Header Ads
Showing 18001 words to 21000 words out of 139785 words

Chapter 7 - Albi Book Complete document by Hajjace.txt

Ads the beginning of article before Image

11 Jun 2024

984

Ads at the middle of Article

ita yana wani irin gurnani, hannunsa guda ɗaya na kan breast ɗinta yana wani murzashi tamkar zai rabata dashi, babu abunda ke fita a cikin room ɗin sai sautin kukan Rahama Abubakar Galadanci da kuma nishin da Imran Matawalle keyi sama-sama. Yafi minti talatin a haka, dakyar ya samu yai realising. Komawa yayi gefenta yana maida numfashi. Ita kuwa wani irin zafi cinyoyinta keyi mata, gashi duk ya ɓata mata su da spm ɗinsa. Breast ɗinta kuwa tamkar zasu tsinke saboda wani irin ciwo da sukeyi mata.


******************
A fusace ta cakumi wuyan rigarsa tana zaro masa ido tana faɗin, "Imran baya cikin gidan nan Amaan." Da mamaki yace, "Toh ina kake tunanin zaije? Nifa tunda yasha lemun nan ban gansa ba." Ta girgiza kai bakinta na rawa tana wani irin jada baya tamkar wata zararra take faɗin. "Ko dai yana tareda Rahama? Dan itama bata cikin gidan nan Amaan." Ta faɗa tana fashewa da wani irin mahaukacin kukan bakin ciki. Amaan ya riƙe mata shoulder yana wani irin girgizawa yake faɗin. "Duk laifinki ne Hanny dan sai da na faɗa maki ki tsaya tare dashi meyasa kika tafi?" Ya faɗa a ɗan tsawace cike da jin haushinta. "Gashi nan na kira wayarsa yafi sau goma bai ɗauki wayar ba." Al'ameen ne ya ƙaraso yana kallon Amaan yake faɗin. "Ya ɗauki wayar kuwa?" Amaan ya shiga girgiza kai yana faɗin, "Bai ɗaga ba, maybe yana tareda Rahama ɗan ga ƙawarta tana ta jiranta." Al-Amin ya ɗan saki tsaki tare da cewa. "Gashi yanzu har kusan 9 amman basu dawoba, kawai zanje na sauke Ihsan ɗin a school." Ya faɗa yana barin wurin, daman kuma baisan da plan ɗin su ba, itama Hanny a mugun fusace tabar wurin baƙin ciki kamar ya kasheta, lallaima Imran, haƙiƙa ya wulakantata kuma sai tayi mugun koya masa hankali, sai ta ɗauki fansar duk wani wulakanci da ya riƙa yi mata a baya dan bazata taɓa yafe masa ba, wallahi kota tsiya kota bala'i sai ta saita rayuwar Imran Matawalle, dan maza basu taɓa gagararta ba duk taurin kansu. Amman shi shekara ɗaya kenan da haduwarsu ana ta abu ɗaya, yanzu kam lokaci yayi da zata dawo dashi kan hanya. Wani irin murmushi take saki ta nufi motar ta tana ɗan goge hawayen idanunta.
Shi kam Imran bacci yake yi cikin natsuwa da kwanciyar hankali, Rahama ta miƙe tsaye hawaye na zuba daga cikin idonta tana jin yadda cinyoyinta sukeyi mata wani irin tsami. A daddafe ta nufi toilet tana cije lips, gashi duk abunda yayi mata yau ta kasa jin tsanarsa. "Meyasa zaka yi min haka Imran?" Ta faɗawa zuciyarta, hawaye na daɗa fitowa tace, "Zuciyata meyasa bazaki tsani Imran Matawalle ba? Ki tsaneshi tsana ta har abada?meyasa bazaki bar rayuwarsa ba?" Haɗe kanta tayi da ƙofar toilet ta shiga rera wani marayan kuka mai taɓa zuciya, tabbas tayi matuƙar nadamar zuwa birthday party ɗin Imran Matawalle. Tayi nadama sosai, yanzu mezata faɗawa iyayenta? yau itace a gaban Imran Matawalle babu kaya a jikinta haihuwar uwarta yana yadda yaga dama da jikinta, shin hankalinta yana ina duk wannan ƙazamar rayuwar ta faru da ita? yanzu da ya rabata da mutuncinta mezata faɗawa iyayenta? mezata faɗawa Umminta wacce sai tafi kowa shiga cikin shock. Zubewa tayi a wajen tasa taffukkanta cikin fuskarta ta fashe da kuka tana faɗin. "Am sorry Ummi, am very sorry dan Allah ki yafe min, ki yafemin dan Allah." Dakyar tayi wanka ta fito ta saka kayanta ko kallon Imran batayi ba ta sauka parlorn, tunani kawai take Allah bazai karɓi sallarta ba da wannan kayan dake manne da zunubi a cikinsu. Komawa tayi kan soofa ta zauna tana jin hawaye na cika idonta, wani baƙin ciki na ziyartar zuciyarta, kuka ta fashe dashi lokaci daya. A hankali ya sakko daga stairs, haske ya dallare mata fuska a hankali ta shiga buɗe idonta da suka kumbura sabida kuka, Kallonta kurum yake da kamshin turarensa da ya gama cika parlorn, saurin jada baya tayi abubuwan da suka faru suka shiga dawo mata. Da wata irin murya yake faɗin. "Believe me I would never do anything intentionally to hurt you R. Wallahi I promise. Kawai nasan desire pills aka zubamin acikin lemo ba halina bane ba." Ya faɗa da wata irin murya yana son ta kalli cikin idanunsa cikin rawar murya take faɗin. "Kamai dani school." Ta faɗa hawaye na zubo mata. Dakyar ta shiga toilet ta wanko face nata, tayi brush da nashi dake cikin toilet. A mota kam yayi magana yayi magiya duk a banza, babu uhmm babu uhumm bai san Rahama nada kafiya ba sai a ranar. Tun a gate ɗin makaranta ta masa maganar ya tsaida motarsa, yana tsayarwa ta fice a fusace. Kansa ya ɗora akan sitayari yana mai da numfashi. Tuno Hanan Asheer yayi ya ɗauki waya ya kira Amaan Ka'oje akan ya turo masa lambarta. Babu musu ya tura masa dan kar yayi zargin dasa hannunsa, dan jin muryarsa kurum yasan babu lafiya. yana gama tura masa kuwa ya kira wayar Hanan yace ta kashe wayarta Imran ya ganosu babu musu Hanan ta kashe wayar. A ranar kuwa sai da Imran yasa aka kawo masa Hanan har cikin gidansa, yadda taga yanayinsa hankalinta yayi mugun tashi, zatayi magana ya zabga mata wani uban mari gamida shako wuyanta, idonta ta fitar duka tana ƙoƙarin ɗauke hannayensa daga cikin wuyanta. Imran ya xaro mata manyyan idonsa yana faɗin "Kin san abunda kika aikata ya kusan rusa min duka rayuwata? mekika ɗauki kanki ne? Toh bari kiji, ko matan duniya sun ƙare bazan iya kwanciyya dake ba?magana ta ƙarshe idan na kara ganinki a inda nake sai na saka an ɓatar dake, sai na kuma wulakanta maki rayuwa, dan sai kinyi dana sanin sani na a duniya.


Kusan sati ɗaya kenan Rahama ta kashe wayarta, duk wata ƙofa da zata haɗata da Imran Matawalle ta rufeta duka, idan zatayi waya gida da wayar Ihsan take kira har Abbanta tambaya yayi meya sami wayarta? Ta faɗa masa tana bata matsala ne kawai tayi masa ƙarya yace zai aiko a kawo mata wata tace weekend zata shigo. Sai kusan 11 na dare yau ta kunna wayarta ta duba wani assignment a goggle, GA wani irin ciwon kai dake damunta tana ta duba sakonnin Imran da kuma na Farook Galadanci. Kusan sha ɗaya da rabi na dare bacci yaci ƙarfinta. Wullah wayar gefe tayi ba tareda data kashe wayar ba. Cikin bacci taji wayarta tana ta ringing, tasa hannu tana lalliben inda zata jiyo ta. A hankali ta karata jikin kunnanta. Jin muryar Al'ameen yasa taji bacin yana wartsakewa, da sauri ta kali agogon bangon ɗakin, yanzu kusan ƙarfe goma sha biyu da rabi na dare. Al-Amin babban aminin Imran ne. Zuciyarta na mugun bugawa tace. "Al-amin meya faru kuma? Imran ne koh?" Ta faɗa cikin rawar murya zuciyarta na tsananta bugawa. "Rahama kina jina ko? ƴan sanda ne suka kama Imran yanzu a mashayar su, wata yarinyya tayi masa ƙazafin wai yayi mata fyaɗe." Wani irin bugu taji zuciyarta tayi. A hankali ta miƙe zaune tana share wani mugun gumi da ya fara tsatsowa ta saman goshinta. Ita tasan duk rashin jin Imran baya hurɗa da mata. Amman me yasa zai fara yanzu? Tabbas tasan mata masu aji na kawo tallar kansu gareshi amman yana rejecting dan shi sam wannan harkar ba wani burgeshi takeyi ba. Tayi imani dacewa basa gabansa, kuma karya ne be aikata ba, dan tasan wannan sharri ne kawai. Cikin tashin hankali Al-amin ke faɗin "Kina jina kuwa Rahama? Naji shiru baki ce komai ba." Hawaye na zubar mata kamar da bakin ƙwarya take faɗin. "Please Al-Amin kazo yanzu ka daukeni a hostel ɗin dana sauka dan Allah. Wallahi yanzu bazan iya fitowa ba ni kaɗai." Al-Amin yace. "Shikenan ki jirani gani nan zuwa." Ta miƙe da sauri ta shiga gyara jikinta hankali a mugun tashe.






Asmy b Aliyu#
Hajja ce#
Imran Matawalle#
Rahama Galadanci#
Humaida#
Hanan A sheets
Farook Galadanci#
Haske Writer's Association#
[11/12, 9:33 AM] Asmy B Aliyu😘: *ALBI....*
(My Heart❤️)


NA
*ASMY B ALIYU*
DA
*HAJJA CE*


PAID BOOK..#(500)


*Account Details*
0004157137
*Jaiz Bank*
*Asma'u Buhari Aliyu*
Shaidar biya ta
08086207764


*Katin waya ta MTN.ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730 view WhatsApp*


12




Kafin Al-Amin ya ƙaraso school ɗin tuni Rahama har ta iso bakin gate, yana ganinta ya gangara motarsa har zuwa inda take, jikinta har rawa yake ta buɗe ta shiga motar, kallansa tayi idanunta a waje tana fadin. "Yana wane station ɗin?" Al-Amin ya ɗan kalleta, gani yai duk ta furgice yace. "Banajin idan munje zasu bamu damar ganinsa." A firgice Rahama ta sake kallanshi, cike da tashin hankali tace. "Why Al-Amin? Dan Allah ka kaini idan banga Imran ba bazan iya samu nutsuwa ba." Numfashi Al-Amin yaja tare da juya kan motar ya nufi station ɗin da aka kai Imran. Yana yin parking ta ɓalle murfin motar ta fita, da gudu ta shiga cikin reciption, tana zuwa taga Imran a zaune yana ta danna waya, a can gefe budurwar da tace yai mata fyaɗe ce keta faman kuka kanta a tsakiyar ƙafafunta. Sam Imran besan itace ta shigo ba dan ko ɗagowa beyi ba. Kan yarinyar Rahama ta nufa tare da cakumar ta tana jijjigawa, cikin masifa take magana. "A gidan ubanwa Imran yai raping ɗinki? A ina ya kwanta dake munafuka? Nawa aka biyaki kikai masa wannan mugun ƙazaf...." Kafin ta ƙarasa wata ƴar sanda tazo ta riƙeta, shi kam Imran jin muryar Rahama kawai yai a saman kansa, kamar ance ya waiga gefe kawai yaga tana jijjiga yarinyar, kafin kuma yai wani yunƙurin ƴar sandar ta riƙeta. Duk da Rahama tana riƙe a hannun ƴar sandar hakan be hanata jaraba ba, "Wallahi sharri tai masa, I know Imran ba mazinaci bane, ki yadda dani officer bai taɓa zina ba, sam bata cikin tsarin rayuwarsa." Cikin tsawa ƴar sandar take faɗin. "Ya isheki haka, koma menene bincike zai bayyana mana. Oya koma gefe ki bamu waje, iyayensa muke nema ba ƴan yara ba." Girgiza kai kawai Rahama keyi, cikin sanyin Imran ya nufi inda take tsaye, kasa haɗa ido yai da ita yana jin wani irin mugun kunyarta, kallansa tai tana masa wani irin kallo kafin tace. "Yauma desire pills ɗin akasaka maka har yakai kaga aikata ɓarna? Tell me Imran ka aikata ko baka aikata ba?" Imran ya rintsa ido yana jujjuya kai, wani irin zafi zuciyarsa keyi yana jin kamar zata ƙone dan bakin ciki, hannunta yai niyar kamowa amma da sauri ta janye tare da mai dasu can bayanta tana girgiza masa kai tare da faɗin. "Karka taɓani please bana so." Tayi maganar kuka na ƙwace mata saboda da kyar zuciyarta ta iya furta masa kalaman. Tafukan hannunta tasa tare da rufe fuskarta a cikinsu tana jin wani raɗaɗi a kirjinta. "R...!" Ya kira sunanta da wata murya tamkar zai fashe da kuka yana faɗin. "Nasan baki Yarda daniba ko?" Tayi masa banza tamkar bata san ma da ita yake magana ba, ganin haka yasa shi cigaba da faɗin. "Yeah... nasan kin min bakin tabo wanda ba zai taɓa gogewa ba a cikin zuciyarki, but zan gaya miki gaskiyar zuciya wala ki yadda wala akasin hakan ni dai zan gaya miki. R..! I swear to God ban taɓa kallan mace nicked in reality ba, a wasu movies ɗin bance ban taɓa gani ba, but abinda ya faru rannan a tsakanina dake shine karo na farko dana taɓa ganin yadda surar mace yake, har ya kaini ga sarrafa jikinki. Kuma wallahi da hankali na da wayo na ban taɓa kusantar mace ba, wannan yarinyar ban taɓa ganinta ba all of my life sai yanzu a cikin station ɗin nan, cos da ta fara ihun ta ma a cikin club tana cewa an cuceta bazata yadda ba, sam ban kalla naga dawa takeyi ba, gani kawai nai police sun shigo sun kamani tana cewa eh ni ne." Tana jinsa banda hawaye babu abinda takeyi har yakai karshe. Al-Amin kam yana daga can gefe a zaune abin duniya duk yabi yai masa yawa saboda babban amininsa ya shiga cikin tarko. Idanunta ta buɗe tare da zuba su a saman kyakkyawar fuskar Imran, cikin sauri kuma ta ɗauke ganin yadda yai mugun bata tausayi, tace. "Kasan meyajanyo maka wannan tashin hankalin?" Kamar wani yaro ya shiga girgiza mata kai, cikin bakin ciki Rahama tace, "Shan beer, wallahi shan giya shine ya haddasa akai maka wannan sharrin, na hanaka but ka kasa dainawa why Imran.. Why?!" Tayi maganar sounding so bad, ta yadda duk wani dake cikin reciption sai da ya waiga yana kallanta. Magana taji a kofar shigowa cikin reception din muryar Abbanta taji , cikin firgici ta waiga suka haɗa ido dashi. Mamaki ne yai mugun kamashi dan kiransa kawai D.p.o yai yace yazo yana san ganinsa yanzun nan domin urgent ne. Yana ƙanƙance idanuwa tare da girgiza kai irin na mamakin nan.
"Rahama...!" Alhaji Abubakar Galadanci ya faɗa cike da mamaki, kallansa ya mayar kan saurayin da yagani a kusa da ita tsaye kamar zasu rungume juna. Imran Matawalle ya gani tare da ƴarsa a tsaye gab da juna tamkar ace arrr su kamo juna. Cikin sassafar Alhaji Abubakar Galadanci ya nufi inda take jikinsa yana rawa yana zuwa kuwa ya wanke fuskarta da wani kyakkyawan mari wanda har sai da Imran yaji wani dum cikin zuciyarshi. Ƙoƙarin kai mata wani marin yake yi kawai yaji an riƙe hannunsa, Afusace Abubakar Galadanci yakebin hannun da ya riƙe shi da kallo har ya isa ga fuskar mai ita, ganin Imran ne ya riƙeshi yasa zuciyarsa sake shiga cikin wani irin duhu, da yake so yake ya lallasa Rahama sai ya ɗago ɗaya hannun zai sake wanka mata mari Imran yai saurin miƙa tashi fuskar jikake kau..! Al-Amin ya zaro idanuwa shida budurwar da tayi sanadin zuwan Imran cikin station ɗin. Cikin mugun haushi Imran yasha toka yana cewa. "Please Abba Rahama macece ka dena marinta dan Allah." Maganar Imran ta konawa Alhaji A Galadanci rai sosai, gashi still yana riƙe da hannunsa, hakan yasa ransa yai mugun ɓaci, da sauri ya fisge zai cakumo masa wuya ƴan sandan gurin suka shiga tsakaninsu, baki na rawa yake faɗin. "Dan ubanka ni zaka nunawa Rahama kace min macece? Kai ka haifa min ita ko kai kake kula min da rayuwarta? Bakasan cewar na tsaneka ba? Na rantse da Allah yau sai ka faɗi uban me kayiwa yarinyata da har take iya take maganar mu akan taka." Yana haki ya juya yana kallan wani ɗan sanda, "Kunsan kuwa yarinyata tana cikin hostel ɗin makaranta amma ya fito min da ita cikin daren nan? Toh wallahi bazan yadda ba, ba zan amince ba, dan yau bazan bar station ɗin nan ba sai anshiga tsakanin ƴata da wancan tsinannan yaron." Cike da kwantar da kai suke bawa A Galadanci hakuri tare da cewa su shiga daga cikin office ɗin D.p.o. Sai ayi maganar da za'a yi. Kafinma su shiga office ɗin kawai sukajiyo jiniya an shigo cikin harabar station ɗin. Imran ya shafa lallausar sumar dake kansa, yaja wani irin numfashi ya sauke dan ya tabbatar da cewar mahaifinsa ne yazo, wanda saukarsa daga cikin jirgi kenan ya baro Abuja, ya shigo mota dan a kaishi gidansa kawai yaga kiran Al-Amin wanda yake gaya masa cewa Imran yana station. A hankali Imran ya kalli inda Rahama take tsaye tana ta kuka, ya ɗan matsa kusa da ita tare da kamo mata hannu, ɗago kai tayi sukai ido huɗu dashi, da sauri ta fisge hannunta tana ɗan ja da baya. "Please R let me..." Ai bekai ga ƙarasa maganar ba Senator Matawalle ya shigo cikin reciption ɗin, wanda gabaki ɗaya matakan tsaron dake cikin wurin suka fito tare da tsayawa a gabansa suna yi masa salute . Kotakansu baibi ba ya ware ido yana kallan mutanan ciki, hango Abubakar Galadanci yai yana ta faman kumburi haɗe da huci, gefe can kuma Imran ne a gaban Rahama yana ta faman kallanta hannunsa dafe a kirji, cikin daka tsawa Matawalle ya kira sunan Imran.


"My son.." Maimakon Imran ya amsa kawai sai ya fara zubar da hawaye, hankalin Matawalle yai mugun tashi cikin masifa ya kalli ƴan sandan yace.
"Mekukai masa? Tabbas akwai abinda ya faru dan bazan taɓa tuna lokacin da naga hawaye akan fuskar yarona ba."
"Rankai daɗe tunda ya shigo gurin nan ba'a yi masa komai ba saboda ko bincike ba'a faranyi." Wani ɗan sanda ya faɗa cikin ƙasƙantar da kai.
"Meyasa aka shigo min da ɗa cikin police station? Me yasa ba'a kirani an sanar dani ba kafin a kawoshi? Ko sokuke ku ɓata masa suna? Koda yake tunda naga waɗannan fuskokin nasan sune musabbabin kawo shi gurin nan, kuma a saboda wata banzar manufa tasu." A Galadanci yasan dashi Matawalle yake, dan haka shima cikin ƙufula yake cewa.
"Daman can sunan ɗanka a ɓace yake zaka yiwa mutane sharri, saboda meye yai saura akan yaron da ya rayu a cikin shaye-shaye? Kuma naga alama a cikin iskancin nashi so yake ya lalata min tarbiyar yarinyata dana daɗe ina ginawa." Cikin nuna isa da kuma nuna karfin mulki Matawalle ya kalli securities ɗin wajan tare da cewa.
"Arrest him." Kafin kace kwabo ƴan sanda da securities ɗin da Matawalle ke tare dashi sun rufe A Galadanci, wanda tsabar mamaki tasa shi kasa yin komai awajan. Hankalin Rahama yai mugun tashi ganin yadda aka yiwa mahaifinta dabaibayi da bindigogi, kuka ya sake kwace mata ta nufi Imran tare da riko Hannunsa , idanunta akan fuskarshi tana jijjigashi cike da tashin hankali take faɗin.
"Innalillahi wa'inna ilaihir rajiun Imran help my Father, Imran kasa ya kyale Abba na please... Im.. Imr.. ran....." Tana ƙarasa maganar ta sulale a jikinsa, yai saurin riƙota zuwa jikinsa, jijjigata ya shiga yi yana kiran sunanta. "R wake up... Wake up R.. Rahama wake up pleaseeeeee...!" Ya faɗa sounding so very shock .Ganin bata motsi ne yasa Imran ɗago idanunsa da suka koma wani iri tamkar wani tsohon mahaukaci, yana kallon senator Matawalle. Janye Rahama yai daga jikinsa ya nufi gurin mahaifinsa a fusace kamar wani zaki. Yana zuwa kawai ya faɗa jikinsa kamar wani little boy tare da fashe

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads