Header Ads
Showing 78001 words to 81000 words out of 139785 words

Chapter 27 - Albi Book Complete document by Hajjace.txt

Ads the beginning of article before Image

11 Jun 2024

1011

Ads at the middle of Article

Batula Makarfi zatayi magana Mommy ta ɗaga mata hannu tana faɗin. "Kiyi shiru dan Allah nifa daman tun farko na san bakya son wannan haɗin, kawai idan bazaki iya faɗar alkhairi akan wannan auren ba kiyi shiru, kuma ban yadda a sanar da Humaidah wannan zancen ba, dan yanzu zata iya tada mana da aljannunta." Hajiya Batula Makarfi ta girgiza kai ta ɗauki jakarta tana kallon Mommy tana faɗin. "Zan wuce gida Baban su Taufiq na hanya." Mommy ta kwaɓe baki tana faɗin. "A isa gida lafiya ƴar wahala, babu abunda kuka zoyi a duniya banda bautawa maza suna kona muku zuciya, haka zaku ƙare ai, kuma shi yasa kikeso Humaidah ta zama kamarki sai yadda miji ya juyaki?" Batula Makarfi ta nufi ƙofa ba tare da ta iya furta komai ba. Wani irin kallo Mommy ta rinƙa yi mata wanda acan ƙasan ran Mommyn ba ƙaramin haushin abunda Imran ɗin yayi taji ba, kuma wai har Matawalle zai ƙara ɗaure masa ƙugu. Mommy ta saki murmushin takaici tana son Allah ya nuna mata ranar da Imran Matawalle zai zama bawan Humaidah Makarfi acikin gidan auren su. Tun safe su Humaidah sunata shirye-shiryen dinner party ɗin da ta haɗa ita da friends ɗinta, tana ta neman hanyar da zaisa Imran Matawalle yazo wurin. Ta riga da ta gama sanar da manyyan ƙawayenta cewar zaizo. Kwance take a ɗaki tun safiyar yau kiran da ta yi masa a waya yafi hamsin bai ɗaga ko ɗaya ba. A haukace ta fito ta nufi ɗakin Mommy, riga da wando ne ajikinta masu kauri kalar light pink kanta babu hula, bazakasa Humaidah a layin guntaye ba, hakama bata sahun dogaye, tana da kyau dai-dai misali, farace wadda farin tayi surki da na mai, ƴar gayu ce ta ƙarshe, tana da wasu irin breast masu ɗaukar hankali, haka tana da manyyan hips. Yadda Mommy taga Humaidah ta shigo a hargitse ne yayi mugun ɗaga mata hankali, zubewa Humaidah tayi akan rug tana fashewa da wani irin kuka. Da sauri Mommy ta ƙaraso ta riƙeta tana dube-dube a parlorn kar kawayen Humaidan su tarar da ita, haka ta kama hannunta zuwa main parlor ta zaunar da ita a cikin soofa, hankali a tashe Mommy ke faɗin. "Wai baki da hankali ne? sai ƙawayen naki sun san halin da ake ciki? Ki natsu kiyi min bayani dan Allah dan Annabi kar ki ɗaga min hankali, ni karki tona min asirin mu a idon duniya. Humaidah ki daina ɓatawa kanki rai wallahi bana son aljannun ki su tashi har agama hidimar bikin nan." Cikin ihu kuka Humaida ke faɗin. "Kalli wayana ki gani kiran da nayi masa ya kai sau nawa baya ɗagawa, dan Allah ki duba ajikina kiga mena rasa? mena rasa da ban cancanci soyayyar Imran Matawalle ba? Wallahi ina sonsa da dukkan rai da ruhi da zuciyata. Aunty tsakani da Allah nake sonsa ba dan dukiyarsa ko mulkin ubansa ba. Ni wannan duk bai dameni ba, burina kawai na zama matarsa na kwanta gado ɗaya tare da Imran Matawalle ya bani cikin da zan haifi mai kama dashi, shikenan kawai. Ni nasan na girmesa amman auren mu halartacce ne, ki faɗamin dan Allah me zanyi ya soni?" Humaidah ta faɗa tana wani irin jan numfashi tamkar zata shiɗe a wajen, cikin tashin hankali Mommy ke faɗin. "Kiyi numfashi Humaidah ni zan kirasa na roqi alfarma a wajensa alfarmar da ban taɓa nema ba, sabida ke yau zan kwantar da kai na roqesa, kiyi hakuri ki share hawayenki." Wani irin slay smile Humaidah ta saki hawaye na zubar mata tana faɗin. "Da gaske zai zo?" Mommy ta shiga ɗaga mata kai zuciyarta na mugun tafasa. Dakyar ta samu Humaidah ta sakko, ɗaki Humaidah ta koma yayin da Mommy ta bita da kallo, wai yau itace zata ɗaga waya ta kira Imran Matawalle ta roƙi alfarma a wurinsa? Runtse ido tayi tana jin zuciyarta na wani irin tafasa haka tana jin tana matsewa wuri guda......
*************


