Showing 51001 words to 54000 words out of 139785 words
Chapter 18 - Albi Book Complete document by Hajjace.txt
iyayenta?" Imran ya haɗe rai "mum su Daddy basu yadda mu auri juna ba, ina santa tana sona meya rage? Idan ma Uncle bazai iya daura mana auren ba zamuje court that's all." Da sauri mum tace. "A'a Imran basai kunje ba, ina tabbatar maka tunda ka gayawa yallabai zai yi muku abinda kuke so, Allah yasa alkairi." Wani irin smile Imran ya saki kafin ya tashi side ɗin da aka bashi ya nufa dan ya huta. Ganin mum bilki ta nufi wajan Aliyu Matawalle haka yasa Rahama tashi da sauri ta fito, neman Imran ta shiga yi dan ita gaskiya ba zata iya sakewa da kowa ba idan bashi ba, gashi babu waya a hannunta bare ta kirashi. "R...!" Taji muryarsa daga can gefenta, kallan inda yake tayi taga yana kiranta da hannu, ta ruga tana zuwa ya rufe ɗakin. Hannunta ya kama suka shiga cikin bedroom, beyi mata magana ba ya fara kokarin cire kayan jikinsa Rahama tayi saurin juya masa baya tana rintsa idanuwa. Dariya yai yace, "Reminds few hours madam Komai zai zama halal to you ki dena wani kauda fuska." Ita dai taki juyowa kawai taji ya rungume ta daga shi sai boxer da vest.
"Kiyi hakuri my R da abinda Daddy yasa akai miki, please forgive him, abinda yayi koni naji zafi but yayi ne saboda yana ganin kamar zai iya rabamu, ina so ki yafe masa dan Allah." Kwantar da kai tayi a kan kafaɗunsa cikin kwantar da murya tace. "Ya wuce tun lokacin da na, ɗora idanuna akan kyakkyawar fuskarka, nasan bazasu iya, rabamu da karfin ikonsu sai dai in Allah ne yaso hakan." Tattausan lips nashi yakai kan fatar wuyanta ya bata wani hot and poisoning sumba, Rahama ta lumshe idanuwa tare da yi masa wani irin riko, ji tayi wani abu yana mata yawo a cikin jikinta wadda yasa take jin gabanta yana wani irin motsawa, Imran ya sake matseta a jikinsa yana hango gobe war haka ta zama mallakinsa halak malak. "Please Imran kasa kayanka sai muyi maganar." Kamar yasan abinda yasa tace haka, kunya takeji sai ya sake janyota jikinsa suka faɗa kan bed, kiciniyar kwace kanta ta shiga yi amman ya hana haka sai sake janta yake tace. "Wayyo Allah Imran ciki na." Agigice ya saketa tare da kallanta cikin tashin hankali yake faɗin. "Meya samu cikin?" Dariyar da yaji tanayi ce ya tabbatar masa da cewar wasa takeyi, murmushi yai yana girgiza kansa, lallai akwai show idan Allah ya tabbatar suka zama mata da miji. "R my dear ni ko? Kin min wayo." Lallausar sumar kanshi Rahama ta janyo zafin da yaji ne yasa shi sakin ƴar ƙaramar ƙara tace. "Toh ba kai ne ba." Yanayin yadda tai maganar cikin shagwaɓa yasa shi lumshe ido, murya can ƙasa yace. "Do you wanna kill me Rahma?" Sake turo baki tayi tace. "Idan ka mutu ni kuma ya zanyi?" Da sauri ya riƙo hannunta "Mubar maganar mutuwa Insha Allahu sai munga jikokin mu." Dariya tayi tana faɗin. "Imran da jika." Ta shiga maƙe kafaɗa "Ni bazan haihu ba." Da sauri ya kalleta yana ware idanuwa "But why?" Rahama ta juya tana turo baki "Zaka dena sona sai yaran." Janyota yai ta faɗa jikinsa ya ɗora face nashi akan nata suna shaƙar numfashin juna yake faɗin. "Never my R, babu wanda zai zo ya shiga gabanki a soyayyata, you're my ALBI kisa wannan a ranki, daga yau zan dawo kiranki ALBI (Zuciya ta)" Gabaki ɗaya suka rungume juna suna sake matse junansu tamkar za'a kwace ɗaya a ciki.
********
Cikin wani irin yanayi yake kallan PA kamar shine yai masa laifin, shaye da toka Matawalle ke kallansa ya karbe wayar .wayar Hannan PA ya kira wayar ogan dake riƙe da gidansa na Abuja. "Kuna me har yaron nan yazo ya ɗauki ajiyar da na baki? Ashe baku da tunani? Banga amfaninku ba a cikin gidana ba saboda duk baku san aikin ku ba, ka sanar da sauran ku tattara kubar min gida zan kawo wasu da suka san aikinsu." Yana gama kaiwa nan ya katse tare da miƙawa PA wayar yana cewa. "Ina so ayi tracing numbern Imran a gano min yana ina yanzu?" Cike da girmamawa PA ya amsa tare da juyawa bar parlorn. Wani irin ɓacin rai ya dinga ji a zuciyarsa, har shi Imran zai fara yiwa ƙarya? Why? Why Imran zai fifita Rahama akansa? Yarinyar gabaki ɗaya ta rabashi da ɗansa mafi soyuwa a cikin zuciyarsa. Da wani irin fushi ya fito, mota ya shiga yana jin wani mugun tashin hankali. Ana buɗe musu gate shima Abubakar Galadanci yana danno tashi motar daga gidansa, wani irin kallo suka dinga yiwa juna mai cike da tsana tare da hassada, motar securities ta tare Abubakar Galadanci har sai da ta Senator Matawalle ta wuce securities suka bishi sannan Abubakar Galadanci ya samu damar wucewa ya tafi cike da bakin ciki yana sake jin ɓacin ran Rahama wace ta wulakanta shi akan soyayyar ɗan Bashir matawalle.
Tun yana hanyar zuwa government house aka turo masa impormation na inda Imran yake, Matawalle na dubawa ya tabbatar da cewa gidan Yayansa ne, tabbas Imran up to something, dan yasan haka kawai bazai tashi daga Abuja ya nufi Kaduna ba. Babu ɓata lokaci ya ɗauki waya ya kira Aliyu Matawalle, ko gaisawa basu yi ba Matawalle ya jefa masa tambaya dan shi tunda ya samu mulkin nan yake jin wani irin faɗin rai. "Imran yazo gidanka ko?" Aliyu Matawalle yayi murmushi tare da cewa. "Bamu gaisa ba ya aiki da fama da jama'a?" Takaici ya kama bashir Matawalle sai dai ya maze ya amsa. "Da wace manufa Imran yazo wajanka ina san naji?" Cike da haushi Aliyu Matawalle yake faɗin. "Aure." Cike da masifa Senator Matawalle ke faɗin. "Indai da wannan yarinyar ne bana so ka aurawa jinina ita, ɗana bazai haɗa iri da Galadanci ba na faɗa na ƙara faɗa." Shima Aliyu Matawallen cikin zafin rai yake cewa. "Idan har ka hana Imran samun yarinyar nan ta hanyar aure, ina mai tabbatar maka da cewa zai kawo maka jikoki ta hanyar aikata zini, ka godewa Allah yaron naka yana tsoran Allah banda haka yadda yake san yarinyar nan tsab zai iya haike mata su aikata ɓarna. Ka sauke duk wani abu dake tsakaninka da Abubakar Galadanci ka bawa yaranka abinda yake so. Nidai ko zaka yanke alaƙar dake tsakanin mu sai na aurawa Imran Rahama Galadanci a gobe ba sai wani lokacin ba." Dan kar ma yai masa rashin kunya yasa shi katsewa, aikuwa Matawalle ya rintsa ido yana haɗe haƙoransa sama da ƙasa, cikin tada jijiyar wuya yake faɗin.ai masa booking flight xuwa kaduna yanxu da shida sauran masu kula da lafiar sa ya zabi mutum ukku dan kula da lafiarsa.
#Asmy B Aliyu
#Hajja ce
#Imran Matawalle
#Rahama Galadanci
#Senator Matawalle
#Aliyu Matawalle
#Albi
#Haske writer's Association.
[11/12, 9:36 AM] Asmy B Aliyu😘: *ALBI....*
(My Heart❤️)
NA
*ASMY B ALIYU*
DA
*HAJJA CE*
PAID BOOK..#(500)
*Account Details*
0004157137
*Jaiz Bank*
*Asma'u Buhari Aliyu*
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin waya ta MTN.ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730 view WhatsApp*
*Areewabook*
https://arewabooks.com/chapter?id=6362e614d52c9563f327d94f
24.....
Aliyu Matawalle ne ya shiga parlorn ransa a matukar bace, babu kowa a ciki sai karar fanka hakan yasa ya fara kiran sunan matarsa. Riƙe da hijab ta fito tana amsawa, ganin yanayin mai gidan nata yasa ta ƙarasa wajansa tana tambayarsa. "Lafiya?" Cike da ɓacin rai yake kallanta "Nida Bashir ne kinsan yanzu tunda yayi kuɗi yake ganin kamar shi ya haifeni." Aunty Bilki ta shiga girgiza kai tana faɗin. "Karkace haka yallabai kasan irin wannan lamarin dole sai anyi hakuri, yanzu dai meke faruwa?" Ta ƙarasa maganar cikin kwantar da kai ta yadda zuciyarsa zata sakko. "Akan maganar Imran ne ya kirani yana min magana kamar yana min gargaɗi kuma kamar jan kunne, na rasa me yake nufi." Aunty Bilki tayi ɗan murmushi tare da jingina bayanta jikin kujera tana faɗin, "Karka ɗaga hankalinka bare kalamansa suyi hurting naka." Cike da takaici ya shafa gemunsa tare da cewa. "Ina Imran ɗin yake?" Sai da ta sauke numfashi kafin tace. "Yana bq." Yace "Jeki kira minshi." Hijab ɗin tasa ta fita zuwa bq saboda babu kowa a gidan yaran wasu suna boarding school wasu kuma suna jami'a shi yasa babu kowa bare ta aika su. Tun daga nesa ta fara kiran sunanshi har ta isa bakin ƙofar tayi knocking, a lokacin suna zaune a kan rug suna game, wannan karan har kuɗi aka sa hakan yasa Rahama bada himma wajan ganin ta cinye 1k ɗin da Imran ya ajiye a gefen su. Jin muryar Aunty Bilki yasa su saurin miƙewa tsaye, Imran ya buɗe ƙofar ta kallesu tana murmushi tace. "Uncle ɗinka yana kira." Ɗan sosa cikin lallausar sumar kansa yai tare da raɓawa ta gefenta ya wuce yana murmushi. "Muje kiyi alwala ga la'asar nan za'a yi." Rahama ta sunkuyar da kai suka nufi ciki. Aliyu Matawalle ya kalleshi tare da cewa. "Idan an idar da sallar la'asar ta yanzu da zamuyi, za'a daura maka aure Imran." Agigice ya ɗago ya kalli Uncle ɗin nashi, gabaki ɗaya farin ciki ya gama mamaye shi yace. "Uncle nagode.. Nagode uncle Allah yaji ƙan iyaye." Aliyu Matawalle ya dafa kafaɗar Imran yake faɗin, "Kai ɗana ne Imran dan haka babu godiya tsakanin mu." Tashi sukai zasu yi alwala, Imran na shiga ya ɗauki pillow ya rungume yana dariya. Da sauri kuma ya ajiye ya shiga toilet dan karma Uncle ya canza tunani, alwala yayi da sauri ya fito ya nufi masallacin wanda ya riga kowa zuwa. Tun kafin a shiga sallah Barister Aliyu Matawalle ya sanar da liman za'ai ɗaurin aure, hakan yasa ana idarwa ladan yai sanarwa a tsaya. Barriers Aliyu Matawalle shine zaiyi wakilcin Rahama yayin da Liman zai yi na Imran Matawalle. Cikin ƙanƙanin lokaci aka shaida ɗaurin auran Imran Matawalle da Rahama Galadanci akan sadaki dubu ɗari wanda Barister Aliyu Matawalle ya bada. Alawa da dabinon da Barister Aliyu Matawalle ya bada aka siyo aka rarraba. Imran ya shiga gidan yana farin ciki, Rahama ya dinga nema beganta ba, ya shafa sumar kansa ya nufi bedroom ɗin Aunty Bilki, yana shirin bugawa Rahama ta buɗe zata fito ya wani fizgota gabaki ɗaya ta faɗa cikin faffaɗan kirjinsa ya haɗa da bata wani irin hot hurging tare da ɗagata yana juyiwa. "Fanally yau kinzama Mrs Imran Matawalle." Rahama ta zaro idanuwa tana kiciniyar kwace jikinta kar azo agansu, amma shi ko a jikinsa sai ma sake manna ta yake yi a jikinsa. "Imran ka saukeni kar wani ya shigo." Muryar Barister Aliyu ce da yake waya tasa Imran saurin sauke Rahama tare da matsawa baya, yana ƙarasa shigowa parlorn sukai ido huɗu dashi, da hannu ya kirashi Imran ya ƙarasa wajan shi. "Gashi ka zama cikakken namiji yau Imran, sai dai a ina zaka ajiye matar taka?" Kalmar matarka da Uncle Aliyu ya faɗa yasa Imran sakin murmushi mai ɗan sauti, ya kalli Uncle ɗin yana faɗin. "Uncle ina da gida a Kano bani da matsalar komai, abinda na rasa ma wato mai ɗaura min aure yau gashi ka share min kukana." Murmushi yai yana cewa. "Dama aiki na ne Imran, dole idan auran naka ya tashi ni za'a yiwa magana, Allah ya baku zaman lafiya da zuriya mai albarka." Imran yace. "Amin Uncle ina so yau mu tafi Kano akwai abinda nake san ƙarasawa a can." Barister ya jinjina kai tare sa faɗin. "Shikenan Imran amman zan roƙeka alfarma, dan Allah kayi ƙoƙarin ganin matarka sun sasanta da iyayenta." "Uncle indai har Daddy be sakko daga wannan gabar tasu ba, ina mai tabbatar maka da cewar mahaifin Rahama bazai taɓa yadda ba." Imran ya faɗa ransa a ɗan ɓace. Karar jiniya suka jiyo tun daga nesa, kallan Imran Barister Aliyu Matawalle yai tare da gyaɗa kai yana faɗin. "Mahaifinka ne Imran." Mamaki ya kamashi me daddy yazo yi a gidan nan? Kodai yasan yazo? "Karka damu Imran zuwa yai ya dakatar da auranku, ni kuma naga babu dalilin da zai sa a barku kuje kuyi sabon Allah." Rai a mugun ɓace ya shigo parlorn yana wani irin huci kamar wani tsohon kumirci, yasha toka yana kallan Imran yake faɗin. "Imran baka kyauta min ba, har nasa ayi min abu kaje ka ɗauketa? Ban isa ba kenan ko Imran? Akan wannan yarinyar kake nema ka bijire min? Toh bari kaji na gaya maka, indai ina raye ba zaka aureta ba, na yanke sha'awar aura maka Humaidah nasan idan asiri Galadanci yai maka dole ya warware." Da wani irin sauri Imran ya miƙe yana yiwa Matawalle wani irin kallo, zai yi magana Barister Aliyu Matawalle yace. "Bashir ka dawo cikin hayyacinka ka bar yaro ya zabi abinda yake so, taya kamar Imran ace kayi masa auran dole? Imran fa yanzu ba yaro bane ba, duk ina wannan soyayyar da kake yi masa? Ina ta tafi Bashir? Toh ni na riga da na ɗaura musu aure shida wacce yake so ɗazu." Da wani irin kallan mamaki Matawalle ke yiwa yayan nasa yace, "What? Aure kuma?" Imran ya tashi tsaye da sauri jikinsa har wani tsuma yake saboda ɓacin rai, kallan Matawalle yake yi wanda shima Imran ɗin yake kallo, cikin furzar da iska Imran ke cewa. "Daddy Rahama ce zabina, wallahi bana kaunar Humaidah na tsaneta. Daddy aurena da Rahama ba mai mutuwa bane dan bakina ba zai taɓa iya furuta mata kalmar saki ba." Ya sake jan numfashi "Aure ya ɗauru Daddy ka tayani murna da farin ciki kawai." Yana kaiwa nan ya nufi bedroom ɗin Aunty Bilki inda ya baro Rahama, Rahama ya tarar ta kifa kai akan gado tana ta faman kuka. Rintsa ido yayi tare da rufe ƙofar ya ƙarasa har inda take a kwance. Ji kawai tayi an kwanta a saman bayanta tare da rungumeta, cikin sauri ta ɗago shima ya ɗaga ta suka kalli juna, da sauri suka faɗa jikin junansu Rahama na sake fashewa da kuka. "Imran mun shiga uku, me yasa iyayen mu zasu yi mana haka? Me yasa bazasu kyale mu ba? Nagaji Imran wannan bala'i bame karewa bane ba." Ta ƙarasa maganar tana sake shigewa cikin jikinsa, ku kanta sosai yake hurting ɗinsa, da wani irin yanayi ya riƙo shoulders ɗinta suka yiwa juna kallan eye's to eye's yace. "ALBI kin shirya karɓa ta a matsayin mijinki?" Da sauri Rahama ta shiga gyaɗa masa kai alamar eh still hawaye na zirarowa daga cikin idanunta. Imran ya sake rungumeta, duk suna jiyo Uncle Aliyu da Senator Bashir Matawalle yadda suke ta magana akan su. Wani irin riƙo Imran yai mata wanda yasa Rahama zaro idanuwa saboda jin zafi, lokaci ɗaya taga ya nufi can tsakiyar bed da ita ya haɗa bayanta akan katifar tana ta zaro masa ido. Idanunsa sun kaɗa sunyi jawur ya haye samanta tare da zare ɗankwalin kanta yana shafa lallausan bakin gashinta. "ALBI ina so mu raya sunnar manzon Allah (s.a.w) bayan ta aure da muka yi yau, ALBI ina so zan kusance yanzun nan." A razane Rahama take kallansa tana girgiza kai, bakinta yana rawa tace. "Imran please nan fa ba ɗakin Aunty Bilki ne how can you d....." Da sauri ya toshe sauran maganarta ta hanyar sanya tattausan bakinsa cikin nata. Wani irin sumba yake aika mata, kissing ɗinta yake yi cike da wani irin salo mai cike da tsantsar soyayyarta. Zaro bakinsa yai daga cikin nata tare da rintsa ido ya buɗe yana kallanta, hawaye kawai take yi ya shiga girgiza kai yana zare mata suturar jikinta a hankali, bata hanashi ba sai dai cike take da tashin hankali dan tasan Aunty Bilki tana gab ta tahowa cikin ɗakin, idan har taga suna wannan abin akan gadonta ya zataji? Shi kansa Uncle Aliyu ya zaiji? Tasan dole zasu ce sun cika fitsararru. Da wani irin yanayi yake kallanta hannayensa suna yawo akan nashanunta yana musu wani irin matsa yake faɗin. "My dear Rahama, my one and only my ALBI ina so ki lamunce min a yanzu nayi miki ciki, ina fatan wannan raya sunnar karo na farko ki samu cikin ɗana/ƴata ko su Daddy zasu kyale mu muyi rayuwa mai daɗi." Ya ƙarasa maganar a hankali yana ɗora bakinsa akan nashanunta. Rahama batasan lokacin da ta saki wata irin karaba tasa hannu a cikin sumarsa tana ja. Dogon wandon jikinsa ya shiga zarewa zuwa kasa yana yi mata wani kallo mai nuni da tsantsar buƙatarta, tuni B* ɗinsa ta riga ta gama miƙewa hanya kawai take nema sukaji ana knocking ƙofar, cikin sauri Rahama zata miƙe Imran ya faɗa saman cikinta yana girgiza mata kai yake faɗin. "Karki tashi ALBI bazan bari mufita daga cikin ɗakin nan ba har sai na yi miki ciki, ki bar Imran ɗinki ya kasance tare dake mu zama abu ɗaya a yanzu please Rahama." Ya faɗa sounding good for the moment da suke ciki. "Rahama Aunty Bilki ce ku buɗe min ɗakin." Imran ya hanata tashi, wani mahaukacin romance yake aika mata wanda gabaki ɗaya ya kashe mata jiki, ita kanta Rahama a wannan lokacin jiransa kawai takeyi saboda gabaki ɗaya yasa Pant ɗin jikinta ya jiƙe, banda ajiyar zuciya babu abinda take yi. "Imran ku fito magana ta wuce." Muryar Matawalle ta katse musu hanzari, kallan juna sukai da sauri Rahama ta kawar da fuska tana turo baki. "Heyyy masha Allah ALBI kila sunnar nan a cikin gidan auran mu za'a yi ta." Bata kulashi ba ta dakko kayanta da sauri tasa, shima ya maida nashi tare da shan toka ya kamo hannunta suka nufi ƙofar. Yana mudewa suka haɗa idanuwa da Matawalle da Aunty Bilki sai Uncle Aliyu dake bayansu. Bashir Matawalle ya ƙaƙalo murmushi yana kallan Imran, daurewa kawai yai amman zuciyarsa ta sosu yadda yaga hannun Imran cikin na Rahama. "Komai ya wuce yanzu kuzo mu wuce Kano sai ai sauran shagalin bikin a can." In I don't care ɗin nan Imran yace. "No Daddy bama san ayi komai, zamu koma Kano ne kawai Rahama ta tare a gidana." Matawalle ya ɗan matsa kusa dashi tare da dafa kafaɗarsa yace. "Shikenan ku fito mu tafi." Aunty Bilki cike da farin ciki take murmushi, soyayyar couples ɗin ta matuƙar