Showing 102001 words to 105000 words out of 193443 words
Chapter 35 - ZAIN ABEED Book 1 Complete Document by Nimcey luve Sarauta .txt
Hankali a taushashe cikin ƙasa da murya yace "Uhm.. cikani" girgiza kai tayi tace "Ni kada ka Kalleni wlh ba kyau ban so" duk yadda yasu fisgewa abin gagara yyi a nutse yana danne azabar da yake ji yace "Banga komai ba, na rufe ido saka rigarki" ya faɗa yana sauke numfashi sbd tsayin da Mgnar yyi masa sosai, slowly ta shiga zame jikinta duk ta firgita, tana ƙoƙarin matsaya taji ya sureta gaba ɗaya tare da ɗura ta akan canter ɗin, kafin tayi magana yaji saukar bakinsa akan wuyanta ya shiga sauke mata wani irin Butterfly kisses, daya ƙara firgitar da Sarah taji kamar ma fitsari ta keji sbd abinda yake mata, hannunta ya kama ganin ta rasa inda zata saka kanta ko magana ta kasa, a hankali ya ɗura hannunta saman sumar kansa, da wani irin sauri ta nutsa yatsun hannunta cikin sumar kansa tare da ƙanƙame sumar, ɗaya hannun nata ya ɗura akan waist ɗinsa shima ta ƙanƙame, babu inda Abeed baiwa kiss ba a wuyan Sarah, zame ƙafarta yyi ta ɗan kwanta kaɗan kamar kwanciyar cikin mota akan kujera idan mutum ya gaji, saukar bakinsa a tsakiyar Cibiyarta shine ya sanya da sauri ta zabura zata sauka amma ya danne ta, wani kalar special hot romance yake saukewa Sarah, Wani kalar kalar malalacin numfashin Sarah ta sauke time ɗin da taji saukar bakinsa a inda bata tsammani ba, Abeed wani ƙanƙame jikin Sarah yyi yana ƙara danna fuskarsa a ƙirjinta yana mata wani irin shaa, wanda kai tsaye zata iya cewa Abeed ɗan iska ne ko maye, ƙirjinta banda azabar zafi babu abinda yake lokacin guda nippy nata yyi jajir tare dayin tsayi, wani kalar kuka take tana motsi da ƙafarta jin kamar fitsari ne ya zubu mata, ganin ko a jikinsa ya Sanya Sarah ta dage ta zuba masa cizo a kumatunsa da sauri ya sake ta, tare da fisgota ya rungome ta jikinsa, kukan da take yasa ya shiga bubbuga bayanta, tare da kama hannunta ya zura yatsun hannunta mai ɗauke da zanna henna a cikin bakinsa tare tsotsar su, ajjiyar zuciya ta sauke tayi lamo jikinsa, yana jin yadda take gasa masa cizo sbd haushin abinda yyi mata, banza yyi mata, sun jima a haka kafin yaji ta zame jikinta a hankali, rigarta ta ɗauka tare da sawa taji yadda ƙirjinta yyi mata nauyi kamar wanda aka ƙara masa girma ga zafin dake mata, tana zuwa bakin ƙofa ta juya ta kallesa tare da cewa "ƙatoto kawai,kuma ban ya...." Kafin ta ƙarasa faɗin abinda tayi niyya ya juya da sauri yace "Don't try..." Da sauri ta fice daga cikin kitchen ɗin Allah yasa ba kowa a Main Parlo ajjiyar zuciya ta sauke ganin babu Auta da gudu ta shige bathroom ta sakarwa kanta ruwa, Abeed yafi 30minutes a kitchen ɗin kansa akan canter, a hankali ya sauke numfashi tare da ɗaukan cup ya tsiyaya hot water a mug, lemon ya saka ciki Black tea ɗin na ƙona masa tongue a haka yake shansa, sai daya sha 3cup kafin zufa ya fara sakko masa a jiki, gently ya shiga tafiya yana duba lokaci yana da appointment da wani wanda ya takura so dole ya samu ishasshen bacci before nan... Yana shiga ya nufi bathroom tare sakin ruwa a jikinsa yana gamawa ya ɗauki toothbrush da colgate ya wanke bakinsa, jininsa na zubar da ruwa fuska a ɗan sake yana yatsunta ya fito sanye da bathrobe, a banin bed ya zauna tare da kunna System nashi ya shiga operating nata, ya nayi yana shan chocolate wacce yau ɗin nan yaji ta rage masa daɗi, babu zaƙi ko kaɗan haka yake shan chocolate ɗin, yana gamawa ya sake wanke bakinsa Tsaf kana ya kwanta tare da yin shiru da ƙyar bacci ya ɗauke sa...
[08-15 08:47] +234 703 831 1110: ❤️❤️44❤️❤️❤️
Da Yamma Sarah na zaune a Main Parlo sanye da wata Chiffon Abaya Sky blue mai santsi tayi rolling kanta, fuskarta fresh ba wani make up sai ƙamshin Valentino dake tashi a jikinta, Yarima Yashim da idanunsa ke kan zanan lallan hannunta ya ɗan janye idanunsa kaɗan tare faɗin "Yaushe Mami zata dawo?" Sarah ta watsa hannunta alamar bata sani ba, ya numfasa yace "Ok haka za kuyi ta zama ke nan ba kowa gidan?" Sai a lokacin ta ɗaga idanunta suka haɗa idanu murya a sanyaye tace "Bamu ɗaya bane" yace "Ok,dawa ne?" Tana janye idanunta tace "Yaa Abeed" taɓe bakinsa yyi kafin Calmy yace "Zaman ku dashi bai dace ba" da rashin fahimta tace "Yayanmu ne ai" taɓe yyi yace "Than? Sai akace me, ok Uwa ɗaya ta haife ku? Ko kuma uba ɗaya, Sarah how old are you?" Tai masa shiru tana maida idanunta kan t.v ganin yadda ta juya masa fuska yasa ya gyara zamansa yace "Kalle ni nan Sarah" juyawa tayi a hankali suka kalli juna yace "Ko Auta ba muharramar Abeed bace, balle ke kina ɗauka idanu kawai nake saka maki baki san waye ni ba, baki san aikin da nake ba infact baki san dalilin zuwa nan ba, U hve to think Sarah, think think wannan ba daidai bane, yau da gobe ake tsoro kice ba soyayya kuke ba is ok" Ya faɗa a sanyaye sbd zafin da zuciyarsa ke masa hannunsa ya miƙa tare da ɗaukan ruwa ya zuba cikin cup a hankali yake shan ruwan yana jin sauƙin zafin da zuciyarsa ke masa, yana gama shan ruwan yace "Ya tafiyar taku?" A hankali tace "wacce?" Yace "zuwa Katsina mana" tace "Oh! Sai Mami ta dawo ai".... "God brought her back safe and sound." Tace "Amin" shiru ya biyo baya kafin Yarima Yashim yace "Look, I bought this for you" juya tayi wata kwalin waya ta gani na iphone 13 max pro fara tas sai ɗaukan idanu take, ta jima tana kallon wayar kafin ta saki murmushi tace "But Mami ba tace na riƙe waya ba ai, kuma.." hannu ya ɗaga mata yana murmushi yace "Kuma saikin tambayi Yaa Abeed right?" Kai ta ɗaga masa yace "Abeed mene shi a wajanki Sarah? Yadda kike Mgnar Abeed Abeed ko Mgnar ta data Mami bakya yi why? Nifa yanzu kallon matata wacce zan aura nake maki, alrdy nasan time ɗin aure na dake ina jira last semester na 2lvl naku ne" kallonsa kawai Sarah take tama rasa mene za tace masa, ganin Yadda take Kallonsa ya ɗauki ruwan sanyi ya bata ba musu ta amsa tana sauke ajjiyar zuciya yace "Faɗi abinda ke ranki, Anything Faɗi" idanunta daya sauya launi ta rufe tace "Shi kallon Uba, Uwa nake masa, ba iya yaya ba" Yarima Yashim yace "Sbd me?" Shiru tayi masa hannunsa ya miƙa zai kama nata, su kaji an ɗan kaɗa key car kafin kuma Ƙamshin Hugo boss ya cika Main Parlo ɗin, hakan yasa Yarima Yashim ya zame hannunsa yana haɗe fuska, Sarah kuma tayi ƙasa da kanta Abeed dake tsaye manne da waya a kunnansa yana magana da Danish yana cikin wata haɗaɗɗiyar Shawl Lapel Suit wacce ta ƙara fito da farar fatar nan nasa, musamman yau dako ɗaure gashin kansa bai ba,kamar wani ba'indiye haka sumar tai lub a bayansa zuwa gefen goshinsa, ɗaya hannunsa riƙe da key car walking slowly ya shiga tafiya zuwa kan wata 1seater yana zama ya ɗura ƙafarsa ɗaya akan ɗaya kafin Calmy yaja numfashi tare da faɗin "Oops... In" yana faɗin hakan ya kashe kiran idanunsa akan wayar fuskarsa ba yabo ba fallasa, Yarima Yashim ganin shine yazo inda yake yasa a hankali yace "Evening..." Bai ɗago ba yace "How are you?" Yarima Yashim yace "fine" Abeed bai ƙara Mgn ba, Suna zaune Danish ya shigo yace "Hello.." Aryan dake bayansa cikin wata red ɗin Suit yyi Sallama hakan yasa Yarima Yashim ya fasa Miƙewar da yake son yi, yaci gaba da jan Sarah da Mgn ita dai duk jinta take a takure wlh. Bayan sun gaisa Danish yace "The launch of the new Company has been completed" Abeed dai kansa a ƙasa yana kallon Wayarsa kafin Danish yace "Sai maganar wannan mutumin... Sir go ahead" ya faɗa yana kallon Aryan, Aryan ya gyara zama tare da yiwa Abeed bayanin waƙar birthday yake so ya ƙara da faɗin "I have been wanting to see you for a long time,I didn't get a chance to do that,I love your songs shiyasa nake son kayi min waƙar Birthday,say the amount you want, I'll give it to you" Sai a lokacin Abeed ya ɗaga kansa a hankali yana mai lumshe idanunsa kamar mai jin bacci ya kalli Aryan, kwarjinin da Abeed yyiwa Aryan ya sanya ya ɗauke kai, a hankali ya mayar da idanunsa kan Danish ganin hakan yasa Danish faɗin "Ok, Aryan ka bani bayanin yadda kake son waƙar, yanzu zamu je office dakai" Aryan ba haka yaso ba, so yake ya haɗa abota da Abeed irin sosai ɗin nan, a hankali yace "Ok, Amma please dan Allah ka bani 11 details naka, I lyk ur style.." Wani card ya ciro a gaban suit ɗinsa tare da ajjiyewa saman table, Aryan ya ɗauka tare da faɗin "Thank you, I'll call you just to say hello!" Abeed dai bai ce komai ba, Aryan ya miƙe tsaye Danish ya miƙe suka fita, Yarima Yashim ya kalli lokacin yace "Anjima wajan 6 jirgin su Mai martaba zai tashi, tashi muje ko" ya faɗa yana Miƙewa Sarah gabanta sai faɗuwa yake amma ta fisge kawai tare dabin bayan Yarima Yashim, Abeed ya bisu da idanu, suna zuwa entrance motar Danish data Aryan na fita hakan yasa shima ya shiga, Sarah ta shiga a hankali yyi reverse tare da jan motar da gudu murmushi yyi yace "Sorry, ban iya tafiya a hankali bane, something urgent." Ya faɗa yana ƙara gudun motar, kallon Sarah yyi kafin yace "Kina bani tsoro Sweetheart" idanunta kan titi tace "name?" Yace "Mene yasa ba zaki amince muyi aure ba please, kin san yadda na kejinki a raina kowa? Ban san meke damuna ba indai naga Wannan Mai girman kan yayan naki gabana faɗuwa yake, nafi kowa farin cikin tafiyar daza kuyi" Murmushi tayi tace "Mene abin farin ciki? Katsina fa zamu" kansa ya shafa yace "Uhm" tace "faɗi mana" ya maƙale kafaɗa yace "naƙi, with time" a ƙofar wani waje ya tsaya yace "am coming" fita yyi ya nufi wajan sai da wani kalar ice cream, yana bada kuɗin mai ice cream ya bashi 2, kana ya zaro wani abu daga cikin aljihunsa da sauri Yarima Yashim ya amshi abin ya sanya a cikin Aljihu yana murmushi yace "Ice cream daɗi, komai na tafiya daidai ba zaƙi sosai, amma kuna saka kala yyi yawa, a kula sbd gudun wasu su shiga matsala thank you" yana faɗin hakan ya juya mai ice cream ɗin yyi murmushi yana bin Yarima Yashim da kallo, Sarah na cikin mota ta hango motar Aryan na shiga wani haɗaɗɗan gida, Yarima Yashim yace "Me kike kallo? Wanda yyi ƙoƙarin saka zuciyata ta buga ko" Murmushi tayi tace "Na ɗauka cikin shl yake kwana" shiru yyi yana shan ice cream tace "Muje man" girgiza kai yyi yace "A'a gama kallonsa, i don't have prblm with dat.." shiru Sarah tayi suna zaune har Aryan ya fito da motarsa yyi gaba, Yarima Yashim yace "kinga sai mu tafi tunda shima ya tafi ko, kallon ya isa" shiru tayi har suka ƙarasa wani haɗaɗɗan unguwa mai kyau, a ƙofar wani gidan Yarima ya shiga Horn da sauri gatekeeper ya buɗe masa, tun daga waje Sarah take bin wajan da kallo ganin sojoji kamar me, da wasu kalar ƴan sanda, Yarima Yashim yana fitowa ya zaga inda Sarah take ya buɗe mata ƙofa yace "get down princess" fitowa tayi kanta a ƙasa yace "shall we?" Shiru tayi masa ganin yadda jikinta yyi sanyi yasa ya kama hannunta fuska ɗaure ya shiga gidan babu wanda ya kallesa daga cikin sojojin, Tsaye Sarah tayi time ɗin da suka ƙaraso ƙofar shiga wani Parlo, Murmushi yayi yace "Wata najin kunya,ba ruwana ni kuma tafiya zan na barki kesa Mai martaba" idanunta yyi wani kala tace "Mu koma please.." bai kulata ba ya riƙe hannunta bayan ƙofar ta buɗe, wani ƙamshin Air-con ya daki hancin Sarah, wasu Mutane zaune a parlon daga can kuma Sarki Al'khasim Abubakar Wahab ne zaune hannunsa riƙe da jarida yana dubawa,yana sanye cikin wata tattausar jallabiya mai sulɓi, shigowar Yarima Yashim ɗin ya sanya Sarki Al'khasim Abubakar Wahab yin Murmushi a hankali Yarima Yashim ya ƙarasa wajan mahaifin nasa, tare da zama gefen ƙafarsa hakan yasa Sarah itama ta zaune a ɗaya gefen bakinta na rawa wajan faɗin "Barka da yamma" Murmushi Sarki yyi idanunsa akan Sarah kafin ya ɗura hannunsa a saman kanta,ta ɗaga idanunta suka haɗa idanu ya sakar mata Murmushi yace "Wlcm Daughter in-low" Sarah dai kasa Mgn tayi duk da a hankali Sarki Al'khasim Abubakar Wahab yake janta da shira har mmki Yarima Yashim yyi domin yasan bai fiye magana ba... Wajan 30 minutes kafin su yi masa sallama suna zuwa harabar gidan Yarima Yashim yace "Wait nayi mantuwa" juyawa yyi tare da shigewa ciki, Sarah ganin sojoji sai Kallonta suke yasa ta nufi hanyar gate tana fita babu kowa a layin kamar ance ta juya idanunta ya sauka akan wani ƙaton dog sai zare idanu yake yana fito da harshe "Innalillahi" ta faɗa a bayyane a hankali ta fara jaa baya hakan yasa karen yaga kamar bata da gsky ne, Miƙewa yyi da sauri ya nufi kan Sarah juyawa tayi ta shigo gudu karan na biyota wani kalar ihu take na neman taimako amma babu kowa a layin, a tare motoci guda uku sukai parking a wajan kamar sun haɗa baki gaba ɗaya mutanan ciki suka fito, Wani mutum ne ya fara nufar inda Sarah take kallo ɗaya Sarah tayi masa ta gane Limamin daya bata Muslunci ne, wanda kuma ya bata ruwa tasha kamar kullum fuskarsa a rufe, ɗaya motar kuma Yarima Yashim ne ya fito daga ciki harya sauya kaya zuwa wani Black ɗin yard... A hankali kuma ɗaya motar mai ƙirar Ford F-Series aka buɗe tare da fitowa, Kallo kallo aka shiga yiwa juna Limamin ya san Abeed bai dai gane Yarima Yashim ɗin ba, Karen kuma kamar maye gaba ɗaya Sarah yake son ciza, ganin yadda yake zaro harshe a hankali karen yaja baya tare da yin wani tsalle zai dira akan Sarah, Sarah bata san mene ya faru ba ita kai ta jita jikin Mutum ya riƙeta da hannu ɗaya, ɗaya Hannun kuma ya shaƙe wuyan karen dashi kafin a hankali yyi cilli dashi, sai a lokacin Sarah ta kalli Abeed dake tsaye yana riƙe da ita fuskarsa ta yi jajur, sumar kansa ta hargitse azabar da karan yaji yasa ya ƙara haukacewa tare da buga tsalle, wani ihu Sarah tayi ta ƙanƙame Abeed tare da cewa "Uncle..." Kafin karan ya sauka jikinta Limamin ya ƙarasa inda suke tare da buɗe hannu ya rufe bayan Sarah, karan ya sauka a ƙirjinsa abin mmki sai ka ɗauka karan tsafi ne domin nan da nan ya sauka akan limamin tare da juya kamar ya tafi amma me, da gudu ta ƙara yowa kan Sarah daidai lokacin Yarima Yisham ya isa inda Sarah take ya rufe ta domin limamin matsawa yyi, ganin yadda duk su ukun suka rufe Sarah babu inda zai cijeta sai kawai ya sakarwa Yarima Yashim cizo a ƙafa, daidai lokacin Abeed ya ɗaga ƙafa tare da yin ball da karan ya daka cikinsa ihu karan ya saki nan take kuma Numfashinsa ya ɗauke alamar ya mutu... Sarah dai jikinta sai rawa yake ta ƙanƙame Abeed kanta a ƙirjinsa, ganin hakan yasa Limamin ya juya tare da shiga motarsa daman hanya ya biyo dashi, Waje ya rage daga Sarah sai Yarima Yashim da Abeed, a ban ta zame jikinta sai kuma ta juya suka haɗa idanu da Yarima Yashim ganin jini na zuba a ƙafarsa yasa tayi saurin nufarsa tace "Subuhanallahi, Yaa Yashim muje hospital jini" Girgiza kai yyi yace "Thank God kin kuɓuta ki bisa kuje gida" girgiza kai tayi Idanunta na cika da hawaye domin Sarah tana da tausayi bata ƙaunar taga mutum cikin ciwo, key ɗin hannunsa ta karɓa tace "Bari muje hospital na koma gida da kai na" Abeed dai na tsaye hannunsa guda ɗaya wanda yake zubar da jini ya ɓoye a bayansa, Yarima Yashim yace "Ok princess, ba zai maki ihu ba?" Ta haɗe tace "Muje" mota ya shiga sai da nufi ƙofar shiga mazaunin driver ta juya ta kalli direction ɗin da Abeed yake daidai lokacin kuma ya buɗe motarsa zai shiga, idanunta ya sauka akan hannunsa da yake zubar da wani kalar jini wanda yafi na Yarima Yashim yawa domin Sosai karan shima ya cijesa, sakin murfin motar tayi ta nufi wajan ta gudu tana faɗin "Uncle...ha hannunka...," Bata ƙarasa faɗa ba taji ya bugo ƙofar motar da ƙarfi saura kaɗan ya bigeta tayi saurin yin baya, idanunta wanda ya cika da hawaye ta bi motar da kallo jikinta duk yyi sanyi bata taɓa ganin fuskar Abeed tayi jaa kamar haka ba, juya tayi a hankali ta shiga motar tare da yi mata key a hankali Yarima Yashim na lura da ita sai yyi kamar bai san mene ya faru ba yace "Princess karan nan mugu ne, Aucchhh my leg.." bata kallesa ba, kuma bata ce komai ba a haka suka nufi hospital... Abeed ma kai tsaye hospital ya nufa sai ajjiyar zuciya kawai yake saukewa..... Tun bayan ɗaurin auren Zain bai ƙara saka Sairah a idanunsa ba, Du'a yake saurare a waya a hankali yace "Soon zan dawo, Stop worried wify" ta cikin wayar ta shagwaɓe fuska tace "Wlh, Naila nan ta saka rigima wai anci amanarta, ashe shalele ya jima da tafiya uwa duniya, ita dai banda ita ta haifi Abba wlh babu abinda zai hanata tsine masa, amma dai batun ƙullata dole ta kullace sa, tayi masa ta tass harda Anuty Zulfa da Amma, kuka take sosai an rasa wanda ya faɗa mata cewa Abeed baya gida, ya kamata ka dawo haka.." Miƙewa Zain yyi tsaye yace "Gani