Showing 90001 words to 93000 words out of 139785 words
Chapter 31 - Albi Book Complete document by Hajjace.txt
Sauka tayi daga jikinsa ta fita yana kallanta, ya miƙe ya rage kayan jikinsa tare da shiga toilet. Koda Rahama taje leda ɗaya ta gani a wajan ta buɗe taga komai ɗaya ne a ciki, hanyar ɗakin Humaidah tabi da kallo bata ce komai ba ta koma sama, ganin baya parlorn ta tabbatar yana banɗaki dan haka ta zauna tana jiransa. Daga shi sai boxer da vest ya fito, kallanshi tayi tana sakin murmushi ya ɗakko ledar tare da zama a gefenta. "Takeaway ne kamar nasan baki girki ba na taho dashi." Yana magana ne yana buɗe ledar ganin komai ɗaya yasa shi kallanta cikin canza fuska. "Itace kawai a wajan shine na ɗakko." A fusace yace. "Humaidah ce ta ɗauki tamu kenan?" Ya juya zai fita ransa a mugun ɓace Rahama tayi saurin riƙoshi, zai fisge tai saurin faɗawa jikinsa tana ƙanƙameshi tana faɗin. "Please ka rabu da ita, tayi ne dan ayi magana so ka kyaleta wannan ya ishemu." Rahama ta samu dakyar ya hakura ya zauna. Dakyar yaci suka gamaci suka kwanta. Suna kwance manne da juna yake sake biya mata karatunta, ya zare book ɗin ya cewa. "Lokacin bacci yayi madam." Rahama taji yana wani shafa jikinta wanda dama babu sutura a jikinsu sai Pant. Lumshe idanuwa tayi taji yana magana da wata irin murya. "Albi, my favorite wife, my hole world ina so yau ki amince na kasance tare da ke." Cikin mamaki Rahama ke faɗin. "Toh ba muna tare ba, yanzu ma ba gashi ba." Imran ya sa haƙoransa ya ɗan ciji fatar kunnanta, wata ƴar ƙara ta saki tana shigewa cikin jikinsa yace. "Ina so na baki baby, Albi ina san ganin kin haifa min yara, ina so komai nawa ya fara akanki Albi ki yarje min, kin mallaka min komai naki I know, yanzu Ina so ki amince mu kasance da juna Allah mu samu baby." Rintse ido tayi sarai ta gane abinda yake nufi, sai dai idan ta tuna ya auri Humaidah sai taji wani irin haushinsa. Ganin tayi shiru yasa shi jin daɗi yasan ta yadda kenan ya shiga aika mata da wasu saƙonni masu zafin fassarawa, sai da taji yana addu'a zai wuce inda shine kaɗai ya rage mata abin taƙama a gurinsa tayi saurin tureshi tana sakin kuka, a gigice ya riƙe ta yana juya kai, ji yai tana wani irin kuka mai tada hankali tana furta. "I can't Imran I can't, am so sorry." Wani irin riƙo yai mata yana maida numfashi, be hanata kukan ba ya saketa tare da juya baya yana sake jan duvert ya rufe har kanshi. Wani irin ɓacin rai yakeji irin wanda in yai magana zai iya wanke ta da mari har ya haɗa mata shegen duka. Ya zama dole ya nuna mata cewa san da yake mata bashi zai sa ta dinga hanashi haƙinsa ba, sannan ba zai ɗauki raini irin wannan ba, yayi mata hakuri iya yi, da ace bata tare dashi yasan bashi da matsala koda zai yi shekaru dubu be kusance ta ba. Amma kullum yana tare da ita, buƙatar ta na addabarsa tana matsayin matarsa amma ta dinga hanashi saboda kawai ya auri wata bayan ita. Tabbas dole ne ya nuna mata shi ɗin namiji ne kuma mai matuƙar aji da baya ɗaukar rainin kowa. Tasan haushi yaji, ta share hawayenta tare da ta juyawa ta matsa kusa dashi, hannu tasa ta rungume shi yai mata banza tamkar besan tayi ba. Gabaki ɗayan su babu wanda yayi baccin daɗi.
