Header Ads
Showing 45001 words to 48000 words out of 193443 words

Chapter 16 - ZAIN ABEED Book 1 Complete Document by Nimcey luve Sarauta .txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

abu ya samu Abeed ma, so save ur tears" tana faɗin hakan ta kashe wayar duk da cewa tausayin Amma ya kamata amma idan ba haka tayiwa Saratu ba, b zata gane Allah ya fako ba, Zain dake tsaye yace "Amma ki daina kuka, kawai kiyi addu'a Ubangiji zai karesa Abeed baya layin mazan da zasu bi mata am sure" Tace "I hope so...., When zaku shige Zazzau ɗin?" Yace "Yau daddare a can zamu kwana Friday a ɗaura auren sai mu dawo" Amma tace "Har ita matar taka" yace "Ai mata zama matar ba Amma" harararsa Amma tayi tace "Ko? An gama gyara part ɗin maka an saka komai ba sai sunyi dakon kaya ba" Yace "Thank you Amma, amma ki daina damuwa idan kina damuwa ban san yaya zan ba, ina son nayi achieving goal ɗina musamman kane wancan azzalumin" tayi ƙasa da kanta tace "It's okay, Allah ya maka albarka a rayuwar auren ka" Ya shafa kai yace "Amma Abeed fa?" Tace "Allah yayi masa albarka ya kuma karesa" daɗi yaji sosai yace "Amin, you're a darling Amma" ya faɗa yana fita, Junaid ya samu a Main Parlo tsaye yana jiransa yana sanye cikin wasu fararen kaya masu kyau, yyi fresh dashi amma ya ɗan faɗa yace "Shall we.." Zain yace "Junaid ina kke son muje neman Sara? Bbu inda ba'a cigiya ta ba" Junaid yace "Ok bari naje hospital kafin time yyi mu shige gidan sirikan naka" yana faɗin haka ya nufi wajan motarsa tunani fal a ransa da yaji Ummi na cewa zasu Katsina me zasu yi a Katsina? Key yyiwa motar yyi waje yana addu'ar Allah yasa yaga ko mai kama da Sara ne. A can Albany County misalin 12:54 Abeed ne zaune a cikin babban gidansa dake New York, babu wanda ya san da zaman gidan, gida ne mai kyan gaske wanda kaf unguwar babu mai kyan sa, yana zaune kan kujera daga shiga sai 3Qauter ko riga babu jikansa, sai ƙirjinsa mai faɗi wanda yake da kwantaccen gashi mai kyau, hannunsa ya miƙa ya ɗauki chocolate ɗin dake gefensa ya sanya cikin bakinsa, operating system ɗin sa yake yana creating sabuwar waƙarsa Mai suna DEPRESSION.... Ajjiye system ɗin yyi baya da kayan aiki da a yanzu zai buga waƙar, idanunsa ya lumshe yana tauna chocolate ɗin wacce zaƙinta ke ratsa masa zuciya a fili kuma cikin daddaɗar muryarsa yace.


_I was tortured by the one_
_I love deeply on the globe_
_Feeling like I'm in my grave_
_Nl haven, safety or fortune_
_My life ornamented with a grief._
Shiru yyi domin anan ya tsaya da haɗa baitocin, ganin 1:15 ya sanya gently ya miƙe tsaye yana daukan system ɗin da raguwar chocolate ɗin, walking slowly ya nufi bedroom ɗin dake farcing na Sara, har zai shiga sai kuma ya nufi bedroom ɗin ta ya tura ƙofar bedroom ɗin, kwance ya sameta tana bacci ta takure waje guda alamar sanyi ya keji, domin sanyi ake sosai a garin windown ɗakin ya kalla yaga duk snow, heater ya kunna mata, kana ya kashe a.c kafin a hankali ya ƙarasa inda take kwance, kallonta yyi yaga gaba ɗaya ta zama wata kala irin bebies ɗin nan na turai shagwaɓaɓɓu, hannunta cikin baki, addu'a yyi mata ya shafa mata a kanta zuwa tafin ƙafarta, da sauri ta shigar da ƙafarta cikin duvet lokacin da yaji yaja mata yatsar ƙafarta. Fuskarsa ya shafa zuwa gemunsa kafin ya miƙe ya nufi bedroom ɗin, alwala yyi ya sanya kayan bacci yyi addu'a kana ya kashe wutar ɗakin ya kwanta, Can cikin dare wajan 3:20 yaji zazzafan numfashi na sauka a hankali kan ƙirjinsa, gashi gaba ɗaya an sanya hannu an riƙe masa waist, buɗe idanunsa yyi kaɗan ware idon ya ƙarasa yi sbd ganin Sara kwance kusa dashi koma a jikinsa kanta a kan ƙirjinsa....




_🤔🤔🤔 Lalacewa dai ta samu Sara.... A'a wlh mu dai babu ruwan mu musulmai dai basa haka wlh...._


Zain Abeed isn't free contact to subscribe...08119237616
[08-15 08:44] +234 703 831 1110: *19 Nimcyluv*
Hannunsa ya sanya tare da zame ta a jikinsa, tare da mayar da kanta saman pillow, yana kallon yadda take motsi da baki alamar ba taji daɗin abinda yyi mata ba, hannunsa ya miƙa tare da kunna hasken bedroom ɗin, fuskarta ya kalla bacci take sosai, irin baccin nan wanda ta jima ba tayi irinsa ba, tsaki yaja a hankali yana mai ɗauke fuskarsa daga kallonta. takaicin ya kama Abeed na yadda harta baro bedroom ɗinta tazo nasa, Miƙewa yyi yana duba lokaci ganin da saura kafin Subhi, ya sanya ya fita daga cikin bedroom ɗin tare da kashe mata wutar ɗakin, Parlo ya koma ya zauna kan 3seater a hankali ya rufe idanunsa trying to force his self to sleep, amma baccin ya ɗauke a idanunsa, Yaya zai yi da Sara? Baya jin zama da ita cikin gidan nan daidai ne, amma to ina zai kai ta? Ko dai sai sakata a jirgi ne zuwa 9ja? A fili yace "Kai i can't.." ya faɗa yana dafe kansa dake wani irin ciwo, har ya manta when last daya ɗauki maganinsa ya sha, kwanciya yyi saman kujerar duk yadda yaso yyi bacci kasawa yyi, yana nan zaune har aka fara kiran sallah, gently ya miƙe tsaye zuwa bedroom ɗin sa, har lokacin ɗakin duhu babu haske, bathroom ya shiga ya sakarwa kansa shower mai ɗan zafi, numfashi Abeed yake saukewa a hankali sbd Yadda ruwan yyi masa daɗi a jiki, daman sanyin garin yayi mafitar yawa, kashe showern yyi ya ɗaura toilet, ruwa ya zuba daga cikin sumar kansa yyi waje, sai a lokacin ya kunna hasken bedroom ɗin, juyawa yyi a hankali ya kalleta, ta mirgina can ƙarshen bed ɗin ta tattare waje guda, gaba ɗaya rigar baccin daya bata jiya ta dawo cinya, ajjiyar zuciya ya sauke kaɗan ya juya zuwa wajan mirror, cream ya shafawa skin ɗinsa, kana ya ɗauki jallabiya mai kyau ya sanya jikinsa, pra mat ya ɗauka ya nufi mosque bayan ya rufe mata ƙofar part ɗin baki ɗaya. Mosque ɗin dake kusa da gidansa ya nufa, sai da yyi raka'atul fajr kafin a tayar da sallah, ana idarwa ya dawo cikin gida, bai shiga part ɗinsa ba ya tsaya nan a Main Parlo na farko, deep frizeer yaje ya ɗauki wata fresh milk kai ɗan sanyi yana zame jallabiyar jikinsa yana shan milk ɗin, cup ɗin ya ajjiye ya rage daga shi sai 3gauter da sport t.shirt, ya ɗauki bandana ya saka a sumar kansa, kafin ya ɗauki bottle of water guda biyu. Part ɗin Gym ɗinsa dake cikin gidan, gasu nan kala kala sai wanda kkeso zaka za kayi, wajan the muscle Bar ya nufa, kunnawa yyi ya shiga yi da ɗan sauri yana jin abin na saukar masa a ƙirji, few minutes ya haɗa zufa sosai, kusan 30mnts da farawar sa ya tsaya ya ɗauki bottle water ya shanye ta tas, kafin ya sauya injin zuwa six pack sai wajan 8:20 ya kammala jikinsa ko ina ya murmurɗe zufa na yanko masa, yana tafe yana shan ruwa, kai tsaye kuma part ɗin sa ya koma dan a lokacin ya mance da Sara wlh, bayan ya ajjiye komai nasa ya nufi bathroom ya saki ruwa a kansa, sai da yaji Numfashinsa na ɗan ɗaukewa kafin ya kashe showern, bakinsa ya wanke nan da nan ya shiga ƙamshi colgate Red hot mouth spray, ga wani ƙamshin shower gel dake tashi a jikin nasa, wajan kayansa yaje ya shiga dubawa, wata vest ya ɗauka mai ɗan kauri sai trousers ya saka, ya fesa perfume, bacci ya keji sosai, Wayarsa ya sanya jikin chaji, kana ya dawo kan bed ɗin zai kwanta idanunsa ya sauka kansa, ware idanunsa yay waje da mmki yake binta da kallo ta wani ƙanƙame pillow, tsaki yaja ya sanya tattausan softness hands ɗinsa akan tafin ƙafarta, ya jawo ta tun daga kan gadon zuwa ƙarshen sa, amma ko motsi Sara ba tayi ba, mmkin nauyin baccin ta yake, ganin zata bashi wahala ya ɗaga ta Cak ya dire a ƙasa, da sauri ta riƙe masa waist tana buɗe idanunta jin zata faɗi ƙasa, suna haɗa idanu ya galla mata harara ita kuma ta Turo masa baki gaba, fuska ɗauke yace "sake ni" sai lokacin ta lura da yadda ta riƙe masa waist, da sauri ta sakesa tana ƙasa da kansa, hannunsu ya ɗura saman waist ɗinsa yana Kallonta yace "who gave you permission na zuwa bedroom ɗina?" Shiru tayi masa taƙi ko kallansa, fuskarta ya leƙa yaga a hakan ma bacci take, hannunsa ya sanya ya bugi shoulder ta yace "kee" kuka ta sanya masa tace "To ba tsoro naji ba, naji kamar akwai dodo a ɗakin" kallonta yake frm head to toe kafin yace "Eh akwai ai" zare ido tayi tace "dodon?" Yace "shifa, but iya bedroom ɗina yake" ta ware hannayenta tace "to ai ban jisa a nan ba" yana harɗe hannayensa yace "Daman, to shine yasa na gudun ma" kamar zata saka kuka tace "To daya kamani fa" yace "shi ke nan mun huta ai, ohya out of my room" kallonsa tayi zatai magana ya harareta yace "Saura ki koma bacci ai, kiyi wanka da brush akwai kaya ki saka" kai ta ɗaga masa ta nufi waje shi kuma ya zauna gefen gadon, yana maida numfashi ya jima bai mgn haka ba, idanunsa ya buɗe zai Mgna ya kanta tana Kallonsa ya zaro mata ido ta kwaɓe fuska tace "To bana jin bacci" yace "To" tace "Abinci fa?" Dafe kai yayi yace "wayyooo Amma, ke wacce yarinya ce nan, baki na za kisa yyi tsini da safe, Wlh na sake mki Mgn sai na dake ki" ya faɗa yana jan tsaki tare da kwanciya ya rufe idanunsa numfashinta na sauka a hankali.


Bedroom ɗinta ta shige da sauri tsoran sa ya kamata, tana zuwa bedroom ɗin ta saki kuka tana faɗin "ƙatoto kawai" sai da tayi kuka mai isarta sosai, kafin ta shige bathroom tayi wanka sosai tai brush, tare da wanke sumar kanta, jikinta sai ƙamshin shower gel yake, ko'ina na fatarta ruwa yake zubarwa ga wasu gashi sun kwanta saman skin ɗinta, wajan mirror ta nufa, ta zauna tare da zabga uban tagumi tace "Idan na shirya me zanci to?" Ita harga Allah yunwa ta keji sosai, cream ta ɗauka ta shafa a skin ɗinta, tana gamawa ta ɗauki body spray ta saka, cump ta saka ta taje kanta ba wani sosai ta iya ba, amma ya sauka har bayanta, Miƙewa tayi zuwa inda yace ya ajjiye mata kaya, gaba ɗaya abayas ne sai ƴan kanti, wani Applique logo detail T.shirt ta saka mai ɗan faɗin wuya, red colour, sai Teyana wide-leg trousers, bandana ta gani irin tasa amma ta mata, wacce aka rubuta his Queen ta ɗauka ta saka ita kuma black kalan wandon jikinta, gashin nata ya sauka har baya, sosai tayi kyau, zama tayi ta sabga tagumi, can kuma ta miƙe ta buɗe fridge taga babu komai sai fresh milk, ɗauka tayi yyi sanyi ma da yawa, ga Olser ta, domin har wani tiriri ta keji, tana fara shan fresh milk ɗin ta ajjiye sbd wani irin kartawa da cikinta yyi mata, tashi tayi ta dawo Parlo ta zauna lokacin 11 na safe, tun tana kwaɓe fuska harta fara kuka daga ƙarshe kuma bacci ya ɗauke ta ƙasan carpet. 12:30 ya fito cikin wasu haɗaɗɗun suit masu bala'in kyau, nevy blue sai ƙamshi yake idanunsa sanye cikin baƙin glass, hannunsa ɗaya zube cikin Aljihu ɗaya kuma Wayarsa ce, sumar kansa sai kyalli take taji Ginger Geminal Oil-hair ga wani Luxury Beard oil daya sanya gemunsa da beard ɗinsa sukai wani kyau, bluetooth ne kunansa ya gyara masa zama, da alama tunda ya fito waya ya keyi a hankali, numfashi ya sauke yace "Ok, Danish see you later" yana faɗin hakan ya kashe wayar, ashe tunda ya fito ya kula da ita, bushasshen hawayen fuskarta yabi da kallo, yana daga tsaye ya sanya hannunsa akan shoulder ɗinta ya ɗan daga, da sauri ta buɗe idanunta tana ganinsa ta Turo baki tare da ɗauke kanta, tsora mata shanyayyun idanunsa yyi kafin can yace "jeki wanke fuskar karki, Miƙewa tayi ta nufi bedroom ɗin babu jimawa ta fito kayan jikinta yabi da kallo kafin yace "jeki sauya kaya" kallonsa tayi taga ita yake kallo tace "me sukai wannan?" Yana ɗauke idanunsa yace "kada na sake Mgn" juyawa tayi tana murguɗa masa baki, yana Kallonta yyi mata banza, blue black ɗin abaya ta saka, ta ɗaura ɗan kwalin a kanta, Miƙewa yyi yana nufar inda take, juyawa zatai yace "kee" tsayawa tayi kanta ƙasa, matso ta yyi zuwa gabansa ya kunce ɗan kwalin, gashinta ya bayyana ɗan shanshana gashin yyi ya ɗauke hancinta, rolling ɗin veil ɗin yyi mata kafin yaja baya yana ƙare mata kallo, baice komai ba ya nufi waje, bayansa tabi tana ƙarewa tafiyarsa kallo mai cike da ƙasaita, kamar baya son takawa, wata Mercedes benz iya motar ta haɗu, zama yyi yana saita komai ya shiga danna Horn, Sara ta buɗe gaban motar ta shiga, tana shiga yaja da gudu aledy gatekeeper ya buɗe masa gate, kai tsaye ya fita tunda suka fita babu wanda yyi mgn Sara sai ta kure jikinta waje Guda take sbd sanyi, snow Duk da maƙale jikin glasses ɗin motar, Abeed kam yasan yanayin garin shiyasa ya sanya kaya masu ɗan nauyi, driving yake cike da ƙwarewa motar kamar zata tashi sama a haka suka kawo wani Restaurant mai kyau da tsari few people ke zuwa cikinsa sbd tsada.


Katsina/ Zazzau
Motoci ne masu azabar kyau wajan guda goma suke fitowa daga cikin harabar airport ɗin da jirgin ya sauke su, a hankali motocin ke tafiya gwanin sha'awa, motar farko tasu Uncle AY (Choroma) shi da Choroman Zazzau, sai ta biyu tasu Mai martaba Abdul-Jabbar Abbas da kuma Sarki Al'khasim Abubakar Wahab, sune zaune bayan mota kowa yana sanye cikin adon su na tamfarin ko wacce masarautar, Shira suke ƙasa ƙasa, mota ta uku kuma Dad Waziri ne, da Yarima Yashim Al'khasim Abubakar Wahab, sai Junaid a gaban motar shima yana sanye cikin kayan sarauta, mota da huɗu kuma Yarima Zunaiddeen Abdul-Jabbar Abbas ne a ciki, sai kuma Amaryar sa Du'a Al'khasim Abubakar Wahab, wacce take sanye cikin wata haɗaɗɗan jallabiya ta masu sarauta fara tas da ita, ƙyakƙyawa ce sosai kamarta ɗaya sak data Sarki Al'khasim Abubakar Wahab, farin cikin ganin Zain ya kasa ɓoyewa a fuskarta, juya yyi a hankali ya kalleta suna haɗa ido tayi ƙasa da kanta, Murmushi yyi yaja hancinta yace "Kamar bake kike kuka nazo ba ko?" Sai na koma ai" marairaicewa tayi tace "I'm sorry Kalb, kawai farin ciki yasa na kasa mgn" hannunta ya kama ya riƙe tare da tsorawa zanan henna ɗinta idanu, kafin yace "Yyi kyau mene sunan wannan abun?" Du'a tayi Murmushi tace "We call it Henna" yace "Henna?" Tace "In sha Allah" ya jinjina kai yace "It's Expensive, i lyk it" Ɗan Murmushi Du'a tayi tana da kunya sosai duk wannan taɓarar da take masa iya waya ne, tace "Daman kai nayiwa" Zain yace "Sure??" Tace "In sha Allah" ya lura sunan Allah baya barin bakinta yajin daɗin hakan, hannunta ya miƙa bakinsa ya sumbata ka ɗan yace "Thank you Sweetheart" tace "It's my pleasure, babu labarin ɗan uwanmu till now?" Shiru yyi kafin can yace "Babu, Amma nasan yana nan lafiya ki tayani yi masa addu'a" tace "In sha Allah" shiru sukai yana riƙe da hannunta har suka isa masarautar Zazzau, sosai masarautar ta haɗu komai cikin tsari suke yinsa, amma duk da haka masarautar Bilhira tafi da Zazzau haɗuwa da komai, suna shiga aka saki tambarin masarautar,da kuma algaita ana yiwa su Mai martaba Abdul-Jabbar Abbas Barka da zuwa, domin wannan shine karo na farko da Mai martaba Abdul-Jabbar Abbas ya ziyarci masarautar Zazzau, wani haɗaɗɗan waje aka basu suna zama aka fara ajjiye musu kayan motsa baki, Zain kuma wani bedroom ya shige yana buƙatar hutawa ihu yyi yawa a masarautar, har dare Du'a na jiran zuwan Zain shiru shi kam bacci ma yake, kuma a washegari ne za'a ɗaura arewa, da daddare matan Sarki Al'khasim Abubakar Wahab suka zo gaida Mai martaba Abdul-Jabbar, Mai martaba Abdul-Jabbar Abbas ya dubi Funali Bilkisu yace "Ya labarin Yarima?" Tayi ƙasa da kanta tace "Sai addu'a,babu labarinsa har yanzu" Mai martaba ya jinjina kai yace "Allah ya kyauta,ya dawo dashi cikin aminci" Sarki Al'khasim Abubakar Wahab yace "Uhm, bana tunanin yana raye har yanzu" Fulani Kilishi tace "Allah ya taimaki Sarki, muna sanya ran yana lafiya tunda ace ƙuruciya akai masa" miƙewa Fulani Bilkisu tayi domin har bata son jin zan can... Yarima Yashim ne a gaba sai kuma Junaid da Zain a baya, sun dawo daga gaida sirikan Zain ne, inda sukaji wai bayan ɗaura aure har kilisa za'ai, shikam Zain rabonsa da hawa doki ma ya manta. Masarautar Zahel.
Sarki Mabus ne zaune idanunsa akan Ayyana wacce har yanzu fuskarta ke cikin abu a rufe, ya kalleta yace "A wannan karan bana son kiyi kuskure, abin harin da muke nema a yanzu yana can New York, kuma can muke buƙatar zuwa" Ayyana dai kallonsa take yasan ba lallai tayi magana ba sai yace "ki lura, koda yake babu buƙata ma domin tare dani za'a zan bar komai a hannun Subash kafin na dawo" a wannan karan kai kawai ta ɗaga masa yana barin wajan ta bisa da kallo, juyawa tayi taci gaba da abinda take tana rera wakokin ta kamar yadda ta saba, Subash ne ke tafiya da sauri zuwa can kurkuku domin yama mance yyi ajjiya a cikinta, yana zuwa ya samu Sairah nayin sallah, cikin ɓacin rai ya nufi inda take bayan an buɗe masa kurkukun ya shiga da niyyar dokanta sai kuma kawai yaji ya kasa taɓa ta, yana tsaye harta idar da sallah kafin ya kalleta yace "Meye Wannan kikai?" Tace "Sallah" yace "To meye amfanin ta?" Gyara zama tayi ta rame sosai tayi duhu kafin tace "Sallah ("bauta", larabci صلاة; jam'i. Larabci صلوات ṣalawāt; ko kuma salat), ko Namāz (نَماز) a wasu haraunan, yana daya

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads