Showing 84001 words to 87000 words out of 139785 words
Chapter 29 - Albi Book Complete document by Hajjace.txt
jijiga kai yana faɗin, "Okay idan na fito zan kiraka." Da haka ya katse wayar. Dafe kansa yayi yana jin tamkar zai cire sabida ciwon da yake yi masa. Har kusan karfe biyu tana a hostel Imran bai kirata ba kuma wayarta a kunne take. Tana ta kwanciyya a hostel har kusan 3 sallama ta yiwa Ihsaan tace zataje ta samu adaidaita. Babu abunda zuciyarta keyi sai tafasa, tabbas Imran ya gama yayinta tunda ya gama kwana da ita a tsirara. Hawayen bakin ciki suka shiga zubo mata, haka bata damu data gogesu ba. Koda ta koma gidan bata samesa ba. Sai bayan sallar la'asar ta shiga gyaran gidan wanda takaici ya hana ta kula gidan da safe. Ta saka kayansu cikin washing machine ta wankesu Duka, tana gamawa ta wanke duka toilet tayi goge-goge ta ɗauko turaren wutan da Hajiya babba ta bata ta turare gidan dashi har zuwa parlorn ƙasa dan bata ɗaukeshi parlorn Humaidah ba, saboda dan ita aka zuba kayan dake cikin parlorn, hasalima ita ta zabi kalar kujerun parlorn. Kitchen ta koma ta gyara tana gama gyarasa tayi masu simple girki wanda tasan Imran ɗin zai iya ci. Farar supergheti ta dafa da sources ɗin kayan ciki wanda tasan bai damu da drinks ɗin gargajiya ba yafi bukatar na kanti, itama bata damu da dole sai tayi ba. Ƙamshin ya cika ko'ina acikin kitchen ɗin, tana gamawa ta zuba a cikin kuloli ta nufi up stairs dasu. Cikin parlorn su dake saman bene anan ta kai kayan, wanda shima yake dauke da dinning area acikin sa. Kai tsaye wanka ta shige. Wani irin kallo Humaidah ta riqa bi da parlorn jin mayen kamshin dake fita acikin sa wanda ya haɗe da wani kamshin girki, kitchen ta shige da alamar matar gidan ta dawo har tayi girki acikin sa. Tabe baki Humaidah tayi ta juya tabar kitchen ɗin tana ƴan wake-waken ta. Wani kallo ta riqa bin parlorn dashi yadda taga yayi wani irin kyau. Zama tayi acikin parlorn ta ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya. Zata jira Imran yau ko ita koshi a gidan nan ya faɗa mata meye matsayinta acikin gidan nan dan tana bukatar hakkin aurenta.....
***************
Al'ameen ya girgiza kai yana faɗin. "Idan ana maganar aure ka daina kawo raini acikin sa, ai raini ya riga da ya kare tunda ka yadda ka auri Rahama Galadanci, karka manta da cewar kun kwana gado ɗaya da ita ai kuwa kaga maganar raini babu shi. Magana ta ƙarshe baka kyauta ba ko kaɗan, kuma bai kamata ka riqa biyewa Rahama ba, Imran itama fa Humaidah matar kace dukanku idan kuka cigaba da tafiya a hakan hakkin Humaidah bazai barku ba wallahi. Shawarar da zan baka kawai ka rabawa kowacesu kwana idan har kana son zaman lafiya a cikin gidan ka, gara kawai ka murje ido ka nunawa Rahama cewar itama fa Humaidah auranta kake." Imran ya girgiza kai cike da takaici yake faɗin. "Nifa bazan iya kwantawa gado ɗaya da Humaidah ba, kai wallahi ko nawa za'a bani bazan iya ba saboda kyankyaminta nakeji, ban san maza nawa ta sani ba a duniyar nan, haka kawai naje na samu wani ciwon ina zaman-zamana." Yai maganar yana shan toka. "Wannan ba hujja bace man, aure ya wuce duk yadda kake tunaninsa, ita Rahama tunda taki baka dama ba sai ka sauqe kai kaje inda zaka samu a ɓagas ba, kai banda abinka duk haka zaka saka mata biyu agaba kana kalla bazaka more kurciyarka ba?." Imran ya ɗaga kwalbar wine ɗin dake gabansa ya kafa a bakinsa, sai da yaji tayi rabi sannan ya sauke da idonsa da suka fara kankancewa yake kallon Al'ameen yana nazari. Basu bar wajen ba sai da Imran ɗin yayi tatil sannan Al'ameen yaja motar a lokacin kusan karfe 9 ya nufi gidan Imran din. Ƙarar door bell da taji yasata fitowa da dogon hijab har ƙasa, Ganin Humaidah ta nufi ƙofar ya karya mata duk wani ƙwarin gwiwar da take dashi, yadda taga an shigo da Imran ɗin a buge ne yayi mugun ɗaga mata hankalinta. Humaidah ta gaishe da Al'ameen ta riƙo Imran ɗin har zuwa cikin parlorn. Suna isa Imran ya hankaɗata gefe yana faɗin "Don't touch me...!" Sallama Al'ameen yayi mata ya juya yabar parlorn. Da gudu Rahama ta koma sama, kai tsaye ya nufi stairs sai layi yakeyi Humaidah tayi saurin riqo hannunsa ya wani fisge hannun yana ci gaba da tafiya. Acikin parlorn dake sama anan ya zube yana ta sambatu. Kuka mai cin rai ta fashe dashi wata irin kewar Ummi takeji na cika mata duka zuciyarta saboda wannan shaye-shayen na Imran na mugun ɗaga mata hankali, tun ba yanzu bata so tayi-tayi ya dena abun yaci tira. Tana fitowa ta gansa kwance a parlorn har ya samu bacci. Ta durkusa a gabansa ta shiga cire masa talkamin ƙafarsa hawayenta na zuba acikin fuskarta. Miqewa tayi da talkamin a hannunta da kuma farar safar da ta cire cikin ƙafarsa, lokaci ɗaya taji an fisgota gabaki ɗaya ta zube a cikin jikinsa, idonta na kansa tana kallon idonsa da suka juye cikin wani irin yanayi. "Have faith of me Albi, that's my all request I lost my self because of you." Tana ƙoƙarin janye hannunta ya riqe hannun yana girgiza mata kai "Karki tafi dan Allah." Ya faɗa yana gyara gashinta da ya rufe mata rabin fuskarta. Zatayi magana ya fisgota da sauran ƙarfin da ya rage masa, ya mannata duka cikin jikinsa bai bata damar magana ba ya haɗe bakinsa da nata yana kissing "I will die with out you." Ya faɗa yana bata wani irin possionate kisses. Bai wani ɗauki lokaci ba ya samu bacci ya ɗaukeshi a wajen. Dakyar tajashi zusa master bedroom dinsu ta rage kayan jikinsa ta barshi daga shi sai boxer taja masa duvert ta subbaci saman goshinsa. Kan soofa ta koma da book a hannunta tana nazarinsa duk da bata da exam gobe tana buƙatar ta dubashi, lokaci-lokaci ta kan ɗaga kai ta kalleshi taga barcinsa yakeyi cikin jin daɗi. Itama da haka ta samu bacci ta ɗora littafin a saman fuskarta.
Da asuba ya rigata tashi sai da yayi wanka yazo ya cire book ɗin dake kan fuskarta, ya ɗan russuna ya subbaci goshinta, jikinsa na ɗigar da ruwa suna sauka cikin fuskarta, damshin ruwan yasa ta shiga buɗe idonta ta zuba cikin kyakkyawar fuskarsa bai bata damar magana ba ya dagata dukanta zuwa toilet, wanka yayi mata tana ta shan toka, sai da yagama ta ɗauro alwallah tayi brush ta fito ɗaure da towel ajikinta lokacin Imran har yayi shirin yin sallah da jallabiya a jikin sa, shi yajasu sallah sai kusan 6 ta sauka daga kan sallayya ta koma cikin soofa ta dunkule kanta waje ɗaya. Ɗagata yayi duka ya maidata kan gado kayan jikinta ya rabata dasu duka mannata yayi cikin jikinsa yana sauke mata wasu zafafan kisses har cikin cinyoyinta zuwa cikin mararta. Wani irin banƙare masa ta shigayi tana karɓar kowane saƙo da yake aika mata, haka tana shafa dogon wuyansa zuwa cikin gashin kansa. Ahaukace Imran ya fara murza nashanunta bakinsa ya kafa a wajen ya fara yi masu wani irin abu sai sauqe ajiyar zuciya yake. Sai da yasamu natsuwa cikin dabarun da yake sa'annan suka iya yin bacci dukansu. Kusan karfe 9 dakyar tabar jikinsa ta haɗa masa breakfast bayan ta fitar da abincin jiya da bai ci ba. Tana gamawa wanka ta shige sai da ta fito ta shirya cikin Indonesiyan Abaya kalar ruwan zuma. Imran yana wanka ta kira Aunty Kausar a waya lokacin ma tana bacci, tana dagawa ta gaisheta cikin muryar bacci take faɗin. "Dadina dake Rahama baki da hankali wallahi, bacci fa nakeyi baki duba time ne ke? faɗamin menene kuma?'' Rahama kamar zata fashe take cewa. "Aunty daman ina son nazo wajenki ne zamuje ki kaini wajen Ummi, Allah yasa aikin safe takeyi ina son na ganta ne." Ta ƙarasa faɗa cikin rawar murya hawaye na xubar mata, "Naji sai kinzo." Aunty Kausar ta faɗa tana kashe wayar. Kallonta kawai yake har ya gama shirinsa, gaba ɗaya babu wata walwala cikin fuskarta. Tare sukayi breakfast da rawar murya take faɗin. "Ina son naje gidan su Aunty Kausar zaka saukeni acan, anjima zamuje wajen Ummi nah." Ya girgiza yai yana ɗaukar briefcase ɗinsa yake faɗin. "Ban da yau ki bari sai zuwa wani lokacin yau ki zauna a gida ki huta." Ya faɗa yana nufar ƙofa. Kukan da take ta riqewa shi yazo mata kawai ta miƙe da gudu ta nufesa ta faɗa cikin jikinsa ta saka masa kuka "Please ina son naga Ummi, ina kewarta dan Allah kabarni naje." Imran ya dake ya girgiza kai yana jin ransa yana soma ɓaci, ya ɗagota cikin jikinsa yana faɗin. "Nace miki banda yau Albi karki ɓatamin rai kuma." Da haka ya cireta daga jikinsa ya raɓa ta gefenta ya wuce, tana jin tashin motarsa ta kifa kanta jikin sofa ta fashe da kuka. Gabaki ɗaya ta tsani kanta, haƙiƙa ta tsani wannan auren na Imran Matawalle. Kashe wayarta tayi duka dan kar Aunty Kausar ɗin ta kira, bata san me zata faɗa mata ba. Ayinin ranar a cikin ɗaki tayi shi. Sauran breakfast ɗin da ya rage masu shi tayi lunch dashi da rana, tana jin Humaidah a parlorn ƙasa yadda ta saki kida yana tashi cikin gidan tamkar zai tada gidan duka......
(Complete Decuments)
*WAMINAL HUB*#500
*ZO GARENI*#300
*NIDA RAHEEMA*#300
*RAYUWAR AURENA*#300
#Asmy b Aliyu
#Hajja ce
#Imran Matawalle
#Rahama Galadanci
#Humaida Makarfi
#Team Albi
#Haske Writers Association......
[11/29, 6:05 PM] Asmy B Aliyu😘: *ALBI...*
(my heart❤️)
*ASMY B ALIYU*
DA
*HAJJA CE*👈
PAID BOOK..#(500)
*Account Details*
0004157137
*Jaiz Bank*
*Asma'u Buhari Aliyu*
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin waya MTN. Ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730 view WhatsApp*
36..........
Tsaye ya ganta ta sakarwa jikinta shower ruwa yana sauka a jikinta hawaye na biyowa ruwan yana wanke su. Duk da taji sanda ya shigo bata buɗe idanunta ba, jinsa kawai tayi ya wani rungumeta hakan ya bawa kukan damar fita ta sakesa tana Jin kirjinta nayi mata wani irin xafi. Matseta yai a cikin jikinsa yasa hannu tare da cire hular kanta da ta hana ruwa shiga cikin gashin. Tureshi ta shiga yi tana dukan ƙirjinsa yai mata riƙon da bazata iya kwacewa daga hannunsa ba. "Wannan abun da kike min zai dinga samun damuwa, please ki barni naji ɗuminki kinga dai yanzu bamu kaɗai bane ba." Da wani irin yanayi ta buɗe idanunta tare da watsasu saman fuskarsa yai saurin ɗora goshinsa saman nata yana wani goga mata hancinsa a gefen kuncinta. "Duk kaine kajawo da ka dage bazaka aureta ba ai ba za'a aura maka ita ba, amma da yake kai ma kana santa ai shiru kai kana wani nuna min Daddy ne yake san haɗaku." Hannayensa ya ɗora saman kirjinta yana. "Babu kowa a cikin zuciyar Imran nasha gaya miki." Cikin ɓacin rai tace. "Naji sakarni sauri nake." Fincikota yayi gaba ɗaya ya fito da su daga cikin ruwan, wani kallo yake mata yana ɗaure fuska yake cewa. "Kinsan tsab zan iya hanaki zuwa school ɗin nan ko? Wallahi sai ince har exam ɗin ma bazakije ba kin sanni dai full your self on me karki ɓata min rai." Ta fashe da kuka ya maida ita ruwan ya fara goga mata soso, da kanshi yai mata ya kuma hanata fita sai da shima ya gama sannan suka fito cikin towel ɗaya ya ɗaura musu. Har ta gama shirinta cikin wata brown ɗin atamfa mai sirkin ja ajikinta, doguwar riga ce tayi mata matuƙar kyau, shima suit ne ajikinsa yayi shirin komawa clinic. Tare sukayi karin kumallo gaba ɗaya fuskar Rahama babu walwala duk lokacin da ta tuno cewar yanzu ba ita ɗaya bace sai taji ranta yayi bala'in ɓaci. Shima bai ƙarabi takanta ba. Suna gamawa ta ɗauki dogon hijab har ƙasa ta saka. Tare suka fice daga gidan duka, ko a mota bata wani kulashi ba, shima da yaga haka sai yaja girmansa. Har cikin makaranta ya sauketa ya bata 10k tare da yi mata fatan nasara acikin exams ɗinta duka. Ita dai Rahama bata ko kalleshi ba ya kama hannunta ya subbaci hannun ta fisge hannunta gamida ɓalle marfin motar a fusace tayi gaba. Binta da kallo kurum yake yana mamakin wannan kishin nata, shima motarsa yaja ya nufi gidan su dan yana so yaga Matawalle kafin ya ƙarasa clinic ɗin. Ganin sha'awa na neman haukata ta yasa ta shige wanka bata ɗauki lokaci ba ta fito ta shirya cikin riga da wando wanda suka kama jikinta sosai. Zama tayi gaban mirror dressing ta shiga tsantsara kwaliyya daman ita macece mai son kwaliyya a fuskarta, sai wani uban kamshi ke fita ajikinta mai tada hankalin duk wanda ya shaƙa. Ta ɗaga waya ta kira Sooraj taji idan yayi masu booking ɗakin da ta kama masu da kuɗin ta. Mu'amala take da Sooraj yaron da bazai wuce shekaru 26 ba a duniya. Sosai take kashe ma yaron kuɗi dan acewarta ya iya harka, ya iya tafiya da macce takowane fanni. Shima Sooraj ɗin yana hostel ta kirashi kasancewar ɗan Zamfara Gusau ne karatu ya kawosa cikin b.u.k shima yana bala'in son hurɗa da Humaidah Makarfi dan ba kananun kuɗi yake fisga a wajenta ba. Itama idan ta fisgo wajen manyyan ƴan siyasa sai tazo ta hole da kananun yara irin su Sooraj, saboda acewar ta sunfi iya tattalin macce akan gado fiyeda manyyan mutanen da bazasu yi cikakken awa ɗaya tare da macce ba. Sooraj ya tabbatar mata da yanzu haka yana cikin hotel ɗin ya kama masu ɗaki ita kawai yake jira. Kashe wayar tayi dogon hijab ta saka har kasa tare da black glasses wanda ya rufe rabin fuskarta dan abun kunya ne ko kwana biyu ba tayi da aure ba ace aganta a hotel, Imran Matawalle ba ƙaramin wulakanta ta yayi ba, duk ɗinke jikinta da tayi ya tashi a banza? Tana ɗaya daga cikin matan dake son su kasance da namiji a kullum akan gadon su dan bata gajiya. Idan kuma ta cigaba da hakuri toh komai zai iya faruwa dan zata iya mutuwa akan hakan. Wani irin takaici ya kamata da ta fito cikin parking lot tunawa kawai cewar motarta tana can Matawalle mention, addu'a kurum take Allah ya haɗata da abun hawa da wuri. Da girmamawa maigadi ya gaisheta ya buɗe mata ƙofar har zata fita sai kuma ta dawo ta riƙe ƙofar ta haɗe rai sosai tana faɗin. "Ba wani nisa zanyi ba, yanzu zan dawo sauran idan maigidan nan ya dawo ka faɗa masa na fita wallahi zaka rasa aikinka duka. Bana shiga harkar mutane bana sakawa kowa ido haka nima bana son a saka min ido cikin lamurrana." Da sauri maigadi ya ɗaga mata kai yana faɗin "Insha Allahu za'a kiyaye Hajiya, Allah ya kiyaye ki." Wani irin wide smile Humaidah ta saki jin irin addu'ar da yayi mata ta fito da 2k ta bashi jiki na rawa ya karɓa yana ta godiya. Sai da taci wuya kafin ta samu abun hawa a reception ta kira Sooraj a waya ya faɗa mata lambar ɗakin. Tura ƙofar tayi wanda kiranta yasa ya tashi ya buɗe mata, kan bed ta hangosa kwance yayi tsirara haihuwar uwarsa yana zuba mata idanunsa, wani abu taji yana yawo mata a ƙasanta, wani irin yawu ta shiga haɗiya tana matse legs ɗinta. A haka sooraj ya ƙaraso gabata yana yi mata wani mayen kallo. Wani irin kallon b* ɗinsa ta shiga yi. Hijab ɗin jikinta ya kama ya cire duka, wani irin shegen ƙamshi ke tashi cikin jikinta, wani irin lumshe ido yayi gamida jan wata iska ta cikin hancinsa "I miss you Aunty, I miss you so much." Ya faɗa da wata shegiyar murya yana kama na shanunta. Bakinsa ya kai cikin wuyanta ya subbacesa da wani irin sautin da ya saka Humaidah wani irin tsuma, babu abunda take buqata a yanzu in banda Sooraj yayi amfani da ita, tayi ƙoƙarin har na kusan wata ɗaya ba tare da namiji ba. Shima Sooraj duk maccen da zai kusanta bazata kai Aunty Humee ba. A haukace ya shiga cire kayan jikinta yana watsi dasu a tsakiyar room ɗin.
Zama yayi gefen bed ta zauna kan cinyoyinsa yana jin yadda ƙasanta ke gogar b* ɗinsa, a haukace Humaidah ta kama bakin Sooraj tana yi masa wani irin sha, shima a hankali yake blowing ko wace gaba ta jikinta yana shafawa, lokaci ɗaya suka fice daga hayacin su, sun ɗauki lokaci suna wasa da junan su kafin Sooraj yayi ƙoƙarin shigarta anan kuma ta soma ihu da wani irin raki, shima Sooraj ta san halinsa baya bin komai a hankali idan yana tare da ita, manta duk wata macce yakeyi, haka kuma baya gajiya da ita a ko awa nawa zaiyi akanta, sai ga Humaidah yau tana roƙonsa da Allah da Annabi yayi mata a hankali karya yaga mata ɗinki. Shi kuwa bai taɓa jin daɗin Humaidah ba irin wannan karon, sabida ba ƙaramin kuɗi ta kashewa wajen ba. Yini sukayi suna faranta ran junan su. Da Sooraj ya huta zai koma ciki wani irin raɗaɗi ƙasanta yake yi mata dan ba ƙaramin jagalgala wajen Sooraj yayi ba. Sai wajajen 3 tayi sallama da Sooraj ta bashi naira dubu ashirin, ya girgiza kai yana kallonta ya wani ɓata rai yana juya kuɗin gamida turo mata baki, "Sugar wannan kuɗin kaɗai zan samu sabida Allah duk yinin da nayi akan ki? Gashi ina san siyan wasu magunguna wanda zasu ƙara girmanta" Humaida ta shafa gefen fuskarsa tana faɗin. "Daɗina da kai my boy shegen son kuɗi, banda haka na kama mana ɗaki, na baka jikina kayi yadda kaga dama dashi kuma na baka kuɗin kashewa anya daɗin baiyi maka yawa ba.?" Sooraj ya kawar da fuska "Babu kuɗi a hannuna sosai idan na samu zan tura maka." Ta sake shafa kumatunsa tana murmushi. Ita ta fara tafiya tana jin yadda ƙasanta ke wani irin zugi, burinta kawai taje ta gasa kanta ko zataji relief. Har lokacin Imran da Rahama basu dawo ba. Nata ɗakin ta shige ta gasa jikinta sosai cikin ruwan zafin, sai lokacin taji