Header Ads
Showing 105001 words to 108000 words out of 139785 words

Chapter 36 - Albi Book Complete document by Hajjace.txt

Ads the beginning of article before Image

11 Jun 2024

1019

Ads at the middle of Article

kakeji a ciki, kasani ina san duk wani abu da kake yi koda kuwa na rasa rai na." Ta faɗa tana sake kai sigarin bakinta yai saurin murɗe hannun tare da fisgewa ya murjeta a saman side table dake kusa da shi. Kirjinta ya kurawa idanuwa, jikinsa ya kwantar da ita yana shafar bayanta, a hankali yana jin wani abu yana taso masa. Rahama ta tuno a yadda suka tarar da Humaidah ga kuma lectures ɗin Aunty Kausar suna ta yi mata yawo a cikin brain, ta kalleshi wata sassanyar kaunarsa taji tana sake shigar mata zuciya, a hankali takai bakinta cikin nashi suka shiga kissing ɗin juna tamkar zasu cinye bakunan, ganin duk ya gigice yasa ta zare bakin a hankali ta nufi ƙasa tana sarrafawa tamkar ta samu sweet. Gashin kanta ya riƙo yana jujjuya kai side by side yana wata irin ƙara, jin yana neman rasa rayuwarsa yasa shi fisgota ya ɗagata tsab ya nufi kan bed da ita ƙafafunsa na neman kayar dashi. Wannan karan Imran yasha mamakin yadda Rahama ta biye masa bata hanashi ba sai ma sake kara bashi kanta da takeyi, ɗan kukan da takeyi ma ya sake ruɗashi, gaba ɗaya ta kawar da damuwar da yake ciki. Ƙanƙameta yai yana sauke wani irin numfashi, gefe ya koma tare da ɗora hannunta saman cikinshi yana cewa. "Albi kin sani jin yunwa." Kallansa kawai takeyi tana murmushi, murya a sanyaye tace. "Akwai abinci baka tsaya kaci ba kai fitowarka." Janyota yai yana faɗin "Ki ɗakko ki bani." Zaro ido tayi tana cewa. "Kaifa zaka dakko mana." Imran yaja numfashi. "Wayyo Albi duk fa kin gajiyar dani." Turo baki tayi, "Duk ni ko yatsa ban iya dagawa fa." Imran ya gyara zama tare da gyara mata itama yana cewa. "Muyi bacci to tunda ƙiwa ta hana mu tashi." Zare jikinta tayi ganin da gaske yake zai hakura ya kwana da yunwa, sakkowa tai ta dauki towel ɗin, daurawa tayi tana cewa. "Bari na kawo kaci kar Daddy yace na bari ulcer ta kamaka." Ficewa tai ta ɗakko ledojin da sukayo takeaway ɗin ta kawo, akan gadon suka baje komai sukaci abinda zasu iya suka bar ragowar. Cike da rigama Rahama tasa dole sukai wanka a cikin daren sannan suka koma ɗaya ɗakin suka kwanta. Humaidah kuwa taci kuka kamar wacce aka aikowa da mutuwar uwa ko uba, ta zage Rahama tamkar itace tai mata abinda yasa Imran baya kaunarta. Tun kiran sallar farko ta fito ta shiga mota, sanye take cikin doguwar riga blue black taja motar, da kanta ta buɗe gate ɗin gidan ta fitar da motar, ko rufe gate ɗin batayi, mota kawai ta shigi da wani irin speed taja tabar unguwar. Imran yana jin lokacin da Humaidah ta kunna mota ya farka daga bacci, ta window ya hangeta harta fice. Wani sanyin daɗi ne ya rufeshi ya sakko yaje ya rufe yasa padlock ta yadda ko ta dawo bazata iya shigowa ba dan bata da key ɗin. Komawa yai ya shige cikin duvert ɗin da Rahama ke ciki yana kamo albarkatun kirjinta.....




(Complete Decuments)
*WAMINAL HUB* #500
*ZO GARENI* #300
*NIDA RAHEEMA* #300
*RAYUWAR AURENA* #300




#Asmy b Aliyu
#Hajja ce
#Imran Matawalle
#Rahama Galadanci
#Humaida Makarfi
#Team Albi
#Haske Writers Association....
[12/10, 7:08 PM] Asmy B Aliyu😘: *ALBI...*
(my heart❤️)


*ASMY B ALIYU*
DA
*HAJJA CE*👈


PAID BOOK..#(500)


*Account Details*
0004157137
*Jaiz Bank*
*Asma'u Buhari Aliyu*
Shaidar biya ta
08086207764


*Katin waya ta MTN.ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730 view WhatsApp*


45.....


Tun a bakin gate ɗin gidan Matawalle ta tsaida motar ta tamkar wata mahaukaciya haka ta fito, qaramar ƙofar ta shiga bugawa, da sauri maigadi ya leqo, ganin Humaidah yasa ya buɗe mata saura kaɗan ta takashi, wani irin kuka take tamkar ƙarama yarinyya jikinta babu inda baya kadawa. Yadda mommy taga Humaidah ta shigo mata parlorn ne yasa gabanta yayi mummunan bugawa, kular da take ɗauke a hannunta ta saki ta tarwatse akan marbles daman abincin dare suke shiryawa ita da masu aikinta fitowarta kenan daga kitchen, ta nufi Humaidah tana jawota a jikinta. Humaidah ta wani faɗa jikinta gamida sakin wani irin mahaukacin kuka. "Ki natsu kiyi min bayani dan Allah keda waye? ina Imran din?" Lokaci ɗaya Mommy ta jero mata tambayoyin duka babu wanda ta amsa, yadda Mommy taga tana zaro ido tasan aljannunta ne zasu tashi, kayan dake cikin parlorn Humaidah ta shiga watsi dasu tamkar wata mahaukaciya. Da sauri Mommy ta tura ƴar aikinta taje ta kira mata security. Dakyar aka samu securities suka daddane Humaidah dan har ta fara cilli da kayan jikinta. Imam ɗin dake cikin masallacin gidan Matawalle shi aka kira, shima yau yafi awa ana abu ɗaya, dakyar aka samu suka sauqa tare da alkawarin akan Imran ɗin zai maida Humaidah dakinta a yau ko kuma su halakashi. Hankalin Matawalle ba ƙaramin tashi yayi ba lokacin daya dawo aka sanar dashi abinda yake faruwa, hankalinsa yai mugun ɗagawa dan yana matuƙar kaunar Imran bayason wani abu ya sameshi. Mommy na rungume da Humaidah tana faman kwallar takaici. Jiki na rawa Matawalle ya kira Imran a waya, lokacin sunyi wanka har sunyi sallar magrib Rahama na kwance cikin jikinsa tana waya da Aunty Kausar. Ganin daddy yasa ya ɗaga, da respect yake gaisheshi, cikin ɓacin rai Daddy ya katseshi yana faɗin. "Kazo gida yanzu ina nemanka." Da haka Daddy ya katse wayar. Shaye da toka Imran yake bin wayar da kallo yadda yaji maganar daddy a waya yasan ransa a bace yake, kuma yasan saboda Humaidah Daddy yace yazo, ko mai zai faru ba zai mai da ita ba, ya riga ya gama aurenta har abada. Zare jikinsa yai daga na Rahama, kaya ya saka ajikinsa Rahama ta kalleshi da sauri ganin ya ɗauki car key "Ina kuma zakaje?" Ya jawota duka zuwa jikinsa yana ɗan bubbuga bayanta ya kalleta yana faɗin. "Yanzu zanje na dawo." Fatan sauka lafiya tayi masa, yana fita itama ta shige kitchen dan tanadar masu abincin dare. A fusace ya nufi parlorn Matawalle ganin Mommy tare da Matawalle yasa ya qara haɗe rai ya zauna yana fuskantar Matawalle wanda shima Matawallen hankalinsa duka yana kan Imran ɗin. "Irin tarbiyar da na baka kenan?" Matawalle yayi maganar cikin tsanani fushi. Imran ya saukar da kansa ƙasa ransa na ƙara ɓaci. "Kayi hakuri Daddy ni bazan iya cigaba da zama da ƴar maye ba...!" Da wani irin fushi da mugun mamakinsa Mommy ke faɗin. "Ƙazafin da zakayi mata kenan Imran?Meyasa zakace tana shaye-shaye? yaushe ka zama mugu ban sani ba?." Mommy tayi maganar sounding so pissed up. Imran ya mai da hankalinsa wajan mahaifinsa anan ya bashi labarin yadda ya tarar da Humaidah da kuma ranar da takai masa giya har cikin ɗakin baccinsa. "Saboda kai baka da hankali baka san kunya ba koh? ka manta Humaidah taimakon ka tayi ta aureka a yadda kake? shin na tuna maka ko kai wanene Imran? tun kana shekara goma sha biyar kake ɗaga kwalba." "Ya isheki." Matawalle ya faɗa yana daka mata tsawa haka yana jin maganganun ta na samun gurin zama acikin zuciyarsa. "Agabana dan baki da kunya kike yiwa yarona gorin shan giya?" Matawalle ya faɗa yana kallon mommy da wani irin yanayi cikin muryarsa. "Karki manta Allah ya ɗora masa bawai ason ransa yake sha ba jarabawace tana kan kowa. Kin manta yadda yake min kuka yana cewa ji yake kamar ana tunzura shi yasha? Tabbas ni wawane dana biye miki takin amfani da shawarar da ɗan uwana ya bani akan matsalar Imran tun a baya. Daga yau daga yanzun nan zan mayar da hankali akan nemarwa Imran maganin lalurarsa koda kuwa komai da na mallaka zai ƙare." Da sauri Mommy ta kalleshi gabanta na mugun faduwa zuciyarta na wani irin rawa zatayi magana Matawalle ya ɗaga mata hannu cikin fushi, ya kalli Imran ɗin wanda shima ransa ya gama ɓaci akan kalaman Mommy. "Imran ka mai da matarka ba dan ni ba kayi dan Allah. ko girman maraicinta zaka duba ka yafe mata laifin da tayi maka." Imran ya girgiza kai zuciyarsa na wani mugun tafasa yake faɗin. "Ban da yau Daddy banda yau dan Allah." Ya faɗa yana bar masu ɗakin cikin fushi. A yau yana matuƙar kewar mahaifiyarsa, wata irin kewarta yakeji. Bai taɓa jin haushin mahaifinsa irin na yau ba, kan me zai biyewa shawarar Mommy akan kar a nemar masa magani? Dan me zai biye mata ya kasa yi masa abinda zai kareshi daga faɗawa halaka? Gashi nan saboda shan giyar yaja mutane da dama basa ganin ƙimarsa. Kwantar da kansa yayi jikin seat ɗin motarsa yana jin zuciyarsa na wani irin harbawa, yana jin wani irin yanayi marar misiltuwa. Karo na farko da ya tsani kansa akan shan giyar da yake yi dama duka abun mayen da yake sha. Ko yanzu yana son ya sha wani abun, yana son yasha dan idan bai shaba yana jin zai iya mutuwa. Dakyar yaja motar zuwa gidansa. Rahama na cikin dinning area taji shigowar motarsa ta nufi kofa da gudu ta buɗe ƙofar ta nufesa zata faɗa jikinsa ya wani fisgota da karfi ya turata da wani irin qarfi yana daka mata wata irin tsawa. Da sauri Rahama ta dafe bango jin tana shirin faɗuwa kasa. Zuciyarta na mugun bugawa ganin yanayinsa yayi mugun ɗaga mata hankali, zata nufesa ya nufi stairs da gudu yana dakatar da ita da hannunsa. Itama da gudun ta bishi tana kwala masa kira tana jin wani sabon tashin hankali cika zuciyarta. Kafin ta isa ya shige ɗakinsa tare da murzawa ƙofar key. Bugawa Rahama ta soma yi hankalinta a tashe tana kiransa cikin sanyi murya amma yaki buɗewa. Anan ƙofar ya zube yana haɗa kansa cikin gwiwoyinsa yana jin zuciyarsa tamkar zata fice daga cikin kirjinsa. Wani irin tari ya soma yi yana riƙe da kansa, tara hannayensa yayi duka biyun a saitin bakinsa kawai sai ga jini, sosai ya riƙa yin aman jini yana jin tamkar za'a zare masa numfashi. Rahama na jiyoshi daga inda take sai dai ta kasa buɗewa. Dakyar ya samu tarin ya tsaya, kai tsaye ma'adanar beer ɗinsa ya nufa yana jin cikinsa na wani irin hautsinewa haka ya riqa ɗaga kwalabe yana sauqewa. Zubewa tayi a wajen ta saki kuka marar sauti, har kusan karfe goma na dare babu alamar Imran zai buɗe ƙofar, tasan kuma bazai buɗe ɗin ba, daman akwai hijab ajikinta anan kan marbles ta kwanta saboda ba zata iya komawa bedroom ba. A hankali sanyin ke fitowa yana shiga jikinta. Kafin safe jikinta yayi wani irin azabar zafi. Kusan ƙarfe bakwai na safe ya shiga buɗe idonsa da sukayi masa wani irin nauyi, ya riqa bin room ɗin da kallo. Da sauri ya miƙe tsaye bazai iya tuna rabin abun da ya faru dashi ajiya ba. Abu ɗaya ya faɗo masa arai wato Rahama. Bai damu da kwalaben giyar da ya watsar a ɗakin ba, da sauri ya cire key ɗin ƙofar. Ganinta kwance a kasa yayi mugun ɗaga hankalinsa da sauri ya dagota jin jikinta da xafi ya kara daga hankalinsa. Ahankali ta buɗe ido tana kallonsa hawaye na zubar mata take kallonsa, ɗaukarta yayi ya zaunar da ita cikin soofa ya cire hijab ɗin jikinta da sauri ya nufi toilet, ruwan wanka ya haɗa masu ya dawo yana ƙoƙarin cire hijab din jikinta hannunsa ta rike tana girgiza masa kai, kallon mamaki yake binta dashi, ta miƙe tsaye ta nufi ƙofar toilet ɗin. Ya fisgota zuciyarsa na mugun tafasa ya shiga cire mata kayan jikinta, ɗakin kawai takebi da kallo tana kallon kusan kwalba uku ya tayar a wajen. Runtse ido tayi zuciyarta na matsewa waje ɗaya, yajata suka shige toilet ɗin. Har sukayi wanka bata ko kalleshi ba. Tare sukayi sallah still tana jin zazzabi ajikinta dauriya kawai takeyi. Da kansa ya sauka ƙasa ya haɗo mata tea sai da ransa ya ɓaci sa'annan ta karɓa tasha ya haɗa allura yayi mata ya haɗa mata da magani tana kwance cikin jikinsa duk da bajin daɗin kwanciyar takeyi ba dan mugun haushin Imran ɗin takeji. Sai da ya fara jin saukar numfashinta cikin jikinsa shima ya samu bacci. Ƙarfe tara ta buɗe ido babu laifi zazzabin ya sauka, sai dai tana jin sanyi dan haka wanka ta ƙarayi ta saka kaya masu nauyi a jikinta. Ɗakin ta shiga tattarawa ta ɗauke kwalaben giyar da suka zama empty ta fitar dasu, ta dawo ɗauke da tsintsiya da parker ta shiga tattare wurin. Tana gama gyara ɗakin ta koma toilet nan ma ta gyarashi ta fito sai da tayi cleaning clearing gidan sa'anan ta shige kitchen tanata tunanin mai zata girka musu for breakfast. Doya ta fitar ta soma ferewa, tana gamawa ta wanketa ta ɗora kan gas. Ƙarfe goma da ƴan mintuna ta gama jera komai cikin dining area. Zama tayi cikin parlorn tana danna wayar hannunta rabin tunaninta duk yana kan Imran yadda ya shigo daren jiya. Tana cikin wannan tunanin taji takun sakowarsa daga kan stairs ta ɗaga kai tana kallonsa sai kuma tayi saurin ɗauke kanta har ya ƙaraso cikin parlorn kananun kayane a jikinsa wandon jeans da kuma shirt sai jacket da ya ɗora a sama sabida yanayin garin yau ya canja akwai ɗan sanyi. Yana zuwa ya ɗagata sama ya zauna gamida zaunar da ita kan cinyarsa ya subbaci goshinta, da wata irin murya yake faɗin. "Sabahul khair my Albi." Ta maƙe masa kafaɗa idonta na cika da hawaye lokaci ɗaya ya girgiza kai ya subbaci karan hancinta dai-dai gefen kunnenta yake bata hakuri dan ya san yayi mata laifi. Zai riƙo hannunta ta wani fisge gamida sauka daga kan jikinsa ta nufi dining area a fusace tamkar zata tashi sama sabida masifa. Da saurinsa ya cimmata ya mannata cikin jikinsa ya ɗora kansa cikin ƙafadarta, a hankali yasa hannunsa saman mararta yana ɗan shafa marartata. "Kiyi ƙoƙari ki bani baby idan kika bani baby daga lokacin bazan ƙara kulaki ba idan kinyi fushi dan bazan bada hakuri ba tunda ina ganin little Albi dina." Duk bata kulashi ba. Haka ya ɗorata kan cinyoyinsa ya shiga feeding ɗinta, suna cikin breakfast ya riƙa yi mata tafiyar tsutsa cikin cinyoyinta daga nan salon nasa ya fara canzawa, ture breakfast ɗin yayi a gefe ya jawota cikin jikinsa, a haukace ya shiga zare kayan jikinta yana cilli dasu ƙasa, duk yadda taso hanashi kanta tana wani ƙanƙame jikinta bai saka ya kyaleta ba. Salon da ya shiga nuna mata yasa ta shiga mayar masa da martani itama, a haukace yake kissing kowace gaɓa ta jikinta yana shinshinar cikin wuyanta yana shaƙar kamshin dake fitowa daga jikin, a haukace ya shiga watsar da komai na kan dining ɗin, masu fashewa suka farfashe, da sauri tabi kayan da kallo zatayi magana ya ɗagata cak.! ya kwantar da ita kan dining ɗin ya ɗage kafafuwan nata ya kafa bakinsa a kasanta ya shiga yi mata wani irin mahaukacin sucking, wani irin juya kai ta shigayi jikinta ya kama wani irin rawa, kasa daurewa tayi ta riƙe kansa tana yi masa wani irin ihu. Ƙara riƙe kansa tayi jin tamkar za'a zare mata rai, sai da ya ɗauki mintuna a haka kafin ya cire bakinsa daga wajen. Da sauri ya shiga cikin hole ɗinta, wannan lokacin ji yayi tamkar ba a cikin duniyar yake ba saboda tun yana binta a hankali dan ɗinkin dake jikinta har yazo yana yi mata a haukace. Ɗagota yayi a gigice ya fara yi mata wani irin doggy, wani irin numfashi yake saukewa sai da ya samu natsuwa ya wani rungumeta yana sauke ajiyar zuciya. Lafewa tayi cikin jikinsa gaba ɗaya jikinta ya saki, haka ya ɗagata zuwa master bedroom, kai tsaye banɗaki yayi, a toilet ɗin ma bai barta ba gaba ɗaya ta gama galabaita a hannun Imran. Zazzabi taji yana son dawo mata a cewar sa sai tayi hakuri dan acikin watan nan yake son ya yi iya yinsa ko Allah ya bata ciki, dan haka bazai ɗaga mata ƙafa ba. Suna fitowa da kanshi ya shirya ta yace ta hutu zaije clinic zuwa 6pm zai dawo. Sai kusan 12 ya fita wanda sai da ya tabbatar ya gyara cikin dining area ɗin da suka gama hargitsawa. Magani tasha tana jin duka gaɓoɓin jikinta na wani irin ciwo . Yana fita kuma taji tana wani irin kewarsa, haka tata kwanciya kafin ta samu bacci ya ɗauketa.
***********************


Bai wani razana ba ganin Matawalle yau acikin office ɗinsa, sai dai kallo ɗaya yayi masa ya ɗauke kai gefe kafin ya mayarda hankalinsa kan takardun da yake cikewa, sai sallamarsa da ya amsa a matsayin sa na musulmi. Matawalle ya saki murmushi mai ciwo yana mamakin zafin zuciya irin na Abubakar Galadanci, a iya zamansa dashi cikin maƙotaka lafiya lau suke suna mugun mutunci, sun zama tamkar ƴan uwa, siyasa ce kawai ta haɗasu samun wannan saɓanin wanda kuma daga lokacin da aka bawa Bashir Matawalle takarar senate a jam'iyarsu shima cikin hukuncin Allah Abubakar Galadanci aka bashi takarar senate a tasu jam'iyar sai Allah yasa Matawalle ya hau kujerar senate ɗin shikenan komai ya canja, Abubakar Galadanci ya ɗauki tsangwamma ya ɗora masa, daga wannan bazai iya tuna mai yayi masa ba. Matawalle yayi gyaran murya yana faɗin "Abubakar ranar naje gidan ka akace bakya jin daɗi ka samu bacci ba'a faɗa maka sakon naje ba?" Abba dake rubuce-rubuce ya ɗago yana yi masa wani shegen kallo yana faɗin. "Kwarai an faɗa min, sai dai saƙon naka ai naga bashi da wani amfani acikin sa, yau kuma cin mutunci kazo kayi min har acikin Company na ko ya ya?" Abba ya faɗa da ɗan fushi cikin muryarsa. Matawalle ya saki murmushi yana girgiza kai cike ƙasƙantar da kai yake faɗin. "Ko ɗaya wallahi, wannan karon da alkhairi nazo Alhaji, ya kamata dai mu manta baya da duka abubuwan da suka faru kawai mutari gaba saboda farin cikin ƴaƴan mu. Ni dai tuni na amshi ƴarka amatsayin ƴata ta kaina bama suruka ba. Ya kamata mubar wannan adawar mu koma kamar da cikin aminci." Abba ya girgiza kai yana faɗin. "Idan ka gama dan Allah ka tafi ina da abubuwan yi!" Matawalle ya girgiza kai

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads