Showing 117001 words to 120000 words out of 193443 words
Chapter 40 - ZAIN ABEED Book 1 Complete Document by Nimcey luve Sarauta .txt
looking at her yace "For what reason?" Tace "Za tace ina naje" yace "And so what? Wajan mijinki" ware Idanu tayi tace "Miji kuma" kame fuskarsa yyi kamar ba shine ya faɗa ba yyi mata banza, hannunsa ya miƙa ya buɗe mata ƙofar yace "get down" sauka tayi tana sauka tace "Thank you" bai ce komai ba ya rufe motar tana tsaye har ya bar cikin gidan, ajjiyar zuciya ta sauke ta nufi cikin gidan wani daɗi ya kamata ganin har zuwa lokacin basu dawo ba, kayan jikinta ta cire tayi wanka ta sauya kaya zuwa na shan iska, kana ta nufi kitchen ta ɗura dinner, tana gama komai na dinner suna shigowa, Beeba ta zube saman Kujera tace "Wassh, sai yanzu na tuna ban suyiwa lace ɗina bag ba" Auta tace "Kee kam Beeba kin shiga Uku,duk kece kika ɓata mana time a kasuwa" Beeba tace "No, ban san za'a kasuwa ba shiyasa na tsaya ɓata maku time, gsky lefen Safna yyi masifar kyau,kai Ubangiji ka bamu gidan ta zamu huta, ina son hutu wlh" tsaki Raudah taja tare da shigewa bedroom Umma tuni tayi nata part ɗin... Suna zaune gaba ɗaya akan dining room suna dinner Beeba tace "Sarah na siyo maki anko fa, alrdy suna wajan tailor so get ready akwai biki" Murmushi kawai Sarah tayi, kafin kowa yyi mgn ƙamshin Hugo boss ya cika Main Parlo tun kafin ya shigo Sarah da Auta suka fahimci Yaa Abeed ne, da mmki Yaya Rooma ke kallonsa tace "You?" Raudah ta ɗaga kai zuwa direction ɗin da yake,yana tsaye bakin ƙofa hannunsa zube cikin Aljihu, yana sanye da Ralph Lauren Kaftan st, fuska a kame babu alamar fara'a ya baje sumar ko ribbon bai saka ba, walking slowly ya Ƙarasa shigowa cikin parlon kai tsaye kujera yaje ya zaune yana harɗe ƙafarsa, Yaya Rooma ce ta miƙe tare da nufar inda yake tana zuwa ta zauna tace "So kana ƙasar nan ke nan Abeed?" Girgiza mata kai yyi murya can ƙasa yace "Ina yini" tace "Allhmd,bari a kawo maka dinner" bai ce komai ba Yaya Rooma ganin Sarah ce kawai bata cin abinci tace "Sarah kawo masa abinci" da sauri Raudah tace "No Mom, Sarah ta gaji da yawa bari na kawo masa" tana faɗin hakan ta shiga jera masa abinci a tray ta haɗa komai ta kawo masa kan table, Cikin kashe murya tace "Yaa Abeed Wlcm" ko inda take bai kalla ba, jin shiru yasa ta kallesa Zuciyarta na bugawa, bata fahimci komai ba sai da Yaya Rooma tace "What noises Raudah!" Da sauri Raudah ta matsa tana shafa kanta, Kujera ta nema ta zauna "How do you feel, Anuty Zulfa tace baka ji daɗi ba" sai a lokacin ya kalli Yaya Rooma ba tare da yace komai, Sarah ce ta miƙe zata shige bedroom taji yace "You" Cak ta tsaya domin tasan cewa da ita, kafin kuma ta juya ta kallesa suka haɗa idanu kallon juna kawai take, sai dai ba taga zanan tattoo ba hakan yasa ta tabbatar tsakanin Abeed da Jaan akwai bambanci, a kaushashe yace "Tea" ya faɗa yana zame idanunsa daga kanta Raudah ce ta miƙe tace "Bari na haɗa maka" yanayin kallon da yyiwa Sarah yasa tayi saurin shigewa kicthen, a tare suka haɗa tea ɗin da Sarah da Raudah, Raudah ce ta fara kai masa ta ajjiye saman table, a hankali cike da nutsuwa Sarah ta fito daga cikin kitchen ɗin tana zuwa ta tsuguna har ƙasa, samun kanta tayi da zama ƙasan ƙafafuwan sa, kanta na shafar ƙafarsa, cup ta ɗauka ta tsiyaya masa tea ɗin, kana ta ɗauki lemon ɗin data yanka ta matsa ciki 1spoon na suger tasa, saɓanin Raudah tada saka 3 bai son zaƙi da yawa a cikin black tea, idanunta ta ɗaga taga ita yake kallo miƙa masa cup ɗin tayi ya amsa yana janye idanunsa, a nutse yake sipping tea ɗin, Miƙewa tayi zata tashi a kasalance yace "Sit here" ya faɗi hakan a kame, Raudah wani Irin haushi taji ganin ko tea ɗin data kawo masa bai kalla ba balle ita, tsanar Sarah ya ƙaro a ranta, fuuuu ta tashi daga wajan kamar zata fashe, tana shiga cikin bedroom ɗin Beeba ta tun tsire da dry kafin tace "Kema kin so kanki da yawa Raudah, wlh tun wuri ki cire hakan a ranki ni ban san rashin ajikin yazo har haka ba" Auta dai ba tace Komai ba.... Sarah ta kalli Abeed tace "Amma Mami" kallon da yyi mata ne yasa kawai tayi shiru tare dasa hannu ta amshi wayar daya bata, iphone 13 max pro wacce Yarima Yashim ya bata taƙi amsa, yana Miƙewa tsaye yace "Make sure kinyi settings nata" kai ta ɗaga masa, zata juya ya kama hannunta tare da nufar waje da ita, Yaya Rooma data fito daga part ɗin ta, tabi bayansu da kallo, sai da yaje cikin motarsa bayan ya sakata a back seat kamar inda ya zauna, gently ya ɗaga kai ya kalleta kafin Calmy yace "Kina buƙatar wani abu ne?" Girgiza masa kai tayi tace "Babu" ya kalleta sosai yace "Meke damunki?" Tace "cikina ne Uncle" ta faɗa hawaye na ciko mata idanu, ƙasan Zuciyarta kuma tunanin Jaan ne fal bata san yaushe ne zata sake ganinsa ba, a taushashe Abeed yace "Shi ne na kuka?" Kanta ta kifa a cinyarta ta shiga rera kuka, ganin hakan yasa Abeed sanya hannuna ya ɗaga ta Cak ya direta saman cinyarsa, kanta ta kwantar saman ƙirjinsa tace "Uncle ni Wacece dan Allah? Ba zaka iya tuna wani abu game dani ba, ina son sanin dangina Uncle,ina son komawa wajan family na, ina buƙatar ganin Sairah please Uncle" rungometa yyi jikinsa ya kasa ce mata komai ba, babu abinda yafi asali da tushe daɗi, dole akwai abinda akai mata wanda ya sanya take faɗin hakan, a hankali ya ɗago ta daga jikinsa, yyi copping face nasu waje guda, goshinsa akan nata hancinsa akan nata yana jan numfashi yace "Waye?".... "Raudah Uncle" nan da nan fuskar Abeddeen ta sauya baya son mace mai rawai kai da son shiga abinda ba ruwanta, Calmy yana murza dimples ɗinta yace "Saaaaa, if you're looking for father just kizo waje na, idan uwa kike buƙata I'm with you, brother sister everything, kizo nine komai naki, ba nine ƙatoto ba zanji da kowa..." ya faɗa yana shafa gefen fuskarta da tattausan sajensa Calmy yace "I will take care that I can spend your life, I will be the mirror of your life Sarah" ƙanƙamesa tayi sosai tana rushewa da kuka sosai hakan yasa ABEED ƙara riƙe ta murya can ciki yace "Cry as you can, I got you okay, You'll not die And noting Will happen to you, Okay SARAHH" yyi Mgnar soundly and angry, he could feel yadda hawayenta ke jiƙa masa gashin ƙirjinsa dake a buɗe, kuka take sosai ta kasa daina wa har wani ihu take kamar wacce akaiwa mutuwa, numfashinta na ɗaukewa tace "Uncle Daddynmu yace ba shine ya haifemu, ke na mu shegu....," Bata ƙarasa maganar ba yyi saurin sanya bakinsa cikin nata, a zafafe yake kissing nata yana patting bayanta, yanayin yadda Zuciyarta ke mata zafi, ga barin ɗinta ba tuna all maganganun da Raudah ta faɗa, ga yadda Daddy ya tafi ya barsu, ga Yadda biyuninta tai mata sharrin cakawa Abeed wuƙa, ta hango zallar tsana a tare da ita tana sane da komai, domin manta wannan abun ya sanya ta shiga yiwa Abeed martanin kiss ɗin da yake mata, cikin Lokaci kaɗan sun hargitsa motar sai Numfashinsu dake sauka, a hankali Abeed yyi baya tare da kwantar da ita slowly ya zuge zip ɗin rigarta, a hankali yyi unhooking bra ɗinta Wani irin fitinan nan nishi Sarah ta sauke lokacin da taji lip's ɗinsa a ƙirjinta, tun tana jurewa har ta fara ganin abin mata girma, wani kalar hot romance yake saukewa mata tuni yyi wurgi da bra ɗin nata ya zame rigar jikinta can ƙasa, wata zabura Sarah tayi time da taji saukar bakinsa a cikin jikinta wajan da bata taɓa tsammani ba, ji tayi kamar fitsari na shirin zubu mata, tsananin ruɗewa tasa ta manna bakinta a nipples ɗinsa ta shiga tsotsa, dum! Haka kan Abeed yyi yana tabbacin nan ne rauninsa, ashe haka shan nippy ke da daɗi, gaba ɗaya duk yadda yaso kamewa gagara yyi tashin hankali bai gama sakin Sarah ba sai da taji Abeed na ƙoƙarin ratsa cikin jikinta da Abeed ɗinsa, azaba da raɗaɗi tasa tayi saurin sakar masa cizo amma ina baya ji..... Yaya Rooma ce ta fito daga cikin gidan tana faɗin "Anuty Zulfa nan waje ba yaje rakasa, ni ban ma san daga tarta ba" Anuty Zulfa dake zaune tace "Wanne kalar shashanci ne wannan, nace ko waje ban yarda Sarah ta fita ba balle wani ya ɗauke ta" Yaya Rooma zatai Mgn ta hango Sarah ta tawo a gigice tana gyara zaman rigar jikinta, da idanu Yaya Rooma take Kallon Sarah kafin tace "Gata tama dawo" wayar hannunta ta miƙa wa Sarah tace "Mami" jikin Sarah na rawa tace "Ma.. mi" a tsawace Anuty Zulfa tace "Shut up my friend, wanne ya zama last warning da zan maki, Iyayen Yarima Yashim suturo neman aurenki,kuma na amince da hakan Abban Auta ya amshi kuɗin auren shi da Liman kuna shiga last semester na level 2 za'ai bikinku, kin haramta ga ko wanne namiji Sarah..." Kitt Anuty Zulfa ta kashe wayar, Sarah kasa tantance abinda kunnanta yaji tayi, an bawa Yarima Yashim aurenta, Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un me hakan ke nufi, Mene tsayin Jaan ɗinta? Ga Abeed na neman wargatsa mata rayuwa, da ƙyar ta iya jan jikinta zuwa cikin Main Parlo Yaya Rooma ce kawai zaune, tana zuwa ta bata wayar zata shige Yaya Rooma tace "Come here Sarah" a hankali ta dawo ta zauna ƙasan carpet ba tare da tace komai ba, Yaya Rooma tace "Do you love him?" Kasa magana tayi Yaya Rooma tace "Kina son Yarima Yashim Sarah?" Idanunta na cika da hawaye tace "Umma ban son aure yanzu, ban so..." Yaya Rooma tace "Ba damuwa bace, idan har kina sonsa shima yace kece kikace sai kin shiga level 2 right?" Kanta ta ɗaga Yaya Rooma tace "Ok, I'm happy for you Sarah Zaki shiga Masarautar Zazzau matsayin Gimbiya, Yarima Yashim nada hankali nutsuwa yana sonki sosai, jeki Allah ya tabbatar da alkairi" wani nauyi Sarah taji Zuciyarta nayi mata, da ƙyar ta shige ciki tana zuwa Auta da Beeba na buga game Raudah kuma na kwance ta tsorawa window idanu..... Abeed ya daɗe cikin motar hannunsa dafe da cikinsa zufa na yanko masa ga wani ciwon kai daya saukar masa, Almost 30mnts Yana haka kafin ya yiwa motar key yabar gidan baki ɗaya..... Washegari