Showing 87001 words to 90000 words out of 139785 words
Chapter 30 - Albi Book Complete document by Hajjace.txt
tana jin yunwa, tana fitowa daga wanka ta kira Mommy a waya tana faɗin. "Ta bawa driver motarta ya kawo mata, haka kuma ta haɗa mata da abinci dan tun safe babu komai a cikinta. Tana gamawa dama sallah ba damuwatan tayi ba, kwaliyya tayi sosai ta ɗauki wata ɓingilar riga wacce ana hango komai nata a waje, kalar milk ta saka wacce bata gama rufe manyyan cinyoyinta ba, gashi har pant ɗin jikinta ana hangowa. Parlor ta koma ta zauna tare da saka kiɗa ta shiga wata irin rawa tana juya ko'ina a jikinta tamkar babu abunda ke damunta a duniya. Sai da ta tabbatar tayi turaren wuta acikin ɗakinta da babban parlorn gidan wanda kamshinsa ya gama cika ko'ina. Sai da ta gaji da rawar ta kwanta cikin doguwar soofa ta ɗauki wayar hannunta ta kunna ta hau social network. Ba'a dauki lokaci ba taji ana danna door bell ɗin parlorn, a haka ta nufi ƙofar babu kunya ta buɗe sukayi ido biyu da maigadi wanda yai saurin ɗauke idonsa akanta yana haɗiye wani irin abu. Aransa yake faɗin kai Allah yayi halitta, masha Allah gaskiyya oga yana morewa mata biyun nan ai sai ɗangata irin Imran ɗin musamman wannan maccen da komai nata cike yake akan Hajiya ƙarama
da yake ganin bazata fi shekara ashirin ba a duniya. "Hajiya daman motarki ce aka kawo." "Owk ka buɗe masa ya shigo da ita sai ka karɓo min saqo idan ya shigo." Da haka ta juya ciki maigadi ya riqa bin ta da wani mayen kallo yana lashe baki ganin yadda mazaunanta ke wani irin juyawa. Ba'a ɗauki lokaci ba maigadi yayi knocking ƙofar parlorn, tayi masa umurnin ya shigo. Gabansa na faɗuwa yasa kansa cikin parlorn hannunsa ɗauke da manyyan warmers na abinci, kai tsaye ta nuna masa cikin dinning area yaje ya aje sai wani kallon pant ɗin jikinta yake yi. "Zaka iya tafiya." Ta faɗa masa tana danna waya ba tare da ta kallesa ba. "Kai wallahi kin cuceni...." Maigadi ya faɗa aransa yana faɗin mai makon ki bani wani aikin ina kallon manyyan kaya kin katse duka wani hanzari na." Ya faɗa aransa tamkar zai saka kuka. Ƙamshin parlorn sai wani irin tsumashi yake yi. Kai tsaye dinning area ta nufa tayi serving kanta anan ta zauna tana ciki. Ɗan tsaki taja ganin ko ruwa babu cikin dinning area ɗin, ita kuma wahalar zuwa kitchen takeji, ba dan taso ba haka ta miqe ta nufi kitchen tana jin dole ma ta nemi yar aiki kwanan nan,bin kitchen din kurum take da kallo komai tsaf-tsaf fridge ta buɗe ta dauko gwangwanin maltina ɗaya da bottle water. Horn ta riqaji da sauri ta zube kayan cikin madaidaicin tray ta nufi window dake cikin kitchen tana leqawa, motar Imran ce ta kunno kai, tana nan tsaye taga ya fito shi kaɗai wani farin ciki ya kamata ganin baya tareda Rahama, ta buɗe bottle water tasha kaɗan ta aje saura ta goge bakinta ta nufi ƙofar tana wani juya jikinta. Daman akwai key a hannunsa bai tsaya danna door bell ba kawai ya saka key ɗinsa ya buɗe ƙofar. Wata irin runguma Humaidah tayi masa tana zubewa cikin jikinsa. Wani irin fitinannen ƙamshi ke fitowa daga cikin jikinta marar misiltawa. Ƙoƙarin fisgeta yake daga cikin jikinsa ta hana ta tare kowace ƙofa, yana jin yadda hannayenta ke yawo cikin kugunsa, lokaci ɗaya ya fisgota yana mata wani irin kallo da idonsa da suka fara juyewa. Ɗan murmushi ta saki tana juya idon ta, lokaci ɗaya ta kai hannunta kan wandonsa tana jin yadda b* ɗinsa ta fara tashi kawai rungumarsa da tayi. Ya runtse ido da sauri yana hankaɗata gefe yana maida numfashi tamkar mai cutar asmaa. Murmushin samun nasara tayi, ta karɓi briefcase ɗin hannunsa tayi gaba tana kara juya ass ɗinta. A fusace ya cimmata ya fisgi jakar hannunta ya nufi stairs tamkar zai tashi sama batareda yayi mata magana ba. Ta taɓe baki tana binsa da kallo. Zamanta tayi acikin parlorn ta cigaba da shan kidanta. Yana shiga master bedroom ɗinsa ya jingina bayan sa jikin ƙofar yana sauke wani irin numfashi, daga makarantar su Rahama yake ya kira wayarta a kashe haka Ihsan ta tabbatar masa da cewa ta wuce gida. Ransa ba ƙaramin ɓaci yayi ba, yayi tunanin zai tarar da ita a gidan sai ya samu a kasin hakan. Ga wannan manyyar tana neman damula duk wani lissafi nasa, gaba ɗaya baida natsuwa ya kara ɗaukar car key da nufin yaje nemanta. Tamkar tasan zai fito ɗin ta zuba duka maltinan a ƙasan marbles, ko gabansa baya gani ya sakko daga kan stairs yana ƙara gwada kiranta a waya still a kashe. Ji yayi wani abu yajashi da gudu, Humaidah ta nufesa tana jera salati a bakinta, dukan su suka zube cikin rug dake shinfiɗe a tsakiyyar parlorn, yana ƙasa tana saman sa. Runtse ido Imran ɗin yayi zuciyarsa na mugun tafasa, ya buɗe baki yayi zai fara yi mata masifa ta haɗe bakinta da nashi ta shiga aika masa da wani irin maukacin kiss tana yawo da hannunta kan marar sa. Wani irin abu yakeji tun daga tsakiyyar kansa har cikin tafin hannunsa, duk yadda yaso ya kwaci kansa daga hannun Humaidah hakan ya gagara. Har ƙofar gida mai adaidaita ya kawota ta ciro naira dubu ta bashi. Kallo ɗaya zakayi mata kasan ta kwaso gajiyar exam ɗin yau ba ƙaramin kunnasu tayi ba, Ita dai addu'a take Allah ya bata nasara akan wannan jarabawa, dan idan tana biyewa Imran karatun ma sai ya nemi ya garereta, ta ɗauki alkawarin bazata ƙara kulashi ba yaje gashi ga Humaidah nan zata maida hankalinta akan karatu ta. Tuno haduwarsu da Humaidah da safe kawai ya ƙara ɓata mata rai. Ƙaramar ƙofar tayi knocking maigadi ya leqo yana ganin itace ya buɗe ƙofar duka, ta shigo tana gaishesa ya amsa hango motar Imran cikin gidan ya bata tabbacin da ya dawo kenan? Wata zuciyar ta faɗa mata ba dole ya dawo ba ya gama da jikinki yanzu na amarya yake muradi, ji tayi wani abu na tsaya mata a wuya, daman ta fita da key, ta buɗe ta shiga cikin parlorn. Abinda take hangowa cikin parlorn ne yasa taji zuciyarta tamkar zatayi bindiga, jin ƙarar buɗe ƙofa yasa suka dawo hankalinsu duka musamman Imran ɗin da yaji ya fara barin Kano. Da wani irin karfi ya hankaɗa Humaidah gefe ya miqe tsaye da wayarsa acikin hannunsa shima ya nufi stairs da gudu ganin yadda Rahama ɗin itama ke gudu. Ɗakinta ta nufa kai tsaye ta murzawa ƙofar key, anan bakin ƙofar ta zube tana sakin wani irin marayan kuka mai fitowa tun daga ƙarƙashin zuciyarta. A haukace Imran ya shiga buga ƙofar ɗakin, Rahama ko gezau batayi ba, bata ma cikin hankalinta ballantana tasan yana buga ƙofar. "Please Albi ki buɗe min ƙofar." Ya faɗa da wata irin murya, yafi rabin awa yana buga ƙofar ransa yaji yayi bala'in ɓaci, ɗakinsa ya shige ya sakarwa kansa ruwa. Har akayi sallar magrib Rahama bata buɗe ƙofar ɗakinta ba, itama Humaidah nata ɗakin ta shige ta kunna kiɗa ta shiga rawa tana juyi, haka kurum ta tsinci kanta cikin farin ciki ko banza ta baƙanta ran Rahama. Car key ya ɗauka yabar gidan duka zuciyarsa na mugun tafasa. Tun a mota ya kira Zak a waya yace ya haɗo masa kayan maye masu kunna kai da cazashi, ya samesa a guest house ɗinsa daman ya kwana biyu bai shaba dan haka yana bukatar su, gabaki ɗaya ya fara gajiya da wannan kishin na Rahama yayi yawa, idan suka cigaba da tafiya a haka za'a iya samun matsala. Tuno abunda ya faru shida Humaidah ya ƙara haukata tunaninsa, ya daki sitayarin motar yana cije lips. Ga wacce keso ta bashi a banza, amma yana bin Rahama tana yarfashi. Sosai ya gaji da duk wani hali nata, hakurin sa ya kusa ƙarewa. Har ya isa guest house ɗinsa ransa a ɓace yake....
(Complete Decuments )
*WAMINAL HUB* #500
*ZO GARENI*#300
*NIDA RAHEEMA* #300
*RAYUWAR AURENA*#300
#Asmy b Aliyu
#Hajja ce
#Imran Matawalle
#Rahama Galadanci
#Humaida Makarfi
#Team Albi
#Haske Writers Association....
[11/30, 9:13 PM] Asmy B Aliyu😘: *ALBI...*
(my heart❤️)
*ASMY B ALIYU*
DA
*HAJJA CE*👈
PAID BOOK..#(500)
*Account Details*
0004157137
*Jaiz Bank*
*Asma'u Buhari Aliyu*
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin waya MTN. Ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730 view WhatsApp*
38..........
Gabaki ɗaya abin duniya ya isheta yanzu kam bata da buri irin ta kasance tare da Ummi, sosai tayi missing ganin fuskarta mai cike da tsantsar fara'a, tayi rashin ɗanɗano irin na abincinta mai daɗi, tayi rashin sanya albarka daga cikin bakinta mai cike da albarka, tayi missing faɗanta mai cike da nusarwa, tayi rashi... Tayi rashin komai daga wajan Ummy mai santa da ganin farin ciki a gareta, meyesa ta rasa waɗannan gwala-gwalan abubuwan daga wajan mahaifiyarta? Horn ɗin motocin da tajiyo a cikin compound ɗin gidan ne yasa ta miƙewa, window ta buɗe, ganin harda securities yasa ta gane cewar daga gidan Matawalle ne. Tun kafin ta saki labulen ta hango Mommy an buɗe mata back seat ta fito cike da isa kai kace itace senator ɗin, tana hango lokacin da take ƙarewa gidan kallo, ganin kamar idanunta zasu je window ɗin yasa Rahama yin saurin sakin labulen, tana jiyo ihun Humaidah cike da murnar ganin Mommyn. Komawa tayi ta zauna cikin soofa tare da riƙe fuskarta da duka hannayenta, wai yanzu har Humaidah ta fita gata? Ita tunda ta baro gidan su babu wani da ya taɓa zuwa ya ganta bare yasan halin da take ciki. Hawaye suka zubo mata ta fara girgiza kai, "Anya ina da hankali kuwa? Tunanin da aka ce ina dashi anya yana tasiri a wajena? Wayyo Allah na shiga uku ya zanyi?" Knocking ɗin da taji ana yi ne yasa tai saurin goge fuskarta, a hankali ta miƙe taje ta buɗe tana kallan mai bugawa. Cikin wani irin kallo Humaidah tace. "Ki fito surukarmu tazo." Da mamaki Rahama take faɗin. "Suruka kuma? But Imran ya tabbar min da rasuwar mahaifiyarshi taya kuma nake da suruka Humaidah?" Harara ta sakar mata tana cewa. "Karki sake kirana da Humaidah ni ba tsararki bace ba." Rahma ta juya zata bar waje Humaidah tai saurin janyo mata shoulder ranta a ɓace take cewa. "Baki da kunya ko Rahama? Ina miki magana kina wani juyawa saboda baki da mutunci?" Ran Rahama ya soma ɓaci tasa hannu tayi cilli da na Humaidah dake kan shoulder ɗinta tana faɗin. "Taya za'ai nayi kunya bayan kin shigo cikin rayuwata? Ya za'ai nai mutunci bayan kin dage sai da kika auri mijina? Wallahi bazan ga girmanki ba tunda fadata kika shigo Humaidah." Ta sake maimaitawa daga karshen maganarta. Cikin fushi Humaidah ta juya tana faɗin. "Bari naje na sanar da ita kince ke baki da wata suruka." Rahama ta saki wani ɗan ƙaramin tsaki tare da komawa ta zauna cikin sofa ta shiga karkaɗa kafafuwa tana jin wani irin ɓacin rai yana zuwa mata. Mommy ta jiyo tana zabga mata kira tamkar wata makauniya. Ganin kiran yaki karewa yasa ta miƙewa ta fito, tun daga kan stairs ɗin Rahama ta hango fuskar Mommy babu wani annuri, jiki babu kwari ta fara sakkowa tana yin ƙasa da ido. "Ina wuni.?" Mommy tasha toka tare da cewa. "Da ban wuni ba zaki ganni ne? Ke Rahama kike kowa? Kifita idona in rufe tun kafin ki gane shayi ruwa ne, har azo ace miki nazo kice wai uwar mijinki ta rasu? Wato ni baki ɗauke ni matsayin komai ba? Toh koshi Imran ɗin yana girmamani ballantana wata ke ƴar gidan mahassada." Jin kalmar karshe yasa zuciyarta Rahama yin baki, ɗagowa tai ta kalli Mommyn sai kawai take tuna Maheera Matawalle, ji tayi ta kasa bata amsar da ta maƙale mata a wuya. "Kiyi hakuri." Mommy tace, "Dama ko baki faɗa ba idan ban hakura ba ya zanyi? Kawai dai ina san na gaya miki cewa, ga Humaidah nan, duk da kin riga ta auran Imran ina so ki bata girmanta dan ta girmeki nesa ba kusa ba. Karnaji labarin kina mata rashin kunya kina jina ko?" Rahama tayi shiru idanuwanta akan Humaidah tana yi mata wani kallo mai tattare da bazan yi ba. Mommy tasha mamaki ganin yadda Rahama taki bata amsa, juyawa tayi suka kalli juna da Humaidah, cikin girgiza kai Humaidah take cewa. "Mommy bata da kunya fa, har shi Imran ɗin ta mugun raina shi bata ganin girmansa kwata-kwata." Ganin suna neman kuma ɓata mata rai ne yasa ta juya da gudu ta shige ɗaki tare da kullewa, yadda taji suna aibatata da iyayanta ya sake ɓata mata rai, ba kowa ne ya janyo mata ba sai Imran dan da ace be auro Humaidah ba bazata fuskanci wulakancinsu haka ba. Har suka ƙaraci maganganunsu bata fita ba, tayi sallar magrib da isha sannan ta sake ɗakko book ɗinta, karatu take son yi amma duk zuciyarta babu nutsuwa, wayarta ta ɗakko sai a lokacin ta kunna anan kuma taci karo da sakon Aunty Kausar tana cewa. _"Yayi miki kyau Rahama kin shirgani kin ɓata min duk wasu tsaruka na da na shirya yi yau."_ Ta rintsa ido sam bata san me zata faɗa ba wajan kare kanta ba. Tana zaune cikin sofa taji fitar motocin su Mommy, taji ina ma ace wani ɗan uwanta yazo itama ya daɗe tare da ita kamar yadda aka yiwa Humaidah yau, sosai ta ƙagu gobe tayi taje school ko zata samu relief a zuciyarta.
Motar su Mommy na fitowa daga gidan ta Imran na karyo kwana, yana kallansu Mommy dake back seat a hakimce tayi zaton zai ƙaraso ya gaisheta sai taga akasin hakan, tana kallansa ya shige da motarsa cikin gidanshi. Kai ta girgiza kawai tare da maida hankali wajan danna wayarta. Kasancewar fitar su Mommy yasa Rahama bata gane cewa Imran ya dawo ba, yana gama yin parking ya zaro brief cases ɗinsa da ledojin dake zube a back seat, maigadi ya taho da gudu ya karbi ledojin suka nufi cikin gidan. Key ɗinsa yasa ya buɗe ƙofar idanunsa akan na Humaidah tayi saurin tahowa tare da rungumeshi, maigadi ya wuce ya ajiye kayan akan center table yana satar kallansu. Shi kuma Imran albarkacin maigadi yana wajan yasa shi kasa bangaje Humaidah wacce har sumbatar kuncinsa tayi. "Yauwa ranka ya daɗe mu kwana lafiya." Cewar maigadi yana wani rissinawa, ko kulashi Imran beyi ba ganin haka yasa shi ficewa yana wani kallansu. Janyeta yai daga jikinsa yana wurga mata wani kallo, gyara riƙon brief cases ɗinsa yai tare da canza tsayuwa yana faɗin. "Bazaki dena yi min shisshigi a cikin rayuwata ba ko Humaidah? Kinsan da sanin cewar ba'a san raina kike cikin gidana bako." Humaidah ta narke fuska takai hannu zata riƙo nashi yai saurin ja baya yana zabga mata harara, muryarta na ɗan hardewa take faɗin. "Naji sweetie amma ai yanzu aure ya bakani, me yasa bazaka bani hakki na ba? Me yasa bazaka dinga kulani ba kamar yadda kowace mace take samu a gidan mijinta?" Imran yai mata wani irin kallo wanda yafi na ɗazu muni yana faɗin. "Kinga nayi miki kala da mai bibiyar matan bariki? Kinga nai miki kala da mai sha'awar macen titi? Hakki kuma wanne ne ban baki ba? Komai akwai a gidan nan idan ma babu kiyi magana za'a kawo then what?" Humaidah ta kalleshi da wani irin yanayi wanda yasa Imran fara tafiya zai bar mata wajan, tayi saurin zuwa ta bayansa tare da rungume shi. Jin albarkatun ƙirjinta a tsakiyar bayansa yasa shi yin saurin tureta, ya juyo zai mata masifa yaga babu zani a jikinta, yai saurin kallan kasa yaganshi a yashe kan rug. Kirjinsa ne ya shiga bugawa da wani irin ƙarfi, Humaidah ta sake matsawa kusa da shi tana masa magana da wata irin murya mai ɗaukar hankali. "Tell me sweetie Idan na ci na ƙoshi a ina kake so na sauke feelings ɗina? Ko sokake naci gaba da barikin da aure na?" Cikin fushi ya kalli face ɗinta yana wani irin huci yake cewa. "Kije mana Humaidah ai ban hanaki ba, ni dama bazan yi tarayya da ƴar titi ba nasha gaya miki." Yana gama magana yai up stairs ko ledojin be ɗauka ba. Humaidah tayi wani irin murmushi tana binsa da kallo har ya shige ɗakin. Zaninta ta ɗauka tare da juyawa tana buɗe ledojin dake kan center table.
Yana shiga ya tarar da Rahama cikin sofa hannunta riƙe da book idanunta a sama tana kallan waje ɗaya da alama ta faɗa cikin duniyar tunani. Imran ya ƙarasa wajan still idanunta basu ko motsa ba, ya duƙa kusa da ita ya zare book ɗin tare da ja mata yatsa yana murzashi. A firgice ta ɗora idanunta saman fuskarsa, ganin shine yasa ta sauke wata boyayyar ajiyar zuciya tana sake kawar da fuska. "Tunanin me kikeyi?" Rahama ta haɗiyi yawu kamar tai masa kuka sai kuma ta haɗiye, ji take tamkar tace masa ya cuceta sai kuma ta fasa dan tasan yanzu zai bar gidan harma yaki kwana a cikinsa. "Sannu da dawowa." Ta faɗa tana janyo murmushi. "Thank you, amman meke damunki? Ni ne ko?" Da sauri ta kalleshi, kamar zata ce eh sai kuma hawaye ya fara zirarowa duk iyakar santa da ɓoyewa. Tashi yai ya zauna tare da ɗora ta saman ƙafafunsa ya kwantar da kanta a saman kirjinsa tare da shafa bayanta cikin hosky voice nashi yake cewa. "Am so sorry Albi ban hanaki zuwa wajan Aunty Kausar ba da wata manufa ba, gani nayi kina yanke hukuncin kafin ki gaya min, ina ji kuna waya da ita kina cewa zakije bayan kuma bansan da hakan ba, sorry kinji?" Ya ƙarasa yana sake matseta a jikinsa. Nan da nan ta sakko daga fushi da takeyi dashi, ya shafa cikinta yaji shi a shafe yace. "Anya kinci abinci?" Ta girgiza kai tana turo baki. Ɗago da fuskarta yai tare da zuba mata ido yace. "Why? Kinsan dai bana son kina zama da yunwa ko? Ni ko saɓani muka samu kidena ƙin cin abinci, jeki ƙasa akwai ledojin da na shigo dasu guda biyu, ki ɗakko leda ɗaya mai komai guda biyu a ciki."