Header Ads
Showing 147001 words to 150000 words out of 193443 words

Chapter 50 - ZAIN ABEED Book 1 Complete Document by Nimcey luve Sarauta .txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

sun jima suna waya kafin ya kashe wayar, a hankali ya duba time yaga 2ta shige, bashi da wani zaɓi dole yabi zuciyarsa, number ta ya kira ga mmkinsa sai yaji ta ɗauka amma ba tayi Mgn ba, shiru Sarah tayi tana gyara kwanciyar ta, a tare Numfashinsu ke sauka kowa yana jin bugun zuciyar ɗan uwansa, turo baki Sarah tayi ba tare da tace komai ba kamar daga taji yace "Ni ko?" Kamar jira take ta kwaɓe fuska a hankali tace "Ina yini?" Shiru yyi mata ta ƙara Turo baki tace "Ina yini?" Kamar ba zai Mgna sai kuma yace "Bn sani ba" tace "Kamarya" Calmy Abeed yana rufe idanunsa yace "you never greeted me" shiru ita dai tasan tana gaishesa ba kullum ba, jin tayi shiru yasa a nutse yace "Ke Mala'ikun Allah" kwaɓe fuska tayi tace "da nayi me?" Yana sakin lallausan Murmushi yace "disobedience" da rashin fahimta tace "Disobedience kuma Uncle?" A hankali ya kwaikwayi muryarta yana langwaɓar da kansa yace "Ƴar kwaila..." Yana faɗin hakan ya kashe wayar yana sakin Murmushi tare da shafa sajansa... washegari tun 6 Abeed ya fita Danish ke driving nasa zuwa wani wajan sirri.... Sarah ta kasa kallon Yarima Yashim dake tsaye gabanta yana tsareta da Idanu, Murmushi yyi yace "Me kike son cewa?" Tai shiru dai fuskar nan nata babu walwala ta kuma kasa kallonsa, A hankali Yarima Yashim yace "I understood, u called me just to say goodbye shine kika kasa?" Tai shiru dai ta kuma ƙi kallonsa Zuciyarta na bugawa ita har ranta bata ƙaunar tafiyar bata kuma san nufin Uncle da ita ba, hannunta ya kama da sauri ta kallesa tace "Mene haka?" Yace "Like how? Mijinki ne ni fa ba wani ƙato ba" Sarah ta haɗa fuska tace "Nidai ka sakeni bana so" cikin damuwa yace "Ni kuma ina so, tafiya zaki wajan wata guda fa shine ba zaki bari ko hugging naki nayi ba" jikinta duk rawa yake tace "Allah ka sani bana so kuma..." Kafin ta Ƙarasa taji ya jawota gaba ɗaya zuwa jikinsa, with shock tace "Innalillahi, wlh bana so Allah zai saka min kaci Kani" a hankali shima Yarima Yashim yace "Tunda kike na taɓa hugging naki? Yanzu ina da iko a kanki ina da dama ki barni please" ya faɗa yana juyo da fuskarta and he's trying to kiss her... Yace "Just one kiss princess" kafin yyi abinda yake shirin yi daga baƙin ƙofa sunji ance "Heyyy" da sauri Sarah ta ƙwace kanta a tare suka kalli door way, Abeed ne tsaye ya Rungome hannunsa fuskarsa tayi jajur amma normly ba zaka gane yanayinsa ba, yana sanye da Silver crew neck t-shirt, sbd sanyin da ake yau da zubar dusar ƙanƙara yafi na kullum, sai wani Slim Fit Joggers daya sanya, tare da ɗura Autumn Winter High Neck a saman t.shirt ɗin, ya ɗura wata black Head Warp partial face, ƙafarsa sanye cikin white Xavier Woven Italian Leather (shoe) a hankali yake murza Anchor Leather Luxury Bracelet dake maƙale a hannunsa sai ka ɗauka Balarabe ne, musamman yadda sumar kansa tai kwace a wuyansa da wajan kunnansa, Yarima Yashim kallo ɗaya yyi masa ya ɗauke kai shi kam Abeed ko inuwar Yarima Yashim bai kalla ba, Yaa Yashim yace "Princess sbd kin Rungome ni kike jin kunya?" Da sauri Sarah ta kallesa jin ƙaryar da yyi wai ta rungomesa yace "Don't worry, come and kiss me princess ni ai naki ne ko?" Sarah dai abin ya bata Mmki ta juya suka haɗa idanu da Abeed wanda kallonsa yake ƙara razanar da ita, Yarima Yashim na ƙoƙarin riƙeta yaji kamilalliyar Muryar Abeed mai cike da kamala da nutsuwa ya daki kunnansa yace "Mami called you.." da sauri Sarah ta shige tana jin Yarima Yashim na kiranta, tana fita Yaa Yashim yyi kan Abeed yace "stay away from my wife, wlh Wlh zakai mmkin Abeed zan maka idan kaci gaba da shiga sabgar matata" Abeed ya ware idanunsa sosai har zai shiru sai kuma yace "To na hanaka abinda zakai da ita ne?" Yaa Yashim yace "Amma ganinka ne ya hana ai, Wlh Court zata rabani dakai" Abeed ya watsa hannunsa irin bai damesa ba sai kuma yace "Idan mijinta ne, ai idanu wani ba abinda zai hanaka" yana faɗin hakan yyi waje abinsa.... Anuty Zulfa dake kan Sarah wacce ta gama shiryawa cikin kayan sanyi itama tace "To kukan na mene?" Ta girgiza kanta Anuty Zulfa tace "tashi zai dropping naki, Auta da Beeba basu tashi ba" kamar ta cewa Anuty ƙarya ne excursion ɗin amma ta kasa tsoran Abinda zai mata ya hanata, fitowa sukai time ɗin Abeed na zaune hannunsa riƙe da black tea yana sipping nasa a hankali, fitowarsu ya Sanya ya ajjiye tea ɗin tare da Miƙewa yayi waje abinsa, kuka kawai Sarah take Zuciyarta nayi mata zafi har ta Ƙarasa wajan motar Khabeer ya buɗe mata ta shiga baya, a hankali ta lumshe idanunta sbd Ƙamshin Hugo boss data shaƙa, Abeed idanunsa akan system da yake ta dannawa har Khabeer yaja motar sukai waje, Yarima Yashim tuni yabar gidan... Har suka isa Airport ba tai shiru ba sai da ya gama danne danan da zai kana ya ɗago fararen idanunsa zuwa gareta, baice komai ba ya buɗe motar ya fito ganin haka yasa itama ta fito, Abeed ya bawa Khabeer system ɗin bai tsaya jiran Sarah ba ya kama hannunta zuwa cikin jirgin, tun a steps kanta ya fara juyawa, a haka suka isa vip suna shiga ta fara ƙoƙarin kelaya masa amai, Kallonta yyi murya can ƙasa yace "Mene?" Tana rufe baki tace "Amai na keji" hannunta ya kama ya buɗe toilet da sauri tayi wajan sink ta shega kwara Amai duk abinda taci saida ta dawo dashi tas, baya tayi sbd jikinta daya cika yyi saurin tare ta tare da zuba ruwa a hannunsa ya wanke mata fuska, sai rawa jikinta yake sbd wahala ganin haka yasa Abeed sunkuyawa ya ɗauke ta cak ya nufi duguwar kujera da ita.....




Zain Abeed isn't free contact to subscribe 08119237616.


*********61****Zama yyi tare da ita a jikinsa yana ƙarewa fuskarta kallo wacce ta ƙara haske sosai, ganin yadda ta rufe Idanunta taƙi yarda ko kallonsa tayi, yasa a hankali ya zame rolling ɗin kanta sumarta ya bayyana, cikin sauri Sarah ta ware idanunta suka haɗa Idanu, marairaice fuska tayi a hankali ta fara ƙoƙarin Zamewa daga jikinsa, Kallonta kawai Abeed yake kafin gaba ɗaya ya sanya hannunsa ya riƙe ƙugunta sosai, cikin kasalalliyar Muryarsa yace "Meke mki ciwo" ɗauke kanta tayi Idanunta ya cika da hawaye, cikin rawar Murya tace "Ka maidani gida,Ni ba zan bika ba" shiru yyi yana kallon bakinta dake motsawa ganin yadda ya tsareta da Idanu yaƙi ce mata kawai, sai kawai ta saka masa kuka tana sunkuyar da kanta ƙasa, gently Abeed yyi baya kaɗan tare da jawota gefen damarsa ya kwantar da ita saman duguwar kujera mai kama da gado, bai ƙara kallon inda take ba bayan ya kwantar da ita, ya miƙe tsaye walking slowly hannunsa zube cikin Aljihu ya nufi wata ƙofa daban, sweater ɗin Autumn Winter High Neck ya zare daga jikinsa tare da ajjiye saman sofa, kafin ya sanya hannunsa ya zame head Wrap Partial Face kansa yana Zamewa sumar kansa ta sauka Girgiza kansa yyi sosai sai da sumar ya gama warewa tass, kafin ya Fito daga cikin wajan.. tunda ya fito idanunsa ke kanta da mmki kawai yake kallonta ganin har bacci ya ɗauke ta, a hankali ya sauke numfashi tare da zama kusa da ita kallon nutsuwa yake mata, sosai fuskarta tayi kama data Daddy babu ko banbancin, Sarah nada wani irin kyau ko mace ta kalleta sai ta ƙara Kallonta balle namiji, komai a shagwaɓe ta keyinsa ko Mgn zatai sai ta shagwaɓe fuska, idanuna yaja ya rufe kaɗan kafin slowly ya sake buɗewa ganin yadda ta ɗura kanta a hannunta yasa ya kwanta gefenta kwanciya yyi yana Kallon sama, gently ya ɗauke ta baki ɗaya ya ɗura ta samansa tare da kwantar da kanta saman ƙirjinsa hannunsa duk biyun ya ɗura a bayanta ya riƙe waist ɗinta sosai, kafin ya ware fararen idanunsa a fuskarta gently ya manna softness lip's ɗinsa a goshinta ya sakar mata wani light kisses cikin nutsuwarsa da kamewar muryarsa a hankali yace "Sleep well better half" ya faɗa yana rufe idanunsa hannunsa ɗaya ya zame ya Sanya cikin sumarta ya shiga shafawa a hankali wata nutsuwa na saukar masa, sai yanzu ya kejinsa daidai,yana kwance da ita a jikinsa bacci ya ɗauke sa.... After hours ta shiga buɗe Idanunta domin ta rigasa farkawa, tunda ta buɗe idanunta ganinta ya sauka a fuskarsa mai cike da haiba, bata taɓa ganin mutum kamar Uncle ɗinta ba, sanyin fuskarsa da kamewar sa da ban yake dana sauran mutane, fari ne shi tas irik farin Larabawar nan ga tulin sumar kai kamar ta mace uwa uba kwantaccen sajan fuskarsa wanda yake gwanin sha'awa, kwaɓe fuska tayi ganin yadda laɓɓansa suke jajur yuri baki tayi Murya can ƙasa tace "Ai dai na fika kyau" a hankali taji yace "Hk nkeso" ware idanunta tayi sbd mmki bata san time ɗin daya tashi ba, motsawa ta shiga yi zata zame jikinta idanuna da suke a rufe ya buɗe suka haɗa idanu tayi saurin ɗauke kanta, hannunsa yaja hancinta ba tare da yace komai ba, tashi yyi zaune har lokacin yana riƙe da ita feeling much happier.... Sakinta yyi daga jikinsa tare da Miƙewa tsaye ya nufi toilet da idanu ta bisa yana kaiwa bakin toilet ɗin yaja ya tsaya tare da juyawa da sauri ta ɗauke idanunta tana tura baki gaba, Kallonta kawai yyi kana ya shige ciki, tana zaune tana jin yadda jirgin ke tafiya tayi dalilin ganin gajimare na wulgawa, numfashi kawai ta sauke ta rasa dalilin da ya Sanya taji gabanta na faɗuwa tsoran Uncle na ƙara ratsa mata zuciya, not too long ya fito daga cikin toilet ɗin daga shi sai farar vest wacce ta kama jikinsa hannunsa a fuskarsa yana jan Gemunsa a hankali fararen idanunsa a kanta, bai ce mata komai ba, ya nemi waje ya zaune, babu jimawa Ma'aikaciyar jirgin ta kawo musu abinci, Sarah dai na zaune kanta a ƙofar jirgi tana kallon gajimare, a nutse taji yace "Go and wash your face and mouth"He said the words slowly, taking a cup of coffee, Sarah ta kasa tashi feeling so uncomfortable, idanuna ya ɗaga kaɗan ya kalleta suka haɗa idanu ganin yadda fuskarsa babu walwala ko kaɗan yasa a ɗan tsorace ta miƙe tsaye tana ƙanƙame jikinta ta nufi toilet,Whatever he said, she did it, she finished and came out of the bathroom, tsaye tayi daga can nesa dashi hannunsa riƙe da cup yana sipping without looking at her, he slowly extended his hand to her and said "Come" maƙale kafaɗa tayi muryarta na rawa tace "Uncle gida zani please" gently ya ɗaga idanunsa ya kalleta cikin kamilalliyar muryarsa mai sanyi yace "Gida?" Ta ɗaga masa kai tana marairaice fuska tace "gida zani wajan Mami nafi son can" har lokacin Kallonta yake can yace "you are here with me" rushewa tayi da kuka tana durƙosawa ƙasa Miƙewa yyi tsaye bayan ya ajjiye cup ɗin hannunsa wajanta ya nufa yana zuwa ya ɗago ta tare da bata side hug yana tallafo haɓatar fuskarsa dab da nata breathing ɗinsa na sauka cikin wani kalar Murya mai taushi yace "gida?" Kai ta ɗaga masa tana faɗin "Gida zani" yana manna goshinsa a saman nata still holding onto her yace "then I will take you home, you have to stop crying" kallonsa tayi kamar mai son gano gsky sai kawai ta maƙale shoulder tace "Ban yarda ba, ka rantse min ko muƙulla" juya idanunsa yyi jin abinda tace she's too young yau ya ƙara tabbatarwa da haka, idanunsa ya lumshe kaɗan ya buɗe yace "Muƙulla..." Ya faɗa yana miƙa mata hannunsa da sauri ta saƙale ƙaramin yatsarta da nasa tace "Munƙulla" ta faɗa tana Kallonsa gira ya ɗaga mata kafin a hankali ya haɗe fuskarsa da nata waje guda yana sauka mata numfashi goshinsa saman nata gently yyi lip's ɗinta wani sassanyan kiss kafin ta motsa ya ƙara manna laɓɓansa a forehead nata ya sakar mata light kisss baki ta buɗe zatai Mgn yyi saurin manna bakinsa a cheeks ɗinta ya bata wani ƙyakƙyawan sumbata wanda ya sanya ta saki ajjiyar zuciya tana ɗauke idanunta, zame jikinsa yyi yana kama hannunta shine ya fara zama kana ya miƙar ƙafafuwan sa sosai, gently ya ɗura ta saman cinyarsa, yana ɗakko meat ya nufi bakinta yace "Haaa" yadda ya tsareta da Idanu yasa ta buɗe bakinta ya sanya mata naman a hankali ta shiga taunawa, a nutse yake bata abincin tana ci, kaɗan taci ta ɗauke kanta, Kallonta yyi yaga fruits take kallo ta kuma kasa ɗauka, juyawa yyi ya ɗauki wata yankakkiyar Apple ya bata ta amsa, mmki ya kamasa tass ta shanye fruits ɗin hadda oranges ɗinsa, ruwa ya bata ta amsa tasha sosai, tana gamawa tayi ƙasa da kanta shi dai ya tsareta da idanu kafin yace "Sai me?" Ta girgiza masa kai alamar babu, ya haɗe fuska da sauri tace "I'm full" ajjiye komai yyi a gefe ya kwanta saman saman Kujera tare da kwantar da ita a gefensa ya ɗura kanta a ƙirjinsa hancinsa cikin sumar kanta yana shaƙar Ƙamshi.... Misalin 12 na dare Jirginsu ya sauka a Domodedovo international airport/ Russia Moscow. A hankali jirgin ke sauka yana ɗan Girgiza kafin ya gama samun daidaito a ƙasa, passengers suka fara sauka, a hankali Abeed ya fito daga cikin jirgin sanye da kayansa daya sako na sanyi, tsaye yyi cak ganin yadda garin gaba ɗaya ke yaƙin sanyi, dusar ƙanƙara nata zuba tare da yayyafin ruwa kowa ka gani da manyan kayan sanyi, juyawa yyi ya kalli Sarah itama garin take kallo mmki duk ya gaba cikata, sweater ɗin jikinsa ya zame tare da matsawa kusa da ita ya sanya mata, cije baki yyi sbd sanyin daya fara ratsa masa jiki, hannunta ya kama suka sauka kai tsaye inda wata mota tayi parking ya nufa, drivern na ganinsa yyi saurin faɗin "Wlcm Sir" bai ko kalli inda yake ba ya buɗewa Sarah mota ta shiga, rufewa yyi ya koma ɗaya side ɗin ya buɗe ya shiga, yana shiga driver ya jasu idanunsa ya rufe yana jin wani irin mugun sanyi na ratsa ko'ina na jikinsa har Numfashinsa na sarƙewa... A
Hotel McCoy Pullman driver yyi parking da sauri ya fito ya buɗewa Abeed ƙofa, gently ya fito daga cikin motar yana fitowa Sarah ta fito ta matsa kusa dashi, hannunta ya kama ya nufi reception ɗin hotel ɗin da ita driver na biye da kayansu, dake tun a can an gama yi masa komai key ya amsa ya nufi upstairs still holding her hands, har ya Ƙarasa room 111 buɗe room ɗin yyi ya shiga Sarah dai na biye dasu driver ya shigar musu da kayan, Babban ɗaki ne, 1 bed. 1 toilet freezer plasma, free Wi-Fi iya haɗuwa Room ɗin ya haɗu, sakinta yyi ganin har 1na dare, tana zaune harya fito daga wanka sanye da toilet iya waist ɗinsa, da sauri ta ɗauke kanta jikinta na rawa da ɓari sbd wani irin murɗawa da jikin Abeed ke dashi, six pack ɗinsa gaba ɗaya a murɗe yake musamman muscle ɗinsa da faffaɗan ƙirjinsa, gashi kwance lubb a ƙirjinsa duk abinda take yana kallonta, sai daya gama shiryawa cikin wata tattausar jallabiya mai kauri sosai kafin a nutse yace "Jeki wanka" kwaɓe fuska tayi tace "Ai nayi" Kallonta yyi bai sake Mgn ba ya shimfiɗa pra mat ya fara salla, duk yadda yake Sallah tana kula dashi harya idar, taga lokacin daya tashi amma bata san lokacin daya ɗaga ta sama ba, kai tsaye bathroom ya nufa da ita "Ni ba zan ma, Allah nayi tun a gida kuma...," Shiru tayi sbd jinta cikin ruwan zafi, ajjiyar zuciya ta sauke turo baki tayi zatai mgn yyi saurin kama lip's ɗin yana murzawa jikin salo na sakarwa Mutum kasa, fuskarsa dab da nata kafin gently ya zaro tattausan tongue ɗinsa mai sanyi ya ɗura saman tsinin hancinta a hankali ya shiga tsotsar karan hancinta yana murza lip's ɗinta, breathing ɗinsa na sauka na sanyin daya keji, muryarsa can yana shafa mata sajan fuskarsa yace "Rigimammiya ta.." yana faɗin hakan ya fita daga cikin bathroom ɗin... Sarah har tayi wanka tayi alwala kasa fitowa tayi sai da taji yace "Na shigo ne?" Da sauri ta fito kanta a ƙasa, yana zaune saman Kujera hannunsa riƙe da tea mai zafi yana sha sosai frm head to toe yake kallonta tun daga foot ɗinta har zuwa manyan cinyoyinta da kuma waist ɗinta daya ƙara buɗewa har zuwa kan ƙirjinta a hankali yake bin dugun wuyanta, bai bari ya kalli fuskarta ba ya sauke Ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya wasu fararen couples pyjamas ya nuna mata masu kyau sosai, ɗauka tayi da sauri ta koma bathroom ta saka, lokacin data fito daga bathroom ɗin baya ɗakin da sauri ta saka hijab ta fara sallah har ya idar da sallah ta kwanta saman ladduma bai shigo ba... Cikin bacci Sarah taji an ɗauke ta Cak da sauri ta buɗe idanunta dake cike da bacci, a shagwaɓe tace "Twin" Kallonta kawai yyi bayan ya kwantar da ita ya zame mata hijab ɗin a hankali, runtse idanunta tayi ganin ya kwanta so close to her, tana jin time ɗin daya zare ribbon ɗin kanta yana juyata kaɗan zuwa jikinsa, jikinta ne ya fara rawa sosai lokacin da taji saukar hannunsu a ƙasan mararta, shiru Abeed yyi yana jin ɗumin mararta na ratsa hannunsa,a hankali yyi sama da hannunsa yatsarsa ya sanya ramin Cibiyarta yana shiga murza slowly slowly, kasa jurewa tayi ta buɗe idanunta suka haɗa Idanu cikin rawar Murya tace "Uncle mene haka?" Shiru yyi mata a zabure ta fara ƙoƙarin kwace jikinta sbd saukar hannunsa a ƙirjinta ya shiga murza nipples ɗinta yana jan samansu, "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!" Sarah ta faɗa a ranta ta kasa mgn sbd Shock

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads