Header Ads
Showing 93001 words to 96000 words out of 139785 words

Chapter 32 - Albi Book Complete document by Hajjace.txt

Ads the beginning of article before Image

11 Jun 2024

1017

Ads at the middle of Article

ziyara harda gifts ɗin su, yadda suka riqa girmama Rahama abun sai ya rinqa bata kunya dan da a kauye ne dasu Zak ɗin zasu haifeta tsab. A yadda ta ɗauke su ashe ba haka bane ba, saboda dukan su manyyan kaya suka saka kusan su biyar, wannan kuma umurnin Imran ɗin ne. Tayi zatan zata gansu cikin ƴan iskan kaya da wasu shegun aski irin dai na ƴan isa. Sai gashi sunyi shiga ta mutunci da kamala maganar su kawai zata nuna maka su ɗin ƴan shaye-shaye ne amman banda haka a fuska bazaka shaida hakan ba. Ganin yadda suke ta girmama Rahama hakan ya qara bakanta ran Humaidah ba kaɗan ba ganin yadda suka ɗauketa wata shasha da bata da muhimmanci a cikin rayuwarsu. Dasu Zak zasu tafi Imran ya damƙawa Rahama kuɗi acikin hannunta yace ta basu Zak dan yana so ya kankaro mata mutunci da daraja a wajan su. Naira dubu hamsin ne ta basu, godiya sukayi mata sosai bayan fitar su shima Imran Matawalle ya fita ta hau wanke-wanken kayan abinci da sukaci. Tana gamawa ta nufi ɗaki tana jin Humaidah tazo ƙofar ɗakin nata tana zaginta cikin harshen turanci da hausa tamkar zata ɓalla ƙofar sabida masifa da bala'i. Ita dai Rahama tana jinta tayi mata banza dan a mahaukaciya ma ta ɗauketa. One week leap.... Yau ta kasance ranar weekend kuma sun kammala exams ɗin su tun ranar talata, kallo ɗaya zakayi mata kasan tana cikin farin ciki saboda yau zataje gidan Hajiya babba acan zasu haɗu da Umminta, yau ko baccin safe batayi ba sabida murna duk yadda Imran yaso suyi baccin Rahama ƙin yi tayi sai dai shi kaɗai yayi abunsa hakan ma bata bari yayi sosai ba, karfe tara ta tasheshi lokacin har ta gama haɗa masu breakfast, duk da tayi wanka haka ya ɗagata zuwa toilet ihu ta shiga yi masa tana dukan kirjinsa haka tana ji tana gani suka karayin wani wanka tare da Imran. Ƙarfe goma sun gama breakfast ta matsawa Imran ɗin akan su tafi, ya girgiza kai yana kallonta yake faɗin. "Ki bari zuwa anjima Albi samakko gidan mutane tun da safe?" Wani ihu da ta saka masa yasa ya rufe kunnayensa duka yana zaro mata ido. Ta zauna kan kafafunsa ta riqe masa wuya tana buga kafaɗunta tana ƙara sakin wani ihun, da sauri ya riqe mata kugu yana faɗin. "Please Albi zaki fasa min kunne." Rahama cikin turo baki take cewa. "Yanzu zamuje gaskiya, yanzu Aunty Kausar tace naje da wuri." Yadda take yi masa rigima ne yasa ya miqe tsaye hannunsu sarqe cikin na juna suka fice daga gidan. Sai da ya kai ta ta gaisheda Matawalle da yake jin jiki kwana biyu. Jaji daɗin zuwan Rahama ganin yadda Imran ke farin ciki wanda ya tabbatar Rahama ta kawo sauyi mai yawa cikin rayuwarsa a yadda yake cikin farin cikin nan ya tabbatarwa Matawalle Imran yana farin ciki da kasancewar Rahama cikin rayuwarsa, karo na farko da ya sakawa auren su Rahama albarka yana dafa kanta. Da sauri Rahama ta kalli Imran ɗin wani irin farin ciki yake hangowa cikin idanun Rahama. Ta rigashi fita Imran na fitowa ya nufeta. Da gudu ta buɗe hannuwa ta nufi Imran wanda shima buɗe hannayensa yayi ta faɗa cikin jikinsa. Ɗagata yayi duka yana juyi da ita, ta fashe da dariyar farin ciki tana faɗin. "Finally Daddy ya kirani da daughter in-law." Ta faɗa sounding so very happy. Shima Imran wani irin farin ciki yake ya sauketa dai-dai kunnenta yake faɗin. "Tunda Daddy ya karɓeki a matsayin suruka ki shirya basa mai sunansa." Ta make kafaɗa ta nufi front seat ta zauna. Shafa kansa yayi gamida buɗe bangaren driver ya zauna yaja motar suka bar Matawalle mention ɗin. Ƙurawa gate ɗin gidan su ido tayi tana jin wani abu na tsaya mata a kasan zuciyarta, lokaci ɗaya nishaɗi da take ciki ya ɓace daga cikin fuskarta tana fatan watarana Abbanta ya ɗauki Imran Matawalle a matsayin surukin sa, tabbas tana jiran ganin wannan ranar. Ganin yanayi ta yasa Imran ɗin saurin riqo hannunta yana murzawa a hankali. Kwantar da kanta tayi cikin seat tana lumshe ido haka tana jin zuciyarta na matsewa waje ɗaya. Har suka isa Hotoro bata cikin walwala, Imran yayi parking ya juyo yana kallon yanayita, ya girgiza kai yana faɗin. "Ko mu koma baki shirya ganin Ummin ba?" Yadda yayi maganar yana haɗe rai yasa gabanta yayi wani irin bugawa, ta shiga girgiza masa kai cikin rawar murya take faɗin. "Na shirya mana." Ya girgiza kai yana faɗin. "A haka zaki shiga gidan mutane jiki a mace? ba sai suyi tunanin wani abun nayi maki ba, musanman wannan small Auntyn ɗin nan naki uwar masifa." Cikin sauri Rahama tace. "Kayi hakuri dan Allah." Ta faɗa cikin sanyin murya, bai yi magana ba ya jawota duka cikin jikinsa tana jin yadda zuciyarsa ke wani irin harbawa. Sun ɗauki tsayin mintuna a haka ya ɗagota cikin jikinsa ya shafi gefen fuskarta yana faɗin. "Tun yanzu zan fara kewarki." Ta riƙe masa hannu tana kallon cikin idonsa take faɗin. "Please Albi karka sha beer yau na rokeka.'' Yadda take kallonsa ne yasa yayi saurin ɗauke kai yana mamakin yadda take karantar duk wani yanayin sa. Tabbas bazai iya zama babu Rahama ba har zuwa dare shi yasa zai sha beer din. "Idan zaki iya awa biyu da Ummi ku gama komai, zanzo na ɗauke ki ɗan bazan iya zama ni ɗaya a gida ba.." Da kwantar da kai take faɗin. "Kamin alkawarin na kasance tare da Ummi yau gaba ɗayansa karka karya min zuciya." Murmushi yai yace "Shikenan naji bazan sha ba." Cikin kwantar da kai tace. "Promise me?" Ta ƙarasa tana kallon sa. Ɗaga mata kai yayi ta fita daga cikin motar tana ɗaga masa hannu, sai da yaga shigarta cikin gidan sannan yayiwa motar key. Babu kowa a parlorn sai masu aiki dake kai da kawowa a cikinsa, Hajiya babba ce ta fito daga kitchen Rahama ta isa gabanta da sauri ta gaisheta ta amsa tana tambayarta maigidanta. Cikin jin kunya take faɗin. "Yana gaisheku yace anjima zai shigo da daddare ku gaisa A haka ta nufi ɗakin Aunty Kausar. A hankali ta tura ƙofar ɗakin nata, kwance ta hangota cikin soofa da alamar ko baccin safe bata tashi ba. Ganin gadon a hargitse yasa ta cire mayafin jikinta ta fara gyara ɗakin, tsintsiya ta ɗauko ta share ɗakin tas tayi mooping ɗinsa sannan ta nufi toilet ta wanke mata shi duk da bashi da wani datti daman tasan Aunty Kausar nada tsaftar wanke toilet. Tana gamawa ta fesa roomfreshner, jin motsi ya tada Aunty Kausar ɗin, ta buɗe idonta a hankali tana karanto addu'ar tashi daga bacci. Kallo ta riqa bin ɗakin dashi kafin ta mai da hankalinta kan ƙofar toilet ɗin da taji motsi, Rahama ce ta fito ganin Aunty Kausar ta tashi daga baccin yasa ta ƙarasa wajenta ta wani rungumeta tana gaishe ta. Kausar ta ɗagota cikin jikinta tana tambayarta tun yaushe taxo? Ta faɗa mata cewar bata daɗe da zuwa ba. Wanka Aunty Kausar tayi ta shiya sannan suka sauka ƙasa tayi breakfast, Rahama duka idonta nakan ƙofar shigowa ta matsu Umminta tazo. Sai kusan 12 na rana Ummi ta shigo gidan, Kasa daurewa Rahama tayi ta nufi Ummi da gudu ta faɗa cikin jikinta hawaye na cika idonta. Wani sanyi Ummi taji amman bata nuna ba, ta ɗagota tana ɗan ɓata fuska take faɗin. "Meye haka?" Ummi ta qarasa cikin parlorn ta zauna Aunty Kausar dake shan quaker oat acikin mug ta gaisheta da respect ta amsa tana tambayar Hajiya babba fa? Tace mata tana sama tana wanka itama yanzu ta tabar kitchen ɗin. Ummi ta kalli Kausar tana faɗin. "Ashe Malika ta koma makaranta?" Aunty Kausar na murmushi take faɗin. "Eh ta koma shekaran jiya, kinga yanzu babu kowa a gidan sai Amadi Autan Hajia. Hajia babba na saukowa aka dasa wata hirar wani farin ciki Rahama ta tsinci kanta dashi ganin yarda Mum's ɗin nata suka sakata a tsaka. Aunty Kausar ta kalli Rahama tana faɗin. "Ya kishiyar taki? hope kuna zaman lafia?" Wani irin abu ta riqa ji kasan ranta jin ankira Humaidah da kishiyarta, nan take yanayin Rahama ya canja tamkar bata so take faɗin. "Tana nan lafiya." Aunty Kausar ta girgiza kai tana faɗin. "Ina fatan duka shawarwarin da na baki kinyi amfani dasu.?" Gaban Rahama na faɗuwa take kallon Aunty Kausar, ganin babu alamar wasa akan fuskarta yasa ta turo baki tana faɗin.. "Ni duka banyi ba, Aunty yafa yi aure haka zan basa jikina a ɓagas? bayan nace dashi kar yayi yaje yayi ai gashi ga amaryar nan." Ta faɗa tana ƙoƙarin fashe masu da kuka. Ko kaɗan Ummi batayi mamaki ba daman tasan dolancin Rahama, Ummi na girgiza kai cike da wani irin takaici take faɗin. "Ai daman nasan za'ayi haka, gashi nan kin dage sai an sake karɓo mata tsumi wajen Ummu Ammar da tururrukan jiki, hasarar kuɗi kawai za'ayi, dan nasan suma zuwa za'ayi ta ajesu tana kallon su." Aunty Kausar ta kalli Rahama fuska babu walwala take faɗin. "Zan tambayeki idan kika yi min karya zan cire hannuna acikin lamarin ki Rahama." Yadda taga Aunty Kausar ɗin tayi magana tasan da gaske takeyi, gabanta na faduwa cikin rawar murya take faɗin. "Dan Allah kiyi hakuri Aunty, ni wallahi zan faɗa maki gaskiyya." Jijiga kai tayi tare da cewa. "Okay mijin ki bai taɓa nuna yana bukatarki a gado ba tunda akayi muku aure?" Wani irin wani dumm da akayi mata wannan tambayar, sai taji tamkar ta tashi tabar parlorn tsabar nauyin maganar. Suna haɗa ido da Ummi ta wani zabga mata harara tana faɗin. "Ba tambayarki akeyi ba?" Kamar an fusata ta take cewa. "Ni yana nemana kawai dai bana yadda ne." Ta faɗa in I don't care manner. Wannan qaron baki Hajiya babba ta buɗe tana kallonta tasan ƴan uwan mahaifiyarta basu da matsala haka suke in dai za'ayi aure acikin dangin su, tofa babu lectures ɗin da bazasu iya tsaya su koyawa yaran su ba. Topics kala-kala akan kwanciyar aure da rayuwar auren duka suna gaya musu. "Buɗe baki kawai kike kina bacci kina buɗe kafa yana kallonki baki bari ya kusance ki? Are you mad?" Wannan karon Hajiya babba ce tayi maganar da fushi cikin muryarta "Bai kusanceki ba bai san ya daɗinki yake ba tayaya zaki ƙara daraja a idonsa Rahama? tayaya zai rinqa manne maki? tayaya za'ayi kizamo kina manne aransa a duk inda ya shiga?" Jin fadan da suka rufeta dashi yasa ta fashe masu da wani irin kuka mai cin rai, dukansu buɗe baki sukayi suna kallon ta, a fusace Aunty Kausar ta nufi kitchen minti goma ta fito ɗauke da mug a hannunta wanda tsimi ne na musanman a ciki. Fuska babu walwala tace ta karɓa ta shanye ta bata cup ɗin. Kallon abun kawai da tayi ya tayarwa da Rahama hankali, ji take tamkar zata amayarda komai dake cikin cikinta, lokaci ɗaya hawaye suka fara rolling akan fuskarta. Aunty Kausar tana tsaye ta shanye tas ta bata mug ɗin ta miqe tsaye tana dafe ciki jin wani irin amai na taho mata. "Ina kuma zaki?" Rahama tace "Amai nake ji." Ta faɗa tana rufe bakinta da hannayenta. "Toh koma ki zauna don ubanki." Haka taje ta zauna tana rintsa idanuwa. Sai bayan Azzahar Aunty Kausar ta kuma damo wani gari da aka haɗa da madarar shanu ta sakata agaba ta shanyeshi tas shima. Haka Ummi ta sanar da ita cewar zata cigaba da zuwa wajan Aunty Kausar na kwana uku tana shan tsimi a satin nan takeso ta haɗa gado da Imran idan taki bin umurni su kuma karta ƙara nemanta. Sai bayan la'asar Ummi ta wuce ta faɗa mata Hajja na hanya ita da Abba shima Abban yaje Abuja. Tamkar Ummi karta ta tafi ta aje mata wasu kalolin khumra na mata tace ta riqa amfani dasu a koda yaushe idan tana tare da mijinta idan zata fita waje karta saka.
Ta faɗa mata ta fara aiki dasu daga yau ɗin nan zuwa kwanaki uku. Sai bayan magrib Imran ɗin yazo ɗaukar ta. Aunty Kausar ta karɓi wayar tana faɗin. "Bani muyi magana dashi." Ta karɓa tayi gyaran murya, Imran ya gaisheta ta amsa tace ya shigo suyi magana daahi. Tana faɗar haka ta kashe wayar. Ya daɗe a zaune cikin motar zuciyarsa na wani irin bugawa kafin ya fito, maigadi yayi masa iso har ƙofar shiga parlorn ya cire takalmin ƙafarsa da sallama ya shiga Hajiya Babba dake zaune cikin parlorn ta amsa tana kallon sa, ya zauna akan rug kansa a ƙasa ya gaisheta da respect ta amsa da fara'a tana tambayarsa ya aiki da kuma iyali? Karo na farko a rayuwarsa da wani yayi masa fara'a acikin dangin Rahama, sabanin yadda suke hantararsa suna zaginsa. Ya ɗago da murmushi a fuskarsa yake faɗin. "Duka suna lafiya lau Mommy." Hajiya Babba tayi murmushi tana faɗin. "Allah yayi muku albarka ya baku zaman lafiya mai ɗorewa." Lumshe ido yayi yana jin wani irin farin ciki yana cika masa zuciya yake faɗin. "Amin Mommy.." Dai-dai lokacin Aunty Kausar ta sauko down stairs tare da Rahama, suka ƙaraso cikin parlorn Imran ya ƙara gaishe da Aunty Kausar ɗin ta amsa tana ɗorawa da faɗin. "Dan Allah zaka riqa kawo min Rahama kullum har kwanaki biyu idan babu damuwa?" Aunty Kausar ta faɗa tana kallonshi. "Inshaa Allahu Aunty." Ya faɗa kansa a ƙasa. Har bakin ƙofa Aunty Kausar ta rakasu. A mota ya kalli Rahama yana faɗin. "Mum tana da kirki." Ta ware masa ido gamida buɗe masa hannuwa. "Yau kinga Ummi hankalina ya kwanta ba? nasan yau kina cikin farin ciki zaki bani na shaa." Ya faɗa yana ɗora hannunsa kan ɗayan breast ɗinta ya ɗan matsa, ta saki wani numfashi tana buɗe ido, ta janye hannunsa tana turo bakinta. A hankali ya ɗora hannunta saman wandonsa tana jin yadda ta miƙe lokaci ɗaya. Tana ƙoƙarin jaye hannunta ya shiga girgiza mata kai yana wani cije lips yana cewa. "Duk fa yau baku gaisa ba, comman ku gaisa da ita har muje gida." Lumshe ido kawai Rahama tayi ganin ya dameta ta shiga murzawa a hankali babu musu. A hankali yayi parking gefen titi. Gabanta na mugun faduwa take kallonsa tana ganin yadda yake ƙoƙarin cire zip ɗin wandonsa, ta kalli titi muryarta na rawa take faɗin. "Please Albi mu ƙarasa gida." Lokaci ɗaya ya jawota ya haɗe bakinsa da nata yana tura hannunta cikin wandonsa, tana jin yadda jikin nasa yai wani iri a hannunta. Murzawa ta shigayi a hankali tana jin yadda yake sauke wani irin numfashi. Sunfi minti biyar a haka ganin yana shirin wuce Kano yasa ta fisge kanta da karfi ta ɓalle marfin motar ta koma bayan motar ta zauna da sauri tana maida zip ɗin rigarta tana kallon yadda Imran ɗin ya kwantar da kansa jikin seat yana sauke numfashi, still hannunsa na riqe da wandonsa. Yafi minti goma a haka dakyar ya iya yiwa motar key suka tafi. Har suka isa gida bai ƙara kulata ba. Humaidah na cikin parlorn tana kallo suka shiga babu wanda ya kalleta aciki dukan su suka nufi stairs tana kallon yadda dukan su kamar basa cikin natsuwa. Kai tsaye wanka Imran ya shige wannan karon bai nemi ta yin zasuyi wankan ba, tana ganin haka tasan fushi yayi kayanta ta cire gabaki ɗaya saboda Imran ɗin ya gama lalatasu........






(Complete Decuments)
*WAMINAL HUB* #500
*ZO GARENI* #300
*NIDA RAHEEMA* #300
*RAYUWAR AURENA* #300




#Asmy b Aliyu
#Hajja ce
#Imran matawalle
#Rahama Galadanci
#Humaida makarfi
#Team Albi
#Haske Writers Association....


[12/6, 1:56 PM] Asmy B Aliyu😘: *ALBI...*
(my heart❤️)


*ASMY B ALIYU*
DA
*HAJJA CE*👈


PAID BOOK..#(500)


*Account Details*
0004157137
*Jaiz Bank*
*Asma'u Buhari Aliyu*
Shaidar biya ta
08086207764


*Katin waya ta MTN.ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730 view WhatsApp*


41....


Kwana biyun da Aunty Kausar ta nemi a dinga kawo Rahama Imran be karya alƙawarin ba, tana zuwa gidan Hajiya Babba, wani irin gyara suke yiwa Rahama a kullum zata tafi sai sun sakata tayi wanka da ruwan lalle wanda akayi mashi haɗin tururruka na musamman masu sanyin kamshin da daɗi, yadda fatarta sai da ta canza a kwana biyun. A kwana na uku ne sukaje gyaran kai da Aunty Kausar, daga nan aka zana mata lalle mai shegen kyau ta yadda Rahama tayi wani irin kyau tana wani irin tsiyaya, a kwanakkinan nan itama tana bukatar Imran ɗin fiye da baya dan a yanzu a yini sai ta canja pant fiye da biyar, ga wani irin ciwon mara dake damunta har so take Imran ɗin yayi wasa da jikinta, shi kuma kwana biyun nan baya ko rungumarta tamkar yasan tana bukatarsa. Tinbir take zama acikin master bedroom ɗinsu amma ko kallon inda take bayayi kuma tana amfani da duka turarrukan da Ummi ta bata. Shima a ɓangaren Imran ɗin dauriya kawai yakeyi saboda turarrukan da take using dasu suna matuƙar birkita masa lissafi ba kaɗan ba, sai cikin dare idan tayi bacci zai koma parlor yana matse ƙafafuwa yana hura sigari. Yau ana gama sallar magrib ya shigo cikin gidan kwana biyu ya zama ɗan gidan Hajiya babba sosai Imran ɗin ya shiga ranta, a gidan yake cin abincin dare kwana biyun da Rahama ke zuwa a gidan. Haka Alhaji Lamido mijin Hajiya Babban wanda babban sojane shima ya saba da Imran ɗin. Tun a mota ya fara matse ƙafa jin wani fitinannen kamshi dake fitowa cikin jikinta, tukin ma dakyar yake yinsa saboda jin jikinsa yana wani mahaukacin miƙewa. Rahama na kula da duk wani reaction ɗinsa, ta saki wani wide smile ta ɗan kamo hannunsa tana murzawa a hankali, haka ya ɗora kanta akan ƙafadarsa, wani irin burki Imran ɗin yaja jin hannun Rahama a saman wandonsa, ta ɗan ɗago kanta tana turo baki tana faɗin. "Meyasa ka tsaya kuma?" Magana ma kasa yi mata yayi sai da ya ɗauki kusan minti biyu saboda gaba ɗaya jikinsa ya gama mutuwa. Ɗaga waya yayi ya kira maigadi yana faɗa masa kawai yau yaje gida ya huta. Sosai yayi mamaki ta kallesa da sauri tana mamakin meyasa shi fadar mai

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads