Showing 126001 words to 129000 words out of 139785 words
Chapter 43 - Albi Book Complete document by Hajjace.txt
jikinta dole yabarta da ciwon zuciya. Humaidah ta zauna gefen bed tana faɗin. "Ya jikin Rahama?" Rahama ji tayi tamkar bata jita ba, zuciyarta na wani irin tafasa haka ma Mommy tayi mata sannu tare da karbar babyn, Rahama baki sake take kallon Mommy tana ganin sabon canji atattare da ita. Hakama kowa dake cikin room din, Mommy ta riqa bada labarin yarda Maheera keson little Aysha, har suka karaci surutun su Rahama bata kallesu ba, karshema da suka dameta rufe ido tayi. Kwana biyu aka sallameta a ranar kuma Daddy yazo Kano shida amaryarsa, sosai Mommy ta tarbesu tana yi masu sannu da zuwa, tare sukayi lunch Aunty Amarya tasa yan aiki suka fito da kayan da suka zo dasu, nan take ita da Mommy suka haɗa kayan barka na gani na faɗa. Mommy atamfa biyar ta saka da kayan baby kusan kala goma, hakama Aunty amarya ta saka nata. Cike da jin daɗi Daddy ya riqa samasu albarka, Imran ya kawo na can gidansa har saiti biyu suka haɗa mata na uwarne saiti ɗaya. Aunty amarya da Mommy suka saka kayan a mota aka shiga dasu gidansu Rahama, Aunty Kausar da sauran ƴan uwa suka tarbesu cikin mutunci da girmamawa, buɗe baki Hajja tayi tana kallon uban kayan da aka jibgo. Da zasu tafi aka basu tukuici dubu ɗari biyu, nan kuma sukaki karɓa sai da Hajja ta murje ido take faɗin. "Toh ko dai kun raina kenan?" Da sauri Aunty amarya ta karɓa tana faɗin. "Mungode Allah yasa masu albarka." Da dare aka nunawa Abba kayan sai wani ɗauke kai yake yi. Washe gari Imran yazo da tawagar abokansa aka cika parlorn Hajja da hayaniya da yake can take jegon nata. Zak yana rungume da ƴar yana girgiza kai yake faɗin. "Wai da gaske mai gida wannan babyn takace?" Duk aka saka dariya, yaci gaba da cewa. "Gaskiyya aure xanyi nima kwanan nan." Amaan kao'je yace "Al'ameen ya rigaka sati mai zuwa zai angwance, ni kuma wata mai kamawa." Zak ya cije lips yana faɗin. "Inshaa Allahu muna tafe muma Amaan." Haka suka riqa ɗorawa baby kudade Rahama tayi masu godiya fuskarta babu wani annuri. Ɗaya bayan ɗaya suka fice daga parlorn, ya dawo kujerar da suke har jikinsu na gogar juna, ta ɗan matsa tana wani haɗe rai saboda idan ta tuna yana da wata matar a gida abun yana mugun damunta haka yana tsaya mata arai. Ya ɗora mata little Aysha akan jikinta ya nufi kofa a mugun fusace. "Oho kaji da fushinka naji da damuwata, rainin hankali kawai kana can da matarka zaka wani zo ka sakamin ciwon zuciya da damuwa." Ta faɗa hawayen kishi na cika idon t. Wata irin kulawa ake nuna mata a gidan daga uwar har uban da ya ɗauki son duniya ya ɗorawa little Aysha, gabaki ɗaya A Galadanci ya tsani jin kukanta saboda da yaji kukanta zai kama faɗa tun kafin ya isa parlorn Hajja, wani irin soyayya yake yiwa little Ayshan da shi kansa besan hakan zata kasance ba. Hajja ta shirya taron suna sati biyu na zagayowa akayi taron suna nagani na faɗa. Satin su ukku da haihuwa daga uwar har babyn sukayi wani irin kyau na ban mamaki, kuma kullum Imran zai shigo yaga babynsa yayi tafiyarsa saboda Hajja ta bashi yin damar hakan. Sannan idan daddy Matawalle yana buƙatar ganinta zai tafi da ita yakaiwa mahaifinsu zuwa wani awannin ya maida ita. Kwanansu goma da yin arba'in ta cigaba da zuwa school sai dai mafi yawancin lokutta takan bar Little Aysha agurin Hajja wacce kammanninta suka ƙara fitowa sak.! Dana Abba, son duniya Abba ya ɗauka ya ɗorawa little Aysha wanda indai yana gida kullum little Aysha na parlorn sa manne cikin jikinsa. Yau kwana biyu Imran bai lekosu ba, sosai ta damu da rashinsa duk da kuwa mugun haushinsa da takeji. Da magrib tana cikin ɗakin da aka zuba kayan da suka samu a ranar suna na ƴan uwa da abokanin arziki, shirya kayan take a ɗayan ɗakin Hajja da babu kowa a cikinsa, taji Hajja na kwala mata kira, riga da skirt ne ajikinta haka ta fito parlorn ko ɗankwali babu a saman kanta. Kallon wanda ke zaune cikin parlorn tayi, juyawa tayi ta nufi ɗakin da take, yadda hips ɗinta ke kaɗawa yasa ya haɗiye wasu yawu masu kauri, ga mamakin shi sai yaga ta dawo da dogon hijab ajikinta, nesa dashi ta zauna, kallonta kurum yake ya miqe tsaye da little Aysha a hannun sa ya nufi ƙofar fita, gabanta ne yayi wani mugun bugawa, har ya ɓace daga cikin parlorn ta fara tunanin ina kuma zai kai mata ƴa da daren nan? Hajja ta fito daga nata ɗakin ta kalleta rai a ɓace take faɗin. "Ashe ke munafukace? duk yadda yaron nan ya sauko yana lallaɓaki ke bazaki sauko ba kin biyewa ubanki kunata azabtar dashi ko? to ni dai ba dani ba wannan muguntar kawai ya tafi da ƴarsa ya samu mai kula da ita kowa ma ya huta, ni zanyi magana da Abubakar gobe da safe dama ƴa ce yanzu tsakanin ku sai ya karba kowa ya huta." Da tashin hankali Rahama ta nufi ƙofar ko gabanta bata iya gani, wani kallo Hajja ta bita dashi tana harararta. Jefa ƙafarta kawai take ba tare da ta san inda take saukewa ba, hango ƙatuwar jeep ɗinsa tayi a cikin compound ɗin gidan su yasa ta ɗan sauke ajiyar zuciya ganinsa tayi a bayan motar ya buɗe dayan ƙofar ta side ɗin da yake zaune little Aysha na jikinsa yana danna waya. Ta ƙarasa wajan ta tsaya a bayanshi. "Get in..." Ya faɗa yana kallonta. Yi tayi tamkar bataji meyake faɗa ba, ɗagowa yayi yana kallonta yake faɗin. "Idan bazaki shiga ba ki koma ina da abin yi." Ta haɗe rai tana faɗin. "Ba shi naxoyi ba, please kabani ƴata sai ka tafi me zan bika nayi?." Imran ya jinjina kai "Okay ki shigo muyi magana to." Ya faɗa a tsawace, itama a fusace ta juya ɗayan bangaren ta shiga tabar kofar a buɗe. "Ki rufo ƙofar mana ko so kike sauro ya shigo ya cizar min ƴa?" A fusace ta rufo ƙofar tana sake shan toka. Fita daga motar yayi gamida dannawa kofofin motar duka lock. Baki buɗe Rahama ke kallonsa, da sassarfa ya nufi sashen Hajja da little Aysha a ƙafadarsa da tayi barci cikin jikinsa, da sallama ya shiga Hajja na zaune a parlor ya ƙarasa ya miqawa Hajja ƴar. "Toh ina uwar take kuma?" Imran ya ɗan saki fuska "Ta tafi ɓangaren Ummi." Ya faɗa yana yiwa Hajja sai da safe. Da fara'arta tayi masa fatan sauka lafiya. Marfin motar ya buɗe ya shiga da sauri ya rufe. Ta kallesa da tsiwa take faɗin "Meye hakan? ka buɗe min ƙofar na fita Abba yana gidan nan kar yazo ya ganni a motarka." Ya girgiza kai yana faɗin. "Idan ya gani me zai faru?" Ya faɗa da ɗan daga murya. "Kinga sai mu kafa dadiro mai dalili tunda baya kaunar mu zauna innuwar aure wuri ɗaya, bari kiji abinda ya kawo ni gidan nan yau. Nazo ne yau a tsakiyyar gidan Alhaji Abubakar Galadanci na kara yi maki wani cikin, bana san gulma I know kema kina buƙatata." Ya faɗa yana saka hannunsa cikin hijab ɗin jikinta. Da mugun mamakinsa take kallonsa tana jada baya, jikinta babu inda baya rawa saboda tashin hankali. Remote yasa ya danna duka sitters ɗin suka yi ƙasa ya wani irin fisgota cikin jikinsa yana ƙoƙarin cire mata hijab. Ƙankame jikinta tayi a fusace ta miqe zaune ta zabga masa wani irin mari. A gigice ta buɗe masa manyyan idanunta tana faɗin. "Ka dawo cikin hankalin ka Imran, naga alamar idanunka sun rufe, acikin gidan mahaifina zaka yi amfani dani kuma ta kazamiyar hanya? how dare you Imran?!." Ta faɗa da mugun tsawa hawaye na zubar mata, kallonta yake da wani yanayi acikin fuskarsa wanda ya birkita zuciyar Rahama. Cikin yanayin da ta fara dawowa jikinta take kallansa. Hannu yasa ya raba hijab ɗin gida biyu, zatayi magana ya kwantar da ita ya dawo samanta ya ɗora mata nauyin kirjinsa duka. Buɗe baki tayi zatayi masa ihu yayi saurin haɗe bakinshi da nata, wani irin kiss yake yiwa fatar bakinta wanda gangar jikinta da duk wani motsi nata ya tabbatarwa da Imran Matawalle har yau shi kaɗai ne a cikin zuciyarta, yadda ta sakar masa jiki yasa shi wata irin gigicewa. Zama yayi tamkar bai taɓa amfani da macce ba a rayuwarsa, yadda yake mata a zafafa yake yin komai, lokaci ɗaya ya saukar da zip ɗin rigarta ƙasa, babu inda baya rawa a jikinsa, lokacin da ya kai hannunsa kan ƙirjinta ji yayi tamkar zai sume mata, cikin wani irin salo yake ɗan murza nipples ɗinta, wani irin numfashi ta shigayi tana mammatse leg's ɗinta tana jin wani irin abu na yawo cikin tafin ƙafarta har kan naman kunnuwanta. A hankali ya ɗora dayan hannunsa ƙasanta yana kallan fuskarta da shanyayyun idanuwamsa, Wani irin rawa jikinta ya farayi lokacin da taji yana murza ƙasanta da hannu, sosai ta kankamesa tana sauke wani irin numfashi, Jin lokaci ɗaya wandonta ya canza kala yasa ya saki wani murmushi lokaci ɗaya ya ɗagata da wani yanayi yake kallon fuskarta ya wani daure fuska tamkar bai taɓa Daria ba, yake faɗin. "Saboda na taɓaki kika ɗaga hannu kika mareni?" Wani kallo ta riqa yi masa xuciyarta na bala'in tafasa ya girgiza kai yana faɗin. "Thank you and ki fitarmin daga mota, kuma daga yau bazan ƙara taɓaki a bagas ba, zan samu basai na sha wulakanci da cin fuska ba, have ur way out." Ya faɗa yana daka mata wata irin tsawa. A fusace ta buɗe ƙofar ta fice, samun kanta tayi da fashewa da kuka marar sauti yana kallonta ta cikin balcony tabi zuwa sashen Hajja tana tafe tana sharar hawaye tamkar wata ƙaramar yarinya, ya yiwa motarsa key yayi horn da sauri mai gadi ya buɗe masa. Kai tsaye gidan Matawalle ya shige dan bazai iya komawa gidansa ba, yana jin yarda B ɗinsa ta wani tashi wanda shi kansa dauriya kawai yakeyi. Kusan watansa nawa babu macce a tare dashi? ga mararsa da yakeji ta na ciwo tamkar zata fito. Ɗora kansa yayi kan sitiyari yana runtse ido yana ambaton Allah a ransa. Washe gari ya nufi gidan Alhaji Abubakar Galadanci, Ummi ya kira a waya ya faɗa mata yana son magana da ita da Hajja. Sai da gaban Ummi ya faɗi duk a tunanin Ummi karɓar little Aysha zaiyi, kallonta kawai Abubakar Galadanci yayi yana kallon yadda yanayinta ya canja lokaci