Suna kwance tana cikin jikinsa suna cikin master bedroom ɗinsa acikin gidansa dake garin Abuja, a hankali take yawo da hannunta cikin gashin da ya cika kirjinsa, ya lumshe ido da alamar yana enjoying yadda take tafiya da hannunsa akan kirjinsa, cikin wata fitinanniyar muryarsa yake faɗin. "Please Albi.." Ya faɗa mata dai-dai kunnenta. Rahama ta maƙe masa kafaɗa tare da ƙara shigewa cikin jikinsa. Mannewar da kirjinta yake yi a nasa yana ƙara birkita duk wani tunaninsa. Acikin kwana biyun nan yana fama da wata irin muguwar sha'awarta wacce ke sauqar masa da wani irin ciwon ciki da harbawar zuciya, shi likita ne yasan illar da hakan ke haifarwa sai dai baya son yayiwa Rahama ta ƙarfi saboda kar tayi tunanin jikinta kawai yake so. Amman yasan hakurinsa ya kusa kaiwa maƙura musamman yadda jikinsa yake manne da nata a koda yaushe, hakan yana kara masa ruruwar wutar kaunarta da wani irin sha'awarta mai zafi. A hankali ta ɗora yatsan ta akan nipples ɗinsa ta ɗan ja, wani irin ihun ƙara ya saki gamida wata irin zabura, lokaci ɗaya ta saki murmushi tana tuna lectures ɗin da Aunty Kausar tayi mata. Cikin wata irin shegiyar murya tana kwantar da kanta acikin kirjinsa tana cigaba da murxa kan nipples ɗinsa take faɗin. "Da zafi ne?" Ta faɗa tana wani laso gefen kunnensa. Wani irin fisgota yayi jikinsa yana mugun rawa, yana kallonta da idonsa da suka fara juyewa da wata irin fitinanniyar sha'awarta. "Kina son na mutu Albi?" Ya faɗa da rawar murya yana kankance idanunsa. Ta maƙe kafaɗa gamida ware masa ido hakan ba ƙaramin jefasa cikin wani yanayin yayi ba, hannunta ya ɗora saman wandonsa, jin yadda tayi wani irin cika yasa take ƙoƙarin janye hannunta lokaci ɗaya haka tana jin wani irin yaarrrrr a cikin jikinta. Imran ya ƙara riƙe hannunta yana kuma ɗorawa a wajen yake faɗin. "Kiyi wasa da babyn ki dan Allah." Ya faɗa da wata irin murya saboda gabaki ɗaya Rahama ta gama birkita duk wani tunaninsa. Hannu tasa ta ɗan matsa masa, wata irin ƙara ya saki yana jujjuya kansa tamkar zai shiɗe mata. Murzawa tacigaba dayi lokaci ɗaya ya fisgota ya haɗe bakinsa da nata yana masa wani irin sha. Yana sauke wani irin numfashi cigaba da murza masa tayi hannunsa ya kai kan breast ɗinta ya shiga murzasu da wani irin yanayi, babu abunda ke tashi cikin ɗakin sai saukar numfashinsu, tuni sun fice daga hayacinsu babu abunda suke bukata sai junansu. Wannan lokacin hannu ɗaya yasa ya shiga jan pant ɗinta a hankali wanda ya gama jikewa, still bakinsa na cikin nata yanasa harshensa a kowane lungu da saqo na cikin bakinta. Hannunsa ya ɗora kan martabarta, wani irin juya kai ta shigayi tana karbon sabon al'amarin da bata taɓa tsintar kanta aciki ba, ganin lokaci ɗaya ta fice daga hayacinta sai wani irin riqesa takeyi yasa shi yin kusan minti goma a wajen, wani ihun jin daɗi ta saki tana rirriƙeshi. Jin tayi realinsing yasa ya ciro hannunsa a wajen jikinta ya saki lokaci ɗaya, ji yake ina ma zata barshi, ina ma a ce zata bashi haɗin kai, saukar da boxer dinsa yayi a hankali ya tura tsakiyar na shanunta ya haɗe su wuri ɗaya ya shiga in and out wani irin sabbatu ya shigayi tamkar zai shiɗe mata a wajen. Rumgumeta yayi yana sauke numfashi, kallonsa tayi a hankali tana shafa quarter millions ɗin da ya ƙawata fuskarsa, idonsa a lumshe suke. "Albi a duk ranar da ka kwanta gado ɗaya da wannan matar zan iya mutuwa, promise me Albi ko kallon ƙofar room ɗinta bazakayi ba?" Ta faɗa tana turo baki cike da kishi. Buɗe ido yayi yana kallonta ya riqeta sosai cikin jikinsa yana faɗin. "Ba'ayi macen da zan kwanta gado ɗaya da ita ba, ke ɗin ma kina da sa'a ne kawai, kuma ki daina haɗani da wannan matar dan Allah Albi." Zatayi magana yayi saurin haɗe bakinsa da nata dan yasan tana iya bata masu wannan moment ɗin yanzu. Bayan isha'i suka ɗauki wanka suka fice daga gidan cikin shiga ta alfarma. Manyyan-manyyan mall dake cikin garin Abuja suka shiga dama tun magrib da yaga kiran Mommy har ta gama ringing bai ɗaga ba kiran na katsewa ya kashe wayar duka dan yasan babu alkhairi acikin wannan kiran nata, yasan da yaki ɗagawa ba jimawa kiran Daddy zai shigo shi yasa ya kashe wayar gabaki ɗayan ta, haka babu wanda ya sanarwa zaiyi tafiya. Suna gama siyayyar su gida suka koma. Washe gari da yamma suka kara shiri cikin shiga ta alfarma yana riqe da hannunta yake faɗa mata zai kaita wajen wata Mum ɗinsa su gaisa wacce ta ɗaukeshi tamkar ɗanta. Rahama ta ware manyyan idanunta tana kallonsa yana cikin shigar yadin wagambari kalar light blue wanda yayi matuƙar yi masa kyau, kansa babu hula sai gashin kan da ya tara, zuciyarta taji tana narkewa da wani irin sabon sonsa. Gani takeyi idan suka fita a haka cikin ƴan matan Abuja wata zata iya kyasa mata miji, ta tuna jiya a mall duk inda Imran ɗin ya taka ƙafa kallonsa ake yi, lokaci ɗaya ta turasa kan soofa ya zaro ido ta zauna kan cinyoyinsa ta sakala hannayenta cikin wuyansa ta ɓata rai ta wani shagawabe fuska, ya bude mata hannunwa ta ɗan daki kirjinsa a shagwaɓa take faɗin. "Ni kawai muyi zaman mu a gida haka kurum mu fita suyi ta kallonka sai kace wasu mayu." Tayi maganar cike da kishi, yaja dogon hancinta gamida kama kugunta yana faɗin. "Baki san mijinki ba har yanzu, ke kaɗai ce acikin zuciyar Imran Matawalle, ki saka hakan aranki a kullum." Ta sake maƙe kafaɗa alamar bata yadda ba, ya dafe kansa yana kallon yadda take mutsu-mutsu cikin jikinsa, da wata irin murya yake faɗin. "Zafaki ɓata min wanka, please wannan rigimar ta isa haka." Ya faɗa yana ɗaukarta dukanta zuwa mota. Shagwaɓa ta shiga zuba masa tana wulla ƙafafunta tamkar ƙaramar yarinya, har suka isa cikin unguwar Asokoro dake cikin garin Abuja tana yi masa korafi. Gate ɗin gidan da motar Imran ɗin ta tsaya ta kurawa ido an rubuta (Turaki mention ) Wani irin faɗuwa gabanta yayi wanda ta rasa dalilin faruwar hakan. Da sauri ta damke hannun Imran ɗin still gabanta bai daina faɗuwa ba, ya ɗan kalleta ya murza cikin tafin hannunta yana faɗin. "Menene?" Ta kalleshi da narkakkun idanunta tana faɗin "Gabana ke faɗuwa wallahi." Ya ware mata ido yana faɗin. "Babu ƴan mata a gidan nan fa Mrs Imran Matawalle." Ta fisge hannunta ya saki murmushi horn ya shiga dannawa ba'a ɗau lokaci ba maigadi ya leƙo ta ƙaramar ƙofa, ganin Imran ɗin daya leƙo da kansa yasa ya koma da sauri ya wangale musu gate ɗin gidan yana washe baki yana ɗagawa Imran ɗin hannu. Sai da ya rufe gate ɗin da sauri ya nufi motar Imran ɗin yana faman yi masa sannu da zuwa da alamar yasan Imran ɗin sosai. "Hajiya na nan kuwa?" Imran ya tambaya yana kallonsa. "Tana ciki ranka ya daɗe." Da haka Imran ya fito tare da riqe hannun Rahama da har yanzu gabanta bai dai na bugawa ba, haka kuma ta nemi dalilin haka ta rasa. Hango motar Khalifa cikin rumfar adana motoci ya tabbatarwa da Imran ɗin cewa Khalifa na gida yau. Door bell suka danna tsayin minti uku sukayi akazo aka buɗe ƙofar, kallo ɗaya sukayi mata sun san ƴar aiki ce haka kuma kabila ce, cikin harshen turanci Imran ke tambayarta Hajiya na ciki? ta amsa masa da tana ciki. Iso tayi masu har cikin babban parlorn gidan da aka ƙawata da manyyan kujerun alfarma, sai ƙamshi ke tashi acikin sa wanda ya haɗe da sanyi Ac yasa parlorn yin matukar daɗi. Suna shiga cikin parlorn Rahama ta fisge hannunta cikin nasa, can nesa dashi taje ta zauna tana murza hannuwa. Kusan mintinsu biyar a zaune ƴar aikin ta fito ta faɗa masu Hajiyan na zuwa. Kitchen ta nufa dan haɗo musu kayan motsa baki. Ba'a ɗauki lokaci ba ta sakko da dogon hijab har ƙasa hannunta riqe da dogon casbaha, kallo ɗaya zakayi mata kaga kyakkyawar bafulatana. Wani irin murmushi ne kwance cikin kyakkyawar fuskarta ganin mutumin dake zaune cikin parlorn ta. Har ta ƙaraso cikin parlorn murmushi bai bar cikin fuskarta ba, sai ga Imran ya zube cikin rug yana gaisheta da wata irin girmamawa wacce Rahama bata taɓa ganin Imran yayiwa wani ba tunda ta sanshi bayan maigirma Matawalle. Ammi ta girgiza kai tana faɗin. "Baxan amsa gaisuwarka ba Imran, zo gareni kinji ƴata." Ammi ta faɗa tana kallon Rahama. Har ƙasa Rahama ta zube tana gaisheda Ammin, Ammi ta ɗagota tana tambayarta ya take ya gida? Da jin kunya Rahama ke faɗin lafiya lau alhamdulillahi. Nan take mai aikin ta cika gaban Rahama da kayan motsa baki. Imran ya kalli Ammi yana wani rausayar da kansa, harara ta watsa masa ya shafa kansa da murmushi a fuskarsa yake faɗin. "Am so sorry Ammi Khalifa na gida ne?" Ammie tace "Yana cikin part ɗinsa shima kwana biyu bai fita ba saboda ya ɗauki damuwa ta babu gaira babu dalili ya ɗorawa kansa, kuma kasan halin zurfin cikin sa. a kwanan nan Amaah tayo tattaki tun daga ƙasar UK ta baro mijinta da ƴaƴanta kurum dan taji damuwar Khalifa amman fafur yaki faɗa mata, tunda Allah ya kawo ka maybe kai zai iya faɗa maka tunda kune likitoci amman kuke dauko ciwo ku ɗorawa kanku. " Shi dai Imran baice komai ba a kasan ransa yana mamakin damuwar da ta hana Khalifa Turaki fita zuwa aiki, duk da shima sai ya shafe watanni fiye da biyar basu haɗu ba, waya kuma ba koda yaushe suke yinsa ba, ta sanadiyar aikin da Khalifa Turaki ke yiwa Matawalle anan suka shaku sosai da Imran ɗin ba wai kuma dan Matawalle yafi su Khalifa Turaki arziki bane, a'a kawai dai aiki yake yi masu yana girmama aikinsa fiyeda kuɗin da yake samu akan aikin, dan shima mahaifinsu yabar musu dukiya mai tarin yawa, bayan rasuwarsa su biyu kawai ne a wajen mahaifiyar su daga shi sai Amatullah wacce yayarsa ce tana ƙasar UK tareda ƴaƴanta da mijinta suna rayuwa. Wata irin alaqa ce tsakanin Imran Matawalle da Khalifa Turaki wacce ta wuce abokantaka har ta kaisu ga zama ƴan uwa. Haka Ammi tana matuqar kaunar Imran, lokacin da taji auren Imran Matawalle tasha mamaki da be gaya mata ba. Ammi ta ɗaga waya ta kira Khalifa Turaki wanda ke kwance cikin royal bed ɗinsa, ya ɗaga wayar cikin sanyi murya Ammi ta basa umurnin ya fito yanzu suna parlor, zaiyi magana ta katseshi tana faɗin minti uku kacal ta bashi. Da haka Ammi ta katse wayar haka kuma tana jan Rahama da hira wacce ta kasa sakewa cikin parlorn, wani irin bugawa zuciyarta take da wani irin sabon yanayi wanda bata taɓa tsintar kanta acikinsa ba. Mintuna biyar Khalifa ya bayyana a cikin parlorn wanda kamshin turarensa ya sanar dasu zuwansa. Jallabiya ce ajikinsa marar nauyi idonsa sun zurma sun yi wani irin fadawa, lokaci ɗaya idonsa ya harɗe cikin na Imran Matawalle wanda yake zaune cikin soofa yana kallonsa da murmushi a fuskarsa. Lokaci ɗaya Khalifa Turaki ya isa gabansa haka yana sakin fuskarsa sosai ganin Imran din cikin gidan su ya tafi da rabin damuwar sa, sai dai kuma yana son hango fuskar dake zaune tare da Amminsa. Dai-dai lokacin Rahama ta ɗago fuskarta dan gaishe da Khalifa Turaki kwayar idonsu ta haɗu waje ɗaya. Lokaci ɗaya dukan sukaji wata irin faduwar gaba. Da sauri Rahama ta ɗauke kai gabanta na mugun faduwa, da rawar murya take fadawa Ammi zataje toilet. Ammi ta riƙa hannunta tana murmushi tace muje sama mu basu wuri. Tana jin yadda ido Khalifa Turaki ke yawo akanta, kafafunta taji suna rawa. "Are You fall in love Leefa?" Imran Matawalle ya faɗa yana tsaresa da ido. Baiyi tunanin jin haka a bakin Khalifa ba, wani abu yaji yana yawo cikin zuciyarsa, Mai yarinyyar nan keyi tareda shi? "Wannan da nake gani tare da kai wacece?" Khalifa Turaki ya faɗa yana kallon Imran Matawalle zuciyarsa na bugawa da wani irin yanayi marar misiltawa. Kallan da Imran yai masa ne yasa zuciyarsa kuma tsinkewa tana yi masa wani......






(Complete Decuments)
*WAMINAL HUB* #500
*ZO GARENI* #300
*NIDA RAHEEMA* #300
*RAYUWAR AURENA* #300




#Asmy b Aliyu
#Hajja ce
#Albi
#imran Matawalle
#Rahama Galadanci
#Khalifa Turaki
#Humaidah Makarfi
#Haske Writers Association....
[11/28, 11:07 PM] Asmy B Aliyu😘: *ALBI...*
(my heart❤️)


*ASMY B ALIYU*
DA
*HAJJA CE*👈


PAID BOOK..#(500)


*Account Details*
0004157137
*Jaiz Bank*
*Asma'u Buhari Aliyu*
Shaidar biya ta
08086207764


*Katin waya MTN. Ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730 view WhatsApp*


35..........


Wani irin buguwa xuciyar Khalifa keyi , crossing leg Imran ya yi yana wani shafar quarter millions ɗin dake kwance a haɓarshi sai walwali yakeyi. Wani gajeran numfashi ya sauke tare da kurawa Khaleefa Turaki idanunsa yana faɗin. "Do you know her?" Khalifa Turaki da gabaki ɗaya bashi da nutsuwa ya ɗaga kai alamar eh, Imran ya shiga gyada kai yana cewa. "Where..?" Khaleefa ya zauna akan soofa yana rintsa ido yake faɗin. "Lokacin da tana gidan Matawalle dake nan Abuja, an kirani naje na dubata." Murmushi Imran ya saki tare da sauke ƙafarsa da ya ɗora kan ɗayar, yana cusa yatsunsa a cikin lallausar sumar kanshi yana jingina bayansa jikin soofa yake faɗin. "Yeah kasanta na ɗan lokaci da baifi ya'n mintuna ba, ni kuma ni ne na raineta, Rahama ta girma da soyayyata, soyayyar da bazata iya rayuwa ba tare dani a cikin rayuwarta ba, to cut the story Rahama is my first wife Khaleefa Turaki." Imran ya ƙarasa maganar cikin isa da taƙama yana wani lumshe idanunsa. Agigice Khaleefa Turaki ya miƙe tsaye yana dafe kirjinsa tare da bin Imran da wani irin kallo, cikin tashin hankali Khaleefa ya furta. "Matarka kuma.?" Imran ya ware idanunsa a fuskar Khaleefa, cikin tabbaci yake faɗin "Of course yes matata ce and I love her so very much Khaleefa." Wata irin hajijiya ce ta maida Khaleefa cikin soofa ya koma ya zauna daɓas, nan da nan kansa ya sake yi masa wani irin nauyi yana yi

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads