yaa Yashim ya damu a kanki Auta, yyi min complain kinƙi zuwa gaida Mahaifinsa, kuma ya kusa tafiya kin san Sarkin Zazzau ne,yazo hutawa da ganin likita nan ne" Sarah dai shiru tayi mata ita kanta tasan bata kyautawa Yarima Yashim ba, amma ita ko ƙaunar fita taga Yaa Abeed wlh batai, tana tsoransa sosai rabonta dashi tun ranar Abinda akai a sclh, wasan ɓoya suke sosai bata taɓa fitowa sai baya nan, kafin ya dawo kowa tayi kwanciyar ta, Abeed ba ya rabo da ita yana jinyar kansa domin abin duniya yyi masa zafi, har wata ƴar rama yyi duk dare baya iya bacci sbd masifar da a kullum ke damunsa, yawan zubawa kansa ruwan sanyi da yake ya haifar da tashin Asthma ɗinsa akai akai. Auta ta taɓe baki tace "To shi Yaa Abeed mala'ika ne, nifa wlh ko a ƙafata zai kashe ni ne matse masa tayi" Sarah ta ɗaga idanunta sai kuma tace "Uhm, zaki rakani?" Auta tace "A'a gsky ina da abinyi, daman yace Anjima zai zo sai kuje" Sarah taja numfashi ba tare data ƙara cewa komai ba, ta nufi waje kai tsaye kitchen ta nufa, Cup cake tayi wanda yasha Egg da butter, sai donut tana gamawa ta dafa noodles, tana zuba Noodles ɗin plate taji ƙamshin Hugo boss ya fara shiga hancinta, batai tsammanin shi bane ta ɗauka gizon da hancinta ke mata ne a koda yaushe, tsaiwar sa a bayanta ya sanya Zuciyarta bugawa, da sauri ta juya suka haɗa idanu, yanayin yasa yake binta da kallo ya sanya tayi saurin ɗauke kanta tare da juya masa baya, can kuma tace "Uhm... Need something?" Shiru taji a hankali ta juya ta ɗauka ya fita ne, tana juyawa suka ƙara haɗa Idanu yana tsaye hannunsa zube cikin Aljihu, sai a lokacin ta lura kamar ya jima da shigowa domin trousers ne jikinsa iya qwiwa, sai vest wacce ta kamasa wacce take da zip irin tasu ta mawaƙa, juya tayi a hankali ta ɗauki plate ɗin tare da matsawa gefe, gane fita take sonyi ya sanya a hankali cike da nutsuwa da haibarsa, fuska mai ɗauke da kwarjini a koda yaushe, rigata ƙara sawa yyi wajan ƙofar yana zuwa yasa ƙafa tare da turawa, yana daga inda yake ya miƙa hannunsa tare murza key, key ɗin ya cilla a aljihunsa, wani Irin haɗe fuska Sarah tayi sosai duk yadda tsoransa ya kamata amma ta dake sosai, cikin Muryar tsiwa tace "Mene haka ne? Ka buɗe min ƙofa dan Allah" banza yyi mata har lokacin idanunta suna kanta, yana binta da wani irin kallo wanda ba'a taɓa yi mata irinsa ba, a hankali ya ɗaga ƙafarsa walking slowly ya shiga takawa zuwa inda take, baya Sarah ta fara yi tana haɗe fuska tace "Nidai banso ka buɗe min" yana binta tana yin baya har ta kawo jikin canter ɗin kitchen ɗin, tana jin gina da jiki ya sanya hannunsa duk biyun a jikin canter ɗin, hakan yasa ya rufe ta sbd rumfar da yyi mata, ƙirjinsa daidai kanta, a hankali taji breathing nasa yana sauka a fuskarta sbd goshinsa daya ɗura akan nata yana goga mata hancinsa a saitin bakinta, Baki Sarah ta buɗe zatai magana ta tsinin hancinsa ya shige cikin bakinta, wani kalar Numfashi Abeed ya sauke sbd Ƙamshin Delica Mouth spray daya daki hancinsa dake cikin bakinsa a hankali ya ƙara ɗan danna hancin nasa cikin cute small mouth ɗin nata, wanda ya sanya Sarah runtse idanunta tare da ƙoƙarin turesa amma ko motsi bai ba, bakinta ta zame tana dame ƙirji tace "Na shiga uku, mene haka idan Auta tazo fa" fuskarsa ya ɗaga kaɗan zuwa sama inda ya kalla ta kalla CCTV camera ce, ta zaro idanunta wanda suka cika da hawaye, a hankali a taushashe cikin nutsuwa ya matsa kaɗan tare da amsar plate ɗin hannunta ya ajjiya can gefe, hannunsu ya sanya wajan down shoulder nata cak ya ɗaga ta sama zuwa kan canter ɗin, hannunsa ya zuba akan cinyarta, shiru yyi bai magana ba, sbd wani kalar murɗawa da ƙasan mararsa ke masa, idanunsa da sukai jajir ya ɗaga ya kalleta ƙuri tayi masa da idanu kamar Yadda yake Kallonta, ba zai iya magana mai tsayi ba hakan yasa a hankali ya manna gefen fuskarsa a gefen nata fuskar cikin Sa'a bakinsa ya sauka akan kunnanta, numfashin daya fesa mata shine ya sanya Sarah saurin riƙe shoulder ɗinsa, sassanyan tongue ɗinsa ya fito dashi waje ya wani lashe gefen kunnanta kafin ya ƙara jan numfashi ya fesa mata cikin wata kalar wahalalliyar Murya yace "Mami nke son ta gani ba Auta ba" waro idanu waje Sarah tayi da sauri ta diro daga kan canter ɗin, ba tare da sanin cewa ya ɓalle dukkan maɓallin rigar jikinta ba, kasancewar ya danne rigar da hannunsa hakan yasa tana sakkowa rigar ta zame tare da fita fitt daga jikinta gashi ko bra babu jikinta, wani gigitaccen ihu Sarah ta saki tare da yin kansa baki ɗaya,tana zuwa ta faɗa jikinsa tare da manne ƙirjinta dake buɗe babu komai ta ƙanƙamesa tana sakin kuka, Abeed mutuwar tsaye yyi cak komai nasa ya tsaya da aiki, alrdy shima yyi unzipping gaban rigarsa sbd bugawar da zuciyarsa take a kwana biyun nan, hakan yasa kai tsaye breast ɗin Sarah da suke a bayyane suka mannu da fresh naked skin ɗinsa, hakan ya haifar da mutuwar jikin ko Wannan su, a duk faɗin duniya yau, yanzu kuma a kan Sarah ya taɓa samun hakan, kuka ta saki tana ƙanƙamesa tare da faɗin "Na shiga uku, Uncle ka samin rigana please dan Allah" ta faɗa tana dukan bayansa, Abeed ya motsa ma kasawa yyi wlh, a hankali ya fara ƙoƙarin zameta daga cikinsa amma Sarah taƙi yarda, sai ƙanƙamesa take, shi bai yarda da Abinda yake jin tudunsu a ƙirjinsa cewa duk mallakin ta bane, hakan yasa yake ƙoƙarin zame ta ya gani da kansa, cikin jarumta ya cireta daga jikinsa tare da yin baya da sauri, abinda idanunsa suka gani cikin ƴan seconds ya sanya kansa sarawa, kafin ya gama tantance komai yaji ta rungomesa ta bayansa tana kuka tare da dukan ƙirjinsa da dukkan hannayenta "Wlh sai na faɗawa Mami ka kalle min jikina wlh baran yadda ba sai na rama" ta faɗa tana sakar masa cizo a bayansa, wani kyakkyawan kwantaccen Murmushi Abeed ya sauke wanda ya sanya fararen white teeths ɗinsa bayyana a fili suna wani ƙyalli hakan ya haifar da lomawar dimples ɗinsa, nan take ribbon daya sanya a sumar kansa ya ƙwace tare da faɗuwa ƙasa z shima sumar dake kansa ta zuba ƙasan wuyansa tare da gefe goshinsa,wani sahihin kyansa ya bayyana, ƙoƙarin dawo da ita gabansa yake amma taƙi yarda, baya ya dingayi da ita tana ƙanƙamesa har ya ƙarasa wajan switch ɗin kitchen ɗin a hankali yasa hannunsa ya kashe wutar, duhu ya mamaye kitchen ɗin, ajjiyar zuciya Sarah ta sauke har lokacin taƙi sakinsa bata taɓa ganin tashin hankali irin wannan ba Gsky, A