Header Ads
Showing 171001 words to 174000 words out of 193443 words

Chapter 58 - ZAIN ABEED Book 1 Complete Document by Nimcey luve Sarauta .txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

jikinsa daga na Sarah jikinsa na rawa ya jawota jikinsa yace "Wha.... What happening with my unborn child?" Ya faɗa jikinsa duk ɓari yake sbd jin Sarah na faɗin babyn cikinta, rigarta ya ɗaga ya shafa cikin sai kuma ya manna fuskarsa akan cikin kamar da wasa yaji abu ya motsa, zill sai kuma ya ƙara ji daga can gefen zill a karo na biyu can ƙasan mararta yaji zill wanda ya sanya Sarah sauri tashi zaune tana haɗa ƙafa, farin cikin Abeed ya ƙasa rufuwa, kawai sai ya miƙe tsaye ya fara rawa a gaban Sarah ya ɗaga hannunsa tare da juya ƙungusu irin Indian dance ɗin nan yana rawa yana cewa.
“ You're in my heart, Mrng and Night, dn Always...
Ni a kanki zan iya Dambe..
A shirye nake yau ko gobe..
Ba na shayi koda jarababbe...
Ɗaukarsu wai na zauce...
A faɗarsu silar wai ke ce..
Ba su san ba kin iya zarce..
Abeddeen Abdul-Jabbar Abbas na tsahirta,
Bai tukana za na taƙaita,
Ga mai kyawun da babu gajarta,
Saraahh ki sha kuruminki,
Abeddeen Abdul-Jabbar Abbas ya zama naki,
Ko a Aljannah ni ne angonki...”
Abeed ya ƙare waƙar yana wani irin juyawa, Sarah banda ihu da dry babu abinda take hatta mance fitsarin daya taso bata na motsawar ɗan cikin ta, miƙewa tayi tsaye a hankali ta ƙarasa wajan Abeed, tana zuwa ta tsaya a bayansa tare da kwantar da kanta a gadon bayansa ta zagaye hannunta a ƙugunsa ta riƙesa sa gam! Tana dry tace "Uncle ka iya rawa daman?" Murmushi ya sakar mata yana shafa fuskarsa tare da jan gemunsa, kana gently ya dawo ita gabansa, a hankali cikin wani irin sabon yanayin ƙaunar matarsa ya manna mararsa da nata, hannunsa Rungome da gadon bayanta, kafin slowly yyi mata forehead kiss muryarsa a nutse yace "A wajanki kawai na iya.." ya faɗa yana bin jikinta da kallo wani zai iya ɗauka Sarah tayi shekara 22 ɗin nan sbd girman jiki a fuska kuma ɗaya ce shaƙaf, yanayin kallon da take masa yasa yaja hancinta yace "Kwailata..." Langwaɓar da kanta tayi tana wasa da gashin ƙirjinsa tace "I love You Uncle, till the last of my breath... Kada ka barni" ta faɗa tana wani narkewa jikinsa ɗaukanta yyi baki ɗaya zuwa bathroom yace "ki shirya... Zamu hospital" ya faɗa yana kissing lip's ɗinta, she can't read his expression or what he's feeling right now, he just nods his head and went to the door way..... A gigice Riya ta zube a wajan tana tattaro rigarta zuwa ƙirjin ta, ba'a taɓa yi mata tuzarcin da Sarah tayi mata ba, jikinta sai rawar kunya yake, A hankali Dr Adyan ya dinga bin sosan daya faɗo daga jikin Riya da kallo, kallo ɗaya kuma ya yi wa sosan ya fahimci na mene, wata dariya ce taso ƙwace masa amma ya danne sai kawai yyi gaba abinsa, Zain ma duk abinsa sai da yyi Murmushi, Mai martaba da Daddy Salman basu tsaya a wajan ba, sukai gaba tare da zama saman haɗaɗɗun kujerun parlon.. Amma ta ƙaraso wajan Riya riƙe da babban hijab dana ƙoƙarin saka mata Naila tayi caraf ta ƙwace hijab ɗin tace "Me nake gani haka a jikin Rariya? Jama'ar Annabi ku tayani gani Muhammadur Rasulullah s.a.w wlh ciko ne, Ashe Rariya ƙunƙuma ce bata da nono, Tirrrrrrrrrrrrr Wlh babu komai sai fata, duniya abin tsoro a Gsky shafar aljanu ce, idan nace zan tona asiri abinda idanuna ya gani wlh tsaf za'a fara yaƙi daga gidan Mai rawani zuwa gidan Audil, huhuhuhu Wlh sai fata haba nidai nayi ta mmki amma nace bari kawai nai shiru kada ta tsine min, domin zagin da yarinyar nan take min wlh ko uwar data haifeni bata taɓa yi min ba, yanzu duk wannan baiwar furfurar da Ubangiji yyi min ya tashi na banza a idanun yarinyar nan.... To nidai wlh ba dani zaki ba, niba Tsohuwar banza bace, da uwarki ta can gida wacce babu gama sanin Zuciyarta ba da ita kike..." Sai kuma ta rushe da kuka tace "Wlh Dinu tunda uwata tai cikina ta kawo ni duniya, ban taɓa ganin al'mara irin wannan ba, zabgegiyar budurwa da cikon nono, dan Allah ko kai ka taɓa gani, wlh ba komai a ƙirjin Rariya sai fata, huhuhuhu a gsky azo a kiramin freedon rediyo wannan abin sai inda ranka, annoba ce wlh maza maza duk gidan rediyon ƙasar nan a taramin su, dole nayi musu jawabi da kai na, kai ma Malam Balarabe ka zama shaida kada ka munafurce ni kai kaɗai zan iya nunawa matsayin shaidar gani da Idanu, huuuu Na rantse bereziyar ma ta ƙana nan yara ce, mai ƙarya a ƙona shi a wuta, gsky Rariya wannan bayi bane duk Iskancin ƴan Leges sai dai su nemi magani a gsky ke ƙazama ce nomber 1" Naila ta faɗa tana zabga tagumi sai kuma ta riƙe haɓa tare da Girgiza kai idanunta a runste tace "Huhuhuhu yadda naga cikon nonon nan Ubangiji ya nuna min Annabi..." Dr Adyan dai sai ƙunshe dryar sa yake, Abeed dake tsaye fuska ɗaure kamar ba shine ya gama casa rawa ba, ya Ƙarasa can saman Kujera ya zauna, Amma kam tama rasa mema zataiwa Naila da ƙyar ta rufewa Riya jikinta, da sauri Riya ta miƙe tsaye tare da yin waje da gudu, zumbur Naila ta miƙe tana ɗaukan sosan cikon Riya tace "Ubanta za muyi mata da wannan kayan ƙazantar, Algunguma tun tuni wlh nasan yarinyar nan idanunta a tsakar ka yake" sai kuma ta rushe da kuka tace "Wlh ba'a taɓa min wulaƙanci da cin mutuncin da Rariya tayi min ba, Ubangiji yyi gutsi gutsi da Zuciyarta Uban kowa ya huta" ta faɗa tana cilla sosan can waje tace "Tirrrrrrrrrrrrr, Ubangiji ka yafe mana zunuban mu.." Daddy Salman yace "Ina yini?" Ta haɗe rai tace "A'a kada ka zama sallamme ina ganinka nutsastse, nifa masifar gaishe gaishe nan ce bana so, a gsky zamu ɓata kowa yyi harkar gabansa" tana faɗin hakan ta miƙe tsaye tare da yin waje tana ƙara kwashewa Riya albarka... Yarima Yashim ya kalli Kilishi yace "A wannan karan abinda kike shiryawa ba zai tasiri ba, dan Allah ki faɗa min gsky kada lokacin ya ƙure min, da gaske ba Sarki bane Abbana? Da gske bake kika haifan ba?" Ya ƙare maganar idanunsa na cika da hawaye, Kilishi da Girgiza kai tace "Ubanwa ya faɗa maka hakan?" Cikin ɗaga Murya yace "Wanda ya faɗa min haka, ha zai taɓa min ƙarya ba he never lie to me, ki faɗa min gsky Kilishi" da zafin nama Kilishi ta ɗauke sa da mari tace "In Capital Yes! Bani ce mahaifiyar ka ba, kuma haka da wata alaƙa da wannan Masarautar, Are You happy? Bani ce ka haifeka ba kuma....," Yarima Yashim bai tsaya jin Abinda zata faɗa ba, yyi waje da sauri yana zuwa bakin ƙofa ya yanke jiki ya faɗi babu numfashi....




Zain Abeed isn't free it's 500 via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank.... Via EVEDANCE 08119237616
[08-15 09:52] +234 703 831 1110: Sarki Al'khasim Abubakar Wahab ne tsaye hannunsa goye a bayansa, zufa na yanko masa ta ko'ina, No one has ever seen his sadness until now, he is worried and sad about what is happening, Fulani Bilkisu kanta a ƙasa ta kasa cewa komai, domin ita ba komai take saka kanta ciki ba, She was upset with what was happening. Juyawa tayi ta kalli Yarima Yashim dake kwance saman bed hannunsa maƙale da Drip, a hankali ta girgiza kanta Zuciyarta na mata zafi na abinda yake faruwa, amma sam bata bata da iko da damar hana komai, Kilishi gabanta faɗuwa yake domin bata san hukuncin da Sarki Al'khasim Abubakar Wahab zai ɗauka akanta ba, gently Sarki ya nemi waje ya zauna idanunsa jajir kafin ya numfasa yace "Kin kyauta... I won't say anything until he gets better" yana faɗin hakan ya miƙe tsaye tare da nufar sashinsa, Fulani Bilkisu ma tashi tayi Kilishi ta bita da wata muguwar harara, sai kuma tayi ƙwafa She did not regret what she did, she could do anything against her husband, ba zata taɓa zuba idanu Fulani Bilkisu ya mamaye cikin Masarauta da yaranta ba, tunda ita bata samu haihuwa ba ya zama dole kowa ya rasa.... A firgice Yarima Yashim ya farka idanunsa cike da hawaye ya sanya hannunsa tare da cire drip ɗin jiri na ɗaukan sa yyi waje hannunsa dafe da kansa, yana ƙoƙarin fita daga sashin baki ɗaya Fulani Bilkisu tayi sauri tasha gabansa tace "Subuhanallahi, me kake shirin yi haka Yarima?" Muryar sa na rawa yace "Bana da kowa Fulani, nasan yanzu dole Sarah taji tausayi na ta zauna dani, ko dan halin da nake ciki, ita kawai nake buƙata ita nake buƙata" ya faɗa kamar zautacce, cikin tausaya masa tace "Ta haramta a gareka yanzu, tana son mijinta tayaya kake tunanin zata zaɓeka ta barsa haka nan?".... "She will sympathize with me, she will choose me as a husband, Wlh zuciyata babu daɗi please let go of me" hannunsa ya zame da sauri ganin haka yasa Fulani ƙwalawa jakadiya kira, Jakadiya na zuwa tace "Jeki wajan Uwar ɗaki, Kice mata kiran gaggawa akewa Ur Highness..." Tana faɗin hakan tabi bayan Yarima Yashim, Jakadiya kuma ta nufi hanyar Sashin Uwar ɗaki domin isar da saƙo, Duk yadda Fulani Bilkisu taso tare Yarima Yashim gagara yyi, cikin kuka yace "Ba zan iya zama ba, komai na Masarautar nan ya fita a rai na, I am not affiliated with anything in this Kingdom, ki barni naje wajan Sarah" Sarki Al'khasim Abubakar Wahab dake tsaye yana gyara zaman Alkyabbar jikinsa yace "cika sa" sakinsa tayi Yarima Yashim ya juya zai fita Sarki yyi saurin cewa "Hold on my friend..." Cak ya tsaya a nutse Sarki yace "Baka da hankali ne?" Yarima dai yyi shiru sai kuma ya saki kuka yana faɗawa jikin sarki yace "Abba ka tausaya min, babu abinda yafi zafi irin rashin iyaye da kuma rashin sanin ainahin tushen ka, dan Allah ka barni naje wajan Sarah I'm sure zata share min hawaye na.....," Kasa ƙarasa maganar yyi sbd tarin daya fara cikin tashin hankali Fulani Bilkisu ta juya idanunta cike da hawaye, ɗaukan Yarima akai zuwa sashin Sarki Al'khasim Abubakar Wahab..... Sarah na tsaye a kitchen cikin wata haɗaɗɗiyar farar lafaya wacce tayi mata masifar kyau kamar wata babbar mace, hannunta riƙe da wuƙa cutting an apple, taji a buɗe ƙofar kitchen ɗin tare da maida ƙofar aka rufe, a hankali kuma ƙamshin Hugo boss ya fara shiga hancinta, Abeed dake tsaye sanye da Ralph Lauren Kaftan st, hannunsa ɗaya maƙale da Diamond Rolex, ɗaya Hannun kuma mai sanye da Anchor Leather Luxury Bracelet Zube a aljihunsa, farar ƙafarsa cikin Molianseng Euphoria white colour, sumarsa kansa data sha Ginger Geminal Oil-hair kwance lubb ko ribbon bai sa ba, walking slowly yake tafiya yana zuwa inda take a hankali ya kwantar da kansa a shoulder ɗinta, He hugged her waist with his hand, He closed his eyes and let out a breath, shiru yyi mata bai ce komai ba, yyi lamo a bayanta yana jin yadda take yanka Apple, Ajjiyar zuciya Sarah ta sauke jin yadda shafa mata ƙirji kafin cikin ƙasa da murya tace "Wlcm Back Uncle" ta faɗa tana ajjiye knife ɗin hannunta, jikinsa ya zame a hankali hakan yasa Sarah ta juya sukai farcing juna, binta yake da Idanu yana ƙarewa jikinta kallo, kafin a hankali yasa hannunsa ya jawota jikinsa tare da matseta Calmy yace "Wana kama?" Turo baki gaba tayi taƙi cewa komai, ya saki cute smile yace "Lallai Yarinya.." yana faɗin hakan ya ɗaga ta Cak ya ɗura saman sink kamar yadda yake mata a gidan Anuty Zulfa, kansa ya ɗura saman cinyarta tare da yin mata shiru, hakan yasa ta gane abinda yake buƙata gently ta ɗura hannunta cikin tulin sumar kansa, slowly slowly ta fara tura fingers ɗinta zuwa cikin sumar tana hargitsawa kaɗan kaɗan, Abeed ya sauke Ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya yana zaga hannunsa ya rungome waist ɗinta sosai, A nutse Sarah take shafa masa kan har taji ya sauke ajjiyar zuciya a bayyane, kana gently ya ɗago kansa fuskarsa dab da nata yana kallon lip's ɗinta, sosai ta gane abinda yake buƙata har tausayi yake bata, Murmushi tayi masa tana goga masa hancinta akan nasa tace "What?" Ya maƙale mata shoulders not answering her question, kwaɓe fuska tayi tace "Uhm Talk to me" still shiru yyi mata tana tura masa baki tace "Sarautar akai na zata motsa and.....," Kafin ta Ƙarasa mgnar taji saukar bakinsa cikin nata da sauri ta rufe idanunta tana jin Ƙamshin Spraymintt mouth freshener yana shiga hancinta, "Uhmmm" Abeed ya sauke wani Sexual urge sounds, a hankali Abeed yake tsotsar lip's ɗin Sarah wanda yaji ya ƙara yi masa daɗi sosai, yana fidda wani kalar zaƙi da kuma ɗanɗano, jinsa yake tamkar a saman gajimare, baya gane komai, cikin zaucewa da kuma zallar buƙatar matarsa ya ƙara tura bakinsa cikin nata tare da saƙalo harshen ta zuwa cikin bakinsa, saurin ƙanƙamesa tayi tana sauke numfashi, gaba ɗaya Abeed ya birkice mata ita kawai yake buƙata, hqrinsa ya gaza, sbd tsabar yadda yake kewarta da buƙatar ta, jikinsa har wani zafi ya ɗauka, kissing bakinta yake tamkar zai rabata dashi, al'amari daya sanya Sarah take jin abun mai kama dana Auratayya, yadda yake mata da baki da kuma ƙirji ta ɗauka mafarki ne, sam batai tunanin zai iya aikata hakan ba... It is something which goes far beyond more explanation da fatar baki ba zai faɗa ba, but extent reality yake faruwa a gabanta, A hankali ta shiga buɗe Idanunta, Tana buɗe idanunta Kallonta ya sauka a The extra-odinarly well built structure, the physique chest, the muscles and Masculine appearance, gaba ɗaya jikinsa rawa yake, hatta ita so yake ya birkita mata ɗan ƙaramin tunaninta, yana son taso mata da abinda mata shirya ba a yanzu, He's still kissing her, dan he never gets tired of her lips, lips ɗinta kamar jiƙaƙƙen catton tsabagen laushi, ga wani serene ƙamshi da bakinta yake fitarwa, Whenever he kisses her, he feels complete and damn calm... "Sarah! Sarah!" Aka shiga ƙwala mata kira, hakan yasa Sarah fisgar Numfashi domin gab take da bawa Abeed martanin Abeed yake mata, idanunta har yyi jaa, cikin rawar Murya tace "Stop it..." Ta faɗa Muryar ta baya fita sosai, wani kiran aka ƙara ƙwala mata wanda ya dawo da Abeed cikin hayyacinsa a hankali ya zame bakinsa daga nata tare da ɗauke hannunsa daga kan ƙirjinta, Kallonta yyi ba tare da yace komai ba, gently ya gyara mata gaban rigarta tare da wanke mata fuska da ruwa, kana ya sakko da ita daga kan sink ɗin ya bata side hug, Clamly murya a rarrabe yace "Allah maki albarka...." Kanta a ƙasa sbd kunya tana son zame jikinta amma ta kasa, Beeba dake can bakin ƙofa ta Turo ƙofar ta shigo tana faɗin "Bari dai naga abinda kike a kitchen wanda ya hanaki....," Shiru tayi ganin Abeed tsaye Rungome da Sarah yana bin Beeba da kallo wacce ta shigo, Sarah kunya kamar ta nutse, Murmushi Beeba tayi tace "Oh.. Sorry ban san kana ciki ba" A karo na farko a rayuwar Beeba taga Abeed ya saki haɗaɗɗan Murmushi yace "It's okay" Beeba tace "Ina yini?" Mai makon ya amsa sai ya kalli Sarah wacce har yanzu yake riƙe da ita yace "Ya Umma?" Beeba tace "Tare muke, daga spain muka zo nan, harda Raudah daman kuma....," Hannu Abeed ya ɗaga mata yace "Sannu, Uwar surutu, ni ban tambaya ba" Juyawa Beeba tayi tana cewa "Ohhhu matse maka tayi, nidai da biyu nazo da bama zaka ganni ba, sai uwar suma aka kamar Sarkin Saudiyya... Tab Ashe yana dry muryarsa wlh da daɗi" Beeba na fita Sarah ta kallesa tace "Naji kunya" Hancinta yaja yace "Akan?" Ta tura baki gaba tace "Ka rungome ni mana kuma ga Beeba" Manna mata kiss yyi a kumatunta yace "Dana sani kiss na mki to" da sauri ta rufe fuskarta a ƙirjinsa tana dukan bayansa tace "Uhm Uhm Allah banso" Kallonta kawai yake kafin ya Girgiza tare da kama hannunta sukai waje..... Beeba ta zabgawa Sarah harara tace "Miji daɗi, A'a sam baki da laifi yasin gwamma a bawa soyayya haƙƙinta, wannan shigar da kikai kamar wata Malama uban wa kikai wa ita?" Sarah dai taƙi kula Beeba Apple ɗin ta kawai take ci, Mrs Zain tace "Yanzu dai lesson za'a bata kenan?" Beeba na yin fari da idanu tace "Da alama, gsky Sarah ki gode Allah kinga kayan lefanki kowa? More than 3.5m aka kashe babu atamfa ƙasa da 200k, Abeed na Sonki kuma babu ruwan mijinki da gantallun ƴan matan waje, wlh wata banzar ma ko cikakkiyar mace bata gama zama ba, sai kiga suna bin mazan jama'a" Beeba ta faɗa tana gyara zama, Riya data shigo Parlon ta haɗe fuska, da sauri Naila tace "To ita ce wannan wacce na gama baki labarin tayi cikon nono, yanzu haka wajan wata Amintacciyar ƙawata naje na faɗa mata wannan abin almarar, to ita dai ta ban baki akan nabi komai a sannu, wlh da tuni nakai ƴar banza freedon rediyo, idan ma can gidan zuuuu za'a kaita su suka sani wlh" Naila ta faɗa tana zabga tagumi sai kuma ta girgiza kai tace "Yadda naga sosan cikon nonon nan Ubangiji ya nuna min Annabi, wlh sai gaa ciko ya faɗo nidai bance komai b, sbd ni bada kowa nake mu'amala ba, da ƙyar dai aka ban baki na buɗe baki nace Allah ya shirya, banda haka mene nawa ma? Tirrrrrrrrrrrrr ko a Leges ba'a haka kin san a can na tashi uwata da ubana duk tashin Leges ne to kuma a rayuwa wacce bariki ce baka gani ba? To Wlh matan can basa cikon nono, amma dai zan kira wata ƴar uwata a can na tambaya naji ko bayan tafiya ta leges ɗin ta ƙara lalacewa" Beeba ta riƙe ciki ta dinga dry kamar zata suma, Sarah dai idanunta akan t.v, da suke sanarwa akan award ɗin da za'a bawa maƙan duniya na Best singer, Mrs Zain Murmushi kawai take

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads