Showing 33001 words to 36000 words out of 139785 words
Chapter 12 - Albi Book Complete document by Hajjace.txt
ganin bidiyon ya kusa yanke jiki ya faɗi, zuciyarsa yaji tana wani irin zafi kamar ana rura wutar kara ya shiga tambayar ina rahama. Ummy tace suna sashen Hajja ana yi mata makeup. A Galadanci ya juya ya fice kamar zai tashi sama yace. Side ɗin Hajja ya nufa, yana zuwa Rahama na shirin fitowa cikin bridal gown NA wani rantsatsan farin lace ya matuƙar yi mata kyau, duk ta tsaya ana ta shagalin biki hankalinta yana wajan Imran, Allah-Allah take taji ta ina zai bi wajen ruguza wannan auran nata, Ummy da su Hajja suka tsaya a bayanshi. Hannu ya ɗaga sama ya sauke mata wani shegen mari, zai ƙara zabga mata wani kenan Hajja ta hankaɗata gefe tana yi masa wani shegen kallo tare da faɗin. "Kalallaɓata mana Abubakar, wannan wane irin zalunci ne haka?" Abubakar Galadanci yana huci yake faɗin, "Ni dai na faɗa mata, wallahi ko bayan raina ta auri wannan yaron ban yafe mata ba wallahi, idan kuma taki wallahi tallahi zata tattara tabar min cikin gidana duka." Kalaman mahaifinta taji suna shigar mata cikin kanta, a maimakon kalaman nasa su girgizata, ko kaɗan bataji hakan a cikin zuciyarta ba, saboda bataji bata gani acikin soyayyar da takeyiwa Imran Matawalle. Tabbas bazata bari wani ra'ayi na mahaifinta da kuma gabar dake tsakaninsa da Matawalle ta ruguza mata dukkan wani farin cikinta ba, tunda tasan ciwon kanta yanzu, kuma zuciyarta ta riga ta buɗe da tsantsar soyayyar Imran Matawalle. Cikin gigicewa da tashin hankali ta ruga da gudu ta fita zuwa side ɗin Ummy, ɗakinta ta shiga ta haɗa kayanta acikin wata ƴar ƙaramar jaka, zafafan hawaye na zuba daga cikin kyawawan idanunta.....
*LITTATTAFIN Albi NA KUƊI NE, KIBIYA 500 KI KARANTA ABINKI CIKIN KWANCIYAR HANKALI. DAN ALLAH KUYI MANA ADALCI KARKUCI AMANAR KASUWANCI MU.*
[11/12, 9:34 AM] Asmy B Aliyu😘: *ALBI....*
(My Heart❤️)
NA
*ASMY B ALIYU*
DA
*HAJJA CE*
PAID BOOK..#(500)
*Account Details*
0004157137
*Jaiz Bank*
*Asma'u Buhari Aliyu*
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin waya na MTN ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730 view WhatsApp*
18...
Hawaye kawai ke rolling akan fuskarta, da taimakonta suka kai Imran har kan bed, ta durƙusa ta cire masa talkamin ƙafarsa ta kalli Al'ameen da wani irin yanayi acikin muryarta take faɗin. "Meyasa idan ranku ya ɓaci ku keshan beer? kuna ganin itace xatayi muku maganin damuwarku? Meyasa dan Allah ina so na sani kuna manta damuwar ne idan kuka sha abunda xai fitar daku daga hankalinku duka.?" Al'ameen ya girgixa kai bai san mezai faɗa mata ba, yana kallonta yake faɗin. "Ki kula dashi dan Allah zuwa anjima zan dawo, zan taho maku da abunda xakuyi lunch, hope yanxun bakya bukatar komai?" Ta girgiza masa kai tana tare hawayen idonta. Ficewa yayi daga ɗakin ta ɗora kanta akan bed ta saki wani irin marayan kuka, "Har yaushe zaka daina Imran?" Ta faɗa da muryarta da bata fita sosai. "Ka daina dan Allah, wallahi bana so damuwa tana yi min yawa. Ga tunanin su Ummi da Abba, sannan ga matsalarka ta shaye-shaye, ban taɓa kinka araina ba koda na minti ɗaya ne, ina sonka ina sonka Imran." Ta ƙarasa maganar tana sake fashewa da kuka.
*********************
Mami da Farook ne karshen shigowa parlorn Abba, duka babu walwala a cikin fuskokin su daga uwar har ɗan. Samun wuri sukayi suka zauna aka buɗe taro da addu'a Hajja ta kalli duka ƴaƴan nata biyu, zuciyar Mami sai wani irin harbawa take, addu'a kurum take Allah yasa ba abunda take tunani bane Hajja zata zartar akan Farook cewar yayi hakuri ya auri Rahama. Hajja tayi gyaran murya tana faɗin. "Na zauna nayi tunani maganar janye auren Rahama da Farook bai tasoba kwata-kwata, komai Rahama tayi ai ƙanwarsa ce xai iya rufa mata asiri, haka barin gidan nata abun xai ƙara muni dan xata kara lalacewa ne a banza a wofi." Ta kalli Alhaji Usman da Abubakar tana faɗin. "Ayau na yanke hukunci akan ƴaƴanku cewar xa'a ɗaura auren su wani satin." Ta juya kan Farook Galadanci wanda with so much shock yake kallon Hajjan dan bai taɓa tunanin Hajja bata ƙaunarsa ba sai yanzu. Kenan tana nufin ya auri ragin bisa titi sauran wani? Muryar Hajja ce ta katse masa tunani, inda take cewa. "Ni ban hanaka aure ba bayan Rahama, zaka iya karo uku a lokaci ɗaya ma idan kana so, dan Allah Farook ka dubi Allah ka rufamana asiri ka auri Rahama a haka, ko ba komai ƙanwarka ce." Cike da mugun ɓacin rai Mamin Farook ta katse Hajja da sauri tana faɗin. "Hajja nifa ban fahimci maganganun da kike faɗa ba. Kenan Hajja kina nufin yarona ya auri sauran ragin wani?" Mami ta girgiza kai "Idan har Farook ya yadda da wannan auren, toh gaskiya nidai wallahi bada yawuna ba, har abada na haramtawa Farook auren Rahama koda itace mace ɗaya da ta rage a duniya. Haba dan Allah, duk abubuwan da tayi ba'a duba ba. Yarinyar nan ta faɗa da bakinta fa bata sonsa ga wanda take so acan gefe wanda suke watsewarsu a tare, ina ga koda anyi auren bazata daina watsewa ba, kuma xa'a riqa tunanin idan suka fara tara ƴaƴa Farook ne mai ƴaƴan ko yaron Matawalle, nidai harga Allah ban amince ba Hajja." Ummi ta rintse ido tana jin kalaman Mami na kona mata rai, amman ko ma mai ya faru Rahama ce ta jamasu, be kamata taji haushin Mami ba. "Kin gama magana Talatu?" Hajja ta faɗa tana yi mata wani shegen kallo. Mami tayi shiru tana haɗe rai. "Toh sannu uwar farooqu ko uban nasa bai isa yayi jayayya da maganata ba sai ke karan kaɗa miya." Da sauri Farook Galadanci ya dakatar da Hajja shima ransa a matuƙar ɓace. "Nifa Hajja nine mai yin auren nan ko? Wallahi na tsani Rahama, sam bana son ganinta, idan kuma kika dage akan lallai sai anyi auren nan toh wallahi tallahi kasheta xanyi." Yayi maganar sounding so pissed up, zuciyarsa na hango masa irin yadda Imran Matawalle ya riqa wasa da jikinta. A fusace ya tashi yabar falon dole ne yau yabar Kano dan yaji Kano gaba ɗaya ta fice masa arai. Salati Hajja kawai take tana dafe da kanta ta kalli Alhaji Usman Galadanci wanda ya kasa magana. "A gabanka ɗanka da matarka ke gayamin magana?" Da sauri Mami tabi bayan Farook ganin ana so a shafa mata kashin kaji. A rikice Alhaji Usman Galadanci yake faɗin, "Kiyi hakuri... kiyi hakuri dan Allah Hajja, ni zan zauna da Farook ayi magana a nutse." Cike da takaici Alhaji Abubakar Galadanci ke faɗin. "Yaya dan Allah ka kyale rigimar Hajja, gaskiyyar Farook ne cutarsa kawai za'ayi wallahi, dan Allah dan Annabi Hajja kibar maganar nan a rufe babin rayuwar Rahama daga cikin gidan nan, daga yau daga yanzun nan." Duk suka yi shiru jikin su yayi matuƙar yin sanyi. Haka dai taron ya tashi kowane ransa a ɓace...
********
A hankali ya soma buɗe ido sosai yana kallon ɗakin da yake, da mamaki cikin fuskarsa yaushe ya zo nan? ya tambayi kansa yana dafe kansa dake yi masa wani irin ciwo tamkar yabar jikinsa haka yake ji. Gabansa na faduwa yana kokarin kama numfashinsa yake faɗin. "Rahama...!!!" Dakyar yaja ƙafafunsa ya sakko daga kan bed ɗin dan ko ina na jikinsa a mace yake. Ƙofar ya buɗe a hankali zai sauka daga stairs ya hangota kwance cikin kujera da hijab ajikinta ta takure jikinnata sosai. Juyawa yayi ya koma ɗayan ɗakin wanda kayan sa suke ciki yayi wanka ya canja kaya zuwa na shan iska mararsa nauyi, ya yakune fuska tuno baiyi sallar azahar ba ga la'asar. Toilet ya koma ya ɗauro alwalah yayi sallolin, yana gamawa ya sauka stairs xuwa wajenta yana duba agogo kusan karfe huɗu da rabi ba komai acikin ta. Ya durkusa a gabanta yana bin doguwar farar ƙafarta da kallo, tare da kallon dogayen yatsun ƙafar farare tas dasu. A hankali ya shiga jansu tamkar a mafarki taji kamar ana taɓa mata kafarta, idonta ta ɗan buɗe wanda bacci ne sosai acikin su. Tozali tayi da kyakkyawar fuskarsa, da wani irin fushi ta miqe gamida janye kafarta duka, haka lokaci ɗaya ta shiga yi masa wani irin kallo. Ta miqe zaune tana faɗin "Hostel zan koma." Tayi maganar shaye da toka. Zai riqo hannunta ta wani fisge cike da masifa ta mike tsaye ta fara tafiya lokaci ɗaya ya fisgota gamida mannata gabaki dayanta acikin kirjinsa, tana jin yadda zuciyarsa ke wani irin bugawa, cikin rawar murya take faɗin." Meyasa? Uhmm meyasa baxaka daina ba? Idan an ɓata maka rai ka ɗauki Alqur'ani ka karanta mana, yanzu haka zamuyi aure kana shigo min cikin gida a buge?" Ta ƙarasa maganar tana fashe masa da wani irin kuka mai cin rai. Runtse ido yayi yana jin kukanta na huting ɗinsa, ji yayi ƙafafuwansa na kasa ɗaukarsa sabida yadda kukanta ke shiga cikin kunnuwansa suna dama duk wani lissafi nasa." Please ki natsu Rahama, ki natsu dan Allah." Ya faɗa yana ɗan girgiza shoulders ɗinta. Ta girgiza masa kai tana faɗin. "Idan na fara shaye-shaye nima karka ga laifina kaji Imran? Dan zuciyata bazata taɓa iya ganinka a haka ba." Ta faɗa tana cire hannayensa daga cikin jikinta ta raɓa ta gefensa ta nufi up stairs da gudu, wani irin sabon kukan na kara zuwar mata. Cikin kujera ya zube yasa hannunsa cikin sumar kansa yana hargitsata duka. Yafi minti biyar a haka, jin wata uwar yunwa na taso masa yasa ya miƙe tsaye zuwa kitchen. Anan yaci karo da takeaway, mamaki yake ina kuma Rahama ta samu lunch? Ransa yaji yana ɓaci ko fita tayi ta siyo da kanta? Wane irin rashin hankali ne zai sa ta fita siyen Abinci? Ya buɗe takeaway ɗin ya wani haɗe rai jelop rice ce da plantain da lemu fanta a gefe wanda rabi kaɗai taci. Ya buɗe ɗaya takeaway ɗin anan cikin Kitchen din ya zauna yaci rabi yabar rabi. Kai tsaye ɗakin da take ya nufa Kwance take tayi ruf da ciki, tana jin shigowarsa cikin room ɗin yasa ta saurin runtse ido, yasan idonta biyu yace mata "A ina kuma muka samu abinci?" Shiru tayi masa gashi wannan shirun nata yana hurting ɗinsa ba kaɗan ba. "Kishirya zamuje siyayya." Ya faɗa yana bar mata ɗakin, dan yasan idan yana biyewa rigimarta ƙara masa wani ciwon kai xatayi. A parlor ya zauna ya kira Al'ameen a waya yace ya taimaka ya kawo masa ɗayan motarsa, sannan yazo da mai gyaran mota ya yiwa ɗayan motar juye sabuwa ce bai taɓa hawanta ba tunda daddy ya karbe wacce yake hawa. Yana ta zaman jiranta har kusan rabin awa ba tare da Rahama ta fito ba, har Al'ameen yazo shi da bakanike. "Sai ina yanzu kuma?" Al'ameen ya shafa sumar kansa yana ɗan sakin murmushi yace. "Gida zan koma yau, Mum zata dawo kar na ƙara wani laifin, mu haɗu gobe kawai." Taɓe baki Imran yai yana cewa. "Hope dai ka fito min da atm card ɗinka? I mean wanda kuɗina ke ciki ina so na fara siyayya, kasan kwanan nan zan zama ango na barku." Al'ameen ya taɓe baki yana faɗin, "Ango manyya, toh muma muna tafe. amman ina tausayin wannan yarinyar yadda kake ɗin nan zata wahala, bazata iya ɗauke lalurarka ba." Ya ciro atm ɗinsa ya basa. Wani irin naushi Imran zai kai masa Al'ameen ya gofce da sauri yana dariyar shaƙiyanci yana faɗin, "Zan baka wani magani, na rantse sai kadawo idan kayi amfani dashi, dan dai kawai ina tsoron karka yaga yarinyyar mutane da yawa, ko da yake kai doctor ne kasan yadda zakayi handling nata right?" ya faɗa yana ɗage masa gira. Shiru kawai Imran yai dan idan yana biyewa iskancin Al'ameen kasheshi kawai zaiyi. Al-Amin yana tafiya shi kuma yajuya wajen bakanike yana faɗin ya cire tamfal ya fara aikinsa. Ya koma ciki da sassarfa ya nufi stairs zuwa ɗakin da take a kwance. Rahama tajishi akan bed ya kwanta a bayanta ya jawota ajikinsa duka gameda mirginota tana fuskantarsa, buɗe baki tayi tana kallonsa ƙoƙarin kwacewa take amma ya kanainayeta cikin jikinsa, zatayi magana ya haɗe bakinsa da nata ya shiga yiwa bakin wani irin sucking da harshensa, haka ya shiga yawo da harshensa cikin bakin jikinta yana wani irin tsuma, wani irin hot kiss yake yiwa bakin yana wani irin sauke nunfashi da sauri da sauri yana kuma murza cikin tafin hannunta. Ƙoƙarin sheɗe masa ta shiga yi tana jin wani abu na yawo a cikin pant ɗinta, tana jin yadda jikinta ke gogar dai-dai wajen B ɗinsa. Rahama wacce ta fara haukacewa gashi ta kasa hanashi, shi kuma ganin yana shirin barin Kano yasa ya cikata da sauri ya sauka daga kan bed ɗin ya kalleta da idanunsa da suka daɗe da canja launi yana cewa. "Minti biyar ki fito mu tafi." Ya faɗa yana bar mata ɗakin, dayan ɗakin ya shige yana jan zip ɗin wandonsa yana kallon yadda B ɗinsa ta miƙe sosai. Runtse ido yayi tare da cije lips ɗinsa. Toilet ya nufa ya wanke jikinsa sannan ya maida wandon. Koda ya sauka down stairs tana zaune tana jiransa tayi mugun haɗe rai ta mike ta nufi ƙofa tamkar zata tashi sama. Har suka hau titi babu mai magana acikisu da shirun ya isheshi yasa hannu ya kunna waƙar (Bugaa) takaici duk ya ishi Rahama amman bata ce masa ko uffan ba. Manyyan shop dake garin Kano can ya kaita ya fara zabar mata kaya tun daga kan english wears har traditional kaya atamfa, laces, materials, tamkar zai siye mata shagon duka. Haka ya riƙa ɗaukar mata kaya har booth ɗin motar ya cika dole aka zuba wasu a back seat. A cikin mota ya kalleta da idanunsa masu kashe mata jiki yake faɗin, "Daga yanzu duk inda zaki shiga da hijab, gasu nan na makaranta da na fita unguwa bana sha'awar ki saka gyale, Abaya kuma sai idan zamu fita tare banda makaranta dan tana fito min da siffar jikinki, Insha Allahu kuma auren mu nan da jumu'a mai zuwa insha Allah." Ya faɗa idonsa na kallon titi, gabanta na faduwa take faɗin. "Amma bazaka bari mu ɗan bawa su Abba lokaci ba Imran. Kila zasu sakko su yarda su daura mana aure?" Ta ƙarasa maganar cikin rawar murya. "Wane lokaci za'a basu? kin mata mahaifinki yayi rantsuwa cewa baza muyi aure ba? haka daddy na ya faɗa, ni kuma akan wani dalili nasu bazan yarda su tarwatsa min farin ciki ba, idan mun haifi ƴaƴa anan gaba naga shegen da zai kirasu da shegu. Daga yau daga yanzun nan ki ɗauka ni dake kawai ke rayuwa acikin garin Kano, kawai karatu nake so ki mai da hankali kiyi sosai, ni kuma zan fara neman aikin yi sabida Daddy ya riga da ya karɓe clinic ɗinsa." Awani irin firgice ta kallesa dan bata taɓa tunanin rigimar tayi nisa har haka ba." Gobe da wuri zamu fita sayen kayan Kitchen da kayan abinci, daga nan mu biya ki bawa telan ki ɗinkunan kayan ki, Furnitures kuma na daɗe da yin oder ɗin su
A ƙasar Dubai, nasan kuma baza suyi wahalar zuwa ba idan da kuɗi. Yanzu muje gida ki natsu ki zabi color ɗin furnitures ɗin da za'a zuba a cikin gidan ki Mrs. Imran Matawalle." Sai kusan 9 suka dawo gida da wata irin gajiya, kayan ma a motar suka barsu. Bai tarar da bakaniken ba dama ya barwa maigadi saqo akan idan ya gama ya buɗe masa ya tafi ya riga ya biyasa ladan aikinsa. Kowane ya shige ɗaki ya watsa ruwa, sallar magrib tayi da isha'i ta xauna tana jin jikinta na yi mata wani irin ciwo, tana so a fito da kayan dake cikin mota ta dauki rigar da xata saka gashi ko pant babu a jikinta dan Imran ya daɗe da jika wancan tun lokacin da ya shammaceta. Waya ta ɗaga ta kirasa yana ɗagawa ta faɗa masa tana so ta duba kayan da xata saka, ya sauke wayar. Da kansa ya rika shigo da kayan tare suka jerasu cikin trolleys ɗin da suka sawo dan babu wajen ajesu kafin a gama jera furnitures. Ya kalleta bayan sun gama haɗa kayan yace xaije parlor ya jirata ta fito suci abinci. Yana fita ta sakawa ƙofar key ta nemi wata doguwar riga marar nauyi ta saka da kuma ɗan ƙaramin hijab wanda yana cikin siyayyar da suka yo. Sosai kayan suka yi mata kyau, ta xauna a gefen bed ta kira wayar Ummita bata shiga hakama ta Abbanta, tun tuni take kiran wayoyinsu basa shiga, Hajja kuma tayi kira ya kai sau nawa ba'a ɗauka ba, dama ta san Hajja ba wani damuwa tayi da wayar ba sai ta kwana ta yini bata kula wayar ba. Tana ta zama sai ga kiran Imran ya shigo, jiki ba kwari ta samesa a down stairs nuna mata kusa dashi yayi taje ta xauna yana kallon yarda kayan su kayi mata mugun kyau, ya miqa mata wayar hannunsa yana faɗin ta zabi furnitures ɗin da take so. A hankali ta karɓi wayar tana bin manyyan gadajen da kallo, ta kalli Imran tana girgiza kai tana faɗin. "Sunyi kuɗi da yawa Imran, but mai xai hana mu siya kayan anan sauran kuɗin kuma sai mu aje koda a gaba, kaga baka aiki yanxu idan muka...." Ya ɗora yatsan sa akan bakinsa yana wani haɗe rai yace. "Kina ganin kamar baxan iya ɗauke dawainiyar ki ba kike faɗa min haka?" Da sauri ta shiga girgiza kai tana faɗin, "Ba haka nake nufi ba Imran." "Please ki zaba." Ta nuna wanda xa'a tura ya karɓa ya tura, wannan karon chips suka ci sai fresh milk yau ta rigasa barin falon tana yin brush tayi kwanciyarta. Shima game ya buga a laptop nasa sai kusan 12 da yaji bacci ya kashe ya nufi ɗaya ɗakin. Washe gari tun safe ya fita yayi masu takeaway na breakfast suna gamawa suka fice daga gidan. Ko a ranar sun sha yawo sai bayan azahar suka dawo. Baccin rana Rahama tayi ga wani irin ciwon kai dake damunta tasan rashin hutu ne gashi gobe monday 7 take so ta shiga