Koda safe kowa harkar gabansa yake yi, Imran yasa mata ido kawai. Breakfast ɗin ma batayi ba bare suci haka suka gama shiryawa suka hadu a parlor sai wani shan toka yake yi, ita kuma izzarta ta irin ta mata ta motsa. Sanye take cikin wani black lace da ratsin yellow ajiki anyi mata ɗinkin riga da skirt ta yafa mayafi yellow, yana ganinta duk da yana jin kishin kyau ɗin da tayi be hanata tafiya a hakan ba. Yana gaba tana biye da shi a bayansa har suka gama sakkowa, kallan Rahama yai ya bata key ɗin motar tare da cewa taje ta jira shi yana zuwa. Kallanshi tai yaki haɗa ido da ita saboda yasan kishin ne ya motsa zatayi tunanin wani abu zai haɗashi da Humaidah. A fusace ta fice tana wani huci, ya kwalawa Humaidah kira, fitowa tayi daga ita sai wata rigar bacci shara-shara kamar net babu abinda ba'a hangowa cikin jikinta, tana murza ido alamar daga bacci ta farka. Kawar da kai Imran yayi yana masifa. "Shine jiya nazo da abu kika ɗauke ko? Na baki ne da zaki ɗauka? Kuma saboda rashin mutunci kika dauki wanda na taho dashi nida Rahama?" Humaidah tana wani irin kashe murya tana ɗaga hannu alamar miƙa ta yadda cinyoyinta suke bayyana tana faɗin. "Naga kwana na ne shi yasa na ɗaukar mana, sai kuma naga an kwace min." Tsaki yaja yana faɗin. "Na gaya miki bazan iya kwana da ƴar titi ba, kuma karki sake yi min abinda kikai min jiya idan kuma ba haka ba zaki gane." Yana kaiwa nan yai ficewarsa.
(Complete Decuments)
*WAMINAL HUB*#500
*ZO GARENI*#300
*NIDA RAHEEMA*#300
*RAYUWAR AURENA*#300
#Asmy b Aliyu
#Hajja ce
#Imran Matawalle
#Rahama Galadanci
#Humaida Makarfi
#Team Albi
#Haske Writers Association......
[11/30, 9:13 PM] Asmy B Aliyu😘: *ALBI...*
(my heart❤️)
*ASMY B ALIYU*
DA
*HAJJA CE*👈
PAID BOOK..#(500)
*Account Details*
0004157137
*Jaiz Bank*
*Asma'u Buhari Aliyu*
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin waya MTN. Ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730 view WhatsApp*
39..........
Wata irin dariya ce ta kwacewa Humaidah, har tana riƙe ciki saboda tsabar mugunta, yatsu tasa tana zagaye lips ɗinta still bata dena dariyar ba, a fili ta furta. "Zanyi maganinka Imran, zan nuna maka cewar bariki gaskiya ce, zan tabbatar maka da cewar ni ƴar titi ce kamar yadda kake faɗamin." Ta shiga hautsina gashin kanta tana cije leɓanta na sama. Ɗaki ta koma ta cire kayan jikinta, bathroom ta shiga tayo wanka, tana fitowa ta shirya kanta cikin wata Dubai abaya amy color ta zauna a jikinta, makeup ta tsarawa face ɗinta tayi rolling da veil ɗin abayar ta ɗauki handbag white mai shegen kyau tasa duk abinda take buƙata a ciki, takalminta tasa wanda shima white color ne ta fito, kai tsaye motarta ta nufa taja mai gadi ya buɗe mata gate ta fice. Kai tsaye wani gida ta nufa wanda shima ya gama tsaruwa, tai parking ta shiga bayan gate man ya buɗe mata. Parlorn cike yake da mata da maza yaran masu farcen susa a ƙasar, kai tsaye stairs Humaidah ta hau tana wani irin tafiya wacce take fisgar mazan dake cikin parlorn. Bedroom ɗin farko tai knocking cikin abinda bai kai second ba aka buɗe mata, da wani irin kallo yake bin ta tare da juyawa ya koma ciki yana murza idanunsa. "Ina fatan saƙona ya iso cikin nigeria yana kuma cikin Kano a ɗakin nan Yak?" (Yakubu) Yak ya shiga murza ɗan iskan gashin kanshi da ya sha wani irin banzan gyaran kai irin na ƴan iskan nan. "Humee... Humee, wallahi kin takura min kin matsa min, saboda jarabarki yasa banyi niyar dawowa ƙasar nan a jiya ba sai da na taho. Finally your favorite and awesome beer ɗinki ta iso, wai me zaki yi da ita ne?" Humaidah tayi wani irin side smalling tana ƙarasawa ciki ta zauna gefen bed, kallan Yak tayi tana lasar lips ɗinta take faɗin. "Tawace ko akwai wani abun a ranka?" Yak yai dariya yana buɗe wani kit ya zaro wasu kwalabe masu azabar kyau guda biyar ya dire akan bed yana cewa. "Gasu nan to sai kisan yadda zaki ɗauke su." Wani kallo tayi masa tana faɗin. "Kasamin abuna zan dawo maka da ket ɗin ka, bana san kowa yasan da irin wannan beer ɗin a garin Kano bare azo a dameni." Yak ya tabe baki yana cewa. "Bazan iya baki ba, bari na samo miki wata bag kisa a ciki." Bata sake yi masa magana ba, tana kallo ya ɗakko pepper bag Irin na shopping ya zuba mata a ciki, ta ɗan ja tsaki tare da faɗin. "Ka kyauta." Ta ɗauki jakar ta juya tare da ficewa daga cikin ɗakin. Kai tsaye motarta ta nufa tabar unguwar, gida ta koma tayi sa'a kuwa duk basu dawo ba ta shiga ɗaki tayi musu ajiya ta musamman ta yadda babu mai iya ganinsu sai ita da ta ajiye su.
********
Wajan ƙarfe biyu Imran Matawalle ya dawo gida zai shirya saboda zai je wajen wani taro na doctors da aka gayyace shi, Rahama ma Al-Amin yace ya samu ya ɗakkota. Humaidah tana hangoshi tayi wani smiling ta ruga cikin ɗaki ta rufe. Har yazo ya shige bebi ta kanta ba. Wanka ya shiga yayi mamaki da zaga juice a cikin wata bottle, da yake shaiɗan ya shiga gidan sai yaji yana san yasha. Yana sha yaji testing ɗin wine, tayi masa daɗi sosai duk da yasan cewa bashi ya ajiye ba. Sosai yasha har sai da ya shanye ta tas, yana ƙoƙarin zuwa ya dauki kaya yaji wata irin hajijiya tana ɗaukarshi, yana ƙara ɗaga ƙafa yai saurin faɗawa kan gado, Humaidah ta saki wata arniyar dariya ta shigo ɗakin tana kwarkwasa, cikin murmushi tace. "Gaka a hannun ƴar titi Imran Matawalle, yau zaka gane cewa bariki gaskiya ce." Tayi cilli da rigar jikinta sai wani masifaffan ƙamshi ke fita a jikinta. Kusa dashi taje tare da warware towel ɗin jikinsa, shi kuwa cikin maye saboda wine ɗin mai karfi ce sai faman riƙe mata hannu yake da wani irin karfi. Yau Allah ya haɗa ta da abinda tafi so da kauna, abinda take muradin san kasancewa dashi a duniya. Humaidah ta shiga yi masa wani mahaukacin romance, agigice yake wani riƙe ta, da kanta take shirin biyawa kanta muradi dashi kawai Rahama ta buɗe ɗakin cike da rashin sanin yana tare da Humaidah, wata gigitacciyar ƙara ta saki amma hakan bai hana Humaidah yin abinda take so ba. Ganin Imran ɗin baya iya yin komai yasa Rahama juya baya tana cewa. "Humaidah Imran yana da cutar HIV Aids." Jikinta yana wani mugun rawa taci gaba da faɗin. Iya tsawan zamana dashi be taɓa kusanta ta ba saboda karya shafa min." Da wani irin tashin hankali Humaidah ta daga shi tana ware idanuwa.cike da tashin hankali ta wani dagasa gabanta na mugun faduwa,duk rashin jin maganarta tana tsoron cuta haka tana tsoron mutuwa,da sauri ta saka kayan jikinta yarda jikinta ke mugun rawa yasa Rahama ta ɗan saki murmushi ko kula Rahama batayi ba ta nufi kofa ,tana fita Rahama ta rufe kofar xubewa tayi ajikin kofa xuciyarta na wani irin harbawa,da gaske humaida fyade take son yiwa Imran din,
Ta girgixa Kai cike da takaici tana faɗin"Allah ya tsinewa giya da duk wanda ya kafata a dunia,
Meye amfanin shanta??"banda kawai jawa kai masifa ,wanka ta shige tabarsa anan
Koda tafito lokaci yaja sosai ta girgixa Kai cike da takaici ta kalli wayarsa da ake tafama kira tun da ta shigo,dole yayi missing din xuwa wannan meeting din na yau, sai bayan magrib ya fara budesu a hankali yana bin ko'ina da kallo
Hango Rahama yayi akan sallayya ,tana jan casbaha,da sauri ya tashi xaune yana dafe kansa.lokaci ɗaya komai ya shiga dawo masa yana rufe ido fuskar humaida ta fado masa,da sauri ya bude idonsa yana dafe kansa yake faɗin."nooooo da wani irin qarfin da yasa Rahama tayi saurin kallonsa,duk da ko kaɗan jikinsa ba wani karfi haka ya sauko kan bed din yana kallon jikinsa wanda daga shi sai boxer
Wani kallo Rahama ta riqa yimasa cike da gajia take faɗin."Yau sauran kadan ayi maka fyade...!"da baxan taba yafe girman laifin da ka aikata min ba."yau Imran shan giya har acikin dakin auren mu akan gadon mu na sunna".me kake ji idan ka na shaye-shaye ?"kai likita ne na tabbata kasan illar da takeyiwa mutane acikin cikin su,abu ɗaya ne baxan iya dauka ba shine Rasaka dan Allah ba danni ba kabarni da rashin iyayena damuwar xaiyi min yawa ga shaye-shayen ka ga rashinka ta faɗa hawaye na cika idonta lokaci ɗaya......xaiyi magana ta nufi kofa wayarsa ya dauka da sauri yaga kiran dr.huzaif kusan kira goma yayi masa xama gefen bed yayi yana fidda wani irin numfashi,ya rasa wane irin hukunci ya kamata ya yanke akan humaida duk wannan plan din ita ta haɗasa,mamaki yake a ina ma ta samu beer??""Dr.huzaif ya kira a waya tamkar jira yake ya daga ya soma tambayarsa Meya faru??"yaki ateeding meeting dinsu, squeezing sumar kansa ya shigayi
"Kayi hakuri Dan Allah Madam ce bata da lafia......"na tsaya bata taimakon gaggawa ne,kuma wayar na a mota yanxu na daukota ,
Bari nayi sallah xanxo na sameka yanxu ,da haka sukayi sallama.karo na farko da yayi karya duka sabida humaida,am going to teach you a very gud lession humaida."Ya faɗa sounding so very Angry Kai tsaye toilet ya nufa xuciyarsa na wani irin tafasa.
Wani irin numfashi ta shiga sauqewa gabanta na mugun faduwa,tuno kawai Imran din na dauke da cutar h.i.v.yayi mugun daga hankalinta gaba ɗaya humaida ta rasa natsuwarta jiki na rawa ta daga waya ta kira mommy,mommyn na dagawa humaida ta fashe da kuka,kukan da ya daga hankalin mommy tayi xaton ko wani abune ya samu humaida ,Aunty daman daman Imran yana da cutar kanjamau bamu taɓa sani ba?"salati mommy ta shiga saki cikin tsawa take faɗin."ubanwa ya tabbatar maki da hakan?"matarsa matarsa ta faɗa da bakinta shiyasa bata taɓa kwanta gado ɗaya dashi ba."humaida ta faɗa sounding so very serious
Wani uban ashar din ta lailayawa humaida ta cikin wayar.ban taba sanin ke wawuya bace sai yau humaida,nafiki sanin waye Imran din a hannuna ya tashi asirin shaye-shaye kawai ne akansa banda neman mata."abunda yasa ban haɗa masa da neman mata ba,kar yaje ya lalata min Rayuwar maheera neman gyaran gira na rasa ido wannan shine babban dalili na,ta mayar dake wawuya shasha."ban taba sanin wayewarki ta banxa bace sai yau humaida.mommy ta faɗa a mugun fusace tana katse kiran.dafe kai humaida tayi ta shiga kai da kawo cikin dakin''gaskiyyar mommy ne mata basa gaban Imran din da mata na gabansa da tun lokacin da take gidan su,da tuni sun haɗe da Imran din sun xama turmi da tabarya meyasa batayi wannan tunanin ba,lallai Rahama ta raina mata hankali ta wargaza duk wani plan da ta shirya kan Imran matawalle."yanxu kafin ta kara samun irin wannan damar xata wahala sosai,amman ta dauki alkawarin kota tsiya kota balai sai ta nunawa Imran matawalle matsayinta acikin gidan nan,haka sai ta kwanta gado ɗaya dashi.daria ta fashe dashi tana tafa hannunta tana mamakin wayau irin na Rahama,duk da tayi nasarar yimata wayau.
Kofar dakinta ta murxawa key dan tasan ko wane lokaci Imran din yana tafe.wanka yayi cikin shigar kananun kayan da sukayi mugun karbarsa sai kamshi yake xubawa kai tsaye dakinta ya nufa kwance take cikin bed tayi ruf da ciki,
Ya kalli yar bingilar rigar dake jikinta da kallo tayi parking kanta tsakiyyar kanta,tana jin ya Turo kofa tayi saurin rufe ido tamkar mai barci,kan gadon ya hau gamida jawota duka yana sauke mata wani hot kiss acikin wuyanta tareda furta kalmar sorry ,ya sakata duka cikin jikinsa tana shaƙar kamshin jikinsa dake narke mata xuciya da wani sabon sonsa,kin buɗe idon tayi cakulkuli ya somayi mata nan ma ko gixau batayi ba.hade bakinsa yayi da nata ta datse haƙoranta taki basa damar hakan,
Kai tsaye ya dora hannunsa kan na shanunta da bata saka bra ba wani irin yarrrrr taji yana kallon yarda take matse yatsun kafafunta.hannunsa ya tura cikin rigar ya shiga murxa nipples dinta Baki ta bude da idanunta lokaci ɗaya tana kokarin riqe hannunsa , haɗe bakin sa yayi da nata ya shiga sucking dinsa still yana murxa nipples dinta
Kasa daurewa tayi ta shiga mayar masa da martani tana maida numfashi lokaci ɗaya ta birkice masa,a hankali ya xare bakinsa cikin nata
Haka ya dauke hannunsa kan jikinta kallonsa tayi da idanunta da suka fara juyewa,ya shafa fuskarta ya subbaci forehead dinta tare da faɗin."i love you Albi.......xanje na dawo."ya faɗa yana sauka daga kanta da sassarfa yabar mata dakin.yana fita ta kwanta kan pillow tana matse kafafunta jin wani abu na sauka a kasan pant dinta ,gaba ɗaya Imran din ya hargitsa mata lissafi babu abunda take bukata irin Imran din."dakyar taja kafafunta zuwa toilet tana jin yarda mararta tayi wani irin juyewa ,tamkar mai ciwon nakuda haka takeji lokaci ɗaya hawaye suka cika idonta tana jin wani abu na sauka kasan pant dinta a hankali wanka tayi gamida dauro alwallah sai kusan 9 Imran ya shigo gida ko kallon room din humaida baiyi ba,dan yasan haduwarsu bazai yi kyau ba.yana shigowa ya sameta gaban closet tana gyara kayansu da sassarfa ya Nufeta ya rungumota ta baya yana saka kansa cikin wuyanta,yasa dayan hannunsa Yana murxa kan nononta da sauri ta fisge kanta ya ware ido yana kallonta taje gefen bed ta xauna tana kokarin jan numfashinta take faɗin."pls Imran ya zauna gefen bed gamida riqo hannunta ,idonta lokaci ɗaya ya cika da hawaye menene kuma?"ya faɗa yana kallon cikin kwayar idonta,kwantar da kanta tayi akan ƙafadarsa cikin rawar murya take faɗin."ina son naga Ummi ina son naganta dan Allah."ta faɗa tana fashe masa da wani irin kuka ,bayanta ya riqa shafawa a hankali yake faɗin."zaki ganta da sauri tace muje yanxu toh?"ya girgixa Kai yana faɗin."ko munje yanxu Abba bazai baki damar ganinta ba,
Toh gobe??"banda gobe sai kun gama exams duka saura nawa ki gama?ki barsa idan kin gama cikin natsuwa sai kije haka zakije ganin Ummin duk kin axa kashin wuya,tace bana kula dake yarda ya kamata."ki barsa idan kun gama jikin ki ya dawo na kwana biyu sai kije gobe su zak zasu su gaisheki me zaki haɗa masu?"Ita dai batace komai ba ta kwantar da kanta cikin jikinsa yana shafa sumar kanta a hankali....
(Complete Decuments)
*WAMINAL HUB*#500
*ZO GARENI*#300
*NIDA RAHEEMA*#300
*RAYUWAR AURENA*#300
#Asmy b Aliyu
#Hajja ce
#imran matawalle
#Rahama galadanci
#humaida makarfi
#Team Albi
#Haske Writers Association.....
[12/1, 7:35 PM] Asmy B Aliyu😘: *ALBI...*
(my heart❤️)
*ASMY B ALIYU*
DA
*HAJJA CE*👈
PAID BOOK..#(500)
*Account Details*
0004157137
*Jaiz Bank*
*Asma'u Buhari Aliyu*
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin waya ta MTN.ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730 view WhatsApp*
40......
Washe gari su Zak suka kawo mata