misalin 3:30 na yamma wata haɗaɗɗiyar mota ta shigo cikin peach ɗin, a hankali yyi parking Zain dake kallon Sairah yace "na kasa danne farin cikina" dry tai masa tana dukan shoulder ɗinsa tace "Common Beb.." Murmushi yyi mata yace "Za ki gane Beb, zai kinzo hannu kinfi kowa raki Allah ki kuyi dauriya" dry tayi tace "To ba kai bane" bai ce komai ba ya buɗe motar ya fito, Sairah ta buɗe sai a lokacin ta shiga ƙarewa wajan kallo tace "Beb na taɓa zuwa nan fa" Kallonta yyi yace "Like serious?" Tace "Sure ba Katsina bane? Ai a nan muke before Daddynmu ya kure mu" Zain yace "Kuma zaki iya gane gidanku?" Girgiza kai tayi tace "No" ta faɗi hakan ne sbd al'ƙawarin da taiwa Sarah na mantawa da Daddynsu nan a ranta, kafin Zain yyi Mgn yaji an rungome sa ta baya, da sauri ya juya sukai idanu biyu da Abeed dake tsaye cikin Suit yyi kyau sosai, fuskarsa ta faɗaɗa da Murmushi, wani kalar ihu Zain yyi ya faɗa jikin Abeed tare da ƙanƙamesa, Abeed ma Rungome Zain yyi idanunsa yyi jajur ya shiga sauke ajjiyar zuciya, yana jin wani sanyi na ratsa masa zuciya yana mutuwar son Zain kamar yadda yake jin Pinky a ransa, Kuka Zain ya shiga yi can ƙasa yana ƙara ƙanƙame Abeed, gently Abeed yake bubbuga bayansa yana jan numfashi, a hankali ya kwaɓe fuska murya narke yace "Zan tafi tunda kuka kke" Da sauri Zain ya girgiza kansa yana sakin Murmushi still hawaye na zubu masa yace "No! Am not cry, i miss You so much Biyunina, nayi kewarka na kasa bacci na kasa cin abinci sbd tunanin halin da zaka shiga, nasan halinka baka cin abinci idan ba cewa akai kaci ba, baka iya daina shan ruwan sanyi idan ba nine na hanaka ba, babu wanda ya isa yaji meke damunka idan ba nine na tursasaka ba, all this tayaya kake ganin zan jure rashinka, bani da yadda zan wlh da duk inda zaka sai na bika, I love You Biyunina kai ne farin ciki na" at this time Abeed kasa jurewa yyi sai kawai ya lafe jikin Zain ya shiga sauke numfashi, Murya a shagwaɓe kamar yadda ya saba yiwa Zain ɗin yace "I missed everyday Biyunina, I miss you completely.." Sairah dake tsaye idanu kawai ta zuba musu tana ganin kamar su da Sarah amma bata taɓa ganin identical twins kamar ZAIN ABEED ba, ƙaryar mutum ya gane su, voice everything iri ɗaya, sun jima haka kafin Abeed ya zame Jikinsa a ƙasan wata rumfar wacce ƙasanta ruwa ne ke gudana suka zaune, Sairah na gefe ɗaya Abeed na manne da jikin Zain, a haka waiter ta kawo musu abinda Abeed ya buƙata, Sairah mmkin shagwaɓar Abeed take, gaba ɗaya ya narkewa Zain hatta Abinci Zain ke bashi da sun haɗa Idanu da Sairah sai ya ɓalla mata harara, yana tuna sharrin da tayiwa Sarah, bayan gama cin Abincin Zain ya kalli Sairah yace "Bee ga Biyunina, Abeed ga Sairah ita..." Girgiza kai Abeed yyi yace "No need, she's your wife" Murmushi Zain yyi yace "Do you know her somewhere before?" Abeed na kame fuska sosai yace "Tunda nace naje Zahel ƙilan na santa" ya faɗa yana ɗauko Wayarsa ya shiga dannawa, Zain yace "Oh Yeah haka ne, but an rasa inda Sarah take, tun bayan barinka itama muka nemeta muka rasa, babban tashin hankalin Junaid ya damu akan Sarah har kwanciya yyi gadon asibiti.." a hankali Abeed yace "Ya kusa zuwa kabari ke nan" Zain yace "Pardon" Bai ce komai ba sai cute smile daya sakarwa Zain ɗin, Wani m.card Zain ya bawa Abeed yace "Ka riƙe wannan wajanka sbd wata rana ok" amsa yyi yana juya M.card ɗin kafin ya sanya shi cikin Aljihu, Sairah ta ƙara satar kallon Abeed suna haɗa idanu ya maka mata harara tace "Ina yini" bai amsa ba yaja Zain da wata magana very important, bayan sun gama Zain yace "Zani gidan Umma" da sauri Abeed yace "Bata ƙasar" ya faɗa yana zaro idanu domin wannan Shine karo na farko da yyi ƙarya a rayuwarsa, lallai soyayya na sauya mutum, sanin halin Abeed yasa Zain ya amince, daga nan gidan Abeed suka nufa a nan Katsina wanda ya siya kwana nan, a ranar gado ɗaya suka kwana shida Zain, Sairah na can wani Bedroom ɗin, cikin dare Zain yaji jikin Abeed zafi zau da mmki yake kallon Abeed ɗin, can ya sauka ya nufi bathroom ya haɗa ruwa mai zafi sosai ya saka showel, yana zuwa ya samu Abeed ya buɗe ido Calmy Zain yace "Meke damunka,ka faɗa min dan Allah" narke fuska Abeed yyi amma sai ya samu kansa da faɗawa Zain komai everything har shaye-shayen da yake, Zain yace "Ka taɓa Romance da wata ne?" Shiru Abeed yyi bai mgn ba, hakan da yyi yasa Zain ya fahimci Abeed ɗin yanzu ko bai san mace ba to ya fara jin daɗin ta, shi tunda ya samu Sairah ya daina shan magani, ya jima kafin ya shiga shafawa Abeed ruwan zafin, a ransa yana mmkin sauyawar halayyar Abeed ɗin, amma babu abinda zai face addu'a sai Subhi zazzaɓin ya saki Abeed da ƙyar yyi Sallah, kuma baya sun su jima tare da Zain, da sassafe ya shirya Zain yace "Nima zan koma Kano yau, tunda ƙasar saka bari,dan Allah ka kula da kanka sbd ni ban san yaushe ne zan sake ganinka ba, ka kula ka kula ka kula dan Allah" rungome juna sukai sai da su Zain suka tafi kafin ya juya zuwa cikin gidan nasa, yana zuwa ya ɗauki Wayarsa ya kira Sarah sun jima suna waya kafin bacci ya ɗauke sa..
Zain Abeed isn't free contact to subscribe via WhatsApp 08119237616****50**@@@♉♉♉Da Yamma Sarah na zaune ita da Yarima Yashim a wata ƙasar rumfa dake entrance ɗin gidan Yaya Rooma, Murmushi Yarima Yashim yyi kafin yace "Na ɗauka zaki farin ciki, da neman aurenki da nayi ko baki so na ne Sarah?" Kanta a ƙasa ba tare da tace masa komai ba, Calmly Yaa Yashim yace "Nidai na san har abada ba lallai ki samu namijin da zai soki kamata ba, idan kuma akwai wanda kike so bayanni feel free" sai a lokacin Sarah ta ɗaga idanunta suka haɗa idanu cikin ƙasa da murya tace "Bakai shawara dani, U broken my promise" Kallonta yyi kafin yace "Wanne Promise Sweetheart?" Idanunta ya sauya kala sbd rashin sanin abinda za tace, Yace "Uhm inajinki" ɗauke kanta tayi tace "Banyi dakai za kaje neman aurena yanzu ba, ba haka mukai ba kasa ina jin shakkun riƙe Al'ƙawari tsakani na da kai" zamansa ya gyara yana tattare Alkyabbar jikinsa kafin ya kalli fuskarta yace "Wannan shine nayi ba daidai ba?" Ya faɗa yana ƙoƙarin riƙe hannunta tayi saurin ɗauke hannunta tana haɗe rai yace "Sorry, kamar yadda kike shakkun haka nima, kince kina so na but na kasa believed wannan Mgnar, U didn't pick my call, no reply messages, na baki waya kinƙi amsa amma yanzu Abeed daya baki kin amsa da gudu" da sauri Sarah ta kallesa tace "Mene yasa kke son saka Yaa Abeed cikin al'amuran ka, bayan shi bai damu dakai ba" Yarima Yashim yyi wani Murmushin takaici yace "Mene yasa kike fifita shi fiye da mijin da