Showing 141001 words to 144000 words out of 193443 words
Chapter 48 - ZAIN ABEED Book 1 Complete Document by Nimcey luve Sarauta .txt
ruwan a tafin hannunsa fuskantar ya kama ya wanke mata sosai, kafin ya sanya mata ruwan abaki amsa tayi ta wanke bakinta ko idanu bata buɗewa, ɗaukan ta yyi baki ɗaya zuwa mota, a nutse yace "Drive faster...." Ya faɗi hakan yana kwantar da Sarah a jikinsa, fuskarsa babu fara'a ko kaɗan cikin ƙasa da murya yace "Switch up the A.c.." kashe A.c Khabeer yyi kafin yace "Sir ina zamu?" Yace "My house" da gudu Khabeer driving babu jimawa suka ƙaraso haɗaɗɗan gidan Abeddeen..... Bedroom ɗinsa yyi da Sarah tare da kwantar da ita saman bed, fita yyi wajan 20 minutes Lokacin har bacci ya ɗauke Sarah a hankali ya buɗe ƙofar tare da shigowa harya sauya kayansa zuwa wasu na shan iska, Dr Adyan dake bayansa yace "gaskiya ka ɗauki haƙƙi na, saura kaɗan nayi accident sbd masifar ka" haɗe fuska Abeed yyi ba tare da yace komai ba, kallo guda Dr Adyan yyiwa fuskar Sarah kana ya juya ya kalli Abeed yace "Sbd cin abinci bai dameka ba yasa itama baka duba lafiyarta balle kasan taci ko ba taci" Abeed dai na zaune gefen Sarah wacce ya rufe ta da duvet ko inda Dr Adyan yake bai kalla ba, checking nata ya fara bayan ya gama komai ya kalli Abeed yace "Taiput and Olser are bothering her, she is not eating food and there is worry in her heart...." Shiru Abeed yyi Dr Adyan yace "and the ground is not safe with her, since she was a little girl" injection Dr Adyan yyi mata kana ya nufi ƙofa, walking slowly Abeed yabi bayansa hannunsa zube cikin Aljihu, sai da suka ƙarasa entrance Dr Adyan ya kalli Abeed yace "You agree to be a lamb for her love...?In your eyes, she became someone's wife, you surprised me, I didn't think that you were so deep inside" Abeed ya ɗauke kansa idanunsa akan Danish dake shigowa Calmy yace "Something is over, does means ur life is over...." Rai ɓace Dr Adyan yace "Loser..." Yana faɗin hakan ya shige mota, sbd ya gama sanin Abeed babu abinda ya tsana irin yaga ana yi masa kallon ya kasa bare a kirasa da Loser.... Idanun Abeed har wani lumshewa suke ya amshi Ducoment ɗin hannun Danish yyi sing akai..... A hankali Sarah ta buɗe idanunta tana jin zazzaɓin na sauka sai rashin ƙwarin jiki sosai, Miƙewa tayi cikin sauri ta ɗauki handbag ɗinta, ta saka takalmi tare da rufe kanta time ɗin Abeed na cikin Garden yana magana mai matuƙar muhimmancin, fitowa tayi da sauri ta nufi ƙofar fita har taje gate jikinta rawa yake, Gatekeeper ya kalleta ganin yadda ta haɗe rai sosai tamkar zata ɗauke sa da mari ya sanya ya buɗe mata gate ɗin, shikam bai taɓa ganinta ba, Kodai Sir ya fara harka da mata ne? Few minutes da barin Sarah Gatekeeper yaji ana knocking gate ɗin, a hankali ya leƙa bai iya hango fuskar kowa ba, amma dai Tabbas macace buɗe ƙofar yyi, tun daga sama har ƙasa gatekeeper ke Kallonta ta haɗe fuska tace "Sir Abeed na nan?" Gatekeeper yace "Ke wace?" Nusy tace "Ya bani appointment ne, so kuma yau ne" ya jinjina kai tare da bata hanya ta shige, Nusy Ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya ta sauke a hankali take bin haɗaɗɗan gidan Abeed da kallo sai yanzu take ƙara tabbatarwa Abeed mai mugun kuɗi ne, Billionaire, shiga tayi kai tsaye har lokacin babu kowa a parlon...da sauri Sarah ke tafiya idanunta cike da hawaye ko gabanta bata iya gani sosai, wata baƙar mota ce ta fara yowa kanta hakan yasa Sarah ta tsaya Cak, tana tunanin waye ko wace Wannan, ko kuma Yarima Yashim ne? Kafin baƙar motar ta ƙaraso wajan Sarah wata ash ɗin mota ta ƙaraso inda Sarah take tsaye da sauri Sarah tayi baya sbd tsoro ganin motoci har guda biyu lokacin guda kuma, kafin tayi motsi Limam ya fito daga cikin motar tare da kama hannun Sarah da ƙarfi yace "Close the door" rufe ƙofar Sarah tayi Liman ya shiga wajan driver da sauri yabar wajan yana sharara gudu, shi ba wani ƙarfi ba, ga jikin tsufa kallo ɗaya yyiwa mutanan yasan basu da gaskiya, mutanan ganin Liman ya gudu da Sarah yasa suka bi bayansa da sauri amma basu ga inda motar Liman yyi ba, har Lilam ya kawo ƙofar gidan Anuty Zulfa Sarah was shock da Abinda ke faruwa ta kuma kasa fahimta, suna parking motar Yarima Yashim na ƙara suwa gidan, A Hankali Yaa Yashim ya buɗe motar ya fito idanunsa akan Sarah da kuma Liman kafin ya saki Murmushi ya miƙa wa Liman hannu suka gaisa, sun jima hannunsu sarƙe dana juna kafin Yaa Yashim yace "Liman fatan dai lafiya?" Liman yace "Lafiya lou, a hanya na ganta kamar bata da lafiya amma a kula da ita sosai idan da hali ta daina fita" Yaa Yashim ya jinjina kansa kafin yace "In sha Allah, Thank you ha Azumi ya kusa zuwa ina son bada Zakka" Liman ya numfasa kamar kullum fuskarsa a rufe yace "An jima kazo masallaci, yanzu mata tace babu lafiya zamu hospital" Yaa Yashim yace "Ayyah, Allah ya bata lafiya" Sallama sukai Yaa Yashim juya zaiwa Sarah Mgn yaga ashe tuni tabar wajan, lumshe idanunsa yyi bai san meke masa daɗi ba, amma ya ɗauki niyyar ko Sarah bata ƙaunarsa ba zai fasa zama da ita matsayin mata ba, kuma yanzu babu wanda ya isa ya saka shi kunce igiyoyin dake kanta, bai shiga gidan ba ya juya ya fita baki ɗaya.......
Masarautar Zahel.
Sarki Mabus ne tsaye a gaban Subash wanda aka ɗaure sa da igiya, ana zabga masa bulala gaba ɗaya jikinsa cike yake da rauni, a karo na biyu kenan Sarki Mabus yace "Zaka dawo addinin Abar bauta kabas ko yaya?" A wahale jini na fita daga cikin bakin Subash yace "Lillahi wahidul Qahr" Sarki Mabus ya kalli boka yace "Me yace?" Boka yace "Sunan Allah da Manzonsa ya kira" a fusace Sarki Mabus yace "Kenan ba zaka dawo cikin addinin Zahel dana Abar bauta kabas ba?" Subash yace "In sha Allah, zan mutu tare da addinin Musulunci" wani Murmushin taƙaici Sarki Mabus yayi kafin yace "Ku sauke min shi ƙasa, Abar bauta kabas ki yafe min a karo na farko zan kashe ɗan dana haifa" yana faɗin hakan ya take wuyan Subash tare da kama maƙoshinsa zai yanka, Subash a gigice yake cewa "La'ilaha illallahu Muhammadur Rasulullah s.a.w" kafin Sarki Mabus ya yanka wuyan Subash Ayyana tazo wajan a karo na farko cikin rayuwarta tace "Sarki Mabus.." da sauri Sarki Mabus ya kalli Ayyana, cikin jin daɗi yace "Ayyana,yau ke kika kira sunana?" Murmushi tayi masa kafin tace "Mene yasa ba zan kira sunanka ba? Na amince da soyayyarka a gareni" wani ihu Sarki Mabus ya kurma yace "Saini Sarki Mabus mai iko, Sarkin sarakuna na nahiyar kudancin, Sarkin da yafi ko wanne sarki kuɗi da iko" ya faɗa yana kama hannun Ayyana wacce fuskarta ke rufe a hankali taja hannunsa zuwa shashinta tace "Burinmu ya kusa cika, dukkan abinda ya tara zai zama mallakin mu, hanya mai sauƙi ya sama mana, dukkan wanda ya ƙara ninkin kuɗin daya bayar zai ɗauki kaso mai tsoka" Sarki Mabus kallon Ayyana kawai yake kafin yace "Nawa zamu ƙara yanzu, burina ɗaya ne a yanzu shine naga an kawo yarinyar data lalata ƙasata" Ayyana tayi shiru kafin tace "Zamu ƙara 500.10m"...... Zain ne ya fito daga cikin part ɗin sa, Du'a na bayansa da sauri Naila tace "Kaga Mayya ko? To a gaskiya idan a Leges kike bin miji haka babu abinda zai hana ace maki karuwa" Du'a ta ɓata fuska tare da juya fuuu ta koma ciki Naila ta ɗaga murya tace "Ohhu dai" Kallon Zain tayi sai kuma ta saki kuka tace "Wlh tausayi take ban, yarinya sai makamakan ɗuwawu amma ta haihu taƙi amincewa ta ɗauki ko ciki ne" Zain bai kulata ba tayi saurin cewa "Ina zaka kuma?" Ya kalli Naila yace "Kin bani ajjiyar wani abu ne?" Ta washe baki tace "Oh oh kaci kanka ni ba tsohuwar banza bace gaskiya, daman kasuwa zani" Zain ya taɓe baki yace "Ina da ganawa da shugaban hukumar fikira, ki ɗauki driver" yana faɗin hakan ya nufi mota, baki Naila ta saka kafin tace "Ji banza, ina sane ne fa na zage matar ta tas nai mata gorin haihuwa, idan yyi zuciya gobe ya ɗirka mata cikin ƴaƴa uku....... After 1mnt tun daga ranar Sarah bata sake saka Abeed a idanunta ba, a bakin su Beeba take ji wai bashi da lafiya an fitar dashi waje, tana zaune cikin duguwar riga milk mai kyau hannunta riƙe da waya, tayi wata kalar ramewa kullum da tunanin auren Yaa Yashim take kwana ko abinci bata iya ci, takai matakin da ko ganinsa bata son yi, Beeba ce ta kalli Auta tace "Ke nauyi ne dake wlh, zamu tafi" Auta tace "nafa shirya" Beeba ta kalli Sarah tace "Tashi mu tafi" gently Sarah ta miƙe tsaye tare da nufar ƙofa karo tayi dashi, da sauri tayi baya suka haɗa Idanu yana tsaye cikin wani black ɗin voyel mai Manyan zane, sumar kansa a kunce ta sauka har bayansa ƙamshin Hugo boss na dukan hancinta, ƙasa tayi da kanta shima kallo ɗaya yyi mata ya ɗauke kansa tare da shigewa cikin Parlon Anuty Zulfa, fita Sarah tayi da sauri tana dafe ƙirjinta kuka na son kwace mata, a hankali Beeba da Auta suka gaidashi amma babu wacce ya kalla, mota suka shiga Sarah ta rufe fuskarta ta shiga rusa kuka, gently Abeed ya zauna Anuty Zulfa tace "Kai kuma Wannan ramar ta mece? Ko jikin naka ne?" Shiru yyi mata kansa a ƙasa ta ƙara duban yadda ya rame sosai tace "To Allah ya kyauta" A hankali Beeba ta fara driving gatekeeper ya buɗe musu, suna fita unguwar wata mota tasha gabansu da gudu, Cak Beeba ta tsakiya da driving tana bin motar da kallo, wasu mutane daka sun fito wajan su biyar daga cikin motar, kai tsaye kuma motarsu Sarah suka nufo, Auta tace "Beeba wajanmu suke zuwa tada mota" Beeba tace "Akan mene? Bayan gamu kusa da gida" kai tsaye Mutanan back seat suka nufa inda Sarah take ciki, wani kalar zare idanu Sarah tayi kafin Beeba tayi Lock na motar, ɗaya daga cikin Mutanan ya buɗe murfin motar,yana ƙoƙarin cafko Sarah yaji saukar harbin bindiga daga ko'ina, da saurin mutumin yyi baya yana faɗin "Adam, Gun!" Adam ya cilla masa Gun, harbi aka fara a wajan, Sarah ko motsi ta kasa tama rasa dawa dawa ake harbin, buɗe mota tayi ta fito daidai lokacin Abeed ya fito daga cikin gidan Anuty Zulfa, Adam ya saita Sarah da bindiga, Liman wanda ke gefe guda yyi saurin hankaɗa Sarah zuwa gefe guda, a gigice Sarah tayi ƙoƙarin riƙe Liman amma ta kasa sai ta cafki hiramin daya rufe fuskarsa dashi, har hiramin ya gama warewa daga fuskarsa amma bai sani ba, da ƙarfi Sarah tace "Daddy!!!!!" Juyawa Liman yyi jin Sarah tace "Daddy" sai a lokacin ya shafa fuskarsa yaji babu hiramin kallon fuskar Sarah yake kawai, kafin ya juya da nufin ɗauke ta, Adam yyi kan Abeed da bindiga, da ƙarfi Daddy yace "D.S.P Yashim turn your back..." Yarima Yashim daya yake tsaye da bindiga yyi saurin hankaɗe Abeed gefe tare da sakarwa Adam bindiga aka.....
Not edited👏🏻
🥰🥰Yau dai Private Investigator sun bayyana.... Assha aikin ɗan sanda, Soja. akwai wahala wannan page ɗin sadaukarwa ne ga SOJOJIN ƘASATA tare ƳAN SANDA....
Zain Abeed isn't free contact to subscribe 08119237616 dan Allah kuji tsoran Allah ku biyani haƙƙi na😥😥😥*************************59*******Abeed ya kalli Yarima Yashim, gently kuma ya juya ya kalli Sarah wacce har yanzu ta kasa tashi sbd Shock na ganin Daddynsu, Walking slowly Abeed ya nufi inda Sarah take idanunsa kwance saman fuskarta kamar yadda take kallonsa, yana zuwa inda take ya miƙa hannunsa zai ɗaga ta Yarima Yashim yyi saurin riƙe hannun Abeed tare da faɗin "Heyyy, it's my responsibility na kula da matata, thanks for the care" taune baki kawai Abeed yyi not looking at Yarima direction, shima Yaa Yashim bai ƙara kallon Abeed ba, sbd abinda yake gabansu, hannunsa ya miƙa zai kama Sarah tayi saurin ɗauke kanta tare da Miƙewa har lokacin kuma jikinta rawa yake, idanunta akan tarin ƴan ta'addar da suka kawo musu hari, Daddy har lokacin bai ƙara juyawa ya kalli Sarah ba, a hankali Daddy ya dubi Abeed yace "Take them inside..... As frm today kada wanda ya sake trying to come out" yana faɗin hakan ya juya ya kalli Yarima Yashim, da sauri Yaa Yashim ya ɗan ɗaga hannu alamar jinjina, Daddy yace "Kayi reporting zuwa Hukumar fikira na New York, akan cewa sune suka kawo mana hari, kuma muma tunanin yaran Sarki Mabus ok" Yarima Yashim ya jinjina kai kafin yace "Yes, Sir" ya faɗa with respect domin Daddy zai iya yin shekaru kusan 50, Daddy ya kalli su Adam da suke cikin jini, kafin ya matsa can wajan motarsa ya shiga kiran wata number, mgn kaɗan yyi ya kashe, gently ya sake juyawa har lokacin Sarah kallonsa take yana iya hango kuma tarin tsanar dake cikin idanunta a garesa, juyawa yyi zuwa wajan da Abeed yake, sai a lokacin ya lura Abeed ya jima da barin wajan, Yaa Yashim yace "Auta ku shiga ciki, ki bata ruwa mai sanyi with milk da take sha" Auta tace "To Yaa Yashim" tana faɗin hakan ta kama Sarah wacce ta daskare a wajan, Beeba kuma motar ta shiga tare dayi mata key ya shigar da ita zuwa cikin gida, suna shiga ciki wata motar jami'an New York suka zo wajan gaba ɗaya aka kwashe su Adam zuwa motar hospital, Yaa Yashim ya shafa kansa Kunyar Sirikin sa ya kamasa, ganin kallon da Yaa Yashim ya kewa Daddy yasa yyi murmushi mai nagarta yace "Mene bakandamiyyar mgnar Nimcyluv?" Yaa Yashim yyi Murmushi yace "Tsammaci abinda baka tsammani" Ya jinjina kai yana mayar da bindiga tare da zare wata na'ura dake sauya mgnarsa zuwa wata kala yace "the time of work has started, now they will realize that the police also have their own style,When he has to pay all his debts, he takes it" Yarima Yashim yace "Sarki Mabus ba zai fahimta ba" shiru Daddy yyi sai kuma yace "To a faɗa masa ta yadda Zai fahimta mana" Yarima Yashim na mayar da bindigar zuwa jikinsa yace "Na fahimta, Sir" Daddy yace "Ina memory wajan Mai ice cream?" Yarima Yashim ya ɗakko daga cikin aljihunsa ya miƙa wa Daddy with so much respect, Daddy ya amsa yace "Idan ka koma wajansa, kace masa yanzu ne Ice cream ke daɗi, a yanzu ya dace ya ƙara suger akan wanda yake zubawa" Murmushi kawai Yaa Yashim ganin Daddy na ƙoƙarin shiga mota yyi saurin faɗin "Sir" Cak Daddy ya tsaya idanunsa akan Yarima Yashim kafin gently ya ɗauke kansa, Yarima Yashim yace "Sir, muna tare da Sairah but bamu san halin da Sairah ke ciki ba, ina son dalilin daya saka ka tura yaranka tare da faɗa musu bakai ka haife su ba" Daddy ya jingina da jikin mota a hankali yace "Sarah hates me, I can see the hate in her eyes" breathing ya sauke can kuma yace "Naso Sarah ce ta zauna a Zahel fiye da Sairah, jikina kuma yana bani akwai abinda ke shirin faruwa mara kyau nan kusa, Sarki Mabus ya shige tunaninka, tunaninmu, kafin samun nasara a kansa sai an rasa rai" Yaa Yashim yace "Rai kuma? Naga ai mun kusa kawo ƙarshen abun" Daddy yyi murmushi yace "Ko? Kafin Sarki Mabus ya zama sarki ɗan kasuwa ne, bayan rashin Mahaifinsa akace zai maye gurbinsa, hakan yasa aka buƙaci hukumar fikira ta binciko halayyar sa, a nan na fara aiki kasancewa ta shugaban hukumar fikira, duk wanda aka tura Zahel baya dawowa, lamarin ba'a nan ya tsaya ba mutuwar ko wanne members na hukumar fikira daban yake zuwa, wani a gidansa wani a wajan aiki wani shaƙawata, kafin mutuwar kuma sai an kwashi dukkan abinda Mutum ya mallaka na kadara, gaba ɗaya sun gama sanin sunayen jami'an hukumar fikira, shiyasa na buƙaci ƴan sanda cikin lamarin kuma na ɗauki sabbin jami'ai wanda abin zai girgiza kowa" Shiru Yarima Yashim yyi yana jinjina maganar Daddy yana kuma ƙara jinjinawa tunaninsa kafin kuma yace "Wanne sabbin jami'ai ka ɗauka to?" Daddy ya juya idanuna yace "Tsammaci abinda baka tsammani..... With time" kallonsa kawai Yarima Yashim keyi without blinking ganin kallon da yake masa yasa Daddy faɗin "Ka daina damuwa akan dalilan daya sanya na sadaukar da ƴaƴana, kasha tambayata mahaifiyarsu, to ka sani bata raye tun suna cikinta Allah ya amshi ranta, da ƙyar akai aiki suma aka ciro min su a raye...... I think there is nothing to say bayan haka, muna da abinyi" Daddy na faɗin hakan ya shige motarsa, jiki a sanyaye Yarima Yashim ya shiga mota shima..... Suna shiga cikin gidan Sarah ta nufi bedroom tare da faɗawa kan bed wani irin kuka ya kwace mata, tsanar Daddynsu ya ƙara ninkuwa cikin ranta ashe all this time yana raye amma yyi banza dasu, yace ba Shine ya mahaifesu ba idan haka ne su ɗin basu da uba, hakan an nufin sunanta TSINTACCIYA!.... Beeba ta kalli Sarah kamar zatai magana sai kuma tayi shiru kawai, domin ta fahimci Sarah bata jin daɗin Zuciyarta,kuma bata son aurenta da Yarima Yashim kawai halacci take son yiwa Anuty Zulfa, fita tayi daga cikin bedroom ɗin zuwa parlo, Anuty Zulfa tace "Ikon Allah, kaji wani abin almara Liman shine Daddyn Sarah? Hakan na nufin shine ya amshi Sadakin ƴarsa da kansa, Allhmd yanzu Sarah zata shiga Masarautar Zazzau da ƴan cinta lokacin bawa Kilishi amsa yayi" Auta tace "Mami Sarah bata farin ciki da ganin Mahaifinta, kuma kamar...." Auta kasa ƙarasa maganar tayi Anuty Zulfa ta kaɗa ƙafa ba tare da tace komai ba, Beeba dai taga ba zata iya shiru ba tace "Mami Sarah bata son Auren nan, bata son Yarima Yashim" Anuty Zulfa tace "Sannu rasai, Bilkisu ke kiyayan Wlh, ita ta buɗe baki tace