Showing 183001 words to 186000 words out of 193443 words
Chapter 62 - ZAIN ABEED Book 1 Complete Document by Nimcey luve Sarauta .txt
suka haɗa idanu da fulani Bilkisu, murmushi tayi tace "sannu da hutawa" ƙasa Sarah tayi da kanta duk da cewa granny ce, amma tana jin tsananin kunyarta sosai, zama Fulani Bilkisu tayi hannunta riƙe da magani na masu ciki ta ɓalla ta bata, kwaɓe fuska Sarah tayi tace "please granny" Fulani Bilkisu ta harareta tace "c'mon, da wannan ƙaton cikin naki za'a barki ba magani?" nan da nan Sarah ta marairaice tace "wlh ba ƙato bane, nidai bana so duk ya daman" Fulani Bilkisu tace "iyeee, bari mai gidanki ya dawo u most explain to him." Sarah ta fara share hawaye jin Fulani Bilkisu tace mai gidanta, gaba ɗaya haushinsa ma take ji ya tafi ya barta, babu ruwansa, da ƙyar ta amshi maganin tasha, Fulani Bilkisu was just staring at her ganin yadda foots ɗinta suka kumbura sosai, cikin tausayawa tace "u have to rest... kiyi bacci sosai" Sarah dai kanta a ƙasa bata jin zata iya tashi, miƙewa Fulani Bilkisu tayi tace "good night, gobe za'a kawo lefen ki" tana faɗin hakan ta fita tare da ja mata ƙofar ɗakin, Sarah duk yadda taso tashi kasawa tayi so take ta kwanta saman bed amma gaba ɗaya ƙafarta yyi mata nauyi sosai, tana na wajan saman duguwar kujera bacci ya ɗauke ta....... at two o'clock in the night, abeed's plane landed, kai tsaye cikin masarautar ya nufa, Yaa Yashim dake zaune saman wata farar kujera daga wajan wani corridor ya miƙe tsaye ganin kamar Shadow yake gani na mutum, a hankali ya nufi wajan Abeed na tsaye hannunsa zube cikin aljihu ko waya babu a tare dashi, yana sanye cikin sleeveless jersey tank top, wacce bata kamasa ba sbd ciwon jikinsa, sai camouflage-print cargo trousers, ba'a iya ganin fuskarsa sbd murɗaɗɗan gashin kansa wanda ya sakko ya rufe duk gefen fuskarsa, sai fararen idanunsa da kuma red lip's ɗinsa da ake iya gani, duk da cewa yyi jinya amma ya ƙara ƙiba sosai da haske fuskarsa a kame kamar kullum, buri uku yake dashi a yanzu ya zauna da Sarah zama na har abada, ya taya biyuninsa samun cikon nasa muradin, ɗaya burin nasa shine kawo ƙarshen Sarki Mabus, koda zai zama silar rasa ransa, Yaa Yashim ya ƙaraso wajan Abeed fuskarsa sake yace "Assalamu alaika" idanun Abeed akan wani wajan kamar ba zai mgna ba sai kuma yace "how are you?" Yaa Yashim yace "i'm good" shiru duk sukai can kuma Yaa Yashim yace "the room that is in front of the other part, here you will find it" yana faɗin haka ya juya abinsa, bayan tafiyar Yaa Yashim da seconds 10 walking slowly Abeed ya nufi inda yace masa, tsaye yyi bakin ƙofar a hankali kuma ya kama handle ɗin ƙofar ya tura without making any sounds, yana shiga ya sauke wata ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya, sbd idanunsa daya sauka akanta, kanta akan armchair, ƙafarta saman table hannunta kuma ta ɗura akan cikinta, ta kwaɓe fuska kana kallonta kasan baccin baya mata daɗi, gently ya nufi wajanta yana zuwa ya durƙusa daidai inda ƙafarta yake, wani so da ƙaunarta ya ƙara ninkuwa a zuciyarsa, ga wani tausayinta da yake ji, softness hands ɗinsa ya ɗura akan fingers ɗin ƙafarta, a hankali ya matsa sukai ƙara, farar ƙafarta wanda ya kumbura yake kallo, slowly slowly yake matsa mata foots ɗinta suna yin ƙara, a hankali kuma kumburin ya fara ƙasa, duk da bacci take amma ajjiyar zuciya take saukewa alamar hakan yyi mata daɗi, ganin tana motsa ƙafar kamar zata tashi, gently ya ɗura bakinsa akan babban yatsar ƙafarta, cikin wani irin yanayi na kewar matarsa ya shiga tsotsar yatsar ƙafarta, yana sauke ajjiyar zuciya lubb Sarah tayi cikin yanayin baccin kuma tace "uncle, i miss you, when will you come back to me?" ta faɗa cikin magagin bacci da kuma sanyin muryarta, gently ya zame bakinsa daga ƙafarta tare da matsawa wajan kanta, hannunsa ya ɗura saman sumar kanta ya shiga shafawa yana manna mata kiss a cute small mouth ɗinta, yana hura mata iska a fuska cikin wata kalar sexual reaction sounds yana sakar mata numfashi yace "i'm here..." ya faɗa yana ɗaya ta baki ɗaya zuwa jikinsa, duk da jikinta ya takureta amma sai da ta maƙale jikinsa, a saman bed ya kwantar da ita, a hankali ya zame rigar jikinsa faffaɗan ƙirjinsa ya bayyana mai ɗauke da bandeji, ajjiye rigar yyi a gefe ya kwanta kusa da ita, a hankali ya zame mata rigar jikinta, farar padded lace bra ɗinta ta bayyana,naked fresh skin ɗinta yake kallo yana jan numfashi, he misses his wife, he misses everything about her, the taste of her mouth, the skin of her body, what makes him calm, ɗaga ta yayi zuwa saman jikinsa, irin kwanciyar gefen nan, gaba ɗaya jikinta yana nasa, kansa yana shoulder ɗinta, ƙafarta ɗaya saman nasa, hannunsa gaba ɗaya akan jikinta yana shafawa cike da jin daɗi, sai yanzu ya kejinsa daidai, he's noting without her, lumshe idanunsa yyi yana sakin ajjiyar zuciya tare da manna lip's ɗinsa a wuyanta ya shiga kissing fatar wajan, yyi hakan ne sbd jin abinda yake cikinta ya motsa, Sarah jin komai take kamar a mafarki ƙamshin hugo boss ya gama ratsa hancinta, a haka bacci mai daɗi ya ɗauke Abeed.. kiran sallar farko na subhi ya buɗe idanunsa, ya daɗe bai bacci mai cike da nutsuwa irin na yau ba, duk da ba wani abu yyi mata ba, but ya samu nutsuwa da hakan, zame jikinsa yyi daga nata yana jin yadda take kwaɓe fuska tare da mirginawa, a hankali ya mayar mata da rigar jikinta, kana ya ɗura bakinsa a cikinta muryarsa can can ƙasa yace "heeee sweetheart My unborn child, Abul luvs u... i'll meet you soon, mu'aahh💋" ya sakarwa cikin wani irin zazzafan kisses, kana ya yyi mata forehead kiss sa cheeks zuwa lip's, walking slowly yyi waje yana mayar da rigarsa zuwa jikinsa...... time ɗin da Sarah ta farka da wani irin farin ciki ta tashi, ko dan tayi mafarkin uncle ne? ga wani ƙamshin sa duk ya cika mata hanci, shiru tayi sai kuma ta saki murmushi tana riƙe cikinta jin ya motsa har sau uku, a hankali tace "ohh, it's okay my child, kana son ganin Abul?" shiru tayi jin cikin ya ƙara motsa tace "i knw, nima nayi kewarsa, munyi fushi da Abul... but the you know what my child?" tayi shiru tana shafa cikinta tace "Abul na sonka, ina son kayi kama da Uncle naa, goodness it's time for salat.. bye my child" ta faɗa tana yi masa kiss da hannu, a hankali ta miƙe tana dafa bango, gently ta nufi cikin bathroom sosai tayi mmkin ganin ta ɓata jikinta, sai kawai tayi wankan tsarki tare da yin wanka ta ɗura alwala, farar jallabiya ta sanya tare da shimfiɗa pra mat, sallah tayi ta samu kanta da yiwa mijinta addu'a sosai, da kuma ƴar uwarta Sairah, kana ta yiwa Daddynsu tare da yiwa mahaifiyarsu addu'ar dacewa wajan ubangiji, Allah ya kyautata maƙwancinta, har shida tana zaune tana azkar..... misalin 10 na safe duk suna dinning area Sarah kuma na zaune saman carpet ta miƙar da ƙafarta, tana sanye cikin wani red ɗin material anyi mata ɗinkin buuba, tayi ɗaurin gaban goshi gashinta ya sauka har wuyanta, ta sha lip balm a bakinta, kunun gyaɗa take sha wanda yyi mata daɗi sosai a baki sbd garɗin gyaɗa, sai ƙosai wanda yasha egg a ciki da kuma irish, gefe kuma haɗaɗɗiyar zuma ce a cup da spoon a ciki... sarki Al'khasim Abubakar Wahab da yake zaune ya ɗago kansa ya kalli Kilishi sai kuma ya saka hannunsa a aljihu ya ɗakko wata white peper yace "nan da 2hrs, kibar cikin masarautar nan" da shock Kilishi kebin takardar da kallo muryarta na rawa tace "ur highness ban gane ba?" tea ɗinsa kawai yake juyawa ba tare da yace komai, Yaa Yashim na zaune Sairah ma na zaune, cikin shiga irinta Sarah, Fulani Bilkisu ma tana zaune, wani kalar screaming Kilishi tayi tace "what, u divorced me? ni ka saka? ni Kilishi wlh wlh sai kun san ba'a yi min abu na ƙyale, zaka sha mmki na Al'khasim Abubakar Wahab" sai kuma ta juya kan Fulani tace "munafuka, yadda kike tunanin kin samu yara hadda jikoki wlh sai na rabaki dasu, ganinsu ma sai yyi maki wahala, kamar yadda akace ba zan haihu ba, keda haihuwa har abada sai a lahira idan anayi" ta juya kan Yaa Yashim tace "and you too, yadda nayiwa ubanka kurciya wlh kaima sai kabi duniya za kuga abinda zai faru" tana faɗin hakan tayi part ɗin ta fuuuuu kamar zata tashi sama, babu wanda yace komai gaba ɗaya breakfast suke sai da suka kammala Fulani tace "Munyi mgn jiya" Sarki yace "Wacce?" Tace "Nace idan da hali a bawa Mijin Sarah shawara ya fita da ita waje, na faɗa maka girman cikinta na tsorata ni, duk wani text da scanning ya nuna komai lafiya" Sarki ya ajjiye tissue ɗin hannunsa a hankali ya miƙe tsaye yana faɗin "Bari mai gidan nata ya dawo" yana faɗin hakan ya miƙe tsaye sai da yaje bakin ƙofa ya juya ya kalli Sarah wacce take zaune tana game a wayarta, kana ya kalli Sairah wacce take riƙe da cup ɗin tea, kana ya kalli Yaa Yashim a hankali yyi Murmushi ganin gaba ɗayan su Grandchildren ɗinsa ne, Yaa Yashim na kama da Du'a Ƙilan su kuma da Mahaifiyar su suke kama, cikin nutsuwa yace "Ku shirya gaba ɗaya, zanga mahaifinku" da sauri Sarah ta ɗaga kanta tana son ta tambaya sun dawo ne? Amma tayi shiru, daman gaba ɗaya a shirye suke Yaa Yashim ne kawai yaje ya sanya kaya, A hankali Sarah take tafiya Mrs Zain na gefenta tace "Wlh ke raguwa ce" Sarah ta kwaɓe fuska ba tare da tace komai ba, dry Mrs Zain ta sakeyi tace "Kalli yadda kike tafiya kamar baki sonyi duk kin wahalar dani, kamar ke ɗaya ce mai cikin" Tsayawa Sarah tayi tana marairaice fuska tace "Allah zan faɗawa Grandpa,ke baki san yaya nake ji ba" Mrs Zain ta watsa hannunta tace "Taya zanji? Tunda ni bana da cikin" Sarah dai ba tace mata komai ba, har suka ƙarasa mota, Mrs Zain ta shiga gaba Sarki da Sarah a bayan mota, Yaa Yashim ke driving iya su ɗaya suka fita ba tare da badawa ba... 30 minutes shine ya kai su gidan Daddy Salman, haɗaɗɗan gida mai kyau da tsari jami'an tsaro ta ko'ina, Ganin Yaa Yashim yasa aka buɗe musu gate suka shiga, time ɗin Iya Zain ne kawai a parlon, da Sallama Yaa Yashim ya shiga sai Mrs Zain sai kuma Sarah Sarki Al'khasim Abubakar Wahab shine na ƙarshe, cikin girmamawa Zain ya gaida Mahaifin sirikin nasa, gaba ɗaya zama sukai Mrs Zain ta juya ta nufi wani bedroom data gani, Zain ya miƙe tsaye yace "Bari na kirasa, Ashe shigowar dare sukai" ya faɗi hakan yana nufar wani cikin part mai kyau, Sarah na zaune kamar ance ta ɗaga kai ta hangesa a tsaye can entrance na gidan waya ya maƙale a kunnansa, hannunsa ɗaya a cikin aljihunsa, ƙuri tayi masa da idanu tana wani nutsuwa na ratsa mata zuciya, ta jima tana Kallonsa kafin kuma taga ya shiga mota tare da wasu securities sunyi waje... Daddy Salman na zaune yana danna laptop Zain ya shigo bayan sun gaisa yace "Kana da baƙi" da mmki Daddy Salman yace "baƙi? Ok I'm coming" Zain ya juya bai koma cikin parlon ba kai tsaye ya nufi bedroom ɗin da Mrs Zain ta shiga, a tsaye ya sameta ta leƙa kanta ta jikin window tana kallon waje, a hankali ta taka zuwa inda take yana zuwa bai tsaya tunanin komai na ya jawota zuwa jikinsa yana sauke wani irin numfashi....
Zain Abeed isn't free contact to subscribe... 08119237616[08-15 09:52] +234 703 831 1110: “Wife” Zain ya faɗa yana ƙara Rungome Sairah jikinsa, Ajjiyar zuciya ta sauke jin babyn cikinta ya juya da ƙarfi ya daki mararta wanda ya sanya tayi saurin lumshe idanunta tana kama shoulders ɗin Zain, She was looking at her husband, as if she had never seen him before, Eyeballs to Eyeballs suke kallon juna, Zain har mmkin irin kallon da take masa yyi, speaking clamly yace "I am sorry wife" Murmushi tayi tana kama hannunsa tare da ɗurawa saman cikinta tace "For what?" A hankali yana ɗaga mata gira yace "With everything I have done for you, I married you without knowing you, I didn't tell you that I have another wife until later" shiru yyi jin ta shafa hannunsa dake kan cikinta Idanunta na sauyawa alamar zata iya fashe da kuka a ko wanne lokaci, wani kwantaccen Murmushi ya saki mata kafin yace "You are a gift from God, you gave me happiness, peace, and made my dreams come true, I don't have the words to use to tell you how important you are in my life" shiru yayi sai kuma yace "Ubangiji shine shaida na, kuma shine zai bani mafita" Hawayen daya cika mata Idanu ya sakko a hankali kafin ya sauka ƙasa, ya sanya tafin hannunsa Hawayen ya sauka akai, yana dariya tana kuka yace "I love You Sairah, I love you, I love you so much much and most, I can't stop loving you till the end of my life" Sairah was speechless, sai kawai ta faɗa jikinsa, bata jin zata iya samun mai sonta kamar Zain, baya faɗa, baya hayaniya, bata taɓa ganin yyi fushi da wani abu ba, ƙanƙamesa tayi sosai tana ƙara sautin kukanta, cikin kuka tace "O Allah, protect my husband, take care of him, and protect him from the evil of the evil,Give him the luck of life and death, O Allah! forgive him, trust him" wani irin raunataccen kuka ta saki wanda ya sanya ta kasa ƙarasa faɗin abinda tayi niyya, ganin tana shirin shiɗewa ya sanya Zain yayi saurin kama fuskarta, a hankali yyi copping face nasu waje gudu hannunsa ɗaya a bayanta yana shafawa kafin gently ya ɗura bakinsa akan nata, Wani irin kiss yake mata mai wahalar fassaruwa, A special kiss, for all the other kisses he gave her throughout their married life.... Ta san cewa mijinta nada ban ne he's special, tun tana shassheƙar har sai da tayi shiru Idanunta buɗe tana Kallonsa bakinsa ya zame daga nata yana ɗaga mata gira yace "Mrs crying" Murmushi tayi masa tace "I love You Yaa Zain.." gira ya ɗaga mata kamar yadda Abeed yake kafin ya shafa kansa yace "I love Sairah, I love You Alot... You're the most beautiful, innocent, Little, kind hearted, pure heated kamilalliyar yarinyar dana taɓa sani in my whole life, rana mafi muhimmanci a gareni ranar dana ganki a Zahel, Followed by the day I took ur virginity... Sai kuma yau this 3days.." sai kuma yyi shiru dan bai ma san mene zai ce ba, ji yake kamar ya ƙare rayuwarsa gaba ɗaya da Sairansa, yana shafa cikinta zuwa ƙirjinta yace "U make me complete, i can't lie I've been ever been this happy, Allah yay maki albarka, Allah yay maki albarka Ubangiji ya kula da ke" Murmushi tayi tana kwantar da kanta a ƙirjinsa, tama mance da batun wata Du'a, hannunsu ya sanya cikin Aljihu ya zaro wata box Guda biyu mai kyau kallonsa kawai take, gently ya buɗe ya zaro wani car key mai kyau, kana ya zaro receipt na Jeep Wrangler Unlimited 2022... Baki ta buɗe tana kallon key ɗin da yake cikin ledarsa, a hankali ya kama hannunta ya saka mata yace "For you" Kuka ta sakar masa, domin She can believe wai ita aka bawa kyautar mota, is this for real? Rungomesa tayi tace "Thank you, Thank you so much Zauj, Allah ya ƙara arziƙi" kanta ya shafa yana mata forehead kiss kafin ya ciro wata wata box ɗin yace "Wannan kuma ba yanzu ba, sai kin haihu Maaah" Murmushi tayi masa tace "Thank you, thanks for d car" sakinta yyi yace "bari mu gaisa da Daddy" kai ta ɗaga masa shi kuma ya nufi waje, Zaune ya samu Sarki Al'khasim Abubakar Wahab akan kujera idanunsa akan Daddy Salman dake zaune ƙasan carpet ya ɗan dafe kansa dake masa ciwo sosai idan yyi kamar zai tuna wani abu sai ya kasa, Sarah daga kusa da Yaa Yashim, ganin kamar family issue ne yasa Zain ya nufi waje, yana zuwa entrance motar Abeed da wasu securities na shigowa, tsayawa yyi har aka buɗewa Abeed motar ya Fito, kallon juna sukai lokaci ɗaya suka saki Murmushi, hannun Abeed cikin Aljihu ya nufi wajan Zain dake tsaye, yana zuwa ya shige jikin Zain ya rungomesa Sosai, Zain ma ya rungome Abeed yace "Wlcm Back Biyuni" Ajjiyar zuciya Abeed ya sauke yace "How are you?" Zain yace "Not good at all" Abeed ya ware idanunsa sosai kamar ba zai magana ba sai kuma yace "what's happening?" Zain ya kama hannun Abeed suka nufi wajan wasu kujeru bayan sun zauna Zain yace "I am waiting for your return from Germany" Abeed ya kalli Biyunin nasa kafin yace "All ears.." Zain yace "I need your advice" he told him, Abeed ya lumshe idanunsa kafin Clamly yace " So go ahead".... "Ina tunani" Zain Said sai kuma yyi shiru Abeed ya buɗe ido yace "Go ahead. Say whatever you're thinking" Zain ya kalli Abeed yace "All these years I've been telling myself how lucky I am, with the life I have, amma yanzu na kasa samawa kaina mafita tsakaninsu Du'a da Sairah" Abeed yace "Like how? If I don't forget, you should divorce your wife Du'a, mene matsalar Biyuni?" Zain yace "Bayan ka tafi, Du'a ta kwanta ciwo sbd na saketa, Abba ya dinga min wa'azi, I don't have a choice, I don't know what to do, I don't have a solution... Immediately na rubuta takarda na bawa Abba akan na maida Du'a, so now Du'a is my wife Sairah is my wife, na rasa yadda zan, ina ta istihara akan mafi alkairi" Shiru Abeed yayi, hakan yasa