Showing 30001 words to 33000 words out of 139785 words
Chapter 11 - Albi Book Complete document by Hajjace.txt
da kulawa yake tambayarsa. "Kaci abinci kuwa?" Imran yace, "Na dai asha tea daddy." Matawalle ya girgiza kai yana faɗin. "Ina jinka menene?" Bayani Imran ya shiga yiwa Matawalle tundaga farko har ƙarshe, lokaci ɗaya Matawalle yayi mugun haɗe rai yana faɗin. "Saboda kai sakarai ne baka da hankali shine zaka ɗauko min yar iska da sunan matar da zaka aura?" Runtse ido Imran yayi yana jin kalaman Daddy na kiran Rahama da ƴar iska suna hurting ɗinsa, Imran zai yi magana Daddyn nasa ya katsesa a tsawace, "Yi min shiru bana son jin komai Imran, bana sonji wallahi, kuma ka tabbata gobe da safe ka kori yarinyar nan daga gidanka tayi gidan ubanta, idan kuma kaki ranka ne zai yi mummunan ɓaci nagama magana." Dafe kansa yayi yana kallon Daddynsa da ya nufi stairs a fusace. Sai kusan goma na dare ya koma gidan da ya bar Rahama. Koda ya buɗe ƙofar falon da fuskarta ya fara cin karo, itama hankalin ta duka na kansa duk da babu wani karfi a jikinta haka ta nufesa batayi magana ba kawai ta rungumeshi. Lumshe ido yayi jin jikinta babu zafi. Cikin muryar raɗa yake tambayarta ya jikinta, tace da sauki. Har cikin falon yaja hannunta ya zaunar da ita ya zauna shima gamida riqo hannayenta duka biyu. Komai zai faru bazai yarda yarasa Rahama Galadanci ba, zai samu yayi ta lallaɓa mahaifinsa har zuwa lokacin da zai karɓi Rahama a matsayin surukarsa. Ta ware ido tana kallonsa ganin yadda ya riƙe mata hannaye yana kallota kuma ya kasa magana. Ɗage mata gira ɗaya yayi ta maƙe masa kafaɗa, a hankali ya jawota jikinsa duka tana jin yadda zuciyarsa ke bugawa, da wata irin murya yake faɗin. "I love You from the moment I set my eye's on you..." Lumshe Ido tayi tana jin kalamansa na samun wurin zama acikin zuciyarta. Sun ɗauki tsawon mintuna a haka hannayensu na sarqe cikin na juna tamkar waɗanda za'a raba. Tunanin sa duka yanzu yafi tafiya akan yadda auren su da Rahama zai kasance. Dan ya fiso nan da sati ɗaya ta zama matarsa, kawai amincewar mahaifinsa yake jira, wanda yasan zai yi wuya ya amince. Zama da Rahama acikin gidan nan ba tare da aure ba, zai shafi duka rayuwar su, dan yasan yana da ƙoshin lafiyar kwana da mace musamman ma Rahama da yake tsananin so da kauna. Yasan idan har suka cigaba da zama a haka toh komai zai iya faruwa dasu. "Me zakici yanxu?" Ya faɗa yana ɗagota fuskarta, ƙara shigewa tayi ajikinsa tana girgiza masa kai hawaye na taruwa a idonta tuno Ummi da Abba da tayi. Ganin hawaye a idonta yasa ya haɗe rai lokaci ɗaya yana tambayarta. "Meya faru kuma?" Fuskarta ta kwantar cikin kirjinsa tana fashe masa da kuka mai cin rai, duk sai yaji babu daɗi haka yaji ya nemi walwalar da yake ciki ya rasa, duk da shima da tashi kalar damuwa acan ƙasan ransa. "Kiyi hakuri dan Allah." Ya faɗa da wata irin murya. "Zan samo mana mafita Insha Allahu, My dear R Daddyna zai ɗaura mana aure nan da sati ɗaya, nasan komai zai zama dai-dai believe me R.." Ya faɗa yana kallon cikin idanunta dake zubar da hawaye. Hannu yasa yana tare hawayen gamida girgiza mata kai, yaja hannunta yana faɗin." Muje ɗaki ki sha sauran drugs naki kina bukatar hutu R. Dan Allah ki daina ɗagawa kanki hankali." Ya faɗa yana jan hannunta zuwa cikin master bedroom ɗinsa. Binsa kurum take da ido tana addu'a Allah ya barta da Imran Matawalle har karshen numfashinta, tana sonsa tana matukar kaunarsa. Ya zaunar da ita gefen bed ya ɓallo maganinta ya bata ta karɓa tasha, amsar wayarta yayi da take dannawa ya kashe duka, ya faɗa mata ta jira zaije ya ɗakko kaya a mota. Ya juya yabar room ɗin, cikin minti ashirin sai gashi ya dawo cikin ɗakin sanye da pajamas ajikinsa kalar sararin samaniya da laptop a hannunsa sai uban kamshi yake zubawa. Sosai ƙamshinsa ya cika dakin, ya kalleta yana faɗin. "Kinyi wanka?" Ta ɗaga masa kai dama saurin yin wanka tayi kar ya dawo ta kasa yi, haka ta mai da kayan jikinta, yabi kayan jikin nata da kallo, ɗan dafe goshinsa yayi ganin sun manta basu taho da kayanta ba, haka shima bai siyo mata wasu ba. "Zaki iya kwana da wannan kayan a jikin ki? ko kuma mufita a duba miki wasu." Ta girgiza masa kai tana faɗin. "Zan iya kwana, ai gobe hostel zan koma." Ya girgiza kai yana wani haɗe rai yace. "Anan ɗin me zai canyeki?keda ganin makaranta sai monday." Da haka ya hau kan bed ya miqe kafafunsa gamida ɗora kafa ɗaya kan ɗaya ya ɗora laptop ɗinsa kan jikinsa ya mata umurnin tazo ta xauna gefen sa. Babu musu ta dawo gefensa har kafadarsu tana gogar juna, ya girgiza kai yana faɗin. "Bazaki cire hijab ɗin ba." Ta maƙe kafaɗa ita kuma sanin bata da bra ajikinta dama can bata fiye son bra ba shi yasa da tayi wanka ta cireta duka ta wanke ta shanya a cikin toilet. Wani indian movie ya saka masu acikin laptop ɗinsa mai suna (TAISH) buɗe baki tayi tana kallonsa tana mamakin yaushe Imran ya fara kallon indian movie. "Ki kalla ki daina kallona." Murmushi tayi ba tare da tace dashi komai ba. Kusan rabin awa sunata kallo ta fara jero hamma haka ta langabe a kafaɗarsa sai bacci. Yana ganin baccin nata yayi nisa sosai ya cireta daga kan kafaɗarsa ya kwantar da ita a hankali ya dago kanta ya cire mata hijab dinta duka. Idonsa basu sauka a ko'ina ba sai akan na shanunta da suka kwanta a cikin rigar. Wani irin abu yaji yana yawo cikin jikinsa da sauri ya ɗauke kansa gamida ɗora mata pillow. Sauka yayi daga kan bed ɗin yaja mata duvert ya saka bedsheo a ƙafarsa yabar mata ɗakin ya koma falo. Zama yayi ya cigaba da kallonsa shima bacci ya ɗaukesa acikin soofa.....
*LITTATTAFIN Albi NA KUƊI NE, KIBIYA 500 KI KARANTA ABINKI CIKIN KWANCIYAR HANKALI. DAN ALLAH KUYI MANA ADALCI KARKUCI AMANAR KASUWANCI MU.*
#Asmy b Aliyu
#Hajja ce👈
#Imran Matawalle
#Rahama Galadanci
#Farook Galadanci
#Haske Writer's Association
[11/12, 9:33 AM] Asmy B Aliyu😘: *ALBI....*
(My Heart❤️)
NA
*ASMY B ALIYU*
DA
*HAJJA CE*
PAID BOOK..#(500)
*Account Details*
0004157137
*Jaiz Bank*
*Asma'u Buhari Aliyu*
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin waya ta MTN.ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730 view WhatsApp*
15.....
Cikin wani irin yanayi take lumshe idanuwanta tana cije lips ɗinta na ƙasa, wani irin sumba Imran Matawalle yake aika mata a duk wani sashe na jikinta, wanda shi kansa wani abun besan ma yanayi ba, jiyake tamkar an gama shafa musu fatiha shi da ida. Tabbas ya gama tabbatarwa zuciyarsa yana san Rahama so irin wanda besan ma ana yin irinsa a duniya ba. Yana santa ba wai dan yana tare da jikinta ba ayanzu, kawai shi yasan yana yi mata wani irin so, yana jin san da yake mata ko be kusancewata ba , bai kuma yi romancing ɗinta ba, tabbas soyayyarta acikin zuciyarsa ba zata taɓa raguwa ba. Ita kuwa Rahama gabaki ɗaya ta gama aminta da Imran Matawalle, bata da wani shakku akan abinda yake aikatawa da jikinta, kwakwalwar ta ta shafe duk wasu ilimi da take dashi, burinta kawai ta mallakawa Imran martabarta koda kuwa zata koma ta auri Farooq Galadanci. Zatayi alfahari da cewa first love ɗinta ne ya fara saninta a mace. Sai da Imran ya gama yamutsata san ransa sannan ya janye jikinsa zai koma gefe yaji ta riƙo shi cikin sauri, da wasu irin shanyayyun idonta take kallansa tana hawaye take faɗin. "Meyasa kaƙi yi? Bakasan idan ka barni a haka Farooq Galadanci ne zai kwace min ba?" Ta ƙarasa maganar cikin fashewa da kuka, tare da juyawa ta rungume shi tsam a jikinta. Yadda yaji bugun zuciyarta ya sauya ne yai mugun ɗaga masa hankali, a gigice ya riƙota yana leƙa fuskarta, idanunta a lumshe suke amman basu dena zubo da ruwan hawaye ba, cike da sarƙewar murya yake cewa. "Kina tunanin san da nake miki na sha'awa ne? R kina zaton zan iya keta mutuncinki ba tare da an ɗaura mana aure ba kamar yadda addinin Musulunci ya sharɗanta mana? Don't ever think cewar ni Imran zan yaudareki. Nasan soyayyarki acikin jinina take soyayyarki na manne da xuciyata , hakan baya nufin zan cutar dake ko nayi amfani da soyayyar da kike min na wahalar dake, Imran loves you fiye da yadda kike min I know." Jikin Rahama ya dinga tsuma, duk wata kalma da take fitowa daga cikin bakinsa sake rikita duk wani lissafinta yakeyi, ta sake shigewa jikinsa tana shaƙar ƙamshin dayake manne ajikinsa, hannayenta yana saman kirjinsa tana shafa kirjin nasa Ahankali take cewa. "Bana san wannan auran, bana san Farooq Galadanci, please Imran ka gaya min ya zan gojewa auran nan? Me zanyi su Abba su yadda cewar bana san wannan haɗin? Imran ta ya zan iya kasancewa tare da kai har ƙarshen rayuwata? Kasamo mana hanya dan Allah Imran, wallahi zuciya ta bazata iya ɗaukar wani a matsayin mijina ba, bazan iya ba Imran bazan iya ba Allah...." Wani irin runguma yai mata wanda yasa Rahama tabbatar da cewa da dukkanin zuciyarsa yai mata shi. Saman kanta ya sumbata tare da shafa lallausan gashin kanta yace. "Ki dena zubar min da hawayen nan naki, kukan ki yana hurting zuciyata. Mafita kuma kisa ranki a inuwa, ki kwantar min da hankalinki dan already na samar da ita. Kina tunanin zan bar wani ya kwace min abin hannuna?" Girgiza kai Rahama tayi tana sake sauke numfashi yace. "Good girl, plan ɗin da na shirya na ruguza auran nan, ina ganin duk duniya babu wanda zai ce zai mallakeki sai ni, so ki kwantar da hankalinki gashi nan duk kin rame cikin ƴan kwanaki, oya look into my eyes and see if I love you my beloved R.." Ya faɗa cikin wata irin kasalalliyar murya yana ɗago mata da face nata yadda zata iya kallonsa. A hankali Rahama ta ɗago idanunta tasa a cikin na Imran ɗin, saurin janye nata tayi ganin yadda ya koma mata wani irin fitinanne. "Yanzu dai ki shiyar na maidake gida. Kijira kiga abinda zai biyo baya, Farooq bazai