Showing 21001 words to 24000 words out of 193443 words
Chapter 8 - ZAIN ABEED Book 1 Complete Document by Nimcey luve Sarauta .txt
take ba" Riya ta juya ta kalli Abeed taga bacci yake sosai, a hankali kamar zatai kuka tace "Nusy zan iya yarda dake, amma ba lallai hakan ya kasance ba, halin Abeed daban yake,na tabbatar da Zain nace ina so na tuni an shige wajan, i luv him I luv him I can't marry someone else.." shiru Nusy tayi kafin tace "take it easy dear, amma ki gwada Abeed ɗin mana, ba namijin da baya shiga tarkwan mace" Riya taja numfashi tace "To me zan mata? I'll try my best ganin ya soni amma nida banza duk ɗaya muke a wajansa, ni burina na ganni matsayin matarsa ta aure" Abeed dake sauraran conversation ɗin nasu a ransa yace "Tab..." A fili kuma ƙara narkewa yay yana jan numfashi cike da nutsuwa, Nusy tace "ke da waye a wajan?" Riya ta juya tace "Ni ɗaya" Nusy tace "Ok shifa?" Riya tace "breakfast na kawo masa, na samesa yana bacci" shiru Nusy tayi can tace "Kin tabbata bacci yake?" Riya tace "Sure, he's sleeping" Murmushi Nusy tace "wake him up" ware ido Riya tayi da mmki tace "Like? Ban son abinda zai zubar min da mutunci Nusaiba" Nusy tace "Kin daɗe kina zubarwa da kanki mutunci ai, sai dai kada a kuma, Abeg dear wake him up shine damarki a yanzu" Riya tace "Ok, bari na tashe sa" da sauri Nusy tace "hold on,kin fahimci me nake nufi" Riya ta girgiza kai alamar "a'a" Nusy tace "Ki tashe da hot kisses Maahh" zare ido Riya tayi tace "ke kina hauka, wlh yana iya ɓalla ni zuciya garesa" Nusy tace "be classes Madam, shiyasa kike mai da kanki middle class a idanunsa, shifa singer ne, idanunsa a buɗe yake ƙilan ma yana so kamar aji yake ja maki, duk fa wani mawaƙi haka soke suna da son mata" Riya tai shiru tana tunanin abinda Nusy take faɗa mata, domin duk show ɗin da Abeed zai kusan a ƙasar waje yake abune mai wahala ai invited nasa a 9ja yaje, tana tunanin abinda Nusy ta faɗa shine daidai, numfashi taja tace "Ban ɗauka hk abin yake ba, amma wlh ko kaina ne ina iya bawa Abeed idan har hakan zai sanya ya soni" Nusy tayi dry sosai tace "Diploma holder amma kin zama Middle class what noisess" Riya tace "lemme try, I'll get back to you" Nusy tace "ok" kashe wayar sukai baki ɗaya, daga can ɓangaren Nusy tayi dry tace "Shegiya mahaukaciya, wlh ba zan taɓa bari ki auri Abeed ba, kin fini kyau, kuɗi, ilimi nasaba ina matuƙar kishi da hakan" taja tsaki tana kwanciya. Bayan gama wayar Riya ta kalli Abeed kwarjinin sa ya ƙara fitowa, ga wani haiba daya ƙara, matsawa tayi kusa dashi tsoro duk ya cika mata zuciya, hannunta ta ɗura saman kansa tace "Wake up dear" shiru taji alamar bacci yake, Abeed kuma zuba ido yay yaga gudun ruwanta zata iya abinda banzar ƙawar tace mata ko yaya? Idanunta ya sauka kan laɓɓansa masu kyau, a hankali ta manna fuskarta akan nashi fuskar tana ƙoƙarin ɗura bakinta taga ya buɗe idanu, diriri cewa tayi bakinta na rawa tace "So.. Sorry it was a mistake" Abeed ya tsora mata shanyayyun idanunsa, yana ƙare mata kallo, ga mmkinta sai taga ya matso da fuskarta tare da ɗura kanta saman ƙirjinsa, Murya can ƙasa yace "Kinji bugun zuciyata?" ɗaga masa tayi yace "Owk, a duk sanda ƙirjina yay haka akwai abinda nke buƙata, very important haka zaki iya bani?" Da sauri Riya tace "Why not" ta faɗa tana ƙoƙarin rungome sa yace "heyyy get down" ya faɗa fuska ba yabo ba fallasa, janye jikinta tayi daga nasa, shi kuma ya miƙe zaune yana ɓata fuska sosai, kafin can yace "look at into my eyes Riyaa" yadda ya faɗi sunan nata yana jaa ya sanya Riya jin wani dɗi, domin bai taɓa faɗar sunanta ba, kallonsa tayi can kuma ta ɗauke kanta domin ba zata jure kallon ƙwayar idanunsa ba, yana shafa fuskarsa sosai zuwa gemunsa yace "Ke mahaukaciya ce?" Da sauri Riya ta kallesa kalmar tayi mata zafi ta girgiza masa kai tace "A'a" yace "ok Jakar ina ce ke? Nasan Dad Waziri ya baki tarbiyya,ohyaa gaya min maza nawa kika bi" zare ido tayi murya na rawa tace "A'a ban taɓa bin maza ba" Abeed ya lumshe idanunsa ya buɗe kafin yaja tsaki yace "Ohh lalatani da zaki yanzu fa? Kike ƙoƙarin yimin fyaɗe, Look Riya mace da daraja aka santa, a haka kike son na aureki, dan Allah ki fita a harkata wlh ba zan iya aurenki ba ni tsoro kike bani, lalatani zaki a banza" Hawaye tuni ya gama wanke fuskar Riya, cikin kuka tace "Saboda ina sonka? Ka sani idan har baka auren ba wlh nice sanadin ɓata sunan zuri'armu, wlh sai na bar muku abin faɗa" ka faɗa ya ɗaga irin ke kika sani ɗin nan, deep down na zuciyarsa yana tausayin ta, baya ƙaunar ganin hawaye a fuskar mace, da yana da ikon auren Riya daya aureta, amma babu Aure a lissafin ƙadsararsa,baya son auren ko wacce yarinya bare ya mutu ya barta da takaba tun tana ƙarama rufe idanunsa yay zuciyarsa nayi masa zafi da ƙona, gaba ɗaya baya jin daɗin zuciyarsa, sai a lokacin ya tuna cewa ba iya Sara ya gani a ɗakin ba, wacce yarinya ce mai tsananin kama da Sara? Ganin bashi da wata amsa yasa ya miƙe tsaye yana taɓe fuska.
Da yamma Amma na zaune tare da Zain suna magana a hankali kafin yace "Amma mene yasa zaku biyewa maganar Naila? Ita yanzu me zata ɗorar akan soyayya da zaman takewar aure" Amma tace "Waye zai iya da rigimar Naila, tunda tace sai anyi auren Abeed da Riya kasan babu makawa sai anyi" Zain yace "I'll talk to her" shiru Amma tayi can kuma tace "Sara taƙi cin komai, hatta Rubutun da aka yi mata taƙi sha ina jin tsorar yanayinta" Zain yace "Tana ina?" Amma tace "she's in the bedroom" Miƙewa yyi yana faɗin "ɗazo naje hospital zuwa 5pm Abeed zai dawo gida" Amma daba wani shaƙuwa sosai tsakaninta da Abeed ɗin tace "Allah ya kaimu" yace "kin masa sannu da jiki Amma?" Tace "Allah ya bashi lafiya" kallonta kawai yyi sai kuma ya nufi part ɗin da Sara ke ciki....Sara na kwance akan bed tana sanye da wando VGOLD palazzo trousers da riga Silhouette tayi lamo akan bed ɗin idanunta a buɗe ta ƙanƙame pillow, A hankali Zain ya turo ƙofar tare da tsayawa a door way yana ƙare ma Sara, ya jima yana kallonta kafin ya ɗan saki Murmushi yace "Mamana" da sauri Sara ta rufe idanunta tana ɗan tura baki, ƙarasa shigowa ciki yyi tare da tsayawa a kanta yana kallon yadda take bacci domin ya ɗauka bcci take, kanta ya shafa yace "sorry Mamana Allah zai baki lafiya" yana faɗin hakan ya fita zuwa waje, ganin bai ga Amma ba ya sanya ya nufi part ɗin Naila, tsaye yyi saboda jin muryar Riya na kuka tana cewa "Naila ki taimakamin Kice Abeed ya aure ni, zan mutu Naila" Naila tace "Idan kin mutu Allah ya tsine, aure kuma kamar anyi an gama ina cewa nina haifi ubansa, duba nan kiga wanann nonon nawa dashi na shayar dashi" ta faɗa tana ƙoƙarin ɗaga rigar ta kafin tace "Yoo Allah na tuba daidai nuna tsaraici bashi da kyau ne, na haifi Jafaru na haifi Uban ita Rariya take kowa, Allah na tuba ba gwada mahaifiyar ki bama, ita uwar tawayen ba dangin iya balle na baba fa, kawai taimakon musulunci ne kin sanni akwai tausayi da imani har kuka nake dan tausayi" Riya na ƙara narkewa jikin Naila tace "Ba kince zaki ma Uncle AY Mgna ba?" Naila tace "meye kuma AY Allah na tuba, wannan da bashi da cikakken hankali, wajan Mai martaba zani dakai na, na daina jiran wannan ison na Jakadiya Abar" Murmushi Riya tayi tace "Naila kina son ki rasani" Naila tace "A'a wlh ko a mafarki bani nace zaki auresa ba? Allah na tuba ida bai min biyayya ba ai sai bakina ya kamasa maza tashi kije" Riya ta miƙe tsaye tare da fita, ganin Zain a bakin ƙofa yasa tayi Murmushi tace "Our big lawyer" ya ɗan kalleta yace "Sis" ya faɗi hakan yana shiga ciki, taɓe baki tayi tare da yin gaba, Zain ya ƙarasa shiga ciki kallonsa Naila tayi ganin fuskarsa a ɗaure yasa ta fashe da kuka tace "Wlh inaga aljanu sun shafi yarinyar nan, banda haka mace ba aji ba komai, Allah na tuba mahaukaciya ce ni da zan ɗauki lafiyayyan yaro na bata shi, kalleta fa idanunta a tsakar ka" Zain yace "Drama Queen" tace "me kace?" Yace "cewa nayi bake kika haɗa auren ba?" Tace "Inji Ubanwa? To mai ƙarya a ƙona shi a wuta wlh" shiru kawai yyi mata can kuma ya miƙe tare da fita ya nufi hospital... Lokacin daya isa asibitin ya samu Abeed zaune cikin wasu Racing jersey da Camouflage-print cargo trousers, sai wata red ɗin P.cap daya sanya, farar ƙafarsa sanye cikin Mon mule slippers, jikinsa ne ya cewa Biyuninsa ne ya iso, hakan ya sanya ya ɗaga kansa a hankali suka haɗa ido, har zai magana sai yyi shiru, kafin suce Komai Dr Adyan ya shigo hannunsa riƙe da file da wata injection, ɓata fuska Abeed yyi sosai, Zain yace "Dr da alama allura zakai masa ko" Dr Adyan yace "ba kaga yadda yake muzurai ba, sai an shiga cikin mutane a dinga ɗagawa amma ana tsoran allura" Abeed yyi musu banza, ganin da gske Dr Adyan so yake yyi masa injection ɗin ya sanya ya miƙe tsaye, tare da nufar ƙofa a hankali hannunsa zube cikin Aljihu, Dry sukai tare dashi da Zain, Dr Adyan yace "Our singer nace kada ka manta mgnar mu, domin zanyi tafiya ƙaro karatu amma gobe nake tunanin zan shigo sai mu yi mgn" Abeed murya can ƙasa yace "Talkative" yana faɗin hakan sukai waje, Bayan Zain ya amsar masa maganinsa. A hankali Zain ke jan motar sbd yanayin jikin Abeed har suka ƙarasa Masarauta, Abeed ne ya fito yunwa yake ji sosai cikin dauriya yake takawa, Zain ya biyo bayansa da sauri suka jera Zain ɗin nayi masa sannu, A Parlo suka samu Abba da Amma, Abeed ya zauna ƙasan carpet yana lumshe idanunsa, Amma ganin yadda ya zauna kusa da ita yasa ta miƙe tare da faɗin "Bari a kawo maku abinci" Mai martaba Abdul-Jabbar Abbas yace "how was your body Shalelen Naila?" Abeed na buɗe ido yace "Allhamdulillah Abba, barka da yamma" Abba yace "Yana da kyau ka samu hutu fa" Zain yace "Abba babu inda zashi ai" Abba ya jinjina kai tare da cewa "Allah ya ƙara sauƙi" ya faɗa tare da miƙewa ya nufi part ɗin sa, domin ya tashi daga fada, Zain yace "Amma kawo abincin nan" tace "ok" a nan carpet ta jera musu kana tayi part ɗin Abba, babu ruwan Amma sa sarauta ita kema yaranta abinci haka ma Mai martaba, Zain yace "bari na sauya kaya" Abeed ya jinjina kai, har ya rufe idanunsa sai kuma ya buɗe saboda ganin Sara tsaye bakin ƙofa ta tsora masa ido, yanayinta kawai ya gani ya gane cewa abinci take buƙata, bata fuska yyi tare da haɗe rai Murya can ƙasa yace "Come" kamar jira take tace "Twin" juyawa yyi yaga bbu kowa a parlon, a gabansa Sara ta tsaya ya shiga ƙare mata kallo can yace "juya" bata fahimci me yake nufi ba hakan yasa ta ɗan zaro idanunta waje kamar yadda taga yyi, hannunsu ya saka kamar mai tsoran taɓa abu ya ɗan riƙe belet ɗin wandon ta ya juyar da ita, tsaki yaja ganin yadda kayan ya kama jikinta gashi kanta baku ɗan kwali daman ita kai duk gayyar aljanu, zame hannunsu yyi yace "sit down" shiru tayi masa, a ɗan ƙufule ya ja hannunta ta zauna ƙasa, sukai very close da juna, baya ya matsa ya kalli abinda take kallo, soyayyan naman da yake ta ƙamshi take kallo a hankali yace "Mayya" ganin yyi mata banza tace "Twin" ta faɗa tana nuna masa naman, ya kalleta can ya miƙa hannu tare da ɗaukan naman yace "Haaa" shiru tayi masa domin bata fahimta ba, gently ya sanya tattausan Farin hannunsa tare da tallafo haɓatar, yace "Buɗe" bakinta buɗe ya ɗan kallon fararen haƙoranta a hankali kuma ya sanya mata naman a baki, Murmushi tayi ta amsa ta fara ci ganin zai ajjiye hannunsa tayi saurin riƙe hannunsa tare da cewa "Twin.....
Ina faɗa da babbar Murya na kusa gama free pages😒😍 Duk wanda yake da niyyar biya ya biya tun yanzu a saka shi a original grp👌🏾
[08-15 08:42] +234 703 831 1110: *🌈ZAIN_ABEED🌈*
_By Nimcyluv sarauta_
Page 11...
End of book1
*Gaba ɗaya Littafin sadaukarwa ce ga ADDA RAMLA MAI DAMBUN ZAMANI🥰😂 Allah yabar ƙauna*
_Special Thanks to_ *Real Smasher BILLYGALADANCI🥰🥰 Aysha Aliyu Garkuwa, My ƙungiya Elegant Online writers😍😍😍*
Ɓata fuska Abeed yyi yana sanya hannunsa tare buge nata, data riƙe masa hannu, ƙasa tayi da kanta idanunta na ɗan cika da hawaye, ganin hakan da tayi ya sanya Abeed ƙara haɗe fuska sosai a ɗan kaushashe yace "Kee..." Shiru tayi taƙi ɗago kanta, tsawa ya daga mata tare da cewa "I'm i your mate?" jikinta na rawa ta kallesa ba tare da tace komai, idanun Sara ya cika da hawaye, ganin hawayen fuskarta yasa Calmy yace "Saaaa.." Sara ta ɗago idanunta ta kallesa kallo ɗaya tayiwa fuskarsa tayi kansa da kanta, Abeed yace "Zo nan Saaaaa" matsawa tayi wajansa domin no matter how scared of him ba zata iya barin wajan ba, shi take kallo a matsayin wanda ta sani kawai, ganin shoulder ɗin su na gogar na juna Abeed ya ɗan ja baya kaɗan yace "Zaki ci?" Gently ta ɗaga masa kanta alamar eh, yace "Ok eat" kasa taɓa komai tayi sai hannunta data miƙa wajan naman, kafin ta ɗauki naman ya buge hannuna yace "ke Mayya ce? Da sai Nana za kici?" Miƙewa tsaye kawai tayi tana ɗan surutai a Zuciyarta, juyawa tayi suka haɗa idanu Abeed, ya ware mata manyan idanunsa da mmkinsa sai yaga ta murguɗa masa baki, with so much surprised ya ware idanunsa, yun ƙurawa yyi kamar zai bita, ta fasa ihu tare da yin part ɗin Amma. Tattausan sajensa ya shafa yana sauke ajjiyar zuciya, felling so much better akan yadda yake ji jiya, fararen ƙafafuwan sa ya miƙe kafin ya ɗauki mug ya haɗa tea ya fara sha a hankali, kaɗan yaci abincin ya miƙe tsaye, walking slowly ya nufi part ɗin su, Sara dake laɓe tana kallon duk abinda yake yana barin wajan ta ƙarasa inda yabar Lunch ɗin ta fara cin naman kamar wani zai ƙwace mata. Abeed na shiga cikin bedroom ɗin su ya samu Zain zaune yana kallon movie, Abeed ya ɗan kallesa sai kuma ya ɗauke kai, ya nufi bathroom, wanka yyi ya fito ya shirya cikin ƙana nan kaya na shan iska, zuwa lokacin Zain ya koma Parlo kai tsaye shima parlon ya koma, Zain ya samu yana waya taɓe baki yyi jin Zain na cewa "Give me some times Du'a, i can't marry serious idan ba tare mukai da Abeed ba, just relax" Diva dake zaune tana jin zuciyarta sam bbu dɗi tace "we're all mature, na fara hqr gsky ace aure sai wani yyi zakai?" Idanunsa ya buɗe yace "hold on, wani fa kika ce? Idan akwai wani bai huce ke ba, Abeed ya fi ƙarfin ki kirasa da wani, i don't force you to love me, dan haka zaki iya neman wani" yana faɗin hakan ya kashe wayar sa, yana jin wani irin haushin Du'a, duk wanda zai taɓa masa Abeed wlh ko waye zai iya karta masa rashin kirki, Abeed idanunsa akan Movien da Zain ke kallon na Sanam teri kasam yace "What noisess" Zain yace "for?" Abeed ya ɗan shafi kansa yace "Bata time ne kallo movie, kalli yarinyar ta mutu fa?" Zain yyi dry tace "And so what dan ta mutu? Have you watching frm the beginning?" Abeed yace "Nop, kawai hauka ne kallo Love movie" ya faɗa yana sauya channel zuwa ta ball, time ɗin ana buga ball Tsakani Madrid da Laliga, Zain yace "Ka gwada soyayya ko bbu yawa, zakai farin ciki koda farin cikin zai zama taƙi ne" Abeed ya gyara zama bayan ya buɗe fridge ya ɗauki chocolate da yawa yace "ba wata Soyayya da take dauwama, nifa da mace Gwamma Chocolate ina respect sunan mace ne kawai" Zain yace "Sure? Zakai bayani one day" Abeed ya lumshe fararan idanunsa yana jin zaƙin chocolate ɗin na ratsa masa ƙwaƙwalwarsa, yana matukar son chocolate, a hankali yace "Bayani, like? How?" Zain yace "Ohhu, lokacin da zaka fara ɗanɗana soyayya da ɗanɗana mace a time ɗin zaka san chocolate ba komai nace, U can live with chocolate, but u can't live without woman" Abeed yace "wahala dai" ya faɗa yana ƙoƙarin saka wata chocolate ɗin abakinsa da sauri Zain ya kwace, Abeed ya buɗe ido sosai domin abin yazo masa unexpected, yana ɓata fuska yace "Malam zan maka rashin kirki bani" Zain yace "Dan Allah yaya kaji dana kwance chocolate ɗin?" Shiru Abeed yyi baice komai ba, ya jima da sanin Zain bashi da kunya, Zain yace "To duk sanda kasan mace, ba zaka so tayi nisa dkai ba ko na 1mnt ne, Abeg my friend take your time ka Gwada ko kissing na mace ne" tashi Abeed yyi ya zauna yace "God forbid, baki na ana wata" ya faɗa yana nuna bakinsa tare da ya motsa fuska, Zain yace "Eh, idan har kai lafiyayye ne" Komawa Abeed yyi ya kwanta, yana jan tsaki Zain yace "Ni yayyanka kake ma tsaki?" Abeed yace "Allah ya sauwaƙe,kowa ya san nina fara shaƙar iskar duniya" Zain yace "wlh ƙarya ne, kai daka maƙale a ciki" pillow Abeed ya ɗauka tare da cilla wa Zain yana kwaɓe fuska..Kiran sallar Magrib ya sanya suka miƙe a tare, Abeed ya ɗan riƙe cikinsa maganar da yyi duk