ɗaya, ya girgiza kai yana faɗin. "Me kuma ya faru?" Bata boyewa Abba komai ba ta faɗa masa buƙatar Imran ɗin, shima sai da zuciyarsa ta buga na ɗan sakanni tsoronsa Allah tsoronsa Imran Matawalle akan ya raba Rahama da little Aysha, ba shi ya haifi yarinyyar ba amman yana yi mata wata irin soyayya da bai san lokacin da ya fara ba. "Toh kije ki faɗawa Hajja duk yadda kukayi ku sanar min idan na dawo nima zan fita akwai wani aiki da zanyi." Ummi tana kallon yadda jikin Abban yayi mugun sanyi. Yana fita ta nufi part ɗin Hajja ta sameta ta goya little Aysha tana zagaye cikin parlorn da ita, da sauri Ummi ta nufi Hajja ta gaisheta tana kallon ƙofar ɗakin Rahama tana faɗin. "Ina Rahamar take ne? tabarki da goyo bacin ta san yanayin bayani?." Hajja ta tabe baki tana faɗin. "Tun zuwan Imran jiya take kunci bakin halin na Abubakar ya motsa, duk yau bata tako ƙafarta a parlorn nan ba." A fusace Ummi ta nufi ƙofar ɗakin Rahama dai-dai lokacin Rahama ta fito daga wanka daure da babban towel a jikinta ta gaida Ummi da respect. Ummi ta girgiza kai tana faɗin. "Meya sami idonnaki?" Da sauri Rahama tace "Ciwo suke yi." Ummi ta taɓe baki tana faɗin. "Yau bazaki shiga school ba?." Tace "Sai zuwa 2 Ummi." Daga haka Ummi ta juya ta koma wajen Hajja nan take sanar da ita sakon Imran ɗin. Hajja tace "Toh ki faɗa masa ya shigo sai muyi zaman a parlorn naku dan bana son ayi a gaban wannan Rahamar da gaba ɗaya halinta ya zama na Abubakar." Da haka Ummi tabar part din Hajja ta nufi nasu sashen tana neman layin Imran Matawalle.
**************
Daga Hajja har Ummi babu wanda fuskarsa bai nuna razana ba jin cewar wai Rahama na tare da auren Imran Matawalle a kanta. Ummi ta girgiza kai tana kallonsa ta haɗe rai lokaci ɗaya tana faɗin. "Kasan muhimmanci aure kuma kai musulmi ne Imran da gaske kake wannan maganar." Ya ɗaga kai da respect yake tabbatar masu da hakan. Wata irin ajiyar zuciya Hajja ta sauke tana faɗin. "Shi kenan zan sa akira min mahaifinka a waya zanje har gida na samesa muyi magana wanda zanje ne saboda gudun rikicin Abubakar." Sosai Imran yaji daɗi, nan take ya baiwa Ummi digit ɗin mahaifinsa, yayi masu sallama ya tafi. Tagumi Hajja ta zuba gaba ɗaya jikinta ya gama yin sanyi ta kalli Ummi tana faɗin. "Ke kina ganin yaron nan gaskiyya ya faɗa?" Ummy ta sauke numfashi tana faɗin. "Nima abunda nake ta tunani kenan Hajja, Amman duk da haka idan har mahaifinta ya sauko nafi buƙatar a ɗaura masu wani auren hankalina zaifi kwantawa." Itama Hajja tace. "Nima dai gaskiyya haka na gani sai ayi bikin da ba'a samu yi mata ba a baya." Ummi ta kira Matawalle da wayar Hajja sai dai kusan kira ukku bai ɗaga ba, ta fadawa Hajja haka Hajja tace ayi masa uzurin kila yana wani aikin ne....
(Complete Decuments)
*WAMINAL HUB* #500
*ZO GARENI* #300
*NIDA RAHEEMA* #300
*RAYUWAR AURENA* #300
#Asmy b Aliyu
#Hajja ce
#Imran Matawalle
#Rahama Galadanci
#Team Albi
#Haske Writers Association....
[12/20, 7:30 PM] Asmy B Aliyu😘: *ALBI...*
(my heart❤️)
*ASMY B ALIYU*
DA
*HAJJA CE*👈
PAID BOOK..#(500)
*Account Details*
0004157137
*Jaiz Bank*
*Asma'u Buhari Aliyu*
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin waya ta MTN.ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730 view WhatsApp*
54.....
Tazo fitowa daga sashen Hajja ta hangoshi zai fita daga gate ɗin gidansu, mamaki ya kamata me yazo yi gidan kuma be nemeta ba? Kirjinta taji ya wani irin bugawa, kardai zuwa yai yace dasu Ummy zai ɗauki little Ayshe? Ta dafe kirjinta da taji yayi mata wani irin nauyi dan tasan tsab Ummy da Hajja ba zasu hanashi ba bare kuma Abba da ya gama tsanar Imran. Ciki ta koma ta faɗa kan gado tare da tsurawa ƴarta idanuwa wacce kyawunta ke daɗa fitowa. Kanta Rahama ta shafa mai cike da suma tana cije lips, rintsa ido tayi ta buɗe tare da kallan hannunta na dama tana dunkuleshi da wani irin karfi tana warewa, wai wannan hannun shine ya hau kan fuskar da take da mugun tasiri a zuciyarta, ta hau kai ba da kulawa ba ta hanyar mari! Runtse ido tayi ta wani kifa fuskarta a cikin gadon tana jin zuciyarta kamar zata fashe. Koma menene Imran shi ya fara janyowa, kuma abinda ya bata haushi bai wuce yadda yake ambato sunan mahaifinta yana wani cewa a gidan zai haike mata sai kace wani sa'anshi. Koda itace first born a wajan iyayenta kuma ita ba sa'ar Imran ɗin bace Abba aure ne beyi da wuri ba, ko beyi tsaran Matawalle ba da kaɗan ya girmeshi, amma tsabar raini Imran yake nuna cewa a tsakiyar gidansa zai yi mata abinda zai sake ɓatawa mahaifinta rai. Toh ko shine autan maza zata iya hakura dashi tunda dai taga banbancin mai jin maganar iyaye, ya nuna mata haukanta a fili ta hanyar ƙin gujewa umarnin Matawalle da yayi. Miƙewa tayi da wani irin sauri ta janyo wayarta ta shiga WhatsApp so takeyi ta dena jin tunaninsa a ranta amma taji ta kasa duk kuwa da hirar da ta shiga taga ana yi a group ɗinsu na school. Sai dare Abba ya dawo, Ummy bata yi masa zancen abinda ya kawo Imran ba tana so sai ya gama komai yaci abinci sai ta gaya masa. Shi kuma tunda ya shigo yake so yaji abinda ya kawo Imran gidan da har ya nemesu bandashi matsayinsa na namiji kuma uban Rahama dan yasan duk abinda zai kawo jinin Matawalle gidansa tu ya danganci Rahama. Sai da yaci ya ƙoshi ta bashi maganin hawan jininsa yasha sannan ta zauna a gefensa ba tare da ta kalleshi ba tace. "Hajja ta gaya maka maganar Imran?" Abubakar Galadanci na ɗaukar remote na tv dake bedside yake cewa. "A'a batace dani komai ba, ban sani ba kodan taga Rahama a wajan ne, ya akai?" Ya tambaya zuciyarsa na harbawa dan shi a yanzu gwara Imran ya ɗauki Rahama a bar masa little Aysha saboda yadda yake jinta a cikin jininsa. Ummy ta lumshe ido wanda hakan yasa Abba ya sake tabbatar da cewa Aysha zai karɓe, a shirye yake da maka Imran Matawalle kotu dan yasan idan har sukaje dole a barwa Rahama ƴarta na tsawon lokaci kafin su kaita wajan ubanta, lokacin kuma yasan Rahama ta tsaida wanda zata sake aura yasan yarinyar bazata yadda a rabata da Mamanta ba. "Yace mana har zuwa wannan lokacin Rahama matarsa ce dan y...." Ai bata ƙarasa ba Abba dake kwance saman bed ya miƙe zaune yana yiwa Ummyn wani irin kallo, da wani irin yanayi yake cewa. "Kika ce me?" Ummy ta kalleshi ta kawar da kai tare da, faɗin. "Imran ya tabbatar mana da cewa Rahama har yanzu tana matsayin matarsa, ya sanar damu cewa ya rubuta sakin ne kawai dan ka kyaleshi sannan kuma ya bawa Rahama damar yi maka biyayya, amma kuma yana komawa gidan ya tabbatarwa da kansa cewar ya dawo da ita ko mutuwa yai dole a bata kasonta dan ya rubuta a cikin diary ɗinsa." Da wata irin masifa Abba ya tashi ya sakko daga kan bed ɗin yana cewa. "Zancen banza zancen wofi kawai, saboda ya raina muku hankali shine zai zo muku da wannan maganar ko? Ni meyasa bai nemeni ba sai ku? Toh wallahi bai isaba ƙaryarsa tasha ƙarya Rahama ba matarsa bace kuma zanyi maganinsa dan uban shi. Daga shi har Matawallen ba tsoransu nake ji ba,