Header Ads
Showing 60001 words to 63000 words out of 139785 words

Chapter 21 - Albi Book Complete document by Hajjace.txt

Ads the beginning of article before Image

11 Jun 2024

997

Ads at the middle of Article

dashi." Ɗan ƙaramin tsaki Rahama ta saki tare da kwanciya ta kifa kanta. Numfashi kawai Ihsan ta saki tare da miƙewa ta maida kayanta tana cewa. "Ki ajiye duk wasu makaman kishi ki janyo hankalin mijinki ku mori ƙuruciyarku, A Galadanci kina mugun son I Matawalle so irin wanda ba zai barki kiga duk wani aibu nashi ba bare ki iya rabuwa dashi, so ki kama mijinki kina dai ganin yadda ake ta jansa." Bata kulata ba ganin haka yasa Ihsan ɗin kama bakinta taci gaba da aikinta. Wajan ƙarfe biyar ya fito daga clinic ɗinsa yana tafe yana neman lambar Ihsan masinjan shi yana biye dashi da briefcase nashi sauran ma'aikan suna ta yi masa fatan sauka gida lafiya ya isa bakin motarsa yana kara wayar a kunnansa, har ta karaci yi Ihsan bata ɗaga ba, yana kokarin sake kiranta sako ya shigo ya buɗe. _"Kayi hakuri I Matawalle wallahi Rahama tana nan hostel but bana jin tana san sake ganinka, tace Allah ya barku da amarya Humaidah."_ Tun yana karantawa yake ganin wani dishi-dishi, hankalinsa yai bala'in tashi, ya sake dannawa Ihsan kira bata ɗaga ba har sai da ta fito daga room ɗin nasu, cikin tashin hankali yake mata magana. "Ihsan kika ce Rahama tana nan a hostel?" Cikin kasa da murya take faɗin. "Tana nan tace ta barwa Humai..." Wata uwar tsawa ya daka mata tun kafin ta ƙarasa, cikin fushi da bacin rai yace da Ihsan. "Kice ta fito ina bakin gate." Yana maganar yana yiwa motarsa key, da wani irin speed yabar cikin clinic ɗin, kai tsaye BUK ya nufa yana dukan sitiyarin motar. Yana tuki yana furzar da iska daga cikin bakinsa, a wajan hostel ya tsaya yana sake kiran Ihsan yana faɗin. "Tana ina Ihsan?" Tace, "Na fito banganka ba ai." Da wani irin tsawa yace, "Tana ina nace miki?" Kallan Rahama tayi kafin tace. "Gata nan." Yace, "Saka a handsfree." Ihsan ta saka ya fara magana da wata irin murya. "ALBI please kizo muyi magana, wannan hanyar da kika ɗakko mana ba zan iya jurewa ba, please come outside." Tana jin muryarsa taji wani irin sanyi a ranta, sai dai ba zata iya fita ba sam. "Please dan Allah dan Annabi ki fito badan ni ba dan halina ba." Da wani irin fushi ta miƙe daga kan bed ɗin tana wani haɗe fuska taja hijab ɗin Ihsan ta janyo tasa tare da fita. Yana Cikin mota amman idanunsa suna kan gate ɗin hostel ɗin, yana ganin ta fito ya sauke wani uban numfashi tare da rintsa ido, yarinyar nan bai san ya zai mata ba ta dena bashi wahala , ta riga ta huda duk wata ƙofar miƙa saƙo na cikin jikinsa da duk wata soyayyarta, tana zuwa dai-dai glass ɗin seat nashi ta juya baya. Ɓallewa yai ya fito tare da janyo hannunta ya buɗe back seat ya turata sannan shima ya shiga tare da rufe ƙofar. Fizgota yai da ɗan karfi ta faɗa cikin jikinsa yasa duka hannayensa tare da rungumeta yana sauke wata irin ajiyar zuciya cike da sadaukantarwa. Rahama ta shiga fisge-fisge na san kwacewa daga jikinsa amma ya hanata. Magana ya shiga yi mata iya gaskiyarsa yake faɗin. "Kina san ƙarasa karatunki kuwa ALBI? Kina tunanin zan jure rashin barinki a kusa dani? Kina zaton auran Humaidah zai rage min soyayyarki a rai na?" Ya sake matseta a cikin jikinsa yana sake shaƙar ƙamshin da yake fitowa da cikin hijab ɗin dai-dai wuyanta. Rahama ta kauda kai gefe cikin shagwaɓabɓiyar muryarta mai sake huda duk wata kafar jininsa yaji tace. "Meyasa zaka aureta?" Iya gaskiyarsa yace. "Umarnin Daddy ne amman ni bana santa." Wani irin murmushin baƙin ciki Rahama ta saki wanda yake sosa mata ƙasan zuciyarta tana jijina kai tana faɗin. "Toh ina san ka rabu dani Imran nima zanje na auri ɗan uwana Farooq Galadanci koda kuwa zai kasheni, nayi babban kuskure Imran, na fifita soyayyarka akan ta iyayena gashi tun kafin auran mu yaje ko'ina na fara ganin abinda banyi tsammani ba a gurinka." Ta ƙarasa tana tureshi amma yaki barinta, sai ma ɗago da face nata da yayi yana kallanta zuciyarsa na kuma fisgo masa soyayyarta, hancinsa ya ɗora akan nata yana mai jin wani abu yana taso masa ya dinga matse ƙafafunsa yana kuma jin numfashinsa na canzawa zuwa wani yanayi. "Look at me." Ya faɗa da wata kasalalliyar murya yana kuma haɗe hancinsu. Rahama taki kallansa sai hawaye dake zuba yana ɓata mata fuska, ganin taki kallansa ga kuma kukanta yana hurting heart nashi yasa shi karkatar da fuskarshi, bakinsa ya zura cikin nata yana aika mata da wani irin hot kisses wanda yasa gabaki ɗaya jikin Rahama ya mutu, saƙon da Imran Matawalle ke isarwa ga duk wata kafa ta jikinta shi take karɓa ba tare da jayayya ba, tunawa kawai tayi da Humaidah tayi saurin kwacewa tana fashewa da kuka. "Bana so Imran bana so kaje can Humaidah tayi maka, dama ai ni na nace maka kawai dan kaga na takura maka ne yasa ka amince dani, kaje ka auri Humaidah but bazan iya ganinka da wata matar ba." Tana magana tana kuma fashewa da kuka wanda Imran ke jinsa har cikin brain nashi. Ya sake fisgota tare da yi mata kyakkyawar runguma yana cewa. "Oya heat me up R dear, and I will be able to make the most beautiful woman I have ever met in my life." Hannuwa biyu Rahama tasa tana dukansa cikin kuka, idanunsa ya lumshe tare da faɗin. "Keep beating me dear ALBI bazan hanaki ba." Fadawa tayi jikinsa da ta gaji da dukan nashi tare da sakin kukan da take riƙewa. Tsam ya riƙeta zuciyarsa tana bugawa yake faɗin. "Karki bari su Humaidah su gano weekness naki, auran Humaidah itace a wahale tunda tasan bana santa, wallahi bansan me yasa na amsa zan aureta ba, please ALBI ki dinga sassauta min, fushinki ba ƙaramin tayar min da hankali yake ba." Ture shi tayi tana turo baki hawaye basu dena zuba ba take cewa. "Nidai bazan yadda da auran da zakayi ba." Kallansa tayi tana harararsa masifa taso yi masa amman ta kasa saboda haduwar qsexy eye's dinsa cikin nata yasa taji ba zata iya ba, ta kuma faɗawa jikinsa tana girgiza kai. "Please Imran kadena samin abinda zai ƙara kusantani da soyayyarka, ina son na rage idan ba haka ba komai zai iya faruwa idan ka mallaki wata a zuciyarka bayan ni." Hannayenta ya riko taki kallansa yasa yatsansa yana kwantar mata da gashi girarta. "Muje gida sai muyi maganar." Maƙe kafaɗa tayi tana cewa. "Bazan bika ba." Da wani irin tsoro yake kallanta yana cewa. "Why?" A hostel zan zauna duk lokacin da ka hakura da auran Humaidah sai kazo ka ɗaukeni." Imran ya cusa yatsunsa cikin lallausar sumar kansa yana kuma jan wani mugun numfashi yace. "I can't live you here, dole Ina so ki bini gida ke matatace." A fusace ta kama ƙofar zata buɗe yai saurin kamota yana buɗe idanuwa, wannan karan da fushi yake cewa. "Baki da hankali ne? Ina zaki je bayan nace miki ni zaki bi?" Itama cikin masifa tace. "Hostel zani Imran nace bazan bika ba." Dafe goshinsa yai yana faɗin. "Oh my God.!" Kwace hannunta takesan yi ya fincikota ya ɗan miƙe, hannunsa ya zura wajan driver seat ya danna lock motar ta rufe sannan ya sakar mata hannunta yana cewa. "Bazan iya barinki a nan ba wallahi kici gaba da kukan kawai." Tsallakewa yai ya koma gaba ya zauna tare da yiwa motarsa key, da wani irin speed yaja motar suka bar makarantar. Kai tsaye gidansa ya wuce da ita tana back seat Sai kuka take dan bakin ciki taga alamar bazai hakura da auran Humaidah ba. Mai gadi na buɗe masa ya shiga yai parking ya fito. Ƙofarta ya buɗe tayi masa banza ganin haka yasa shi gyara hannuwa ya janyota tana fizgewa sai da ya ɗauketa all yasa gefen kafarsa ya rufe motar. Gaba ɗaya Rahama ta rasa me zatai ya ajiyeta kawai yaga takai bakinta kuncinsa duk a tunaninsa kissing ɗinsa zatai, yana kokarin buɗe ƙofar enterance yaji ta sakar masa cizo, kaɗan ya rage ya saketa yana sakin ƙara. "Thank you ALBI." Ya faɗa sounds so very cool. Abin YA sake bata haushi ta shiga tsunkulinsa yana taka matakalar cikin sauri. Tsakiyar bed ya zube su yana sake riƙeta gam a jikinsa. " ALBI." Rahma taji wani irin zummm saboda indai yace mata ALBI ɗin nan sai ta shiga cikin wani awesome shock, ta kawar da fuska tana shan toka.


*********
Zagaye cikin ɗakin kawai take cikin yarfe hannuwa tana irin shan yajin nan da baki, girgiza kai kawai tayi tana cewa, "Aunty Wallahi banda ina san Imran zanje ai min ɗinkin nan ba wai kinji azaba kuwa?" Mommy dake kirga wasu kuɗaɗe ta kalleta tana cewa. "Ya zakiyi Humaidah? Idan baki ɗinke ba ai kin shiga uku, ni duk ba ma wannan ba, buri na kawai idan anyi auran ki samu kiyi ciki Humaidah, kinga idan kika samu cikin Imran? Ina mai tabbatar miki da cewar darajarki zata hauhawa a zuciyar Matawalle. So nake kina shiga ki samu ta yadda zamu yi amfani da damar muna figar wasu kuɗin a wajan Matawallen." Wani irin murmushi Humaidah ta saki tana kallan Mommy tace."Wallahi Aunty Zan iya yin komai akan I Matawalle, ina san guy ɗin nan, dan ma waccen shegiyar yarinyar tayi min shigar sauri." Cikin ɓacin rai Mommy tace. "Babban haushin yadda yake santa, amma ki rabu dasu ana gama biki xan sa Matawalle ya fitar daku honeymoon ku tafi kubar shegiya." Da sauri Humaidah tazo wajanta ta kama hannunta tana murna. "Gaskiya Aunty kina sona da yawa, Allah yabar min ke." Mommy aka saki murmushi, "Kidai warke da wuri mu fita daga ƙasar nan tun kafin yaron nan yaji yace ba zamu ba." Humaidah ta ɗan yatsina fuska. "Ni wallahi shi yasa nakejin haushi, shi gaba ɗaya na lura baya san barin Nigeria shi yasa baya son yaga wani ya tafi." Mommy tace. "Ai banda kina san yaron nan Humaidah da tuni nayi maganinsa wallahi dan yana shigar min hanci ya hanani sakewa da miji na, kina gani duk matan senator's da rep suna Abuja wasu basa ƙasar, amman ni saboda shi Matawalle ya kafeni a Kano zuwa Abuja sai da dalili shima bana sati saboda jaraba, nayi-nayi akan shi a barshi a nan mu koma can amman yaki mteww." Humaidah ta dafa gefen bedside dan bata iya zama tace."Wallahi Aunty shi kansa Imran ɗin beyi kalar zama a nan ba, ni ina zaton saboda shegiyar yarinyar can yake mutuwar san zaman Kano, banda haka I Matawalle yafi karfin zama a ƙasar nan." Mommy tayi dariya mai ɗan sauti. "Kuyi auran dai komai zai canza idan kin shiga cikin jikinsa." Cike da tabbaci Humaidah tace, "Kwarai ma kuwa." Da haka Mommy ta gama lissafi ta jefa kuɗaɗen a wata ƙaramar jaka tana cewa. "Bari na kaisu ma'adana ana kawo kayan sai na bata, matar nan ƴar jaraba ce da tuni an tura mata da kuɗin ta amma ta dage ita cash take so." Tana magana tana shigewa wani room.


**********
Farin glasses ɗin idanunsa ya zare, kwanciya yai cikin kujera yana ɗan jujjuyawa kaɗan-kaɗan, gaba ɗaya ya rasa nutsuwarsa, tun washe gari da ya koma gidan Matawalle Buzu mai gadi yake sanar dashi cewar Imran Matawalle yazo ya ɗauki yarinyar sun tafi. Wani irin yanayi Khaleefa Turaki ya dingaji a ƙasan ransa, yana so yasan matsayin Rahama a cikin ahalin Matawalle dan yarinyar ta riga ta tafi da duk wani imani nashi, tunaninta kawai yake yi idanunsa suna nuna masa tsarinta da kuma suffarta, ya rasa yadda zai yi da rayuwarsa yanzu wazai kira ya tambaya? Bazai iya tambayar Matawalle ba, haka bazai iya tambayar Imran ba to wazai bi ya bayyana masa inda Rahama take? "Maheera Matawalle" Yaji zuciyarsa na tunatar dashi, lambarta ta can ƙasar ya dinga kira bata shiga be kuma san ta dawo nigeria ba hakan yasa shi jin wani kunci a ransa.












#Asmy B Aliyu
#Hajja ce
#Imran Matawalle
#Rahama Galadanci
#Khaleef Turaki
#Humaidah
#Team Albi
#Haske writers association
[11/23, 6:26 PM] Asmy B Aliyu😘: *ALBI...*(my heart❤️)


ASMY B ALIYU
DA
HAJJA CE


PAID BOOK...#500*


*Account Details*
0004157137
*Jaiz Bank*
Asma'u Buhari Aliyu
*Shaidar biya ta 08086207764*


*Katin Wayar MTN ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730 view WhatsApp.*




28....




Tana jin yadda yake goga mata lallausan bakin gashin daya ƙawata haɓarsa, tsigar jikinta ta shiga yamutsa mata lissafi. Cikin wani irin yanayi ta juya tana kallansa da idanunta da suka ƙanƙance saboda buƙatarsa da taji tana bijiro mata, shima ita yake kallo yana sake riƙota jikinsa. Da wani irin shock ta damƙo masa sumarsa tare da ɗago da fuskarsa da sauri ta ɗora bakinta saman nashi numfashinsu yana bugun na juna hakan ya sake dagula musu lissafi, a wannan gaɓar Rahama takai gejin da bazata iya barin Imran ba dan haka ta sake maƙalewa jikinsa tana kuma ja masa sumarsa, duk da yana jin zafi hakan be hanashi jin daɗin kissing nashi da take yi ba. Sakinshi tayi da sauri ta faɗa kan gadon tana faman riƙe mararta, jikinsa banda rawa babu abinda yakeyi. Kwanciya yai a bayanta ya mirginota samanshi, hannuwansa biyu yasa yana ɗago da kyakkyawar face nata, idanunta a lumshe sai faman cije lips takeyi yace. "Why did you stopped ALBI? Na shirya kasancewa dake dear kin riga da kin gama tada min kowacce jijiya dake aiki a jikina, I need you dear, I mean all of you in my..." Bata bari ya ƙarasa maganar ba ta rufe mishi baki da nata cikin wani salo. Ya subahanalilah wani irin hot romancing suke yiwa junansu, gabaki ɗaya suka fita a hayyacinsu lokaci ɗaya Rahama ta kamo hannunsa ta kaishi saman Pt ɗinta, yadda Imran Matawalle yaji kasanta a jike yasa ya kuma gigita duk wani tunaninsa, a hankali ya sake janyota zuwa jikinsa yana neman cire mata skirt da rawar ƙafa. Maganar Ummi ce ta faɗo mata wacce take cewa ba zata taɓa yin daraja a wajan Imran Matawalle ba tunda ta bashi jikinta tun a waje. Jin yatsansa a can ƙasanta yasa tayi saurin riƙo masa hannun tana gyaɗa kai, ranta yai matuƙar zafi a fusace ta ture shi zata sauka daga jikinsa yai saurin cafkota ta koma saman cikinsa. "Stop it Imran please bana so." Da wani irin yanayi yake kallanta bayan ya shaƙo wuyanta, murya so very cooled yake faɗin "Mai yasa?" Rahama ta kauda fuska gefe tana hadiye wani mugun abu a wuyanta, hawaye ne kawai ke rolling a face ɗinta tana cewa. "Ni bazan iya ba kawai, bazan iya baka kaina ba Imran." Wani irin huci ya saki tare da matso da face nata saitin tashi yana kallan yadda hawaye ke ɗigo masa. "You're my wife, me yasa bazaki iya ba? R ina cikin wani yani yanzu idan ban kusanceki ba zan iya faɗawa halaka, banajin sha'awar kowace mace, feeling ɗina baya zuwa har sai kina tare dani me yasa kike son kasheni ta wannan hanyar?" Janyota yai gaba ɗaya ta faɗa jikinsa yasa hannu ya rungumeta yana jin kamar ya fasa uban ihu. "Idan laifi nayi miki please don't punished me in this way . Forget and forgive me ki sallama min mutuncinki ko na dawo dai-dai, wallahi R am out of control, Pleaseeeee." Wani irin rungumesa tayi tana zubar da kwalla, cikin kunnansa take faɗin. "Kaje kai rejecting auran Humaidah idan ba haka ba Imran sai dai mu dauwama a haka, saboda kai nai rejecting mijin da Abba ya zaɓa min why kai ba zakai rejecting auran wannan banzar ba?" Yana riƙe da wandonsa yana jin raɗaɗi a zuciyarshi yake cewa. "Saboda su kyale ni, idan har ban amince musu ba daddy baxai taba bari mu Rayu a karkashin innuwar Aure ba .amma wallahi bana san Humaidah na tsaneta I hate her." Fisgewa tayi daga kanshi da gudu ta sauka a gadon, a haukace shima ya taso zai kamota tayi saurin shiga toilet ta rufe. Yana jiyo lokacin da ta fashe da kuka, zuciyarsa ta fara zugi da sauri yabar ɗakin. Rahama na jiyo lokacin da ya tada mota ya fice daga gidan. "I'm sorry Imran." Ta sake fashewa da kuka tana sakarwa jikinta shower.
**********


Yana barin gida hannunsa yana rawa yake kiran Al-Amin aka ce wayar a kashe take, da wani irin tashin hankali ya nemo sunan Amaan Ka'oje bugu huɗu ya ɗaga cikin wani hali, tsaki Imran Matawalle ya saki yana cewa. "Kana ina?" Amaan Ka'oje dake kwance wasu ƴan mata uku na kanshi suna yadda sukaga dama dashi dakyar yake cewa, "Ya akai?" Mtww "Zaka gaya min ko kuwa?" Cikin murmushi yake faɗin "Club." Katsewa kawai Imran yai tare da ƙarawa motar gudu, so kawai yake ya isa inda za'a bashi abinda zai saukar masa da nutsuwa, gabaki ɗaya Rahama ta gama yatsina shi ita kawai yake gani a cikin idanunsa. Cikin ɗan lokaci ya isa cikin club ɗin wanda cike yake da mata da maza masu ji da kansu. Al-Amin ya hango zaune shida wasu hannunsa riƙe da Coca-Cola yana sha, Imran ya kauda kai ya nufi inda zai samu beer ya ɗakko ɗaya kawai yaji an kwace. A haukace ya juya kawai suka haɗa ido da Hanan Asheer tana sakar masa murmushi. Juyawa yai zai sake ɗakko wata tayi saurin tare shi tana karya wuya. "Amaan Ka'oje ya gama yi maka booking Imran, muje na rakaka." Da yake yana cikin wani yanayi sai bai musa mata ba suka nufi stairs, wani ƙaramin room ta nuna masa ya shiga, Amaan Ka'oje na ganinsa ya taso yana miƙa masa glass cup mai ɗauke da wine a ciki, jiki na rawa Imran ya karɓa yai mata zuƙa biyu. Bottle ɗin ya ɗauka ya sa a baki bai ajiye ba sai empty bottle. "Wai ina ka shiga ne 2days Imran?" Cewar Amaan Ka'oje yana sake ƙara masa wine ɗin a cup. Sai da Imran ya kuma kwankwaɗewa ya dire cup yana rintsa ido yace. "Naje munyi aure." Gaban Hanan Asheer ya wani buga ta zaro

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads