Header Ads
Showing 114001 words to 117000 words out of 193443 words

Chapter 39 - ZAIN ABEED Book 1 Complete Document by Nimcey luve Sarauta .txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

hula, ga wata siririyar necklace a wuyanta sai ƙamshi take na Valentino, shiru tayi akan bed idanunta rufe, ya kamata ta san wace ita tunda har an fara yi mata gorin iyaye, wata tsanar Daddynsu ya ƙaro a Zuciyarta, gashi yau gaba ɗaya wayar Jaan a kashe take, almost 10 minutes tana kwance taji wayar Auta na ringing idanunta ta buɗe tare da ɗaukan wayar da sauri ta miƙe zaune ganin sunan Jaan na wayo saman wayar, answering tayi a hankali tace "Hello" sauke ajjiyar zuciya yyi sbd jin muryarta wata kala, ya jima kafin yace "Kina ina?" Tana kwaɓe fuska kamar zatai masa kuka tace "Gidan Yaya Rooma" Calmy yace "I knw, i mean a nan ɗin" tace "Oh! Ina bedroom" some minutes kafin yace "Fito entrance kiga" tace "Mene a entrance ɗin" yana rufe idanunsa yace "Ance za'ai ruwa a Nigeria, Just to confirm" tashi tayi tsaye har zata ɗauki hijab tunawa bbu kowa a gidan ta saka slippers tare da yin waje har lokacin wayar na maƙale a kunnanta, a hankali take tafiya jikinta na juyawa, kalbar kanta na lilo, a haka ta buɗe ƙofar shiga Asalin cikin gidan, tana fitowa entrance ɗin tace "Na fito,amma hadarin ba sosai ba" ta cikin wayar ya saki wani sauti yana raina wayon Sarah a hankali yace "juyo" yana juyawa idanunta ya sauka akansa yana tsaye ya juya mata baya ya ɗan jingina jikinsa da jikin motarsa, tun daga sama har ƙasa Sarah ke kallonsa, yana sanye da wata farar gezner ɗin kin jumper da babbar riga ya ɗura half jaddara akansa hular red ta haska fatar wuyansa, sumar kansa ta sauka ƙasa, binsa kawai take da kallon mmki, yana jin lokacin ta buɗe baki tace "My Man.." wayar ya zame daga jikin kunnansa a hankali ya mayar cikin Aljihu kafin gently ya juya....




😂😂 Finally
Me zaku ce??????
Me kuke tunanin zai faru???
Abeed or Jaan???
[08-15 08:47] +234 703 831 1110: 👑👑48👑👑
Fararen idanunsa ne ya sauka cikin idanunta, gently yyi baya kaɗan tare da jingina bayansa da jikin mota, kafin ya harɗe hannayensa a ƙirji, a hankali yake bin Sarah da kallo frm head to toe, musamman fararen cinyoyinta da suke waje da kuma yanayin yadda wuyanta ya bayyana sbd faɗin rigar, idanunsa ya sauke akan ragowar zanna lallan ƙafarta yabi dugwayen yatsun ƙafar da kallo, kafin gently ya ƙara maiyar da idanunsa cikin nata, tayi tsaye kamar an dasata she can't believed cewa shi take gani a gabanta,ko dai gizau idanunta ke mata ne, Sarah bata taɓa ganin Mutumin da Manyan kaya sukai masa bala'in kyau irin Jaan ɗinta ba, babu abinda ke ɗaukan idanunta irin saje da kuma sumar kansa, banda zanan tattoo ɗin da take gani a hannunsa,babu abinda zai sanya ba tace Abeed bane, babban abu kuma manyan kayan daya sanya, Abeed ba zai taɓa sanya manyan kaya ba, hannunta ta ɗaga tare da taɓa fuskarta irin ko mafarki take, ganin hakan yasa a karo na farko akan idanunta Abeed ya ɗaga jagirarsa guda ɗaya ɗaya tare da kashe mata idanu guda, a hankali kuma ya langwaɓar da kansa gefe, da gudu Sarah ta nufo inda Abeed yake idanunta ya cika da hawayen farin ciki, ganin da gaske wajansa ta nufu yasa ya ɗan miƙe daga jinginar da yyi slowly yake Girgiza mata kansa, yana mata alama da cewa ta duba kayan jikinta,ga kuma entrance ɗin gidan akwai masu bawa flowers ruwa ga gatekeeper, Sarah bata fahimci kurman baƙin nasa ba, da gudu tayo kansa batai wata wata ta faɗa jikinsa tare da ƙanƙamesa ta sakin wani irin gigitaccen kuka, yanayin yadda ta faɗa jikinsa ba tare daya shirya ba, yyi saurin yin baya tare da sanya hannunsa ya dafe jikin motar, ɗaya hannunsa kuma yyi saurin riƙe waist ɗinta dashi, a hankali ya daidaita tsaiwar sa a jikin motar, kafin gently ya sanya duka hannunsa biyu yyi holding nata back, yana jin yadda take kuka sosai hawayen idanunta na sauka a gaban babbar rigarsa, a hankali ya ɗura kansa akan shoulder ɗinta ita kuma ta ɓoye fuskarta a ƙirjinsa, shiru yyi mata hancinsa na shaƙar ƙamshin Valentino wanda take amfani dashi, slowly kuma yake manna mata tattausan kwantaccen sajansa, almost 10mnts suna a haka ganin har lokacin ta kasa daina kukan yasa a hankali ya ɗura bakinsa a kunnanta kafin ya sakar mata iska mai sanyi yana hura mata a hankali a hankali, ɗaya hannunsa ya ɗura saman kanta ya shiga shafawa a nutse yana jan numfashi, cikin wata kalar kasalalliyar Murya mai nuni da yanayi na kewa da kuma buƙatar miji zuwa ga matarsa,ya buɗe baki a hankali daidai kunnanta da ƙyar ya iya cewa "Pinky..." Ya faɗa a kame yana mai jan numfashi, domin iya wannan kalmar ce kawai tazo masa, Sarah kam ganin Abeed wanda take masa kallon wani Mutum nada ban,ya taso mata da irin maganganun da Raudah ta faɗa mata, na rashin asali da tushe, hakan yasa a yanzu take ganin Abeed kamar wani ɓangare na ahhalinta ko babu komai, shine ya santa tun tana ƙarama ya santa a lokacin da take da gatanta, ganin tayi shiru da kuka sai ajjiyar zuciya take saukewa yasa gently ya zame ta daga jikinsa, ba tare daya kalleta ba Murya a kame yace "Go and wear your hijab.." idanunta ta ɗaga taga waya yake dannawa, jin idanunta a jikinsa yasa ya ɗaga fararen idanunsa suka haɗa idanu, ware mata manyan idanunsa yyi sosai hakan yasa ta kwaɓe fuska tare da turo baki, sajansa ya shafa Calmy yace "Go Sa... Saraahh" idanunta yyi rau rau tace "Uhm A'a ni" ta faɗa tana ɗan dire ƙafarta ƙasa hakan yasa jikinta motsawa baki ɗaya, lip's ɗinta daya motsa har yyi Mgnar yake bi da kallo can yace "Ba tafiya zan ba" ka faɗa ta maƙale tana miƙa masa yatsarta kamar yarinya tace "Promise?" Sai hakan ya tuna masa lokacin da zai bar Masarautar Bilhira, hannunsa ya zame daga cikin Aljihu ya miƙa mata Hannun da sauri ta sarƙe ƙaramar yatsarsa tace "Mun ƙulla" tana faɗin hakan ta sakesa a hankali take tafiya da baya baya, duk tunaninta tana juya zai tafi ya barta, Abeed kam gajiyayyun idanunsa ya sauke akanta kamar yadda take kallonsa, sai yanzu ya ƙara raina shekarun Sarah, kawai jiki Allah ya bata da kaifin tunani da kuma tarin nutsuwa, haɗi da dakakkiyar zuciya... Ajjiyar zuciya ya sauke lokacin data shige gidan, walking slowly ya juya zuwa side ɗin driver kafin kuma ya buɗe ya shiga, yana zuwa ya zauna tare da kafe ƙofar da kallo, Sarah da gudu ta shige bedroom, tana jin kamar zai tafi ne bayan ta samu yazo, wani white lace ta ɗauka mai sky blue ɗin torch, fitted gown ne wanda daga saman wuyan aka buɗe shi ya zamana kamar anyi mata wuyan bubaa mai faɗi sai ƙaramin zip daga tsakiya, shape ɗin ya fita sosai da can ƙasan gwon ɗin wata tattara akai mai kyau bata da bazaa, simple ɗauri tayi na ture kaga tsiya, sai wata siririyar necklace mai white stone a tsakiya ta saka, samun kanta tayi ta ɗaukan lip balm ta shafa a lip's ɗinta, ta ɗauki perfume ta ƙara, veil ta ɗauka white ta yafa a shoulder ɗinta, Wani Metro shoe ta saka, kafin a hankali ta juya tana kallon kanta a mirror ita Mmkin kanta take mene yasa tayi wannan kwalliyar to? A hankali ta fito daga cikin bedroom ɗin duk tafiya sai hips ɗinta ya juya, fita tayi bayan ta rufe ko'ina tunda ta fito idanunta ya sauka akan ta, bai san dame zai kwatanta Sarah ba, sai dai kawai ya bita da idanu, kanta a ƙasa ta ƙarasa tsaye tayi domin bata san mene zatai mata, hannunsa ya miƙe ya buɗe murfin ɗaya side ɗin still idanunsa na kanta, bayan ya buɗe motar ya koma ya jingina, kanta ta ɗaga ta cikin glass ɗin motar suka haɗa idanu da sauri ta zame bata sbd kwarjinin da yyi mata, ganin still tana tsaye yasa Abeed taɓe bakinsa kana ya danna mata Horn, a nutse ta ƙarasa wajan motar tare da shiga ciki ta zauna kana ta rufe ƙofar, shiru wajan yyi jin shirun yyi yawa yasa ta juya, tana juyawa suka sake haɗa idanu ashe ita yake ta kallo, idanuna ya ɗauke tare da yiwa motar key a hankali yyi reverse da gudu yaja motar zuwa waje bayan mai Gadi ya buɗe musu gate.... Tunda suka hau kan titi babu wanda yace komai driving yake a nutse ƙamshin Hugo boss dana Valentino da sanyin a.cn cikin motar suka haɗu waje guda tare da bada wani irin kalar yanayi, tunda suka ɗauki hanya babu wanda yyi magana, sai can dai Sarah tana wasa da yatsun hannunta tace "Ina yini" a hankali ya juya kaɗan daidai lokacin itama ta ɗaga kanta suka haɗa idanu, ba tare daya amsa ba ya ɗauke idanuna yaci gaba da driving, a cikin wani haɗaɗɗan pech mai kyau taga yyi parking, kashe motar yyi a hankali ya juya zuwa inda take zaune matsawa yyi kusa ita a breathing nasa yana sauka a fuskarta, idanunta ta rufe shi kuma ya tsorawa fuskarta idanu, yana kallon yadda ta ɗura hannunta a bayansa, idanunsa ya ɗauke tare da buɗe murfin motar, kana yaja baya ƙara haɗa Idanu sukai ya ware mata Manyan idanunsa, Calmy yace "Muje" fita tayi daga cikin Motar shima ya fita, wajan Sarah tabi da kallo ɗaiɗaikon Mutane ciki, kowa yana harkar gabansa, ta nisa cikin tunani taji ya kama tafin hannunta tare da sarƙewa cikin nasa, kanta ta ɗaga suna haɗa idanu ya ɗaga mata gira guda ɗaya, Murmushi tayi sukaci gaba da tafiya zuwa cikin wani side na Manyan mutane, tun daga bakin wajan wani light blue ɗin haske ya bayyana, suna shiga tsakiyar wajan wasu white and blue mai ɗauke da red ɗin Flowers suka fara zubuwa daga sama suna sauka akan Sarah, ga ƙamshin furen mai daɗi, Murmushi kawai take idanunta ta ɗaga suka haɗa Idanu, ya kashe mata idanu ɗaya a hankali ya taka zuwa tsakiyar wajan ya ɗura hannayensa a waist ɗinta flowers ɗin ya shiga zubu musu a tare, a hankali Sarah ta kalli gefen fuskarsa tace "Thank you" kai kawai ya jinjina mata tare da sanya hannunsa ya juyar da ita bayanta da ƙirjinsa suka haɗu waje guda, gently ya ɗura hannunsa ta cikinta yyi holding sosai, fuskarsa ya ɗura saman nata fuskarsa a hankali ya nuna mata wani direction, idanunta ta kai direction ɗin da yake nuna mata, ware idanunta tayi ganin photonta akan bed ɗin hospital, fuskarta tayi wani kalar fari, ga wata green ɗin riga a jikinta, gashin kanta yasha ƙananun kalba, bacci take a nutse Amma ta ɓata fuska, a ƙasan picture ɗin an rubuta _Rest of my life_ ɗaya picture ɗin ta kalla lokacin taron da sukai na makaranta, fuskarta shima a kwaɓe ta tura baki gaba, wani Murmushi tayi a hankali ta juya har lokacin yana riƙe da cikinta, idanu suka haɗa marairaice fuska tayi tace "All this for me?" Gira ya ɗaga mata yana zame Jikinsa daga nata Calmy yace "Ba dole ba, nida akace ana sona" ware Idanu tayi gabanta na faɗuwa tace "Wace?" Hancinta yaja yace "Sarah Salman, tace tana sona" Girgiza kai tayi tace "Ni ban faɗa ba" Wayarsa ya zaro yana shiga inbox tare da jan jikinsa ya zauna saman Kujera yace "Come" ya faɗa yana miƙa mata hannunsa, ba tare data bashi Hannun ba ta ƙarasa wajan ta zauna kan kujera, hannunta ya kama tare da danƙa mata Wayarsa, tsananin mmkin ganin message ɗin yasa Sarah koda jan numfashi ta kasa, tsananin kunya ta kamata ita harga Allah bata san lokacin da hakan ya faru ba, bata san yaushe tayi wannan message ɗin ba, bakinta dake rawa ta buɗe Zatai Mgn Abeed yyi saurin ɗura mata yatsarsa cikin ƙasa da murya yace "No need.." shiru tayi ta ƙasa ci gaba da kallonsa, kujera yaja sosai kusa da ita gently ya manna softness lip's ɗinsa akan tsinin hancinta, wani kalar light kiss yyi mata, runtse idanunta tayi da kyau, gently ya mayar da bakinsa gefen fuskarta yyi mata The Peck hot kiss, slowly ya mayar da bakinsa yyi mata forehead kiss,ajjiyar zuciya ta sauke da ƙarfi da sauri kuma ta buɗe idanunta sbd saukar bakinsa da taji a lip's ɗinta, Idanu suka haɗa wani cute smile Abeed ya saki wanda yasa sara ta saki jiki tana Kallonsa, idanuna ya ɗauke yyi kissing lips ɗinta, murya can ƙasa yace "Thanks for the love, Thanks Pinky.." ya Faɗi hakan ya zame fuskarsa daga nata, mutuwar zaune ya samu Sarah ba tare daya kalleta ba yace "Finally she loves me, Oh!" Ya faɗa a nutse kunya tasa Sarah yin ƙasa da kanta tace "Uhm ni fa ban faɗa ba" Still not looking at her yace "Ko? Babu buƙata ai" mmkin yadda baya son haɗa idanu da ita take, bata san cewa yyi hakan ne sbd zai iya losing control nasa idan yaci gaba da Kallonta ba, a hankali tace "Thank you"..... "For?" Calmy tace "The kidney, ban san yadda zan faɗi farin cikin da nake ba na ganin wanda ya taimakawa rayuwata ba, ban san wacce kalar gdy zan maka ba" ta faɗa hawaye na sakko mata, shiru tayi kamar yadda yyi shiru kamar daga sama taji yace "Just marry me" da sauri ta ɗaga kanta amma sai taga kamar ba shi ne yyi Mgnar ba, kanta ta mayar ƙasa, sai a lokacin ya kalleta gently ya kama duk hannayenta ya riƙe yana ƙarewa fuskarta kallo a nutse yace "Look at into my eyes... Pinky" kallonsa tayi idanunsa cikin nata yace "Do you have any feelings for me? I mean kina so na?" Kunya ce ta kama Sarah zata sunkuyar da kanta ƙasa yyi saurin tare haɓarta da hannunsa, yana kame fuskarsa sosai yace "One thing da zai saka mu samu matsala, bana son kunya,bana son kunya,bana son kunya idan muna tare ok" marairaice fuska tayi tace "I am sorry ban sakewa" bai mata Mgn ba ya ɗauki glass cup ya tsiyaya lemo a hankali yake sipping nasa, sai daya shanye ya ajjiye cup ɗin, Kallonta yyi yace "Have you eat?" Tace "A'a,amma na ƙoshi ai" bai sake mgn ba, ya miƙe zuwa inda aka jera manyan coolers a hankali ya ɗauki plate ya shiga zuba komai special, yana gamawa ya dawo kusa da ita ya ajjiye fuska kame yace "Eat" ba zata iya musu dashi ba kamar yadda yyi tsammani gashasshen naman kaza ya ɗauka, tana ƙoƙarin sawa a baki ya kama hannunta tare da ƙwace naman yana ɓalla mata harara, Murmushi tayi kafin tai mgn taji ya saka mata spoon a baki yana buɗe mata idanu, amsa tayi ta shiga ci sosai, sosai tayi Mmkin abincin taci ruwa ya bata tasha ya ɗauki tissue ya goge bakin ta tass, bai kalleta ba yyi shiru yana kallon yatsun hannunta, Calmy cikin slow voice yace "You're so beautiful Sarahh, You're a darling" Murmushi tayi tace "And you too, ka fini kyau Jaan" shiru bai mgn ba tace "Kaci abinci kai ma" girgiza kai yyi yana duba time, Miƙewa yyi tsaye yana miƙa mata hannunsa hannunta ta ɗura saman nashi ya miƙar da ita, a sanyaye yace "Zan tafi..." Kafin ya Ƙarasa mgn hawaye ya sakko mata cikin rawar Murya tace "Yaushe zaka dawo?" Kallonta yyi yana ɓoye Murmushin fuskarsa yace "Ba rana, sai nazo neman aure" kuka ta fashe masa dashi tace "Jaannnn..." Ta faɗi sunan nasa a shagwaɓe tana sakin kuka tare da juya masa baya, sai a lokacin ya samu damar yin Murmushi yana shafa gemunsa, a hankali yace "Ban so brother naki yyi min Ihu" da sauri tace "Waaa?" Ka faɗa ya ɗaga yace "Oops Abeed yake kowa?" Ta ɓata fuska tace "Forget about him please Jaan, ka daina faɗin sunansa" ta faɗa tana haɗe fuska takawa yyi zuwa inda take bai tsaya jiran komai ba ya haɗata ta jikinsa tare da Matse ta a jikinsa, yana jin yadda take jan numfashi da ƙyar daidai kunnanta yace "How many times zance ki daina haka akan Abeed? He's your brother, Am I your lover, blood is thinker than water" ya faɗa yana ɗan sassauta riƙon da yyi mata baki ta buɗe zatai Mgn yyi saurin haɗe bakinsu waje guda, wani kalar hot kisses yake mata tamkar zai cire mata lip's, a wannan karan Sarah jin abin take har tsakiyar ranta, ko dan tana son Jaan ne? Taji Abinda Jaan ke mata ya samu bambanci dana Abeed, daɗin abin take ji sosai, cikin rashin da kuma ƙoƙarin kuyar abinda ta karanta a littafin Sirrin mu tayi saurin kama tongue ɗin Abeed, a hankali ta bashi da wani kalar kiss, Buɗe Idanu Abeed yyi da tsananin mmki yake kallon Sarah wacce ta rufe idanunta wani daɗi yaji sosai a duniya yana son mace wayayyiya kuma nutsastsiyya, yana da tabbaci kuma mene Sarah keyi shine ya ɗura ta akan hanya, idanunsa ya rufe yana ƙara Rungome ta a jikinsa, wani kalar kiss sukewa juna idan Abeed yyi ƙoƙarin nuna mata cewa ya fita sanin kan duniya, ita kuma sai ta tuna yadda Zarah ta ruɗa tunanin Sheikh Imam hamdan Balarabe, ita kanta bata san abinda take ba, kawai ta amince koma mene take Soyayyar da take masa ne ya rinjayi komai ba, ganin tana neman ja masa ruwa yayi saurin zameta daga jikinsa yace "Aucchhh my lips" kunya yasa tayi saurin rufe fuskarta a ƙirjinsa Murmushi yyi kamar ba zai Mgna ba sai kuma yace "Ladanki na wajan Allah,ba ki a banza" ya faɗa yana kissing wuyanta tare da rungometa.


Zain Abeed na kuɗi ne, kiji tsoran Allah Wlh da ƙyar nke typing sbd Rashin ƙwarin jiki......08119237616💋💋49💋💋
Sun jima a haka kafin ya kama hannunta suka fito daga cikin wake kai tsaye mota suka shiga har suka ƙarasa gida babu wanda yyi mgn, sai a lokacin tsoro ya kama Sarah idan Umma tace ina taje meza tace, gashi har magrib ya kusa, kallonsa tayi taga ba ita yake kallo ba, tace "Ina tsoran Umma" not

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads