Showing 186001 words to 189000 words out of 193443 words
Chapter 63 - ZAIN ABEED Book 1 Complete Document by Nimcey luve Sarauta .txt
Zain yyi shiru domin yasan idan Abeed yyi shiru to ransa ya gama ɓaci duk abinda zai faɗa ba lallai a samu alkairi cikin su ba, Almost 20 seconds kafin Abeed yace "Ko sakin Sairah kayi a yanzu ai a banza, tunda ciki gareta" shiru yyi kana yace "Ba abinda damuwa bane, zan samu mahaifin Du'a I'll explain everything to him, ya kira ƴarsa yyi mata faɗa then ya kira Abba dole Abba zaiji maganarsa, I'll try my own best Biyuni babu mai rabaka da matarka sai Ubangiji" Murmushi Zain yyi yana mutuwar son Abeed, idan Abeed na nan he never cry "Thank you Biyuni, Allah ya sauki matarka lafiya" Abeed ya ɗaga shoulders yace "Ni fa i don't care, My life is like a GO T.V live it... Or love it, kawai gani nake komai daidai ne" Zain yace "Ko? Dole akwai abinda zai zo maka wanda sai ka nemi taimakon wasu, wanda zaka kasa samawa kanka mafita ai".... "Ko?" Inji Abeed, Zain yace "Ohhhu, ya maganar award, i can't wait to see that day ace kaine ka ɗauki award ɗin" Abeed ya kwaɓe fuska yace "wai a award day ɗin zakai creating new song, Sbd iyayi" Zain yace "To mene sabo kuma? Abinda aikin ka ne ai zaka iya I'm sure" Abeed yace "Yhhh, kawai na rasa akan me zan waƙar" shiru Zain yyi can yace "I have an idea, why not kayi akan kashe mutane da ake kara zube, ko kuma garkuwa dasu da ake" Abeed yaja numfashi kafin yace "Ina tunanin haka" ganin har yanzu Sarki Al'khasim Abubakar Wahab bai fito ba yasa suka shiga wata shirar Zain yace "How long zaku kasance kai da Junaid a haka? Kamar ba ƴan uwa ba" Abeed yyi banza da Zain ganin babu alamar zai basa amsa yace "Dr Adyan zai dawo next week, anjima zan koma Kano ina da wata Shari'a da zan, before Sarki Mabus yazo hannu" Murmushi Abeed yyi fararen white teeths ɗin na bayyana kafin a sanyaye yace "All the best Biyuni" suna zaune Sarki Al'khasim Abubakar Wahab ya fito dashi da Yaa Yashim sai kuma Daddy Salman a baya, Zain ya miƙe Abeed yyi kamar ba zai tashi ba sai kuma ya tashi yana zuba hannunsa a aljihu, Sarki Al'khasim Abubakar ya kalli Zain Abeed kafin yace "Bari mu shige mu" Abeed ya jinjina kai Zain yace "Allah ya tsare ya kiyaye Abba.." Daddy Salman dai bai ce komai ba, Yaa Yashim da Sarki Al'khasim Abubakar suka shiga mota, Daddy Salman kuma ya juya zuwa wajan shan iska, Zain ya zaune yace "Call Sairah for me idan ka shiga" walking slowly Abeed ya nufi cikin gidan... A zaune ya samu Sarah da Mrs Zain suna Shira rabin shirar dai Sarah ce, Mrs Zain Murmushi kawai take,. Ƙamshin Hugo boss da suka ji yasa sukai shiru a hankali kuma Sairah ta miƙe kafin tace "Evening" shiru yyi mata bai amsa hakan yasa tayi waje abinta, tana fita Sarah ta haɗe fuska tare da sunkuyar da kanta ƙasa, da zata iya ma tashi zatai ta bar masa wajan, binta yake da kallo ganin komai nata ya sauya, ta ƙara kyau sosai gently ya durƙusa gabanta, bayan ya leƙa fuskarta taƙi yarda ta kallesa, Clamly yace "Mrs Abeddeen Abdul-Jabbar Abbas, how are you?" Shiru tayi masa taƙi cewa komai, idanunsa ya lumshe kana ya buɗe a kanta yana yin ƙasa da muryarsa yace "Saa.... rahhhhh" still shiru tayi masa, marairaice fuska yyi tare da langwaɓar da kansa gefe yace "Talk to me Queen" banza tayi masa taƙi yarda ta kallesa kanta dai a ƙasa, tattausan hannunsa yasa ya tallafo fuskarta Underneath his breathe yace "I am sorry lovely one" ya faɗa a hankali yana ɗura tattausan lip's ɗinsa a goshinta tare da sakar mata sumbata a Wajan, ajjiyar zuciya ta sauke amma taƙi yarda tace komai, sunkuyawa yyi ya leƙa fuskarta suna haɗa idanu ta ɗauke Idanunta tana tura masa baki, Murmushi ya saki yana shafa kansa yace "Nace sorry fa?" Bata kulasa ba hannunsa yasa ya kama kunnansa duk biyun yace "I am so sorry, for give me please My Queen" kanta ta ɗura akan cinyarta ta fara shassheƙa, da sauri ya tashi ya zauna kusa da ita yana ɗago ta zuwa gefensa yace "Cry.. cry.. Or Beb" ya faɗa yana ɗago kanta fashe masa tayi da kuka tana ɗauke kanta, gaba ɗaya ta rusa masa nutsuwarsa kanta ya kama ya ɗura saman ƙirjinsa, gently ya ɗura hannunsa akan nata hannun tare da kamawa ya zagaya hannunta zuwa waist ɗinsa, ɗaya hannun nata kuma ya kama a hankali ya zura duk yatsun hannunta cikin bakinsa ya shiga tsotsa, yana patting bayanta, kukan shagwaɓa kawai Sarah keyi domin gaba ɗaya narkewa tayi jikinsa tana kuka sosai hadda shassheƙa, tsigar jikinta na tashi sbd tsotsar yatsun hannunta da yake, Zame hannun yyi sbd jin ta tsaya da kukan kafin ya ɗura bakinsa a kunnanta ya fesa mata iska yana manna mata kwantaccen beard ɗinsa a hankali cikin ƙasa da murya yace "Rigimammiya ta..." Kwaɓe fuska tayi tana dukan ƙirjinsa wajan ciwonsa, runste idanunsa yyi yace "Aucchhh Maaama ur hurting me" ya faɗa yana dauke hannunta daga wajan tare da jawota jikinsa baki ɗaya ya rungometa tsam! Ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya ta sauke har lokacin taƙi cewa komai, but sosai taji daɗi da farin ciki, zame ɗaurin kanta yyi tare da zame ribbon ɗin kanta yana zura hannunsa cikin sumar kanta yace "how are you?" Ƙin magana tayi ya langwaɓar da kansa yace "Say something, ban san shiru" tana sakin wani kukan tace "Ni ba ruwana dakai" ya kama fuskarta yace "Why?" Wani kalar narke murya tayi tana tura masa cute mouth ɗinta tace "Tunda ka manta dani, ni kawai ka barni".... "Uhm" kawai yace domin babu words a bakinsa wanda zai mata explain harta fahimta, Kallonta yake taƙi yarda ta kallesa, zameta yyi tare da kwantar da ita saman cinyarsa kana ya ɗura fuskarsa akan wuyanta daga baya, cikin rashin sani Sarah taji saukar bakinsa a wuyanta,ya fara wani irin kissing fatar wajan, tun daga saman wuyanta har gadon bayanta, jikinta ne ya fara rawa na kalar salon da yake mata, kasa jurewa tayi ta miƙe tare da juyawa ta faɗa jikinsa tana rungome tace "Kada ka sake barina Uncle" ta faɗa a hankali tana sakin kuka wanda ya ƙara birkita Abeed zameta yyi daga jikinsa tare da Miƙewa tsaye ya ɗauke ta cak zuwa wani bedroom, numfashi ya sauke yana riƙe bayansa yace "Wa... Yarinyar nan me kike ci zaki ɓalla min baya Kinji nauyi" kwaɓe fuska tayi tace "Wlh bani da nauyi" sai kuma ta saki kuka da sauri yace "I'm just kidding" ƙafarta ta riƙe yace "What?" Tace "Bafii" ƙafar ya ɗauka ya ɗura saman cinyarsa ya fara danna mata a hankali cikinta yake kalla da mmki yace "Yanzu cikinmu wata nawa" kunya ce ta kamata tayi ƙasa da kanta a hankali ta watsa hannunta tace "ban sani ba" shiru kawai yyi daga danna ƙafa kuma, kiɗan ya sauya domin Abeed mancewa yyi gidan siriki yake, Sarah ta faɗawa garinsu kuka ta dingayi sosai sai cewa take “ita wlh ya koma zai kasheta wayyooo shikenan nan babyn cikin ya mutu” da ƙyar Abeed ya barta a hakan ma dan akwai ciki jikinta..... Da daddare bayan Zain ya sauka Kano yaje wajan Abba sun ɗan jima suna hira, kana ya shiga wajan Yaya Rooma da kuma Amma.. a hankali ya nufi part ɗin Du'a har lokacin kuma bai yanke hukunci ba, kwance ya sameta daga ita sai wata ƙaramar rigar bacci iya qwiwa gaba ɗaya jikinta a bayyane yake, a karo na farko yaji wani iri a jikinsa gashi daman ɗazo Sairah ta tara masa gajiya ya jima bai samu haƙƙinsa ba, kallon farko da yyiwa Du'a yaji gaba ɗaya ita yake buƙata, domin da ace Sairah na nan wajanta zashi, Murmushi Du'a tayi tace "Wlcm Sweetheart" ta faɗa tana rungomesa, bayanta ya shiga shafawa daga nan kuma ya ɗauke ta zuwa kan bed, Du'a ji tayi tamkar bata taɓa sanin namiji ba sosai Zain ya gurjeta... A can Katsina ma Abeed ɗauke matarsa yyi zuwa hotel sai dai kwana yyi idanunsa biyu daga ƙarshe kuma ya miƙe ya fara sallah..... Wajan ƙarfe 10 Zain yana bacci Wayarsa ya fara ringing a hankali ya buɗe idanunsa cikin magagin bacci ya ɗaga wayar a hankali yace "Assalamu alaika.." Cikin damuwa sosai Yaa Yashim daya kira Zain a waya yace "Sairah is missing..." Da sauri Zain ya miƙe tsaye yace "What? Sairah missing how can that be possible? When? Like how?" Gaba ɗaya ma ya rasa mene zaice Yaa Yashim yace "Yau da safan nan ta fito zata Masarauta wasu mutane suka ɗauke ta, for sure mutanan Sarki Mabus ne......
[08-15 09:52] +234 703 831 1110: Kasa Mgn Zain yyi sbd sarawar da kansa yyi cikin sauri ya miƙe tsaye tare da nufar wardrobe, wani farin voyel ya ɗauka mai kyau ya saka jikinsa, tun wankan da yyi da Subhi bai tsaya yin wankan ba, yana kammala shiryawa ya ɗauki car key da wani ƙaramin m.card kana Kallonsa kasan yana cikin tashin hankali, har ya juya zai fita sai kuma ya dawo domin ba zai iya tashin Du'a ba sbd ba lafiya gareta ba, pen ya ɗauka da peper ya fara Handwriting mai kyau yana gamawa ya saka mata peper ƙasan pillow,a hankali yyi mata forehead kiss ya fito, Main Parlo babu kowa duk suna kwance suna bacci hakan yasa ya fita zuwa entrance ɗin gidan nan ma shiru, sai kukan tsuntsaye motarsa ya shiga hankali tashe yyiwa motar key tare da barin Masarautar, daidai nan kuma Abba ya fito kafin ya ƙaraso kuma Zain ya bar wajan tare da motarsa, ganin yadda ya figi motar babu nutsuwa yasa Abba juyawa zuwa sashinsa tare da ɗaukan wayarsa ya fara dailing number Zain ɗin tana ta ringing bai ɗauka ba, wajan 3miss calls sai kawai ya rabu dashi... Zain kai tsaye Garin Zahel ya nufa yana jin if anything happens to his wife ba zai taɓa yafewa kansa ba. Abeed ne tsaye idanunsa yayi jajur yanayin yadda yake sauke numfashi da sauri zaka san ran maza ya ɓaci, jijiyoyin kansa sun fito sunyi raɗa raɗa, Daddy Salman ya ajjiye wayar da yake kafin ya juya kan Abeed yace "Be patient, everything will be fine, dole sai an bada umarnin zuwa Zahel zaka" Shiru kawai Abeed yyi domin baya jin zai iya cewa komai, Daddy Salman ma yasan ba lallai Abeed yace komai ba dan haka ya barsa ya cigaba da Wayarsa, ɗaya wayar Daddy Salman ce ta fara ringing ya ɗauka da sauri, shiru yyi yana jin abinda ake cewa kafin yace "Uhm, yanzu Sarki Mabus zai gane cewa ya tafka babban kuskure, ɗauke Sairah shine zai kawo ƙarshen sa, daman ina jiran confirmation akan shine yasa a ɗauke Sairah kowa? Yanzu kam tunda Shine ya ɗauke ta yanzu wasan zai zo ƙarshe, a matsayinsa na ɗan ta'adda ya fara wasan, a matsayin mu na jami'an tsaro zamu ƙarasa wasan daya fara" yana faɗin hakan ya kashe wayar tashi tare da kallon Abeed yace "Our time has started, let's go to Zahel now. either he kills us, or we kill him,Fight for the sake of Islam, fight for the nation of the Prophet" yana faɗin hakan yayi cikin gidansa, Abeed har lokacin yana tsaye kafin gently ya juya zuwa cikin gidan, zaune ya samu Sarah Idanunta yyi jaa alamar tayi kuka sosai, domin ita Allah kiyayeta har tayi niyyar fita sai kuma ta fasa, daga baya Mrs Zain tace zata wajan Grandmother ɗin su, shine tana fita kuma aka samu wasu suka ɗauke ta.. Kallonta Abeed yyi kafin yasa hannunsa ya ɗaga ta tsaye sukai very close da juna, ganinta tana shirin yi masa kuka yasa ya jawota jikinsa tare da rungometa sosai, yaƙi bata damar yin kukan, He wants her to encourage him, he gets to calm down with her before he leaves, He breathed slowly, yana ɗago fuskarta suka kalli juna He slowly said, "Do you want me to succeed in my job?" Kamar yarinya ta ɗaga masa kanta, He looked into her eyes and said, "Don't cry until I come back, don't you know how your tears affect my heart? I feel emty without you" numfashi ya sauke kafin yace "There are many things I want to tell you, save me your tears for my return" Idanunta na cikin nasa har lokacin ba tace komai ba ya kama haɓarta cikin ƙasa da murya yace "before now I have never asked you anything, now see in front of you Sarah, I need your prayers, kiyi min addu'a i donno What tomorrow bring, amma naji ba zan iya bacci ba idan ban kawo ƙarshen Sarki Mabus, ya cuci jama'a, ya zalunci addinin Musulunci, ya ƙuntata rayukan al'ummar Annabi, zamuyi JAHADI muyi kuyi da Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama, tare da sahabbansa, zamu fita ɗaukaka kalmar ALLAH" Muryar Sarah na rawa tace "Uncle kada kaje... Ina tsoro" Murmushin ƙarfin hali yyi kafin yace "Dole naje, zani tare da Daddy And ur brother Yashim" ta girgiza kai tana kama ƙugunsa ta riƙe ƙam tace "Please, bana son komai ya sameka" idanuna ya buɗe sosai kafin yace "Ni ƙatoto, or have you forgotten kene kika faɗi haka?" Kwaɓe fuska tayi ita har Zuciyarta ba wasa take masa ba, kuka ta saka masa yyi saurin rungometa zuwa jikinsa yana ɗan patting bayanta a hankali kafin kuma ya ɗaga ta Cak ko girman cikinta bai ji ba, ya fara zagaye da ita a ɗakin yana cewa "Gaki ƴar fara, ƙyakkyawar Matana" bakinta ta buɗe ta shiga ɓangala masa dry, sauketa yyi a hankali tace "Uncle zo Kaji" matsawa yyi tare da ɗura kunnansa a bakinta a hankali ta shiga yi masa raɗa ya waro idanunsa kasa cewa komai yyi sai kawai ya kama bakinta ya shiga yi mata wani irin kiss na musamman, cikon nutsuwa Sarah ta kama tongue ɗinsa zuwa cikin bakinta wani irin sihirtaccen tsotsa ta kewa harshen sa cikin kwarewa da kuma son kwantar masa da hankali, da ƙyar Abeed ya samu kansa a wajan Sarah har mmkin ƙarfin halinta yake, domin abubuwa ta dinga yi masa wanda bai taɓa tunanin ta iya ba, numfashi ya fesar suka haɗa idanu tayi saurin ɗauke nata idanun ya galla mata hararar wasa, ba zai iya Mgn ba dan haka kawai sai ya kama hannunta zuwa waje, a entrance ya samu Daddy Salman cikin baƙaƙen suit, Yaa Yashim na kusa dashi kansa a ƙasa, domin tun bayan bayyanar cewa shi ɗan Daddy Salman ne, basu taɓa samun kusanci irin na yau ba, Sarah na gefen Abeed yyi ƙasa da murya yace "Uhm Ur Daddy" ya faɗa yana jan hannunta, gently Sarah ta Ƙarasa kusa da Daddy kanta a ƙasa tace "Allah ya tsare Daddy" Murmushi Daddy yyi mata kafin ya bata side hug yace "Amin Luluu.." ya faɗa yana shafa kanta, Daddy yace "Ur brother" Sarah ta kalli Yaa Yashim tace "Allah ya tsare" Murmushi yyi mata yace "Amin sister" Abeed ya kama hannunta zuwa cikin wata farar mota, bayan motar ya buɗe mata ta shiga yace "take care of yourself Sarah" tana daga cikin motar ta miƙe hannunta tare da kama sajansa ta ɗan ja kana ta shafa, a hankali ta zura masa yatsarta a bakinsa, slowly ya shiga tsotsar yatsar nata idanunsa lumshe, cikin ƙasa da murya tace "Ubangiji ya kiyayeka, daga kiyayewarsa, ya tsare ka daga tsarewarsa, Ya-mujibu ya taimakeka, ya baka Sa'a mijina" ta ƙare mganar tana shafa kwantaccen sajansa, hannunsa ya ɗura saman cikinta yace "Jazakallah bilkhair Wife, ki kula da kanki zan dawo maki da Twins ɗinki" yana faɗin hakan ya ranƙwafa yyiwa cikinta kiss kana yaja hancinta yace "Ina Sonki Maaama" da sauri ya fita yana rufe mata ƙofar, driver yaja suka bar cikin gidan zuwa Masarauta.... Daddy Salman ya shiga mota shida wasu manyan securities Abeed na ƙoƙarin shiga mota yaji Wayarsa ya ringing, tsayawa yyi kafin yyi answering yace "Abba.." Mai martaba dake tsaye Amma na gefensa yace "Do you know that Zain went to Zahel town?" Da ƙarfi Abeed yace "What? When?" Abba yaja numfashi yace "Tun safe.." Girgiza kai Abeed yyi idan hankalinsa yyi dubu to ya tashi yace "bari na kira waya" Abba cut him out yace "Wayarsa na gida" Abeed bai tsaya magana ba ya kashe wayar kai tsaye wajan Yaa Yashim ya nufa yana huci kamar Mahaukaci yace "Who called Zain on the phone and told him that Sairah had gone astray?" Yaa Yashim yace "Nine" wani wawan mari Abeed ya saukewa Yaa Yashim guda uku ajere yana shaƙe wuyansa yace "are you crazy? do you know what you did?" Ya faɗa yana ƙara saukewa Yaa Yashim wasu marukan yace "You're mad... You're mad" da sauri wasu securities suka ƙaraso wajan Daddy Salman dai baice komai, da ƙyar suka ƙwace Yaa Yashim daga hannun Abeed wanda ya birkice ya zama kamar Mahaukaci, A fusace kuma ya shiga mota tare dayi mata key ya fita da wani irin gudu, ganin haka yasa Daddy Salman yace "follow him"...... Sarki Mabus na zaune yana sakin wata kalar dry yana bin tulin kuɗin dake gabansa yace "Babu wanda ya isa yaja dani, zanta yin abinda naga dama babu mutuwa a kusa dani" ya faɗa yana watsa kuɗin sama, Wayarsa tayi ƙara yana ɗauka yace "Ku gane gidan waye inda kuka samu yarinyar ciki?" Daga can cikin wayar madasin na'urar yace "Gidan shugaban hukumar fikira ne, yaransa guda uku ne, akwai namiji wanda ya kasance ɗan sanda, akwai yara mata guda biyu sune bamu san sunansa ba, ita wannan yarinyar mata ce a wajan lawyer dake kula da case ɗin ka" wata zabura Sarki Mabus yyi zufa na yanko masa yace "Na fahimci komai yanzu" yana faɗin hakan ya kashe wayar tare da juyawa ya kalli Boka yace "me kace game da Yarinyar nan?" Boka yace "Zuwanta tsararre ne, ba haka kurum ta kasance cikin Masarautar Zahel ba" Sarki Mabus ya saki wata mahaukaciya dry yace "Kenan Salman ya shirya ɗaukan fansar kashe