taba karbar ki a matsayin matar Aure ba haka har abada bazai aureki ba.believe me??." Afirgice take kallansa tana sake riƙe shi, cike da tashin hankali take cewa. "Bazan koma gida ba Imran inhar baka samar min mafita ba yanzu, ni nasan Abbana wallahi dole sai ya aura min Farooq, dan Allah ka taima min karka bari a rabamu please." Ganin gabaki ɗaya bata cikin nutsuwa yasa Imran yi mata wani irin riko wanda yasa ta dawo cikin hayyacinta yace mata. "Kina zaton zan bari a kwace min ke? Bari na gaya miki wani abu kiji. Wallahi kinji na rantse ko? Wallahi tallahi ko kina gidan mijin sai na ɗakko ki, kisa a ranki Imran Matawalle naki ne, tashi na maidake kar a nemeki." Wani farin ciki ne ya ratsa Rahama hakan kuma ya bata damar tashi ta maida kayanta. Shima miƙewa yai da kanshi ya zura mata hijib ɗin Hajja da ta sako tazo dashi. Hannunta ya kamo jikin nashi tare da janyo takalmanta da ƙafa ya matso dasu ta zura suka fito. Ko a cikin mota hannunsa yana rike da nata ɗayan kuma yana tuki dashi har suka zo ƙarshen layinsu. Rahama ta shagwaɓa fuska tana kwantar da kai a jikin hannunsa take cewa. "Ina jiranka fa." Imran ya sakar mata murmushi yana ɗaga mata kai yace. "Ki saki jikinki har zuwa, lokacin da zakiji Farooq Galadanci yace ya fasa auranki, daga nan duk abinda ake ciki please let me know " Rahama ta saki murmushi itama tare da buɗe motar zata fita taji ya sake riƙe mata hannu. Juyawa tayi cike da shagwaɓa tana turo baki yace. "I love you." Wata irin kunya ce ta rufe ta cikin sauri ta fita daga mota zuciyarta shar kamar wacce akaiwa albishir da gidan aljanna. Bai tafi ba sai da yaga tayi nisa, dafe kansa yai aka sitiyarin motar yana ta addu'ar Allah yasa kar wani ya ganta aja mata duka, idan har ya kasance an samu wanda ya ganta bazai yafewa kansa ba.
Mai gadi ta hango yana kai da kawo cikin compound din gidan tayi saurin shigewa sashen Hajja tana sauke numfashi. Hajja dake zaune a parlor ta kalleta tana cewa. "Ke kuma fa, daga ina kika sha uban hijabina? Ina nan ina nema ashe ke kika ɗauke min." Rahama batace komai ba ta isa har wajanta, jikinta ta faɗa tana rintsa ido, babu abinda take tunawa sai furucin Imran da yace yana santa, ashe shima ya daɗe a cikin soyayyarta? Me zatayi dan ta nuna farin cikin da takeji yau? Hajja ce tasa hannu tare da turata tana cewa. "Ke kiga yarinya, wai Rahama yaushe zaki dena san jiki ne? Ko da yake ai kin kusa yin aure na kafafuwana zasu huta, sai kije kiyi ta yiwa Farooqun." Ɗagowa Rahama tayi tare da sakarwa Hajja dariya, abin ya matukar Hajja mamaki dan ta saba duk lokacin da aka yiwa Rahama maganar auranta da Farooq kuka takeyi ko kuma ta tashi tabar wajan. "Anya Rahama.. Anya Rahama babu wani abu? Gaya min menene ya sakko dake." Kallan Hajja tayi tace. "Kawai nasan duk abinda Allah ya riga ya tsara shine zai faru dani Hajja, dan haka har yanzu ban fitar da ran cewar zan samu mafita da gujewa auran nan na Ya Farooq ba." Hajja ta shafa kanta tare da cewa. "Kin faɗi gaskiya Rahama, sannan karki manta koda an daura auran da Farooq to daga Allah ne shima." Turo baki Rahama tayi tana faɗin. "Hajja auran dole yana ɗaya daga cikin abinda ke sanya mace ta kashe mijinta, ko kiji ance ta watsa masa ruwan zafi da sauransu." Da sauri Hajja tace. "Babu abinda zai faru da wannan, haba ai nasanki Rahama ba zaki iya duk waɗannan abubuwan da kika ambato ba." Kafin tayi magana Aunty Kausar ta shigo hannunta ɗauke da plate ta miƙa mata. Farfesun ƴan shila ne da yasha kayan ƙamshi da ƙarawa mace ɗanɗano tace da ita."Gashi nan ki cinye ki kuma shanye roman zanzo na karɓi plate ɗin." Rahama ta karɓa, yatsa tasa tare da dangwalo roman tana cewa. "Aunty Kausar akwai wani roman bayan wannan?" Baki Aunty Kausar ta buɗe, kallan Rahama tayi tare da faɗin. "Iyee Rahama harda neman daɗi? Alhamdulillahi naji daɗi da kika sakko, akwai idan kin gama sai a daɗo miki." Zama Rahama tayi taci namanta, tas ta shanye roman, bata ƙara ba sakamakon ji da tai ta ƙoshi. Yadda Rahama ta sakin jiki ya bawa kowa mamaki, Ummy farin ciki kamar ta goya ta hakan yasa itama ta dena fargabar auran, aka ci gaba da shirye-shirye. Kusan karfe 9 Farooq ya shiga sashen Hajja, Rahama na kwance cikin soofa tana danna waya, kallansa tai tace. "Welcome Ya Farooq." Yaji wani shock dan ko a mafarki beyi zaton zata kuma yi masa magana ba. "Da gaske Rahama kin dena fushi dani?" Turo baki tayi tana faɗin. "Yaya Farooq nifa banyi fushi dakai ba, kawai dai..." Tayi shiru tana sake turo bakinta. "Naji daɗi." Ya faɗa yana jin wani irin farin ciki. Hira sukai shida ita da su Deejah Galadanci, ganin dare nayi yasa ta tashi ta koma ɗakin da suke kwana ita da Aunty Kasar. Tun a daren Imran yasa Rahama ta turo masa da numbern Farooq dan yana buƙatar ta kafin gobe.
*********
Ƙarfe takwas da rabi na safe Imran Matawalle ya gama haɗa duk wani abu da yake da buƙatarsa ya bawa Al-Amin ajiyarsu. Yana sakkowa daga kan stairs sanye cikin ash gizna anyi masa ɗinki mai gajeran hannu, kansa sanya cikin hula wacce ta dace da kayan jikinsa, murmushi yai tare da sending ya zura wayar cikin aljihu. Yana shirin shiga mota Bassam ƙaninsa ɗan gidan Mommy ya rugo wajan sa yana cewa. Yah Imran ka bani five hundred naira please." Imran kallansa yayi yace. "Me zakayi da kuɗi?" Bassam ya shiga sosa keya yana faɗin. "Abokina ne zai yi birthday shine zamu yi masa gift kuma Mommy ta hanani." Hannu yasa cikin aljihun wandonsa tare da ciro dubu biyu ya bashi yana cewa. "Banda faɗa kaji.?" Bassam cike da murna ya amsa ya wuce side ɗin Mommy. Mota ya shiga mai gadi ya buɗe masa, yana fitowa yaga har an kafa rumfuna a ƙofar gidan su Rahama, yaja wani shegen tsaki tare da cilla motarsa yabar unguwar. Farooq na zaune a sitting room yana chatting da abokansa na Abuja da suka taho daurin auran, address yake bawa kowanne kawai yaga an turo masa abu da new number, da yake yana cikin farin ciki kuma yana saka ran ganin ko wace number daga abokai da ƴan uwa a yau, ya shiga ganin video har zai fita sai yaji zuciyarsa tana tsananin san ganin komenene. Play ya danna, Cikin ruɗani ya zabura ya miƙe daga inda yake, ido ya shiga zarowa, me zai gani haka cikin rayuwarsa a kuma wannan ranar da ya daɗe yana jira.? Rahama ce da Imran Matawalle kwance akan wani tsalelan gado tunbur dasu. Wata gigitacciyar ƙara Farooq Galadanci ya saki, fitowa yayi da gudu ya nufi apartment ɗin Ummy wanda ya fara cika da mutane, kiran Maminsa ya farayi, cike da tashin hankali yake faɗin. "Wallahi ba zan auri ƴar iska ba, Allah ya rufa min asiri ya tona asirinki Rahama." Magana yake yi cikin rufewar ido, su Ummy dasu Hajja suka fito daga dakuna suna tambayarsa. "Meya faru Farooq?" Cewar Hajja tana isa wajan da yake ta riko shi. "Hajja na fasa auran Rahama, bazan aureta ba wallahi tallahi taje can su karaci iskancinsu ita dashi." Ummy zuciyarta kamar zata tsinko tace. "Meya faru ne Farooq? Ka gaya mana duk ka tayar mana da hankali wallahi." Yana shirin miƙa mata wayarsa su Abba sun shigo, anje an sanar dashi cewar Farooq ya fasa auran. Beyi magana ba kawai wayar ya bawa Abba wanda yana